Showing 39001 words to 42000 words out of 202381 words

Chapter 14 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3245

da muke fata wa ?asar nan ta hanyar basira da ?uruciyar da ALLAH yabaka. Domin NAYA irinka take bu?ata, tabbas irinka take bu?ata.
? ? ? ? Mi?ewa Ramadhan yayi yana girgizama su Bappi kansa. Ya kai hannu ya tura hular kansa baya saboda zufa dake Sillowa a kowacce ?ofa ta gashinsa. Babu abinda zuciyarsa ke ambata sai sunayen ALLAH. Ya sake buWe baki zaiyi magana Pa ya dakatar da shi....
? ? ? ?  Biyayya ga iyayena dole ne a gareka, domin bazasu taSa jefaka a hanyar halaka ba. Tunda har su Bappi suka amshi tayinsu, dolene kaima ka amsa da ga garesu kayi biyayya. Idan ba hakaba babu ni babu kai da ga yau da ga wannan likaci....
? ? ??  Pa Please yayi girma da yawa....
 Baiyi ba Ramadhan. Domin kaima kayi abinda kakeso a shekaru biyar muka kuma ?yaleka, duk badan kafi ?arfinmu ba. Dolene yanzu kaima kabi abinda mukeso dan lokacinmu ne.
? ? ? ?  Ya ALLAH .
Ya faWa cikin sake shiga tashin hankali yana komawa baya ya sake zubewa a cikin kujerar da ya tashi. Gaba Waya ?wayoyin idanunsa sun sake canja kala a lokaci ?an?anin. ?an sassaucin daya samu na damuwar jiya wadda ta fita ta sake maye gurbinta. Gaba Waya gashin jikinsa ya mimmi?e sai faman tura yatsun hannunsa yake cikin sumarsa dan son control Win abinda ke taso masa...
? ? ?? Duk da Bappi ya san Ramadhan Win yakai ma?ura gab yake da birkice musu bai sassauta masa ba. Dan a ganinsa gara ayita baki Waya ta ?are kawai. Hakan yasa kai tsaye ya Wora da faWin,  Sai kuma batun aure, shima mun riga mun maka mata dan ko munce ka nemo ba kawowa zakai ba. Bakuma zai yuwu ka hau mulki babu mace ba, idan har ALLAH ya ?addara zaka hau Win. Dan haka mun gama yanke hukunci mu zamu nema maka aur.....
? ? ? Kafin ma Bappi ya ?arasa numfashin Ramadhan ya fara fisga. Ya shiga laluben hanun bappin dake kusa da shi, da ?yar ya samu ya ri?osa ya damke. Cikin sauri Bappi ya mi?e ya ya rungumesa a jikinsa da kiran sunansa yana girgizashi.
? ? ? Su dukansu ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Wunbin tausayinsa ne a cikin ransu. Wannan yanayi da yake shiga idan ransa ya Saci yana tada musu hankali, babu irin likitan da basu gani ba, amma iya bincike akan sanar musu lafiyar ?wa?walwarsa kalau. Sai dai maimakon su maida hankali gana musulinci sai suke sakaci, dan tabbas al'amarin nasa yana kamanceceniya da nai mai iska ko sihiri, ga diabetis kuma da shima ya zame musu na gado. Dan shi kuma Bappin ne ke dashi, shima Alhaji Basheer Win nada, hakama Ramadhan Win da wasu a cikin yaran gidan ?ammata.
? ? ?  Ramadhan relax, calm down Please .
? ? Bappi ya faWa yana shafa kafaWarsa da Wora masa kofin ruwa a baki. Babu musu ya sha kusan rabi, sai kuma ya mi?e ya sake rungume Bappin. Murmushi Bappi yayi da sake rungumesa da ?yau shima yana shafa bayansa.
? ? ? ??  Please Bappi a sassauta mini koda maganar auren a janye . Ya faWa lokacin da Bappi ke Wagosa da ga jikin nashi.
? ? ? Murmushi Bappi yayi mai ?ayatarwa da shafa sumar Ramadhan Win yana girgiza masa kansa.  Babban sassauci kawai bin umarninmu Ramadhan. Idan kayi hakan sai ALLAH ya albarkaceka da nasarori a rayuwarka ok? .
? ? ?? Maimakon amsa sai ya sake faWawa jikin Bappin ya ?an?amesa har takai mai-martaba da baice komaiba har yanzu sakin murmushi. Shi kansa Pa gefe ya maida kansa yana nasa murmushin dan yasan mai shiga tsakanin Bappi da Ramadhan sai ALLAH. Shi kansa ya buWe masa wutane dan yasan sa sarai akan kafiya da dagiya kan abinda bayaso. Shiko bazai taSa yarda mahaifinsa yaji kunya ba tunda har ya riga ya amshi tayin su president Win....



*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ??? Tarba ta musamman Alhaji Hameed Harith Taura ya samu shi da Ramadhan a fadar ta shugaban ?asa, kasancewar tun a daren jiya Bappi ya sanarma mai-girma shugaban ?asa zuwan Ramadhan Win NAYA ta hanyar text Message.
? ? ? ? Duk da tarin liyafar da aka shirya domin Ramadhan hakan bai wani birgesaba, dan tunda suka baro masarautar Bina zuciyarsa bata tare da gangar jikinsa duk da nasiha mai ratsa jiki da mai-martaba da Pa da Bappi sukai masa.
? ? ? Sai kuma Raudha dakan faWo masa a rai. Sai yanzu yake ?ara yarda da hasashensa kan dalilin Raudha na bama Bappi kariya. Dan haka kawai bazata bada ranta akan wanda bata saniba ko rashin dalilin, zuciyarsa na sake tabbatar masa a yanzu abinda tayi nada ala?a da wannan batun na fitowarsa takara, lallai akwai wani shiri a ?asa da su Bappi basu fahimtaba. Sai dai wanene ke shiryawa? Akan mi? Akan wane dalili? Duk bai saniba shima.
? ? ? A zuciyarsa yake ayyana. (Inko hakane dolene nabi dukkan hanyar daya dace dan na sani koda kuwa hakan na nufin zai iya rasa raina).
? ? ? Taro ne daya tara manyan jiga-jigan jam'iyyar tasu, sai dai gaba Wayansu sunada masaniya akan son tsayar da Ramadhan takarar. Amma kowa yanada manufarsata ta amincewar kuma. Wani yanki a cikinsu kamar su Alhaji Yaro glass sune suka san ainahin manufar. Sauran kuma suke kallon hakan bisa ?ya?y?yawar niyyar manyan jam'iyyar na kawo dai-daito akan rabuwar kawuna dake neman shiga tsakaninsu a dalilin yawan ?an takara. Sai dai kuma duk da haka wasun su zukatansu a ?untace suke da rashin son Ramadhan Win musamman da suka gansa yaro ?arami saboda mafi yawansu sun haura sittin su, kawai dai basu da ?arfin faWa ajine sai ya zam dole suka zuba ido wajen bin gangar yarima asha kiWa.
? ? ? Bayan anci an sha da ga abinda aka tara wanda Ramadhan ko ruwa bai sha ba a wajen suka fara gudanar da abinda ya tarasun. Shugaban jam'iyya da sauran jiga-jigai sukayi bayanai da?welcoming Win Ramadhan cikin su, tare da fatan zai basu haWin kai wajen yin aiki tu?uru da ?ara Waga darajar jam'iyya.
? ?? Ba wani fahimtarsu yake ba, dan sam hankalinsa baya a tare da su. Amma magana da ido da Bappi yay masa ta tilasta masa mi?ewa yay bayani shima. Bayan godiya da jinjina a garesu ya tabbatar musu zasu sameshi fiyema da yanda suke bu?ata.
? ?? Jin kalmar (fiye da yanda suke bu?ata) a bakinsa ya sasu ji a ransu zasu iya juya Ramadhan duk yanda sukeso domin biyan bu?atunsu.....

*_JIHAR ?ILLO. HUTAWA_*

? ? ? ? ? ? ??
? ?? ? ? ?? Tunda Asabe tabar gidan gaba Waya sai ya koma tamkar wani zararre. Duk masifarta da gantalin faWansu da baya ?arewa itaWin ta daban ce a gareshi. Dan a gidan Asaben ce kawai zata samu abunta ta bashi batare da ba?in ciki ba. Amma ko baba Nafi duk ha?urinta akwaita da halin banza a wani fannin itama. Sai dai nata da sau?i akan na Larai.
? ?? Da farko Larai tata ?o?arin ganin neman auren da Alhaji Maude Dallatu Kema Raudha ya dawo kan Wiyarta ne Zabba'u. Dan tata lallaSa M. Dauda akan hakan tare da banka masa rubutu da magungunan malam. Ance tsafi gaskiyar mai shi, dan ta Wan fara samun kansa harma da manta Asabe da ?a?anta da taso yayi, sai dai kuma ba'aje ko inaba aikin ya watse.
? ? ?? Dan a ranar salla tunda labarin abinda ya faru da Raudha yazo kunnensa sai ya rikice harda kukansa. Ya dinga tsinema Alhaji Hameed Taura akan yaja an kashe masa Wiyarsa saliha mai addini. Dan kuka rurus ya zauna yanayi a bakin masallaci. Mutane suka taru a kansa anata bashi ha?uri da lallashi amma M. Dauda sai sake Sare baki yake yana fyatar majina.
? ? ? Daga ?arshe yace inhar anaso yay shiru sai a haWa masa kuWin motar zuwa Bingo inba hakaba yata kuka kenan har sai Alhaji Hameed Taura yazo Hutawa. Mutane sun san halin M. Dauda ?wallon Wan is.... Ne shiyyasa basuyi ?asa a gwiwa ba wajen fara haWa masa wasu ?an kuWaWe. Yai kwanaki biyu kenan kuwa ana haWa kuWin a masallaci. Ba wani kuWin kirki bane suke badawa. Mai hamsin mai Wari ne kawai, shiyyasa haWa kuWin yaWan ja lokaci duk da sun san zuwa yanzu ya samu fiyema dana motar.
? ? Ilai kuwa a daren jiya aka tattare kuWin naira dubu bakwai aka bashi harda canji a sama. DaWi ya sakashi fara godiya yana kuka, harda cewa baisan ana ?aunarsa a anguwar tasu ba har irin haka. Sudai mutane dariya suka dinga gumtsewa kawai. Shi ko ko'a jikinsa, ana idar da sallar asuba ma ko wanka baiyiba yaje gida ya canja babbar riga kawai, rigar duk ta fita hayyacinta da tsufa da dauWa amma bai damuba. Dan itace kawai rigarsa ta arzi?i ta ganin shugaban ?asa. Ya dakwarra wata shegiyar hula da ko wanki babu tare da ita balle sitatin kirki.
? ?? Duk jarabar da Larai taita masa da ?ir?irar suyi rigima ta lalube kuWin bai kulata ba, sai ma Wakko bakko Win kayansa data gama shiga uku dan tsufa yay yayi fitowarsa. A ?ofar gida yaci karo da malam Gambo abokinsa. Yay wani gaba kamar zai kifa sai kuma ya dawo baya ya dafe bango yana hangame baki da haWe fuska.
? ? ? ?  Kai kuma lafiya na ganka anan harda malum-malum? .
? ? Baki M.?Gambo ya washe yana mi?ewa tsaye da leda viva Winsa a hannu, shi kansa ba ?aramin a harmutse yake ba, dan har gwarama m. Dauda Win ta wani fannin.  Kai abokina ya kake magana haka kamar ka manta ni abokinka ne na amana. Ai bai kamata na barka kaje kai kaWai ba babu kara. Dole ne na bika muga halin da yarinyarmu ke ciki tare. Mu kuma san matakin da zamu Wauka akan tsohon nan Taura .
? ? ?? Da farko ?an?ance idanu M. Dauda yayi yana harar M.?Gambo ?asa-?asa. Sai kuma tunawa da yay M.?Gambo ya fisa tujara ?ila idan sun sami ganin Taura zaifi ?wato musu ?anci. Dan yayi al?awarin idan Taura bai sauraresu ba gidan redio zai dawo ya masa terere duk da a yau yaji a labarai an sake cewa Taura da jikansa sunje sun sake duba Raudha a asabitin da aka Soyeta ana bata tsaro na musamman. Ciwon Raudha ya damesa, amma a ?asan ransa gani yake silar arzi?insa ce a wajen. Dan yasan dai baza'a nakasta masa Wiya a dalilin Taura ba Taura ya?i ji?ashi da kuWaWe. Wannan yanada Waya daga son zuwan nasa Bingo...
? ? ?  Abokina daina tunanin nan muje da-ALLAH kar rana tayi .
? ?  A'a ai ba tafiyar bace matsalata M.?Gambo, ka sani duk fa abinda muka samo sammaka zanyi ba raba dai-dai zamuyiba. Dan nasan badan ALLAH kake son mini binbinin nan ba.
? ? ? Kamar m.?Gambo zaiyi magana sai kuma ya fasa, dan yasan halin buyagin M. Dauda. Lallamashi kawai ya shigayi harya ha?ura suka tafi tasha neman motar Bingo.....



*_BINGO CITY (TAURA HOUSE)_*

? ? ? ?? Komai ya ?wace masa, babbar damuwarsa hanashi komawa da Pa da Anne sukayi America. Dan Bappi dai ya?i yace masa komai tunda suka baro gidan gwamnati. Shima Win bai yarda ya zauna da kowa ba ya shige Wakinsa dake a sashen na su Anne. Koda yake bazamuce Waki kawai ba. Dan shima tamkar wani part ne na musamman a wajen. Falone har guda biyu ?arami da babba, ?aramin an shiryasane kawai dan hutawa, inda glass ne kawai ya rabasa da babban sai labulaye. Sai bedrooms biyu, kitchen, store, dining, da ?ofar da zata sadaka da backyard inda akai wani haWaWWen ?aramin garden da yasha tsirrai masu ni'ima, ga madaidaicin swimming pool a gefe da akai masa wani style da ruwa ke fitowa ta wani dutsuna tamkar ?orama. Daga can gefe keSantaccen wajene da akayi da glass an cikashi da kayan motsa jiki ().
? ?? Duk gidan bamai shigowa wajen sai idan aikosa akai, dan ko baya nan mai kula da shine kawai ke shigowa saiko Bappi idan yanason kaWaice kansa. Idan kana hango wajen daga cikin falonsa saboda glass ne a bangon saika Wauka bama cikin NAYA kake ba, dan daga falon kana jiyo ?amshin furanni dana saukar ruwan dake fita a dutsen nan, ga grass carpet ta ko'ina lamarin ba'a cewa komai.
? ? ?? A yanzu hakan ma dai a cikin garden Win yake kwance bisa kujera irin wadda akan ajiye gaban ruwan nan domin hutawa kawai, ?afarsa Waya a ?asa Waya tana kan kujerar, yayi kwanciyar rigingine ne fuskarsa na kallon sama, yay filo da hannunsa Waya yayinda Wayan ke ri?e da gorar ruwa, ya ?urama sama ido tamkar yana irgen gajimaren dake yawo ne a cikinta.
? ?? Abu biyune sukafi komai masa kaikawo a yanzun. Maganar siyasa da su Bappi keson tsundumasa batare da shi ya taSa ra'ayin hakan ba. Sai Wunbin zargin Raudha da yake ganin tayi komai ne da wani dalilinta kona sakawar waninta. Na ?arshe ma tana Wan sukarsa sai dai ba sosai ba, wato maganar aure, babu zancen ?ara aure a budget Winsa, dan haka koma ?ar wacece ake son aura masan shi zai gargaWeta ta bijire ma su Bappi. Dan haka baya Waukar wannan babbar matsala........
'


To Ramadhan B. Taura bara mugani koba babbar matsala bace kamar yanda ka Wauka=??
? ? ? ? ?
?
? ? ? ?https://arewabooks.com/chapter?id=629a77b967809ad6daab2109






*_Chapter 13_*


*_BA?AR INUWA...=?G?


Da Wumi-Wuminsa=؃?

Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

*_Typing=???_*







*_Episode 16_*


..........Tunda mai-martaba ya sako zancen Ramadhan a cikin meeting da yakeyi da ?a?ansa da matansa a duk irin wannan ranar hankalin Gimbiya Su'adah da Fulani da Adda Asmah yake a tashe. Ba komai ne ya tada hankalin nasu ba kuwa sai jin mai-martaba yace har Alhaji Hameed Taura yayima Ramadhan Win mata. A cikin satin nan ma zasu tuntuSi iyayenta dan baya bu?atar abun yay nisa.
? ? Duk yanda gimbiya Su'adah taso daurewa saboda ?an uba dake a wajen kasawa tai. Ta Wago a firgice tana kallon mahaifin nasu. Cike da ?asaita yace,  Mamana kinada magana ne? .
? ? Kowa yasan irin son da yake mata saboda sunan wadda taci, dan haka suka shiga Wan taSe baki suna maida kawunansu gefe rayukansu fal hassadar jin Ramadhan zai fito takarar shugabancin ?asar NAYA a dalilin kakansa.
? ? ?  Abi maganar yimasa matar ne sai naga kamar anyi gaggawa, tunda kaga abinda ya faru a baya kamar ya kamata a bari ya nutsu kafin a sama masa wadda zata dace da shi da matsayin da muke fata zai hau .
? ? ?? Mai-martaba da ke kallon television kamar bazai ce komai ba sai kuma ya Wan murmusa.  Mamana banda abinki wace nutsuwa Ramadhan ke bu?ata bayan wadda ya samu a shekaru biyar da faruwar rasa iyalinsa. Kece fa kike damuwa da rashin aurensa har kike damuna, yanzu kuma an sama masa kina jayayya?. Alhaji Hameed bazai taSama Ramadhan zaSen matar banza ba, sannan yanada iko akansa irin wanda ni bani da shi matsayina na kakansa ta Sangaren mace. Inaga addu'a da fatan alkairi ya kamata mu masa, dan bazasu taSa zaSa masa matar da bazata dace da matsayin da kike kallon ba .
? ??  Amma Abie....
Kansa ya girgiza mata. Kafin cikin ?asaita ya ce,  Na gama magana Mamana .
? ?? Dole tai shiru, sai dai zuciyarta tafasa take tamkar zata kama da wuta. Fulani da bataso Gimbiya Su'adah yin maganar anan ba ta Wan harareta ta wutsiyar ido itama. Dole tai shiru har aka tashi taron kowa ya koma sashensa.

&&

? ? ?  Ammi wlhy bazan amince ba a wannan gaSar, wai taya za'ace ni da Basheer dake mahaifin Ramadhan bamu isa yanke hukunci akan ?a?anmu ba musamman ma Ramadhan sai dai tsoffin nan dake matsayin kakanninsa.
? ? Gimbiya Su'adah daketa kaikawo a cikin falon hutawa na Fulani ta faWa cikin tashin hankali. Kafin Fulani tace wani abu Adda Asmah ta amshe rai Sace.
? ??  Maganar gaskiya wannan fin ?argine Ammi. Amma ni ina ganin tun farko harda sakacinmu. Taya zaki sakar musu ragamar Wanki bayan shi kaWai ne tilon Wa namiji a gidan. DaWin daWawa shine kuma babba.....
? ??  To Adda ya kike so nayi?, bayan kinsan tun daga yayen Ramadhan suka ri?esa suka hanani, wane kalar abune banyiba amma sukai kunnen uwar shegu dani tsoffin nan .
? ? ?  Amma ai basai ta wannan hanyar ne zaki dawo da Ramadhan jikinki ba. Tun a lokacin ya kamata kiyita jan ra'ayinsa cikin hikima shi da kansa zai dawo gareki batare da kin nuna musu koda a fuska ba. Amma ai wannan ?arfa-?arfar tayi yawa. Dan wlhy yanda yakejin maganar waWan nan tsoffin da mutuwa ke gab da su bayajin taki ma .
? ? ? ? Tsaki Fulani tayi, hakan ya sasu kallonta su duka. Ta gyara zamanta na ?asaita tana hararsu.
? ? ?? 

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login