Showing 84001 words to 87000 words out of 202381 words

Chapter 29 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3266

duniya ai dole tayi makirci irin haka wai Asthma ta tashi..
? ? ?  Humm ki bari kawai Adda. Babban abinda ya ban takaici da ?onan zuciya yakema bisa kan sake ?onamin har yanzu wai ko kunyar idona Ramadhan bai gani ba ya Wauka yarinyarnan cikin rawar jiki ya fita da ita saboda shi fitsararrene...
? ? ?  Karkiga laifinsa Su'adah. Ke kina ganin zasu barsa hakane babu wani ?ulli? Kinsan kuwa wacece hajiyar birni? Gogaggar karuwa uwar karuwan manyan ?asar nan. Yo uwar karuwan manyan ?asa mana, tunda kuwa ?a?anta harda uwar yarinyar sune hajarta a wajen manyan ?asar. Dan an tabbatarmin harda aurensu bin maza sukeyi .
? ? ? ?  Innalillahi wa-inna'ilaihirraji'un. Wlhy Adda sake firgitani kikeyi . Gimbiya Su'adah ta faWa cikin nuna razana da tashin hankali.
? ?? Kafin Adda Asmah ta sake cewa wani abu Fulani dake waya tun dazun ta ajiye wayar tana maida hankalinta garesu.  Ita hajiyar birnin har wacece ita, har mi akai akayita. Ai wlhy lokacin da kuka kawomin labarin tushen yarinyar ma sam ban kawo Hajiya ?ahare bace hajiyar birnin, da ko aurenki zai mutu Su'adah bazan yarda da wannan kwamcalar haWin ba. Dan nasan baku manta wata shegiyar karuwa da mukaita kicimillin raba mai-martaba da ita ba shekara ashirin da Waya kenan .
? ? ?? Cikin zaro idanu waje su duka har haWa baki suke wajen faWin,  Ammy wai kina nufin matsiyaciyarnan data like masa a loss lokacin ana shirye-shiryen basa mulki .
? ??  ?warai kuwa ita fa, to itace hajiyar birni kakar wannan shegiyar yarinyar da aka mannama Ramadhan.
? ? ? Sosai tashin hankali ya bayyana a garesu, dan su Win shaidane akan wahalar da iyayensu mata musamman mahifiyarsu taci a wancan lokacin. Ko randa kakansu ya rasu mutane nata raWeraWin da karuwa mahifinsu yazo da ga loss. Sakamakon acan yake aiki. Ba kowa bane kuma face hajiyar birni. Bayan an bashi sarauta ma tasha kawo masa ziyara a Soye kamar yanda sukeji, harma ya furta cewar zai aureta sha?i?an dattijan masarauta sukai masa kacaca, aka kuma saka masa ido matu?a har sai da aka rabashi da ita.
? ?? (Kowa yasan mahaifinsu mai-martaba na yanzu mutum ne da dama bayajin magana tun ?uruciya, dan ita kanta fulani dake wannan babbotan adai rufe rufau, akwai babban akasin daya faru tsakaninta da mai-martaba Win tun tana ss2 secondary, bayyanar abin kunyar daya ?unsa mata yasa iyayenta saurin zubar da shi aka rurrufe akai musu aure ya wuce da ita ?asar waje sukaci gaba da karatu a can. Dan dama shi acan Win yake, wani zuwa hutu da yay ya ganta daga haka yayta jan ra'ayinta da soyayya har ya ?unsa mata ciki. Gashi kuma ?ar uwarsa ce, dan kuwa Wiyace ga ?anwar mai martaba mahaifinsa kenan, kuma ?ar waziri ta wancan lokacin. Amma sai gashi yau duk sun manta da waWan nan ta murje ido tana faWin munin wani harda nuna ?yamarsa.
? ? ? ?? Wannan tunani na Fulani akan hajiyar birni kakar Raudha ya sake tada hankalin su gimbiya Su'adah. Duk da dai ita Addah Asmah tanayin komai ne dan ?arta Aina, gefe kuma ga tsananin hassadar ?ar uwarta da take fama da ita shekaru aru-aru na finta da mijin nunawa sa'a. Dan kuwa Taura family sunfi family Win da take aure komai, shiyyasa take son ?arta ta shiga gidan kodan su mallaki abinda ?ar uwar tata ke ta?ama da shi, musamman daya kasance Ramadhan shine jika Waya namiji tilo a zuri'ar Alhaji Hameed Taura. Wanda ko a yanzu ALLAH kaWai yasan iya abinda yake mallakinsa kodan kasancewarsa Wan gaban goshin kakanin nasa. A gefe kuma shima ba azaune yake ba yana kan neman na kansa ne. Adda Asmah tasha saka gimbiya Su'adah a hanyar banza, sai dai ALLAH ya timaketa tana saurin gyara kuskurenta saboda samun tsayayyen miji irin Pa da tuni ya gama gano wacece yayar matar tasa. Sai dai bai taSa gaya mataba gudun shiga tsakanin ?an uwan juna.
? ? ? A take anan Adda Asmah ta gama tsara musu dolene wannan al'amari a haWa da malamai gaskiya, Fulani ta amince, Gimbiya Su'adah dai tana Wan janjeni, dan kuwa ita dai barta da ?asaita da isa harma da rashin mutunci, amma bata yarda dabin malami ba. Shiyyasa anan Sangaren kam basa shan inuwa Wa?a da adda Asmah Win..
? ? ?  Su'adah kinyin shiru! Ko baki amince ba ne?. Idan baki aminceba bawaifa dole bane, sai dai fa ki tabbatar Ramadhan ya sake miki nisa na har abada. Dan a baya gwara tunda a gida Waya kuke kina ganinsa yana ganinki, sai dai kawai an rabaki da shi bai miki kallon uwarsa sai kakanni ya Wauka iyayensa. A yanzu ko ku dukane zaku rasa harsu karuwar su Wauka. Dan kuwa dai sune masu amfana tunda ?arsu yake aure.....
? ? ? ? Wani dogon numfashi da ya katse Addah Asmah a magana Gimbiya Su'adah taja da ?arfi, tuni idanunta sun kaWa sunyi jazur saboda damuwa da Sacin rai. Ji take tankar ta haWiyi zuciya ta mutu dan ba?in ciki.  Adda dan ALLAH kibar wannan mugun fatan, dan wlhy inhar ina raye har gaban abada babu su babu wannan nasarar akansa. Ni kin sanni kawai dai bana son harka da ma?aryatannan, dan bokaye da malmn tsubbun nan mafi yawanci lokaci abinda suke faWa ?aryace kawai, sai dai aci maka kuWi a barka sakarai .
? ? ??  Bazan musa miki akwai irinsu ba, amma kema kinsan namu ba irin waWan nan bane. Kuma ni da Ammay dai bazamu cutar da ke ba balle Ramadhan. Mu dama hausarmu anan muje musa a masa ro?on ALLAH ya karesa daga sharrinsu. sannan muWau mataki kar yarinyarnan ta samu ciki, mu kuma dawo da hankalinsa kan Aina'u dan Wanmu ya dawo hanunumu baki Waya .
? ? ? Numfashi gimbiya Su'adah ta kuma ja a hankaki, kafin tace,  To shikenan na amince aje Win, amma gaskiya sai dai a samu wani amintacce yaje ni dai bazanje ba dan Abbansu ba yarda zai ba .
? ?? Fulani dake matu?ar jin takaicin ?ar tata Su'adah ta balla mata harara.  Tunda ke Win shashasha ce sanar masa zakiyi zakije wani waje. Wai nikam Su'adah yaushe zaki san ciwon kanki? Anya kuwa Basheer haka ya barki kuwa? A haka dai duk wanda ya ganki sai ya Wauka wata jarumar gaske ce, sai dai basu san ?atotuwar shashasha bace ba .
? ? ?? ?in cewa komai gimbiya Su'adah tayi, sai dai ta sake Sata fuska alamr maganar mahaifiyar tasu bai mata daWi ba. Haka suka sake ?ulla abubuwa daban-daban harda ma?udan kuWaWen da za'a kaima malaman wanda kaso biyu bisa uku Adda Asmah duk cutarsu tayi kawai.


*_BINGO. GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? ? Gaba Waya zaman gidan ya sakema Raudha tsanani tun zuwan su Lubnah, ga damuwar zancen aunty Hannah da kuku da taji shima ya kasa barin ranta. A wajen su Bilkisu kawai take samun sauki. Su kuma suna fita school tunda safe sai yamma suke dawowa. Duk da suma dai su Lubnah Win na fita aiki, Aina'u ce kawai bata aikin uwar komai sai kallon series kullum a lap-top. Sai ko gantalinta da samari dan a yanzu haka duk hanyar da zatabi ta sani na zuwa club da dare. Shiyyasa bata sakewa. gidan su Ramadhan idan tazo, saboda su dokane da 6 na yamma tayi aka kwaso yaran gidan daga islamiyya babu mai sake fita sai safiyar gobe. Kuma duk inda zaka sai dai driver ya kaika ya dawo da kai.
? ? ? ? ??
? ?? Kwanan Ramadhan biyu ya dawo NAYA daga taron da suka gudanar a ?asar Nigeria. Duk da dawowar rana yayi bai shigo gida ba, kai tsaye office ya wuce su Raudha Win ma a labarai sukaga dawowar tashi. Har kuma suka kwanta barci bai shigoba alamar wani abun ya tsayar da shi wanda bazai wuce zaman meeting ba.
? ? ? Ilai kuwa hasashen haka yake, dan kuwa dai zaman meeting Win sukai da su forma president anan cikin gidan akan son sasantawa game da batun cabinet daya sharWanta yarda da 50-50 akan zaSin shugabannin majalissa. Sai dai kuma a yau Win ma babu nasarar, dan kuwa dai Ramadhan yana akan bakansa. Da ga ?arshe rai Sace aka watse babu abinda aka cimmawa. Shima kansa rai Sacen ya dawo gidan, dan haka baibi takan kowa ba yay shigewarsa Wakinsa.
? ? ? Sai dai kuma kamar koyaushe dawowar tasa ta wanzu ne a kunnen Raudha dake zaune tana karatun Al-qur'ani bayan ta idar da salla. Agogo ta kalla, ?arfe biyu saura. Taja numfashi zuciyarta na mamakin yanda al'amrin ke tafiya. Dama haka mulkin yake mutum ko lokacin kansa baida shi?. zata iya rantsewa tunda suka tare a gidan nan sau uku kacal taga ya dawo gida kafin takwas na dare. Sai ko randa suka fita Win nan daya shigo kusan biyar na yamma. Bakinta ta Wan taSe ta cigaba da karatunta zuciyarta na raya mata *_BA?AR INUWA_* kennan. Gara rana da ke. Dan zama a ?aton gida da cin mai daWi da sunanka babba a ?asa ne kawai jin daWin. Talakan dake cikin waccan ranar yama fi mai mulkin jin daWin duniyar. Tunda koba komai shi zai shigo ya huta a gidansa kan lokaci. Yaci yasha hankali kw??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ance tare da iyalansa. Amma gasu anan kullum cikin haWa tuggun yanda za'a halaka rayuwarsu akeyi. Bashi dake mulkin ba ba ita ?ar karoro ba dake amsa sunan matarsa.

? ? ?? Koda ya kimtsa jikinsa duk yanda yaso kwanciya kasawa yay, dan yunwa yakeji sosai. Rabonsa da abinci tun breakfast na bankwana da sukayi a Nigeria shi da sauran shugabanin ?asashe da suka halarci taro. Ga kansa na ciwo ga Sacin ran da aka ?ara masa yanzun. Siririn tsaki yaja yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa, kafin ya tura lip Win nasa cikin baki ya fara tauna a hankali har sannan idonsa na a lumshe. Dan kwance yake a saman katafaren gadonsa da yaji lafiyayyun shimfiWu na alfarma. ?afafunsa a ?asa suke yana rigingine, sai filo da yay da hannayensa. A hankali ya buWe idanunsa dake cike da gajiya da barci. ganin agogon na ?ara gudu ya sashi mi?ewa ya fice a Wakin, dan yafi bu?atar abinci mai nauyine baya son shan kowanne juice ko milk.
? ?? Yasan bai dace yace zaije kitchen nema abinci ba, dan haka ya nufi Wakin Raudha kai tsaye duk da zuciyarsa batason aikata hakan kuma.........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?


*_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?

https://arewabooks.com/chapter?id=62b0ba6cf0deac225fe20185

_________________


KWANGILA COLLECTION
Assalamualaikum tallah maganin watarana komi ake buqata da akeso asiya ku kira lambarnan kaway inshallah zakusamu,07046881166

Shin kinshafa Mai kinyi duhu har kinajin kunyar duban kanki a madubi? Kokuma sokike kiyi haske kiyita walwali kowa yadinga santinki?ga hadin set dinmu me bala'in kyau inkikayi amfanidashi kinrabuda kowani irin matsala ta fata insha Allah chat 07046881166.

Matsalarki t zamantakewar aurene kinkasa gamsar d miji? Infection ne matsalarki ko budewar gaba kokuma,bushewa,kimin mgana yar uwa,07046881166.

Uwargidaye d amare kinaso duk Wanda yazo dakinki yatafi yana zancenshi da fadin allahunma arzuqni? Munayin frames tsala tsala n daki da madubai donsawa a falo bbu ruwanki d (nunamin daki inga fuskata) kede kira wannan number 07046881166

Munada kayan Yara masu kyau masu inganci duk kushewarki d Kaya namu bazaki iya tafiya kivarsuba,kisawa yaro/yarinya sufito kmar dangin ashwariyya nemeni t wannan number 07046881166

Sekuma duk abinda kikeso d bamu lissafaba zaki iya turomana mu Nemo maki mesauqi dakuma qarko,

Duka kayanmu suna zuwane a farashi sari kayanmu nada arha matuqa kizo ki kwashi garavasa,mesiyan daya daya ko sari duk muna marhabun daku, 07046881166 nagode senajiku>?p?

_______________________
*_Episode 32_*



..........BuWe ?ofar ya saka Raudha saurin juyowa dan batai tunanin ganin wani ba a wannan lokacin. Su Bilkisu ne dama dai ke shigo mata a kwana biyun nan, tasan kuma yanzu sunyi barci. A bazata ta Wan waro idanu waje, domin ganin abinda batai zato ko tsammani ba. Tunda bai taSa mata hakan ba...
? ? ? ?auke kanta tai da ga garesa da sauri, ganin ya cigaba da takowa cikin Wakin kuma idonsa a kanta ko ?yaftawa bayayi. Kayan barci ne jikinsa farare tas, wandon har ?asa, hakama rigar mai dogon hannu ce. Ko ba'a faWaba kallo da ga nesa zaisa ka fahimci zasuyi taushi kayan. Duk da kasancewarsa farin mutum kuma badan kwalliya ba sai da suka?masa ?yau. Sai da ya ?araso gaban gadonta ya dauke idanunsa a kanta ya koma bin Wakin da kallo kamar yau ya fara shigowa ciki, hannayensa dake zube cikin aljihun wandon pyjamas Win nasa ya zare sannan yakai zaune a bakin gadon.
? ? ?? Mamakine ya sake turnike Raudha, sai dai babu damar yin magana ko neman dalili. Sosai fuskarsa ke a cinkushe babu Wigon fara'a, wanda yay masa ma farin sani yana ganinsa zai gane ransa a Sace yake.
? ? ? ??  Sannu da zuwa .
Raudha ta faWa a hankali kamar mai raWa. Sai dai hakan bai hanashi jinta ba. Amma maimakon ya amsa mata sai jeho mata furucin data kasa jurewa sai da ta Wago ta dube...
? ??  Bani abinci .
Shine abinda ya fito a bakinsa batare da ya damu da girman mamaki da maganar zata zo wa Raudhan ba. Bawai dan bai isaba, sai dan ba haka ya saba ba. Batama tunanin ya taSa cin abinci a gidan kamar yanda kuku ya faWa.
? ??  Kallona zaki tsaya ko abincin zaki bani? .
? ?? Tsam ta mi?e har tana bige ?afa da gado. Ta matse ido raWaWin na ratsata ta fice zuciyarta na gudu-gudu fiye da takun kafafunta. Ita yanzu ina zata nemo abinci 1 harya gota? Tasan dai kuku yayi barci. ?walla suka cika mata idanu, amma sai ta haWiyesu tana ?o?arin sauka downstairs.
? ? ? Turus ta Wanyi ganin Bilkisu zaune a falon duk da dai babu haske mai yawa, iyakar lamp ne na gefen kujera kawai. Amma hakan bai hanata ganinta ba. Ta baje books da takardu saman centre table da taja gaban kujerar da take zaune. Itama Bilkisun a Wan firgice ta Wago, sai kuma taja ajiyar zuciya da Wan shafa ?irjinta. Da'alama da farko tsoro taji, farin glass Win idonta ta zare tana faWin,  Aunty lafiya bakiyi barci ba? .
? ?? Raudha ta ?arasa takawa inda take,  Ke ya kamata na tambaya aunty Bilkisu, ko tsoro bakiji ke Waya anan? .
? ? ?  Karatu nakeyi aunty, cikin Waki Basma ta hanani yi a nutse da gurnanin barcinta. Shiyyasa na dawo falon. Kuma banji tsoro dan securitys ma ai gasu nan sunata kai kawo a compound .
? ? Kai kawai Raudha ta gyaWa mata, dan tasan gsky aunty bilyn ta faWa. Haka securitys Win gidan ke kwana tsaye kamar zasu iya tare mala'ikam mutuwa Waukar ran wani a gidan.....
? ? ??  Aunty ko baki da lafiya ne? .
Bily ta katse tunaninta.
? ??  A'a lafiyata ?alau. Abinci yace zaici shine zan duba. kitchen .
? ?? ?an jimm Bilkisu tayi dan da farko bata gane wa Raudha ke nufi ba, sai kuma ta ce,  Oh ko Yaya ya dawo ne? .
? ? ?? Kai Raudha ta jinjina mata cikin Wanjin nauyi, dan Bilkisu ta girmi su Fatisa ma ba itaba. Bilkisu tai ?ar dariya.  Oh yanzu a daren nan kuma?. Amma bana tsammanin abinci a gidan nan. Ya kamata kema dakin ajiye masa tunda kinsan komi dare zai shigo .
? ?? To kawai Raudha tace. Dan bayan hakan bata da abin faWa. Taya zata zauna fadama Bilkisun Wan uwansu bai taSa cin abinci a gidanba. Ita huWWa makamanciyar wannan ma bata taSa haWasu ba.

Kitchen Win ta nufa, ganin hakan yasa Bilkisun bin bayanta. Komai sun buWe babu wani abincin arziki da zasu bashi ya ci, dan haka Bilkisu ta bata shawarar su dafa masa wani abu kawai mai Wan sau?i. Ba musu Raudha ta amince, abinka da na'urorin dake sau?a?a aiki, cikin abinda bai ?ulla awa guda ba suka haWa masa abinci mai sau?i da Bilkisu tasan bazaiyi ?orafi ba. Raudha ta haWa komai a wani Wan basket mai ?yau ta Wauka suka fito. Sama ta nufa, Bilkisu ma sai ta hau tattare komatsanta domin komawa ciki ta kwanta haka nan...

? ? ???? SaSanin yanda ta barsa zaune yanzu a kwance ta samesa saman gadon, sai dai ?afafunsa duka biyu na a ?asa cikin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login