Showing 141001 words to 144000 words out of 202381 words

Chapter 48 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3278

dire gwiwar sa akan lallausan gadon yana rankwafawa ya direta a gadon itama. Cikin wata irin murya mai tsananin sanyi da rauni yace,  To sakeni .

????Sam bazata iyaba. Dan hanun nata ma rawa yakeyi, ta ?ara ?an?ame wuyan nasa da hannayenta data tallafo ?eyarsa hawaye na rige-rige sakkowa.?

??? Ameenatu .

Ya kira sunanta da murya mai tsananin tsada da tsantsane.

?????? Uhhmyim!".

Ta faWa a sha?e.

?? Kiyi ha?uri na tashi zan canja kaya ne .

????Da sauri ta girgiza masa kai idanunta rumtse.  Ya Ramadhan tsoro nakeji .?

??Murmushi ya saki mai sanyi, a hankali ya kai bakinsa kan laSSanta da goshinta ya sumbata. Cikin sake raunana harshensa yace,  Nima tsoron nakeji shiyyasa na gayyatoki ki tayani kwana kar ojuju ya kamani .

???Yanda yake mata magana a kunne ya sata sake ?an?amesa. Ganinfa ba sakinshi zatai ba sai ya kawai ya kwanto jikinta gaba Waya ya sakar mata nauyinsa.?

??? Mummy zan mutu . Ta faWa da ?yar jin nauyinsa na fitar hankali. Murmushi kawai yayi ya Wagata, baice komaiba ya fito a cikin gadon. Ita kuma ta samu damar nannaWe kanta a bargon zuciyarta na gudu kamar zata faso ?irjinta ta fito kawai kowa ya huta. Harya koma toilet ya kammala kimtso kansa bata buWe kanta ba. A haka ya kashe fitilar Wakin yabar lamps kawai ya shiga net Win shima. Bargon data ?udundune a ciki ya Waga shima ya shige..

????Murmushi yayi jin yanda ta ?an?ame waje guda lokacin daya kwanto jikinta. A hankali ya kai lips nashi ya sumbaceta ta gefen kunne, ta ?ara curewa waje guda jikinta na rawa.  Haba Ustazah, tsoro fa na ragwayen mata ne, ko kina so masu zuwa Bingon suzo kuma babu cikin ?an huWun uhhm? .

????Kasa cewa komai tai, sai hawayen tsoro dake mata gudu, babu abinda ke cin ran Ramadhan sai dariya. Musamman daya shafa fuskarta yaji hawaye.?

??? Oh ni Ramadhana, ni kuma haka ALLAH yay dani auren raguwa. Yo raguwa mana, tunkan ace kule ke kin tafi cas...

???Tsabar yanda zuciyarta taje ma?ura kuka ta fashe masa da shi mai ?arfi. Ya danne dariyarsa da ?yar tare da mirginota ta juyo suna fuskantar juna. Sai kawai ya rungumeta yana shafa kanta murmushi ya ?i barin fuskarsa. Sai da ya tabbatar ta nutsu ya dai-daita fuskarsu waje guda, cikin Wan hasken dake a Wakin yake kallonta, itako idonta a rumtse gam.

??? Kodai mu ha?ura da farautar ?an huWun kawai Ustazah? .

??Da sauri ta Waga mata kanta.

Ya saki murmushi mai faWi da Wora goshinsa kan nata ya ri?o hanunta cikin nashi.  Tom naji, amma idan an ha?ura minene tukuycina ni? .

??? Wlhy zan maka nama da yawa da safe .

??Raudha ta faWa da sauri cikin rawar murya. Mi Ramadhan zai inba dariya ba. Wato yarinyar nan ta maidashi mayen nama. A fili kuwa sai ya cewa yay  Okay ALLAH ya kaimu ?awata ta amana .

???Daga haka Wakin yay shiru, jin kamar ya fara barci Raudha hankalinta ya fara kwanciya, itama sai ta lumshe na idanun. Idanu ya buWe a hankali yana kallonta da murmushi.  Yaro yarone . Ya faWa a hankali da jan bargo ya lulluSesu baki Waya.

??Can cikin barci ta tsinkayi abinda yafi ?arfin saninta, sai dai mai girma shugaban kasa da shirinsa yake, dan cikin ?an?anin lokaci yay mata dabaibayin daya sakata shagala da mi?a wuya, sai da labari yay nisa ta raina kanta.......





*_Bily kama bakinki iya nan>??=ض?






??????&Kallo guda zakai mata kasan taci uban kuka harta godema ALLAH. Duk da kasancewarta ba fara tas ba yanayin saida ya nuna a fuskarta. Gaba Waya ta jangwabe kamar ba Ustazah Raudha ta hutawa Wiyar baba Dauda da Asabe ba. Lallai ba ?arya daren jiya anci ?aniyar sabada. Dan kuwa dai mai girma shugaban ?asar Naya Ramadhan B Hameed Taura bai nuna yasan wata Raudha ?ar 18years ba balle ya bita a sannu. Babu da kalar yaren da bata ro?esa ba amma ya toshe jinsa da ganinsa ya nuna mata baya fahimtar kowanne yare saina cikar burinsa. Cizo da yakushi kuwa ya samu rabonsa gwargwadon iko har ba'a cewa komai. A ?an gidansu babu wanda bata lissafo yazo ya taimaketa ba har ma?wafta da su Anne sun sha kira........
'



??_Mace ?ar gatan ALLAH. mace ?ar gatan duniya. Mace sarauniya. Mace farin cikin duniya. Mace duniyar duniya. Mata ina mi?o gaisuwar ban girma amma banda ballagazaye wanda suka gama rabarwa a waje=?D?=?D?=ض?
????


End of book
Leave a comment

Post

Comments
No Comments posted yet


Contact Us
Arewa Books Publishers

WhatsApp: 09031774742

Email: arewabookspublishers@gmail.com

Navigation
Home
About
FAQ's
Legal
Privacy Policy
Terms of Service
Social
Facebook
Instagram


Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.io

Menu
Dashboard
My Library
Create Story
Home
About us
FAQ's
Privacy Policy
Terms of service
Logout

BAKAR INUWA...!!
Chapter: 49

Share:





RepMenu
Dashboard
My Library
Create Story
Home
About us
FAQ's
Privacy Policy
Terms of service
Logout

BAKAR INUWA...!!
Chapter: 49

Share:


*_Typing=???_*







*_Episode 49 & 50_*


..........Da asuba daya tadata suyi salla kuka ta dinga masa sosai. Duk sai tausayinta ya lulluSesa. Shi kansa yasan ya tsaurara mata da yawa, dan dukan fushinsa na shekarun nan babu ?wange sai da ya sauke shi tsaf. Bata wani yarda ya taimaka mataba tace zata iya.
?? Koda ya haWa mata ruwa sai ya fita a toilet Win ya barta. Zafin ruwan ya sata harar ?ofar tana ?unkuni ta surkeshi ya koma salaf. A haka ta gyara jikinta ta fito tana faman sinne kai. Ga dariya ga tausayi duk suna cin Ramadhan lokaci Waya. Amma sai ya gimtse dan karya sake tunzurata.
? ? ? Da ?yar ta yarda suka sake komawa barci bayan ta idar da sallar. Acewarsa su Wan ?ara rage barcin idonsu dan anguwa zasuje. Taura house yake son suje hutun nan na kwanaki biyar da akai, amma bai sanar mata ba. Dan kuwa bazai yarda amarcin nan ya wucesa bai Wana gadonsa na Taura house ba.

(Mutumin nan ko=??=??)

? ? ? ?? &Tun a daren jiya dama ya sanarma ?anensa yau zasu wuce Taura house hutu gaba Wayansu. Dan haka da safe ya turama Bilkisu text ta haWama Raudha abinda duk tasan zatai amfani da shi su wuce su sai zuwa anjima zasu zo. Murmushi kawai Bilyn tayi. Sai dai kafin su fita tai ?o?arin haWa breakfast ta ajiye musu. Mama Ladi kuwa ta zauna gadin abincin nan dan kuwa Anne ta kirata tun sanda suka gane Raudha ce ta aika musu takarda akan saka poison a ac ta ce mata ta dinga saka ido akan kowa na gidan kar'a cutar mata da su Raudha. Duk da tasan bata isa hana zartar da ?addarar UBANGIJI akansu ba.

? ? ? ? Yanzu kam Raudha ce ta fara farkawa. Ta buWe idanunta da sukai mata nauyi matu?a. Akan fuskar gogan nata ta saukesu. Idanunsa a lumshe, ?ya?y?yawar fuskarsa tayi wani fayau. Duk da haushinsa na murzar da yay mata jiya babu tausayi da takeji haka ta shagala a kallonsa. Itama kanta tasan shiWin ?ya?y?yawa ne, ga yanayin jin daWin rayuwa daya tashi a ciki, bai san wahalar komai ba sai ta karatu. Ahankali takai yatsanta saman girarsa data daWe tana kwaWayin taSa tsagar wajen da zuciyarta ke bata wanzami yay masa. Sai dai me, koda ta shafa wajen sai taji santsi irin na tabon ciwo. Mamaki ya kamata, a zuciyarta tace, (Ashe ba tsaga masa akeba tabon ciwo ne) a fili kam mamaki ?arara ya bayyana gareta da sake girmama sunan UBANGIJI, dan babu mai kallon wajen yace ciwone. Sosai tsagar ta fita da tsari kamar yimasa akai akan sani. A hankali ta sauke numfashi da maida gashin girar data yamutsa masa ta maidashi ya kwanta. Tana ?o?arin sake janyewa taji an ri?e hanun. Babu shiri tai saurin rumtse ido tana fisgewa amma ya?i saki. Nasa lumsassun idanun dake cike da barci ya buWe a hankali a kanta. Sai kuma ya sumbaci hanun nata daya ri?i ya turashi ?asan kuncinsa yay filo da shi.? ?ayan hanunsa kuma ya Waura a jikinta saitin ?ugunta.
? ??  Good morning sweetheart .
? Wani bala'in kunyane da yafi na Wazun da asuba ya lulluSeta. Tai ?o?arin kauda kanta yay azamar tallafosa da hanunsa dake a ?ugunta ya hanata hakan. Cikin Wan marairaicewa yace,  Ki amsa min mana Baby luv .
? ? ? ? Da ?yar ta iya buWe baki tace,  Ina kwana .
? ? ? Ahankali ya shafo kanta tun daga sumar gaban goshin har zuwa ?eya yana Wan murmushi.  Ya jikin ki? Duk da nima dai ya kamata a tambayeni nawa kodan ya?ushi da cizon dana sha .
? ? ? Ina ?asa Raudha ta shige ta huta. Tai ?o?arin jan hanunta da yay filo da shi amma ta kasa.  Kibar wani gulma Ustazah, nasan kina son mijinki kar kiyi sake wata ta ?wace miki ni .
? ? ? Kanta tai ?o?arin sinnewa a jikinsa. Yay murmushi yana ri?eta ya hana hakan.  Gara na faWa miki gaskiya matsayina na abokinki babban amininki. Bazan so a miki kishiyaba kina ?awata ta hanun damar, dan sai na fiki kishi kilama kullum dani zaki dinga cin dabe da ita a gidan ga muna lakaWa mata duka ko ya kikace? .
? ? ?? Duk yanda taso ri?e dariyarta ta kasa. Ta saki murmushi tana turesa.  Kai Ya Ramadhan....
? ? ?  K nifa bana wani kalar dangi ?annena sun isheni, inama laifi da muke abota niba yayanki bane .
??  Toni ai bazan iya faWar sunanka ba . Tai maganar tana sake son cusa kanta a ?irjinsa. HaSarta ya ri?o ya Wago fuskar tata da sumbatar laSSanta. Cikin sake ?an?an da murya yace,  To basai ki canjamin da wani ba. Amma sam bana son Yayan nan kamar wani zamanin iyaye da kakanni, bayan kuma jiya na gama turmusheki a gadon na....
? ? ?? Dariya ta Wan ?yal?yale da shi tana kaimasa ?aramin duka a ?irji. Shima sai ya rungumeta yana murmushi. Zuciyarsa fes da farin ciki.

? ? ?? Duk yanda taso zamewa kar suyi wanka tare bai bata damarba. Amma kuma ta?i sakin jiki haka ya gama nashi ya barota a bayin. Sanda ta fito yana zaune yana waya. Dan haka tai wuff ta fice a Wakin bayan ta saka hijjab.
? ? ?? Ciwo take Wanji kaWan-kaWan a ?asanta amma ta daure ta shirya cikin wani material da yay mata ?yau sosai da fiddo kalar fatarta. Tayi fayau da ita daka ganta kaga amarya, sai dai fuskar babu walwala sosai ga idonta duk wanda ya kalleta yasan taci kuka. Yunwa takeji amma batajin son cin abinci kuma. Bakinma Waci takeji yana mata kamar mai malaria. Tana fesa turare ya shigo, sanye yake cikin shadda ash color datai bala'in masa ?yau. Sai mai?o take da Waukar iadanun mai kallo. Ya murza hula ba?a data fiddo ainahin hasken fatarsa da ?yallin angwanci. Duk da waya ya shigo yanayi hakan bai hana Raudha shiga jin kunya ba, ya ?araso inda take yana ri?e kwalban turaren da kunya tasata cigaba da fesa ?asa-?asa dan karya tada mata asthma. Ajiyewa yay saman mirror Win ya ri?e hanunsa cikin nata idanunsa a saman ?ya?y?yawar fuskarta da yakeji kamar ya haWiyeta. Ga Waurin datai ya sake fiddo ?yanta kamar dai ya haWiyetan ya huta kawai. Ita dai kanta a ?asa tana sha?ar daddaWan ?amshin turarensa na _Dolce & gabbana_ daya gauraya da _burberry brit_. shiko yanata wayarsa da murza yatsun hanunta.
? ? ? Tsawon lokaci harta fara gundura da tsaiwar kafin yay sallama da wanda yake maganar wanda ta fahimci kamar akan harkar kasuwanci ne. Saman mirror ya Waura wayar da kamo fuskarta cikin tafukan hanunsa ya sumbaci goshinta, sai kuma ya sakko a hankali ya sumbaci lips Winta dake ?allin lips gloss. Shima ya du?o kaWan yana nuna mata nasa kumatunsa da goshi.
? ? ??  Kai Ya Ramad......
Sai kuma ta kasa karasawa saboda Wallin daya bama bakinta.  Dole na fara hukunta wannan bakin idan yaya Win nan bai fita a cikinsa ba .
? ?? Hannu tasa ta rufe laSSanta da zafi ya maimaye idonta na cika da ?walla. Hannunta ya kamo ya zuba mata link Winsa da agogonsa _hublot_ dayay mata ?yau sosai kalar ash. Batai musu ba, dan koba komai tasan aiki garesa lada ne. Links Win ta fara saka masa sannan agogon.
? ??  Thanks bestie .
Ya faWa a hankali idonsa a kanta. Sai kuma ya janye yana ?o?arin barin wajen mirror Win.  ?arasa mu wuce so nake na more gida sosai lokaci nata tafiya .
? ? ?? Duk da batasan ina zasu ba cike take da Wokin tafiyar. Ta Wauka hijjab da zai shiga da kayanta ta saka tare da haWa abinda zata iya bu?ata a karamar handbag. Tana duba takalmi a akwatin lefenta ya sake shigowa. Bai yi magana ba yabi duk kayan wutar Wakin ya kashe komai. Dai-dai tana gamawa yake faWin,  Ko breakfast bazamu tsaya yiba mayi acan kawai .
? ?? Kanta ta jinjina masa, sai dai har yanzu ta?i yarda su haWa ido. A hankali ya matsa gefenta yay musu hoto bayan ya faWi abinda ya sakata Wagowa ta kallesa a Wan tsorace. Sai hoton ya bada wani style mai ?ayatarwa kamar anyisane da shiri.

? ? ? ? Bayan sun sallami su Mama Ladi suka fito compound inda jerarrun motocin da zasu fitan suke. Yau ce karo na farko da zasu fita tare da shi a bayyane. Sai gaisuwa ake mi?a musu cike da Wunbin girmamawa wadda har Raudha takejin babu daWi akanta. Dan kuwa da yawansu sun haifeta da girmarta. A motar da tafi kowace mota ?yau da Waukar idanu ga tutocin ?asar naya a jikinta suka shiga. Kafin wanda zasu musu rakkiya Taura house ciki harda cos da wasu ministers uku suma suka shiga. Ba wani tafiya mai tazara bace ba, amma ta fahimci an bama fitar muhimmanci matu?ar dan har a redion motar da driver ya kunna saiga sanarwar yau shugaban ?asa Ramadhan B. Hameed Taura zaije hutun ?arshen shekara gidansu a karo na farko tun bayan hawansa mulki na watanni kenan. Anan aka saka zantukan mutane daban-daban daketa masa addu'a shi da iyalinsa akan yasha hutu lafiya cikin farin ciki.
? ?? Sosai ya ?ara samun nutsuwa a ransa dan kuwa zuwa yanzun ayyukan daban-daban da suka faro na talakawa sun kankama matu?a. Abinda zai matu?ar birgeka duk wani mai kwangilar gwamnati sunansa da aikin da zaiyi a bayyane yake ga al'umma. Hakan yasa yake ?ara samun addu'a ga talakawa dan kuwa babu wani ?unshe-?unshe balle a cucesu a ?iyi musu aiki kuma su rasa daga ina matsalar take. Kai hatta kuWin da aka bama masu kwangilan da wanda sukebin bashi sai sun kammala a cika musu duk an sanar da duniya babu wani rifa-rufa. Hakan da yay ya matu?ar taimakawa da saka tsoro a zukatan masu kwangilar dan sun san kam inma basuyiba sune a ruwa tsundum. Gashi har adadin watanni ko shekarun da aikin zai Wauka kowa ya sani a bayyane. Bashi kaWaiba hatta da gwamnoni da ?an majilusu, ciyamomi, kansiloli duk aikin da zakai ma ?an yankinka a jihohin nan 41 dolene ka sanar da komai talakawa su sani.

? ? ? ? Tarba ce ta musamman tawagar shugaban ?asa ta samu a Taura house, dan kuwa wannan shine karo na farko da yazo gidansu a bayyane kuma da shirin kwanaki. Sosai bakin Anne da su Yafendo ke a buWe, ganinsa ya musu wahala yanda suke bu?ata tunda ya hau mulkin nan. Raudha dai gaba Waya a takure take. Jitake kamar kowa zai iya gabe abinda ya faru a tsakaninsu jiya. Ga anne da su Yafendo sai nan-nan suke da ita kowa na saka mata albarka. Bayan gaishe-gaishe da addu'oi Ramadhan da su Bappi suka fita salla dan tawagar datai masa rakkiya sun koma. Sai dai Taura house tako ina zagaye yake da securitys kai gaba dayama anguwar. Dole ne ka shaida shugaban ?asa na nan koda matakan tsaron dake kewayen anguwar baki Waya, kai kace ko ?uda bazasu bari ya gitta ba.
? ? ? ? ?? Da ?yar Raudha ta iya tsarki da ruwan sanyi tsabar zogin da wajen ke mata zuwa yanzun. Har jin kanta take kamar wadda zazzaSi zai saukarmawa. Anne na lure da yanayin nata sai dai batace komai ba dan zuciyarta bai kai ga zargin abinda ke faruwa da Raudha Win ba kai tsaye. Gashi tunda suka shigo dama yanayin idanunta na wadda taci kuka ya tsayama Anne a rai. A Wakin Anne sukai salla duk da kuwa an gyara sashen Ramadhan Win tsaf domin su.
? ? ? Bayan idar da salla gaba Waya gidan ?a?a da iyaye aka haWu domin yin lunch a katafaren falon Bappi. Abincine mai rai da lafiya da gamsarwa a wajen iri-iri. Anyi hakanne kawai domin walimar zuwan Ramadhan Win da Raudha. Sai yanzu Raudha taga gimbiya Su'adah da sauran matan gidan, dan kuwa bata shiga gaishesu ba Anne tace sai zuwa yamma sun huta. Sai dai shi Ramadhan ya shiga ya gaida Gimbiya Su'adah Win kawai ganin bata a masu fitowa tarbarsa. Kasancewar salla zai fita yasa bayan gaisuwa babu wani abu daya shiga tsakaninsu ya fito suka fice massallaci.
? ?? Har ?asa Raudha takai tana gaishe da iyayen. Kowa ya amsa mata cike da kulawa banda gimbiya Su'adah da ko kallon inda take bataiba. ?asan ranta wani takaicine da ba?in ciki da kishin yanda Raudha ta kara murjewa komai na halittar jikinta ya ?ara girma sai kace ?ar 25years. Ga ????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
tsadadden material Win dake jikinta wanda ta tabbatar za'a iya sayen abincin watanni na gidansu Raudhan da kuWinsa. Ita saima taga kamar yarinyar tana wani jin kanta.
? ?? Oho Raudha batasan tanai ba. Ita abinda ya dametama ya isheta. Komai yinsa take cike da dauriya. Abincinma tana matu?ar bukatarsa amma ta kasa ci saboda bakinta babu daWi. Sai juya spoon take a ciki tana Sata fuska. Ramadhan na lure da ita. Kuma hankalinsa na kanta. Burinsa su haWa ido amma ta?i kallon ko inda yake. yana zaune ne tsakkiyar Bappi da Pa. Sai Anne a gefensu da Yafendo da Inna. Ita kuma tana kusa da Bilkisu da Zainab ne. Su Lubnah sai faman jan tsaki suke ?asa-?asa suma kamar su halaka Raudha sukeji musamman ganin suturar data sanya kosu da suka tashi gidan kuWin basu saka ba. Tsadajjen agogon hanunta da zabba da bangles kawai duniyane. Balle ita kanta data kara wani kyau na musamman da su sam basa lura da shi sai yau duk

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login