Showing 30001 words to 33000 words out of 202381 words

Chapter 11 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3221

biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

*_Typing=???_*





*_Episode 12_*



..........Duk yanda ?an jarida suka so Waukar wani rahoto bayan wanda aka gani a filin idi hakan ya gagara. Dan an toshe ko'ina da zai basu damar ma sake ganin Raudha Win. Koda Alhaji Hameed da shugaban ?asa kuma suka fito anso jin ta bakinsa akan wannan al'amari amma ya nuna bazaice komaiba a halin yanzu. Dole suka barsa ya shige dan kowa yasan shiWin kaifi Waya ne. Idan yace e to lallai e Win ce. Idan kuma ya ce a'a baya canja ra'ayi daga a'a Win tasa..

Sosai sallar tazo a wani yanayi ga wasu mutane ta Sangarori huWu.
? ? Na farko gidan Taura. Dan duk yanda suke baje kolin farin ciki da gagarumin biki a shagalin kowace bikin salla wannan karon sai armashin nata yay ?aranci saboda jimami na abinda ya kusa faruwa.
? ? ?angare na biyu gidan su Raudha musamman Asabe da ?an uwanta su Fatisa. Duk da suma dai su Hajiyar birni hankulansu ya tashi, sai dai wani sashe na zuciyarsu abin ya musu daWin. Dan koba komai suna kallon abinda Raudha Win ta aikata tamkar wani silar samun arzi?insu ne a wannan gaSar. Daga hajiya mama har Hajiyar birni sai wani nannan suke da Asabe da ?a?anta a wannan yini. Ana kuma lallashinta akan ta kwantar da hankalinta ta cire damuwa Raudha na samun dukan kulawa.
? ? ?angare na uku shine su Mr. JK da rashin nasara ya jefa rayuwukansu cikin Sacin rai da taraddadi na ?aulani. Sai faman tsugunne-tsugunne sukeyi na sabon shiri duk da kuwa bayan azhar suna cikin tawaga ta farko data isa gidan Taura domin kai jaje kamar yanda manyan ?asar da ?an siyasa keta faman yi. Wasu kuma ta waya suke kira suna jajantawa sakamakon ba cikin Bingo suke ba.
? ? ?? Na ?arshe shine gidan gwamnati da al'amarin nasu ya rabu biyu. Kason farko shugaban ?asa da abokansa su Alhaji Yaro glass. Kaso na biyu first lady da aunty Hannah da komai ya basu mamaki. Sun riga sun gama tsara yanda haWuwar Raudha da Alhaji Hameed Taura zata kasance sai gashi ALLAH ya sau?a?a musu ta inda basuyi zato ko tsammani ba. Duk da abun ya Wan ruWasu sun shiga matsanancin farin ciki dan gani suke komai zaizo da sau?i. First lady zata ?arasa sauran aikin na Wora shugaban ?asa akan hanyar da zai fargar da Alhaji Hameed haWa ala?ar auren Raudha da Ramadhan....

(Tofa masu karatu. Yaya kuke ganin hakan zata farune bayan shi uban gayyar da aketa wannan tsugunne-tsugunne dominsa ma yana can wata ?asa hankalinsa kwance batare da ya sani ba? Kumuje zuwa dai muga yanda zata kasance


*_AMERICA (NEW-YORK CITY)_*

? ? ? ? ? ? Duk wani cikakken musulmi wannan ranace da bata Soyuwa a garesa a duk inda yake a faWin duniya. Sai dai ?arancin yawan mabiya addinin musulinci a wajen ya rage masa armashi da jin daWin wannan ranar. Amma dolene zuciyarsa ta kasance cikin shau?i da godiya ga UBANGIJI daya sake zagayo masa da ranar.
? ? ? ??
*Broadway street* anguwace dake a cikin birinin new york dake ?asar amuruka. Layine mai tarin abubuwan birgewa da ?ayatarwa kamar yanda mai karatu yasan turawa da gyara muhalli. A katafaren block dake Waya daga cikin gine-gine na musamman a broadway street gida mai lamba goma sha tara ?ya?y?yawan farin mutum amma ba?ar fata mai tarin kwarjini da cikar kamala ne zaune bisa sofa a falo. Falo ne haWaWWe da bai cika yawan tarkace ba ko hargitsi.
? ? ? ? A kallo Waya zaka iya kiransa da tuzurun saurayi dan shekarunsa a ?ala zasu iya tasarma 35. Sanye yake cikin farar Wanyar shadda data samu aiki na musamman da bazaka iya mata kallo Waya ita da mamallakinta ka Wauke kai ba. Sai dai duk da tsadarta da Waukar idon da takeyi bai hanata yamutsewa ba saboda a yanyin dayay zaman bisa sofa. Gaba Waya hankalinsa kacokan ya tattara ne ga television Win dake a falon, inda yake kallon tashar dake da ala?a da ?asarsa ta NAYA. Bakomai ya sakashi nutsuwa ga tvn ba sai bikin salla da na idi da aketa nunawa na ?asar tasa dama sauran ?asashen duniya.
? ? ?? Duk da fuskarsa bata nuna shau?in kallon ko zumuWi ba kwayoyin idanunsa sun gama fallasa asirin zuciyarsa baki Waya. Dan yanda ya tattara dukan hankalin nasa ya isa shaidar komai na ?ayatar da shi. Basai ance maka ?ya?y?yawa bane, fatarsa kawai ka kalla kasan shiWin mai ?yaune. Dan mutane da yawa kan kira mai irin yanayinsa da suna black american duk da kuwa a ?asarsa fari yake kai tsaye. Yana da yanayi mai sanyi a fuska tare da duk wani ado dake ?awata fuskar gayun wannan ?arnin. Abu mafi Waukar hankali dake tattare dashi gyararriyar sumar kansa da tasha wani salon aski na musamman duk da kai tsaye bazamu kirata mai taushi da laushi irin ta larabawa ko turawa ba. Dan kuwa a tsaitsaye take cunkus kamar yanda akasan sumar ba?in mutum, sai dai Wunbin gyara da kuWaWen da take lashewa yasa tazam mai Waukar hankali da birgewa ga mai kallo. Sai girarsa ta haggu da akai mata wani salon tsagu da kan iya saka mara fahimta Waukar gayune yasa shi tsagawa, sai dai sam ba haka bane tabon raunine a wajen da ya samesa tun yana primary. Sai ga tabon har girmansa bai dishe ba. Batun yanzu ba mutane da yawa sunsha Wauka an kwashe gashin wajen ne tamkar tsagar kitso kawai dan gayu. Kowa yasan abune mai sau?i yanzun kaga lips Win gayu pink kodan abubuwan da ake tu'ammali dasu domin yin hakan.
? ? ?? Baza'a kirashi siriri ba, ba kuma za'a ce dashi mai ?iba ba. Kawai dai mutum ne tsaka tsaki musamman daya kasance yana tu'ammali da inginan motsa jiki.
? ? ? ? Karon farko ya sake waro manyan idanunsa da ada suke a Wan lumshe bisa television Win sakamakon abinda ya gani. Cikin sassanyar muryarsa mai Wan kauri da buWewa ya furta  What?!! yana zabura gaba Wayansa tsaye bisa ?afafunsa. Dan ba ?aramin harbawa ?irjinsa da ?wa?walwar kansa sukaiba a lokaci guda saboda tozali da abinda ya faru ga kakansa a filin idi.
? ? ? *_Ramadhan B. Hameed Taura_*. Ya matsa gaban television Win da sassarfa dan ji yake tamkar idanunsa basa gane masa komai da?yau. Tabbas babu tantama hakanne, dan kuwa ganin mahaifinsa da ya iso wajen a kiWime da sauran ?an uwansa mata ya sake tabbatar masa da komai gaskiyane. Da sauri ya koma gaban sofa Win da yake zaune a da ya sungumi Waya daga cikin wayoyinsa uku dake a saman table. Cikin ?warewa ya far sarrafata tare da kutsawa cikin shafukansa na sada zumunta.
? ? Duk da ya daka barkono daga ?asar haihuwar tasa duk da begen da ahalinsa ke masa ya?i saurarensu hakan bai hanashi dinga bibiyar al'amuransu ba batare da sun sani ba. Dan kuwa ya Soye kansa daga yanda zasu iya ganosa kai tsaye, ainahin shafukansa da suka sani kuma duk yayi blocking nasu babu mai ganin abinda yakeyi sai dai da salon sabon suna da bazai gane ba.
? ?? A babban shafin sada zumunta na watsa labaran ?asar ya fara cin karo da ainahin bayanin abinda ya farun, harda gajeren video a shafinsu na istagram. Wani irin tsuma jikinsa da zuciyarsa keyi dan kuwa tamkar an tuna masa da wata rana data kasa shuWewa a tarihinsa.? Ranar da tsayawar numfashinsa ce kawai shima zata iya Saddata a cikin jerin abubuwan da suka zauna masa raWam a cikin ?wa?walwa. Kakarsa (Anne), kakansa (Bappi), Mamansa (Gimbiya Su'adah), Babansa (Alhaji Basheer Hameed Taura) duk suna raye a duniya. Bai taSa WanWana Wacin mutuwar wani makusanciba a duniya sai akan matarsa masoyiyarsa da ?arsa gudan jininsa. Shiyyasa yake matu?ar jin Wunbin raWaWi da zafin gusawarsu a duniyarsa ta hanyar da bazai taSa yafema wanda ya ?ir?iretaba duk da yasan tana cikin ?addararsu.
? ? ?  Bappi!! .
Ya faWa cikin yanayi najin ?aimi da tasowar mazantaka. Haka kawai zuciyarsa ke raya masa wanda ya halaka masa Amnah da Haseenah ne suke farautar Bappin sa. Sai ma ?asan ransa ke tunzurasa da koma dai an samu galabar cutar da bappin ne aka Soye. Karon farko da tun bayan barowarsa ?asar NAYA shekaru biyar kenan yakejin tamkar ya rintse ido ya gansa a ciki. Duk da halittarsa ta nutsuwa da cikar kamala hakan bai hana idanunsa nuna birkicewar da ?wa?walwarsa ke neman yi ba. Da sassarfa yay jifa da phone Win tasa bisa sofa ya nufi dogon glass Win da aka raba tsakanin falon da bedroom Win barcinsa. Kasancewar yaja labulen gefe da gefe yasa ake iya hango gadon Wakin da ya gama haWuwa shima.
? ?? Da wani irin gudu ?ofar glass Win ta zuge kanta gida biyu saboda yanda ya danna maSallin makunnar da ?arfin tuwo tamkar itace tai laifin....

? ? ?? Wani irin ruri Waya daga cikin wayoyinsa keyi na neman agaji alamar kira, sai dai duk da jinta da yakeyi baiko nuna alamar zai fito daga bedroom Win ba dan yasan wanene ke kiran nashi.
? ? Still kira ya sake shigowa a karo na kusan biyar. ?aro-Saro sunan A.J ya bayyana a kan screen Win. A.J abokine ga Ramadhan wanda shima mazaunine a?asar ta amuruka. Kamar yanda suka saba haWa liyafar cin abinci a kowanne ranakun bikin salla babba da ?arama wannan karon ma hakane. Ma?udan kuWaWe suke haWawa su ?ayata zaman nasu da shi batare da jin hakan a jikinsu ba dan kowa ya tara.
? ? Mafi yawansu sunada mata da ?a?a. Harma da masu manyan ?an mata da samari. Dan kuwa akwai sa'oin Alhaji Basheer a ciki harma da tsoffi da ?addarar zama ta zaunar a ?asar tsahon shekaru. A irin wannan zaman ?ammata da yawa sunsha yima Ramadhan tallar kansu amma baya kulawa. Dan ko fuskar a tunkareshima baya basu balle suyi tunanin dacewa. Manyan ciki kuma kan dunga kwaWaita masa maganar sake aure amma baya kulawa nan ma.
? ? ?? Tunda ya fara riskar bikin salla a ?asar bai taSa missing wannan zaman ba, dan yana matu?ar Webe masa kewa sosai akan ahalinsa. Hakan yasa rashin isowar tasa ta dami kowa har A.J ya fara danna masa kira a jajjere. Sai dai kuma ana tsaka da haka dattijo alhaji sufyan harWo yaci karo da labarin abinda ya faru ga Alhaji Hameed Harith Taura a filin idi yau. Dan haka yay azamar fargar da sauran ?an uwansa maybe labarin ya riski Ramadhan Winne shima.
? ?? Dukansu sun nuna jimami, yayinda A.J da Mufeed yanke shawarar zuwa gidan na Ramadhan da suke kira da suna Top gee dansu gani. Fitowa Sakai a cikin garden Win Sultana biye dasu, basu hanata ba dan kowa yasan irin Wunbin so da ?aunar da Sultana kema Ramadhan Win duk da baya kulata. Cab suka tara tare da sanar masa inda zai kaisu....

? ? ? Fara danna ?ararrawar gidan yayi dai-dai ne da fitowar Ramadhan daga bedroom Wauke da madaidaiciyar bag daya haWa abubuwansa masu muhimmanci da zai iya bu?atar amfani dasu. Ya canja kayansa zuwa ?ananun kaya daya Wora jibgegiyar rigar sanyi daketa mai?o da santsi tamkar leda kalar light blue. Sai hularta mai gashi a cin bakin ba?i tamkar kayan ciki t-shirt mai gajeren hannu da black jeans wando. ?afarsa sanye cikin ba?a?en takalma boot.
? ? ? Duk da ba kwalliya yay ba hakan bai hanashi yin ?yau ba. Baibi takan doorbell Win da aketa bugawaba ya cigaba da karkashe komai na na'urar lantarki dake a cikin falon kamar yanda ya kaso na bedroom.
? ? ??
? ? ? ? ? Da ga A.J har su Sultana binsa suke da kallon mamaki dai-dai sanda ya buWe ?ofar. Bakinsa da gashin gemunsa kawai suke iya gani zuwa rabin kumatunsa, dan yaja hular rigar ne ya rufe masa rabin fuska tare da toshe idanunsa da glass mai nuna blue a jiki.
? ? ??  Mr R kana lafiya kuwa? .
Mufeed ya faWa yana Wan kai hannu ya dafa kafaWar Ramadhan Win dake ?o?arin fitowa batare da ya damu da hanin nasu ba.
? ? ?? ?arasa fitowa yay yana zuge zip Win bag Win hannunsa mai kama da school bag da faWin  Zan wuce NAYA? Akwai matsala .?
? ? ? Atare suka haWa baki wajen ambaton  Matsala kuma? Miya faru? . Dan sunfi son suji idan da gaske ne kar suyi katoSara. Hannunsa na haggu ya Wora saman kansa ya zame hular tai baya ya saketa bisa dokin wuyansa yana ?o?arin saka lock jikin ?ofar duk da baya tunanin zai jima acan inhar ya iske komai lafiya.
? ? ? ?? ?o?arin sake maimaita tambayar tasa A.J yayi, bai tankashiba yanzu ma sai da ya kammala rufe ?ofar ya rataya hannun bag Winsa Waya a hannun haggunsa, hularsa yaja saman kansa tare da Wan bubbuga kafaWar A.J Win.  Na riga nayi Booking flight, kuma gab yake da tashi zamuyi waya . Daga haka yay gaba a binsa.
? ? Hankali tashe ganin yanda yake komai cikin zafin nama yasa Sultana ?o?irin binsa zata kira sunansa Mufeed ya ri?o hanunta. Kansa yake girgiza mata alamar karda ta tsaidashi ta barsa. A take hawaye suka ciko mata idanunta da take bin Ramadhan dake ?o?arin shiga cab daya tsayar da kallo. Kamar wal?iya cikin ?an?anin lokaci cab Win ta Sacema ganinsu abinka da lafiyayyen titi duk da dokar ?asar akwai ?a'idar da driver kanbi yayin tu?i...


*_?ASAR NAYA. (Taura house)_*

? ? ? ??  Ya kamata ka ajiye komai gefe kaci abinci hakanan dattijo .
? ? Anne dake zaune gefen Alhaji Hameed ta faWa cikin tausasa harshe da nuna kulawa. Ganin baida alamar tankawa ta cigaba da faWin,  Mu godema ALLAH da ?udirin koma wanene bai cikaba duk da wani ya cutu a dalilinmu. Haka rayuwa take cike da jarabawa. Talaka mai nema cin yanzu da anjima yana cikin jarabawa babba dake taka rawar gani wajen iya wargaza komansa. Sannan ni'imar arzi?i ga masu arzi?i a lokuta da dama Waukakar a garesu itace gagarumar jarabawarsu. A koda yaushe cikin Soye kansu suke, badan komaiba sai don gudun a cutar dasu ko makamtan hakan, dai-dai da masoyansu na gaskiya taka tsantsan suke wajen kokwanton neman tabbaci koda kuwa sunada ya?ini masoya da ma?iya zasu iya shiga a jarabawarsu. Dattijo bamu isa canja ?addara ba, dan haka kalmar da tafi cancanta a bakunanmu a yanzu itace *_Alhamdulillahi_*. Sai fatan ALLAH ya bama yarinyar lafiya itama .
? ? ? ? ? Sosai kalamanta suka sanyaya masa ransa. Yaja numfashi mai nauyi da sakin guntun murmushi. Baki ya buWe da niyar cewa wani abu maganar tasa ta ma?ale a ma?oshi saboda abinda idanunsa suka hango masa a bakin ?ofar katafaren falon nasu. Saurin maida idanun nasa yay akan agogo tamkar wanda akaima shune da mummunan abu. ?arfe goma na dare da wasu mintuna. Tunda suka samu gidan nasu ya lafa da ?an jaje da masu zuwa yawon salla sai kowa ya nutsu a sashensa saboda hadari da garin ya haWa na alamun saukar ruwan farko na damuna da kowa ke fata.
? ?? Sake maida idanun nasa yay ga ?ofar ransa fal tunanin gizon da idanun suka saba masa ne na tsananin bege da kewar jikan nasu duk da fuskarsa a rufe take da hular rigar sanyin jikinsa hakan bai hanashi ganesa ba. Hakan yasa itama Anne duban inda ya ?urama idanun baki wagame tayi........
'



*_iyakata Hummmm!! A wannan gaSar=??_*




*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register*

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login