Showing 135001 words to 138000 words out of 202381 words

Chapter 46 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3267

faWa a hankali. Idanunsa da har yanzu jan ya?i kwaranyewa a cikinsu ya Wan rumtse, ga mura ga fitina da yaketa ?o?arin haWiyewa ta?i hadiyuwa. Iska ya Wan furzar dakai hanunsa saman goshi ya shafa, tunda tace ALLAH kuma ta gama da shi. Amma hakan bai hanashi yin magana a da?ile ba.

???? Dan kin rainani ni zakizoma da wannan abun a fuska?! .

??(Oh ALLAH, dama akan ni?aff ne?) ta faWa a zuciyarta tana lumshe ido. A fili kam hannayenta ta matse waje guda. Cikin sanyin muryarta dake tsumashi batun yau ba tace,  Dan ALLAH kayi ha?uri ALLAH kunyarka nakeji .

?????(Kunya) ya maimaita kalmar a ransa yana Wan bubbuga yatsansa bisa lips Winsa idonsa a kanta.  Okay! Naji ciresa to, inba hakaba kuma ni bashi zan cire ba, wancan zan cire .

????Kukane kawai ya ragema Raudha ta fashe da shi. Mutumin nan so yake kawai ya zautar da ita a gidan nan, dan sarai ta fahimci abinda yake nufin zai cire. Babu yanda ta iya dole takai hannu tana kwance ni?aff Win sai dai ta rumtse idanunta... Hararta yay ya Wauke idanunsa dan ya tsani ganin hawayen nan.

????Jin bai tanka ba yasata satar kallonsa sai taga hankalinsa baya gareta. Saurin saka nikab Win tai ta goge hawayen. Kafin ta Waura basket Win saman table Win ganin ya sauke ?afafun nasa. Abincin ta haWa masa ranta cike da fatan ALLAH yasa ya barta ta koma Wakinta. Sai dai addu'ar tata bata amsu ba. Dan bayan ya gama shan ?amshinsa lap-top Win ya ajiye gefe tare da nuna mata gefensa fuska a tsuke.

????(Nidai tawa ta ?are) ta ambata a ranta tana mi?ewa tabi umarninsa dan har tafara jin nutsuwa ganin Wan sake mata da yakeyi kwana biyun nan, sam bazataso su koma ?ar gidan jiya ba. Duk da 2seater ce sai da taWan takura sakamakon yanayin nasa zaman. Lap-top Winsa ya Wauka ya maida a cinya yana faWin  Ohya bani, dan hukun cinki kenan yau a gidan nan ciyar dani abinci daga nan har dare . Ya matso da fuskarsa gab da tata. Cikin raWa ya ?arasa faWin,  Inba hakaba kuma na rantse ni zan c....

???A zabure ta Waura hanunta saman bakinsa ta toshe, tsabar rikicewa harda tallafo ?eyarsa da Wayan hanunta .

???? Ni dai gaskiya-gaskiya to nama fasa abotar a kwance wlhy .

???KaWan ya rage dariya ta kufce masa. amma yay dauriyar dakewa yana bin fuskarta da idanun ke rumtse da bakinta dake maganar da kallo. Ga jikinta sai tsuma yake. Sosai yake jin nishaWi idan ya ganta a yanayi na tsorata ko kunyarsa. Hanunsa yasa ya janye nata hanun daga bakinsa harda Wan bugesa.

???? Ustazah yaushe kika koma hakane wai? To ai mai raba wannan abotar sai mutuwa mun ?ulla kenan .

??? To an taSa dole ne? .

Ta faWa cikin waro idanu tana sake ?waSe fuska. Hancinta ya lakata kaWan da Wage gira sama ya kashe mata ido Waya.  Abota dani dolene yarinya. Dama kika samu na zaSeki zakimin iyayi . Ya?are maganar da wani salon taSe baki kamar wani mace. Hakan sai yay bala'in saka Raudha dariyar da batai niyya ba. Sosai murmushin fuskarsa ya ?ara faWi shima. Sai dai tana gama dariyar ta Wago da faWin,  ALLAH yanda kayi sai kace mace. Baba Laran gidanmu haka take idan tana faWa .

???Fuska ya tsuke da kwaSeta yana hararta.  Waye macen? .

??????Dariyar dake yalwace da fuskarta ta sake ?yal?yalewa da ita tana kai hannu ta danne bakin. Yayinda shi kuma ya kai hannu ya mangare mata kai ransa cikeda nishaWi. Ganin ta?i daina dariyar ya sake bata ran?washi....

???? Wayyo Mommyna zai Sararmin da karatu na .

??(Kan uban nan) ya faWa a ransa dariya na kufce masa shima. cak ta tsaya da tata dariyar ta zuba masa ido batare data sani ba. Dan wani irin ?yau dariyar tai masa. ha?oransa duka sun bayyana ba kuma yana yinta a haukace bane...

??? Sharri kika koma kuma Ustazah? . Ya faWa da sake kai mata ran?washi yana dariyar har sannan sai ta du?e kan nata ya sauka bisa cinyarsa hularta na zamewa ta faWi ?asa. ?o?arin Wagota ya shigayi amma ta?i yarda. cakulkulo ya fara mata a wuya, cusa kanta take sakeyi tana dariya da ?o?arin ture hanunsa.?

???Jinsa yake a wani irin nishaWi daya jima baiyiba a rayuwarsa. Zai iya rantsuwa tun bayan rasuwar Haseenahr sa da Amnah bai sake farin ciki makamancin hakan ba da yake a kwanakin nan musamman yanzu. Yanda gashinta data Waure ke reto ya sashi kama ribbon Win ya zare gashin ya tarwatse. Da sauri Raudha ta Wago dan batama san hulan ya zame kansa ba. Sai kuma kunya ta kamata jin ya tura yatsunsa a ciki. Tai ?o?arin matsawa ya ri?eta. Shiru tai tsigar jikinta na tashi, kamar yanda shima yakejin jininsa na haurawa da gudu a kowanne jijiyar jikinsa....

???? Ina son gashin nan sosai .

Yay maganar yana matso da kansa a kafaWarta da kamo gashin ya kai hancinsa yana sha?ar ?amshin haWaWWen turaren *YERWA INCENSE AND MORE...* da yakeyi. Sai kuma ya saka maida yatsun nasa cikin gashin ya tallafo kanta ya Waura goshinsa akan nata suna musayar sha?a da fesawa juna numfashi... Murya a matu?ar sha?e duk da akwai mura dama tattare da shi ya ce,  ?awata! .

????A yanda ya ambaci kalmar ba ?aramin tada tsigar jikin Raudha yay ba. Da ?yar ta iya faWin.  Uhhyim .

??? ALLAH yay miki albarka .

Sosai taji daWin wannan addu'a tashi da batasan dalilin yinta ba. Muryarta a raunane tace  Amin nagode .

???Kansa ya Wan jinjina mata da cigaba da motsa yatsun hanunsa cikin gashin nata.  Ni kuma fa? .

????_ Kaima ALLAH yay maka rahama da rahamarsa. Ya kareka da kariyarsa. Ya baka ikon sauke hakkin ?an ?asa dake bisa wuyanka, ya baka nutsuwar ayyuka da har abada da baza'a manta da kai ba. Ya hanaka cin hakkin kowa koda bai kai girman ?wayar gero ba ._

????(Ya ALLAH yarinyar nan zata hakalani) ya faWa a ransa yana mai rungumeta tsam a jikinsa. Wannan shine karo na uku da hakan ta faru tsakaninsu. Amma yau an samu cigaba dan itama tayi luf duk da jikin nata naWan tsuma kaWan-kaWan.

??? Insha ALLAH ke ?ar aljanna ce *_AMEENATU!_* .?

???Murmushi mai sanyi da yalwa ta saki domin jin furicin nasa. Itama cikin rawar murya tace,  Tare da kai da iyayenmu baki Waya .

????agota yay daga jikin nasa yana Wan murmushi.  Uhhm an samu jiki mai daWi an lafe. ?awa kemafa naga kina bu?atar Wumin mijinki gsky .

????Hannu tasa ta rufe fuskarta tana murmushi.?

?? Gulmammiya ni bani abincina. Kinzo kinatamin kwarkwasa yana hucewa .

???? Kai Yaya Ramadhan dan ALLAH .

 Kam kujimin yarinya da kalan dangi, yaushe na zama Yayanki nikan daga ?awance kuma? Koda yake kije na yafe miki dai bani abinci cikina ya fara kiran Taura ............
'


H"!
'
BAKAR INUWA...!!
Chapter: 48 Share:
Report
BAKAR INUWA...!! View: 343Words: 2.1K
Chapter 48 48
.........Duk yanda taso zamewa basa abincin fir ya?i. Dolenta ta bashi kamar yanda ya bu?ata, kunya kamar ta tsaga ?asa ta nutse a ciki. Shiko ko'a kwalar rigarsa. Sai ma idan tayo ?atuwar lauma ya harareta wai tafi ?arfin bakinsa. Amma in namane dataso ragewa zai ri?e hanun da faWin  Ban san mugunta Ustazah .
A haka dai yaci ya ?oshi itama ya tsareta sai taci. Fuska ta marairaice tamkar zatai kuka amma yace saifa taci babu Waga ?afa. Dole ta Wan tsakura dan a takure take sosai. Bayan ta kammala ta tattare kwanikan ta fita da su. Numfashi ya sauke a hankali da barin aikin da yake a lap-top ya kwantar da kansa jikin kukerar yana lumshe ido da furzar da numfashi. Sai kuma ya kai hannu a wuyansa dan har yanzu akwai zazzaSi jikinsa dauriyace kawai.  Oh Ramadhan Taura ka zama Wan cali-cali kuma? . Sai kuma ya sake sakin murmushi da girgiza kansa kaWan. Shi kansa baya sanin sanda yake biyema Raudha. Abinda ya sani kawai bai son ganinta cikin damuwa kamar baya. Sannan addu'arta a koda yaushe na bashi nutsuwa. Yayinda idan tana a yanayin tsoro da kunya take hana fitinarsa zama lafiya ya dingajin kamar kawai ya......  Ya ALLAH ya ambata da kai hannu cikin sumar kansa. Sai kuma ya tashi zaune sosai ya cigaba da sarrafa system Win cike da ?o?arin son ture abubuwan dake neman fin ?arfin jarumtarsa......
_______________??????_____________
Alhmdllhi zamuce abubuwa sun fara daidaito tsakanin Ramadhan da Raudha, ta saki jiki dashi ba laifi suyi Wan wasa da dariya. Idan kuma taga ya haWe fuska ta kama kanta ta nutsu. kwana Wakinsa dai bata sake yarda tayiba tun randa yay zazzaSi. Amma yanzu tana ?o?arin tashi a kowace bayan sallar asuba ta haWa masa breakfast da kanta. hakama abincin dare kafin ya shigo takai komai bedroom Winsa ta ajiye. Wataran ya le?ata da matsa mata tazo ta bashi abinci. wataran ya shareta yaci abinsa sai da safe idan tazo gyaran Waki ta tattare.
A washe gari Ramadhan da Bappi suka gana, ganawar data zama ta farko a zahiri da har ?an jarida suka fitar. Sai dai babu wanda yasan mi suka tattauna a zaman nasu sai ni (Bilyn Abdull cctv footage Win ku ). Sosai kansu ya tushe da mamakin ganin rubutun Raudha dai-dai da takardar da aka turama Bappi ana jibi Waurin aurensa da Raudhan. An musu nuni ne da karsu yarda Ramadhan Win ya tare a gidan gwamnati har sai an cire ac Win dake a bedrooms nashi da falukansa saboda akwai poison a ciki. Ranar sun shiga tashin hankali musamman Anne datace Ramadhan bazai tare government house a kashe mata shi ba. Shi da Bappi sukaita lallashinta da mata nasiha harta nutsu, inda basuyi ?asa a gwiwa ba randa Ramadhan ya shiga gidan gwamnati kwana biyu da aurensa da Raudha suka canja duk ac Win dake sashen harma dana office Winsa. Hakama sai da suka bincike lungu da sa?o na Wakin barci da falukansa na sirri gudun ko an saka camaras a Soye. amma Alhmdllhi babu alamar hakan sai iya ta inda ya dace kawai da dole a samu a kowane gidan gwamnati saboda tsaro. Dan wani yaron Aunty Zuhrah ne yay aikin. Sun sake tsintar kansu a tashin hankali lokacin da suka samu poisons a cikin ac's Win. Ranar har hawaye Bappi yayi. Daga haka kuma ya Warsama kansa zargin akwai boyayyen al'amari. Sai dai kai tsaye bai fito ya ambaci sunan kowa ba. Babban fatansu kawai susan wanene wannan mai turo sa?o. Hakan yasa ganin wannan hand writing da yay dai-dai dana Raudha yay matu?ar Waure kansu.
 Wannan ya sake tabbatar min yarinyar nan Alheri ce kuma akwai dalilin zuwanta garemu . Bappi ya faWa lokacin da suke ganawa da Ramadhan a office.
Cikin sauke numfashi Ramadhan yace,  Tabbas
akwai abinda bamu saniba kuma ita take Soye
mana. Abin Waure kan anan kawai shine a gaba
Waya tarihin yarinyar dana bibiya babu wani
alamun ala?arta da wani sai danginta ko anan
cikin Bingo. Sai dai sister Win mom nata tanada
ala?a da matar forma president, a yanzu kuma
matace ga Alhaji Yaro glass Vice Wina, dama kuma
sun taSa zaman aure ta fita. Bappi inhar
hasashena yana kan dai-dai akwai boyayyar
manufa tsakaninka da abokan nan naka gaskiya . Murmushi Bappi yayi yana Wan jinjina kai.
 Komai zai iya faruwa musamman idan akai
la'akari da abubuwa masu yawa. Sai dai bana so
zargin sunan kowa anan har sai muntabbar.
Shawarata gareka anan lkawai ka cigaba da jan
yarinyarnan Ameenatu a jiki, zaka iya jin fiye da
abinda muke bu?ata daga gareta. Amma tabbas
ka shaida naji ?arin ?aunarta a raina da kimarta
fiye da zaton mai zato. Dan zuciyata bata gayamin
an haWa kai da itane dan a cutar damu .
A hankali Ramadhan ya sauke numfashi wani
abu mai sanyi na sauka masa a cikin zuciya.
Jiyake kamarma ya buWe ido ya ganta gabansa.
Jin yau Win yake daban da kullum a rayuwarsa.
Sai dai me, yana zuwa gidan ya iske Sacin ran su
Lubnah da har takaisa ga marin Lubnah Win. A
kuma daren yasa driver maidata gida. Sai dai
abun ?arin takaici washe gari Maah tasa aka
maidota.
Wannan haushin ya sakashi tunda ya fita gida
da safe bai dawoba sai dare. Washe gari kuma
tafiya ta taso masa zuwa ?asar faransa babu wani
walwala tattare da shi sukai sallama da Raudha
da ayanzu ta sake nutsuwa akan makaranta dan
harta fara jin daWin lectures din saboda taimakon
da su Basma ke bata.
Ta Wan shiga damuwa da canjawar tashi, sai dai
daga baya ta watsar da komai dan indai dan abinda su Lubnah sukai matane ita ya wuce a gareta basa ma gabanta. Fatanta dai ALLAH ya bata kariya daga cutar da waninsu.
A washe garin daya wuce ta tashi da ciwon mara. Tasha azaba sau?intama yasa Bilkisu dawowa gidan saboda ya fahimci suna Wasawa da Raudha Win. Sai dai sunsha gargaWi kamar babu gobe akan abubuwa da yawa. Hakama su Muneera sunsha nasu, dama tun marin da Lubnah tasha suka koma shiru-shiru a gidan dan sun san hali. Yanzu ko daya tafi sun Wau alwashi kala-kala akan Raudha sai akai rashin sa'a Bilkisu ta dawo kusa da ita.
Bilkisu ce ta sanar masa halin da Raudha ke ciki ta hanyar massege. Hankalinsa ya tashi lokacin daya lura ta text Win. Sai kuma a lokacin ya tuna da zancen Dr Hauwa'u a wancan lokacin. Bai samu magana da Bilkisu ba sai dare bayan ya samu nutsuwa. Ta kwantar masa da hankali akan da sau?i, dan Anne ta kira shine ta turo musu Maman Jabeer (Dr Hauwa) tazo ta dubata. Ta tabbatar masa tayi faWa sosai akan ?in zuwan Raudha Win bayan tun wancan karon tace taje bayan ta warke.
Yaji babu daWi sosai, dan kuwa akwai sakacinsa tunda shine bai nuna maida hankali akai ba matsayinsa na wadda take a ?ar?ashinsa. Bai ce a haWashi da Raudha Win ba, sai dai ya tabbatar ma Bilkisu tayi ?o?ari idan Raudha ta samu lafiya suje asibitin Maman Jabeer Win.
Haka kuwa akai, bayan kwana biyu ta koma
ragas kamar ba'ita ba. Dan haka sukaje asibitin
da dare gudun idon mutane. Sai dai tana tare da
dogaranta duk da hakan.
Sosai Dr Hauwa tai mata gwaje-gwaje na
musamman yanda ya kamata. Cikin amincin ALLAH kuma ta gano matsalolin dake tare da Raudha Win harda imfection. Magunguna ta bata tare da wani bayanai a rubuce tace ta bama Ramadhan ba nata bane.
Kamar yanda akace shi Win zata bamawa kuwa bata buWaba ta ajiye ta cigaba da sabgar gabanta. Tayi fes da ita, da alama kuma makaranta ta fara buWe mata idanu da wasu abubuwan. Gashi bata wasa sam da karatu sosai take nuna ?wazo dake bama su Basma dama class mate Win nata mamaki. Gashi ta?i yarda kowa yasan ita wacece, koda yaushe fuska a ?unshe da ni?ab. Bata shiga harkar kowa sai su Basma. Wasu na mata kallon girman kai wasu kuma tana Wan birgesu duk da basu san wacece ita ba. Suma su Basma kuma sun kame bakinsu saboda gargaWin Ramadhan da Anne.
???Kasancewar yau juma'a da wuri ta dawo
school. Ta zube a falo Bilkisu na mata dariya.
 Aunty ahaka za'ai karatun kuwa? .
Dariya itama Raudha tayi tana ajiye ruwan data
sha sosai.  Wlhy bazaki ganeba Aunty. Abunfa babu sau?i sam. Dan masifa yau text har biyu mukayi ga submitting Assignment Win masifaffen malamin nan da nake gaya miki .
Cikin dariya Bily tace,  Haka ake shan ya?i ai
Aunty har a cimma nasara. Fatanmu dai ki fito da
first class duniya tasan firt lady Winmu bata wasa
bace .
Dariya Raudha tai tana mi?ewa.  Uhhm Aunty
Rabani da wata first lady. bara na watsa ruwa nazo naci abinci ko breakfast banyiba yau .
Bayan tayo wankan anan suka baje a falon bilkisu na sake nuna mata aikin yau da mata ?arin bayani. Salla kawai ke tadasu har magrib. Sam Raudha batasan yau shugaban ?asa zai dawo ba dan tunda ta shigo gidan basu buWe tv ba. Bayan sallar isha'i taWan sake watsa ruwa. Fitowarta kenan a toilet Win ta samu wayarta na ringing. Cike da zumuWi ta Waga ganin Fatima. Tun jiya suka sanar mata yau zasuje Hutawa duba Abba (Dauda) da baida lafiya. Taso zuwa amma babu dama har kuka tayi. Sai dai ta ?udiri niyyar idan Ramadhan ya dawo zata ro?esa alfarmar zuwa itama. Bayan sun gaisa dasu Fatima har dasu Inna Fatisa ke sanar mata ga ?awarta Zubaida da tazo duba Abban su gaisa.
Cike da mamaki tace  Zubaida fa? Dama bata mance ina duniya ba? .
 Ni na isa first lady Winmu. Ranki ya daWe kin
wuce a manta dake ai a ?asar NAYA  . Zubaida data amsa wayar ta faWa.
 Mara kirki bazaki canjaba dai? . Cewar Raudha cikin dariya.
Dariya itama Zubaida Win tayi, kafin su gaisa a mutunce. Zubaida ?awartace ta islamiyya. Itama yarinyace mai ?wazo da sanyin hali kamar Raudha. So da yawama akance halinsu yazo Waya ne shiyyasa suke abota. Duk da abotar tasu bawai takai mai tsanani bace da har suka san sirrikan juna musamman ma Raudha da ba'a jin cikinta. cikin tsokana Zubaida ke faWin,  Halan kin kusa sauke mana babynmu ranki ya daWe .
Raudha tai dariya tana Wakko kayan da zatasa a
Wadrobe.  Aiko gashi ma har yana motsi a ciki,
ina fatan kun shirya zuwa suna .
Dariya sosai Zubaida keyi. Itama Raudha haka.
 Uhm matsoraciya keda rakin nan naki ace cikin ya tsufa za'aji muryarki haka ragal .
 TabWi mi kika Waukeni. Ki shirya zuwa Bingo
kiga yanda nake daram kuma ga ?aton cikin ?an
biyunku tare dani. K cikinfa ba wani wahala
kwantar da hankalinki ke huWu zaki samo mana
lokaci guda......
 Idan ita bata samoba ke zaki samoshi yau Win
nan . A mugun firgice Raudha ta juyo har towel Winta na ?o?arin kwancewa jin muryar wanda batai zatoba balle tsammani. Sanye yake cikin kananun kaya tausasa gaba Waya ba?a?e. Ya ?ara wani fresh abinsa harda Wan tumbi alamar hankalinsa kwance yake. Ga sumarsa data sake samun kulawa na gyara. Sam batasan ya dawo gidan ba balle shigowa Wakin dan ko shigowar motocinsa yau batajiba sam kokuwa hankalintane bai a wajen, ta diririce da rasa inda zata tsoma ranta taji daWi ganin ita yake nufowa. Har yazo gab da ita bata samu mafitar kare kanta da ko saka hijjab ba. Ta cikuykuyo wasu kaya zata yafa a jikinta ya ri?e yana mai zagayawa ta bayanta ya rungumota jikinsa.
Wayar ya zare da kallon screen Win,

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login