Showing 192001 words to 195000 words out of 202381 words

Chapter 65 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3268

sai da yaji ta sake maimaita masa sannan yay magana cikin marairaicewa.
? ? ??  Amma Anne dan ALLAH...
Kaga Ramadhan ni bance tilas ba. Ina dai tunatar da kaine abinda ya dace. Kai yanzu kana ganin ya kamata ace har yanzu matarka bata taSa takawa gaishe da mai-martaba ba? Sannan tunda akai bikinta bata taSa zuwa gaida mahaifinta ba?. Nasan dole ne ai muku uziri saboda a yanayin da kuke yanzu, amma bashi ke nuna bazakuje ayi zuminci ba. Kodan kaga tanada ha?urin shanye komai batare data matsanta maka ba .
? ? ?? Ajiyar zuciya yaWan sauke, dan yasan tabbas maganar Anne gaskiya ce Raudha nada matu?ar ha?uri, kamar kuma hanata zuwa gaida mahaifinta tauyeta yayi tunda tasha nuna son hakan duk da bata taSa tunkararsa ba.

? ? ? Da wannan shawara ta Anne ya shiryama su Raudha tafiya cikin kwanaki biyu. Zatai tafiyar bisa rakkiyar su Hajiya Mama da tawagar securitys. Koba komai hakanma ai ya taimaketa tunda tana son zuwan. Hutawa suka fara zuwa, inda Mal. Dauda ya rikice ya rasa inda zai tsoma ransa dan daWi. Hakama Baba Nafi da Inna da sauran yaran gidan. Amarya ma dai ba'a barta abayaba, tace dolene ta tarbi first lady kodan ba?anta ran Larai abokiyar hamayyarta. Aiko kamar yanda ta shirya kunna larai tako kunnuta harta kasa ri?e ba?in cikinta ta dinga sakin magana da aibanta Raudha harma da Asabe. Uban gayya Mal. Dauda dake ?wa?ume da Abdull babu wani jan lokaci ya sauke mata maruka, tare da tabbatar mata yau tata ta ?are a gidan taje ya saketa. Dan ya rantse duk wanda ya nuna baya son mai sunan Innarsa Raudha to shima bazai taSa yasosa ba, domin Raudha dai farar haihuwa ce. Da farko Larai ta Wauka abun wasa, sai da Inna tace  Idan bazata tafi ba ?ara mata guda Dauda .
? ? ? Ha?uri Raudha da Aunty Zulfah suka shiga badawa. Yayinda Hajiya mama ko'a jikinta. Take anan ma ta kira Asabe ta guntsa mata. Bawani daWi Asaben taji ba. Dan acewarta saki koda kaine ka nema bashi da daWi.
? ? ? Sosai ma?wafta sun shigo gaishe da first lady, dan ma wasu tsoron securitys dake zagaye da gidan na mal. Dauda ya hanasu. Washe gari da safe taje har gidan hakimi takai gaisuwa da masa godiya. Shiko ya amshi Abdul yana mai sanya masa albarka shi da ?an fadarsa da matansa. Sunbiyo ta super market Win M. Dauda da Raudha taji har ?walla ya cika mata ido dan babu abinda zatace da Bappi sai dai addu'a. Da zasu taho jitai kamar karta baro garinta, M. Dauda ya shirya tsaraba mai yawa wai duk na Abdull, ita Raudah abinma dariya ya bata. Yaushe Abdull Win yazo duniyarma dazai fara shan kayan za?in nan dana ciye-ciye. Da tace a rage cayay bai yarda ba. Itama Inna ba'a barta a baya ba tama Raudha tsaraba da kayan sirrinsu na tsoffi masu kyau da dama ta tanada tunda Raudha ta haihu. Dan ko lokacin suna da sukaje dama takai mata wasu.

? ? ?? Daga Hutawa Bina suka nufa cikin masarauta. To anan dai kam daga mai-martaba ta samu tarba ta ?warai. Fulani ce dai kadaran kadahan. Dan ko Abdull ?in cewa a bata tai sai da Aunty Zuhrah ta Wauka da kanta ta bata tace a sanya masa albarka. Sai kuma duk taji kunya. Mai-martaba kam acan suka baro masa Abdull, ba'a dawo musu dashi ba sai da ya fara ?ananun kukan yunwa.
? ?? Anan Win ma dai shatara ta arzi?i mai-martaba da sauran matan sarki suka bama Raudha dan Ramadhan yana girmamasu shidai. Babu ruwansa da wata a?idar dake tsakanin iyayensa da su.. Ganin sunzo har Bina ta kira Ramadhan ta ro?esa zuwa gaida Aunty Halima itama. Bai hana ba, dan tun farko ma daya san Aunty Haliman a Bina take itama da kwanan akai mata. Sai dai gsky a matse yake da matarsa, burinsa kawai ta dawo. Aunty Halima taji matu?ar daWi dayin farin cikin zuwan na Raudha. Hakama yaranta. Kasancewar Ramadhan yace sukai har dare sai su biyo jirgi yasata baje kolinsu sosai a gidan Aunty Halima. Dan sai kusan tara suka nufi airport jirgin 9:30 zasu bi.

? ?? ?arfe goma bataiba ma suka iso Bingo. Motocin da suka tafi tarbarsu da securitys suka kwasosu sai government house. A ranar ma dai Ramadhan yayi kawaicin kauda idonsa saboda yasan da gajiya tattare da su. Dan ko keSewa bai yarda yayi da Raudha ba. A Wakin da take jego ya shigo suka gaisa da su Aunty Zuhrah itama Raudha ta gaisheshi ya Wauka Abdull ya fita. Kusan mintuna talatin yay kiran Basma a waya tazo ta Wakko Abdull Win ta dawo da shi.
? ? ?? Washe gari su Hajiya Mama suka tarkata yan kayansu kafin Ramadhan ha?urinsa yakai karshe ya fara rashin ta ido. Shatara ta arzi?i suma ya haWa musu suka tafi Raudha na matsar kwalla. Tsabar ya shiryama wannan weekend suma su Basma cayay zuje Taura house suyi weekend. Raudha zatai magana ya dinga zuba mata harara da mintsini. Doleneta tai shiru..........
'

? ?

?Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulu mg's batare da kunbukaci wani Mai b>??nd guess what=?
?munyi upgrading kayanmu gbdy domin jindadinku>?p?bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan nagari maida kudi gida
=د? Natural/organic

maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare

Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki komai da komai
Akwai soap 3k
Student package 7k
Beauty kit 11k
Bridal kit 18k

Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free

Be part of the glow team=?
?karkubari abaku lbr=?O?
[18/07, 15:36] +234 806 719 4714: *_Typing=???_*





*_Episode 77_*


.........Bayan wucewar su Basma sai da ta tabbatar an gama shirya abinci a dining tabar sauran komai hanun mama ladi sannan ta shigo Wakinta da yanzu ta dawo. Abdull dake a bayanta goye ta sauke saman gado, dan Anne ta gargaWeta matu?a akan ta dinga goyasa yanajin Wumin jikinta batason wannan halayyar da matan yanzu keyi na?i goya yaro ko ace za'a bama masu aiki suyita faman raino ke uwa kina hutawa. Wanka ta shiga, fitowarta babu jimawa tana ?o?arin neman kaya marasa nauyi ta saka Abdull ya farka ya fara ?ananun kuka.
? ? ? ?  Oh oh babban mutum yi ha?uri ina zuwa. Nasan matsalarka yunwace acici .
? ? ??  Ai duk ke ya gado cin nan ba wani ba .
?? Ta tsinkayi amsa daga bakin Ramadhan da bataji shigowarsa Wakin ba. ?an juyiwa tai tana kallonsa, dai-dai yana karasawa saman gadon ya dauka Abdull yana sawa a kafaWa. Murmushi tayi da Wauke kanta tana cigana da Wakko kayanta.  ALLAH ya Ramadhan kaima kasan banda ci, sai dai in kai . Ta ?are maganar tana nufosu kaya a hannu.
? ?? Kayan ya Wanbi da kallo, cikin neman magana yace,  K har kina tunanin saka kaya a yau? .
? ?? Cikin rashin fahimta tace,  Kamarya? Kana son na zauna da towel ne na kwashi mura? . Murmushi yayi mai ?ayatarwa, ya sauke Abdull daya koma barci saman Wan gadonsa ya gyara masa kwanciya. Tana ?o?arin saka riga ya ri?eta.  Idan ma kinsa zan ciresu ne, minene na wahal da kai? .
? ?? Kunya ce ta kamata, cikin marairaicewa tace,  ALLAH ya Ramadhan ba kyau, kaifa yanzu ka girma sunanka Daddy .
? ? ? Kai ya dungure mata yana murmushi, sai kuma ya zare ribbon Win kanta tare da tallafo kannata ya manne goshinsu waje guda suna sha?ar numfashin juna.  K miyasa kin iya fassara mutum. Ni karki lalatani bankai can ba .
? ?? Mintsini takai masa a gefen ciki, ya? janye jikinsa da sauri yana faWin  Ouch yarinyar nan muguntar da kika koyo kenan a yawon arba'in Win .
? ? Dariya Raudha ta ?yal?yale da shi da masa gwalo.  Ai kaWan ma kenan .
? ?? ?wafa yay fuska a cuskule kamar gaske.  Haba yarinya zan rama ne idan kikazo hannu zaki gane kuranki .
? ?? Juyowa tai da sauri garesa fuska a narke, dan tasan wanene mijin nata.  Please Noorullah sorry .
? ??  Ba wani sorry ai saina rama .
? Da sauri ta nufosa ta Wane masa baya duk da ta zama lukuta yanzun,  Ya ilahi, yarinyar nan kin koma biri ne? .
? ? Ya faWa yana juyota ta sakko suka faWa saman gadon.  Gaba Waya kin zama ?ar lukuta amma ?ibar ta miki ?yau . Yay maganar a hankali yana busa mata numfashinsa a kan fuska. Kafin ta samu damar magana ya manne lips nashi kan nata. Itama a zalamen take, dan haka babu musu ta mi?a wuya ita shaidace mijin nata yayi ha?uri, kusan kwana hamsin ai ba wasa ba. Sai da taga zasu wuce hanyar da suka Wakko ta fara ?o?arin janye jikinta. Amma ya nuna shifa sam bai yarda ba. Ro?on duniya da magiya ya nuna mata baiji bai gani. Dole ko ta mi?a wuya. Daga baya kuma ta shiga tsoro, dan tasan taji gyara babu ?arya balle algus. Tafiya tai nisa Abdull ya sake farkawa yana kuka. Amma Ramadhan sam ya?i nuna yama jisa, itako Raudha hankalinta duk sai ya koma kansa (uwa kenan. Uwa mafi uba koda uban sarki ne=?M? ? ? ? ? ? Lokacin daya kai inda yake bu?atar zuwa Abdull yaci kuka harya godema ALLAH, da ?yar ta iya dauriyar tashi ta nufi bayi, Bata Sata lokaci wajen gasa jikinta ba ta fito dan har yanzu Abdull bai bar kuka ba duk da tabar Ramadhan na Wan shillashi cikin Wan gadonsa.
? ?? A yanzu Winma haka ta samesu, batace da shi komai ba ta yafa towel Win da take goge jiki a kafaWarta ta Wauka Abdull Win. Tashi yay shima batare da yace mata koman ba ya nufi bayin.
? ? ? Lokacin daya fito tana shayar da Abdull Win idonta kan yaron nata da Wan wasa da sumarsa. Ramadhan ya zauna kusa da ita da ri?e kafar Abdull dake motsawa.  ALLAH sarki kakan Dadynsa kaji yunwa da yawa. Mamanka ce ta cika zalama da wuri take son a farauto maka ?anne .
??  Innalillahi... Kai Ya Ramadhan .
 Ba wani Ya Ramadhan anan. Inba azalame kike ba miye daga zuwana duba Bappina zaki wani kadandaneni sai da nayi .
? ? ? Ina kasa Raudha ta shige dan kunya. Ta ture kansa daga kafaWarta, shiko ya ?yal?yale da dariya.  Uhhm tundafa kin samu kinmin kat ai?yafa tureni, dama Ustazan nan shiru-shurunku aiba na lafiya bane. Yanzu haka nasa kina nan kina addu'ar a koma second r.......
? ?? Hannu tasa ta rufe masa baki, idanunta har suna tara ?walla. Ta dangwarar masa da Abdull a cinya zata mi?e tabar wajen ya ri?ota yana dariya.  Yi ha?uri wasa nake my Partner, duk fa nine zalamammen .
? ? Ita dai bata sauraresa ba, da ?yar ya samu ya lallasheta cike da salonsa da yake kasheta da shi. Daga karshe suka Wunguma falo sukai dinner aka sake dawowa filin daga....

? ? ? Rayuwa ta cigaba da tafiya cike da farin ciki da jin daWi ga waWan nan ma'aurata, hakama mulkin Ramadhan kowa nata san barka. Bayan sun gama amarcin jegonsu ta tattara ta koma makaranta. Ramadhan ya sake maida hankalinsa ga harkokin mulkinsa. Yayinda a gefe ya naWa kwamitin bincike akan harin da aka kaima Bappinsa.

? ? ? Sai dai kuma mi a hankali rikice-rikice suka fara tashi a wasu yankuna na ?asar NAYA. Ga yawaitar ?an fashi a tituna da gidajen manya. Al'amarin kamar wasa sai ya dinga faWi da gawurta harya fara fin ?arfin jami'an tsaron dake a tsaye kan matasalolin. Sosai hankakin Ramadhan ke tashe. Tsabar ruWani har wata rama yay yay duhu sosai. Ita kanta Raudha dake ?o?arin kwantar masa da hankali dauriya kawai take, dan zubda jinin ya fara yawan wuce hankali. Dan takai anabin manyan malamai ana musu yankan rago a cikin gidajensu. Komai daya shafi mulki sai ya fara tangal-tangal musamman manyan ayyukan da ake shimfiWama talakawa. to ana ta rai waketa wani aiki. Mutane ma idonsu ya daina ganin ayyukan tashe-tashen hankulan kawai suke gani, akoda yaushe cikin zaman meeting ake tsakanin jami'an tsaro da masu faWa aji, sai dai babu alamun samun wani sauyi.
? ? Ba Ramadhan kawai ba, hatta su Anne hankulansu a tashe yake matu?a, dan duk mai hankali ya kalla abubuwan da idon basira yasan ?ir?irarsu akai da gayya.. Ramadhan na gab da cika shekara biyu a mulki Bappi ya bashi shawarar sauke duka manyan shugabanin tsaro, hakan kuwa akai, aka sauke su aka Wakko wasu aka Wora...
? ? ? Hakan ya tada hankalin su Alhaji Haladu Gwandu matu?a, dan shirine da babu wanda yasan dashi wayar gari kawai akai shugaban ?asa ya zartar da hukunci. A gefe kum aka tara matasa takowane yanki aka basu aikin sakai sai dai gwamnati zata dinga biyansu albashi mai tsoka. Sannan aka saka ma?udan kuWaWe ga duk wani farar hula daya kawo sunan Wan ta'adda uku ya tabbata kuma Wan ta'addanne. Wannan shirifa ya zaburar da natasa da talakawa, burin kowa ya samu wani maraji ya kwafe sunansa a takarda da mafakarsa yakai hukumomin sirri da aka baza a kowace jiha ta ?asar NAYA. Sai gwamitin bincike na musamman da aka ajiye su kuma a gefe akan son sanin ta inda makamai ke shigowa ?asar ta NAYA.

? ?? Lallai wannan shiri ya zaburar matu?a, dan ya maida kowa jami'in sirri mai himma. Takai har ?ananun barayi ma basu da wata sakewa yanzun, dan kan barci ne makwafcinka na maka minshari. Burinsa kayi kuskure kaWan yakai sunanka a sauke masa kuWaWensa. Tofa inji masu jimamin fitar magana, bincike fa ya fara daukar hanya, dan wasu sunaye da ba'ai zato ko tsammani ba sun fara bayyana kansu ta hanyar yaransu da aka fara cafkewa. Bincike yanayin nisa firgici da ruWani na sake bayyana ga su forma president. Har wani zama na sirri suka ?irkira da Ramadhan, bai musaba ya amshi ba?uncinsu, ya kuma saurari dukkan soki burutsinsu daya sake tabbatar masa lallai sune ke ?ulla komai kamar yanda yake hasashe shi da Raudha. ?in cemusu komai yayi hakan kuma sai ya ?ona ransu.
? ?? Sunma rasa inda zasu saka hankalinsu suji daWi dan sai tsinci Wai-Wai akema yaransu, abinda zai baka mamaki harda wanda suke cikin mulkin dumu-dumu. Ta Sangare Waya suke Wan jin sassauci idan suka tuna ta Ramadhan ta kusa ?arewa tunda sunada tabbacin ya sha?i gubar da suka shirya ya sha?a Win ta shekaru biyu. Ya kuma sha a drinks sai dai ganin bai taSa kwanciya ciwo ko canjawar jikinsaba na Wan saka musu wasuwasi.
? ? Sai dai a randa suka bama zukatansu salama da wannan madogarar a ranar jami'an tsaro suka cafke Aunty Hannah a dalilin maganar drinks da kuku ya tabbatar itace ke bashi. Ranar Raudha taci kuka sosai, Ramadhan yayta aikin lallashi. Ya tabbatar mata dama sun gama da kammala wannan bincike shiyyasa aka cigaba da ri?e kuku. A Sangaren Hajiyar Birni ma hankalinsu a tashe yake, dan Raudha ta kira tana kuka saboda zuwa yanzu kowane kafar yaWa labarai babu wani sabon labari sai na kama matar vice president da ake zargi da haWa kai da kuku domin halaka shugaban ?asa. Asabe ma ta kira Raudha, hakan sai ya sake rikitata har Ramadhan yama rasa ta ina zai lallasheta. Kukan da taci ya jaza mata zazzaSi sai da Dr Hauwa tazo dubata, a gwajin farko kuma ta tabbatar musu Raudha nada cikin wata biyu.
? ?? Sake rikicema Ramadhan tayi, tayama za'ace tanada ciki bayan shekarar Abdull Waya da watanni huWu. To shi dai abun yafi karfinsa. Ga rikicin mulki ga nata sai kawai ya haWata da Anne............
'

Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulu mg's batare da kunbukaci wani Mai b>??nd guess what=?
?munyi upgrading kayanmu gbdy domin jindadinku>?p?bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan nagari maida kudi gida
=د? Natural/organic

maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Facebook:mg's skincare

Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki komai da komai
Akwai soap 3k
Student package 7k
Beauty kit 11k
Bridal kit 18k

Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free

Be part of the glow team=?
?karkubari abaku lbr=?O?


*_Typing=???_*




*_Episode 78_*


.......... Tabbas dole Hannah ta mutu kafin a mi?ata kotu .
? ? Forma first lady ta faWa tana duban su Alhaji Yaro glass dake tare da ita harma da god fathers nasu a yau. Mr MM da duk yake a firgice yay saurin faWin,  Ina bayanki your excellency maa .
? ? ?? Gaba Waya falon dubansu suka maida ga Alhaji Yaro glass da tunda ya shigo baice komai ba, sai ma uban tagumi daya rafka. Numfashi yaja mai ?arfi ganin sun dawo da kallonsu garesa alamar amsa suke nema. YaWan Wage kafaWa da yarfa hannuwa.  Ni a gareni babu matsala, da nasan ma wannan ranar zata zo da dakaina zan kashe Hannah tun kafin zuwanta. Dan tun randa case Win kuku ya shigo ya kamata a Wauka wannan matakin, amma sai muka Wauka hakan ba komai ba. Sai dai ku sani ba Hannah ce kawai zata mutu ba harda Kuku, dan kuwa Hannah da Bushira kuku ya sani ba Hannah kawai ba .
? ? ? ?  Amma kasan shi Win Wanane

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login