Showing 78001 words to 81000 words out of 202381 words

Chapter 27 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3251

sauri Raudha taja da baya wani irin kuka na neman kufce mata, jitai bama zata iya ?arasa ji ba, babu abinda kanta keyi sai sarawar tashin hankali. Bayan poison na ac bai ishesu ba sai sun haWa da matakan ingiza ciwonsa, ya kamata tasan wane ciwo ne ke damunsa ma. Bata da tabbacin yun?urin da tai akan matsalar ac ta karSu, amma tana addu'a da fatan hakan dan tasan ta tura sa?onta inda da wahala a Waukesa shirme. Jin za'a buWe ?ofar kitchen Win tai azamar rugawa karkashin ?afar bene ta lafe har sai da aunty Hannah ta shige bedroom Winta na ?asa da ta kaisu dan suyi alwala. dan bata kaisu upstairs ba sanin nan Win kamar sirrine na shugaban ?asa.
? ? ?? Sai da tayi Wan kukanta mamakin aunty Hannah da dalilinta na son aikata duk wannan abubuwan na ?ara kumeta. Dan a iya hasashenta tarasa minene ala?ar aunty Hannah da shugaban kasa da har take gaba-gaba wajen yin haWin gwiwa da wasu domin kashesa. A gefe kuma zuciyarta na ?ara nin?aya wajen tunanin zancen farko na sakama shugaban ?asa poison a cikin ac. Ga wani zasu dinga basa a abinci da drinks? Kai mutanen nan sam basu da imani wlhy. Amma insha ALLAHU ALLAH bazai taSa basu nasara ba. Zatai iya bakin ?o?arin ta na ganin burinsu bai cikaba akan shugaban ?asa kodan kyakywar zuciyar kakanninsa.

? ? ? &

?? ? Da ?yar Raudha ta iya danne komai dake a ranta har lokacin tafiyar su yayi, shatara ta arziki ta haWama kowannensu daga kayan lefenta. Dan sune kawai take takama da su a gidan matsayin nata. Hakama Mummy da Aunty Halima ta haWa musu tasu tsarabar.
? ? ? Ta rakasu har harabar gidan tana sharar hawaye. A dai-dai lokacin da motarsu ke fita a harabar farko na gidan motocin shugaban kasa da securitys nasa ke shigowa. Ko ba'a faWa ba tasan shi Winne, dan haka tai shirin juyawa cikin gida tana ?o?arin amsa gaisuwar wasu a hadiman gidan da sai yanzu suka ganta.
? ? ? Shugaban ?asa Ramadhan da tun tsayuwar motar tasu idonsa ya ganta ya bita da kallo a kaikaice batare da waWanda ke a wajen zasu iya gane hakan ba. Zuciyarsa ke masa wasuwasi da tambayar su waye Win waWancan da har zata fito rakkiyarsu har harabar gida?. Rashin mai amsa masa hakan ya sashi Wauke idonsa a ?ofar data shige ya maida ga agogon hanunsa. ?arfe huWu na yamma da wasu mintuna. Ya dawo gidane saboda yana son su fita ita da shi zuwa Taura house gaishe da su Anne. Wannan lokacin kawai ne da shi, gobe idan ALLAH ya kaimu zai bar ?asar wani taron shugabannin Africa da za'ai a ?asar Nigeria.

? ??
? ? ? ? BuWe ?ofar ne ya saka Raudha dake kwance Wagowa da sauri har gyalen kanta na zamewa ya faWi, duk da shi Win ta tsammaci gani sai kuma duk ta ruWe. Cikin in ina take masa barka da dawowa da gaishesa. Kamar kullum yauma bataji ya amsa ba, sai dai idonsa na kanta da har ya sata kasa kallonsa.
? ? ??  Nanda mintuna talatin zamu fita can gidan gaishe su.
? ? ? Daga haka yaja jikinsa baya zai rufe ?ofar, dan dama tsaye yake a jikinta ri?e da handle Win. Yana gab da rufewa kuma sai ya sake buWewa, da sauri ta Wago sai suka haWa ido. Cikin azama ta janye nata, yayinda shi kuma ya sake tsuke fuska da faWin,  Karna sake ganin wannan gashin dokin a kanki ki ciresa
? ? ? ? ? Babu shiri ta sake Wagowa, sai dai harya maida ?ofar ya rufe. Hannu ta kai bisa kanta ta dam?o jelar gashinta dake Waure da ribbon, a fili tace,  Gashin doki kuma? . Tai maganar da Wan waro idanu waje tana mi?ewa zuwa gaban mirror. Ribbon Win ta zare gaba Waya, ta shiga kallon gashinta da tattaSashi kamar yau ta fara ganin nasa itama, kai kace so take ta tantance na dokinne ko natan?. Ta Wan girgiza kai tana sakin murmushi, dan harga ALLAH ma dariya ya bata. Yayta wani cin fuska ashe idonsa nakan gashinta.  Kajimun mutum, kawai daga ganin gashi sai kace masa na doki sa'idiniyya . Ta sake faWa a fili tana murmushi.
? ? ? Maganar fitar da yace zasuyi zuwa Taura house ya sata maida ribbon Winta da sauri ta nufi hanyar toilet, dan ya kamata taWan watsa ruwa. Harta shiga kuma sai ta fito dalilin qani tunani da yazo mata arai. Tare da tuna Mummynsu (Asabe) duk da kakarsu Inna ba cika son mahaifiyarsu tai ba a duk sanda zasuje wajenta ko ita wani abu ya kama zataje wajenta koda tare da su Larai ne sai ta sayi wani abun takai mata. Tun tana mata irin wannan ?yautar tana rainawa da kiransa neman suna har kowama ya fahimci hakan yana daga cikin kyawawan halin Asaben duk da kuwa take tujararriya. Raudha tai murmushi dajin ?ara son mahaifiyar tasu a cikin ranta. (Haka rayuwa take, duk mugun halin bawa sai ka samesa da wani ?ya?y?yawan halin tare da shi koda baida yawa. Hakama duk ?ya?y?yawan halin mutum sai ka samesa da mummuna. ALLAH ya bamu ikon yin ?yawawan halaye da ?a?anmu zasuyi koyi).
? ? ?? A cikin sauran kuWin data rage ta Wauka wasu ta fita. Duk da zuciyarta ta gama raya mata daina yarda da duk ma'aikatan gidan hakan bai hanata fita neman mama tambaya ba. Cikin sa'a ma sai ta sameta a falon farko zaune tana kallo. Da sauri ta mi?e ta nufota tana faWin,  Ranki ya daWe in bu?atar ganina kike ai basai kin sakkoba, sai ki kirani ta telephone kawai .
? ? ? Komai Raudha batace ba sai Wan murmushi datai mata da mi?a mata kuWin hanunta.  Mama zan iya samun kilishi mai ?yau nan da mintuna sha biyar? .
? ? ? ?  Insha ALLAHU ranki ya daWe zaki samu, dan kuwa sana'ar yarona ne, kum anan yake gab damu ba nisa .
? ? ??  Yauwa to Alhmdllhi, gashi yaymin kashi kamar..... ta Wanyi jimm tana hasahenshen yawan manyan gidansu Ramadhan Win.  Yauwa bakwai. Sai kuma wannan idan za'a samu goro mai ?yau shima a siyamin .
? ? ? Mama tambaya ta amsa tana faWin,  Insha ALLAHU duk za'a samu ranki ya daWe .
? ? ? Har cikin rai Raudha taji daWin hakan, ta jiya cikin da sauri. Maimakon ta shiga wankan sai ta buWe akwatinan lefenta. Duk da tasan sune suka haWo hakan bai hanata zaSo turaruka masu ?yau da daWin ?amshi kala biyu ba. Ko ba'a faWaba tasan zasuyi tsada matu?a. Ta ajiyesu saman mirror sannan ta koma wajen kayan khumrah Winta dake cikin Wan show glass tana kallo. Taja kusan sakan talatin kafin ta far Waukarsu tana dubawa. Aunty Halima ce tai matasu dukansu, HaWi ne na musamman da ga *AMARYAR KB GLOBAL ENTERPRISE 08067558902* ?amshinsu kawai ya isa sanar da mai sha?a an kashe ingantattune kuma nagartattu. masu ?yau da daWin kamshi ta Wiba kala uku-uku, sai dai kowanne da kalar kamshinsa, sai turaren wuta kala biyu shima ta Wiba kashi-kashi duk ta ajiye. Ganin kamar lokaci ya Wan ja ya sata saurin faWawa bayi, a gurguje ta gyara jikinta ta fito. Tana cikin shiryawa taji Wan ?arar bell Win dake tabbatar da ana jiranta a ?asa. Hijjab tasa ta fita dan tana ?yautata zaton mama tambaya ce. Ilai kuwa itace da ledoji ri?i-ri?i. Raudha ta amsa tana mata godiya tare da ajiye mata kuWin data fito da su a hannu. Godiya mama tambaya taitayi duk da ba wasu masu yawa bane............
'


*_Mu mun tafi Taura House. Dan kunsam nice zan zama cos Win shugaban ?asa. Idan aka hananu kuma hummm basai na faWa ba dai>?'?=ض?

*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [17/06, 09:26] +234 903 114 6414: *_Typing=???_*






*_BA?AR INUWA=?I?

https://arewabooks.com/chapter?id=62aafdab52e2996a61a92f3d



*_Episode 30_*


.........Cikin sauri-sa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?uri Raudha ta sake packaging Win komai yanda ya dace. Sannan ta ?arasa shirinta tare da saka hijjab Winta mai hannu daya je har gwiwa, yasha karin guga sai Waukar ido yakeyi. Duk wanda ya kalleta yasan tayi ?yau kodan shigar mutunci da tayi, duk da tasan da ga mota sai gida. ?auke da manyan souvenirs bags guda uku ta fito a hannu, sai ?ar side bag Winta dake rataye a gefen kafadarta. Bata saka turare mai karfi ba, dan sai kazo gab da ita zakaji sanyin ?amshin khumrah Winta da na turaren da tasa.
? ? ? ? Kusan a tare suka fito daga corridors Win bedrooms Win nasu, shugaban ?asa Ramadhan dake sanye cikin shadda blue Winkin half jamfa yay mata kallo Waya ya Wauke kansa. Har cikin rai yaji daWin ganinta da Hijjab, duk da gashinta da batasaka Wan kwali ba ya fito ta gaba kaWan saboda zamawa da hijjab Win yay baya. Baiyi magana ba, duk da yana da bukatar ta Waura Wan kwalin, sai dai girman kan nasa da ganin idan yay mata magana kamar zubar da kai ne ya sashi zaSar yin shiru, cigaba yay da takowa cikin falon cike da mazantaka da salon tafiyarsa da mutane da yawa suke fassarashi da mai girman kai. Hular kansa ya Wan sake gyarawa dai-dai yana gittawa ta gabanta. A tare ?amshin junansu ya dinga rige-rigen shiga hancinansu.

? ?? Maimakon Raudha taga sun fita ta ainahin downstairs Win da zai kaisu ?ofa sai gani tai yabi ta hanyar da yake shigowa gidan, nanma kuma dai benan ne yay ?asa zai kaika ?aton faluka har biyu kafin ka fita baki Waya, sai dai a gefe akwai wani ?arami na hutawa shima. Bayansa tabi, koda ta fito sai taci karo da falukan da sukafi waWan can da take gani kullum haWuwa. Wajen ya matu?ar kayatar da ita, hakama harabar wajen dan tana ganinsa ta windown Wakinta. Sai dai bata taSa gigin ko tunanin zuwa ba, tunda batasan ta ina zatabi ba. Da alama fitar tasu ta sirri ce, dan mota biyu kawai ta samu a tsaye alamar suna jiransu. Kuma driver ne kawai sai securitys biyu. Cikin matu?ar girmamawa suke gaishesu ana buWe musu ?ofofin bayan security Waya ya amsa kayan hanunta ya nufi booth. Shi ya fara shiga sannan itama ta shiga cike da fargabar ganin duk a baya zasu zauna kenan.
? ? ? Fitar ma ta karamin gate dake wajen sukabi, kanta dake ?asa yasa batasan taya suka Sullo kan titi ba. Tafiyar mintuna ?alilan ta kawosu katafaran gidan na Taura house. Kai tsaye motocin a ?ofar sashen su Anne suka tsaya, kasancewar ana kiraye-kirayen sallar magrib ita kaWai ta shiga ciki, shi kuma suka fita massallacin ?ofar gidan.

? ? ? ?? Sosai Anne dake ?o?arin fita da ga kitchen zataje Wakin don gabatar da salla tai mamakin ganin Raudha, dan yanzu babu jimawa ta gama waya da Ramadhan. Sai dai sanin halinsa na zurfin ciki ya sata ture mamakin ta maye gurbinsa da farin ciki. Dan sosai taji daWin ganin Raudha Win har fuskart ta kasa Soyewa.
? ? ?? A tare suka gabatar da sallar magrib a bedroom Win Anne. Bayan sun idar suka sake gaisawa. Sosai Raudha kejin daWin zama da tsohuwar. Mutum ce ita mai cikakkiyar kamala da dattako, ga tsafta da mutunci. Ko kaWan rashin sakin fukar Anne bai damun Raudha, dan ta fahimci anan Ramadhan ya Wakko rashin walwala da sake fuska, da kuma wajen mahaifiyarsa, dan itama ta lura gwanar Waurewace.
? ? ?? Fitowarsu falo tayi dai-dai da shigowar Bappi ri?e da hanun Ramadhan. A kallo Waya zaka fahimci Wunbin sha?uwa da ?aunar dake tsakanin jikan da kakan. Shima Raudha ta gaisheshi cike da girmamawa. Amsa mata yake da fara'a da ?auna. Sai sanya musu albarka yake tare da addu'oin zama lafiya da zuri'a Wayyiba. Daga haka suka Wan cigaba da taSa hira har aka kira sallar isha'i.
? ? ? ?? Bayan sun dawo daga masallaci mai aikin Anne ta shirya musu abinci a dining. Tuwon shinkafa da miyar kuSewa Wanya da man shanu. Sai gasashiyar hanta da taji kayan lambu. Anne dake duban Shugaban ?asa Ramadhan daya Sata fuska tai murmushi. Tasan hakan nada nasaba da ganin miyar ?ubewa dan bayaso.
? ? ? ?  Anneee! .
? Ya faWa a tunzure.
Sai da taWan gintse fuska tace,  Lafiya! .
? ? ?  Ki bani fura .
 Saboda anyi ma?iyarka kuSewa .
Sake cuWe fuskar yayi fiye da farko. Bappi ya kauda kai gefe yana murmushi.
? ? ?? Kujera yaja baya zai mi?e Anne tace,  Malam koma ka zauna .
? ?? Yanzun kam tamkar zai fasa kuka, ba Bappi ba hatta Raudha dariya ya bata, to ashe ba ita kaWaice ta tsani miyar kuSewa ba tanada Wan uwa. Sai dai ta kula nashi har yafi nata. Salamar mai aikin Anne da sauke tiren da take Wauke da shi ya saka Ramadhan dakatawa da ga maganar da yay niyya. Tana barin gurin Anne ta tura trayn gabansa.  Kure uban ?ancin nama sai kaita kaya gashi nan .
? ? ? ? ?? Kamar bazai kula ba sai kuma yakai hannu a nutse ya buWe kwanikan guda biyu. ?aya gasashen kaza ne a ciki, Wayan kuwa farfesun naman kai. Zaman Raudha a wajen ne ya hana bakinsa buWewa. Amma duk da haka sai da yay Wan ?un?unin da Anne tasan mi zai iya faWa. sai dai bata kulashi ba ta maida hankalinta ga Raudha.
? ? ? ? ?  Aminatu zuba abinci mana .
?? Cikin jin kunya Raudha tace,  Anne na ?oshi ALLAH .
? ? ?  Tab anan gidan? Aiko bazai yuwu ba. Inma tuwonne bakiso ai ga nama nan. Ko kuma ki faWi abinda kike so a girka miki .
? ? ?? Da sauri Raudha tace,  A'a Anne wannan ma yayi .
? ? ? ?  To Alhmdllhi, kinga juya kuci naman gashi nan wajen mijinki, dan nasan kema dai kwanan nan zai koya miki kurancinsa.
? ? ? ? ?ar dariya Bappi yayi yana kallon Ramadhan Win da tuni ya fara kai laumar naman duk da akwai zafi. Ita dai Raudha batai gigin saka hannu ba. Sai dai ta zuba tuwon leda Waya. Maimakon miyan ?ubewan saita Wan saka gasashen hantan a gefe ta dingaci da shi a haka. Ko tari shugaban ?asa Ramadhan bai sakeyi ba, sai da yaji yayi nak da naman kazar nan sannan ya turama Raudha ?asusuwa da fiffike sai wuya. Duk yanda taso daurewa kasawa tai, ta Wago tana masa kallon mamaki, a bazata ya wani kashe mata ido Waya ya Wauke kansa.
? ?? Wani irin muguwar ?warewa Raudha tayi, dan harga ALLAH salon nasa yazo mata a bazata da sakata a wani yanayin ruWani. Anne ce ta bata ruwa, shiko sai ya Wauke kai ma. Ko sannu da suke jera mata shi baiyi ko guda ba. Anne na niyar masa magana Bilkisu ta shigo falon. Haka take kullum tana nane da tsoffin, shiyyasa bayan Ramadhan itace ta biyu da suke matu?ar so da ?auna a jikokin nasu.
? ? ? ? Da sauri tazo ta rungume Raudha tana farin cikin ganinta. Sai kuma ta koma shagwaSan miyasa Anne bata kirata ta sanar mata Yayan nasu yazo da Raudha ba tun Wazun.
? ? ? Anne tai mata da?uwa da faWin,  Kinci gidanku, tunda nice bbc uwar magana ko? Yanzu da kikazo bagasu kin gansu ba. Kimaje da ita ta shishshiga ta gaida iyayen naku .
? ? ? ? Bilkisu ta amsa mata da  to . Bayan Raudha taba Anne da Bappi tsabansu ta Wauka sauran ita da bilkisu suka fita. Sashen su Yafendo suka fara zuwa. Inda tsoffin sukai mata tarba ta mutuntawa. Basu wani jimaba sosai ta basu tsarabansu suka fito.
? ? ? ?? Sun shiga sashen Gimbiya Su'adah suka tarar tana salla. ?ammatanta kuma duk suna Wakunansu. Dan haka Bilkisu ta bata shawaran su je su gaida su Ammy to. Bata musaba suka fito zuwa sashen Hajija Mufida. Itama dai ta tarbesu kadaran kadahan. Raudha bata damu ba suka ajiye mata tata tsaraban suka fito. sashen hajiya Shuwa suka shiga, sai dai sun iske tana wajen Pa dan itace da girki. Can Win suka nufa suma. Pa ya tarbi surukar tasa da kulawa. Yayinda itama takai du?e gabansa tana gaisheshi da girmamawa shi da Hajiua Shuwa dake gefensa.
? ?? Shima dai addu'ar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login