Showing 180001 words to 183000 words out of 202381 words

Chapter 61 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3275

? Washe gari ma daya dawo gidan kafin yaje ga Raudha maganar da suka fara tattaunawa da Pa da Bappi da Anne harma da su Yafendo da Mai-martaba a waya kenan amma Ramadhan yace yana kan bakansa. Baice zai auri Ayna'u ba kuma ayanzu bazai amsa ba. Dagiyarsa ya sake tabbatar musu akwai sihiri tattare da shi sanda ya dinga musu hauka akan auren Ayna'u garda Satawa da su Anne. Wannan dalilin ya sakasu sallamarsa suka tattauna abinda ya dace a tsakaninsu. Mahaifin Aynah shine ya kawo shawarar a rufe komai iya su ranar Waurin aure yanada wanda zai aurama Aynah dan a raba gardama komai ya zama ?arshe basai anta jan zancen ba. Wannan shawara tama kowa, dan haka suka rufe komai hatta Ramadhan baisan da haka ba sai da aka Waura aure da wani daban ba shi Win ba.
? ? ? ?  ALLAH na gode maka da hakanma ta kasance, Ramadhan ka yafemin, duk halin daka shiga akan Ayna'u hardani a ciki, daban basu goyon bayaba da ba'a nema sabautamin rayuwarka har gashi yau ana i?irarin kashemin kai ba...
? ?? Gimbiya Su'adah ta faWa cikin kuka hanunta ri?e dana Ramadhan. Tsitt falon yay cikin rashin fahimtar kalaman nata..........
'
? ? ?

*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_Episode 71_*


......... K Su'adah wace maganar banza ce wannan kike haka? .
? ?? Fulani ta katseta a harzu?e.
 Ammy karki wani rufe gaskiya da son zuciya. Dole ne sirrin Soye ya fito fili, ban taSa zaton Asmah zata zamemin BA?AR INUWA ba sai yau. Ashe gara ranar da nake gudu da ita. Asmah bazan taSa yafe miki ba, kuma insha ALLAH haka zaki ?are rayuwarki a rashin nasarar da kike gani kina ciki......
? ?? A harzu?e Adda Asmah ta yun?uro zatai magana Fulani ta ?atseta, hakan yasa mai-martaba bama gimbiya Su'adah damar faWar duk abinda ke faruwa. Bako ta Soye ba, dan tun daga lokacin da ri?on Ramadhan ya koma hanun su Anne hanyoyin da Adda Asmah ta dinga sakata ita da Fulani har zuwa aurensa na farko, da kuma aurensa da Raudha zuwa son haWasa da Aynah a yanzu da abinda suka jiyo ita da Safina yanzun. Bugu da ?ari dan ma kar Addah Asmah ta musa haka Safina ta ajiye wayarta da tayo recording duk maganganinsu kowa yaji.
? ? ? Sallallami kowa ya shigayi a falon, yayinda Adda Asmah ta haukace musu akan ita ?arya ake mata. Saharri ne kawai saboda gimbiya Su'adah na borin kunya ta hana Wanta auren ?arta. Idanma kuwa tayi wani abun ai tare sukayisa. Wannan magana ta Adda Asmah ta sake tada ?ura, dan ko ba kunya gimbiya Su'adah ta daddage ta yarfama Adda Asmah mari,
? ? ??  Su'adah ni kika mara?! .
 An mareki Asmah, kaWanma kika gani wlhy, na tsaneki, na tsani ganinki, nayi dana sanin saninki matsayin ?ar uwata ciki guda. Kuma insha ALLAH Ramadhan yafi ?arfinki har abada yafi kuma ?arfin ?arki, sai dai ki mutu da ba?in cikina dana zuri'ata. Munafuka kita zugani akan su Anne da suka ri?emin yaro tsakani da ALLAH kina cemin macutane ashe kece azzaluma mai cin amanar zuminci. Da iznin ALLAH ?arshenki bazai ?yauba.....
? ? ?  K ce ?arshenki baizai ?yauba su'adah . Adda Asmah ta faWa tana kaiwa Gimbiya Su'adah mari, amma saita ri?e hanun ta murWesa dan ko dai gimbiya Su'ada tafita ?iba dama zuciya.
? ? ? Idanu Ramadhan ya sake rumtsewa kansa na juya masa. Yayinda su Bappi keta faman musu magana amma sun?i sauraren kowa. Dan wata irin hankaWawa ma Gimbiya Su'adah taima Adda Asmah tai taga-taga zata daWi Aynah dake kuka ta ri?ota.
? ? ?? Nuna gimbiya Su'adah tai a kausashe.  Su'adah bakici bulus ba wlhy, ina matsayin yayarki kikaimin wannan abubuwan saboda kina auren mai kuWi. Ni Asma'u nayi al?awarin saina sabautar da rayuwarki data ahalinki baki Waya, dan wlhy sai kinyi dana sanin sanina. Sai kinsan na haifu cikin uwata da ubana, sai kin gwammaci daban kasance jininki ba!! .
? ?? Tana gama faWa ta juya zata fita cike da borin kunya. Ana dakatar da ita bata saurari kowa ba taja hanun Aynah suka bar falon tana mai jaddadama gimbiya Su'adah bazata yarda da ?azafin da sukai mata ita da Safina ba da mari ta jiraci sakamako..?
? ? ? Wannan Al'amari ya firgita kowa ya kuma bama kowa mamaki. Mai-martaba da tun ?uruciyar yaran nasa ya fahimci halin kowa ya share ?wallar da suka cika masa idanu.
? ? ? ? ? ?  Ni nasan wannan ranar zatazo. Bammayi tunanin sau?inta zai kasance hakaba. Tabbas Su'adah nada halayen banza da takejin zata iya taka kowa da komai idan taso. Girman kai, Waukar kowa ba kowaba duk halayyartace. Sai dai abinda mutane da yawa basa saurin ganewa daga gareta shine, abin kowa bai dameta ba. Su'adah bazaka taSa jinta ta zauna surutu akan damuwa da cigaban wani ba, sannan dan taga wani da abu bazakaga Sacin rai daga gareta ba balle damuwar kishinsa. Itako Asma'u da kuke gani, tanada sau?in kai da son mutane, sai dai tanada nunkufurci da hassadar bata yarda kowa ya fita ba. WaWan nan halayen nasu sune suka banbantasu, dan ita Hassada na cinye ayyukan bayi, tana maida mai son yin nasara bayan wanda yake gani bai kai ya fisa ba. Sai kaga mutum da halayen banza. Kai kullum cikin ibada da sauransu amma yanata samun nasariri kai sun gagara zuwa gareka karasa yaya haka? Nafi wane komai a rayuwa mizaisa ya dinga bani tazara? Amsar itace hassada. Hassada na ?wace nasarori, ga wanda baida ita tana bashi nasarori koda bai kaika ba. Wasu suna tunanin Hassada itace kawai naga wane da abu banji daWi ba. Hassada na zuwa kashi-kashi a cikin ayyuka.
? ? ? ?? _Kaji kai kaWai kake son kai nasara a rayuwa. Kaji kanajin zafin wanda kafi da komai na rayuwa ya samu wani abu kai baka samu ba. Ka dinga damuwa da yawan maganar cigaban wane. Mutum ya gina ?ya?y?yawan abu ka ruguza masa. Misali mutanen da ke fidda mana littafi ko zuwa su saya dan su yaWa hassada ce. Shiyyasa zasuga kullum suna wahalar banza da tunanin dakushemu mukuma munata nasara a rayuwarmu domin basu isa hanamu samun abinda ALLAH ya rubuto a ?addararmu ba._
? ??? Hassada na shigowa cikin ayyukan mutane daban-daban ?arama ko babba, ka sani ko baka sani ba. ALLAH ya rabamu da hassada. Ka tsarkake mana zukatanmu akoda yaushe. Ka wajabta mana tsoronka da soyayyar ANNABINMU (S.A.W).
? ?? Nasiha sosai mai-martaba yayi a wajen harda Bappi, daga karshe aka sake rufe taron da addu'a kowa ya kama gabansa..
? ?
? ? ? A ranar aka mi?a amare Wakunansu zukatan wasu duk babu daWi. Musamman ma gimbiya Su'adah dake kwance babu lafiya, dan jininta ya hau matu?a sai dai gyaran ALLAH. Amma Safina da Mardiyya na tsaye a kanta harma da Fulani.

? ? Raudha dai batasan mike faruwa ba. Dan koda Ramadhan ya dawo sukuku baice mata komai ba ita kuma bata tambayesa ba saboda ba daWin jikin takejiba sam. Ko lokacin da aka kawo su Bilkisu har falonsa suyi sallama a ta?aice ya musu nasiha ya sallamesu. Bilkisu kuwa ta rungume Raudha suna kuka har abin ya bama wasu mamaki dan da'alama akwai sha?uwa sosai a tattare da su. Ganin abun nasu bana wasa bane Ramadhan ya rabasu da ?yar ya rungume matarsa duk da mutane dake wajen bai nuna ya san da su ba. Bayan wucewarsu ya jima yana lallashinta, daga ?arshe ma yasata sukai kwanciyarsu.

? ? ? Dan hatta da Aynah ta tare nata gidan bisa tursasawar mai-martaba. Hasalima shi da kansa yay mata rakkiya har gidan mijin nata ya kuma tabbatar ma mijin ko da wasa yaji a ransa zai iya rabuwa da Aynah duk abinda zatai, to lallai sai ya hukuntashi shima bawai ita kaWaiba.
? ? To Alhmdllh, mai-martaba ma dan bai san wanene Aminu ba, idan hatsabibanci Aynah takeji ya taketa ya shanye. Idan iskanci ne gidan ta taras.

*______________________*
?
? ? ? ? Har biki ya tashi lafiya kowa ya kama gabansa babu wanda ya sake tada maganar. Sai dai gimbiya Su'adah da jikinta keta sake tsanani duk da kulawar da take samu. Hakama Raudha ciwo ta kwanta sosai hakan sai ya raba hankalin Ramadhan biyu. Ga kwanakin hutunsu ya ?are dama sati Waya ne kacal. Yanda jikin Maah Win keta ?ara tsanani ya saka Pa yanke shawarar tafiya taga likitan ta, dan haka randa su Ramadhan zasu koma government house aranar suma sukai shirin wucewa duk da Anne da ta?i yarda Raudha ta koma can gidan sai da Bappi ya lallaSata. Aka kuma haWata da su Basma.
? ?? Tasha kuka duk da ita shaidace a yanzu mijin nata ya dawo dai-dai, sai damuwar da take hange cikin idanunsa da bata san ta micece ba. Ba kuma ta matsa da tambayaba tanata masa addu'ar dacewa dai da warwarewar matsalar tasa...
? ? ? ??
? ? ? ? ? Abubuwa sun lafa sai dai bazamuce duka ba. Gimbiya Su'adah na can likita ya Worata a magani, yayinda anan NAYA Addah Asmah keta faman shigi da fici na son ganin an hakala mata rayuwar Ramadhan dama Gimbiya Su'adah kanta duk da ?ar uwartace uwa Waya uba Waya. Sai kuma auren Aynah da take son rabawa wadda kullum cikin kiranta take tana kuka da ro?on taimakonta tazo Aminu zai kasheta. Dan bashi da aiki sai na mata fyaWe safe da yamma. Idan ta?i yarda ya naWa mata Wan karen duka yayi yanda yakeso kuma. Baijin nauyin shigowa gidan da ?ammata da abokansa susha giyarsu da cocaine. Ya kuma dinga basu labarin abinda tai a America a club, hasalima anan ya fara ganinta har yaji yana bu?atar kasancewa da ita amma ta maresa. Shine dalilinsa na ?udira aurenta. Ya kuma Wau alwashin sai ya gama morarta ya saki videon wa duniya.
? ? ? Jin wannan zance Aynah tayi kuka tayi ro?o amma sam ya?i saurarenta. Ta tabbatar masa komi yake so zatai masa akan karya tona mata asiri. Kota kanta bayayi saima ya zauna yayta kwasar dariya shi da abokansa.

? ? ? *_GOVERNMENT HOUSE_*

?? ?? Sukam matsalolin nasu da sau?i Alhmdllhi, dan Raudha ma ta Wanji ?arfi harta koma zuwa makaranta ma. Idan akwai abinda ke damunsu a yanzu bai wuce ciwon gimbiya Su'adah ba. Sai dai kullum Pa na kwantar musu da hankali akan da sau?i sosai. Hakan naWan saka musu nutsuwa, har ma yake bama Ramadhan damar shan sharafin soyayyarsa. Duk da kuwa randa ya nuna bu?atar kasancewa da Ustazah Win nasa ansha daru. Kuka ta dinga masa da tsalle-tsalle dan ta kasa manta azabar data sha ta ?arshe. Tunda suka dawo gidan daya tunkareta sai tace wajen bai warke ba ai. Ranar dai ya gaji da yawo da hankalin da take masa ganin zai cutu ya matseta ta ?arfi ya duba.
? ? Tuni ta warke abinta zaren Winkin ma ya warware da kansa saboda kulawar data dinga samu wajen Anne. Azabar data sha ne kawai yasa take gudunsa. To ranar dai kam duk kukanta bai saurareta ba sai da ya sauke nauyi. Sai dai ya bita a hankali matu?a yanda har taji nutsuwa tsoronsa ya ragu a ranta bakamar kwanakin baya ba.
? ?? Daga ranar kuma suka sake dun?ulewa waje guda. Dan takai ma ita da kanta tana nuna so saboda cikinta yazo mata da wannan yanayin sosai. Cikin ?an?anin lokaci ta sake kara buWewa tai ?iba sosai da haske. Shi kansa har baya gajiya da kallonta da kiranta ?ar lukutarsa.
? ?? Da yace ?ar lukuta zata fara masa kukan shagwaSa ita bata yardaba. Shiko yayta dariya da tsokanarta. Sukanyi waya da Bilkisu kullum, tana kuma cigaba da sake Worata akan abubuwa na musamman har gashi yanzu Raudha ta Wauka sabbin ma'aikata. Mai mata kwalliya da kula da duk wani ado da zatayi musamman idan hakan ta kama akan wata fita ta musamman duk da har yanzu Ramadhan bai taSa yarda yaje da ita wani taro ba. Sai mai mata gyaran jiki itama. Ramadhan bai hanaba tunda ya san duk abinda zai ?aru da sune shima ai, to shinema mai ?aruwar tun school dai kawai Raudha ke zuwa, sannan koda yaushe komanta a rufe.

? ? ? ?? Zuwa yanzu cikin Raudha ya shiga watanni na huWu, ya fito mata Wan duk da bawani ?ato can ba, wanda ma baida fahimta zai Wauka tumbi ta fara ajiyewa saboda ?ibar da tayi. A kuma lokacinne gimbiya Su'adah ta dawo NAYA dan likitan riketa yay ta huta sosai acan.
? ? ? Ita da shi sukaje mata sannu da zuwa a wani dare cikin fitar sirri. Har yanzu bazamuce Gimbiya Su'adah na ra'ayin Raudha ba. Sai dai akwai sassauci matu?a a yanayin data amsheta. Harda tambayarta tana lafiya kuwa wannan ?iba tata lokaci guda haka?. Ita dai Raudha komai batace ba sai Wan murmushi kanta a kasa. Hakama Ramadhan bai saka musu bakiba dan a ganinsa bai kamata yacema Maah Win Raudha nada ciki ba taga rashin kunyarsa a fili. Sai bilkisu ce ta sanar mata Raudha nada ciki ai. Duk da gimbiya Su'adah ta danne yanayin data shiga na farin ciki ?a?anta sai da suka fahimta har shi Ramadhan Win da Pa, sai dai babu wanda yace mata komai akan hakan.
? ? ? Raudha taji daWin haWuwa da Bilkisu da itama mijinta ya kawota duba Maah Win. Dan tanata son zuwa ma taga gidajen amaren laulayi ya hanata, Ramadhan kuma yace bazatajeba sai taji ?arfi sosai. Makaranta ma yana barintane dan kar tai asarar abubuwa.
? ?? Sosai Anne ta bata dabarun rainon ciki da shawarwari, tare da mata addu'ar fatan sauka lafiya. Basu baro gidan ba sai kusan Waya na dare.........
'

? ? ? ? ?

*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [15/07, 19:39] +234 903 045 4409: *_Typing=???_*







*_Episode 72_*


.........Rayuwa ta cigaba da shuWawa gwamnatin Ramadhan nata sakin manya-manyan projects naban mamaki. Ko'ina ka zaga a cikin ?asa sai sambarka akeyi. Domin ?an matsalolin dake shigowa tarin ?o?arin ayyukan da ake shimfiWawa suna dannesu ?warai da gaske. Hatta da ?an bani na iya abokan hammaya bakunansu sun mutu dan babu abin faWa kuma, sai dai duk da haka sukan Wanyi takale-takalensu a gidajen redio dana talabijin.
? ?? Suna dire zance masoyan Ramadhan ke basu amsa dai-dai da su, amsar da su kansu basu da bakin sake maida murtani, dan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login