Showing 96001 words to 99000 words out of 202381 words

Chapter 33 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3252

tare da su. Sai ko su Lubnah dake zubama Raudha kallon tsantsar tsana a kaikaice.
? ? ? Rufaidah da Basma and Fadila suka taso suka rungume Raudha bakunansu kamar gonar audiga....

? ? ?? Cikin nutsuwa Raudha ta kai du?e gaban Bappi da Anne ta gaishe su. Fuskokinsu cike da fara'a dajin ?aunarta suke amsawa. Suka Wora da tambayar ya jikin mijin nata?. Kanta a ?asa ta amsa musu kafin ta koma gaishe da Pa shima, shima dai ya amsa mata da kulawa yana tambayar jikin Ramadhan Win. Nanma dai kanta a ?asa ta amsa fuskarta dai da Wan murmushin girmamawa wanda yake sukar zuciyar gimbiya Su'adah matu?a. Dan koda Raudha ta gaishe ta da ?yar ta amsa. Bakuma ta tambayeta jikin Ramadhan Win ba. Dan a ganinta Raudha bata isa ba.
? ? ? ? Raudha dai ba kallonta take ba, sai dai a ranta tanajin shakkar uwar mijin nata da take hango Wunbin tsana da ?yamar da take mata ?iri-?iri. Ta gaishe da su Hajiya Shuwa ma. Sukam cike da bariki suka amsa ma Raudha Win da kulawa suna tambayarta jikin Ramadhan. Sauran yara kuwa ta gaida wanda suka girmeta, yayinda su Lubnah suka basar da ita itama sai tayi kamar bata gansu ba ta wayance da amsama Anne tambayar da ta jeho mata akan Ramadhan Win na kula da shan maganinsa dai ko?.
? ? ? ? Raudha ta Wan saci kallon inda ya ke zaune cikin kujerar dake gab da Bappi. Ido suka haWa, tai azamar janye nata tana fafutukar nemo amsar data dace ta bama Anne.
? ? ??  Oh Anne, har yanzu dai kina Waukata wani baby doll na lura? .
? ? ? Yanda yay maganar a Wan narke ya saka Bappi da Anne darawa. Pa yay murmushi kawai, dan kowa yasan ?aunar dake tsakanin Ramadhan dasu Anne sai dai ALLAH yasan iyakarta. Hanunsa Bappi ya kamo cikin nasa har lokacin fuskarsa da murmushi mai faWi.  Gaskiya ka girma kam, kai da ke shugabantar babbar ?asa irin NAYA ai ka wuce doll .
? ? ??  Yauwa Bappi na dama nasan yanzu munfi shiri Ya ?ara faWa a narke.
? ? ? ? ? ? ? Mikewa Raudha da abin ya nema girman kanta tai, karon farko na rayuwarta ta koma sashenta domin bada umarnin shirya abinci. Amma rashin sanin yanda tsare-tsaren suke yasata neman mama tambaya. Mama tambaya ce tai mata bayanin wannan alhakin shugaban ma'aikata ne. Shine yasan tsarin aikin na kowanne Sangare a gidan.
? ?? Babu jimawa aka nemo mata shi. Ya iso gabanta cike da girmamawa duk da kuwa babban mutum ne. Amma mulki sha'aninsa daban ne ai. Ta masa bayanin abinda take bu?atar ayi. Ya tabbatar mata cikin girmamawar da harga ALLAH kunya take bata. Sai dai babu yanda zatayi tunda ga'a inda ta tsinci kanta bisa al?alamin ?addara.

? ?? Cikin ?an?anin lokaci aka kammala cika umarnin Raudha da tuni ta koma wajen su Anne. Duk da tasan basuzo da yunwa ba dai ta saka an shirya musu abubuwan motsa baki kala-kala domin karramawa. Sai fruits da kayan sha. Dan danan falon ya kaure da ?amshin abubuwa. Har cikin rai Ramadhan yaji daWin abinda tayi, hakama Anne ta sakejin ?aunar yarinyar a ranta matu?a.
? ? ? Kowa ya Wan taSa wani abu, idan ka cire gimbiya Su'adah dako ruwa bata kurSa ba. Sai ma sake miskile fuska da tai tanta harare-harare. Sam Ramadhan baiji daWin yanayin nata ba, gashi yasan haushinsa takeji tun akan abinda yay ma su Lubnah dan bai yarda sun haWu ba tunda suka dawo da ga London. Sannu da zuwa ma ta waya yay mata duk da yaje Taura house Win har sau biyu a sirrance. Dan na farko ko Anne ma batasan yaje Win ba.

? ? ? ? &&

? Bayan wucewar su Anne Raudha da tai musu rakkiya ta dawo, bata sameshi a falon ba, dan haka ta haura sama itama, a ranta tana ganin ya kamata shima ta haWa masa wani abun tunda taga baici komai a abinda aka ajiyema su Anne ba. Tsaye ta samesa a falon saman yana amsa waya, Wan dakatawa tai ya kammala sannan. Kanta a ?asa dan har yanzu matsananciyar kunyarsa ce ke dawainiya da ita.
? ? ??  Naga bakaci komai ba, ko kana bukatar wani abu? .
? ? ? ? Mikewa yay batare da yace komai ba. Dan hankalinsa ma gaba Waya yana kan waya da alama akwai abinda yake nema. Sai da ya Wanyi nisa da ita yace,  Biyoni da shi ciki .
? ?? ?irjin Raudha ya harba ganin ya nufi hanyar bedroom Winsa, dan tunda randa ta kai masa kuWin nan bata tunanin ta sake ko kallon sashen, balle tai sha'awar shiga Wakinsa wataran. Cikin dauriya da bin umarni ta amsa da  To tana mikewa ta wuce downstairs Win dan sama masa abinda zaici Win. Samun kuku da tai tare da mama ladi ya bata ?warin gwiwar haWo abinda ya dafa na lunch wanda tasan zai masa daWin ci matsayin mara lafiya, tasan dai mama ladi bazatayi sakacin da za'a cutar da shi ba a gabanta.
? ? ?? ?auke da basket Win data shiryo abincin ta shigo falon, kai tsaye tabi bayansa duk da zuciyarta na lugude har yanzun. Sai da tai knocking sau biyu ta Wan dakata duk da bataji motsi ba. Lokacin da'aka murza handle Win ?ofar sai da ta rumtse ido hanjin cikinta na juyawa. Ta Wan zabura baya tare da daburcewa ganin da ga shi sai towel alamar wanka ya fito ma. Komai baice mata ba ya saki ?ofar ya juya ciki. Sam kasa shiga tayi, ta cigaba da tsaiwa a wajen har sai da yay magana.
? ??  Akwai dodo ne a Wakin? .
?? Da Wan rawar baki ta ce,  Am sorry .
Bai sake tankawa ba hakan yasa cikin sanWa kamar wata Sarauniya ta shigo kanta a ?asa. Wani irin mayatattun ?amshin turare kashi-kashi suka fara rige-rigen afka mata cikin hanci. Ta ware manyan idanunta laSSanta dake motsawa a hankali na ambaton kalmar  Masha ALLAH . Dan kuwa duk haWuwa da tsaruwar Wakinta da take gani sai ta gansa ba komai ba akan wannan, dan ma ta kasa kallon ko'ina yanda ya kamata. Amma duk da haka Waki ne kam da zaman lissafin tsarinsa ma Sata lokacine. Abinda kawai za'a iya faWa shine ALLAH ka gafarta mana ka azurtamu da aljanna maWaukakiya.
? ? ?? Da ?yar Raudha ta iya Waga ?afa ta ?arasa ga wasu haWaWWun royal chairs farare tas da adon pitch kaWan-kaWan ta ajiye basket Win saman centre table dake tsakkiyarsu. Ga wani lumbutsetsen Turkish carpet da laushinsa ba'a magana.?
? ??? Ramadhan dake tsaye gaban mirror yana gyara jikinsa duk yana kallonta, a duk lokacin daya ganta a yanayin kunya irin wannan sai zuciyarsa tai ta kaikawo akan tambarin karuwanci da akace ahalinta na da shi. Yana son mace wayayya kuma mai shekarun dake gab da nashi, dan haka yake kallon mace mai ?arancin shekaru ba'a tsarinsa ba, sai dai akan Raudha zuciyarsa ta fara kokwanto da sa?a masa kalmar wauta a ra'ayin nasa, duk da kuwa shi bazai iya cewa komai game da wani abu akan Raudha na so ko makamancin hakan ba.
? ? ? ? Ya Wan yatsine fuska da Waukar t-shirt fara ?al da ya ajiye ya saka a jikinsa, sai wando three quarter da baima gama kaimasa gwiwa ba shima ya saka cike da rashin damuwar Raudha na Wakin. Kodan yaga ta juya masa baya ne oho masa.

? ? ? ? Sayun takowarsa wajen ya saka Raudha dake bin Wakin da kallo har yanzu Wauke idonta ta sake nutsuwa. Ya kai zaune a kujerar dake facing wadda take zaune, yanda baiyi magana ba itama batai ba, sai sakkowa da tai Wan gabansa ta fara cire kwanikan da ga basket Win. Bayan ta bubbuWe ta nema zaSinsa akan abinda zai ci.
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ?  Duk wanda yay miki saka .
Ya bata amsa a ta?aice hankalinsa nakan canja tasha a television. ?undunbala tai ta zuba masa wanda yay mata Win, bayan ta kammala ta koma ta zauna inda ta taso saboda tunawa da dokarsa ta ranar. Sai da ya shanye kusan 2minutes sannan ya ajiye remote Win ya Wauka spoon yana mai ?urama abincin ido kamar mai son gano muninsa ko daWinsa.
? ??? Ramadhan mutum ne mai tarin nutsuwa akan komai. Girman kai da yawan mutane ke kallonsa da shi yasa komansa zaka iya masa kallon yanayinsa da isa ne irin ta waWanda suka isa. Cin abincin yake tamkar bayaso, duk da ma yafi maida hankalisa ga nama. Sai da yay nisa da cin abincin harma ya kusan gamawa da naman ciki (wayaga kure>?#?), sannan ya Wan Wago ya dubi Raudha da hankalinta ke akan tv.
? ? ?  Bismillah .
?? Ya faWa a da?ile kamar an masa tilas.
? ? ? Juyowa Raudha ta Wanyi ta kallesa, dan batai tunanin da ita yake ba. Da ido ya mata nuni da abincin, hakan ya sata itama kallonta ya sauka akan kwanon naman. Batare da tasan tayi ba ta Wan tura baki gaba alamar sai da ka cinye naman.
? ??  An gaya miki duk mutuncin da nake da mutum ina masa ?yautar nama ne .
? ? ?? Raudha tai saurin janye idanunta jin ya mata fassara daban, ga dariya data taho mata a bazata tanata ?o?arin kare bakinta da hannu, domin son kore tunaninsa tai sauri cewa,  Ni ama ?oshe nake, nagode .
? ? ?? KafaWa ya Wan Waga da taSe baki irin na I don't care. Daga haka ya Wan ?ara abincin ya ture yana goge bakinsa da tissue da ambaton Alhmdllhi.
? ? Bayan Raudha ta gama tattare kwanikan da nufin kama gabanta ya dakatar da ita.
? ??  ?auka min abu a cikin bedside drawer Win can.
? ? Babu musu tabi umarninsa. Bedside Win da taga ya kalla ta nufa. Ta buWe drawer Win wajen, takardu kawai ta gani, dan haka ta kwasosu ta dawo. Koda ya amsa sai ya buWe file Win da suke ciki ya zaro guda Waya ya turota gabanta akan centre table Win. ?an dakatawa tai da ga kwashe kwanikan da take, ta kalli takardan sannan ta Wan Wago ta dubesa dan neman ?arin bayani. Hankalinsa akan sauran takardun yake. ?undunbala tai ta Wauka ta duba, jikinta ne kawai ya kama rawa, ta Wago ta kallesa, ta sake maidawa ta kalli takardar. Tayi haka yafi sau biyar, dan ta rasa abin faWa. RuWani ta shiga ko farin ciki ne yay mata yawa?, abinda ta daWe da fidda ran samu, abinda zuciyarta ta daWe da jaddada mata yay mata nisa... Cikin wani irin slow ta zamo a kujerar ta dur?ushe gabansa hawaye na sakkowa saman kumatunta a hankali. Tabbas da ace bashi Win bane yau a gabanta babu abinda zai hanata daka tsalle ta rungumesa...
? ? ? ? ? ?afafunsa dake harWe ya Wan motsa yana mai zuba mata mayatattun idanunsa. Farin cikin data tsinta kanta a ciki ya hana tasirantuwar kallon nasa gareta.
? ? ?? _ Ina ro?on ALLAH ya azurta zuciyarka da tarin farin ciki fiye da wanda ka sakani a yanzu. ALLAH ya baka ikon sauke nauyin al'umma dake kanka, ya kareka da duk wani abin ?i na zahiri dana Soye. ALLAH ya Wauraka a saman ma?iyanka kai da zuri'arka baki Waya. ALLAH ya cika maka burikanka na alkairi ya ?yautata maka da sakamakon aljannah a ranar da ita kaWaice abar kishirwa ga kowanne irin rai ._
? ? ? Tunda yake, tunda yazo duniya, ko yace tunda ya mallaki hankalin kansa a rayuwa, wani mahaluki bai taSa masa makamanciyar addu'ar nan ba. Saboda shi mutum ne da idan yay alkairi baya taSa zama a wajen dan jiran a gode masa ko a yabesa. Baya son yawan yabo a gaban ido, yayi imani da yana iya sakama mutum fara aikin riya, dan yabo na saka shau?i a zuciyar wanda akaimawa da tunzurawar shaiWan a wani lokacin. Ya lumshe idanunsa a hankali na kusan mintuna biyu. Sai kuma ya buWesu a kanta. Komai baice ba sai nuni da yay mata da hannu alamar ta koma saman kujera. Batai musu ba ta mi?e ta koma, kwalin tissue dake a centre table Win yasa Wan yatsa ya turashi gabanta.
? ? ? ? Anan Win ma bata musaba ta zara ta goge fuskarta tas tana haWiyar zuciya. Tsahon wasu mintuna Wakin ya Wauka shiru, sai jan numfashinta kaWan-kaWan irin na wanda yay kuka. Tsam ya mi?e daga inda yake zaune, hakan yasa Raudha sake maida kanta ?asa saboda kunyar wandon jikinsa. Duk da ya fahimci hakan sai bai maida kai ba, ya taka a hankali ta bayan kujerar da take zaune, kamar zai wuce sai kuma ya tsaya a dai-dai saitinta.
? ? ? ?? A bazata, cikin rashin tsammani Raudha taji saukar numfashinsa ta gefen fuskarta, alamar ran?wafowa yay ta bayan kujerar. Sosai ta daburce, jikinta ya fara tsuma dan tun asali ta riga ta sakama ranta tsoron kusanta kanta da wani namiji saboda kare kanta daga faWawa tarkon lalacewa, ta wani gefen kuma mamakinsa na sake dilmiyata a ruWani, dan abubuwan da yake matan basu tai tsammani ba, basu ta hanga cikin idanunsa kafin aurensu ba, bata tunanin shima Win su yay mata tanadi, to miya canja shi? Kodai yana zargin akwai masu son amfani da ita domin cutar da shi? Kodai?.. Kodai?... Harma ta rasa lissafin da zatayi saboda tasirin da saukar numfashinsa ke mata a dokin wuya yana tada mata tsigar jiki da yamutsa jinin jikinta.
? ? ? ?? Ramadhan da ke lure da yanayin nata, ya basar abinsa, dan kuwa da gaske tunanin Raudha na kamanceceniya da wani ?ulli dake a ransa tun farko. Koya faWa ko karya faWa tabbas zuciyarsa bata yarda da ita ba kafin yau, shiyyasa yake binta matakin da ya tsara domin tabbatarwa (Humm da alama wajen gwaji za'a gwaje shugaba ?asa=? ?lol).
? ? ? Cikin magana kamar raWa yace,  Miye tukuyci na? .
? ? ?? Hannayenta ta matse cikin juna, dan yanda yay maganar cikin kunnenta tsigar jikinta ba ?aramin yamutsawa tai ba, ga yawu kaWan ya rage ya sar?e mata numfashi. Taso jan jikinta gefe sai dai ya hana hakan ta hanyar zagayowa gefen damarta, kasancewar har yanzu a ran?wafen yake sai yay mata runfar da ko numfashi ta kasa saki da ?arfi. Gara Wazun kujera ta musu katanga, yanzu ko hanunsa ma Waya idan tace jikin kujerar zata manne a kansa zata kwanta, ta gaba kuma ya tare ko ina. Sai kawai taji ?walla sun sake ciko mata ido. Maganar take sonyi amma ta kasa, sai laSSanta ke Wan motsawa kaWan-kaWan.........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?
https://arewabooks.com/chapter?id=62b5bb45fa0b02c20d2788dd


*_Episode 35

.........Shi dariya ma ta bashi, amma sai ya dake abinsa, duk da ya fahimci kusancinsu ne matsalarta ya?i kuma janye jikin nasa.
? ? ?  Kin zama kurma ne? .
Da sauri ta girgiza kanta, tana Wan matse jikinta waje guda..
??  Mikake so? .
? ? ?? Ta faWa da rawar harshe.
Karan farko ya saki wani guntun murmushi dashi kansa a ?arjinsa kawai yaji abinsa. Sai kuma ya mi?e da ga kanta ya taka zuwa kujerar gefenta ya zauna. Wayarsa dake faman vibration ya Wauka, a yanda yake magana zaka fahimci mai muhimmanci ce, sai dai kuma Wan walwalar dake kan fuskar tasa ya ida Sacewa gaba Waya. Sunan Maa da taji ya ambata ya tabbatar mata da gimbiya Su'adah ce, kusan mintuna uku ya ajiye wayar batare da ta bashi damar yin wata kwakwkwarar magana ba.?
? ? Lip Winsa na ?asa ya tura cikin baki da ?arfi ya shiga taunarsa, yarasa miye manufar Maah Win na zuwan su Lubnah gidan su zauna. Abin takaicin ma a yanzu harda sharaWin kar'a kuskura a ajiye mata yara a sashen ba?i. Dolene yaci uban yaran nan gwargwadon iko a wannan karon, dan zai saka musu ido sosai tare da abinda ko tace suzo zasuce a'a
? ? ? ??
? ? ? ? ? ? ? ? &Ganin yanda yanayinsa ya canja zuwa Sacin rai sosai ya saka Raudha da zuciyarta har yanzu ke kai kawo Wan duban agogon Wakin. A Wan Warare ta ce,  Zanje nayi salla, magrib tayi .
? ? ? ? ?

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login