Showing 51001 words to 54000 words out of 202381 words

Chapter 18 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3238

hankalinta ga tvn dan itako batama san wanda ake kira da mijin nata ba ya fito takarar shugaban ?asa. Sosai hankalinta ya sake tashi dajin wannan hira musamman?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? abinda Alhaji Andi ?aura ya faWa akanta. ALLAH shine shaidarta batayi dan a yaba mataba. Hasalima batasan wanene Alhaji baba ba alokacin. Amma gashi nan ta shiga bakin duniya yau harda masu fassara al'amarin da cewar an biyatane dan tayi, wasu na faWin neman suna da neman gindin zama ne dama. Wasu na faWin dan kuWi tayi.
? ?? Surutu dai iri-iri gasu nan marasa daWin ji, ita kanta zuwa yanzu harta fara ganin gaskiyar zantukan mutanen, dan tana da tabbacin Ramadhan yafi ?arfinta. Musamman da zancen fitowarsa takarar shugabancin ?asar NAYA ya bayyana. Sannan ita tun da ake maganar auran nan batajin ma shi ya sani, tunda tun randa yaje asibitin nan bata ?ara ganinsa ba. Sai ma hannunka mai sanda dayay mata akan zame mata *_BA?AR INUWA_*? inhar bata faWi dalilinta na bama kakansa kariya ba. Idan har shi zaiyi irin wannan tunanin dan jama'ar gari sunyi mizaisa ta zargesu.......
? ? ?  Raudha! .
Asabe ta sake kiran sunanta a karo na biyu. ?agowa tayi tana dubanta dan bataji na farkon ba. Cikin tausayin ?ar tata tasa hannu ta Wagota ta rungume.  Haba Raudha kukan nan ya isa mana. Kina sake tayarmin da hankali wlhy. Ni nasan bakison auren nan, bansan miyasa kika amsa musu ba.....
? ? ?  Wlhy ko bataso saita yisa .
Cewar Hajiyar birni dake fitowa daga Waki a fusace. Dan yau da wuri ta baro shago saboda tana shirye-shiryen daina zuwa wai dan zata zama kakar matar shugaban ?asa (>??=??=??lol).
? ? ??  K dan ubanki saketa kitsaya da ?afafunki!! .
? ?? Raudah ta saki Mommynta da sauri saboda gigitacciyar tsawar da Hajiyar birni tai mata. A take hajiyar birni ta haWasu su duka ita da Asaben ta zage tas Hajiya mama na tayata. Sai da Aunty Hannah ta shigo gidan kusan goma na dare sannan tasa baki dan har lokacin sunata mita.


*_TAURA HOUSE_*

? ?? A Sangaren Ramadhan ma da duk ?an gidansu sunga hirar da akai da Alhaji Andi ?aura, hakan kuma yasa Gimbiya Su'adah jin wa Wanta zai aura. Dan tayi-tayi Pa ya sanar mata dama ya?i. Sai gashi yau taji a shanun ?an talla.
? ? ? ?? Cikin lokaci ?an?ani ta birkice, su Lubnah na tambayarta amma bata sauraresu ba. Da suka cigaba da damunta ma tsawa ta daka musu tai wurgi da wayar da take neman Fulani ta?i shiga ta fice zuwa sashen Pa duk da yau ba itace da girki ba. Zaune ta iskesa shi da Hajiya Mufida sunata hirarsu. A kallo Waya da sukai mata suka fahimci babu lafiya. Dan kowa a gidan yasan shegen girman kai da isar Gimbiya Su'adah. Duk da tanada tsananin kishi kishiya bata isa fahimtar komai daga garetaba. Dan batayin wani abu da za'a samu kafar rainata, ko kallon banza bata amince zamanyi da kishiyaba dan tace zubar da mutunci ne. Hakan kuwa da takeyi yayi tasiri, dan kame kan nata yasa ko shirmensu suke yakan tsayane iya su biyu, ballema suma Win kowa ji take da kanta abunka da kowa ubanta ya tara kuma akwai ilimi, dama hayaniyar tasu bata wuce ta harara ko rainin wayo anama juna yatsine-yatsine ko Waukar kai.
? ? ? Tsam hajiya Mufida ta mi?e tana tattare wayoyinta, cike da kulawa ta dubi Pa.  Bara nayo shirin barci kafin ku kammala .
? ? Kansa kawai ya Waga mata idonsa akan Gimbiya Su'adah datai zaman ?asaita a gefensa fuskarta tamkar zatayo aman wuta. Sai da ta tabbatar Hajiya Mufida ta bar sashen saboda akwai cctv da ake ganin shiga da fitar kowa daga nan falon sannan ta dubi Pa.
? ? ?? Kafinma tai magana yace,  Lafiya? .
? ? ? ?? Idanunta da suka kaWa zuwa ja ta zuba masa, cikin son nuna isar tata tace,  Abban Ramadhan ban yarda da wannan auren na Ramadhan ba .
? ? ? Kansa ya Wan girgiza ya Wauke ya maida ga tv. sai da yaja numfashi ya fesar kafin yace,  Komi yasa? batare da ya sake kallonta ba.
? ? ? ? ? Bata damu da yanda yay Win ba, cikin kaushi da nuna a wuya take tace,  Saboda bata dace da shi ba. Taya za'ace duk ?a?an sarakunan ?asar nan dana attajirai da masu mulki arasa matar da za'a bashi ya aura sai wannan?! Wad......
? ? ? Cikin sauri ya dakatar da ita ta hanyar Waga mata hannu.  Su'adah bana son hayaniyar banza. Shin Wanki aure bautar ALLAH zaiyi? Ko auren kuWi ko mulki?. Sannan ma ina zuwa, kina nufin Bappi bai isa zartar da hukunci bane a kan Wayanmu? Ita yarinyar kuma kinsan ?ar waye da kike wannan han?oron.
? ? ? Zatai magana ya sake dakatar da ita.  Karma ki Sata lokacinki a banza. babu abinda zai hana wannan auren sai idan Ramadhan ne ya mutu, ko ita yarinyar insha ALLAH .
? ? ??  To ashe kuwa lallai zata mutun .
Ta faWa a harzu?e tana mi?ewa zata fice batare data san katoSara da suSutar bakin da tayiba. Wadda ta saka Pa binta da kallo ?irjinsa na bugawa. (Gimbiya Su'adah ta manta har yanzu akan binciken wanda ya kashe matar Ramadhan da ?arsa akeyi, tun kuma a wancan lokacin an tabbatar musu wanda ya ajiye gubar suka sha sai dai idan yanada ala?a dasu ne tunda duk wanda yazo birthday Win Haseenah makusancinsu ne. Sannan kafin wancan auren ma ta nuna borenta na ?in Amnah saboda tanada sikila).
? ? ? ?  Ya ALLAH mi Su'adah keson faWa ne? .
? ? Pa ya faWa a razane yana mi?ewa zaune sosai. Zuciyarsa fal fargaban kar dai Su'adah nada ala?a da kisan Amnah. Da sauri ya girgiza kansa. Dan a halayenta babu mai kamanceceniya da iya kisan rai. Barta dai da gadara da girman kai wannan kuma ya tabbatar jinin mulki ne ke yawo a jikinta. To amma miye ma'anar furucinta na yanzu? Anya kuwa babu lauje cikin naWi.
? ? ? Hankalinsa ya tashi matu?a da wannan tunane-tunanen, harta kaisa ga fitowa daga sashen zuwa sashen iyayensa. A falo ya iske su harda ?annen kakannin nasa su Inna sunata hira hankalinau kwance. Yanayinsa ne ya saka Yafendo tambayarsa ko lafiya?.
? ? ? Da ?yar ya iya haWiye kaso sittin cikin Wari na tashin hankalin daya shigo da shi, ya ?ir?iri murmushin dole ya aza a fuska yana girgiza kansa.  Ba komai Yafendo, dama nazone akan batun Ramadhan .
? ? ?? Bappi ya sauke ajiyar zuciya a hankali,  Dama muma shi muke tattaunawa anan, dan munga dukan hirar da akai da Alhaji Andi ?aura, nasan kuma itace kaima ta hargitsoka. Karka wani damu, dama wannan itace siyasar, duk wani abu da zasu masa yarfe damu kanmu yanzu bazasu gajiya wajen bincikosa ba. Sai dai mu mun riga munsan kanmu, addu'a kawai za'a dage da ita. Insha ALLAH a cikin satin nan za'a kai kuWi a tsaida magana, sai a Waura auran bayan an gama zaSe hankalinmu ya kwanta.
? ? ? ?  Bappi haka shine dai-dai amma idan son samune dama a Waura auren kawai yanzu, sai ta cigaba da zama a gidan nasu bayan zaSen sai ta tare Win .
? ?? ?an jimm Bappi yay yana tunani, kafin yay magana Anne tace,  Ya kamata ku fara jin ta bakin iyayenta dai, ku basu ha??insu har sai sun yanke muku lokacin da sukaga ya dace da su. Da campaign da zaSe har zuwa rantsarwa inaga watanni uku ne zuwa huWu ai. To idan kunji ta bakinsu kunga yayi nisa sai ku ro?i alfarma. Kokuma shi uban gayyar ku tuntuSesa ko yanada wani lokaci daya tsara .
? ? ? ? ? Bappi yace,  Masha ALLAH hakan yayi kuwa. insha ALLAH zanyi magana da Ramadhan Win da safe idan ALLAH ya kaimu, na tabbatar yanzu yay barci. Ni bammasan yanda za'a kwashe da shi akan wannan barcin wurin ba yanzun. Dan kuwa ba nasa bane ba barci inhar da gaske ?asar NAYA zai ri?e da ?yau .
? ?? ?ar dariya suka Wanyi su duka.

__________________________________

? ? ? ? Alhmdllhi kamar yanda su Bappi suka yanke shawara an kai kuWin auren Raudha Hutawa, dan Bappi ya dakatar da M. Dauda sake zuwa Bingo da yay niyyaryi akan son lallaSa Asabe ta koma aurensa, yace yay ha?uri suWan kammala wasu abubuwan. Shima M. Gambo ya bashi shawarar ya zauna su taya Ramadhan campaign anan daga baya sa san dabarar lallaSa Asaben, sai shima ya gamsu.
? ? ? An amshi kuWin auren Raudha harda hakimi, hakama dangin M. Dauda kowa so yake ace da shi akayi. Anba M. Dauda zaSin tsaida lokaci, babu wani tunani ya yanke watanni huWu. Duk da ba haka Bappi yaso ba sai baice komaiba sukai fatan ALLAH yasa haka shi yafi alkairi. Dan shima Ramadhan Win koda ya tuntuSesa cayay wata huWun, dan yafi son maida hankali akan wannan maganar campaign Win, ya kuma kawo hujjar idan akai auren yanzu za'aga kamar yayine dan amfani da Raudha wajen campaign. Sai dai abinda Bappi bai sani ba Ramadhan so yake ya zamewa auren, so yake kafin wata huWun ya samu wani ya aurama Raudha Win batare da sanin su Bappi ba.

? &&&

? ? A Sangaren ?an jam'iyya babu Sata lokaci aka hau campaign ta kowanne Sangare bayan an bada damar hakan ga ?an takara ta kowanne fanni. Duk wani Wan uwa da abokin arzi?i ya fito domin tallata *_ Brr Ramadhan B. Hameed Taura (Young millioner)_* kamar yanda matasa ke kiransa. Ta ko ina posters nashine ke yawo. Matashi na matasa kenan.
? ? ?? Duk wani ?arfin halin Ramadhan da tunanin zai iya sai abin ya koma bashi tsoro, lallai siyasa ba wasa bace ba. ?o?ari yake yaga ya hana duk wani Wora matasa akan ta'addaci na basu ?waya da makamai da wasu manya keyi amma hakan ya gagara. Dan su Alhaji Yaro glass sun rigada sun kammala shirinsu tsaf a bayan fage. Hasalima Ramadhan baida maraba da hoto game da kowanne irin tsari nasu. Sai dai duk wani tsari nasu mara kyau sun binne iya su. Mai ?yawunne kawai suka fiddo garesa. Hakan yasa yake cigaba da musu kallon mutanen kirki.

? ? ? Tabbas an kaWa gangar siyasa. Mutanen ?asa kuma sun amsa. sannan Alhmdllhi ta ko ina Ramadhan ya samu karSuwa musamman a wajen matasa ?an uwansa. Dan suna ganin wannan karonfa ya?in nasune bana kowaba. A gefe kuma ?an siyasa nata yarfe ga abokan hamayya. Musamman Ramadhan da tako'ina aka sakashi tsakkiya akan bai cancantaba. Ta yaya wanda ko aure baida shi zai iya ri?a ?asar NAYA. Taya mai ?arancin shekaru irinsa zai iya ri?a ?asar NAYA? Taya Wan gata irinsa zai iya ri?a ?asar NAYA? Taya... Taya... Tay.... Dayawa suketa faman lissafi.? ?
? ? ?? Sai dai kuma masu iya magana kance _zakaran da ALLAH ya nufa da cara ko ana mazuru ana shaho sai yayi_. To hakanne kam ga Ramadhan, dan tako ina bakajin sunan kowa sai na _Young millioner_ ga ?uruciya ga kuWi ga gayu ga ?yawu.
? ? ? A Sangaren ?ammata suma ba'a barsu abaya ba wajen ya?in ganin sun ture gwamnatin Raudha sun maye gurbinta. Wasuko gani suke koda ita babu abinda za'a fasa fatansu dai Ramadhan ya amshi tayi kawai. Dukan sa?onsu da shishshiginsu yana hankalce da shi. Sai dai kuma basune agabansaba yanzun. Ita kanta da aka saka masa ranar auren da ita bata gabansa. Dan yakanma manta da wata saranar aure dake a kansa gaba daya. Shi hatta sunan Raudha sai abakin ?an siyasa ma ya fara jinsa. Kuma bazaice ya ri?eba duk da ana yawan ambata saboda yarfe da ake masa akan batun aure dama auren nata da mutane kan fassarasa a siga kala-kala.
? ? ? ? Kallo Waya zakai masa ya baka tausai, duk ya rame yayi duhu saboda wahalar campaign da rashin barci. Duk ?o?arinsa nason ganin kowa ya fahimcesa hakan bai hana wasu jifansa da kalmar *Mai girman kai ba* susukance ya cika girman kan tsiya da izza. Duk lokacin da kalmar nan ta fito a bakin wani Wan siyasa yakanyi murmushi, dan shi dai wannan girman kai nasa da aketa faWa har yanzu bai ganinsa..........
'


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=؋?=؋?=؋?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

[10/06, 22:23] +234 903 114 6414: *_Typing=???_*







*_Episode 22_*



...........Ganin ta?i cin komai Anne ta kira sunanta. Ta Wago domin amsawa taci karo da wata wula?antacciyar harara data saka zuciyarta da hanjin cikinta tsargawa da ga gimbiya Su'adah. Saurin maida kanta tai tana amsawa Anne da rawar murya. Babu wanda ya lura da hararar sai Pa da Hajiya Shuwa. Dan haka Pa shima yay Wan gyaran murya da sakin murmushi yana faWin,  ?iyata ki saki jiki kici abinci kinji, munan family nakine na biyu insha ALLAH. Dan haka kar kiji komai kici duk abinda kike bu?ata, kema mai baiwa wanine .
? ?? Kai Raudha ta jinjina. Muryarta a risine ta ce,  To Abba nagode .
? ? ? Kiran da Ramadhan yayma Bilkisu ya hana kowa sake magana, ta mi?e tana amsa masa. Babu jimawa ta dawo ta fara zuba kunun gyaWa a kofi. Anne ce tace mizatai da shi.
? ?? Cikin Wan tura baki tace,  Yayane yace na haWa masa nakai masa can .
? ? ? ? ?  Kunun kawai? .
 Eh Anne shi kaWai yace .
 Bazai yuwu ba haWa masa abinci, ni bansan mike damunsa ba yanzu bai son cin abinci duk ?aunar dake tsakaninsu ada, yanzu babu ita.
? ? ? Bappi da tun Wazun baice komaiba ya Wan kalli can cikin falon inda Ramadhan yake yana faWin,  Wannan hayaniyarce kawai ba wani abu ba, bara kiga ya samu nutsuwa zai koma cin kayansa.
? ? ?  Hakane
Anne ta faWa cikin tausayawa.
? ?? Raudha kam duk abinda ake tanaji kamar kowa, sai dai tana tsakurar abincinne da satar kallon yanda aka loda masa uwar madara a cikin kunun da bai gaza rabin kofi ba. A ranta take gulmar kunu zai sha ko madara?. Bata da mai bata amsa dan haka ta haWiye gulmarta a ciki.
? ?? Koda Bilkisu takai masa kunun kawai ya Wauka da farfesun kan rago, sauran kuwa ta dawo dasu. Adalilin dawo da kayanne take jin Yafendo na faWin,  Ai kunga dai bazai cin ba, amma ya Wauka masoyinsa Nama da madara, dan wancan kunu dai madarace kawai ba kunu ba .
? ? ? Dariya suka sanya, yaran nayi ?asa-?asa. Anne tace,  Ai Ramadhan da nama sai kace wani kure, shi dai yaci nama. Bansan irin wannan ?auna ba. Ko rai aka Sata masa baya ?in cin nama saboda son shi da yakeyi .
? ?? Nan ma dariyar suka Wanyi, ita dai Raudha nata murmushi ne kawai.

? ?? &&&

Da zasu koma batare da shi da Pa da Bappi ba, su sun wuce cikin masarauta ne, su kuma direct airport. Hakan ya saka Raudha jin daWin komawar, dan sai ita kaWai a vip Win. Sai dai tanata kallon tarkacensa daya bari a wajen da sha?ar ?amshinsa tamkar yana nan, ta sake rimtse agogonsa dake cikin hannunta wanda da zasu fito daga falo a Taura Anne ta lura da shi ya manta a inda ya zauna, shine ta sata ta dakkosa. Koda ta Wakko ta bama Anne cewa tai ta ajiye a wajenta ta bashi da kanta. Wannan shine dalilin tahowa da agogon har cikin jirgi tunda bata gansaba har suka baro Taura, yanzu kuma sai take ganin kamar bai dace ta ajiye anan ba gara ta bari ta bashi hannu da hannu. Sai dai kuma a ina? Yaushe kuma?. shine ke mata kaikawo a zuciya har jirginsu ya iso Bingo city batare da ta yanke kwakwarar shawara ba. Daga ?arshe ma sai ta turashi cikin bag Winta batare da tasan dalilin yin hakan ba..
? ?? Koda suka sauka Anne sawa tai a maidata gida direct. Tai godiya batare data iya kallon kowa ba. har mota su Fadila suka mata rakkiya da nacin ta basu number Winta. Fuskarta Wauke da murmushi tace musu itafa bata da waya.
? ? ? A tare suka waro idanu waje. Rumaisa tace,  Kamarki matar Yaya guda baki da waya? To miyasa? Dami kuke gaisawa da Yaya kuma? .
? ?? Cikin son kauda musu zargi tace,  Dokar Abbanmu ne sai kayi aure zaka ri?e waya .
? ?

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login