Showing 165001 words to 168000 words out of 202381 words

Chapter 56 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3270

ba'a saka masa rana. Domin kuwa wannan furuci na mai-martaba ya matu?ar birkita kowa a cikinsu har Ramadhan Win kansa da Gimbiya Su'adah ta kira a waya ta sanarma komai lokacin yana office. Da wannan Sacin ran ya tabbatar mata zai shigo gidan da dare dama Bappi nata damunsa da son ganinsa ya sharesa.
? ? ? ?
? ? ?
? ? ?? *_GOVERNMENT HOUSE_*..

Yau kam da wuri ya shigo gida saboda son zuwa Taura house da anyi magrib. Raudha najin shigowar motocinsa kuwa ta mike daga falo inda suke zaune suna tattauna tsare-tsaren bikin Bilkisu da ayanzu ta zame mata ?awa dan dama bata da su sai school mate kuma ita iyakarta a gaisa babu aminiya. Saurin ri?ota Bilkiau tai ta zaunar.  Ni banga amfanin wannan wasan Suyan da kike da shi ba, kiyi zamanki dan ALLAH karma ya samu kafar rainaki dan zai ?ara aure ko ya zata wani kishinsa kike ma .
? ?? Kamar Raudha zatai kuka sai dai komai batace ba ta koma ta zauna Win. A haka Ramadhan ya shigo ya samesu.
Akan Raudha ko ya fara sauke idanunsa, itama anyi sa'a kallon nasa take. Lokaci Waya zukatansu suka harba cikin bugu mai tsanani. Raudha da taga ya rame mata a ido sosai sai dai ya ?ara haske da ?yau ta fara janye nata idanun fuskarta na nuna wani yanayi mai wajalar fassara. Shiko ido ya Wan tsura mata tamkar mai nazari ko kuma yau ya fara ganinta. Sosai ya ga ta ?ara masa girma da cika. Dan duk da ciwo da take fama da shi a watan nan baki Waya saita kara buWewa tai ?iba da girma. Sannan komai nata ya ?ara girma ga haske tayi sosai mai tafe da wani sirrintaccen ?yawu da duk hassadar mai hassada bai isa mata kallo guda ya Wauke ido ba.
? ? ?? Kansa ne yaji ya sara masa. Yay saurin janye idanun a kasalance, sai kuma yay ?o?arin barin wajen kamar da ?ar sassarfa dan ko gaisuwar da Bilkisu ke masa bai amsa ba. ?ofar ya maida ya rufe tare da jingina a jikinta lokcin da ya iso bedroom Win nasa. Ya ja ajiyar zuciya da sauke nanauyan numfashi idanunsa har sun kaWa sunyi jajur. Ya jima a wajen tsaye kafin yaja kafafunsa da ?yar zuwa toilet, agogon kawai ya cire ya sakarma kansa shower. Sai da yay sharkaf daga shi har kayan dake jikinsa sannan ya ragesu yay wanka....

? ? ? Raudha da dama a cikin yanayi. dauriya take zaune a wajen ta mi?e da gudu tabar wajen hanunta toshe da bakinta. Da sauri Bilkisu ta bita har cikin toilet data shiga. Amai ta shiga kwarawa tamkar zata amayar da hanjin cikinta. Hankalin Bilkisu ya sake Wagawa matu?a ta ri?e Raudha. Sai da komai data Wanci ya fita tas sannan aka samu lafiya. Bilkisu ta tamaka mata ta gyara jikinta da wajen suka fito tana jera mata sannu.
? ? ? Cikin sauke numfashi a wahale tana kaiwa kwance ta ce,  Kai aunty B ?amshin turare nan na Yaya babu daWi .
? ? ?? Sosai Bilkisu ta zaro idanu waje, sai kuma tace,  Kutt Aunty Raudha ?amshin _Boucheron_ Winne baida daWi? Anya kuwa kin shaka dai-dai? .
? ? ?  Ni wlhy lafiya lau na sha?a, kuma dai tun yashe muke zaune a falon na ?amshin komai bai dameni ba sai daya shigo ne ?amshin turaren nan mai kama da ka.....
? ?? Da sauri Bilkisu ta ru?e mata hannu tana dariya,  Uhmm to lallai Taura grandchild bai zo da wasa ba.
? ? Sam Raudha ba wani fahimtarta tai ba. Bakuma tabu?aci ba'asin mganar ba tama lumshe ido dan barci ke Wan figarta ga kanta daya fara ciwo.

*_TAURA HOUSE_*

? ? ? ? ? Cikin matu?ar bayyanar tashin hankali Ramadhan ya Wago yana duban Bappi da ya gama masa jawabi. A take idonsa ya rufe yama manta da wanda yake tare.
? ? ?  Gaskiya bazai yuwuba Bappi, duk ma wada yake tunanin sharWanta hakan ya janye dan ba yarda zanyi ba.? Tayama kamar ni za'ace a Waura aurena a sirri sai kace wani funafunci? Na muku biyayya na amince da zabinku kukai yanda kuke so nima dole a barni nai yanda nake so akan nawa zaSin. Sannan maganar events banajin akwai Waya da za'a janye a ciki, ba sai kun dinga nuna hassadarku da adawa aka dangin mahaifiyata zan san kun isa da ni b.....
? ? ? Ji kake  tauuuu!! Wani bazafaren mari ya sauka a saman kuncin Ramadhan har sai da ya kifa kamar zai faWi. Pa da yake a fusace zai ?ara masa Bappi ya dakatar da shi.  No Basheer barsa barsa. Kai Ramadhan mu kake faWama muna adawa da hassada da dangin uwarka!! .
? ? ?? Har yanzu hanunsa a saman kuncinsa dan da gaske marin yay matu?ar ratashi. Cikin ?an?anin lokaci ya sake birkicewa gaba Waya, idanunsa suka rufe ruf.  Idan ba hassada ba a gayamin mi kuke musu? Kun rabani da su komai sai ku, tun ina 2years a rabani da uwata tayi kawaici ta bar muku amma hakan baisa kunga ha?urinta da kawaicinta ba. To wlhy daga yau ku sani ta ?are, idan kuma kunce a'a to muzuba mu gani!! .
? ? Ya ?are maganar cikin ?araji da nufar hanyar fita.
? ? ? ? ? Da sauri Pa ya mi?e cikin wani irin fushi yay kansa shima. Sai da Bappi yay azamar ri?o hanunsa yana girgiza masa kai. Duk yanda Pa yaso yin magana Bappi ya hana shi, ganin yanda jikinsama ke rawa sai kawai ya rungumesa yana shafa bayansa murmushi na subuce masa na tsantsar zafin da yakeji a ransa. Da wahala kaga fushin Bappi. Mutum ne mai yawan fara'a da dattako, akoda yaushe fuskarsa Wauke take da murmushi. Duk abinda kaga faWansa akai an ?uresane.

*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? Ba?aramin faWuwa gaban Raudha dake zaune a gado tana karatu yayi ba. Babu haske mai yawa a Wakin. ta zabi tai zaman karatu ne kafin lokacin da zata tashi ganawa da UBANGIJI ne. Ta zaro manyan idanunta akan Ramadhan daya shigo a tsananin fusace.  Innalillahi..... har ?arshe take ambata a jajjere harya iso inda take, wata irin muguwar dam?a yayma gashinta dake daure a tsakkiyar kai da hanunsa....
? ? ??  K!! Har kin isa saboda aurenki a hanani yin yanda nakeso akan auren wadda zanyi? Wacece ke? Mikika taka?!.. Wato kinje kin kai munafunci garesu dansu hanani, to ai in gaya miki babu ubanda ya isa. Yau zan tabbatar miki ke Win ?aramar mara kunyace kuwa wlhy...
? ? ? Kuka sosai Raudha keji jikinta na tsananin rawa. Ta shiga yarfa hannayenta duka biyu kuka mai ?arfi na ?wace mata ganin yana kunce belt Win wandon jeans Win jikinsa. Abu biyu ta kawo a ranta. Duka ko abinda yay mata ranar, dan haka tai yun ?urin ceto rayuwarta sai dai hakan ya gagara. Dan tuni ya dam?ota ya jefa saman gadon har sai da bayanta ya amsa dan azaba.......

&&&

? ?? Ihun Raudha ya matukar tada hankalin Bilkisu da ke Waki har barci ya fara daukarta. Ta fito a waje zuwa Wakin sai dai ta samesa a kulle. Bugawa ta shigayi tana kiran sunan Raudha. Sai dai wata shegiyan ashariya da batasan Yayan nasu ya iyaba sai yau ya mulmulo mata daga ciki. Ai babu shiri tabar wajen a guje. Sai dai koda ta koma Waki wayar Anne ta kira. Tana dagawa ta fashe mata da kuka da fara zayyana mata abinda ta sani.

? ?? Sosai hankalin Anne da Bappi ya tashi, dan sun san ba kamar yanda Bilkisun ke tunanin Ramadhan dukan Raudha yake ba. Su sun san illolin daya dingama Amnah idan irin wannan Sacin ran mai tsanani ya riskesa. sai dai suna ?o?arin rufe hakan ga kanensa idan ka cire Mardiyya da Safina dakan san wasu a wani lokutan.
? ? ?? Hankali a tashe tsoffi nan suka baro gida a daren nan tare da Dr Hauwa da suka taso itama ta waya suka nufo government house. Dan Dr Hauwa ce ma da kanta taja motar.

? ?? Lokacin da suka iso Ramadhan ya riga ya gama illata Raudha har jini ya Salle mata. Tunda ya fito a hargitse Bilkisu na son shiga tanajin tsoro. A durkushe suka sameta bakin ?ofar tana kuka. Tana ganinsu ta faWa jikin Anne ta rungumeta.
? ? ?  Anne ya kasheta, wlhy ya kasheta Anne!! .
? ?? A tsawace Bappi yace,  Yana ina!? .
Cikin kuka Bilkisu ta sanar masa ya koma dakinsa. Hakan ya bama Anne da Dr Hauwa damar shiga. Bappi kuma ya tisa keyar Bilkisu ta nuna masa bedroom Win Ramadhan.

? ? ?? Hankalin Dr Hauwa da Anne ya tashi a yanayin da suka sami Raudha, dan haka babu wani kace nace Dr Hauwa ta fara ?o?arin ganin ta tsaida jinin. Tsahon lokaci ta Wauka da taimakon Anne dake fama da tsufanta suka samu nasarar hakan.
? ? ?  Anne bazai yuwu mu barta anan ba. Inaga muje da ita can wajenki dan tana bu?atar kulawa mai tsanani yarinyar nan a wannan gaSar tunda Alhmdllhi cikin dake jikin nata mun samu ya tsaya. Da dai anyi dilay kam da labarin da ake ba wannan bane .
? ?? Wasu hawayene masu sanyi suka sakko akan fuskar Anne. Farin ciki da cikin Raudha, da damuwar halin da jikanta yake sakamakon son zuciyar mahaifiyarsa.

? ?? A can kuwa Wakin Ramadhan shigar Bappi tayi dai-dai da fitowarsa wanka, ya sauke towel Win da yake goge fusakarsa zuwa suma kawai yaji saukar mari haggu da dama. Gaba Waya wutar kansa ta Wauke ganin wanda ya maresan. Bappi, abinda bai taSa faruwa ba ko a tarihin ?uruciya. Dan ko laifi yayi yana yaro sai dai Anne ko Pa su dakesa amma ba Bappi ba. A karshe ma Bappin ke komawa lallashinsa da masa nasiha. Amma sai gashi yau da girmansa. Shekara dai-Wai har 36 a duniya kakan nasa ya rufe ido ya yarfata masa maruka har biyu bayan wanda Pa ya masa Wazun....
? ? ? ?  Ramadhan ka kiyayi haduwata da kai wlhy!! . Bappi ya faWa cikin gargaWi da ke nuna tabbatarwa. Kafin yay wani yunkuri kuma ya juya yay ficewarsa.........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xo??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????xo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [07/07, 15:39] +234 903 045 4409: *_Typing=???_*







*_Episode. 60_*


.........*_TAURA HOUSE_*

? ? ? ?? Tunda suka baro government house a sirrance da Raudha kai tsaye Taura house suka nufo. sai dai anan Win ma dai babu wanda yasan da dawowar tasu kamar yanda kowa bai san da fitarsu ba. Sake dukufa Dr Hauwa tai akan Raudha har sai da ta tabbatar komai ya daidaita. Abin tausayi har Winki akai mata saboda bidirin da Ramadhan yay a jikinta. Hakan ya sake kona zuciyar Bappi da Anne sai dai babu wanda ya iya cewa komai har Dr Hauwa ta kammala aikinta ta wuce.
? ?? Barci Raudha take saboda allurar barcin da Dr Hauwa tai mata. Dan haka Bilkisu ta zauna ta zayyanema Anne komai data sani har wanda Raudha ma bata san ta sani Win ba. Anne harda hawaye tausayin Raudha mai tsanani na cin zuciyarta. Koba komai sune suka jefata a wannan masifar. Maybe dasun barta ta aura dai-dai da ita da duk hakan bai faruba. Sai dai kuma ?addara ta riga fata inji masu iya magana. Sannan kuma babu mai sawa ko hanawa daga abinda yazo a littafin ?addarar wani bawa koda yana kalon kansa matsayin SILA.

*_WASHE GARI_*
?
? ? ? ? ? Raudha ta jima bata farka ba har kusan tara, koda ta farka Win kuma Anne fidda kunya tai ta taimaka mata sosai kodan Winkin da akai mata. Ga Dr Hauwa ta tabbatar musu kar ai wasa da wani motsin Raudha mai karfi saboda cikinta a Wofane yake. Hasalima bed rest shi tafi bukata fiye da komai a yanzun.
? ? ? ? ?? Tabbas abu biyu da Raudha tayi ya matukar birge Anne da Bappi. Na farko tambayar duniya sun mata akan abinda ke tsakaninta da Ramadhan ta ke?ashe ?asa ta dage akan babu komai. Tushen abinda ya faru tsakaninta da shi a jiya harya doke ta (dan duka suka danganta abun saboda alkunya da kawaici irin nasu) amma sai Raudha tace wai faWuwa tai a toilet. Batasan su da idonsu sukaje sukaga halin da take a ciki ba. (Saboda sun Soye mata cewar Bilkisu ce ta kaita asibiti suma acan suka amso ta). Na uku tunda ta tashi babu wanda yaga ko Wigon hawayenta alamar ta dake, wannan ya sakama Anne ?warin gwiwar cewar lokaci yayi da zatai training Win Raudha a bigiren da sai Gimbiya Su'adah da shaiWanunta sunyi dana sani. Ramadhan kuwa zai matu?ar gane kuskurensa, ba ita zata hukuntashi ba Raudha ce da kanta zata hukunta shi.

Hhhhh ashe akwai sabon show=? ?=? ?>?#?.

*____&____&_____&_____&_____*

? ? ? ? ?? Tsahon kwanaki uku Raudha na a Taura house babu wanda ya sani sai Bilkisu da Pa da su Anne. Koda Gimbiya Su'adah taga Bilkisu bataji komai ba tunda tasan dama tana shirin dawowa gida ai. Zuwa yau ba?i sun fara isowa daga masarautar su gimbiya Su'adah. Hakama a bangaren sauran matan gidan tunda kowa zai aurar da Wa. Daga Taura ma dai wasu sun iso sai dai maza ne.
? ? Babu wanda ya sake jin labarin Ramadhan babu kuma wanda ya bibiyesa, a kwanaki ukun nan ma ko a labarai sai dai kaji ance Shugaban kasa Ramadhan ya kaddamar da kaza da yawun wane. Amma shi ko sau Waya ba'a nunasa ba sai a yau da kowa yasan za'a tafi hutu na ?arshen shekara da Christmas. Kuma kakakin shugaban ?asa ya sanar a Taura house shugaban ?asa zaiyi hutun nasa baki daya.
? ? ? ? Hankalin Adda Asmah ya tashi matuka, musamman data kira bokanta yace sam karta yarda. Ita da suka gama cin burin kai Aynah government house kai tsaya ya Ramadhan Win zai musu haka, ya tabbatar mata ajiye Aynah a Taura house bazai taSa haifar musu Wa mai ido ba. Garama tayi duk yanda za'ai ta gyara barnar. Zuwa dare kuma tazo tare da Aynah zai mata wankan magani na ?arshe da shine sirrin mallakar Ramadhan da duk ma wanda zai raSesa, zai koma baijin magana ko umarnin kowa sai nata ita kaWai Aina'u.
? ? ? ? A rikice tai kiran Number Gimbuya Su'adah. Ita kanta gimbiya Su'adah ranta ya baci dan yau bata maida hankali akan television ba balle tasan da labarin. Tana can suna tafka rigima da Pa akan kofa dinner sai sunyi har guda uku idan ance sauran an hanasu. Shi kuma yace isar da bataiba kenan.
? ?? Ramadhan ta shiga nema, dan rabonta da shi yau kwana uku kenan tun randa ta kunna zuciyarsa akan kiran daya sanar mata su Bappi sun masa. Maimakon hankalinta ya tashi matsayinta na uwa ta nemesa sai ta share da cewar yana lafiya shiyyasa ko kuma aikin office ne ya rikesa.
? ? ? ?? A lokacin kwance yake yana barci, dan tunda aka baro Raudha daga gidan ya tsinta kansa a wani irin yanayi mai matukar wahalar fassara a garesa. Ya rasa mike masa daWi mi kuma zai kama. Ransane a Sace? Ko damuwa da halin daya jefa ?ar mutane? Kokuwa halin da ke shirin riskarsa na auren wadda shi kansa har yanzu baisan dalilin da yasa yake mata wannan mahaikacin son ba. Bisa lallabawar cos yake fita office. Sai dai baya wani jimawa yake dawowa gida. Kuma kullum ya shigo sai yaje Wakin Raudha da mama ladi bata gajiya da gyarawa. Hatta jinin da Raudha ta zubar a wancan ranar idan bama faWa maka akaiba bazaka sani ba. Yakanje ya kwanta a saman gadonta. Sai dai baya haWa mintuna biyu kansa zai shiga sarawa da karfi har sai ya fito ya koma nasa.
? ?? Kunnawar da Ginbiya Su'adah tai masa yau ma ya sakashi tashi cike da fusata. Yay azamar dafe kansa dake juya masa da karfi. Sai kuma ya mike yana kallon agogo. ?arfe kusan sha Waya na dare. Amma tsabar yanda yake jin zuciyarsa tuni ya fice cikin Sadda kama dan bazai iya jira sai gobe da zai huce Taura house Win ba ma, yanda yake komai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login