Showing 120001 words to 123000 words out of 202381 words

Chapter 41 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3241

wani abu batare da shawararsu ba ko bijirema umarninsu idan sun masa.
? ?? Dariya sosai ta kama Bappi amma sai ya gimtse ta da ?yar sai murmushi yake. tsaf ya fahimci kishi mai tsanani ke Wawainiya da Ramadhan. Ya daWe da sanin jikansa nada kishi mai zafi irin nasa. Dan shima haka yake da tsananin kishi ga matarsa Anne. Kafin suyi aure yasha fasa bakin samari idan ya gansu tare da Anne koda ?an family nasu ne. Kishinsa na Waya da ga cikin abinda yasa iyayensu aurar da su batare da sun jira sun kammala karatunsu ba.
? ? ??  To ALLAH ya huci zuciyar maza .
Bappi ya faWa murmushi faWaWe a saman fuskarsa idonsa akan matarsa data zuba masa ido da son jin mike faruwa da jikan nata.
? ? Bappi ya cigaba da faWin,  Bilkisu itace mai laifin bata ?yauta ba sam. Amma ayi ha?uri a kori gaba. Na tabbata da Aminatu tasan zata Waura zata hanata tunda tasan baka so...
? ? ?  Amma Bappi wando da riga fa ta saka itama ta fita waje matsayinta na matar aure. Da bata sa kayanba ita Bilkisun zata Wauketa hoton ne?...
? ? ? ??  Uhm itama tayi laifi anan, amma bilkisun ai ta girmeta ya kamata ta fita hankali tunda tare suka fita. Sai dai ina ro?a mata afuwa a tari gaba, idan ta ?ara ni kaina zance a hukuntata kaji babban mutum. Ayi ha?uri zuciyar ta huce haka nan dan ALLAH, dan naga muma ?an ?asa fushin ya shafemu har ana mana dogon gargaWin da gashinan ya tashin hankalinmu baki Waya .
? ? ? Murmushi Ramadhan ya saki mai sauti yana kai hannu a goshinsa yana murzawa.  ALLAH Bappi bamma san na faWa ba yarinyar nan ce duk ta harmutsani. .
? ? ? ? Dariya sosai Bappi ya ?yal?yale da ita da faWin,  Ja'iri da alama dai kazo hannufa. Ni nasan Aminatu na ba kalar matan da za'a kira na cushe bane ai .
? ? ? Ramadhan ya ?yal?yale da dariya harda kwanciya a kujera.  Oh sweet bappi karda ku cika baki, dan nidai cusamin akai .
? ? ? ?  Nima naga alamar hakan kuwa yau . Bappi ya faWa yana dariya shima.


*__________________________*

? ? ? ?? Wannan waya itace sanadin hucewar Ramadhan tun a london. Yayinda ita Raudha kenan NAYA cikin damuwa da fargabar karya hanata makarantar daya kwaWaita mata tunda ya mata gargaWi tun farko. Gashi gobe idan ALLAH ya kaimu zata fara zuwa monday kenan. Shi kuma yau Lahadi zai dawo kamar yanda ya faWa kuma aka sanar a labarai. Bilkisu har yanzu tana gidan duk da sanin halinsa ta gwammaci zama harya dawo ta wanke laifin Raudha dan tasan itace da laifi ba Raudha ba. Bata son zama silar haWa rikicin ma'auratan duk da bata taSa zama ?ar?ashin inuwar aure ba. Ballema wannan auren nasu na Wora Wafini da take ganin matsala kala-kala baibaye da shi, dan duk ?ulle-?ullen su Maah ta sani bata nunawane kawai tana musu fatan shiriya da ganewa.
? ? ? Bilkisun ce ta ?arfafa mata gwiwa suka shirya masa abinci mai ?yau, ta kumaje Wakinsa ta gyaro kamar yanda bily ta nusar da ita karta sake yarda wani yay mata gyaran Wakin miji da ranta da lafiyarta. Sai kuma tai ?o?arin kwashe drinks Win da aka zuba masa a fridge duk da bata da tabbacin wannan Win akwai guba sakamakon har yanzu wancan kukun bai koma bakin aiki ba ana kan binciken ta yanda aka saka mata ?wayar zubda ciki tasha kamar yanda taji a bakin Mama Ladi.
? ? ?? Da taimakon mama Ladi suke wannan ?o?arin na canja drinks Win a duk sanda aka zuba shi, sai dai ita kanta mama ladi batasan dalilin Raudha nayin hakan ba. Ko data sanarma Anne zancen catai  Bana tunanin yarinyar nan zata cutar da shi Ladi, anya kuwa babu wani abu a ?asa data sani? Dan akwai wani sa?o da ya zo mana ana gobe Waurin aurensu kuma bamu san waye ya aiko ba, da kuma muka bincika mun samo abinda aka nusar damu akansa. Shiyyasa gaba Waya gidan gwamnatin nan a tsorace nake zamansu a cikinsa. Amma karki damu, insha ALLAHU munama Ameenatu ?ya?y?yawan zato bazata aikata wani abu na cutar da Ramadhan ba . A lokacin kai mama ladi ta jinjina tana murmushi kamar tana a gabana, cikin jin sake ?aunar tsohuwar tace,  Insha ALLAHU Anne ? Daga haka ta yanke wayar, bakuma ta sake maganar driks da Raudha ke ?o?arin canjawa ba a duk sanda aka zuba a frighe Win sama dana bedroom Win Ramadhan.
? ? ? ? ? Dan haka yanzu ma tare sukayi a sirrance tamkar koyaushe. Daga haka tai wanka ta shirya cikin doguwar rigar atamfa da tai mata ?yau sosai. Light make up bilkisu ta mata badan taso ba. Sai zuga ?yawun datai takeyi da ?arfafa mata gwiwar ya kamata ta koya kwalliya kuma ta dingayi dan tana ?ara mata ?yau. Ita dai murmushi tayi kawai amma batace komai ba, dan kunyar Bilkisu takeji sosai, bama ita ba ko su Fatisa bilkisu ta girma, amma ita Bilkisun ba ruwanta ta saki jiki da ita sosai tamkar ?awarta ma. A ranta tana faWin, (wa zanma kwalliyar? Wannan birkitaccen yayan naku da bai iya komai ba sai jin kai da azabar masifar tsiya yaushe ma na ishesa abin kallo? Yau ka gansa normal gobe bajimin zaki kamar Wan aljanu).
? ? ? Har Wauri sai da ta mata, ta kuma tilastata suka fito falo suka zauna dan su Lubnah tun randa ya suka fita basu dawo ba wai bikin ?awar Aynah akeyi suna can gidan Adda Asmah.

? ?? Ita dai zaune take kawai amma badan tana fahimtar abinda suke kallo a television Win ba har aka nuna saukar jirgin tawagar shugaban ?asa Ramadhan da shi kansa. Shine ya fara fitowa lokacin da aka buWe jirgin. Kamar yanda ya tafi cikin suit haka ya dawo cikinsu sai dai na yanzu sky blue ne, rigar ciki light yellow. Bai sa necktie ba dan maSallan rigar cikin ma guda uku a buWe suke.
? ? ? ? ? Fuskarsa Wauke take da Wan murmushi lokacin da yake gaisawa da masu tarbar tasu sai dai bamai tsawwalawa ba. A hankali Raudha ta sauke numfashi tana lumshe ido ganin fuskarsa da Wan sakewa saSanin yanda tai zaton gani, ita kanta ta yarda Shugaban Ramadhan ?ya?y?yawa ne kuma ya iya ado, ba duk mace bace zata kallesa ta iya Wauke kanta batare da taji wani abuba, ita kanta yana mata kwarjini da cika ido, badan ya Wara sauran maza ko mutane ba. sai dai ita ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 bata taSa jin son sa ba.
? ? ? Sake buWe idanun tai tana kallon television Win, sai dai ranta cike yake da fargaba lokacin da ake nuna ya shiga mota Wan jaridar na sanar da tahowarsa gida kai tsaye domin hutawa..........
'
? ? ? ? ?


*_Idan zanci duka a Zafafa yau, kuyo saurin zuwa ku kwaceni ALLAH. tsabar na hango irin dakuwar da zanyi har ji nake kamar nai hijira zuwa NAYA>??>??=?i? >د?_*



*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?




Menu
Dashboard
My Library
Create Story
Home
About us
FAQ's
Privacy Policy
Terms of service
Logout

BAKAR INUWA...!!
Chapter: 43

Share:





Report

BAKAR INUWA...!!
View: 156

Words: 3.1K



Chapter 43
43

.........Ta najin shigowar motocin da suka Wakkosa gidan ta mi?e a Wan zabure wai zatai fitsari. Bilkisu da tuni ta gama fahimtar a tsorace take tai saurin ri?ota tana danne dariyarta.

??? Hi madam! sai fa Brother yaga kwalliyar nan ya sha?i daddaWan ?amshin nan, dan haka babu inda zaki gudu .

??Fuska sosai Raudha ta marairaice kamar zatai kuka.  Aunty Please, kuma fa da gaske nak.......

???Sauran maganar ta ma?ale sakamakon haWa ido da sukai da abinda take tsoron gamuwar. Cak numfashinta ya Wauke daga ma?oshinta har gangar jiki, sai da taji tana neman shiWewa ne ta haWiyi wani bushashshen yawu da ?yar fuskarta na sake narkewa alamar dai da gaske a tsorace take, dan har yanzu ruwan masifar daya zuba mata shekaranjiya tana zaune daram a brain Winta, kowace da?i?a cikin bitarsu take a zuciya. Ga mai kallonta kuma a yanda tai Win babu maraba da shagwaSa....

???A hankali Bilkisu dake murmushi itama idonta akan Yayan nasu ta saki hanunta tana masa sannu da zuwa kafin ta Wan zunguri Raudha Win alamar ta tashi ta tarbesa...

?????Ko gaisuwar bilkisun ma bai amsa ba, sai wata ?ar harara daya zuba mata na tabbacin har yanzu a ?ule yake da su yayi da idanunsa da sukai Wan ja. Hakama saman hancinsa jajur yake da alamar murace ta kamashi.. wucewarsa yay zuwa bedroom Winsa jikinsa duk yay masa nauyi, saboda murar daya tashi da ita a safiyar yau. Gashi wahala mura ke bashi inhar ta dam?esa.

???Nannauyan numfashi suka saki kusan a tare, sai kuma suka kalli juna suka ?yal?yale da dariya. Raudha da sosai ta saki jiki da Bilkisu a kwanakin nan tace,  Kai aunty B wlhy kema a tsorace kike fa .

????Dariya sosai Bilkisu tayi, cikin magana ?asa-?asa tace,  Wlhy bazaki gane bane, Brother da kike gani Wan daru ne bana wasa ba. Idan ya birkice babu mai iya tarosa sai Anne ko Bappi .

???Sake tsargawa cikin Raudha yayi har Bilkisu najin ?ara ?ulululu!!!, kasa daurewa tai sai da ta ?yal?yale da dariya. Yayinda Raudha kuma ta Wan dafe cikin tana yamutsa fuska.

???? Kinga tashi ki bisa da ruwa, naga ma kamar mai mura fa. Kuma mura na wajigashi idan ta kamashi .

??? Aunty B wlhy tsoro nakeji. Kinga kuwa harar daya bamu ko amsa sanun da kikai masa baiyiba fa .

?? Karki damu zai huce. Kedai kawai abinda zakiyi ko yayi magana yanzu karkice komai sai ban ha?uri. Ko bayani kar kice zaki masa za'a samu matsala dan ya tsani maimaita magana .?

?????Cikin tausayin kai Raudha ta jinjina mata kai tare da mi?ewa. Dan koda bata son sa bazata taSa son ace ta gagara sauke hakkin aure da ke a kanta ba. Idan ko ta tuno gargaWin mahaifinta bazataso aurenta ya mutu ba har abada koda batajin daWi a cikinsa. Ruwa da cup ta haWa saman wani ?ya?y?yawan golden tray mai yarfin fari kaWan da fresh milk duk da tasan duk akwaisu a Wakinsa. Ta gyara lulluSin mayafinta har saman kai kamar wacce zata fita duk da ba wani babba bane ba. Yanda ta fahimcesa ma idan tace zata fita waje da mayafin ai zai iya halaka ta.

??? Kimin addu'ar fitowa lafiya dan ALLAH aunty B .

??Ta faWa cikin marairaicewa lokacin da tazo saitin Bilkisun. Cikin danne dariya Bilkisu tace,  Fatan alkairi aunty Babba. Insha ALLAH babu ma abinda zai faru sai alkairi da tsarabar kiss .

???Kunyar maganar ?arshe ta saka Raudha saurin yin gaba tana Wan tura baki. Bilkisu ta ?yal?yale da dariya har ranta tana sake jin ?aunar yarinyar.



?????Tamkar wadda tazo sata a Wofane tai knocking ?ofar batare da tunanin zaima jita ba. Jin shiru ya sata ?ara Wan bugawa nan ma tsitt. Hannu ta kai zata sake bugawa a bazata aka buWe ?ofar hanunta ya sauka saman kirjinsa da babu riga. Hasalima daga shi sai towel yana ta raSar ruwa alamar wanka ya fito.

???Da ?arfi Raudha ta rumtse idanunta da ?o?arin janye hanunta daya haWu da laushin fatarsa da laimar ruwan Wumin dayay wankan da shi.  I...am sorry. ALLAH ban san ka taho ba .

???Ta faWa kamar zatai kuka idanunta har lokacin a rumtse suke ji take kamar ta saki gudawa. Jin shiru ya sata Wan buWe ido Waya kaWan. Wayam baya a wajen, gaba Waya ta buWe tana haWiye yawun da ya kasa wuce mata a ma?oshi da Wan dafe ?irji ta sauke numfashi. sai kuma tai saurin Wago hanun ta kalla tare da kai masa duka da Wayan hanunta tana cije baki kamar maiyi da wani (=??ba man kai ... Lol)

???? Malama ki rufen ?ofa inba shigowa zakiyi ba .

Ta tsinkayi muryarsa da ke nuna tabbacin mura yake. Dan baima kai ?arshen maganar ba ya saki atishawa a cikin tissue Win dayay saurin Worawa kan bankinsa.

???(Masifaffe). Ta ayyana a ranta tana Waukar tray Win data ajiye a drawer glass da akai ado da shi gab da ?ofan Wakin nasa. Koda wasa batai gigin kallonsa ba, dan shi ya fuske abinsa duk da kuwa daga shi sai towel. A Wan table Win gaban sofa's Win Wakin ta Wora, kanta a ?asa tace,  Ina yini? an dawo lafiya? .

???Sarai ya jita, amma yay banza yana cigaba da shafa mansa lokaci-lokaci yana atishawa, yabi ya tara uban tissue a ?asa da yake tarewa da shi. Raudha na ?o?arin barin Wakin cikin takaicinsa dan ta tsani wula?anci duk da bata da yawan hayaniya ya katse hanzarinta da faWin,  Bani dustbin .

????(Yadai fi). Ta faWa a ranta tunawa da wahalar da tasha wajen gyaran Wakin nasa lungu da sa?o. Shi kansa lokacin daya shigo yaga Wakin sai da yaji a ransa ba gyaran Tahir bane. Yanda bai tanka ba data gaishesa itama hauka ta manna masa taki tankawar ta fice. Kallo ya bita da shi cikin jin haushin bata amsa maganar da yay mata ba (?arfin hali=?? lallai wanzami baya son jarfa).

???Guntun tsaki yaja da cirar tissue Win ya sake atishawa a ciki. Idanunsa sun kara kaWawa da ja har suna tara ruwa a ciki. Jijiyoyin goshinsa kam duk a mi?e suke alamar ciwon kai.?



????Yana ?o?arin saka shirt mai Wan kauri ta shigo, bata yarda ta kallesa ba, cikin Wan yamutsa fuska da bata san tanai ba tasa yatsu biyu tana a yanayin ?yan?yami ta dinga Wauke tissues Win daya tara a ?asa tana jefawa a dustbin Win. Cak ya dakata da abinda yake yana kallonta, a ransa ya ce, (Da gaske yarinyar nan ta bala'in rainani, wai ni take ?yan?yami?) a fili kam sai ya taSe baki ya Wauke kansa. ?arasa shirinsa yay ya Wauka misk zai Wan shafa dan baya bu?atar saka wani spray turare saboda mura, dai-dai Raudha ta gama kwashe tissues Win sai wani kwaSe fuska take hanunta a buWe tabbacin ?yan?yami. Dariya yaji tazo masa tsabar muguntar daya shirya mata. Amma sai ya gimtse kayarsa bama zaka taSa fahimtar hakan a fuskarsa ba. Raudha na ?o?arin gyara mayafinta kawai taji saukar atishawa a fuskarta har biyu a jere.

??? Innalillahi..... ta faWa cikin subutar baki tana sakin dustbin Win ?asa. Misk Win daya gama shafawa ya ajiye saman mirror yabar wajen tamkar baima san abinda yayi ba. Yaje saman sofa ya zauna ?afa daya kan Waya. Cikin bada umarni da isar daya gada ga Gimbiya Su'adah ya Wauka jaridar dake ajiye saman stool Win gefen kujerar yana faWin,  Sai kiyi ?yan?yamin da hujja yanzu ai ko? Ina bukatar shayi kuma .

????Wani irin yamutse fuska Raudha tai, kai kace amai ne zai kufce mata. Sai kuma ta fashe da kuka ta Wauki dustbin Win ta fice.

???Da kallo ya bita ta saman jaridar, sai kuma ya saki guntun murmushi da taSe baki lokaci Waya yana Wage kafaWa irin ko'a kwalar rigarsa Win nan.



????Cikin sa'a Raudha ta samu bilkisu bata falon, kitchen Win dake falon ta shiga, kuka tayi sosai dan har cikin rai taji zafin abinda yay mata, yayinda wani gefe na zuciyarta ke ?o?arin nusar da ita abinda yayi Win ba komai bane, sai dai ta?i saurarensa. Sai da ta fidda duk wani takaicinta sannan ta wanke fuskar tas har kwalliyar tana faWin  Anma fasa kwalliyar ALLAH bazaka sake gani ba . Shayin da yace ta haWa masa ta haWa cikin flask mai ?yau bayan taje ?asa ta Wibo kayan data san ana dafa masa shayi da su da yawa.?

?????Maimakon a Waki data barsa sai ta iskesa a falo zaune yanzun. Bilkisu na daga zaune ?asan carpet itama kusa da ?afafunsa da alama ha?uri take bashi. Dan yanda tai kalar tausayi ya isa tabbatar da haka. Shiko yayi wani kicin-kicin da fuska har yanayin nasa yasa Raudha sake shiga hankalinta. Bayan ta ajiye a gabansa ta zuba shayin tare da saka masa sugar Winsu na masu diabetis da yake amfani da shi. Komai baice ba ya Wauka abinsa ya fara sha.?

???Kanta a ?asa tana Wan wasa da yatsun hanunta tace,  A kawo abincin nan? .

????Cikin mamaki da al'ajab Winsa taga ya wani zuba mata idanunsa da mura ta gama firgatawa. Dan harsun kumburo fatarsu tai jaa ga ?yallin ruwan a ciki, tsaf ya fahimci kuka tayi, sai kuma

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login