Showing 9001 words to 12000 words out of 202381 words

Chapter 4 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3228

?auna sai ALLAH=??=?9?_.



https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*____________________*


*_ZAFAFA 5 NA MIKA GAISUWAR TA'AZIYYA ZUWA GA MARUBUCIYA UMMY AISHA, TA KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION, BISA GA RASHI NA MAHAIFIYAR TA DA TAYI. MUNA FATAN ALLAH YA JIKANTA DA RAHAMA, YA GAFARTA MATA, YA K'ARA MANA HAKURIN WANNAN BABBAN RASHI DA MA NA IYAYENMU BAKI ?AYA (AMIN=?-?=?O?


*_____________________*

*_Huuuuuum! Idan kaji hanci a sama yayin gittawar mata ?an ?walisa ko shiga gidajensu kasan maganar ta ?amshi ce_*

*_Ina magana ne aka kayan ?amshi ?an gaske ba saka iska ta hure maka ba_*

*_Ina mata ?an ?walisa ma'abota so da ?aunar ingantattun haWin turaruka ?an gaske? To kuzo maza ga dama a tafin hanunku cikin sau?i da sau?a?awa._*

*_Ana siyarda Turarukan Wuta na yan Maiduguri Set na amare. Ana bada sari kuma._*

*_Sannan akwai kayan gyaran jiki. Akwai zumar qiba result cikin 1 week. Turaren daki, jiki, kaya, tsuguno, humra, colacca, turaren wanka, mopping scents, air freshener._*

_Address Kano, Mariri Maiduguri Road. WhatsApp number 07068145252_.

*Sai kunzo>?3?

*_Typing=???_*





*_ _{Gara rana dake}_




*_Bilyn Abdull ce>??

________________
*_Episode 5_*


..........Bada son ran Wan-azumi ba aka kwashi Raudha zuwa asibiti. Cikin ?an?anin lokaci suka iso, inda aka amshi Raudha dake a jigace har batasan inama kanta yake ba zuwa yanzun. Ko sisi Fatima bata da shi, tayi ?arya ne kawai dan Abbansu ya bari a kawo Raudha asibiti. Tana ganin an amshi Raudha Win ta fito ta nufi ofishin Doctor Rufa'i, sai dai anyi rashin sa'a wai baya nan yamaje ?illo tun jiya. Dawowa tai inda Mommy da Abban ke tsaye a ?ofar Wakin da aka shiga da Raudha Win. Zama tai itama tabi ayarin ?an tagumi, a haka har doctor Win ya fito yana mai kwantar musu da hankali akan karsu damu komai zai dai-daita, dan zai rubuta musu wasu allurai da zasu sayo, da zaran anma Raudha Win inssa ALLAH zata samu nutsuwa. Cikin gamsuwa da rashin damuwa aljihunsa zaiyi tsuwwa ya mi?e yabi doctor Win, har yaje ya dawo mommy da Fatisa da Fatima bakinsu bai saSa ba. Sai da ya dawo da takardar ya mikama Fatisa Winne ta ce,  Abba ya zaka bani kuma? Ba cayay a sayo ba? .
? ? ? ? Wani shegen kallo ya watsa mata ita da Fatima fuska a ?waSe.  Kunci bu*a'ubaku, ?an bu*a'uban yara da basa ko ganin mutuncina. Ni kikema magana haka kamar kina a gaban tsohon kwarto .
? ? ? Fuska Fatisa ta ?waSe tana ?un?uni, zai sake magana Asabe ta katsesu.
? ? ??  Wai nikam maganin zaku sayo a cetomin yarinya ko tazubar Winne ya motsa muku a bainar nasi?. Kai kullum bazaka ja girmanka ga yaran nan ba balle tauna harshenka da baiko da linzami wajen sakin magana .
? ? ? ?  Kar yayi linzamin mana. Banda shegantaka irin tata ba itace tace tanada kuWi ba shine zata wani tsareni da idanu na rashin ta'ido. ai sai da nace ku bata Wan libiya amma tace tanada kuWi ko......
? ? ?  Ni dai ya isa da ALLAH. Ke Fatisa anshi kije ki sayo .
? ?  Mommy nifa wlhy banda ko sisi anan. Nace inada sune danya yarda akawota asibiti. Dan haka sai yaje ya nemo inma baida su, dansu dai likitocin nan bawai batun lamuni suka sani b.....
? ? Hannu yakai zai kwaWa mata mari ta tashi ta fita a guje Fatima na take mata baya. Babu ko kunya ya rufa musu baya shima duk da kuwa tsufa ta fara kamashi, ga sigari duk ta gama cinyesa a tsayee....
? ? ??  Subahanalillahi! Malam Wan-azumi lafiya kuwa? .? ??
? ?? Cak yaja ya tsaya yana huci saboda jin an ambaci sunansa. Sai kuma duk ya diririce ganin Falalu mai shago tare da Alhaji Maude Dallatu, ya Wan tura hularsa baya yana ?a?aro murmushi.  A'a Falalu kune anan? Ince dai lafiya ko? .
? ? ? ?  Ai kai ya kamata mu tambaya ko lafiya kuwa baba? .
? ? Cewar Alhaji Maude duk da kuwa zai iya girmar Wan-azumin ko suyi sa'anni.
? ? ? ? ? ? Fuska ya marairaice kamar zaiyi kuka, saboda hangen damar dake garesa ta ?arshe da mafita kenan.  Alhaji wlhy Raudha ce babu lafiya muka kawo asibiti. Shine waccan ja'irar na bata ta sayo magani take shirin min ?yuya irin nasu na yaran zamani .
? ? ?? Fatisa tai saurin waro ido waje suna kallon juna ita da Fatima da gumtse bakunan su jin dariya nason kufce musu.
? ? ? Ai sai dai ha?uri baba. Inga takardar .
? ? ? Alhaji Maude ya sake faWa a ladabce yana mi?a hannu ya amshi takardar hannun Abban. Kamar bazai bashi ba dai yana Wan nanno?ewa sai kuma ya mi?a masa. Koda Alhaji Maude ya amsa bai wani tsaya dubawa ba ya kalli Falalu dake Wauke da kaya ni?i-ni?i alamar duba wani mara lafiyan sukazo ko makamancin hakan.  Falalu ?arasa ciki ina zuwa .
? ? ?  To ranka ya daWe, amma daka kawo ni sai naje zai fi .
 No karka damu jeka ciki kawai zanzo yanzun .
 To a shigo lafiya .
Falalu ya faWa cikin girmamawa yana Wan murmushi.
? ? ??  Baba ka jirani nan kaima ina zuwa . Alhaji Maude ya sake faWa yana tafiya da kallon mal. ?an-azumi. Kafinma yace masa wani abu har yayi nisa. Hannu Wan-azumi ya Waga sama yana godema ALLAH daya kawo masa Alhaji Maude a lokacin daya dace, sai dai a ransa kuma ya ?udira dolene kuWin da duk zai biya na maganin sai Fatisa tayi kashinsu. Yana nan tsaye ko mintuna goma ba'aiba sai ga Alhaji ya dawo, da taimakon sa sukaje inda aka kwantar da Raudha Win. Babu Sata lokaci doctor ya amsa dan dama su kawai yake jira.

? ? ? ? ? Alhaji Maude na nane da su har kusan awa uku, dan sai da Raudha ta farfaWo ta koma normal barci da allurar ta sakata sannan yace musu zaije ya dawo zuwa anjima. Godiya suka dinga masa kamar zasu gurfana ?asa. Yana juya baya Asabe ta warce kuWin daya mikama Baba tana faWin.  ?an cin rabo, kaci naka zaka hau kan ha??ina .
? ? ? Hannu yakai zai dam?ota a fusace.  A gidan wane shege akace rabonki ne? Asabe anya zakiga ANNABI kuwa? .
? ? ??  Ai tare da kai zamu gagara ganinsa kwantar da hankalinka jemage ma?i jinin ?asa sai samaniya..
? ? ? Cikin takaicinsu Fatisa tace,  Asibitine fa Mommy. Yanzu dan ALLAH idan ya dawo ya jiku kuma fa? Mudai wlhy kuna zubar mana da mutuncinmu .
? ? ? Baki Asabe ta ?yaSe. Batare data tanka ba ta zari dubu biyu ta mi?awa baba ta sa?e sauran a zane. ?in amsa yayi, sai dubanta da yakeyi cikin takaici da Sacin rai.  Mikike nufi? .
? ? ?  Babu abinda nake Nufi sai ha??inka dana baka gashi nan. Tunda ALLAH kaWai yasan abinda kaci kaima .
? ? ?? Wata dariyar takaici da tafi kuka ciwo yayi ya Wauke kansa.  Asabe kina wasa da lamarina wlhy. Ince dai nine silar haWa auren ko? To wabilahillazi zan iya rusashi a gabanki kuma na bashi wata sai dai ki hangi arzi?in .
? ? ? ? ? Duk da taji tsoron zancen nasa dan tasan zai iya sai ta balla masa harara. Zatai magana likita daya ?araso ya katseta.  Baba zaku iya tafiya da ita babu damuwa .
? ?? Gaba Wayansu suka juya gareshi, kafinma suce wani abu Fatima da bata tanka musu ba tunda suka fara ta afka Wakin da Raudhan take Fatisa biye da ita. Asabe ma Wakin ta juya da niyyar shiga mal. ?an-azumi ya samu damar warce kuWin data sa?e a cikin zani. A wani irin muguwar zabura ta juyo, sai dai kamar wal?iya ya Sacema idanunta. Ranta yayi ?ololuwar Sacin da har ma ta kasa bin bayansa balle yin magana har Fatisa da Fatima suka fito ri?e da Raudha. Yini guda harta sake ramewa, sai idanu zuru-zuru ga allurar da akai mata yasa barcin bai gama sakinta ba.
? ? ?  Mommy mike damunki? .
Raudha ta faWa a hankali idonta akan Asabe. ?wafa Asaben tayi tana magana cikin Sacin rai,  Minene kuwa zai dameni idan ba ubanku ba, wanda ?addarar rabonku ta zama silar haWuwata da shi. Wlhy a wannan gaSar kuwa lallai zan shayar da Dauda zumar mamaki. Yanda yake jinsa tantiri nima tantiriyarce ta gaske, kuma zan tabbatar masa da hakan yau basai gobe ba .
? ? ? ? Dariya Fatima ta Wanyi dan ita ko'a jikinta. Raudha kam hawayen da suka ciko mata idanu ne suka silalo a hankali. Hannu ta kai ta share da Wan cije baki saboda kanta dake sara mata.
? ? ? ? ? A haka suka hau mashin ko sisi babu a jikinsu. Sai da sukazo gida Asabe ta shiga ta kawoma mai napep Win masifa fal ranta..

?? Har aka sha ruwa Malam Wan-azumi bai yarda ya dawo gidansa ba, dan yasan halin Asabe sarai. Ya tabbatar yau duk da azumin dake a bakunansu sai sun tara ?an kallo a cikin anguwa, shi kuma baya bu?atar hakan tunda yasan shine mara gaskiya, shiyyasa ya zaSi ?in dawowa gidan har aka sha ruwa. Yadai samu gasashen naman kazarsa da fura mai sanyi yaci yay ?at. Ya kuma Wora da indomie da ?wai da shayi wajen Bello mai shayi. Sannan ya Wan zu?a sigarinsa kara uku.
Sai wajen sha Waya na dare ya lallaSo a tunaninsa kowa yayi barci. Sai dai yayi rashin sa'ar cin karo da Asabe dake zaune dakaka tana zaman jiran shigowar tasa. Yanako shigowa tai caraf da rigarsa taci kwalarsa. Tun sunayi iya su har kowa na gidan ya farka. Dama Larai na laSe tana kallon komai tun farko tana kwasar dariya, tunda taga Asabe zaune ta?i shigewa tasan akwai wata a ?asa dama, balle itama akwai tsiyar data harbo, dan tun maganar da taji a Wazun game da Alhaji Maude Dallatu mai son Raudha hankalinta bai kwanta ba, suna fita a gidan itama ta fice.
Rigimace sosai ta har?ume a tsakaninsu harda doke-doke. Dan sai da ma?wafta suka shigo aka rabasu da ?yar. Kuka sosai Raudha keyi tamkar numfashinta zai bar gangar jikinta. Dan ko le?e bata le?o ba dama tunda aka fara faWan tana Waki kwance.
? ? ? ?? Abu kamar wasa har gabannin asuba wannan faWa ya?i rabuwa. Mutane har sun gaji sun koma gidajensu sun barsu. ?an gidan kam har yara sun farka dan kowa ya gagara barci. Duk suna a tsakar gida, Raudha ce kawai batako le?o ba tana lafe a Waki tana faman dirzar kuka. Ko sahur Win kirki ranar babu wanda yayi a gidan. Kiran sallar asuba yasa Baba Nafi fara? ro?ona malam Dauda akan ya fita massallaci shi dan ALLAH ko hakan zai kawo masalaha. Shawararta yasa shi fitar yana faman huci, duk da ba yaune karon farko da suke irin wannan faWan ba, sai yakejin zafin Asabe a yau fiye da koyaushe. Ji yake tamkar ya saketa ya hutama ransa.

Koda aka idar da salla maimakon ya?i dawowa gidan sai shaiWan ya dinga tunzurasa akan ya shigo yaga ?arshen haukan Asaben. Yaran kawai ya samu suna kiciniyar alwala a tsakar gida. Dan Baba Nafi da su Fatisa sun lallaSa Asabe da ?yar ta shiga Waki itama bayan tayi alwala. Tana Waki zaune tana rusar kuka ya dawo, dan ko sallar ma haka tayita tana kuka. Wani irin Waci da zafin Malam Dauda takeji yau fiye da ko yaushe a rayuwarta.
? ? ??  Haba Malam mi kuma ya dawo da kai gidan nan a yanzu? . Baba Nafi dake ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?tattare kayan wanke-wanke ta faWa lokacin da malam ?an-azumi ke shigowa gidan zuciyarsa tamkar zata kama da wuta. Zuciyar tasa dama a kusa take, dan haka cikin masifa yace,  Na dawone dan naga ?arshen isakancin Asabe yau a gidan nan!! ..?
? ? ??  Kai Win banza daka isa kaga ?arshen iskancina Dauda. Kaima kasan ni nafi ?arfin kanwar lasarka, dan ina dai-dai da wandama ya fika balle kai Win ?aramin shegen bariki .
? ?? Da wani irin rawar jiki malam Dauda ya cacimi taSaryarsu ta daka yayi kan Asabe gadan-gadan.  Aiko yau zan tabbatar miki da ni babban Shege ne....!
? ? ? ? Baba Nafi datai saurin shan gabansa ta ri?e taSaryar da sauri.  Haba Malam waini kam mike damunku yau haka ne? Yanzu akan ?aramin abu dabai taka kara ya karya ba zance ya?ici ya?i cinyewa domin ALLAH! .
? ? ? HankaWe Baba Nafi yayi, cikin matu?ar sake harzu?a ya fisgi taSaryar yana ?o?arin sake nufar Asabe da itama ta rarumo kujerarsu ?ar tsugunno ta nufosa, su Fatima suka ri?eta. Sake ri?esa Baba Nafi tayi dan taba duk ta gama cinyesa a tsaye ba wani ?arfin kirkine da shi ba. Cikin matu?ar sake harzu?a yake nuna Asabe da Wan yatsa yana faWin,
*_ Kije na sakeki Asabe. Na sakeki saki biyun daya rage tsakanina da ke!!_* Bana son sake ganin fuskarki, Idan ba hakaba wlhy yau sai na kasheki a gidan nan da hannuna .
? ? ? Da sauri Larai ta shige Waki wani irin Wan karen daWi na saukar mata a rai da zuciya, har ji take tamkar ta daka tsalle ta dire dan yau burinta ya cika. Itako babu abinda zatace da malam Wan-kande sai godiya. Gashi ya mata aikin da taketa kashe kuWi tsahon shekaru a cikin ?an?anin lokaci. Gwatsar wayarta da tasha Waurin ?yauraye ta Wauka ta shiga laluben ?anwarta Ha?ila danta guntsa mata wannan daddaWan labari haka da farar safiyar nan ta juma'a.

? ? ?? A tsakar gida kuwa duk yanda Baba Nafi take ?o?arin ?waSar Malam Wan-azumi ya?i saurarenta sai sake maimaita kalmar saki yake ga Asabe da gaba Waya jikinta yay sanyi kuma a lokaci guda. Dan yana ambaton ya saketa duk zafinsa da takeji kuma sai taji ya kau baki Waya. Da wani irin sanyin jiki ta saki kujerar hannunta jin hajijiya na neman kadata ?asa. Ri?ota su Fatisa sukayi suma jikin nasu na rawa.
? ? ? ?? Raudha dake cikin Waki zaune tana karatun Al-qur'ani tai saurin mi?ewa tana dafe ?irji, dan kalmar sakin nan tajita tamkar sukar mashi a ?ahon zuciya. Tuni ta nema kukan da takeyi ta rasa. Da gudu ta fito tsakar gidan, taje gaban Mahaifin nasu ta zube gwiwa a ?asa tan ro?onsa akan yayi ha?uri karya saki Mommyn su dan ALLAH. Duk hukuncin da yakejin zai mata ita yayi matashi dan ALLAH duk zafinsa zata Wauka.
? ?? HankaWeta yayi cikin rufewar ido yay waje yana cigaba da kunfar baki. Raudha ta mi?e da gudu ta bisa tana kuka amma ko waiwayenta baiyiba.........
'?



*_Tofa yau dai da alama auren zobe ya Salle? Ko asabe zata yarda tabar gidane? Duk da kuwa saki uku ne a kanta idan aka tara da guda Waya na baya. Shin auren Raudha da Alhaji Maude Dallatu zai yuwu kuwa?. To minenen ma ma'anar BA?AR INUWAr? Suwaye BA?AR INUWAr? Mizai biyo baya a gundarin labarin BA?AR INUWA? Dukan amsoshinku na cikin Littafin BA?AR INUWA da nakeda tabbacin ya taSo muku inda ke muku ?ai?ayi. Karku Wauka a gidan su Raudha kaWai cakwakiyar zata ?are. Sam ba haka bane, akwai wasu rikicin da gidajen a gaba. Sanin ala?arsu da Littafin BA?AR INUWA sai ka mallaki naka ankai har ?arshe da kai. Masoya ba'a fara komai ba, dan kuwa a paidpages ne kawai zaku san minene gundarin labarin BA?AR INUWA=? ??& @&?>?p?>?p?=?O?
_Ku kasance da ZAFAFA BIYAR domin karanta daWaWan labaransu guda biyar dake tafe da salo na musamman masu ?ayatarwa_.


https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login