Showing 102001 words to 105000 words out of 202381 words

Chapter 35 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3248

_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?
https://arewabooks.com/chapter?id=62b5bb45fa0b02c20d2788dd


*_Episode 36_*


........... Ki rantse bakiji daWi kamar zai kasheki ba? Nasan dai ustazai basa ?arya Ustaza! .
? ? ? Dariyar da tazo mata a bazata ta ?yal?yale da ita da sake rufe fuska saboda a yanda yay maganar.
?  ALLAH nidai ba ruwana .
? ? ? ? Murmushi ya saki mai ?ayatarwa. Sosai yaji sanyi a ransa ganin damuwarta ta kwaranye ta sanadinsa. Bazai iya cewa komai a kanta ba, sai dai bazai so a wula?antata ba domin Wan adam ba abin wula?antawa bane, wannan karatune daya samu daga kakaninsa tun ?uruciya. Sannan bayaso Raudha tai tunanin akwai wani banbanci a tsakaninsu dan kawai tana ?ar talakawa....
? ? ? ? Duk tunanin da yake idannsa na'a kanta ne. Bazai Soyeba cute face nata na matu?ar birgesa tare da sumar kanta data kwanta har saman goshinta sosai. Sannan a Wan zamansu ya fahimci tanada ha?uri da juriya. Shiko yana son mutum mai waWan nan halayyar musamman mara ri?o. Yanda ta saki jiki da shi lokaci guda duk da tasan ba haka yake mataba a baya ya masa daWi matu?a da sashi nutsuwa gareta.
? ? ? ? ? ?  An taSa faWa miki k ?ya?y?yawa ce? .
? ? ?? Ya faWa cinkin suSutar harshe da ?an-?an da murya yna sake shanye idanunsa suka koma ?anana.
? ? ? ? ? Wani irin dummm taji a kunenta saboda furucin nasa. Bazata iya jurewa ba, dan haka tai azamar maida kanta ?asa tana wasa da zanen less Win jikinta. A ranta mamakin yanda baijin ko kunyar ?ureta da ido a lokuta makamantan haka takeyi, ta matu?ar tsanar kallo a rayuwarta, sai dai ta rasa dalilin da yasa nashi baya mata zafi ko gundurarta sai dai sakata a wani yanayi da yake yi.......
? ? ? ?  Uhhmm?! .
Ya bu?aci jin ta bakita cikin wani yanayi.
? ? ? ? ? Fahimtar amsa yake bu?ata daga gareta ya sata saurin jinjina masa kanta tana murmushi.
? ? ? Basar da zancen yay ya Wakko wani yana furzar da numfashi.
? ?? _ Kuka yana sake raunana raunin mai raunine a duk sanda yake yinsa. A tunaninki kukanne zai iya canja ?addararki? Ki zama mai juriya sai ki kasance cikin masu nasara. Ki Wauki ?addara matsayin jarabawa sai zuciyarki ta dawwama a farin ciki. Ki amsa a duk lokacin da aka jehoki da sharri ko alkairi, sai dai zaSin inda zaki ajiyeshi yana daga karfin imaninki ne. Bana bama mai son ganin kukana dama a duk lokacin da yaso hakan, domin in tabbatar masa da damarsa itace nasarata a yau da gobe na ._
? ? ? Ya ?are maganar da mi?ewa zaune sosai ya Wan le?o fuskarta da hawaye ke sauka saboda nasiharsa ta shigeta. Tissue Win daya Wiba a side drawer nata ya ajiye mata saman cinya yana mi?a mata yatsansa ?arami.
? ? ?  Zamu iya zama abokai .
Yanda yay maganar da abinda ya faWa ya sata kasa jurewa saida ta Wago ta kallesa. Idanunsa manya da suka canja launi ya kaWa mata.
? ? ? ??  Ustazah bana son gulma fa, da kika samu ma zaki zama ?awar shugaban ?asar NAYA? . Yay maganar da Wage gira sama yana Wan Sata fuska.
? ? Murmushi tayi da mi?a masa nata yatsan suka ?ulla.
? ? ? ? ?  A rage gulma ?awata Ustazah . Yay maganar da juyawa zai fita....

? ? ? _ Nagode, ALLAH ya dawwamar da farin ciki da nasara a rayuwarka data ahalainka baki Waya, ya cika maka burinka na alkairi ._
? ? ? Cak ya tsaya saboda tasirin da? addu'arta yay a dukanin zagayen Sargonsa zuwa jini. Ya saki wani lalataccen murmushi daya kawata ?ya?y?yawar fuskarsa, sai kuma ya juyo a hankali gaba Wayansa yana fuskantarta tamkar mai tsoron hakan. Har yanzu tana a yanda ya barta, sai dai hawayene sabbi ke faman mata gudu a kumatu. A hankali ya tako ya dawo zuwa gareta. Saukar numfashinsa a kanta ya sata Wagowa da sauri, ?o?arin jan jikinta tai baya saboda kusancin da suka samu yayi yawa. Amma sai ya hana hakan ta hanyar ri?o haSarta ya sake kai fuskarsa gab da tata. A hankali ya Wan hura mata iska a saman idanunta data rumtse, sai kuma yay sama kaWan ya Wora tausasan laSSansa saman goshinta. Harga ALLAH jitai kamar numfashinta zai Wauke gaba Waya, dan kuwa a bazata taji saukar laSansa saman goshin nata, cikin yanayin kasala ya sake sakar mata kiss a goshi idanusa a lumshe kamar yanda ta ?ara matse nata tanajin kamar ta saki fitsari kawai ta huta.
? ??  I like you my Friend .
Ya faWa a kunnenta cikin wata irin muryar raWa batare da yasan sanda kalmar ta suSuto daga ?irjinsa zuwa harshen ba. Kamar yanda kalmar ta suSuto masa batare da ya shirya ba haka ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? tari ya subucema Raudha har yawu na sar?e ta. Sosai jikinta ke tsuma yanzu kam har mai kallonta zai iya ganin hakan. Ramadhan da tuni ya kai ga ?ofa batare da ya juyo ba saboda abinda zuciyarsa ke ayyana masa ya furta,  Kisha ruwa . Cikin tattausar muryarsa sannan ya fice ko waiwayenta baiyi ba.
? ? ? ? Raudha da tari ke neman halaka mata numfashi, dan har ya fara fisga kamar Asthma Winta zai tashi ta silmiyo a gadon zuwa fridge, bama tasan a yanda ta Wakko ruwan ba ta Salle murfin kawai ta kafa a baki. Yanda take shansa yana wuce mata a ma?oshi da gudun tsiya haka hawaye ke rige-rigen sakkowa da ga idanunta zuwa fuska. Tas ta shanye ruwan, ta zube ?asa ita da robar tana maida numfashi.
? ? ?? Sai da taja kusan mintuna biyar a wajen tana kokawa da zuciya da tunaninta kafin hankalinta ya Wan fara dawowa jikinta.  I like you . Ta maimaita kalmar daya faWa a saman laSSanta batare da zuciyarta ta amince da sakata a irin gurbin da takejin wasu na ambata ba ga abokan rayuwarsu.
? ??  Tabbas ba haka bane, tashi nada banbanci da tasu .
? Ta sake faWa a zahiri cikin yarda da kai, dan sam bata yarda da abinda Wayan sashen zuciyarta ke tabbatar mata ba. Saboda son kauda hakan ma sai ta mi?e ta faWa toilet kawai maybe idan ta sakarma kanta ruwa zatafi dawowa a hayyacinta fiye da haka.
A wani Sangaren kuwa mamakinsa take matu?a. Ina WaWWaure fuskar tashi ta tafi ne da shan ?amshi?. Kalaman Anne suka shiga dawo mata a safiyar da za'a kawota nan government house. _Ameenatu nasan zaki iya fuskantar ?alubale kala-kala a cikin auren nan har ga Ramadhan dake amsa sunan miji gareki. Sai dai ina fatan ki zama mai ha?uri da juriya wataran zaki cimma nasarori. Bar ganinsa haka yana wannan Waure-Wauren fuskar da tsumewa yanada sau?in kai sosai musamman ga abinda yake so. ?an karan surutune da shi sannan yana dariya fiye da zatonki. Sai dai bazaki san duk waWan nan abubuwanba sai kin zama jaruma sannan mace. Kar kiji nace mace ki zurfafa tunani. Mata da yawa sukan koma muna mata a wasu lokutan a gidan aure koma a waje. Amma duk macen data amsa sunanta *MACE* zaki sameta jaruma sannan duk tsanani bata raki. Mai ha?uri, mai juriya, mai ti?e sirri, mai bama mijinta farin ciki, mai mantawa da duk wani Sacin rai bayan ya fuskanceta koda a baya ya cutar da ita, mai kula da tarbiyyar ?a?anta dama duk wanda zai kasance a ?ar?ashinta koda ma'aikacin gidanta ne. Karkiyi sakaci da yima mijinki addu'a idan yay miki alkairi koda na murmushi ne, karkuma kiji shakkar bashi shawara ko sauke fushinsa koda bazai fahimceki a lokacin ba koya saurareki. Domin mata dayawa tsoron baza'a fahimcesu ko baza'a Wauka shawarsu ba kesa watsar da miji idan yana cikin wani hali koda sun fahimci hakan. Wannan ba dai-dai bane ba. Bashi shawara koda baya ganin kimarki, wlhy Ameenatu wataran da kansa zaizo miki da damuwarsa domin yasan a wajenkine kawai zai samu mafita. kuma inhar kikaima miji shawara ta farko ya dace akanta ya kuma fita a damuwa, shima bazai ?ara yarda ya ganki cikin ?unci bai ?o?ari ganin ya fiddaki ba koda ace shine ya sakaki sai ya damu ya dawo yana lallashinki da son maye gurbin Sacin ranki da farin ciki......_
?wallane suka cika mata ido, dan kuwa tabbas taga haka, ta kuma yarda da batun Anne. Dan tana ?yautata zaton canjinsa nada ala?a da abinda ya faru ranar. Fatanta ALLAH dai yasa ya Wore.



(Uhm su Meeno aiki ya fara ci za'a mallake Wan gimbiya Su'adah>?%?=??>??=ض?
____________&&&&_____________

? ? ? ? ? ?? Su Lubnah sun sauka a Wakin kusa da ita, sai dai saSanin wancan lokaci Waki guda aka haWesu yanzu. Sosai Raudha ta sake kame kanta da ga garesu, dan taci alwashin zata kiyaye gargaWin Maah. Sai dai bazata sake bada fuska gasu Muneera suci zarafinta ba duk da kuwa sun girmeta.
? ? ? ?? To Alhmdllhi, tattarasu datai ta watsar ya taimaka mata matu?a wajen saka shakkarta a zukatansu. Dan bama ta yarda ta fito inda suke balle su ganta. ?akinta kuwa da sun so dinga binta har ciki suyi mata cin kashi, gargaWin da Ramadhan yay musu ya sakasu kame kansu dan sun san halinsa. Idan ransa ya Saci ya kama mutum ya Salla ya Salla banza babu mai ce masa baiyi dai-dai ba.

? ?? Bayan kwanaki uku da zuwansu data kama monday bayan sallar isha'i Raudha na Wakinta kwance a gado cikin dauriyar ciwon mara data Wan fara ji sama-sama telephone na Wakinta tai tsuwwa alamar kira. ?agawa tai da tunain Mama Ladi ce ko Mama Tambaya ko Kuku. Dan sune kawai ke kiran layin idan tayi ba?i ko suna sonjin abinda zata ci ko take bu?ata.
? ? ??  Assalamu alaikum .
Ta faWa a nutse cikin sanyin muryarta data sanyaya sakamakon ciwon da takeji na Wan taso mata musamman ?afafunta, tunda tazo gidan batai period ba. dama yakan mata haka wata biyu uku wani lokacin kafin yazo. Ramadhan dake acan falonsa na ?asa ya Wan lumshe ido yana sake lafewa jikin kukerar da yake zaune. Sai dai idonsa na kan COS dake daga Wan gefensa.
? ? ? ?  Wa'alaikassalam .
Ya bata amsar da ta Wan sata zabura tana cire kan wayar a kunnenta ta kalla da mamaki. Sai dai maganar da taji kamar yana sake yi ya katse mata tu'ajibbin nata ta sake maida wayar a kunnenta.
? ? ? ?  Ki sameni a downstairs .
Wani irin kakkauran numfashi Raudha ta fisgo daga ?irjinta ta fesar, sai kuma tai tagumi tana jujjuya abun a ranta dan ji take kamar mai mafarki. (Itako mi zata masa yanzun? Yau fa tsahon kwana uku bata gansa ba ma. Kai ko motsinsa bataji ba). Rashin mai tayata zancen ya sata mi?ewa kawai. hijjab fari ta Wauka ta saka a jikinta har ?asa, sai ta Wan ?ara turare kawai a jikinta saboda tunawa da shawarwarin Bilkisu.
? ?? Sanin downstairs na fadarsa yake nufi ya sata nufar can kai tsaye, dan tunda take dashi bata taSa ganinsa a falukan da zai kawoka sashen nata ba. Ta can yake shiga tacan yake fita. Inba dare ba bazaka taba ganinsa ko'a falon upstairs Win ba ma sai dai na downstairs din. Itako sau biyu kacal ta taSa zuwansa.
? ? ? ?? Tun kafin ta gama sakkowa ta ?are masa kallo shi da COS, kayan data gani a jikinsa jallabiya ba?a da adon golden ya sata tabbatar da ba yanzun ya dawo ba. Koma bai fita a gidan yau Winba ma oho masa. Duk da a nutse take tafiya hakan bai hana flat shoes Winta Wan bada sautin ?arar da ta saka Ramadhan duban stairs Win ba ta wutsiyar idanu.? Ganin sanye take cikin kayan mutunci ya sashi Wan furzar da numfashi ya maida hankalinsa ga sakama takardun da COS ya kawo masa hannu.
? ? ? ? Da sauri cos ya mike tsaye domin girmamawa a gareta, ya Wan risinar da kansa yana faWin,  Barka da fitowa ranki ya daWe .
? ? ? Raudha da taji abin gingiringin ta haWe yawu da ?yar tana aro jarumta ta yanama kanta. A tausashe ta ce,  Barkan ka ya ?o?ari? .
? ? ? ?  Alhmdllh Ranki ya daWe .
Cos ya sake faWa cike da girmamawa. Ramadhan dabai Wago ba duk da yana saurarensu yay mata nuni da kujerar gefensa da hannu kafin ya Wan dago ya dubi cos bayan Raudha takai zaune zuciyarta sai faman gudu take a ?irjinta.
? ? ? ??  Barka da dare .
Ta faWa yanda take da tabbacin shi kaWai zai iya jin gaisuwar tata. Bai amsa ba, bai kuma daina abinda yake ba har tsahon minti guda da wasu sakkani. Ya mi?ama cos file Win da ya gama dubawar sannan ya dubi Raudha data fidda rai da zaton zai amsa matan.
? ? ??  Kina lafiya? .
Ya faWa shima a hankali yanda ita kaWai zata iya jinsa. ?an Wagowa Raudha tayi tana amsa masa a tunaninta har yanzu idonsa akan takardun yake. Ido suka haWa, tai ?o?arin janye nata ya hana ta hanyar cafko yatsun hanunta da take Wan murzawa a hankali alamar a takure take. A dolenta ta Wan ware idanunta cikin nashi, shi kuma yay amfani da damar wajen kashe mata ido Waya cike da salon da ya nema birkita mata lissafi. Sai dai kafin ta dawo hayyacinta ya Wauka envelope Win saman table Win gabansa ya aza mata bisa cinya.
? ? ? ??  Ki duba a cikinsu ki zaSi guards biyu da zasu dinga kasancewa da ke .
? ? Tamkar mai koyon magana ko mai tsoron buWe laSSa tace,  Amma....
? ? ? ?  Shiiii!!
Ya faWa a hankali yana Waura pen Win hanunsa saman lips Winsa tausasa kalar pink. Dole ta haWiye yawu a hankali dan har yanzu idonsa na cikin nata tace,  Thanks .
? ? ? ? Wani tattausan murmushi yay mata yana wani lumsha idanu da janye yatsun hanunsa dake murza nata ya maida hankali ga cos da yay ?asa da kansa tamkar hankalinsa nakan takardar da yake dubawa. Sai dai kuma a munafunce yake satar kallon wannan soyayya ta Mr president da first lady. Sai da ya ga Ramadhan zai juyi ne yay saurin maida dukkan hankalinsa ga takardun sosai.
? ? ?? Oho daga Ramadhan har Raudha basu san yanayi ba. Dan tuni Raudha ta zaro hotunan cikin envelope Win tana dubawa. ?ammata ne cikin shigar uniform na aiki, wasu kuma suit na mata. Dukansu bazasufi shekaru ashirin da biyar zuwa da bakwai talatin ba. Sai da ta duba duk hotunan guda biyar sannan ta zaSa na mutum biyu dake sanye da baby hijjab alamar musulmai ne, maybe ma yarenta ne duka.
? ? ? ? Kamar mai jin tsoron maganar yanzun ma tace,  WaWan nan sunyi .
? ?? Kai kawai Ramadhan ya jinjina mata batare da ya Wago ba.? Dan rabin hankalinsa na ga abinda yake dubawa a file Win hanunsa. Kusan mintuna uku sannan ya Wan duba cos da alamar Sacin rai a fuskarsa...  Jafar! Abinda ke rubuce anan kuwa gaskiya ne? Ko idona ne? .
? ? ? ? ??  Tabbas gaskiya ne ranka ya daWe. Dan duka mutane goma sha ukun nan daka gani akwai kwangilolin ayyuka a kansu, wasun su sun fara basu ?arasa ba, wasuma ko niyyar farawar basuyi ba. Kuma munada tabbacin kuWaWen aikin sun fita a bitalmani harda saka hanun shugaban ?asa mai sauka. WaWan nan sune evidences na fitar kuWaWen duka .
? ?? Yay maganar da mi?a masa wani file Win. Sosai Raudha ta Wago tana kallonsu yanzun kam, dan zancen nasu haka kawai ya Wauka hankalinta. Ta Wan kafama Ramadhan daya dafe kansa bayan duba takardun idanunta.
? ? ??  Cos!! .
Ya faWa a kausashe.
? ? ??  Yes your excellency! .?
??  Ina bu?atar a tura ma dukansu takardar gayyata, ku zauna da su kai da minister Abubakar Gandu Ku tattauna dasu domin bibiyar gaskiyar lamarin. Bayan kun tabbatar da gaskiyarsu ku basu kwanaki biyu kacal su dawo da kuWaWen kafin mu mi?a sunansu ga hukuma .
? ? ? ?  Okay sir! .
? ?? ?an murmushi Raudha ta saki daya ?awata fuskarta, cike da ?arfin halin danne ciwon marar dake tsinkulinta, sai hakan yay dai-dai da Wagowar Ramadhan suka haWa idanu. Harara ya sakar mata yana sake tsuke fuska.

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login