Showing 48001 words to 51000 words out of 202381 words

Chapter 17 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3233

gareta.  Tunda ka sanarmin ?udirinku akan Alhaji Hameed da jikansa daya kawo a maimakonsa naketa nawa ?o?arin nima. Dukanmu munsan Ramadhan a yanzu baida mata, tunda kune kukai sanadin rasa matar tasa, shiyyasa nake ganin a yanzu ma inhar kuna bu?atar mutuwarsa kamar yanda kuka tsara (wa'iyazubillah >?&? ? ? ? ?  To amma.....
 Karka katseni excellency  . Ta faWa tana murmushi.
? ? ?  Nasan tambayarka itace bai wuce ina zamu samu ba? To na gama da wannan matsalar, yarinyar data bama Alhaji Hameed kariya a filin idi Wiya ce ga ?anwar Hannah tsohuwar matar Alhaji Yaro, kuma a yanzu haka Alhaji Hameed ya bu?aci su bama Ramadhan auren yarinyar, sai dai mahaifiyarta na neman bijirewa dan tace sai idan yarinyar naso. Amma babanta ya yarda saboda shegen ?waWayi, hakama hajiyar birni da su su Hannah Win, duk da dai ita Hannah muna tare, dan itace ma ta tabbatar min inhar Asabe ta nunama yarinyar bataso itama bazata amince ba saboda tanada kafiya da son uwar sosai......
? ? ??  Bushira sorry na katseki, ni abinda ban fahimtaba anan, ribarmi zamuci na shiga maganar tunda sun gama ?ulla zancen auren? Inhar kuma yarinyar zata iya bijirema auren muma zata iya ?in amsar bu?atarmu ai. Sannan karki manta Hannah zata iya yin komai danta rama korar kare da Alhaji Yaro yay mata. Imagine ma ace kina tare da Hannah har yanzu batare dana sani ba .?
? ? ??  Duk yanda kuke tunanin Hannah ba haka take ba, tana son Alhaji yaro har yanzu, kuma ta san ba laifinsa bane laifin Fanta ne. Amfanin auren yarinyar nan a garemu Hannah zata iya sakata tai mana aikinmu cikin siyasa batare da ita kanta tasan ita ta kashesa ba, kai koda ta sani ko muna tunanin zata sani itama zamu iya kashetan dan mulkin dai ya koma hannun Alhaji Yaro. Kasan kuma inhar zaka taimaka Hannah ta koma gidan Alhaji yaro zata aikata komai har mutuwar yarinyar, dan da arzi?i a garin wasu gara a naku, a garin wasunma gara a gidanku, a gidankun ma gara a Wakinku, a Wakinkun ma gara a kanka. So zataima kanta ya?ine itama .
? ? ? ?? Karon farko ya kwashe da dariya yana kamo hannunta.  Oh woow gimbiyata! yanzu dai na fahimci komai wlhy. Gaskiya kinada kai tawan. To amma mu yanzu wace rawa zamu taka? .
? ? ??  Yauwa yanzu kai magana shugaban ?asar NAYA. Abinda zakuyi shine ku samu mahaifin yarinyar ku jikesa da mahaukatan kuWaWe. A bashi gidan zama, itama uwar a ji?eta tare da mahaifiyar su Hannah Win, dama duk wanda keda faWa aji akan auren. Sannan ku samu Alhaji Hameed ku nuna masa goyon bayanku akan auren da nuna cewar yayi hallaci ya cancanci yabo, kar kuma ya yarda yarinyar ta suSuce ga Ramadhan dan irinsu akeso ga mulki zasu taimaki talaka. So ko yarinyar ta bijire bataso bazata taSa samun haWin kan kowaba ita da uwar dole su amince .
? ? ? Tashi yay kawai ya rungumeta, ji yake tamkar ya haWiyeta dan daWin wannan shawara tata. Tun a daren ya turama su Alhaji Yaro glass sa?o da Soyayyar number Winsa da su kaWai keda a la?a da ita akan gobe akwai mitin ?arfe 6 na safe kafin ya fita office.

*_BAYAN KWANAKI UKU_*

? ? ? ? ? Dukan shawarar da First lady ta bada su Alhaji yaro glass sun aiwatar da ita ta hanyar nuna cewa sunyine dan Alhaji Hameed Taura da kuma Ramadhan dake matsayin surukinsu a da, dama zamansa haka babu aure na damunsu. Hundred percent Alhaji Hameed Taura ya yarda.
? ? ? M. Dauda kam da su Hajiyar birni haukacewa sukai dan farin ciki, dan manyan kuWaWe da aka mallaka musu. M. Dauda, hajiyar birni. Asabe, Hajiya mama. M. Gambo. KuWaWene da zasuja jari. Koda Asabe ta nuna hakan bai mataba hajiyar birni masifa ta dinga mata, harda rantsuwar inhar bata yarda Raudha ta auri Ramadhan ba wlhy sai ta tsine mata, kuma sai dai ta Wau Raudha subar garin dan bazata zauna inuwa guda da mai mata ba?in ciki ba.
? ?? Kalaman hajiyar birni yay matu?ar tada hankalin Raudha da aka sallamo daga asibiti yau, dan Alhmdllhi ?afarta tayi sau?i sosai saboda kula da take samu da ingantattun magunguna gashi bata da ?an jiki. Bazataso a sanadinta a tsinema mahaifiyartaba. Sannan idan sun bar nan ina zasuje, tunda babu wanda ke garesu sama da su a yanzun. Dan haka tace ita ta amince zata auresa duk da batajin son Ramadhan a ranta ko kaWan, sai dai a gani guda datai masa har zuwa yanzu tanajin kwarjininsa cike da idanunta, yayinda kalamansa ke zaune daram cikin ranta shiyyasa takejin matu?ar tsoro. Amincewa aurensa na nufin tabbatuwar kalamansa gareta, sai dai kuWi ya rufe idanun iyayenta sun kasa fahimtar ni'imar da suke ganin suna ciki *_BA?AR INUWA..._* ce, gara ranar da suke ciki da ita. Zata amince domin gujema hawan tsinuwa akan mahaifiyarta, zata kuma amince dansu samu farin ciki koda ita zata rasa nata farin cikin. Dan duk wanda ya dubeta ya dubi Ramadhan ya tabbatar shi ba tsaran aurenta bane ba, kawai dai kakansa ya kalli abinda tai masane da tunanin zai mata tukuyci da auren alhalin bazai zame mata irin inuwar da shi yake hango mata ta jin daWi ba.??

? ? ?? A lokacin da waccan cakwakiya ke gudana a gidan su Raudha anan fadar shugaban ?asa shugaban jam'iyya ne ya fitar da sunan Wan takara a yau a zaman taron da akayi yau Win na manyan jam'iyyar. Inda kamar dai yanda aka saba wasu suka nuna jayayya akan Ramadhan Win kodan ?arancin shekarunsa, tare da kawo hujjar bai san siyasa ba, bakuma zai iya ba tunda bama zaman ?asar yake ba, bai san komai na wahalar talaka ba.
? ? ? ? Idanu Ramadhan ya rumtse da ?arfi saboda wani irin sarawa da kansa yake masa a dalilin hayaniyar da Wakin taron ya kaure da shi. Dama da ?yar Bappi ya sakashi zuwa wajen taron har sai da ya nuna Sacin ransa shi da Anne da Pa. Koda ya shigo yaga mutanen dake wajen daga sa'an Pa sai sa'annin Bappi baiji ko War ba, a lokacinne ma yaji kibiyar son yin mulkin ta soki ?irjinsa. Dan yana ganin yakamata sumafa matasa ace anayi dasu a ?asar NAYA dan sune ?asar.
? ?? A yanzu kuma boren nasu ya sake harzu?a zuciyarsa dajin eh lallai zai amince ya amshi mulkin ?asar NAYA inhar ALLAH ya saka hakan a cikin ?addarar rayuwarsa. Da ?yar shugaban jam'iyya ya tsawatar akai shiru, kafin ya yanke hukunci akan gobe za'ai primary election duk da a ransa yasan dolene candidate nasu ya tsallake. Duk sun amince da hakan, daga haka kuma taron ya watse wasu ransu Sace wasu ransu fal murna, sai dai masu murnar zukatansu sun rabu gida biyu akan dalilin murnar.

? ? Wani meeting Win su Alhaji yaro glass suka sake shiga iyakarsu kaWai akan batun, kafin kuma da yamma shugaban ?asa da shugaban jam'iyya su sakeyin wani zaman da wasu jiga-jigan jam'iyyar.


*_JIHAR DILLO. HUTAWA L.G.A_*

? ? ? ?? Koya ya shiga matu?ar mamakin yanda M. Dauda ya dawo garin hutawa a ji?e da kuWaWe shi da abokinsa, dan maimakon su rufe sirrinsu sai sukazo sunama jama'a fankama da kuWi da nuna sumafa sun kai yanzun. bama shi ba abokinsa M. Gambo ma dai aji?en ya dawo. Nan take aka fara ?ananun magana da dangantasu da Sarayi saboda hankalin jama'a ya tashi musamman da suka san dai ba ko sisi su M. Dauda ke magani ba, dan inhar ba sata ba ko wannan kidnapping da akeyi ba babu ta yanda za'ai daga barinsu gari na kwana uku su dawo haka. Aiko nan take manyan anguwa suka haWa kai suka kai ?ararsu gidan hakimi, hakimi baiyi ?asa a gwiwa ba ya aika a ka kira masa su M. Dauda daya saka innarsa da iyalansa haWa ?an kayansu dan so yake a gobe ya fara gyaran gidansa. A gefe kuma yana tunanin sake sabon aure da lallaso Asabe ta dawo (bayan saki uku ne tsakaninsu=?D?).
? ? ? ? ? Hakimi da ?an fadarsa babu kalar binciken su M. Dauda da basuyiba amma sun dage akan sufa basu kuWin nan akayi. Ganin kamar suna son rainama fada hankaline saboda ambatar sunan manyan mutane da sukayi yasa hakimi saka ?an sanda suje da su. Haka kuwa akayi, a ranar a police station suka kwana, washe gari hakimi kuma ya kai magana fadar mai-martaba sarkin Dillo. Bako a Sata lokaciba wajen yayubar su M. Dauda sai cikin birnin Dillo fadar sarki.
? ? ? ? Nan Win ma dai amsar da suka bama hakimi ita suka bama sarki akan inda suka samo kuWi, sai dai shima bai gamsu ba saboda sunayen da su M. Dauda Win suka ambata na manyan mutane. Sai ma hankalinsane daya sake tashi dan gani yake kamar su M. Dauda nason yin amfani da sunan manyan ne dan Sata musu suna. Baiyi ?asa a gwiwa ba wajen fara neman waWanda yakeda kusanci da su ciki harda Alhaji Hameed Taura da tarihi ya nuna karatu ya taSa haWasu a jami'a.
? ? ? ?? Da ?yar ya samu damar magana da shi a ranar ta hanyar P.A Winsa, bayan sun gaisa cikin mutunta juna matsayinsu na manya da ?ar tsokana ta tsoffin abokai mai-martaba yayma Bappi bayani game da su M. Dauda. Da farko sam Alhaji Hameed Taura bai gane ba saboda baiyi tunanin su M. Dauda sun koma ba, kuma shi har yanzu ma bai basu ko sisi ba su shugaban ?asa ne sukai musu ?yauta. Sai da aka haWashi da M. Dauda, yana ko jin muryarsa ya gane, amma duk da haka sai yasa aka tura masa hotunansu ta email.
? ? ? Yana gani kuwa ya gane, dan haka yayma mai-martaba bayanin da zai iya fahimta. Jin ala?ar dake shirin faruwa tsakanin su dan babu wanda baisan abinda yaso faruwa da Alhaji Hameed Win ba ran salla sai shima mai-martaba ya shiga mamaki, harma yake cema Alhaji Hameed anya kuwa baya ganin tun farko dama akwai dalilin daya saka yarinyar masa garkuwa.
? ?? Alhaji Hameed Harith Taura mutum ne mai sau?in kai da tsarkake abu koda ace yazo a yanayin daya kamata a zargesa, hakan yasa shekaru aru-aru su Alhaji Yaro glass keta cutarsa yana ?yautata musu zato dan bai taSa damuwar zama ya zargesu ba. Cikin nutsuwa ya fahimtar da mai-martaba shi dai zaiyi ne bisa ?ya?y?yawar niyya, kuma baijin yarinyar zata aikata haka dan yarinyace ?arama kuma nutsatstsiya.
? ?? Cikin ?an?anin lokaci mai-martaba ya yarda dan shima mutum ne mai fahimta, harko yay al?awarin za'a dama dashi a harkar bikin shine ma uba ga Raudha tunda dai a ?ar?ashin mulkin jiharsa take. Alhaji Hameed yayi matu?ar farin ciki yayi kuma godiya.

? ?? Wannan shine ya wanke su M. Dauda wajen hakimi da sarki, sai dai ga jama'ar gari sun ?ara gaba wajen ?ananun magana musamman da akaita dawo da zancen abinda Raudha tayi da kuma dalilin rabuwar Asabe da M. Dauda Win da ba'a wani jima ba. Kafin kace kwabo zance yaje bakin ?an jarida da yanar gizo harya fara yawo...........
'


https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?




*_Typing=???_*







*_Episode 20_*


............. *_BINGO CITY_*

? ?ananun magana da surutan dake faruwa a gari dama wasu manyan kafafen yaWa labarai dana yanar gizo baisa Alhaji Hameed Taura ya damu ba ko janye maganar auren Raudha da Ramadhan. Dan cecekucen jama'a yayi dai-dai ne da cin primary election da Ramadhan yayi zancen tsayawarsa takara ta fito fili. Aifa jama'a da ?an siyasa ?an bani na'iya suka samu nayi, yayinda magoya baya keta faman murna. ?an jam'iyyun hammaya kuwa tuni suka fara cece kuce akan sam Ramadhan bai cancanci fitowa takarar shugabancin ?asar NAYA ba. Saboda dalilai masu yawa.

? ?? ?an jarida dake hira da wani ri?a??en Wan siyasa a jam'iyyar hamayya ya gyara zama da faWin,  Ranka ya daWe miyasa kuke ganin bai cancanta ba bayan shiWin matashine mai jini a jika da ba'a taSa ko kwatanta shugaban ?asa mai ?arancin shekarunsaba a ?asar NAYA? Sai nakega kamar wannan wani al'amarine daya kamata kowa yay murna da shi tare da yabama jam'iyya mai mulki data kawosa dan sunyi abinda ba'a taSa yiba suma. Sannan Ramadhan B. Taura kowa yasan gidansu akwai kuWi, a cikinsu ya tashi babu yanda za'ai ya handame kuWin Al'umma tunda ba ba?onsa bane kuWin .
? ?? Wata ?asaitacciyar dariya Alhaji Andi ?aura ya sake. Kafin ya haWe fuska da faWin,  To ai kuWin daya tashi a ciki suna Waya daga cikin abinda yasa bazai iya ba. Banda matsala da ?arancin shekarunsa dan koba komai muma muna bu?atar matasan ayi dasu. Sai dai kuma Ramadhan B. Taura bai cancantaba saboda baisan komai ga wahalar talaka ba. Idan baka saniba bara na faWa maka. Shekaru biyar da suka wuce an kashe matar Ramadhan B. Taura da ?arsa ta hanyar kai musu guba har gida cikin fridge sukasha suka mutu. Idan har wanda bazai iya bama iyalansa tsato da za'a halakasu har gidaba, tayaya zai bama ?an ?asa??Maimakon fa a tsaurara binciken gano wanda ya aikata sai ma yabar ?asar gaba Waya ya koma America da zama. shine bai tashi dawowa ba sai yanzu wai shi yazo yay mulkin ?asa. Inama laifin ya fito kansila Win anguwarsu ko ?auyen Taura, amma ba NAYA ba dan babu abinda zai iya. Kai kana gani ko primary election Win nan ba kuWi daliget sukaci ba da sauran ?an takarar da suka janye masa tunkan fara jefa kuri'a?. Hutu da jin daWi ya iya, yaje yayi kayarsa yabar wanda suka san wahalar talaka suyi mulkin ?asar NAYA .
? ? ? ?  To amma ranka ya daWe sai nake ganin kamar jama'a zasuce kana faWar duk wannan ne saboda kaima ana zargin takarar zaka fito a jam'iyyar hamayya? .
? ? ? (Dariya).
 Dan kawai zan fito takara sai a danganta zancena da ita. To nabama duk mai saurarenmu damar zuwa ya binciki, shin a zancena akwai ?arya kuwa? .
? ? ? ??  To amma ranka ya daWe idan za'a duba a yanzu haka Ramadhan B. Taura yana shirin angwancewa ne da Wiyar talakawa, wadda kowa ke ganin halaccine garesa bisa itama nata hallaccin data nuna akan kakansa wanda taima garkuwa aranar salla a filin idi. Shin wannan bai kai a yaba masa ba kuma a ?ara tabbatar da yasan kishin talaka da darajarsa ba? .
? ? ? ?  To ai wannan maganar auren nasa ga kowa ma abayyane take. Dama sunyine domin duniya tai irin tunaninka, inba hakaba taya kake tunanin yaro kamar Ramadhan B. Taura young millioner da tun yana ciki ake tara masa kuWi a accaunt zai auri Wiyar talaka mai wahalar neman na masara a kullum. Kai ita kanta yarinyar ma a majiya mai ?arfi tayi abinda tayine dama saboda an biyata. Sune suka sakata tayi hakan domin ayi irin tunanin da kayi. ka auna mana, dayin abun da fitar sunansa matsayin Wan takara gaba Waya sati biyu kenan .
? ? ? ? ?an jarida ya jinjina kansa yana kallon fuskar camara man.  To jama'a kuna dai jin tattaunawarmu da Alhaji Andi ?aura acikin shirin SIYASA RIGAR ?ANCI dake zuwa muku anan gidan tv na G tv. Gashi mun kwararo bayani kuma lokaci ya Waga mana hannu, amma ku mana afuwa sati mai zuwa zakuji ?arashen wannan fira insha ALLAH, zakuma kuji amsoshin zantukan Alhaji Andi ?aura daga bakin makusancin ko nace jam'iyya mai mulki shima insha ALLAH .
??
? ? ? ?? ?auke hotunansu ya saka Raudha cusa kanta cikin ?afafu ta fashe da kuka. Tun farkon fara hirar ta zauna kallo sakamakon cin karo da hotonta da tayi tare da na Ramadhan. Da farko rikicewama tayi dan bata gane shi bane, sai da hajiya mama dake zaune a falon tana kallo ke faWin,  ALLAH dai ya kaimu randa zanga wannan zu?e?en surikin namu ya zama shugaban ?asar NAYA Wiyata first lady, Wiyata da zakimin ba?in cikin zama uwar first lady .
? ? ? Cikin rashin fahimta Raudha ke duban hajiya maman, sai kuma ta maida

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login