Showing 75001 words to 78000 words out of 202381 words

Chapter 26 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3254

shimfiWawa kodan tukuyci ga talakawan da suka tsaya a rana domin zaSensa.

*______________________________*

? ? ? ? Tun bayan tashin shugaban ?asa a meeting Win wasu a cikin yaransu suka sanar musu da sharaWin daya kawo na yarda da 50-50 akan cabinet saSanin 70-30 da suka tsara. Ransu ya Saci suma matu?a, basuyi ?asa a gwiwa ba wajen mi?a zancen ga nasu god fathers Win. Suma da ga can hankalin nasu a tashe yake, kuma ransu a Sace yake. Duk da kasancewarsu a mabanbanta gari a wannan ranar suka nufo Bingo gaba Wayansu suka haWu domin tattaunawa. Sai dai zaman nasu bai samu akan lokaci ba sai wajen sha Waya na dare. Tsabagen ?warewa a siyasa kuma kusan ?arfe huWu na yamma sai da suka kaima shugaban ?asa Ramadhan gaisuwa har office.
? ? ?? Yayi farin ciki da zuwansu, ya kuma girmamasu matsayinsu na manyan ?asa kuma kakanni a garesa, dan dukansu zama su iya girmar Bappi, wasu kuma sa'anni da shi. Su Win kowa yasan manyan mutanene a ?asar kuma dattijan arzi?i da sukai hidima ma ?asa shekaru masu yawa da suka shuWe. Sannan mutanene masu dattako da bazaka taSa jin bakunansu akan mulkin ?asar ba har sai idan ta Saci. Sai dai abinda ?an ?asa dama shuwagabannin basu sani ba, waWannan dattijan lulluSin biri ne kawai a jikin kuraye, sune ke juya ?asar NAYA bisa table tamkar mulmulallen ?arfe bisa ?arfe. Duk wani shugaba da zai hau a gwamna ko shugaban ?asa sai da yardarsu, sannan duk wani mai taimaka masa da zai naWa sune da kaso mafi yawa a ciki, shiyyasa a kowanne mulki, a kuma kowacce jaha yaransu ne akan madafun iko.
? ? ? Kamar gaske shawarwari masu daraja suka bama shugaban ?asa Ramadhan. Wanda yaji daWinsu kuma yay farin ciki dasu, barin office Winsa kuma bai wuce da awa guda ba har zuwansu gareshi da shawarwarin da suka bashi sun watsu kafafen yaWa labarai dama yanar gizo. inda kowa ya samu damar tofa albarkacin bakinsa. A mafi yawan Comments Win kuma ya ta'alla?a ne ga yabonsu da jinjina mutuncinsu a idanun al'ummar ?asar NAYA.

*11:00pm*

? ? ? ? Su dukansu biyar zaune suke a cikon falon gidan Waya daga cikinsu mai ?arancin haske kasancewar an kashe mafiya yawan fitulun. Sai yaransu huWu irin su shugaban jam'iyya, da Alhaji Yaro glass sai shugaban ?asa mai sauka Usama S. Hamada da Mr Mike Bando vice president Winsa.
? ? ? Bayan sun gama sauraren ?arin bayanai daga bakunan yaran nasu oga kwata-kwata mai shugabantar tawagar dattijan ya ajiye kofin shayin hanunsa yana wani shegen murmushi da faWin,  Da alama yaron nan bazaiyi tsahon ran cika 2years ba, kamar yanda mukai masa fata .
? ?? Sauran dattijan huWu sukai ?ar dariya, yayinda su su Alhaji Yaro glass basuga abin dariyarba anan. Dan har cikin rai sun fara jin fargaba akan taurin kan shugaban ?asa Ramadhan.
? ? ??  Amma ranku ya daWe kenan zamu yarda da sharaWinsa? . Forma Vice president Mike Bando ya faWa cikin jin Waci.
? ? ? ?? Wanda ke kusan tsakkiyar dattijan zaune ya Wan taSe baki da faWin,  Well! Zamu iya yarje masa zakuma mu iya jayayya da shi. Sai dai ku sani dukansu biyu sunada haWari. Yarje masan, da kuma yin jayayyar
? ? ? ? Cikin takaici Alhaji Yaro glass yace,  Kenan ranka ya daWe wannan ?aramin alhakinne zai zamar mana ?adangaren bakin tulu, ya ringa juyamu yanda yake so? Wai mizai hana ya mutu ne a wata shida? .
? ? ?? A tare dattijan suka kwashe da dariya. Sai kuma suka gimtse fuska.  Haka tunaninsa ke ayyana masa, shiyyasa har ya sharWanta abinda ke a zuciyarsa. Shi yaro ne, baisan siyasa ba, bai san komai nata ba, bai san wahalar rayuwa ba dan cikin dukiya ya tashi. Dan haka wannan ba tunaninsa bane...
? ? ?? Da mamaki suka dubi oga kwata-kwata da yay maganar. Murmushi ya sakeyi batare da damuwa da kallon da suke masan ba. Yakai yatsunsa biyu ya Wan Walli bowl Win gabansa mai Wauke da fruits.  Tabbas ba tunaninsa bane, wannan tunanin Alhaji Hameed Taura ne. Dan haka shine zai fara mutuwa kafin yaron .
? ? Ya ?are maganar cikin kaushin murya da Waure fuska. A take su alhaji yaro glass suka shiga kallon-kallo. Dan su kam bama su hasaso hakan ba a ransu, tunda sun san shima Ramadhan Win gwanine na taurin kai da rashin mutunci. Har cikin rai wannan abu yay musu daWi, kuma sunyi na'am da shi. Dan kuwa mutuwar Alhaji Hameed Taura suma shine burin ransu..........
'


*_(Hummm=ض??&?

*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [17/06, 09:26] +234 903 114 6414: *_Typing=???_*



*_BA?AR INUWA=?I?

https://arewabooks.com/chapter?id=62aafdab52e2996a61a92f3d




*_Episode 29_*


...............*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? ? Tattaunawar sa da dattijan ya bashi ?warin gwiwa sosai. Dan yaji matu?ar daWin shawarwarinsu. Da wuri yau ya shigo gida, dan haka yana Wan watsa ruwa ya fito falon upstairs Win domin yin wani Wan aiki. Da kansa ya buWe fridge ya Wauka fresh furarsa da Anne bata gajiya da aiko masa duk bayan kwana biyu. Da ga can gefen falon kujerune guda biyu dake gab da wawakeken glass Win dake tamkar matsayin window, sai dai shi zaka iya fita ta cikinsa zuwa barandar upstairs Win, daga nan cikin falon kuma zaka iya hango kai kawon kowa dake a ?atuwar harabar gidan. table ne tsakkiyarsu, sai fitila doguwa dake tsaye wadda zaka iya amfani da ita idan baka bu?atar hasken falon da yawa. Zama yay da bismilla kafin ya buWe furansa da kilishi dake a cikin kwali. Daga haka ya kunna apple lap-top Winsa ya fara aiki a nutse cike da ?warewar iya sarrafa keyboard. Sosai ya shagala a aikin dake masa matu?ar dadi, dan tsare-tsarene da suka shafi ayyukan da zai Wora cabinet Winsa a kai. Lokaci-lokaci yakan ciri kilishi ya kai bakinsa koya Wan zu?a fura.
? ? ?? Cak yatsunsa da Wan sakewar fuskarsa suka dakata sakamakon jin kamar shashshekar kuka. Sai dai kuma bai Wagoba har kusan sakanni talatin. Tabbatar da da gaske kuka ake a kusa da shi ya sakashi sake nutsuwa yana sauraren inda sautin ke fitowa, kafin ya Wago da ?yar tamkar an masa dole ya kai dubansa ga inda sautin kukan ke tashi.
? ? ?? Babu yalwataccen haske a falon, amma hakan bai hanashi hango Raudha dake zaune can steps na sauka downstairs ba, ba dukanta yake hangowa ba, iya kafaWarta ne kawai zuwa kanta, saboda tana zaune ne a steps Win kusan tsakkiya ta masa ?asa da yawa. ?auke idanunsa yay da ga kanta, ya maida ga agogon dake jikin lap-top nashi, ?arfe Waya saura na dare. Cigaba yay da aikinsa tamkar abin bai damesa ba, sai dai acan ?asan zuciyarsa kukan nata na sukarsa. Bai cika san kuka ba, musamman irin nata mara sauti sai jan ajiyar zuciya. Duk yanda yaso cigaba da aikin cikin shau?in daya fara sai hakan ya gagaresa, dole ya Wauke hannayensa ya gyara zamansa a kujerar tare da harWe ?afafunsa Waya kan Waya ya jingina bayansa da kujerar ya lumshe ido yana cigaba da sauraren fitar sautin kukan nata mai haWe da jan ajiyar zuciya.
? ? ? Tun yana lissafa sakanni ya koma mintuna, har takaisa ga kusan mintuna talatin babu alamar zatai shiru. Takaicin tsayar masa da aiki ya sakashi jan siririn tsaki ya buWe idanunsa. A Wan harzu?e ya mi?e zuwa makunnar wutar falon ya dannasu baki Waya. Warr haske ya gauraye ko'ina.
? ? ?? A matu?ar tsorace Raudha tai saurin mi?ewa tare da juyowa. Gabanta yay matu?ar faWuwa saboda tozali da tai da shugaban ?asa Ramadhan tsaye jikin ?arfen benen hannayensa duk biyu zube cikin 3quarter wandonsa. Fuskarsa kicin-kicin yana watsa mata wani irin kallo da batasan a wane aji zata fassarashi ba.
? ? ? ?? Saurin maida kanta ?asa tai da ga barin kallonsa, yayinda ruWanin da kunyar kayan dake a jikinta suka hadu suka dabaibayeta, ta naWe duka hannayenta a ?irjinta tana shafa damtsen hannunta dan son bawa jikinta kariya. Kayan barci ne masu santsi da taushi baby pink color. Wando iyakarsa gwiwar ta, hakama rigar mai kamar best sai dai hanunta nada faWi, ba wata babba bace, dan ta mata Was a jiki tamkar saida aka gwadata akayita, sai gashin kanta dake Waure a tsakkiya da ribbon yana reto. Raudha tanada gashi mai ?yau, duk da kuwa bawai yanada tsaho kalar da za'a ce masa irin na indiya ko turawa ba. Sai dai a cikin mutane irinmu dole ne a kirata mai baiwar gashi musamman a yanzu da ya samu gyara na musamman da kulawa wajen Feena a gidan aunty hannah lokacin training Win da akai mata, sai ya kara ?yau da zama abin kallo dalilin halittarta nada ala?a da jinin larabawa, dan kafin auren bata taSa sakama kanta relexer Win ba.
? ? ? ? ? Kokawa yake da zuciyarsa da idanunsa da ga barin kalonta amma ya kasa, damin kuwa ALLAH ya azurtata da abinda yake matu?ar so ga diya mace. Tun Ramadhan na yaro yana matu?ar son gashi, dan yana Waya daga cikin abinda ya ?ara sha?uwarsa da Anne cikin ?an?anin lokaci a wancan lokacin. Anne nada gashi sosai, haka zai zauna yayta jagwalgwala mata shi wai yana mata kitso ko tsifa. Har ya shiga secondary school bai daina zaman taya Anne tsifar kai ba dan kawai ya samu damar wasa da shi........
? ? ??  In... Ina yini .
Raudha ta katse shi da ga shagalar kallonta. Komai baice mata ba, sai dai ya janye idanun nasa a kanta. Bata taSa jin ya amsa mata gaisuwa ba, dan haka yanzu da bai amsa Win ba bata damuba ta fara hawowa steps Win cike da tsoro da kunya da nufin komawa Wakinta. Tazo gab da shi zata gitta a bazata taji saukar muryarsa cikin kunnenta babu zato.
? ??  Mike damunki? .
? Duk da ahankali yay maganar bata hanata jin tasirinta cikin zuciya da Sargon jikinta ba. Kanta dake ?asa ta girgiza masa, cikin ?o?arin danne kukan dake taso mata tace,  Babu komai .
? ?? Komai bai sake ce mata ba, sai ma raSawa da yay ta gabanta ya koma inda ya baro. Bata cigaba da tafiyar ba har sai da yakai zaune da kusan minti biyu.
? ? ? ? Sum-sum ta nufi hanyar bedroom Winta batare data yarda ta dubesa ba hawaye na rige-rigen sake sakko mata saman kumatu. Daga inda yake zaune, ?wayar idonsa ta bita da kallo harta shige. Idanun ya maida ya lumshe tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya ya lafe jikin kujerar yana kokawar danne abinda ke taso masa....

&&&

? ? ? ? ? Tun daga wannan ranar Raudha da shugaban ?asa basu sake haWuwa ba. Sai dai kamar kwankin baya, takanji shigarsa da fitarsa gida. Dan takan jima batai barci ba. Takai ko dare ya raba bai shigoba sai taji shigowar tasa.
? ? ?? A haka suka kuma shanye satin ya zam satinau uku da aure da kuma shiga gida gwamnatin. A safiyar juma'a kusan 12pm na rana sai ga su Aunty Hannah a bazata harda Hajiyar birni sun kawo mata ziyara. Harga ALLAH taji matu?ar daWi da yin farin ciki, duk da tsananin tsoron al'amuran aunty Hannah a yanzun. Sun samu tarba ta mutuntawa a gareta dama ma'aikatan gidan. Dan Mama Tambaya ce tsaye kan komai har sai da taga kuku ya wadata gabansu da abinci na musamman da abin sha. Bakin Hajiyar birni har kunne tanata zuba santi yau gata a fadar shugaban ?asar NAYA. Kuma jikarta ke amsa sunan matar gidan, ?arta matar vice president, kai wannan daWi ya mata yawa. Ta kama Raudha ta rungume tanata saka mata albarka ko damuwa da ramar datai babu wanda yayi.
? ? ? ?? Raudha taji daWin ganin Yasmin da yayunta su Fatisa. Har su fatisan ke faWa mata aunty Halima zata wuce da su gidanta a Bina su koma makaranta. Hakan ya mata daWi, dan dama bata son zaman su Fatisa a Bingo hannun su Hajiyar birni gudun kar a saka rayuwarsu a garari kodan rawar kansu, saboda mummynsu bata da wani ?arfin iko akan komai. Babu abinda zaman nasu zai amfana musu sai ?ara lalacewa duk da taga kamar sun Wan nutsu yanzu tun sakin da Abbansu yayama Mummy.
? ?? Batai ?asa a gwiwa ba wajen ro?on Hajiyar Birni a bar mata Yasmin anan. Babu wanda yace mata komai akan hakan, sai ma hajiya mama data wani taSe baki da hararta.
? ? ?  Oh saboda ita kaWai kuka haWa uwa da ita? Yanzu Raudha har idonki yayi buWewar raba Wayan biyu tsakanin Yasmin da su Noor? .
? ? ?? Kai Raudha tai saurin girgizawa,  Lah a'a wlhy Hajiya mama ba haka bane, dama so nake naji idan za'a barmin Yasmin Win sai nace itama Noor a bani tunda Asim shi namiji ne .
? ? Hajiya Mama zata sake magana aunty Hannah ta katsesu.  To inaga mubar maganar haka sai munje gida ma tattauna. Sai itama Asabe a kirata idan ta amince .
? ? Badan Hajiya mama taso ba tai shiru. Daga haka suka cigaba da hirarsu har lokacin salla yay Raudha ta kaisu Wakinta dan suyi. Wasun su sunyi alwala wasu na ?o?arin yi Asim yace mata zai ?ara shan lemo. Da to ta amsa masa tana Wan murmushi. Taja siririn gyalen jallabiyar jikinta ta yana ta fito domin Wauka masa.
? ?? Yau ne karon farko da tun zuwanta gidan ta nufi hanyar kitchen, badan ta tabbatar nan Winne kitchen Win ba. Sai dan taga tanan kuku ya dinga fito musu da abinci Wazun. Tana ?o?arin Waura hanunta a handle Win ?ofar dake a rufe taji kamar ana magana a hankali, kuma kamar muryar Aunty Hannah data fito a Waki tun shigarsu tana amsa waya. Nutsuwa tai ta kasa kunnenta, sai ko tajiyo aunty Hannahr na faWin,
? ? ? ? ?  WaWan nan sune kalolin abubuwan da yafi sha kenan? .
? ?? Kuku ya amsa mata da faWin,  Eh ranki ya daWe. Amma kamar yanda na sanar miki har yanzu bai taSa cin abincin gidan nan ba. Amma kullum akayo sharar sashensu nakanga alamar kwalayen anci nama musamman kilishi, sai kuma fura da naga yana shigo da ita da kansa duk bayan kwana biyu .
? ? ??  Fura kuma? .
 Eh ranki ya daWe .
? ?  Okay hakan ba matsala bane. Zamuji daga ina ake kawo masa furan da naman ba damuwa. Yanzu dai daga yau duk bayan sati za'a dinga kawo waWannan kalolin drinks Win zuwa nauyin kowanne milk cikin cefanen gidan nan idan zakayo. Sai ka kula sosai wajen zubasu a iya fridge Win da yake mu'amula da shi. Maganar abinci kuma zan saka matarsa ta kula da shi akan cinsa dan muna bu?atar ya dingaci Win, dan muna bu?atar waWan nan abubuwan su dinga tasiri a cikin jininsa a hankali yanda babu wani likita da zai iya fahimta da wuri sai dai a Wauka diabetis Winsa ce .
? ? ??  Okay Ma baku da matsala da hakan, dan Wazuma nayi magana da Aunty (forma first lady, ?anwar mahaifiyarsa ce, uwa kenan take a wajensa, kuma tun yana ?arami itake tsaye kan karatunsa saboda mahaifiyarsa ta rasu wajen haihuwarsa, a hanun mamarsu first lady Win ya tashi ma. Aikine dake bu?atar sirri, shiyyasa ta Worasa akai gudun kar aci amanarsu ko a samu matsala. A haka ma akwai abinda ya sani da ita aunty Hannah Win bata sanshi ba). Ta ?aramin bayani sosai dama akansu Win da yanda zai dinga amfani da shi a abincin nasa musamman ma shayi. Amma na mata complain akan matarsa, tace babu damuwa itama koda taci .
? ?? ?an jim Aunty Hannah tai, sai kuma ta Wan Waga kafaWa da taSe baki alamar ko'a jikinta inhar burinta zai cika na ganin mijinta a kujerar shugaban ?asa wataran.  Ba damuwa idan tacin itama kamar yanda first lady Win ta faWa. Sai dai ka kula, ba kowanne ma'aikaci bane namu a cikin ku, sannan wanda suke namun ma da ga kai sai Tambaya kuka san sirrin aikin da kukeyi .
? ? ??  Okay Maa. I promise bazaku taSa samun matsala daga gareni ba kuma kun sani, Aunty Bushira tamin komai a rayuwa, miye amfanina idan ban saka mata da bu?atarta ba.

? ? ? ?? Da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login