Showing 42001 words to 45000 words out of 202381 words

Chapter 15 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3250

Kunfa dameni da surutan banzarku. Ku miyasa a komai ba?wa nutsuwa kuyi abun hankali sai shirme. K Su'adah yanzu kamata yay ki lallaSa musan wacece zasu aura masa. Ni yanzun zan tuntuSi mai-martaba da batun ?udirinmu na haWa auren Aynah da Ramadhan Win naji mizaice, duk dai abinsa ai bazai?i jikarsa ba ko?. Indai Ramadhan ne a wannan gaSar zai dawo garemu, dan bazamu amince ya samu mulki su Firdausi su cigaba da juya manashi yanda suke so ba. Shine babban jikana na farko, dan haka nima inason abina .
? ? ?? Sosai shawarar mahaifiyar tasu ta Wan basu nutsuwa, dan haka gimbiya Su'adah ta zauna tana sauke numfashi da ajiyar zuciya....

*_TK SPECIAL HOSPITAL_*

? ? ? ??  Kai wlhy idan sama da ?ar zata haWe yau sai na shiga naga halin da gudan jinina ke a ciki, kajimin mara mutunci. Bar ganin kasa waWan nan kayan kai tunanin zanji tsoronka, kai fa ba komai bane sai mai gadin gate Win asibiti mun sani, ni da kake gani na anan ba ?aramin tantiri bane, duk wani gidan shege da shegiya dake ?asar NAYA da mu akai taron bikin buWesa saboda gawurtarmu a iya shege. Idan kaji ?arya cigaba da nunamin yatsa kaga idan ban karya shege ba naga miza'ayi min .
? ? M. Dauda ne ke zuba ruwan bala'i a gaban gate Win Tk special hospital. Dan security Win gate ya hanasu shiga ciki, shine suka tafi da kokawa akan sai fa sun shiga Win. Ganinfa da gaske suke security Win ya Waga waya ya kira ogansa. Jin hayaniyarsu ta cikin wayar ne ya tilastama Dr Shamsu fitowa da kansa dole har wajen gate Win.
? ? ? ??  Kaga matsa masa Daniel .
Dr Shamsu dake ?arasowa wajen gate Win ya faWa cikin Wagama security Win hannu ganin su M. Dauda na neman Salla masa kunkuru. Dan sun haWu su biyu sun ?adandanesa adole sai sun Wagasa. Ga Daniel Win kuma yayi huWunsu dan su taba duk ta gama ragaWe naman jikin nasu.
? ? Cikin bin umarni security Win ya janye jikinsa yana ?wafa da hararsu. Suma harar tasa suke da cigaba da kumfar baki har sai da Dr Shamsu ya dakatar dasu.
? ? ? ?  Kunga Baba ya isa haka dan ALLAH, mike tafe da ku? .
? ? Da farko M. Dauda shima kallon sama da ?as Win yay masa zai yaSa masa baga?ar magana M. Gambo?ya dakatar da shi ta hanyar zungurinsa, shi ya fara magana da sauri.
? ??  Ranka ya daWe dama munzo duba yarinyarmune da aka jima ciwo a dalilin Alhaji Hameed Taura. Wannan mahaifintane, ni kuma abokinsane kuma Wan uwansa na ?ut-da-?ut .
? ? ? Dr Shamsu ya Wan rumtse ido dan shi surutun M. Gambo hawar masa kai yake, a ?asan ransa yana auna Raudha da wanda aka kira mahaifin natane. Tabas M. Dauda ?ya?y?yawa ne, sai dai taba duk ta gama cinyesa ta sake sakashi komawa ba?i. Idan mai nazari ya nutsu tsaf a kallonsa zai Wanga yanayi na jini dake tsakaninsa da Raudha, sai kuma kamanin su Fatisa da shi tafi rinjaye duk da suma sun fisa ?yan gani da ?uruciya a yanzun.
? ??  Maganar gaskiya bazai yuwu na yarda daku kai tsaye ba, saboda dalilai masu yawa. Yarinyar nan kowama zai iya basaja yanzu domin farautar ranta ko nuna dangantaka da ita domin idasa mugun nufinsa akan Taura. Dan haka kuyi ha?uri idan an sallameta zaku ganta. Dan a yanzu dai babu mai ganinta saboda tana ?ar?ashin kulawar ?an sanda .
? ? ??  Kutt... Bantan uban can kayyasa. Kai awa da zakace bazanga Wiyata ba. To wlhy yau an taSo bala'i, ai dama nasan za'a rina shiyyasa na shirya tsaf dan yin kayayatu a gidan redion jaharmu. Zan tafi bazan?i ba, amma Taura ya saurari sa?ona, dama ba'ance mana anji ?ishin-?ishin Win takarar shugaban ?asa zai hito ba, to wlhy nine zan fara masa ?afar angulu ni Dauda uban Raudha mijin Asabe baban ?anjuma da Garbebe.........
? ? ??  Ya ALLAH . Dr Shamsu ya faWa yana Wan ja da baya danjin kansa na sara masa bisa surutun M. Dauda. Su Malam Dauda na ganin haka suka faki idonsa suka kwasa da gudu zuwa cikin asibitin. Securitys ne suka rufa musu baya. A ta?aice dai cikin ?an?anin lokaci suka nema harmutsa asibitin, sai securitys sukai kama-kamar Wakkosu zuwa waje. Ganin abun nasu bana masu hankali bane ga marasa lafiya da basa son hayaniya yasa Dr Shamsu Waga waya ya kira Bappi batare da tunanin zai Wauka ba. Sai dai Alhmdllhi tana a ringin na uku aka Waga. Cikin girmamawa Dr Shamsu ya gaishe da Alhaji Hameed Taura, tare da jero masa bayanin abinda ke faruwa duk da shima daga can yana iya jiyo hayaniyar.
? ? ??  Oh ALLAH waWan nan wane irin mutanene haka? Doctor Please saka wani ya kawomin su gida yanzun nan .
? ? ??  Okay Ranka ya daWe yanzu insha ALLAH  .
? ?? Bayan ya yanke wayar ya dakatar da hayaniyar su Malam Dauda da ?yar yay musu bayani, amma sai suka ?i yarda a cewarsu raina musu wayo Dr Shamsu zaiyi dan su bar asibitin. Anyi-anyi amma sunface basu yardaba, babu inda zasuje. Idan gaskiyane shi Tauran yazo ya samesu a asibitin inyaso sai su bisa.
? ?? Sosai zancensu yasa mutane sake musu kallon mahaukata. Yo inba mahautaba taya zasuce Taura da kansa, mutum lamba na biyu a masu kuWin africa, na Waya a NAYA yazo nan domin su kawai.
? ? Shidai Doctor Shamsu rasama yanda zaiyi yay, sai dai cikin ikon ALLAH yana tunanin miye mafita sai ga Bappi ya kirashi. Cikin rawar jiki ya Wauka, ya kora masa bayanin halin da ake ciki. Murmushi kawai yayi da cewa,  Karka damu ina zuwa .
? ? Idanu Dr Shamsu ya Wan kwalalo da hangame baki na mamaki, sai dai kafinma yace wani abu Bappi ya yanke wayar.

&

? ? ? Bappi ya ajiye wayar yana duban Ramadhan dake gefensa yana shan furar da Bappin kesha shima, tun wayar farko da yayi Anne ta tambayi lafiya ya mata bayani, amma duk da Ramadhan Win na'a wajen ko tari baiyiba, furarsa kawai yake sha yana sarrafa lap-top Winsa kamarma baya a wajen.
? ? ? ? ?  Ramadhan! .
Bappi ya kirashi a hankali.
? ?? ?ago nutsatstsiyar fuskarsa yayi mai ?arancin hayaniya yana kallon Bappin, kafin yace wani abu Bappi ya taresa da faWin,  Tashi muje ka kaini TK hospital .
? ? ? ? Tuni Wan sakewar fuskar tasa ya Sace, sai dai kuma babu damar yin gardama, dan shima Bappin ya tsuke tasa fuskar. Cikin marairaicewa ya maida dubansa ga Anne tamkar zai fasa kuka.
? ? ?  Ni miye nawa kake kallona. Koni nace ka kainin? .
? ? ?ata fuska ya sakeyi da janye idanunsa, batare da yace komaiba ya kashe lap-top Win ya mi?e, jacket Winsa ba?a mai ?yalli dake ajiye saman kujerar gefensa ya Wauka ya Wora saman ba?in wandonsa da ba?ar t-shirt, yanda t-shirt Win ta kama jikinsane yasa ?yawunsa da yanayinsa na mutum mai tu'ammali da motsa jiki ya bayyana. Sosai sumar nan tasha gyara yau sai ?yalli takeyi. ?an corridor Win dake hanyar bedrooms Win Anne ya nufa, ya buWe wani ?aramar drawer na glass da aka saka domin ado kawai ya ciri key batare daya duba na wace mota ya Wauka ba. Dan duk keys Win motocin da suke amfani dashi anan sashen nanne wajen ajiyarsu.
? ??  Furar fa!? .
Anne ta tambaya lokacin da Ramadhan Win ke Waukar p-cap Winsa zai Wora saman kai, dan yasan Bappi sai yayi magana akan gashinsa.
? ? ?? Hular ya gyara ta rufe masa fuska sosai, ciki-ciki yace,  Na ?oshi .
? ? A yanda yay maganar Anne tasan a ?ufule yake, dama yaya lafiyar giwa. Tunda akai masa zancen mulkin nan da aure ?ar sauran fara'ar fuskar tasa ta Sace Sat duk da shi ba mutumne miskili ba, maganarce dai sai ya zaSa da wanda yay niyyar yi saboda jin kansa da yay gado gurin uwa. Gaba Waya a kwanaki biyun nan daga gaisuwa babu ruwansa da kowa a gidan. Gashi kuma Ramadhan yayi mugun tsanar driving a rayuwarsa, ita da Bappi ne kawai ke shigar masa hanci akan ya tu?asu ko yanaso ko bayaso. Amma daya tu?a mota ya gwammaci ma ya hau mashin, shiyyasa mashina Winsa kusan uku a gidan.
? ? ? Duk da yanda yaga bayan motar daya Wakkoma key tayi ?ura haushi ya hanashi komawa ya canjo key. Sai Alu ya ?walama kira akan yazo ya fidda masa ita daga runfa. Lokacin da Bappi ke fitowa cikin jallabiya dan bai canja kayaba hula kawai ya sanyo saboda yamma ce garin yayi luf da alamar hadari. Ramadhan dake amsar motar a hannun Alu ya mi?a hannu ya buWema Bappin gefensa, dan yasan in har shine zai tu?asa a mota baya zama baya.
? ?? Koda Bappi ya shigo komai baice masa ba ya Waura belt tamkar yanda Ramadhan Win ke ?o?arin saka nashi, dan shi ?a'idarsa indai zaiyi tu?i baya ?in saka belt Win, dan mutum ne mai tsananin son bin doka koda ace sauran ?an ?asa na mata ri?on sakainar kashi.
? ? ? ? ?
? ? ? ? ? ? ?? &
??
?? Tunda motar ta shigo Doctor Shamsu ya fahimci su bappi ne, sai ya zare jikinsa da ga wajen hayaniyar ya nufesu. Shine ya buWema Bappi ?ofa ya fito, zai risina domin gaisheshi Bappi ya hana ta hanyar ri?o hannunsa. Cikin kunya da girmamawa Dr. Shamsu ya yarda suka gaisa, kafin yace,  Ranka ya daWe sun riga sun tara mutane, ina ganin muje daga ciki sai na shigo da su .
? ? ? Bappi bai?i hakan ba, dan daga inda yake yana hango yanda M. Dauda da abokinsa ke zazzaga masifa ga mutane da securitys Win asibitin zagaye da su. Wasu na musu kallon mahaukata wasu na dariya, wasu najin daWin abinda sukeyi na yaSa magana ga Alhaji Hameed Taura.
? ? ? Ramadhan da baida niyyar fitowaba sai ya kwantar da kujera ma abinsa ya lumshe idanu tare da ?ara ?arfin a.c dan garin yay luf-luf dayin dumm alamar hadarine, sai Wan zafin ya bada yanayin jinsa a cikin jiki kawai.
? ? ? ??
? ? ? Da ?yar Dr. Shamsu ya lallaSa su M. Dauda zuwa office Winsa. Sai dai duk wani iya shegen da suka shigo da shi suna cin karo da fuskar kamala ta dattijon arzi?i Alhaji Hameed Harith Taura ya gudu. Cikin Wan rawar jiki suka zube a ?asa tun daga ?ofar office Win. ?an murmushi yay musu yana girgiza kansa.  A'a haba kutashi ku ?araso Please .
? ? ?  Ranka ya daWe nan ma ya isa .
Suka faWa cikin haWa baki.
??  Bazai yuwu ku zauna anan ba, kuyi ha?uri ku ?araso.
? ? ? ?? Dole suka mi?e domin cika umarninsa. Bayan sun zauna Bappi ya tura musu ruwa da lemon da Dr. Shamsu ya ajiye masa. Suna ?waWayin sha sunajin kunya, dan haka suka dai daure da ?yar suka haWe yawunsu na ?waWayi. Hannu Alhaji Hameed ya mi?a musu, nan ma suka shiga nanno?ewa sai da yay da gaske suka yarda suka bashi nasu hannayen suka gaisa. A zukatansu sai yaba laushin hannun wannan tsoho suke, koda yake gidan kuWine fa da kansa.
? ? ? ??  Alhmdllhi Doctor ya kirani yaymin bayanin komai game da zuwanku nan, kuyi ha?uri ba'a hanaku shiga gareta bane dan baku isaba, kawai dai saboda tsaro ake taka tsantsan, gashi kuma bamu da tabbacin abinda kuka faWa Win...
? ? ?  Wlhy ranka ya daWe ni mahaifinta ne, ama Wauka hotona a nuna mata . M. Dauda ya faWa cikin zillo yana katse Bappi.
? ?? Murmushi Bappi yayi, dan shima dai yaga yanayin jini, sai dai taba data cinye M. Dauda Winne ya Sadda ainahin kamanin nasa da Raudha.
? ??  Ai bama sai ankai ga nan ba. Yanzu bara muje Wakin kawai .
? ? Kafin ma Bappi ya mi?e su har sun fice, ya Wan girgiza kansa yana murmushi dan dariya suke bashi. Suna abune tamkar wasu firgitattu...........
'


https://arewabooks.com/chapter?id=629a77b967809ad6daab2109






*_Chapter 13_*


*_BA?AR INUWA...=?G?


Da Wumi-Wuminsa=؃?

Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

*_Typing=???_*







*_Episode 17_*


............&Raudha na zaune yau an cire ?afar tata a jikin ?arfen dan kumburin ya sauka sosai, maimakon tayi ramar ciwo sai ta ?ara haske da ?yau saboda samun canjin waje, ga abinci mai ?yau ga a.c.
? ?? Idanu taWan waro saboda mamakin ganin mahaifin nasu, cikin rawan baki tace,  Abbanmu! .
? ? Wannan kawai ta isa amsa ga bappi, dan cike da zumuWi shima M. Dauda ya nufa gadon yana ware hannuwa wai zai ringume Raudha irin na turawa kar Bappi ya rainasu yaga su ?an ?auyene basu iya tattalin ?a?a ba. Sai dai kuma tunkan ya ?araso Raudha tai saurin Waukar filo ta tareshi tana faWin,  Abbanmu lafiya? .
? ?? Sosai dariya ta nema kufcema Bappi, yay ?o?arin kauda kansa yanayi ?asa-?asa. Dan M.?Gambo ya matsa da sauri ya Wirkama M. Dauda dundu a baya.  M. Dauda ka nutsu mana miye haka zaka zubar mana da mutunci .
? ? ? Harararsa M. Dauda yayi, cikin yin ?asa da murya yace,  Kai baka gane ba, idan ba'ayi hakan ba ai sai attajirin nan ya Wauka bama kula da ?a?anmu, kasan su haka sukema ?a?ansu kamar larabawa da turawa. Ko so kake yay tunanin dan munga sun raSesune muka fara son su .
? ??  Eh kumafa hakane kayi gaskiya, sai dai kasan Raudhatu ustaziya ce bazata yarda ba fa, karma kaja ta bamu kunyar datafi wadda muke gudu .
? ?? Duk zancen nasu sarai Bappi najinsu duk da a hankali sukeyi, dan shi ALLAH ya bashi ?arfin ji, zama a iya cewa a wajensa Ramadhan ya gado ?arfin ji, ko yaya kai magana kusa da su sai sunjika da izinin ALLAH, dan haka yay saurin katsesu dan karsu kasheshi da dariya. Ya gyara tsaiwarsa dayin gyaran murya yana faWin,  Ya kamata ku dubata sai muje muyi sallar magrib, na kuma san masaukinku......
? ?? Kafinma ya kai ?arshe M Gambo ya katsesa da faWin,  Ai bamu da wani masauki yallaSai, dan shi M. Dauda ya rabu da gyatumar tata shiyyasa ta taho nan ita da yaran wajen tata gyatumar. Dama yanzu haka munzo biko ne da duba jikin Raudhatun .
? ? ? ? Raudha dake jin tamkar ta fasa ihu dan takaicinsu ta kauda kanta gefe idanunta na tara ?walla. Tana son mahaifinta, tana kuma fatan ya nutsu ya bar duk abinda yakeyi na ashsha, sannan sam bata ba?in cikin nunasa matsayin uba dan bata da kamarsa..
? ?? Bappi yay saurin dakatar dasu,  Ok ok babu damuwa muje muyi sallan first dai yanzu, sai musan abunyi kamar zaifi .
? ? Badan sun so ba suka bisa. Dan gaba Wayansu idonsu nakan HaWaWWun kulolin abincin dake gefen gadon Raudhan. Sai haWiyar yawu suke tunkan suga abinda ke a ciki.

? ?? Suna fita doctor na shigowa. Hakan yasa Raudha ro?onsa aron waya dan gara ta kira Mommy ita kam bazata iya da halin Abba ba. Shima Dr Shamsu ya gamsu da hakan, dan haka babu musu ya bata ta saka number Mommyn, cikin sa'a kuwa bugu Waya aka Waga. Wani daWi ya kama Asabe saboda jin muryar Raudhan Alhmdllhi, duk da dai da safe sunzo asibitin dubata ita da Aunty Hannah ma.
? ? ?  Mommy dan ALLAH kizo asibiti wlhy Abba ne yazo shida baba Gambo
? ?? Zumbur Asabe ta mi?e har tana neman yadda zani. Shi dauda Winne yazo Bingo harma asibitin da kike? .
? ??  Wlhy kuwa mommy gasu ma tare da baba alhaji (Bappi take kira haka). Yanzu ya jasu suka tafi massallaci .
? ??  Innalillahi wa-inna'ilaihirraji'un. Ashe kuwa zanci kaza kazan ubansu a garin nan. Ni yanzu babbar matsalata baza'a barni shiga asibitin ba....
? ? ? ?  Mommy dan ALLAH ki kwantar da hankalinki banga abin faWa anan ba. Kizo asibitin Doctor zai shigo dake yace. Amma mommy dan ALLAH karki tayasa kuyi rikici Please .
? ? Tai maganar tamkar zatai kuka.  To kawai asaben tace mata ta yanke wayar, badan tasan zata iya bin maganar Raudha Win ba.

*_BINA STATE PLACE_*

? ? ? ????  Ranka ya daWe bakace komai ba .
?? Fulani ta faWa a hankali cike da ?asaita tana duban mai-martaba dake kishingiWe a tsakkiyar falon hutawarsa da ko iyalan nasa ba kowacce keda ikon shigarsaba sai Fulani kawai.
? ? ?? Bai motsa ba, sai dai ya saki wani murmushin ?asaita irin na manya, masu kuma ji da girman mulki. Kafin ya Wago idanunsa ya Wan dubeta ya Wauke kansa.
? ? ?  Wai miyasa ku mata a koda yaushe baku da hangen nesa ne? Yanzu banda dai son neman magana miya kawo zancen haWa Aina'u da Ramadhan aure? bayan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login