Showing 3001 words to 6000 words out of 202381 words

Chapter 2 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3231

da Waga kwalbar lemonsu suna WaWWaka hankali kwance.
? ? ? Sai kuma suka maida dubansu akan Asabe data shigo tana cigaba da zazzaga ruwan tujara.
? ? ?  Kina wuta momyn mu!!=?M? ?ammatan suka faWa suna mata jinjina da kwashewa da dariya a karo na biyu. Zama tai kusa da su taja kwalbar lemo guda tasa ha?ori ta Salle murfin tana huci. Batare data cema ?ammatan komaiba ta Waga tasa a baki, kamar ?iftawar ido sai gashi ta zu?i kusan rabi sannan ta dire tana sauke ajiyar zuciya.
? ? ?? Wadda tafi hasken sosai dake kallon kwalbar lemon ta ?yal?yale da dariya da faWin,  Mommy sunan wannan shan lemon naki shan huce takaici .
? ?? Tsaki tayi tana gyara zama da Waukar tsokar nama dake gabansu ta danna a bakinta.  Yo wannan uban naku inba shan huce takaicin kakema ni'imar da ALLAH yay maka ba ai tuni yake tsotse maka ruwan jiki, ga waccan mara mutuncin dake abu uwa ba jinina ba.
? ? ? ?  Yo Mommy bayan kamanin da take dake ai sai muce muma? ko'an canja miki ita ne a asibiti? Muda yakamata muyo kamanin naki hegiyar mai taurin kan tsiya da kicifi duk an haWa ita an bata.

? ? ?? Duk abinda suke budurwar nan na jiyosu daga uwar Waka. Dan haka ta sake fashewa da kuka zuciyarta na mata ?una da raWaWin halin iyayen nata da ?an uwanta. Tun tana ?ar ?aramarta takejin ana zagi da la'antar halin mahaifanta a cikin layinsu, har gashi yau tsahon shekara goma sha bakwai bataji komai ya canjaba sai ma abinda ya ?aru a dalilin ?an uwanta guda biyu da kullum cikin janyo masu wata sabuwar maganar suke. Duk da dai itama ta fara rashin ji mai kama da nasu ALLAH ya tarota ta nutsu sanadin malamin islamiyarsu sayyadi Abubakar.
? ? ? ? ? ? Hannu tasa ta share hawayenta da gyara kwanciyarta zuwa rufda ciki, duk da yunwa dake cinta saboda azumin data kai hakan bai dameta ba, ta lumshe ?yawawan idanunta data gada wajen mahaifiyarsu Asabe a hankali Murmushi na suSuce mata mai haWe da hawayen tausayin kanta na rasa Abubakar. Tabbas zuwa yanzu ta yarda ta rasashi, ya tafi har abada bazai sake dawowa gareta ba kamar yanda iyayensa suka faWa. Wannan ciwone a rayuwarta mafi muni da har abada bata tunanin warkewarsa, dan ya zama gyambo a ?irjinta. A tsaye take da sunanta, amma a zuciya ta jima da mutuwa tun sanda iyayen abubakar suka saka ya fita a rayuwata.
 Ya ALLAH ka Wauka raina inhar zaifi zama alkairi a gareni .
Ta faWa cikin kuka mai ban tausayi da tsum rai.

? ? ? ? ?
? ? ?? Sunanta shine *_AMINATU_* sai dai ana kirana da *_RAUDHA_* sakamakon sunan kakarta da taci wadda ta haifi mahaifinta. Kamar yanda kukaji a bakin mahaifiyarta sunan mahaifinsu DAUDA, sai dai ana kiransa Wan-azumi. Tun a ?uruciyar mahaifinsu mutum ne marajin magana. Al'amarin nasa ya sake turewa a lokacin daya fara bin wani Wan anguwarsu driver matsayin karen mota. Kamar yanda kakarsu ta taSa basu labari tarbiyyar Abbansu da rayuwarsa ta sake gurSacewa a dalin wannan bin mota, dan bai rufa shekara ba a hanun uban gidansa sai shima ga tashi motar. Tun yana jan ?aramar mota harya koma babba irin ta company Win nan da ake Waukar kaya trailer. Fara jan motar trailer yasa albarka a hanunsa, dan babu wani tazara da hakan kuWi suka fara zauna masa. Da ?yar ya yarda ya auri matarsa ta farko Nafisa, wadda Wiyar ?ar uwace ga kakarsu. Nafisa tanada matu?ar ha?uri, hakan yasa bata taSa kai karan Wan-azumi ba a duk gallazawa rayuwarta da yakeyi. Basu rufa shekara da aure ba ya auro sabuwar amarya mai suna Larai. Larai fitinanniyar mace ce mai kauWi da rashin barin kota kwana. Yanda ta hana Nafi zaman lafiya haka ta hana Mal. ?an-azumi. Mahaifiyarsa tayi-tayi ya saketa ya?i. Babu jimawa da auren Larai Nafi ta haihu, itama Laran bata cika shekara ba a gidan ta haihu. Zamansu ya cigaba da kasancewa babu wani daWi, yayinda Mla. ?an-azumi ya cigaba da sake kutsa kai a yawon tazubar. Dan kuwa a kaso biyu bisa ukun kuWin da yake samu suna tafiyane ga neman mata da ashararancinsa. Sune manyan ?an duniyar duk wani gari na baWala da ire-iren gurare na ashararanci da akasan direbobi na kakkaSe dukiyarsu a wancan zamanin.
? ?? Nafi ce kawai ke damuwa da halin banza na maigidan nasu, Larai ko ko'a kwalar rigarta tunda akwai kuWi, dan ita kam dama sune matsalar rayuwarta tunda itama acan ya kwasota a tashar ?an tazubar Win. Suna da haihuwa hurhuWu Nafi da cikin na biyar ?an-azumi ya sake sabon aure daga birinin Loss. Ba kowa ya auroba kuwa sai Asabe Wiyar *?ahare (Hajiyar birni)* mai tuwo-tuwo a ?ar?ashin gada.
? ? ?? ?ahare mace ce mara mutunci da duk wani shege daka sani Wan yankin nan dake zaman tazubar a Loss ya san da zamanta. Asalinta a ?asar saudia take tana TIKARI tsahon shekaru, a wani yaya da akayo al?awarin ALLAH ya cika aka yayota zuwa ?asar Ghana. Kasancewarta shaharriya acan Win ma yasata ko NAYA bata dawo ba ta sake komawa. Dan kuwa yaranta nacan su huWu wanda ta haifa da wasu larabawa biyu, sai dai dukansu aure tai da su. Na farko rasuwa yay ya barta da yara biyu mata *Samiha da Hannah*, na biyu kuwa rabuwa sukai saboda ?ahare ta wuce dukan tunanin mai tunani. Kwasotan ma da akai shine yay shunenta dan yana so ya sace yaransa dake hanunta su biyu. Sai dai kuma ta koma domin tanada hanya sosai. Komawar ?ahare da biyu ne. Na farko da ?udirin WaiWaita rayuwar balaraben nan ne uban ?a?anta guda biyu, *Halima da Nasiba (Asabe)*. Na biyu ?udirin rabo ?a?anta biyu daga hanunsa ne, dan labari yazo mata tana barin ?asar yana zuwa ya kwashesu yabar wanda ta haifa da mijinta na farko. Kamar yanda ta tsara kuwa hakance ta kasance, dan kuwa dai duk da balaraben nan bawani mai shaharren arzi?i bane, dan kuwa ba?auyene ma. Sai dai yana da arzi?in dabbobi matu?a na kiwo dana tatsar madara. Duk irin makircin da ?ahare ta ?ware sai da tabi wajen ganin ta rabashi da wannan dukiyar, jin ana bincikenta a kama yasata tattaro duka ?a?anta huWu ta baro saudia bisa taimakon wasu mutanenmu dake can masu Waure musu ?ugu. Koda ta dawo gida kuma babu inda ta yada zango sai tsakkiyar birnin jihar Loss. Inda ta fara tuwo-tuwo yaranta huWu ?ammata zagaWa-zagaWa na taimaka mata.
? ? ? ?? Game da ?a?an nata tamkar kumbo kamar kafinta ne. Dan kuwa a kaf halayyarta babu wacce suka bari musamman ma Asabe mafi ?yawun fuska da ?yan sura a cikinsu. Dan kuwa ?ya?y?yawar balarabiyace da kallo guda bai isar mai dubanta. Dan-danan alhazan birni suka fara wawarsu da sheWanci, dan kuwa inma kace da aure kazo garesu to tabbas kuwa ?ahare da sunanta ya koma Hajiyar birni ba daga maka kafa zatai ba. Zatai maka wankin babban bargo tace bata gama more wahalarta ba za'a tura mata ?a cikin Waki, sam bata yarda ba.
? ? ?? Ko'a jikin ?a?an, dan suma basu bu?atar auren sai harkar neman kuWin kawai, sai dai banda Asabe. Dan duk kauWi da rashin mutuncin Asabe ita dai tafi bu?atar aure sama da rayuwar barikin. Bawai batayi bane, a'a bata cika sakin jiki tayi Win bane tamkar wata karya. A wannan halin ALLAH ya haWata da Mal. Dauda Wan-azumi, wanda yake tsaka da tashen kuWi. Gashi shima masha ALLAH ?ya?y?yawan bakatsine bafulatani. Dandanan ya fara sakar mata kuWi na hauka, tare da zazzafar soyayya dan kwashi dai tunda ya Wana sau Waya yaji bazai iya ha?uri yabarta ba sai ya aureta. Duk wani shigi da fici irin na ?an bariki kwararru Wan-azumi yayi ga malamsa na masa aiki, cikin ?an?anin lokaci ya rikita zuciyar Asabe tace inba shiba sai rijiya mai gaba dubu. Hankalin uwarta ya matu?ar tashi dan tafi kallon sa'arta jikin Asabe fiye da sausan ?a?anta saboda ?yawu da ALLAH ya bata na larabawan asali da ko'a cikin ?asar saudiyar abin kallo ce. Ganin Hajiyar birni zata bashi matsala itama ya rufe mata baki ruf. Babu Sata lokaci aka shiga hidimar bikin daya bama kowa mamaki.
? ? ? An Waura auren Asabe da Dauda, aka Wakko amarya zuwa garin hutawa dake a jihar ?illo inda Dauda ke zaune da iyalansa. ?yawun Asabe yasa ake layin zuwa ganinta har wasu na faWin Wan-azumi ya auro aljana wadda zatai maganin sheWancinsa. A zahiri ba aljanar bace, amma bakin mutane kam ya bisa dan Asabe ta zame masa *BA?AR INUWAR..* daya gwammaci aljanar ya aura. Asabe ta take Larai rashin mutunci ta shanye. Dan ita ko kusa ko alama bata shakka ko kunyar tsige Dauda tas a bainar nasi ko gaban ?a?ansa balle uwarsa. Inhar zai faWa mata cuta saita mayar masa da mutuwa koda zata kaisu da dambe a tsakar anguwane. A haka ta samu ciki, inda ALLAH ya azurtata da haihuwar ?a?anta mata ?an biyu masu tsananin kamanni da DAUDA. dan ko kaWan basu biyo Asabe ba sai dai ace ko na jini dole ka gani a fisge. Ko kaWan bata damuba, dan kuwa ?a?an soyayya ma take kiran ?an biyun nata mata da sukaci sunan FaWima da Fatisa. Bayan haihuwar su Fatisa ko wata uku bataiba ALLAH ya sake bata wani cikin, wanda shima ta sulluSo ?arta mace mai tsananin kamanni da ita a wannan karon. Dan kuwa ?ar nan duk da jinjirace duk wanda ya kalleta sai ya sake duba. Dan ta wani fannin za'ace ta hado ?yawune na uwa da uba. Saboda ta Wakko Wan duhun fatar Dauda da hasken mahaifiyarta. Idan ka kalleta kai tsaye zaka kirata half cast kawai. Itako taci suna *Aminatu* asalin sunan inna kenan mahaifiyar dan-azumi. Sai dai kuma Asabe tace ana ce mata *Raudah* dan duk kishiyar data faWar mata sunan uwar miji a gidan ranar za'aga ?arshen bala'i da jidali. Bayan haihuwar Rauda Asabe ta sake haihuwar mace itama mai suna Yasmin. Itama dai kamanni biyu ta Wakko na Asabe da Dauda. Sai dai itama ba?ace sosai ba kamar Rauda ba.
? ? ? ? ? Basai an faWa makaba, dan kuwa batun tarbiyyar babu ita ga ?a?an Asabe a gidan, tasu ta fita daban data saura. (?a?anmu kan fara koyon ilimine daga Wabi'unmu iyaye, dan haka sai mu kula dan ALLAH kodan gaba da zasu kai girma su gallabemu). Sam ?a?an Asabe ?a?ane na rashin ?waSo a gidan, duk taSararsu babu ubanda ya isa nuna musu yatsa har a wajen Dauda. Dan har gori yakema sauran matansa akan basu taSa haifa masa ?yawawan yara ba balle mai kama da shi, dan su kam ?a?ansu tamkar haWin baki duk kamanninsu suka kwaso. Ko aike babu wanda ya isa aiken ?a?an Asabe sai ita, ita Win ma sai sun gadama suke zuwa. Hakan kuma bazaisa ta nuna ta damu ba. Hatta da Raudha ma haka ta taso a cikin nasu sai a hankali, dan itamadai halin ?an uwan natane tsaf sai dai ma ace ta Warasu da shegen miskilanci da ba?ar zuciyar tsiya da jan magana, dan kullum cikin faWa take da yara harma da manyan. Sai dai kuma tanada Wan sau?in kai ta wani fannin kaWan idan taso, ba komai ya jawo rashin jin Raudha fin na sauran ?a?an Asabe ba sai gatan da Mal Wan-azumi ke mata a gidan fiye da kowa dan tana da sunan mahaifiyarsa.........
'?


=? ?karfa ku bari ayi babu ku, dan ba'a far komai ba har yanzun=??>??

*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261


*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form din kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?






*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?
*_Typing=???_*





*_ _{Gara rana dake}_




*_Bilyn Abdull ce>??
_Irin wannan katoSara haka>?-?, inda nasa *(Bakatsinen bafulatani episode 2)* an samu mishkilane ba haka bane. Dan babu sunan wannan jihar a ?asar NAYA. ku Wauka matsayin mistake Please=?O?

________________
*_Episode 3_*


..........Shigarsu secondary school ya Wan fara canja wasu da ga halayen Raudha, taWan fara rage kwaikwayon halaye irin na mahaifiyarsu. Bata da yawan magana, bakuma tason taga iyayen nata na faWa tamkar karnuka a tsakar anguwa kowa na kallonsu yana ALLAH wadai. Hakan kuma ya farune sakamakon ?ulluwar soyayya tsakaninta da malamin islamiyyarsu sayyadi Abubakar.? Tun tana zama taita kuka idan suna raba hali harta koma tana nuna musu fushinta. A lokacin da suke ss1 farkon shigarsu wani faWa da iyayen nata suka tafka har takaisu ga police station sakamakon yanzu Abbansu talauci ya masa katutu, takai ma nauyin gidan iyayen nasu mata ne ke Wauka. Dan tunda kamfani ya kamashi akan satar kayan da yake jigila suka kafa masa kahon zu?a, da yaga asirinsa zai tonu asabe ta zugeshi ya kwance tayoyin motar ya saida, motar takai shekara a ajiye, sai da komai ya lafa ya saidama ?an gwangwan ita ya kawo kuWin gida suka hau kai shi da Asabe da ?a?anta suka dinga cin daWi sai Wan abinda ake samma su baba nafi wataran. Acan kamfani kuma akace ya mutu. Ko shekara kuWin basu ?ullaba komai ya ?are, dan kuwa dai a ashararancin Wan-azumi babu abinda ya canja na neman mata da busa sigari da caca. Tunda kuWi suka ?are zaman lafiya tsakanin Asabe da Dauda ya ?aura. Kullum sune faWa kamar kaji, taje ta nafko masa bashi dolensa ya biya ko bai ?aunar ALLAH, idan ya?i biya su tumu sama dan bala'i su dire bisa ?asa. Dan kullum zancenta shine ya saketa bata halaka rayuwarta da ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????uruciyarta a ?ar?ashin runfar talauci. Shiko yace bata isaba tunda ta shigo ta shigo kenan. A randa taje ta cicciSo masa wani bahagon bashi da har akazo aka saka wani filinsa kasuwa da yake ta burin gina mata aljannar duniya ta koma tun tana amarya ALLAH baiyiba ya sakasu yin faWa na tashin hankali harda jima juna ciwo, shine aka kwashesu zuwa ofishin ?an sanda daya saka Raudha tsananin ba?in ciki. musamman akan habaici da zagin da akema iyayen nasu akan sunyi dai-dai da juna kowa Wan barikine ai, tunda dama a zauren dandi suka haWu, wama ya sani koba zaman auren suke ba.
? ?? Wannan ?ananun magana sun matu?ar ?ona ran Raudha harta kaita da kasa kuka saboda bushewar zuciya. Kowa baije yay beilingn su ba, sai ita taje duk da ?arancin shekarunta. ?yawunta da ganin ?arancin shekarunta yasa d.p.o Win sonyin amfani da mutuncinta sannan ya sakar mata iyayenta. Da farko taso tai masa zagin ?are dangi, sai kuma ta fasa saboda wani abu daya zo mata rai. A take ta amince masa akan ya sakar mata iyayen bayan kwanaki biyu zata kawo masa kanta. A tunaninsa bata da wayo, musamman da yay dubi da halin iyayenta na ?an bariki. Kai tsaye ya sake su, tana ganin an fiddosu tai wucewarta gida ta barsu duk da magana da suka dinga mata. Ta rigasu zuwa gidan, dan haka kowa bai san itane taje ta fiddosu ba. Dama kuma tun a hanya suka taho suna hirarsu ta arzi?i tamkar basune aka amso hanun hukuma ba saboda tazubar Winsu.
? ? ?? Koda suka dawo gidanma sun kaWa sun raya Raudha ta?i tanka musu, ta?i cin abinci ta kuma daina shiga harkar kowa a gidan. Tun suna Waukar al'amarin nata wasa harya fara cin ?arfinsu, da ga ?arshe dai suka haWa baki da wani malamin islamiyyar su Raudha Win da suke yawan jin sunansa a bakinta da ganin tana tsananin girmamashi dan yana Waya daga cikin wanda suka gyara tarbiyyarta dake a bauWe tunda farko sannan Raudha ta sakko harta nema gafarar iyayen nata (Sayyadi Abubakar). Dan Ya sayyadi Abubakar ya sanar mata su iyaye ba'a fushi dasu, ko wanne irin hali garesu lallaSasu ake da ?ya?y?yawan kalami. koda anji ciwo akan kuskurensu shanyewa akeyi ayi ha?uri. SaSawa ALLAH ne kawai ba'a yarda kamusu biyayya akansa ba wannan haramunne.
? ? ? Raudha taji wannan nasiha hartazo ta bama iyayenta ha?uri. Daga lokacin kuma ta dinga taka tsantsan da harshenta a kansu da fushinta. Idan ma taga abu zai basu saSani ta gwammace ta amshi laifin ita koda zasu mata hukunci ne. Idan batasan tushen rikicin nasu ba kuma zatabi duk hanyar data dace ta sasantasu cikin hikima. Sai dai kuma kuka ya zame mata tamkar abokin rayuwa, dan sam bata ?aunar halin mahaifan nata guda biyu ko kaWan.
? ? ?? A yanzu haka Raudha da sauran ?an uwanta na sauran ?a?an Wakunan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login