Showing 21001 words to 24000 words out of 202381 words

Chapter 8 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3226

a wajensu, dan sun san itaWin mace ce mai son yara sosai, sannan ma tun zuwan su Asabe gidan kowa ya fahimci irin son da take nunama Raudha, dan ko abu zata saka ai mata kafin ta saka su Fatisa ta saka Raudha, sannan har zama take suyi hira da Raudha Win. Abinda ya basu mamaki ta shigo a yanayin damuwa sosai, amma dagajin abinda suke Wauka laifi ga Raudhan sai saSanin hakan ya bayyana a fuskarta, dan a zahiri tamkar abinda Raudhan tayi ne ya warware dukan damuwar data shigo da shi cikin gidan.........
'



_Tofa minene a ran aunty Hannah da har yay dai-dai da burin Raudha kuma?>??_



___________________


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_Episode 9_*


..............*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? Sosai jam'iyya mai mulki ke shirin kamawa da wuta a wannan Wan tsukun a dalilin shirun party Chairman da shugaban ?asa game da batun Wan takara. Bakajin komai sai tsugunne-tsugunne da kace nace. Dan a wannan gaSar ba wai jinta bakin su party Chairman ne kawai keda amfani ga jamiyya ba. Hatta manyan jam'iyar an zuba musu na muzurune game da kaiwa da kawowa da suketa famanyi cikin duhun dare.
? ? ? Wasu a cikinsu na goyon bayan shugaban ?asa ne kai tsaye, yayinda wasu ke kaiwa da komowane akan nasu ?an takarar da suke fatan a tsaida domin cancanta ko wani burinsu na daban tamkar yanda shima shugaban ?asa keda tasa manufar shi da mu?arabbansa na bayan fage, harma da wanda suke a cikin tafiyar mulkin tsundum.


*_01:32am_*

? ? ? ?? Agogo ya nuna a sirrintaccen falon dake fadar shugaban ?asa ke ganawa da sha?i?ansa na siyasa masu faWa aji a bayan fage dama a zahiri ga jam'iyyar. A zahiri su Win manyane na ?asa da ko kwatancen arzi?i sukai da kai idan da rabo sai ka haye. Da taimakonsu shugaban ?asa ke mulki bayan UBANGIJI ya ?addara hakan, duk da dai akwai wasu gwasaken Soyayyu. Inda yay biyayya ga dukan tsarinsu ya mora suka mora. DaWin hakan yasa basa bu?atar kuSucewar mulkin a hannunsu, gudun kar wanda zai faWa a hannunsa ya gagara zama ?ar?ashin mulkin mallakarsu da faWa aji. Hakan yasa su yanke shawarar sake Wora wanda zai iya binsu sau da ?afa, sai dai sun hanga sun hango matsalolin dake cikin hakan ga dukkan waWanda suka hasaso Win kai tsaye. Da ga ?arshe bayan wasu dalilai suka yanke shawarar bama tsohon Al?ali kuma shahararren Wan kasuwa Alhaji Hameed Taura takarar, da shirin bayan anyi komai an gama mulki ya samu zasu salwantar da rayuwarsa wanda zasu bama mataimakinsa ya maye gurbinsa. Sunyi wannan tunanin duk da cewa Alhaji Hameed Taura Wayane da ga cikinsu, sai dai sam baisan akwai wata ala?a a tsakaninsu su huWu da suka killace kansu da itaba wadda babu shi. Sannan baisan Soyayyar manufarsu mummuna akansa ba tun shekaru masu yawa da sukasha auna rayuwarsa ba'a dace ba, saboda kwanansa basu ?areba dan a hannun ALLAH suke. Babban dalilin zaSarsa domin sake kawo kujerar shugaban ?asa yanada ala?a da farin jinin da ALLAH yay masa ga al'umma saboda Wunbin ?yautatawarsa ga talaka. Bashi da ?yashi balle wula?anci. Ya cicciSa mutane da yawa talakawa da sukai arzi?i a ?ar?ashin dukiyar da ALLAH ya mallaka masa. Bashi da girman kai, bashi da izza. Sannan baya Waukar raini ga dukkan wani maiji da kansa koda ace ya fisa arzi?i ne. Bai taka kowa bai yarda a takashiba shima.
? ? ? Su kansu kusan kaso biyu bisa ukun dukiyoyinsu kaso biyu na Alhaji Hameed Taura ne. Wannan yana Waya daga cikin manyan dalilan da yasa zukatansu suke jin tsoron kar wataran ya amsa su koma baya. Shiyyasa suka sha auna halaka rayuwarsa amma ALLAH baisa sun dace ba. Hatta Wansa *Basheer Hameed Taura* sunsha kai masa hare-hare ALLAH na kareshi. Rashin nasarar hakan ta sakasu komawa kan jikansa namiji tilo shima guda Waya a cikin ?a?a goma sha shidda da Wan nasa Basheer Hameed Taura ya haifa mai suna *_RAMADHAN B. HAMEED TAURA_*. Sun so tsunduma rayuwar Ramadhan a harkar shaye-shaye tun yana secondary school ALLAH ya tsallakar dashi. Dan kuwa bai jima da farawaba ALLAH ya fargar da Uwargida kuma amarya ga Alhaji Hameed Taura, *Hajiya Firdausi Amin Taura* kenan. Mace ce jajirtacciya kuma tsayayya akan ahalinta. Sam bata da wasa koda akan fuskane. Mace ce mai addini matu?a da son taimako. A hannunta Ramadhan ya girma tun daga yaye, duk da kuwa suna gida Waya mahaifiyarsa sam bataso hakan ba, musamman da taga bayanshi bata sake haihuwar wani Wa namijinba a cikin ?a?a shidda mata data sake haihuwa da Basheer Hameed Taura. Bama itaba kaf sauran matan Alhaji Basheer Hameed Taura Win guda biyu duk basu da ?a?a maza sai mata. Sai dai babu yanda ta'iya, dan sam Anne ba sakarar uwar miji bace da matar Wa zata taka koda da kirsane. Babu ruwanta da rayuwarsu bare harkarsu, dan bata taSa sakama matan Wan nata idoba balle damuwa da mi suke ciki. Dan da ace ita Win sakaraice da tasha matu?ar wahala a hannun Gimbiya Su'adah.
Gimbiya Su'adah mace ce mai izza da tsananin ta?ama kasancewarta Wiyace ga sarkin jihar Bina. Sannan ?ar gata kuma sangartacciya mai ji da mulkin gidansu. Mace ce mai shegen girman kai da ?yamar talaka, dan sam bata biyo ?yawawan halayar mahaifinta ba. A ?asar amuruka suka haWu da Alhaji Basheer Hameed Taura yayin karatu, inda soyayya mai ?arfi ta ?ullu harta kaisu ga aure kasancewar su ?a?an ?warya tabi ?warya. ??
? ? ??? Bayan ceto rayuwar Ramadhan da Anne tayi daga faWawa shaye-shaye suka sake harar rayuwarsa akan neman mata. Sai dai anan ALLAH ya karesa, dan baima saka matan a gabansaba balle su damesa. Musamman daya kasance yanada ?ananun shekarune dama a wancan lokacin. Abokan banza suka ?ir?irar masa da sukaso fara jansa yawon dare, tunda ya farga da halayensu ya janye jikinsa. Dan Ramadhan mutumne daya gado halayen iyayen nasa ta Sangarori biyu. Akwai halin mulki na Sangaren mahaifiyarsa tattare dashi. Akwai kuma halin dattako na Sangaren kakansa dake yawo a jikinsa. Hakanne ya sakashi zama mai murWaWWen hali tun daga yarinta har girma. Bazamu ce dashi miskili ba. sai dai zamu kirasa mutum mai tsananin girman kai da Wagawa. Ba komai yake so ba, ba komai ake saka yaso ba, sai idan shine yaso a karan kansa. Da yawan lokuta Anne ce kawai ke iya tan?warashi ta ?arfin tsiya saboda itama tanada zafi sosai.
? ? ?? Su *Alhaji Wali Bajau* basu daina bibiyar rayuwar iyalan Alhaji Hameed Taura ba musamman Ramadhan da suke kallo matsayin zuciyar gidan har yakai girma. Da tsiya-tsiya da makirci Alhaji Haladu Gwandu ya ?ulla soyayyar Wiyarsa da Ramadhan har takaisu ga aure a shekarar daya kammala karatunsa akan lauya. *Amnah* yariyace ?ya?y?yawa kuma ?ar gayu kamar yanda Ramadhan ke bu?ata. A shekaru kaWan ya Warata hakan ma dai-dai da ra'ayinsa ne, dan sam baison auren yarinya ?arama yace sun cika shirme da ?uruciya wa miji. Soyayya ce ta haWa Amnah da Ramadhan a zahiri, a baWini kuwa su Alhaji Gwandu sun shirya hakanne da manufa, dan ta bayan fage suka dinga amfani da Amnah suna cutar da Ramadhan. Burin Ramadhan aikinsa na lauya, tare da faWaWa karatunsa na Addini dan tun yana shekara sha bakwai ya sauke alkur'ani mai girma ya fara hadda, saboda Anne bata da wasa, ga shi ALLAH ya bashi ?walwar karatun shima. Sai dai burin mahaifi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yar Ramadhan gimbiya Su'adah ba haka bane. Burinta duk dukiyar Taura Family ta dawo hannun Ramadhan ne, dan haka taita ?o?arin jan hankalin mijinta harya amince da jawo Ramadhan Win cikin babban kamfanin (company) na taura aka Waurasa matsayin oga kwata-kwata. badan ya so ba ya amsa, dan shi hakan baya cikin burinsa. Amma nasihar tsoho Hameed Taura ya sakashi amincewa akan tilas ya fara musu aiki. Lokaci-lokaci kuma yana taSa aikinsa na lauyanci a Soyo dan gudun Sacin ran mahaifiyarsa mai zafin zuciya da son nuna gadara ga kowa.
? ? ? ? Suna shekar ta uku da aure Amnah ta haihu ?arta mace, sai dai kuma an haifeta sikila ne tamkar uwar tata data kasance sikilar ce dama. Ko kusa hakan baisa ubanta ?in son kayarsa ba duk da sam gimbiya Su'adah basan auren takeba. Amma kasancewar itama uban Amnah Win ba koma baya bane akan juya kuWi ya sata Soye ?iyayyar auren a ?asan zuciyarta, sai idan abin nata ya motsane taita azabar masifa.
? ?? Hawan Ramadhan MD a Taura company matsaloli sukaita faruwa na Satan kuWaWe da wasu asarori da aka rasa musabbabinsu. Tun su Alhaji Hameed na kawaici hartakai shida mahaifin Ramadhan Alhaji Basheer Taura sun zaunar dashi sun masa ?orafi da tambayar mike faruwane haka company keta baya maimakon gaban da suke fita da nasarori?.
? ?? Amsa Waya ce shima baida masaniya. Amma yana kan bincike da ?o?arin da?ile komai. Tun ana tattaunawa iya su uku harta kai Anne ta shigo tafiyar, hakama sauran matan gidan sun sani. Kowa yana Waura zarginsa akan Ramadhan da tunanin ko yana wata harkar banza ne ta kuWi a Soye?.
? ? A ranar da su Alhaji Balarabe Gizo suka shirya kai rayuwar Ramadhan ?asa yayi dai-dai da ranar birthday Win ?arsa Haseenah ?ar shekara biyu cif a duniya. An shirya liyafa ta gani ta faWa tare da gayyata ta mutanen arzi?i Alhaji Haladu Gwandu ya baiwa Amnah ruwan addu'a da aka gauraya da guba akan ya amso ma Ramadhan Winne saboda ciwonsa na diabetis, Ramadhan nada diabetis sakamakon ya zame musu tamkar gado ne. Alhaji Hameed Taura nada shi, hakama Alhaji Basheer Taura, shima Ramadhan Win haka da wasu daga cikin yara matan gidan. Sam Amnah batai tunanin mahaifinta zai iya cutar da Ramadhan Winta ba. Dan haka ta Wauka ruwan addu'a da ?ya?y?yawar zuciya takai masa. Sai dai an samu akasi bayan gama birthday party lafiya an watse ta buWe fridge a gajiya ta Wauka goran da ruwan addu'ar yake da tunanin ruwa ne saboda fitilar kitchen dake a kashe saita falo data Wan hasko kaWan ta sha. Tana sha Haseenah najan hannunta da mata gwarancin ruwa ruwa. Sai da tasha sosai sannan ta bata tasha itama.
? ?? Wannan magani da Amnah tasha da ?arsu Haseenah ya zama sanadin barinsu duniya. Dan kuwa azababben ciwon ciki ne ya baibayesu ita da Wiyar har sai da aka kaisu asibiti, inda tunkan suje ma Haseenah ta rasu saboda ?arfin gubar, Amnah kuwa sai kusan asuba itama tace ga garinku nan. Likita ya tabbatar musu hanjinsu ya kakkatsene ita da Wiyarta saboda ?arfin gubar da suka sha.
? ? ?? Kwatanta irin tashin hankalin da Ramadhan ya shiga a wannan lokaci Sata bakine. Bama shiba kowama da ke da ala?a dasu wannan al'amari ya taSa masa zuciya. Dan kowa dai ya fahimci guba aka ajiye musu. Sai dai ba'asan kowa ya ajiyeba saboda Amnah ita babanta yaba hannu da hannu batare da kowa ya sani ba. Ya kuma jaddada mata maganin diabetis ne kar Ramadhan yasha sai randa yake aiki musamman motsa jikinsa. Ita kuma ALLAH baisa ta bashi maganin ya sha da rana ba ta bari sai an tashi a birthday Win Haseenah. Ashe da rabon ajalinsune a ciki.
? ?? Sosai Ramadhan ya fita a hayyacinsa. Dan yana mayu?ar son matarsa da ?arsa duk da lalurar dake tare da su ta sikila. Iya bincike anyi a gidan babu wani bakin zare da aka samu sai tunanin cikin masu zuwa birthday ne suka ajiye gubar kawai. Tsabar yanda Ramadhan ya tada hankalinsa akan son gano wanda ya aikata ya saka su Alhaji Haladu Gwandu da abin yay matu?ar taSawa da tunzurawa sakawa aka kai Ramadhan ?asar Ukraine wai ganin likita. Sune suka tsarama likita ?aryar da yace kar a sake yarda Ramadhan yay zaman NAYA sai bayan wasu shekaru harya manta da abinda ya faru. Sunyi hakanne domin su nisantashi daga bincike ko bibiyar ainahin gaskiyar lamarin da suka san reshe ya juye da mujiyane. Dan haukane kawai Alhaji Haladu Gwandu baiyiba a dalilin rasuwar shalelensa data bar duniya a dalilinsu.
? ? ?ura ta lafa, abubuwa sun canja, shekaru sunyi gudu har kusan biyar da faruwar komai. Ramadhan yayi jiyyar zuciya data gangar jiki harya warke, amma anyi-anyi ya dawo NAYA ya?i. An kaWa dambu da takiya yace shi da NAYA har abada. Babu irin ro?o da lallaSa da basu masaba musamman gimbiya Su'adah da take kasa Soye Wunbin soyayyar da take masa koda a idanu ne amma ya kafe akan bakansa. Da ga ?arshe ma sai ya koma U.S da zama. Kafiyarsa da murWin hali yasaka kakansa Alhaji Hameed Taura yin fushi yace su barsa ya dawwama acan dan ALLAH karya dawo. Ya kuma saka sharaWin koda wasa kar wanda ya sake zuwa dubashi har Mahaifinsa da gimbiya Su'adahn. Inko ba hakaba zai saSama mutum a gidan.
? ? Wannan shine dalilin da yasa Alhaji Hameed Taura baya son ko maganar Ramadhan ai masa a gidan, duk da yana tsananin kewarsa a kusa da shi da begensa shima. Dan shi kaWai ke zuwa dubashi a Soye batare da shi kansa Ramadhan Win ya sani ba.
? ?? Yayinda Ramadhan kuma har yanzu zuciyarsa ke cike da burin binciko koma wanene da alhakin kashe masa iyalinsa, dan haka a tsahon shekarun nan babu abinda yake sa?awa da kwancewa bayan kasuwancinsa daya maida hankali dayi shi kaWai sai hanyar dazai yi binciken yanda rayuwar matarsa da ?arsa ta salwanta. A cikin wannan halin kuma Anne ta kawo shawarar Ramadhan B. Hameed Taura ya maye gurbin kakansa a kujerar shugaban ?asa da akai masa tayi. Inda dudu shekarun Ramadhan B. Taura 36 a duniya. Ya rasa iyalansa yanada shekaru 31. Yanada ashirin da bakwai yay aure. A yanzu shekaru 5 cif da faruwar komai kuma.
? ?? A hasashe ba'a taSa samun wani shugaban ?asa mai adadin shekarunsa na ?uruciya ba a ?asar ta *NAYA* ba sam.

&
? ? ? ?  Kana nufin dole kenan mu amince da zancen Alhaji Hameed Taura indai muna bu?atar cikar burinmu Your Excellency? .
? ?? Monday Mazier ya faWa a Wan hasale.
? ?? Shugaban ?asa da Alhaji yaro glass suka kalli juna suna murmushi mai kama da takaici suma. Yayinda Alhaji Haladu Gwandu ya dafa kafaWar Monday Mazier Win yana faWin.  Mr MM cool down abeg. Muma duk irin zafin da kakeji munjisa a lokacin daya tabbatar mana ya amsa tayinmu, amma kuma jikansa ne zaiyi bashi ba. ?warai da gaske ya shammacemu, shammata maiban mamaki. Dan yayi hakane dan mu janye bu?atarmu kodan kasancewar jikan nasa yaro, tunda yana ganin ba'a taSa shugaban ?asa mai ?arancin shekarunsa ba a wannan ?asa ta NAYA. Sai dai kodana zauna nai zari sai banji komai ba, domin Ramadhan baida maraba da hoton bango da kowa zaizo ya kalla ya wuce manne a falo batare daya amfana masa komaiba. Shine surikina da yarinyata ta rasa ranta a dalilinsa, yana can U.S tsahon shekaru biyar tamkar zararre. A ganina wannan damace a garemu mai sau?i, duk da naji a raina Taura yayi hakane danya dawo da hankalin yaron gida kamar yanda sukaita fata a shekarun baya ya?i hakan. Amma idan Taura yasan wata ai baisan wataba, Idan muka fitar da yaron matsayin Wan takara zamu kawo wani sabon abu a ?asar nan da ba'a taSa yiba, sannan matasa zasu yarda da gaske muna tare da su. Babu tantama mulki zai cigaba da kasancewa a hannunmu ne .
? ? ? ?  Woow exactly my man .
Mr MM ya faWa yana bama Alhaji Haladu Gwandu hannu suka tafa bakinsa washe da dariya tamkar yanda shugaban ?asa da Alhaji Yaro glass da Alhaji Balarabe Andu keyi suma alamar hankalinsu yaWan fara dawowa jikinsu.
? ?? Alhaji Yaro glass ya gyara zama da faWin,  Tabbas nima sai yanzu na fahimci manufar Taura na yarda cikin sau?i, kuma hakan yamin daWi, dan mu idan bai saniba wata damace ta Waukar fansa sau biyu akan abu guda. Ramadhan zai hau mulki na tsahon shekaru biyu kacal, sannan zai mutu sau biyu......
? ? ?  Sau biyu kuma? .
Shugaban ?asa ya katse Alhaji Yaro glass cikin rashin fahimta.
? ?? Alhaji Yaro dake murmushi yace  ?warai kuwa sau biyu, dan dole ne mu Wauka fansar Amnah data mutu dominsa, sannan mu kashesa adalilin taurin ran kakansa da ubansa. Na farko zai kasance cikin nasararsa da jin daWin mulki a shekarar farko, a shekara ta biyu zai fara ciwo a dalilin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login