Showing 108001 words to 111000 words out of 202381 words

Chapter 37 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3249

Munirah tuni ta dannama Gimbiya Su'adah kira. Cikin sa'a kuwa ta Waga a bugun farko dan tana bedroom Winta tana shirin wucewa turaka. Cikin tashin hankalin bayanin da Munirah tai mata a kausashe tace,  K ban san shashanci wace irin magana ce wannan? .
? ? ?  Wlhy da gaske nake Maah! Yanzu haka ma ga Aunty Bily tare da Momyn Ya Suraj nan sunzo gidan da alama zata dubata ne. Kinga ko inba ciki ba taya za'a taso Momyn Ya Suraj a yanzu duk da bawani dare ne yayi ba. Dama tun Wazun nake lura da ita tanata wani yamutse-yamutse, da kuku ya shirya lunch ma bataci ba catai ya samo mata farfesu mai yaji .
? ? ?  What! Impossible hakan ta kasance ina raye. Ramadhan!! Ashe zan tabbatar maka da ni wacece idan ka manta .
? ?? Gimbiya Su'adah ta faWa a matukar tsawacen da har ta firgita Munirah mai kai gulmar. Cikin daka tsawa ta ce,  Maza jeki haWani da shi!! .
? ?? Idanu sosai Munirah ta zaro kamar tana gabanta. Hankali tashe ta ce,  Abeg Maah. Taya zan kai masa waya ki masa wannan maganar bai Sallani ya zubar da banza ba. Dan ALLAH ki rufamin asiri, zamowar Yaya shugaban ?asa bawai yana nufin yayi laushin da zan iya kai masa wargi bane Maah. Please na ro?eki ki kirashi a layinshi .
? ? ? Tsaki gimbiya Su'adah tai tare da Waga wayar tata ta dasa da ?asa. ALLAH ya taimaka akan gado ta faWa da lallai saita tashi aiki a yau. Ita Su'adah har tana raye Wanta yayma yarinyar data fi tsana fiye da komai a duniya ciki batare data farga ba, ita yaron nan zai cima amana ya haWa shimfiWa da jinin karuwai bayan ta masa gargaWi. Wlhy bazai yuwuba, bazata taSa haWa zuri'a da yarinyarnan ba. sai dai komi zai faru ya faru. Kuma lallai sai taci mutuncin Ramadhan fiye da yanda yake zato ko tsammani).
? ? Ita kaWai taketa surutanta a zuciya tana kaiwa da komowa a tsakiyar katafaren Wakinta tamkar mai dawafi.

? ? ? &&&

? ? ? Ramadhan da bai san anai ba tuni Dr Hauwa ta bama Raudha duk wani taimako da ya dace, ta kuma tabbatar masa da Raudha zata samu barci mai ?arfi da zai taimaka mata wajen samun nutsuwa. Amma kar suyi wasa bayan ta samu lafiya ta sameta a asibiti. Da ga haka sukai masa sallama zasu wuce bayan Bilkisu taje Wakin Raudha Win ta Wakko mata part da pant data fahimci tana bukata. Sai dai a ranta tana jin daWi da mamakin yaushe Raudha suka Winke da Yayan nasu haka har da kwana a Wakinsa. Koma dai miye tayi farin ciki ita kam dan tana ?aunar wannan haWin har cikin ranta.
? ? ? Sosai Raudha da barci ke Wibar idonta taji daWin abinda Bilkisu ta Wakko mata. Tana son tace zata koma Wakinta ta kasa Waga baki saboda barci. Dole ta ha?ura ta lumshe idanun bayan ta sake cusa pant da part Win cikin hijjab Win jikinta wai kar Ramadhan ya gani.
? ? ? Ya jima zaune bai motsa ba a inda suka barshi har Raudha tai nisa a barci. Abubuwane birjik a cikin kansa da UBANGIJI kaWai yake fatan yay masa tallafi a kansu. A hankali ya mi?e ya nufi gadon saitin inda Raudha ke kwance a baki-baki, dan a nufinta ta Wan kwanta ne idan su Bilkisu sun tafi itama ta koma Wakinta.
? ?? Tsaye yay a kanta ya zuba mata idanu kawai tamkar mai son gano matsalar tata a kan ?ya?y?yawar fuskarta. A hankali ya turo iskar ?irjinsa zuwa baki ya fesar dai-dai lokacin da yake kai hannu ya Wage hijjab Win jikinta da nufin cire mata gudun karya cutar da ita.........
'? ??

? ? ??*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [27/06, ????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
12:21] +234 803 098 1036: *_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?

https://arewabooks.com/chapter?id=62b6073efa0b02c20d2ac11e


*_Episode 38_*


..........Hijjab Win ya ajiye gefe idanunsa akan hanunta data matse pants biyu da ledar part da Bilkisu ta Wakko mata. A hankali ya kai zaune gefenta, sannan ya kamo hanun nata ya zare abinda take Soyon. Kai tsaye ya gane ko minene, ya ajiyesu gefe da Wan sake tsura mata ido. Yanda ta Sata fuskar alamar batajin daWi har a cikin barci ya sashi sakin ?asaitaccen murmushi yana kauda idanunsa. Sai kuma ya mi?e ya gyara mata kwanciyarta batare da yace uffanba ya nufi toilet bayan ya lulluSeta da lallausan duvet nashi dake ta tashin ?amshin turarurrukan sa.
? ? ? ? Kusan ?arfe goma na dare Ramadhan ya kai kwance bisa katafaren gadon nasa bayan kammala komai na al'adar rayuwarsa kafin kwanciya. Addu'a yay, harya shafe iya jikinsa zai kwanta sai kuma ya Wan dubi Raudha dake gefensa. Miya tuna oho masa ya karanta mata addu'ar itama ya tofa mata sannan ya kwanta zuciyarsa na masa wani irin kaikawo na son tuna baya. Amnah tamkar mage take a wajen son jiki, a duk sanda yake gida zaka sameta manne da shi. Tun hakan na takura rayuwarsa har ya saba. Shiyyasa bayan rasuwarta ya jigatu matu?a da kewa. Taunar lip Winsa ya shigayi da ?arfi idanunsa na tara ?walla, a hankali ya shiga ambaton sunayen ALLAH dan yasan zurfafa tunanin wani motsawar ciwone daga zuciya zuwa ?wa?walwa. Cikin amincin ALLAH batare da ya farga ba sai barci yay awan gaba da shi.
? ?? Kasancewar allurar da akaima Raudha yasa barcinta yin nauyi harya tashi yay salla bata farka ba. Bai tadata ba tunda yasan bata salla. Barcinta ta sha sosai har kusan bakwai da wasu mintuna. Ta buWe ido a hankali tana ambaton addu'ar tashi a barci. Taja ?an mintuna kafin ta tashi zaune, ta riga bin Wakin da kallo a Wan firgice dan tama manta a ina take. Duk abinda take Ramadhan na'a Wakin zaune bakin gado ta bayanta yana dalle-danne a lap-top da alama aiki yake mai muhimmanci.
? ? ? Sam bata lura ba, dan ta juya masa baya. Ji take tamkar jikinta ya Saci, dan haka ta fara laluben kayanta na jiya da bilkisu ta Wakko mata. Ganinsa zaunen a bazata ya sakata waro idanu waje tasa hannu tana kare jikinta kunya tamkar ta nutse. Zuciyarta har wani gudu take kamar zata fito. (Na shiga tara ni Amina ina zanga Hijjab Wina?) ta faWa a zuciyarta tana Waga duvet Win da sauri-sauri.
? ? ? ? Duk abinda take bai ko nuna yasan tanai ba, amma kuma yana lure da ita ta gefen ido. Abinda yay tunanin tana nema dake a gefensa ya turo mata da hannu batare da ya Wago kansa da ga lap-top Win ba. Wani irin takaici da kunya suka sake lulluSe Raudha taji tamkar taita tsala ihu kawai. Da sauri tasa hannu ta kwashe, tsabar rikicewa batama san ta nufi hanyar fita ba.
? ? ? Yatsunsa ya murza suka bada sautin Was-Was da ya tilastata tsayawa ta juyo, har yanzu kansa naga lap-top, amma sai yay mata nuni da hanyar toilet Win Wakin batare da yayi magana ba.
? ? ?? (Wayyo ni Aminah na shiga uku na) ta faWa a zuciyarta kamar zata fashe da kuka. Dole ta nufi hanyar toilet dan bata da zaSin daya wuce hakan. Bazata iya bijirema umarninsa ba, sannan bazatama iya fita da kayan jikinta ba. ?azunma ruWewa ta sata nufar can da rashin zaSi.
? ? ? Yau kam ba kamar jiya ba, tsaf ta zauna ta kalle toilet daya lashi kuWaWe, da ga ?arshe ta fara wanka zuciyarta cike da mita dole shuwagabanni su shagala da son mulki da mantawa da talaka. Sai da ta kammala wankan tana ninke kayan barcinta taci karo da jinin daya Sata mata wando, cikin rumtse ido ta dafe kai dan ta tabbatar ta Sata masa gado kenan.. Ita kam taga takanta yau da a gidan nan. Duk da kunyar da take na fito Waure da towel haka ta daure dan gara fitowa da towel tunda ta yafo wani akan yaga jinin data Sata masa gado.
? ? ? SaSanin Wazun yanzu tsaye ta samesa saitin inda ta tashi yana Wage-Wagen duvet. Kai tsaye zuciyarya ta ayyana mata yana dubawane kota Sata masa gado. Sosai Raudha tama manta waye shi a wajenta. Dan batasan tai tsalle ta dire ba a gabansa ta dam?e duvet Win hanunsa ta cikuykuyesa a hannu. Mamaki ya sakashi dubanta daga sama zuwa ?asa. Sai dai kuma baice komaiba ya kai zaune da mi?a hannu zai sake amsar duvet Win dan bai bu?atar yawan magana yau ransa a Sace yake. Tsam ta matsesa a jikinta kamar zatai kuka....
? ? ? ?  Ni wlhy bansan hakan ta faru ba ...
? ?? Mamakinta ya sashi sake ware idanunsa a kanta.
? ?  Are you okay? .
Kanta ta jinjina masa kawai tana sake matse bargon a jikinta. Dan koba komai yana sake bama jikinta kariya da towel ne kawai. sannan bata son yaga yanda ta Sata masa gadon.
? ?? Shi saima abun ya girmesa da bashi dariya amma ya gimtse. Cikin takaicin Sata masa lokaci da take ya kama bargon zai fisge saita biyoshi itama, kawai sai gata a cinyarsa Ware-Ware zaune.
? ? ? (Ya ALLAH yarinyarnan kuwa tanada lafiya?).
? ?? Ya ayyana a ransa da mamaki jininsa na yamutsawa da sauri-sauri. Tuna abu zaiyi mai muhimmanci da wayar da yake nema ya sashi ?o?arin fisgar bargon batare da ya cemata komai ba a zahiri, amma kuma ya harWe mata ?afa da tasa yanda ta kasa tashi a jikin nasa duk da tanata ?o?arin hakan. Wajen fisgar bargo towel ya kwance. Ai bama tasan ta fasa ?ara ba da ?adandanesa gaba Waya. Dan duk hannayenta ta harWo wuyansa da su ta kife ?irjinta a nashi jikinta na rawa. Babu shiri ya saki bargon ya toshe kunnensa.
? ? ? ?? Jin yanda take sake matsesa tana neman harmutsa masa tunani ya sashi cire hanun a kunnensa. Sai kuma a bazata ya saki murmushi jin Wumin hawayenta a jikinsa alamar kuka takeyi. Yay Wan gyaran murya idonsa akan gashinta dake Waure cikin ribbon duk ya sukurkuce wani ma ya ji?e a gaban goshinta. So take ta Wagashi amma bazata iyaba.
? ? ?? (Oh oh yau naga takaina). Ya ayyana a ransa, a fili kam cikin raWa yace,  Ustazah jikina kar yay ciwo kin cika nauyi . Yana maganar ne yana kama jelar gashin nata dan ya tabbatar dai nata Winne ko sakawar take kamar yanda yake zargi. Tabbatar da natane ya sakashi tura yatsun hanunsa duka cikin sumar ya zare ribbon Win....

? ? ? ? Saurin sakinsa Raudha tai baki Waya jin wani kuma ba?on lamarin daga garesa, ta fisgi bargon ta cukuykuye jikinta a ciki. Da ?yar ya iya danne dariyarsa, yanda ta cukuykuye Win ya bashi damar ganin wayarsa da yake nema, sai dai tana kusan rabin kanta. Gyara murya yayi, ta buWe idanunta kaWan sai suka haWa ido. Ganin zata maida ta rufe ya sakashi mata nuni da wayar da Wan yatsa. Wajen ta kalla dai-dai yana mi?o hanunsa zai Wauka. Ta Wan Waga jikinta tana tura baki. Duk yanda yaso dannewa ya kasa sai da murmushi ya suSuce masa har ha?oransa na bayyana.
? ? ? ?? (Masha ALLAH) ta ayyana a ranta ganin yanda murmushin yay masa bala'in ?yau. Shi dai tuni ya Wauka wayarsa ya bar wajen. So take ta tashi taje Wakinta amma ta kasa, haka ta cigaba da kwanciya a wajen nannaWe a bargo harya kammala shirinsa cikin Wayar shadda milk color datai masa ?yau sosai. Ya murza brown hula mai kwalliyar milk kaWan-kaWan.
? ? ? ? ? ?aruwar ?amshin turarensa _Sauvage dior_ cikin hancinta ya sata Wan buWe ido. Tsaye yake a side drawer Win gefen da take yana ?o?arin saka link Win hanu. Duk yanda taso janyewa kafin ya kamata ta kasa, haka ta cigaba da binsa da kallo harya juyo hanunsa Wauke da takardu suka haWa ido. Saurin rufewa tai shi kuma ya Wan taSe baki yabar wajen dan tun Wazun dama yake ji a jikinsa ana kallonsa.
? ? ? ??  Ni na wuce office kinsa na makara yau. Saura ki batamin gado da wannan abun naki . Ya faWa yana ?o?arin barin Wakin. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali tana Wan harar bayansa, yana ?o?arin murWa handle Win ?ofar tace,  ALLAH ya tsare ya bada nasara .
? ? ?? Bataji ya amsa ba, sai dai tasan zai amsa Win saboda da wuya tai masa addu'a ya?i amsawa balle yanzu da suke Wasawa kuma. Yauma ta fahimci kamar akwai abinda ke damunsa ko kuma ?an girman kanne a kusa. Gaisuwa ce dai sai ya gadama. Bayan ficewar tasa taja kusan mintuna 2 sannan ta mi?e, ita kanta sai yanzu abinda ya farun ke bata dariya. Taita sakin murmushi tana ?o?arin gyara masa gadon bayan ta nema towel Winta daya koma gefe ta saka.
? ?? Tsaf ta gyara ko ina har toilet. Ta tattara kayanta ta fice bayan ta saka hijjab. Tayi mamakin cin karo da su Aynah a falon, sai dai ta Wauke kanta kawai da niyyar wucesu batare data nuna tasan da zamansu ba.
? ? ? ?  ALLAH dai ya rabamu da karuwanci ni Aina'u. Tsabar jaraba baza'a iya ri?e kai ba saboda an saba da maza tun a titi tamkar uwa da danginta. Ni ALLAH ma yasa cikin na Yaya Ramadhan Winne ba wani yayisa ba tun kan a shigo.
? ? ? ? Har cikin rai maganganun Aina'u sun soki Raudha, amma sai ta wuce abinta batare data tanka? mata ba. Kai ko kallon inda suke batai ba ma balle ta nuna tasan da zamansu tai shigewarta Wakinta.
??
? ? ? Sai da ta kammala shiri? tana Wan kimtsa Wakin nata maganganun Aynah na ?arshe ke mata kaikawo a rai. (Ciki? Wa take nufi nada cikin?) ta tambaya a zuciyarta batare da tunanin lalubo amsa ba. Haka dai ta ?arasa aikin da wannan tunanin tai zaman cike takardun jiya dan ta jona wayarta a caji tunda ta shigo.
? ??
&&&&

? ? ? A office kam murmushi ya kasa barin face Win shugaban ?asa Ramadhan. Dan babu abinda ke masa kai kawo a rai sai hidimarsa shi da Raudha na safiyar yau. Shigowarsa office da cos ya fara ganawa akan tsare-tsaren abinda zaiyi a yau. Amma shi kansa cos sai satar kallonsa yake ganin yau babu Wacin ran nan sam tattare da shi. Hakama a zaman meeting da yay da sabbin ministers fuskarsa ?awace da fara'a tamkar bashi ba. Bayan sallar azhar ya samu hutun awa biyu shi kaWai a office. Jiyay tamkar ya kirata a waya. Sai dai zuciyarsa na gargaWinsa akan idan ya kirata mizaice mata to? Karma ta ya yake rikitata duk da dai yanzu Alhamdulillahi sun saki jiki da juna sosai. Yau ma sama-sama yake jin kansa shiyyasa bai biye mata ba.

(Humm>?3?
*_TAURA HOUSE_*
? ? ? ?
? ? ? ?? Tun wayar da tai da su Munirah ranta yake a ?ololuwar Sace. Koda ta kira Adda Asmah ta sanar mata itama Sacin ran ta nuna sosai, hakama Fulani. Kai tsaye shawarar Adda Asmah sukabi akan zubda cikin jikin Raudha kota halin ?a?a ita da fulani.
? ? ?? Tana gama waya da su ta kira Safina.
? ? ? ?  Maah lafiya kuwa kira a wannan lokacin!? .
? ? ? Tsaki gimbiya Su'adah tai idanunta na sake rufewa da Sacin rai dan ba ?aramin fanfata Asmah ta sakeyi ba, ita kuma ta riga ta yarda da ita tsakani da ALLAH.  Maganin zubda ciki nake so mai tsananin ?arfi da zai rikito a cikin mintuna goma .
? ? ?  Na shiga uku Maah waye da ciki?! . Ta faWa a cikin tashin hankali da tunanin cikin ?an uwantane wata ta yayo musu abin kunya.
? ? ?  K dalla ba abinda kike tunani bane. ALLAH ya tsari zuri'a ta da fasi?anci. Wannan ?ar iskar yarinyar ?ar karuwai ce, wai harni Ramadhan zai yaudara Safina ya lallaSa yay ma shegiya ciki .
? ? ?  Innalillahi... Anya Maah kun tabbatarma nasa ne? Kinsan fa yanda Brother yake da taurin kai akan abinda bashi yaso ba. Kuma kowa yasan Bappi ne ya manna masa auren nan bawai yana so bane, ?ilama asiri sukai masa wlhy inhar ya kasance cikin nasa ne ma.
? ?? Sosai maganganun Safina sukai tasiri a zuciyar gimbiya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login