Showing 105001 words to 108000 words out of 202381 words

Chapter 36 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3272

Sai kawai murmushin ya sake suSuce mata batare data shirya hakan ba. Idanu ya Wan ?an?ance Sacin ransa na sake bayyana a fuskarsa, tai saurin girgiza masa kanta da kama kunuwanta dake cikin hijjab alamar  Am sorry .
? ? ?? Baya ya Wanyi da jikinsa yana lumshe idanu da furzar da huci. Hakan da yay ya saka Raudha cikin dauriya tace,  Ranka ya daWe idan babu damuwa nace wani abu dan ALLAH? .
? ? ? ?? Babu shiri ya buWe idanunsa dan baiyi zaton jin hakan daga gareta ba. Ta marairaice fuska kamar zata fasa kuka.  Dan ALLAH abokina
? ? ?? Tai maganar cike da marairaicewa. Sai yanayin yay kama da wadda sha?uwa ke tsakaninsu sosai take masa shagwaSa. Harga ALLAH sai da zuciyar Ramadhan ta motsa. Domin shima dai mutum ne tamkar kowa, sannan zuciya gare a ?irji ba kuma dutse bane....
? ? Kafin ya gama dawowa hayyacinsa ta ce,  Ranka ya daWe maimakon a damu da zancen su dawo da kuWin kuma su sake faWawa hanun Sata gari kafin su koma a bital mali, mizai hana a zaman da zakuyi dasu, mizai hana ku tilastasu ?arasa aikin da suka fara, waWanda basu faraba su fara kawai. Idan da bu?atar ?arin wani abu da zai inganta aikin fiye da farko ko zai kammalashi sai ku daWa musu. Koba komai hakan zai sa talakawa su tabbatar aiki kukazo yi da gaske......
? ?? Yanda ya kafeta da idanu ya sata haWiyar yawu da ?yar. Cikin Wan shakku da ganin za?ewarta ya sata faWin,  Ban faWi haka dan ganin gazawar maganarku ba. Sai dan kawai a nawa hasashen shari'a da su tamkar zaman Sata wani yanki na lokutankune masu muhimmanci ga al?awran da akaima talakawa. Dan fallasasu zai Wauke hankulanku ne kacokan ya maida can, aikin da kukai burin yi lokacinsa yayta tafiya. Bai kuma zama lallai su da suka basu kwangilar ba su yarda su tozarta kai tsaye tunda maybe akwai ?an uwansu ko abokansu a ciki da makamantan hakan. ?ila kuma dalilin hakan da zaku musu su shiryu su koma mutanen kirki wajen gyara halayyarsu har na ?asa dasu masu tasowa suyi koyi idan kun Worasu akan irin wannnan matsayin. Idan na shiga hurmin daba nawa ba a gafarceni ranka ya daWe .
? ? ? ??  Raf! Raf! Raf! . Cos ya fara sakin tafi bakinsa a washe da murmushi.
? ? ?  Oh my god uwa garemu. Ranki ya daWe wannan shawara ce mai daraja data warware kowanne irin tarna?i cikin sau?i ai. ALLAH ya kara girma da nisan kwana masu albarka.
? ? ? ? A Warare Raudha tai murmushin ya?e. Dan bata da tabbacin mai gayya mai aikin shi ya amshi zancen kamar yanda taga cos ya nuna jin daWinsa kai tsaye ba.
? ? ? Cos da ya sha jinin jikinsa ga yanayin shugaban ?asar shima yay saurin dakatawa yana faWin,?  Ranka ya daWe m....
? ?? Hannu shugaban ?asa Ramadhan ya Waga masa yana buWe idanunsa da furzar da iska mai nauyi...........
'
? ? ??

*_Humm su Ustazah kai ya fara buWewa fa, an fara samun kan=?9?=?9?=??=ض?
? ??

*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?


[27/06, 12:21] +234 803 098 1036: *_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?
https://arewabooks.com/chapter?id=62b6073efa0b02c20d2ac11e



*_Episode 37_*


.......... Vary interesting . ya faWa a hankali, batare da ya basu damar maganaba ya cigaba da faWin,  Inaga zamubi exactly idea Win nata, sai ka shirya muku zama a tura musu invitation ok .
? ? ? ?  Yes ranka ya daWe. ALLAH ya ?ara lafiya da shekaru masu albarka.
? ? ? Raudha ce kawai ta amsa da amin tana sauke ajiyar zuciya kusan sau uku a jere. Harga ALLAH tayi matu?ar yin ?arfin hali ne kawai wajen faWa. Ba komai ya sata kawo hakan ba sai tunawa da su tsohon shugaban ?asa. Dan tabbas zasu iya bin kowacce hanya domin ganin an?i hukunta su waWan nan ?an kwangilar, sannan yanda suke Wane da shi a tarko fara fiddo manufarsa kai tsaye ga duniya cutarwa ce garesa. Dan ta tabbatar bazasu ?yalesa ba yay aikin shekara biyun da suka ?udiri aniyar bashi damar yi Win. (Duk da tasan su basu isa hana zartar da ?addarar da babu wani hannu daya ?ir?iri rubutata a doron duniya).....
? ? ? ? Hotunan dake saman cinyarta da ya Wauka ya sata dawowa a hayyacinta. Bayan ya duba waWanda ta zaSa batare da yace mata komai ba ya mikama cos.
? ? ?  Okay sir an gama insha ALLAH. Za'a kaima Chairman Win zuwa safiya zasu fara aikinsu. .
? ?? Kai kawai shugaban ?asa ya jinjina masa tare da tura masa sausan files Win dake ajiye saman centre table Win.  Babu yuwuwar zan duba waWan nan Win a yanzun. Inaga ma ?arasa a office idan ALLAH ya kaimu, idan na fito ina bu?ar fara ganawa da vice president .
? ? ??  Okay ranka ya daWe, ALLAH ya huta gajiya ya ?ara lafiya. A huta lafiya ranki ya daWe .
Cos ya faWa cikin rissinar da kai alamar respect sannan ya mike da takardun daya tattare Win ya tura a bag Win da ya shigo da su. Raudha na ganin ya fice itama ta yun?ura da nufin mi?ewa dan mararta ta takura mata dauriyarta neman fara ?arewa takeyi. Jitai an cafko mata hannu.
? ? ? ?? Da ?arfi ta rumtse idanu dan harga ALLAH wannan sabon salon nashi na harmutsata. Abune da shi kaWai ya fara mata su a rayuwa....
? ? ??  Nace na gama da ke ne? .
?? A hankali ta girgiza kanta tana faWin,?  Kayi ha?uri ta koma ta zauna tana ?o?arin cire yatsun hanunta a nashi. Gaba Waya yanda yake murzasu Win harmutsa mata jinin jiki yake yi. Sakinta yay shima, ya koma jikin kujerar ya lafe yana Wan furzar da iskar bakinsa. Sai dai yanda ma?ogwaronsa ke kai kawo zai baka tabbacin magana yake da zuciyarsa. Dan harda Wan matse idanu yayi lokacin da yake tura lip nashi a baki yana Wan ciza. Sai kuma ya buWe idanun a kanta da alamun kore tu anin dake bijiro masa ya Wan tsuke fuska
? ? ? ? ? ? ?
? ? ? ? ? Takardun da ke gefensa ya Wauka ya mi?a mata,  Komai ya kammala akan school naki. Akwai sabon driver da zai dinga kaiki yana maido ki.
? ? ? Hannu biyu tasa ta amsa tanajin kamar ta tashi taita tsallen daWi. Amma sai ta daure ta shiga masa godiya da addu'a cikin dauriyar danne ciwon da ke taso mata.
? ?? Gyaran murya ya Wanyi cikin kausasa harshe ya cigaba da faWin,  Barinki kije makaranta bashike nufin zaki iya duk abinda ranki ya so ba. Ki kama kanki dan a yanzu kinada banbanci da baya. Akwai aure a kanki banason shigar banza. Sannan ki sani ke matar shugaban ?asa ce, komai naki a yanzu abin tallatawa ne ga mutane koda bai kai ya kawo ba. Ya rage naki ki ri?e wannan darajan ko kiyi sakaci da shi komai zai iya faruwa. A waWan nan takardun akwai na bank a ciki, ki cika komai kiyi musu singing za'a maidasu can. Karatu nada muhimmanci a gareki matu?a a wannan gaSar, saboda ?arancin shekarunki da matsayin da kike kai a yanzu, ya rage naki ki maida hankali kiyi abinda ya kaiki kokiyi wasa da damarki.
? ? ? Ganin yanda yake magana serious ya sata sake nutsuwa itama.  Insha ALLAH zaka sameni mai kiyayewa. Bazan gaji da maka godiya ba da fatan alkairi a rayuwarka. ALLAH ya baka ikon sauke nauyin al'umma ka gamawa lafiya cikin farin ciki tamkar yanda aka zaSeka cikin farin ciki. ALLAH ya saka maka da alkairi kai da zuri'arka baki Waya .
? ? ??  Amin, thanks .
Ya faWa yana mi?a mata leda mai tambarin apple ?ar madaidaiciya. Sai kuma ya marairaice fuska cike da salon tsokana ya fara faWin,
? ??  A duk lokacin da zaki fita a gidan nan ina son na dinga sani Ustazah. Dan bana bukatar matata na rayuwa tamkar akuyar sake da ko'ina zata iya jefa ?afa a lokacin da take so. Kinada damar canja driver ko securitys Win da za'a kawo miki idan halayensu basu miki ba. Karkiyi tunanin yin amfani da matsayin da ALLAH ya bamu wajen taka wani, idan haka ta kasance hukunci zai iya bi ta kanki kamar kowa. Idan kinada bu?atar wani abu zaki iya faWa .
? ? ? ?? Murmushi mai faWi Raudha ta saki har ha?waranta na bayyana a waje. Ramadhan dake kallonta yay azamar lumshe idanunsa da jan numfashi a fisge. Raudha da batasan murmushi nata ya zama wani abu daban ba ta Wago idanunta taWan kallesa tana jera masa addu'ar fatan alkairi a rayuwa.
? ? ?? Kansa kawai ya jinjina mata batare da ya buWe idanun ba. Wani irin murWa mata maranta yayi, tai saurin kife kanta a hanun kujerar jikinta na rawa. Sunan ALLAH take ambata a zuciyarta da dam?e hanun kukerar da iyakar ?arfinta.
? ? ? Shurun da Ramadhan yaji ne ya sashi buWe ido da nufin sallamarta dan yana son zuwa shima ya hutama ransa. A gajiye yake matu?a sakamakon motsa jiki da yayi yau sosai da yammar nan. Dan ya fita a keke, sai dai securitys na biye da shi a mashina da mota Waya badan yaso haka ba.
? ? ? ??  Zanje ciki, kije abinki kema .
Ya faWa yana ?o?arin mi?ewa. Sai dai ganin ta?i ta ko motsa ya sashi sake dubanta dai-dai yana tsayawa kan ?afafunsa.  What happend? .
? ? Ya faWa yanabin hanunta data matse hanun kujera da kallo, ga kuma kamar jikinta ma na rawa. Duk yanda taso Wagowa ta amsa masa kasawa tai, sai ma ?o?arin zamowa da take akan kukerar alamar abin ya fara tsauri. Shi tsoro ma abin yaso Wan bashi, amma sai yay dauriyar matsowa ya tareta ganin zata kai ?asa. Birkitota yay a jikin nasa, amma sai yaci karo da uban zufan data haWa cikin ?an?anin lokaci. Ta ?an?amesa da iya ?arfinta cikin azaba.....
? ? ??  Ya ALLAH. K! What's wrong with you? .
? ? ? ? Ina batama san yanai ba, dan hankalinta ya fara nisa da duniyarta. Ganin yanda ta matse cikinta da hannu guda ya sashi kai hannu wajen ta saman hijjab Win. Sai kuma ya furzar da iskar bakinsa yana mi?ewa Wauke da ita gaba Waya. Dan ya fahimci yana bu?atar zuwa Waki da ita ya bincika da ?yau.

? ? ? Hawowarsa cikin falon yayi dai-dai da fitowar su Aynah da ga Wakinsu zasuje ?asa cin abinci. Turus sukai cikin al'ajab. Sai dai tun kallo guda da sukai musu kowanne yay ?asa da kai dan sun san halinsa. Shiko baima ko kalli inda suke ba ya nufi bedroom Winsa Wauke da Raudha da zuwa yanzu ma numfashinta ya fara nisa da ?irjinta.
? ? ??  What! .
Munirah ta faWa lokacin da ya Sacema ganinsu.
? ? ??  What! Ko what sisto. Amma dai wannan tsinanniyar yarinya anyi makira dai. ?auka fa? Lallai an gama shanye kurwar Yah Ramadhan a wajen nan .
? ? ? ? Cikin takaici Lubnah ta juya bedroom Win nasu batare data tanka musu ba tana ?o?arin kiran Gimbiya Su'adah.

? ? ? ? A can Wakin Ramadhan kam lokacin da yake shinfiWe Raudha a gado sai ya fahimci ma ta suma ai. Mamaki abun ya bashi tamkar almara ko wani shirin film. Suma fa. Duk da abun ya bashi tsoro sai baiyi wani irin nuna rikicewa da ruWani a zahiri ba dan mutum ne shi da bai iya gaggawa ba akan komai. A nutse ya zare mata dogon hijjab Win jikinta. Sai ga kayan barcinta wando iya gwiwa da mitsilar rigar best sun bayyana. Ruwan dake ajiye a side drawer nashi ya Wauka ya shafa mata a fuska. Na farko ko motsi batai ba, sai da ya zuba mata da yawa ta kawo nannauyan numfashi. Sai kuma ta fashe da sabon kuka tana kiran sunan ALLAH da kira Mummy.
? ? ?? Hanunsa ya Wan kai a goshi ya murza hanunsa Waya ri?e da ?ugunsa yana kallonta, sai kuma ya kai zaune kafarsa Waya a ?asa ya tan?washe Wayar a saman gadon ya Wan tallafo fuskarta.
? ? ??  Please relax mike damunki ne Ameenatu? .
? Duk da ta jisa bata iya bashi amsa ba, saima dam?o hanunsa da ke ?o?arin ri?o nata tayi cikin rashin fahimtar manta dawa take tare ta Wora saman mararta tana jan wahalallen numfashi.
? ? ?? Duk da akan rigane sai da tsigar jikinsa ta tashi. Ya Wan lumshe idanu sa sakamakon jin wani irin Wumi da marar ta Wauka.  Oh my GOD  . Ya ambata akan laSSansa. Da ?yar ya samu ta barshi ya janye hanunsa a wajen, Waya a cikin wayoyinsa ya Wauka ya fara neman layin Anne. Dan shi dai baisan wata doctor mace ba bayan kanwarsa Safina da zai nema tazo ta dubata a yanzun. Bugu Waya kuwa Anne ta Wauka saboda wayar na hanunta ne tana duba abu.
? ? ??  Kai lafiya kira a daren nan Ramadhan? .
? ? ?? Hannu ya kai saman goshinsa ya murza da tura lip Winsa a baki ya Wan ciza kafin cikin damuwa yace,  Anne akwai damuwa ne. Bata da lafiya ko zamu samu doctor ne?.
? ? ? ?  Ya ALLAHU, waye baida lafiya? Aminatu? .
? ? ? Yanda tai tambayar ta kuma bama kanta amsa ya sashi sakin Wan murmushi duk da damuwar da fuskarsa ta nuna.....
? ? ??  Kaga ina zuwa bara na nemo Doctor Shamsu......
? ? ?  A'a Anne i no need him. Mace nake bukata .
? ? ??  Naji uban ?an kishi .
Anne ta faWa tana yanke kiran.
 Kishi!!? .
? ? ? Ya maimaita kalmar yana janye wayar a kunensa cike da mamaki. Dan kalmar tazo masa a bazata. Baki ya Wan taSe da Wage kafaWa irin (I don't care) ?in nan. Sai ma ya dire wayar a gefe kawai ya kamo Raudha dake cigaba da mur?ususun ya Waura kanta bisa cinyarsa. Ai kamar jira take ta kife kanta a cikinsa ta zagayesa da hannayenta biyu ta ?an?ame dan azaba.
? ? ?? Harga ALLAH kaWan ya rage ya saki ?aramin ihu, amma sai ya dake ta hanyar rumtse idanunsa gam da tura lip Winsa cikin baki ya taune da ?arfi kamar zai hudashi ko shi yay laifin.

? ? ? Cikin abinda bai wuce mintuna 30 ba doctor Hauwa ta iso tare da Bilkisu datai mata rakkiya. Sai dai basu samu damar shigowa ba sai da mama ladi taje tai magana kai tsaye. Yanda suka samu Raudha a jikinsa tanata mur?ususu ya saka Bilkisu jin nauyi ta juya ta fita bayan ta gaida shi. Kai kawai ya iya Waga mata, kafin ya dakatar da ita daga ?o?arin fitar.
? ? ? Dole ta dawo kanta a ?asa ta taimakama Dr Hauwa'u ta dubata kamar yanda ya bu?ata. Dan shi ya samu ya zame Raudhan a jikinsa da ?yar ya tashi ya basu waje saboda Dr Hauwa'u ma?wafciyarsu ce. Hasalima babbar mace ce sa'ar su Maah. Yana mata kallon uwa ne kodan dalilin Wanta da suke tare tun ?uruciya. Sai dai koda ya koma gefe ya zauna cikin sofa ransa fal wasiwasin mike damunta haka?.
? ? ? ? Dr Hauwa'u data Wan duba Raudha da a yanzu take a jikin Bilkisu ta juyo ta kalli Ramadhan da idonsa ke kansu shima.  My son gaskiya tana tare da babbar matsala na ciwon mara yarinyar nan.? Da ace ma a asibiti muke ina bu?atar mata gwaje-gwaje kafin nasan miya kamata na mata...
? ? ? Cikin girmamawa yace,  Mom to yanzu yaya za'ayi kenan? .
? ? ? ? ??  Eh to ba damuwa, zan mata wata allura insha ALLAH zata samu sau?i, sai dai bayan ta samu lafiya ina bu?atar ganinta a hospital kar kuyi wasa .
? ? ??  Insha ALLAHU Mom . Ya faWa nan ma da girmamawa a gareta.
Raudha ba wani tsoron allura take ba, dan haka cikin sau?i Dr Hauwa tai mata allurar, mintuna goma ba'a cikaba ta fara yun?urin amai. Cikin sauri Bilkisu ta taimaka mata zuwa bayi ? ?

? ? ? ??
? ? &&&

? ? A can ko Sangaren su

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login