Showing 153001 words to 156000 words out of 202381 words

Chapter 52 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3247

Harka tunamin Abbanmu. Idan mukai masa laifi koya tashi baida ko sisi sai ya hana kowa zuwa makarantar boko ranar. Ya ringa faWin,  Anma fasa bokon, daga yau bazaku sake zuwa ba, bandama shegantaka irin ta bature yabi duk ya katantane duniya ya hana kowa zaman lafiya, komai bazaka samesa yanda kake muradi ba sai kayi wani abu shege a.b.c.d kai nifa shiyyasa ma ana kaini ina tserowa a makaranta da ?yar na haWa sakandire Win ma .
? ? ? A bazata dariya ta ?wace masa. Har ha?oransa na bayyana baki Waya sai dai ya kai hannu yana karewa.  ALLAH na lura Abba Wan darune? . Ganin yanda ya karSi zancen ya saka Raudha dake nata ?ar dariyar itama faWin,  Tab damma baka sanshi bane. Wlhy duk randa darun Abba ya tashi gidan nan ranar kowa sai yaji a jikinsa. Ko ruwa ka cika kofi zakasha sai yace ka ?ara masa talauci kana ba?in cikin ya zama mai kuWi .
? ?? Yanzu kam sosai yake dariya. Raudha da farin ciki ya cikata itama ta tura yatsunta duka a cikin gashinsa tana masa susa. Nan ta shiga bashi labarin M. Dauda sai dai na hankali wanda tasan mutuncinsa bazai zube a garesa ba. Cikin amincin ALLAH sai gashi ?aunar mahaifinta ta sauka masa a rai har yanajin sassaucin takaicin halayyarsa tada da bincike yazo da ita.
? ? ??  Ya kamata ma muje mu gaishe da Abba Hutawa gaskiya .
Cak Raudha ta dakata da susan da take masa a cikin gashi ta tsurama ?ya?y?yawar fuskarsa ido idanunsa a lumshe suke yayin da hannayensa duka ke harWe a ?irjinsa yana kwance rigingine. Yanda ya nutsu zai baka tabbacin susar da take masa cikin gashi na masa daWi. Ya buWe lumsassun idanunsa da suka canja launi a hankali ya zuba mata su. Gira yaWan Waga mata yana sassanyan murmushi.  Yadai naji kinyi shiru Ustazah? .
? ?? Hawayen da suka Wan cika mata ido ta haWiye, cikin ?a?aro murmushin itama tace,  Nagode da karamcinka .
? ? ? ?  Cmon johre. An gaya miki Abban nakine ke kaWai banson iyayi .
?? Yay maganar yana dungure mata hanci da ?o?arin mi?ewa zaune. Toilet ya shiga, ita kuma ta sauke ajiyar zuciya da hawaye lokaci guda. Wani abu mai muhimmanci na sukar ranta. Koda ya fito wanka cayay ta kawo masa sauran namansa. Dan bacin ran daya shigo da shi ta riga ta gusar da shi. Kawo masa tai harda kunun, yako ci abinsa yay ?at sannan ya koma bayin yayo brush, koda ya dawo assignment Win ta nuna masa inda bata gane ba.
? ? ??  Ustazah! Kibar batun Assignment Win nan nima inada nawa Assignment Win mai kawo lada ma.
? ? ? ? ??  Please Ya Ramadhan dafa an koma hutu idan ALLAH ya kaimu zamuyi submitting .
? ?? Gadon ya hawo yana Waure igiyar rigar barcinsa. Ya zare mata hijjab Win jikinta sannan ya Wauka takardar data rubuta questions Win da amsar data rubuta daban na wanda ta gane.  Yarinyar nan kanki fa naja .
Ya faWa cikin Wage mata gira. Murmushi kawai tayi da maida kanta ?asa. Shima hankalinsa ya sake maidawa ga takardun yana faWin,  Ai gyaran ma kaWanne . Bayani ya shiga mata dalla-dalla harma akan abinda bata tambayesa ba, dan shima yayi course Win sanda yana jami'a. Sosai taji daWin bayaninsa har tana sake za?ulo masa wasu tambayoyin. Sai dai ta?i sakewa da jikinta sai faman karewa take da hannu kamar mai jin sanyi. Tsaf yana lure da ita amma yay kamar bai gani ba. Zata sake jeho masa wata tambayar ya turo kayan karatun nata ?asa da jawota jikinsa yana faWin,  K ni na gaji da aikin bautar bature zo kiji wata magana .
? ? Gabantane ya shiga faWuwa. Sai dai ko saurarenta baiyiba yaja musu bargo ya matseta a jikinsa yana shinshinar wuyanta da kai mata kiss's..........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [05/07, 13:25] +234 903 114 6414: *_Typing=???_*







*_Episode 55_*


..........Yau Win ma dai kukan tasha sosai fiye dana ranar ma, a ganinta yauWin ma babu banbanci da shekaran jiyan. Shidai aikinsa lallashi da jinjina ragwantakarta, duda dai yasan shi Win bana wasa bane. Bayan sallar asuba koda ya nuna sake ziyartarta kuka ta saka mishi iya gaskiyarta tana ro?onshi idan ya sake mutuwa zatai ita dai. Ta bashi tausayi ta bashi dariya kuma. Amma sai ya gimtse da nuna mata baifa san zancen ba a haka zata saba ai. Kuka sosai ta dingayi tana yarfe hannaye kamar wata ?aramar yarinya. ALLAH ne ya taimaketa Bappi yay kiransa zasuyi magana, dan dama shirin office zaiyi daga Taura house can ya nufa. Ita kuma sai ?arfe Waya zata wuce gaida su asabe daga can ta zarce gida.
? ? ?? Badan yaso ba dole ya mi?e ya zura doguwar rigar jallabiya ya fita batare daya kalli Raudha dake ma?ure cikin labule ba tana sharar hawaye. Ganin ya fice ta faWa toilet, wanka tayi da ?ara gyara jikinta dan ita dai harga ALLAH zafi takeji sosai. Yau dai anyi jarumta an shiga ruwan zafi tanata raki ita kaWai. Koda ta fito harta shirya ta gyara Wakin bai dawo ba. Dan haka ta saka hijjab ta fita gaida jama'ar gidan.
? ?? Kamar ko yaushe bata wani samu tarban arziki ga gimbiya Su'adah ba. Sai ma zageta tas da Lubnah da Aynah sukayi wai kwana uku batazo ta gaishe da Maah Win ba. Bata da abin faWa dan tasan ita mai laifi ce. Yau ma da taimakon Bilkisu ta baro sashen bayan ta zage Aynah da Lubnah duk da kuwa duk sun girmeta. Masifa taitaima Raudha akan lokaci yayi da zata ?arfafa ranta tabar zama su Lubnah na takata yanda suke so koda agaban Maah ne. Maah uwace, amma su ai ?annene a gareta koda sun girneta tunda kanen mijinta ne. Murmushi kawai Raudha tayi amma komai batace ba.
? ? ? ? ?in komawa tai part Winsu duk da Anne tace Ramadhan ya baro wajen Bappi, suna nan a falon suna taya Anne shirya table Ramadhan ya fito cikin shirin office. ?anyar shaddace golden yollow a jikinsa daketa maiko harda babbar riga, sai dai bata cika girma ba dai-dai irin ta matasan zamani da suke yayi. Sai ba?in takalmi _chukka boot_ da hula tangaran daketa Waukar idanun mai kallon. Ko kunya babu ya mi?ama Raudha dake ?o?arin gyara mayafinta agogonsa _zenith_ wai ta saka masa. Sai wani faman Waure fuska yake. Sai da taWan dubi sashen da Bilkisu da Anne suke taga sun Wauke idanunsu kamar basu san mike faruwa ba sannan ta amshi agogon ta Waura masa kunya kamar ta nutse.
? ? ? Kona gode babu ya raSata ya wuce zuwa dining. Ta Wan bisa da kallo ranta fes dan gara wannan fushin da azabar da tasan zata sake WanWana a hanunsa. Anne ce ta sakata dole ta haWa masa abinci, sannan suma suka zauna har Bilkisu da data karya anan.
? ??  Yaya kamar bakajin daWi? .
Cewar Bilkisu cike da kulawa. Anne da tun Wazu hankalinta na kansa itama dai kallonsa tai. Ya Wan yamutsa fuska da sake tsuketa. Sai dai komai baice ba. Anne ce ta sake maimaita masa tambayar Bilkisun. Cikin Wan haushi-haushi yace,  Kawai bana son fitar ne .
? ?? ?ar dariya Anne da Bilkisu sukai da lallashinsa. Raudha kam da tasan ainahin fushin murmushi kawai tai ta?i yarda kuma su haWa ido. Shi ya fara mi?ewa. Harya gama sallama da Anne zai wuce ya faki idonta ya sakarma Raudha ran?washi akai.
? ? Ba shiri ta saki karamar ?ara. Gaba yay abinsa ko waiwaye babu, Anne da komai ya faru akan idonta tace,  Mugunta dai babu ?yau wlhy Ramadhan mita maka? .
? ? ? ?in tankawa yay, sai ya Wagama Anne yatsunsa biyu alamar bye. Ita dai Bilkisu dariya kawai take ranta fal nishaWi ha?arsu ta kusa cimma ruwa. (Batasan tuni tacin ba itace bata da labari). Bayan mintuna kaWan suka jiyo jiniyar tafiyar motocinsa. Hakan ya bama Raudha damar bararrajewa suka daura hira da Bilkisu da Anne. Kusan ?arfe goma ba?uwar Anne ta iso......
? ? ? ?? Sosai kunya ta lullube Raudha lokacin da hajiya take bayanin kayan da Anne tasa aka kawo mata nagartattu haWin sakwattawa birnin shehu tun daga ?asar Nigeria. Hajiya. Bata wuce ba sai kusan sha biyu, a lokacin Raudha ma ta mike taje tai shirin dan lokacin tafiyarsu ya gabato. Umarnin Anne ta bi na zuwa yima su Gimbiya su'adah sallama. Bayan ta kammala da kowane part harsu Yafendo ta nufi part Win surukarta a ?arshe. Ita kaWai ta samu a falo hakimce cikin kwalliya sai zuba kamshi take, duk da tasan bata kaunarta ta daWe da bata lambar girma da yabo na iya tsara kwalliya da ado, dan sosai jikin gimbiya Su'adah ke Waukar wanka, ?ya?y?yawa ce itama gata fara tas masha ALLAH, matsalarta kawai bata fara'a kamar wata sojiya=??.
? ? ? Kamar ko yaushe data gaisheta bata amsaba. Ta watsar da ita a dur?ushe tsahon muntina, Raudha data ga karta makara tai mata sallama zata mike amma saita dakatar da ita. Cike da gadara da tsanar data kasa haWiyewa tata tace,  Kin dage sai kin zauna da Ramadhan duk da na nuna miki hanyar salama kin runtse idanunki. Okay fine, sai ki shirya shigowar Aynah ku goga kishi, mai sa'a ta haye .
? ?? Wani irin dummm kunen Raudha ya Wauka. Ta Wan Wago ido ta dubi gimbiya Su'adah. Sai dai wula?antaccen kallon data maka mata ya sata maida idanun ?asa dole. wani irin abune yake sukar zuciyarta mai zafi da batasan ma'anarsa ba. (Kishi?) kai ina na kishi bane, domin *_babu so miya kawo kishi?_ maybe tsoro no kawai. To amma abinda takeji baya kama da tsoro sai jin Waci. Dan har wata hajijiya takeji kamar tana yawo da kanta a sararin samaniya. Sai dai ta danne a nutse taima Maah godiya da sallama ta mike ta fita duk da bata amsa mata ba.

? ? ? ? Gaba daya Raudha bata fahimtar komai a gidan hajiyar birni. Babu abinda ke mata kaikawo a rai da zuciya sai furucin Maah na auren Aynah da mijinta zaiyi. Tabbas ko ta?i kota so ta yarda ta fara son shugaban ?asa Ramadhan. Irin son nan kuma mai kama zuciya da baya saki cikin sauki, duk da ita har yanzu bata da tabbacin shiWin yana son nata. Tun tana dauriya har saida hawaye suka dinga ziraro mata, saukintama akwai ba'a gaban Asabe bane. Kagara tayi ta koma gida dan bata son tayar musu da hankali, gefe kuma tana kwaWayin yin maganar da Mommy ko taji sanyi a ranta dai.
? ?? Basu bar gidan ba sai bayan sallar la'asar. Driver Winta ta samu yana jiranta, dan hala tai sallama da su Basma da sukai mata rakkiya ta wuce. Kafin su karasa government house ma tasha kuka sosai a mota, suna zuwa ta danne ranta dai ta amshi tarbar da Mama Ladi da Mama tambaya sukai mata harma da sauran ma'aikatan sashenta da suka riski dawowar tata.
? ?? Duk liyafar da aka shirya musu ta abinci ita da Ramadhan Win da dinner bataji ta birgeta ba. Gashi shi baima shigo gidan ba har kusan tara na dare. Tana falo tsaye shayi take haWawa koshi ta Wan sha ta kwanata sai gashi. Tafiya yake a kasalance babbar rigarsa sa?ale a hannu yana ??????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
o?arin kunce agogonsa tunkan ya ida hawowa. Sai da taWan rumtse ido ta karanto addu'a da fatan ALLAH ya bata ikon shanye halin da take ciki kafin ta juyo garesa.
? ? ? Sannu da zuwa tai masa da nufarsa kai tsaye domin amsar kayan hanunsa. Babu musu ya mika mata komai sai dai bai amsa sanun datai masan ba. Sai ma yar harara daya sakar mata duk da a kasan ransa yaba ?yawun da rigar jikinta tai mata yake. Rigace mai santsi sai dai sam babu nauyi tattare da ita kalar blue, sai dai an mata kwalliya da ba?i kaWan-kaWan, sai ta saka hula blue a kanta kamshin khumra mai sanyin daWi na tashi a jikinta sama-sama. Cikin sauke ajiyar zuciya yabi bayanta Wakinsa data nufa.
? ? ? ?? Kusan a tare suka shigo, ta ajiye kayan inda ya dace da nufar fridge dan bashi ruwa. Yayinda shi kuma ya hau zame kayan jikinsa da suka damesa sosai. Kanta a ?asa ta tsiyaya ruwan ta mika masa lokacin da yake zaune bakin gado yana kunce takalnan kafarsa. Bai dago ba har saida ya gama cirewa, kafarsa dake cikin ba?ar safa ta bayyana. Ruwan ya amsa nanma yana Wan hararta, ita dai sai tayi guntun murmushi da ?o?arin danne zafin da takeji a ranta.
? ? ?  Kayi hakuri dan ALLAH .
Ta faWa cikin sanyin murya lokacin da yake miko mata kofin ruwan daya shanye gaba Waya. Mikewa yay kamar bazai tanka ba. Sai da ya nufi hanyar toilet ya bata amsa kausashe...
? ? ?  Da kikaimin mi? .
Ita dai babu bakin cewa komai, da zai tausaya matama daya barta da abinda takeji a ranta. Mikewa tai ta fice kafinma ya fito. Ta koma falo ta karasa haWa shayinta tai zaman sha a dining dan tasan dole zai fito nan abinci koya bu?aci takai masa can........

? ? ? Shayin take sha, amma tunaninta sam baya tare da duniyar mutane. Tayi matukar yin zurfi a tunani har Ramadhan daya fito ya karaso dining Win bata sani ba. Yayi kyau cikin kananun kaya farare tas daga wandon har rigar. Sai ba?in Slippers daya kara fiddo hasken kafarsa. Idanu kawai ya zuba mata ransa fal mamakin mi take tunani haka da zurfi, dan shi a ganinsa yanda take da karancin shekaru kamar bata da wata damuwa da zata iya damunta a rayuwa. Hanunta da take zagayawa kan kofin ya rike cikin nasa ya matse da kofin. Zafi ya ratsata ta dawo hayyacinta firgigit. Sai kuma ta bata fuska da shagwabeta kamar zatai kuka.  Ya Ramadhan da zafi fa! .
? ?? Bakinsa ya Wan taSe da faWin,  Ai dan kiji zafin nayi. mi kike tunani haka? .
? ? ? ? Nannauyan numfashi taja a hankali, ji take kamar ta rushe masa da kuka. Amma sai zuciyarta ke tausarta akan ta daure har sai taji daga bakinsa tukunna. Cikin ?o?arin danne ainahin damuwarta tai ?asa da kanta idanunta na tara kwalla.  Dan ALLAH kayi ha?uri ka yafemin, ALLAH inajin tsiro ne kawai shiyyasa. kuma akwai zafi wajen jinake kamar zan iya mutuwa .
? ? ? Idanu ya Wan tsura mata na wasu mintuna. Sai kuma ya lumshesu ya sake buWewa a kanta yana furzar da numfashi.
? ? ?? Jin yaki cewa komai ta Wago ta Wan dubesa fuska share-share da hawaye. Kauda kansa yay da rumtse idanu yana cizar lips. Sai kuma yaWan murza goshinsa kafin ya zaro tissue dake a dining din ya mi?a mata.
? ??  Bani abinci barci nakeji .
??  Baka ha?ura ba dan ALLAH .
? ? ? ? ? ? ? Fuska ya sake tamkewa.  Nifa bana son nacin magana abinci nace ki bani ko .
? ?? Da ?yar ta haWiye kukanta ta mike tai masa yanda ya bu?ata. Sai dai abincin ma kaWan yace ta zuba masa shima ta bashi shayi. Duk yanda ya bu?ata haka tai masa. Kafin ta koma wajen zamanta ta cigaba da shan shayinta da duk ya huce da cokali. A haka Bilkisu da yasa ta dawo gidan da zama baki Waya har sai lokacin bikinsu ta fito ta samesu. Sannu da zuwa tai masa, sannan takai zaune itama dan dama bataci abincinba yau karatun alkur'ani tayi.
? ? ? ??  Su Muneera fa? .
Ya tambayi Bilkisun batare daya daina cin abincinsa ba.
? ??  Yaya ai muna isowa kayansu suka kwasa driver ya juya dasu kamar yanda Pa ya basu umarni .
? ?? Kansa kawai ya jinjina. Raudha dakema Bilkisu kallon rashin fahimta dan batasan da barin su Aynah gidanba ta nuna mata Ramadhan da ido tana Waga mata gira. Kanta kawai ta maida kasa dan ta gane Bilkiaun na nufin ta tambayesa.
? ? ?? Haka suka kammala cin abincin kamar wasu kurame. Ramadhan ya koma falo ya Wan zauna yana kallon labarai. Raudha kuma ta shiga tambayar Bilkiau

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login