Showing 66001 words to 69000 words out of 202381 words

Chapter 23 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3242

dai yana tare da wasu manyan mutanen ?asar NAYA da sukazo masa gaisuwar barka da shigowa gidan gwamnati. Daga haka suka cigaba da tattauna wasu abubuwa da suka shafi ?asar tare da shi. Zaman saurarensu kawai yayi da tankaWa da rai-rayar dukan kalamansu. Alhmdllhi zaman kuwa ya masa daWi duk da yana bu?atar son kwanciya ya huta, dan ya fahimci abubuwa da dama wanda ada bai kawosu cikin ransa ba.
? ? ? Bai samu shigowa ba sai kusan ?arfe Waya da rabi na dare, a galabaice yake da son kwanciya da kuma jin yunwa, dan haka ido rufe yashigo ciki batare da tunawa da wanzuwar Raudha matsayin mata kuma amarya a gidan ba.

&&

? ? ?? Hasken ranar daya le?o ta cikin labulen window ya haske fuskar Raudha ya sata fara motsa idanun da gyar, dan kanta har yanzu ciwo yake mata har a cikin barci. Idanun ta buWe da ?yar kuma a hankali, sai dai hasken ya sakata sake maidasu ta rufe sannan ta kare fuskar da hanunta. Sake buWewar tai duk da nauyin da yay mata. Da ?yar ta yun?ura ta tashi, tare da bin jikinta da kalllo zuwa Wakin, ganin time ya sata tashi a zabure ta diro ?afafunta bisa tattausan lafiyayyen carpet dake gaban gadon. Bata da nutsuwar cigaba da kallo da mamakin Wakin, ta nufi ?ofar da zuciyarta ke tabbatar mata toilet ne. Ilai kuwa tayi sa'a dan ta dace da hasashenta. Nan ma bata damu da zaman yima komai kallon ?urilla ba, duk da akwai abubuwan kallon kuwa bila adadin, tai alwala ta fito.

? ? ?? Wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke lokacin data idar da salla. Tsami da ciwon zazzaSi dake cin ?ashinta ya sata yanke shawarar sake komawa cikin toilet Win tayo wanka da ruwa mai Wumi. Sosai taji daWin jikinta, sai da ta fito kuma idonta ya raina fata, dan babu kaya ko Waya a Wakin sai na jikinta. Jiri da takeji da rashin mafitar inda zata nema kayan sakawa ya sata faWawa gadon ta sake kwanciya tare da jan bargo ta ?udundune. Rawar sanyi ta fara a hankali kafin wani zazzafan zazzaSi da yafi na daren jiya yay mata rijib.

&&

? ? ? ?? Tun kammala tsaftar lungu da sa?o na gidan da farar safiya da ma'aikatan gidan sukai shugaban ma'aikata ya tattaro kowa sukai zaman dakon fitowar first lady dinsu domin gabatar mata da kawunansu. Sai dai kuma har kusan goma na safe babu ita babu alamarta. Shugaban ?asa ko tun bakwai na safe yabi ta sirintacciyar ?ofar da bai zama lallai kowa na gidan ya gansa ba inba wanda suke a harabar gidan ko aiki ta sashen ba ya fita zuwa office.
? ? Basu gaji ba suka cigaba da zama har kusan sha Waya, wasu a cikinsu dai sai ?unkuni suke a zuciya da sukar wula?ancin first lady, waWan da suke a gidan tun zamanin tsohon shugaban ?asa na ayyana (ita kuma da salon wula?ancin da tazo kenan). Wasu ko masu Wan hankalin ciki na ayyana maybe ango ya angwance ne har first lady Win kuma amarya ta gagara fitowa. Haka dai sukaita tunani barkatai kowa da irin nasa hasashen har su aunty Mariya da sukazo kawo akwatinan lefen Raudha suka iso gidan.

? ? ? ?? Kusan a tare suka iso da su aunty Hannah da sukazo domin amsa. Sai dai halin da suka iske Raudha a ciki ya sakasu mantawa da wani karSar lefe ko badawa. Aunty Mariya da tunaninta ya tsaya akan shugaban ?asa Ramadhan yayi angwancine amma ya tsallake Raudha ya fita sai faWa takeyi. Dan duk wanda ya dubi yanyin Raudha Win, da idanunta da suka koWe saboda kuka dole kai tsaye ransa ya basa abinda aunty Mariyan ke zargi.
? ? ? ?? Duk falo suka koma bayan sun mata sannu, aka bar aunty Hannah kawai tare da ita, acewarta zata taimakawa Raudhan ta gyara jikinta. Dan tasan yaran yanzu da son jiki yanzu haka bata shiga ruwan zafi ba.
? ? ? Kalaman aunty Hannah ba ?aramin ?ona ran Safina ?anwar shugaban ?asa dake bi masa a haihuwa da Aina'u da tazo kallon ?waf suke ba. Dan koda akace bara a kimtsa Raudhan Safina ta dubata tunda likita ce, ca tai bata iya duba patient na gida.
? ? ? ? Tsaf aunty Mariya ta fahimceta, dan kaf ?a?an gimbiy Su'adah idan ka cire Bilkisu da Basma babu mai ?aunar auren Raudha, saboda gimbiya Su'adah ta gama fallashe musu sirrin asalin Raudha Win kaf da cusa musu ?inta. Su Basma ne kawai basu Wauki abin da muhimmanci ba. Acewarsu ma ai ba Raudha Wince ta aikata karuwancin ba. Talauci kuma ba'a goshi yake ba balle a gane wanda ya fito a cikinsa, su dai sun son Raudha kodan taimakon kakansu da tayi wanda da yanzu labarin wani ake bashi ba.
? ? ? ? Aunty Mariya tasan yanzu Ramadhan zai musu matu?ar wahalar gani musamman a wannan ranar daya fara shiga office, dan haka tai kiran Anne ta sanar mata suna bu?atar doctor yazo ya duba Raudha Win. Anne da zuciyarta ke mata hashe irin na Aunty Mariya cikin damuwa tace,  Ya cutar musu da yarinya ko Mariya?! .
? ?? Cikin jin nauyin Annen Aunty Mariya tace,  Anne sai dai ha?uri, ?a?an nan namu na yanzu sam basu da tausayi. Komai yinsa suke da ?arfin tuwo da tunanin abari ya huce.....
? ? ? ? ?wafa Anne tayi cikin takaici ta ballama Shugaban ?asa Ramadhan da ake kan gaSar nunawa a television zaune a office suna gaisawa da vice Winsa Alhaji Yaro glass harara.  Kai gaka anan hankali kwance kabar ?ar mutane a wahale ja'irin kaya .
? ? Oho baima san tanaiba, hasalima shi har yanzu bai tuna da wata Raudha ba a ransa. Musamman da tunda yazo office Win suna tare ne da vice Win nasa, bayan yayi zaman mintuna talatin da wasu manyan mutane. Yayi ?yau matu?a cikin shadda kalar ruwan ?asa mai Wan duhu kaWan sai mai?o take da Waukar idanu. ?inkin babbar rigane daya kara masa kwarjini da girman shekaru ga mai kallonsa. Fuskarsa tayi fayau saboda ramar da yayi, sai dai wasu kai tsaye suke fassara yanayin cikar haiba da kamalar fuskar tasa da ya sha angwanci ne kawai. Ga hularsa tangaran dake ta Waukar idanu na sake fiddo ainahin ?yawunsa kai tsaye.
? ?? Anne ta Wauke kanta daga kallonsa dai-dai sanda aka sake nuno yana musabaha da Alhaji yaro glass, tsintsiyar hannunsa dake sanye da ba?in agogo da ba?in link mai brown stone suka bayyana. sai zabba na azurfa biyu dake a yataunsa wanda duk itace ta saya masa su a saudia.
? ? ? ?  Lafiya wai kiketa sababi ke kaWai Janna? .
? ? Dattijo Alhaji Hameed Taura ya faWa lokacin da yake fitowa daga toilet Win bedroom Win nasa da Anne ke zaune. Cikin sake Sata fuska tace,  Da jikanka nake mana .
? ??  Oh-oh mi yayi Wan bawan ALLAH  .
? ??  Kaface haka mana. Yanzu Mariya ta kirani wai a tura musu likita. Yaje ya farma ?ar mutane babu tausayi balle duban ?arancin shekarunta. Bai kuma tsaya neman mai taimakonta ba ya tsallake ya fita sabgar gabansa shi a dole ga shugaban ?asa .
? ?? Murmushi mai faWi Alhaji Hameed yayi yana kaiwa zaune kusa da matar tasa ?ar daru. Ya kamo hanunta cikin nasa idanunsa na yawo a fuskarta.  To amana afuwa dan ALLAH. Insha ALLAH bazamu sake ba .
? ??  Ko jikina kunne ne ba yarda zan bazaku sake ba. Amma ina gargaWinku da ku kiyayeni .
? ?? Tai maganar tana tashi da cire hanunta cikin nashi dan ta Wakko Wayar wayarta a Waki ta kira Doctor. Binta yay da kallo yana dariya ?asa-?asa. Banda dai daru irin nata mutum da matarsa sai a hanashi yin yanda yaso. Shekarar Ramadhan nawa babu aure, kuma shi shaidane Ramadhan baya neman mata tun yana saurayi balle yanzun. Dole kuwa ya dam?i mace a samu matsala.
? ? ? Bata daWe da fitaba ta dawo tana sabuwar mitar ?in samun Doctor Hauwa'u, dan haka ta sake kiran Aunty Mariya taji yaya.
? ?? Koda aunty Mariya ta Waga saita ce tama kwantar da hankalinta an samu doctor da tazo zata dubata. dan aunty Hannah ta kira wata ?awarta dake nan kusa da fadar shugaban ?asar.

? ? ?? &

? ? Duk da aunty Hannah ta lura zazzaSi ne kawai da damuwa ke damun Raudha babu wani taSata da ango yayi saita zaSi yi musu ?arya da zaunar dasu akan hasashensu na cewar ai ta gasa Raudha a ruwan zafi, dama batayi bane da ?yau shiyyasa. Shi kuma shugaban ?asa yana sauri yaje office bai sake taimka mata ta shiga ba da safen nan.
? ? ? Kalamanta sun sake ba?anta ran su Safina har Aina'u najan tsaki da hura hanci, zuciyarta kam kamar ta Sallo ?irji ta fito dan takaici. Aunty Hannah najin za'a kira doctor daga Taura house tai ruwa tai tsaki akan akwai ?awarta anan kusa zata kirata basai an saka kowa wahala ba. Ilaiko haka akai, Doctor Farhat tazo ta duba Raudha, ta kuma bata magungunan zazzaSi harda allura da ledar ruwa Waya. Sai suka haWa baki koda su aunty Mariya suka shigo nuna musu sukai dai har ciwo shugaban ?asa Ramadhan ya jima Raudha, amma basai anyi Winki ba zai warke.
? ? ? ? Sosai mamaki ya kashe Raudha a kwance, dan kuwa tanajin lokacin da suke ?ulla zancen a toilet da suka shige, ita kuma ta bisu ta laSe dan ca take allurar mutuwa zasu mata ma tunda yanzu aunty Hannah ba'abar yarda bace ba. Sai matu?ar kunya ta hanata iya buWe ido ta kalli kowa a cikinsu duk da addu'oin da suke jera mata na samun lafiya da albarka. Ga wani takaicin aunty Hannah da mamakinta. To miye nayin ?aryar dan ALLAH anan? Koda ma hakance ta faru sai an fallasata ma duniya da dangin miji.
? ? ??
? ? ? Har suka bar gidan ran adda Asmah da su Safina a Sace yake. Aina'u kam ai ba'a magana. Dama can batazo bikin ba jiya ta iso Bingo saboda bikin rantsar da shugaban ?asa. Yau ko tazo ne danta gansa duk da akwai shakkar hakan tare da ita a dalilin wasan Suya da sukeyi ita da shi game da wani al'amari daya faru a america kusan shekara huWu kenan. Lokacin yana farko-farkon shiga ruWanin rasa Amnah da Haseenah.

? ?? Bayan wucewar su aunty Mariya, Aunty Hannah da aunty Halima suka buWe akwatunan lefen suka gani. Har cikin rai sai da aunty Hannah taji hassada ta soketa, dan ko ita data Wauka tsahon shekaru tana kutsetseniya cikin manyan mutane bata taSa Waura wani zanin ba. Kayane masu tsada da ?yau. Ita kanta gimbiya Su'adah da wannan takaicin masu kawo lefen suka barota. Aunty Halima dai daWi taji ta kumayi addu'a, dan koba komai uwarsu Waya ubansu Waya da Asabe. Ballema ita mace ce mai zafi da sau?i, tana da kirki kuma da son dangi. Gata ?ar gaskiya da gaskiya. Dan tun bayan auren Asabe itama ta fahimci aure shine mutuncin ?a mace ba rayuwar da mahaifiyarsu ta Worasu a kaiba. Batai shawara da kowaba ta nutsu ta tuba, wanda ta tuba dominsa kuma sai ya kawo mata mijin aure cikin sau?i bisa rahamarsa.
? ? ? ? Duk yanda aunty Halima ta hana karsu Wauki komai aunty Hannah bata saurareta ba. Kowa a gidansu sai da aka Waukar masa wani abu a lefen sannan suka wuce bayan sun dam?a Raudha hannun Tambaya wai ta kula da ita idan ta tashi a barci. Aunty halima dai ba haka taso ba, taso suyi ha?uri har Raudha ta farka suji ko tanada bu?atar wani abu, amma babu yanda ta iya tunda aunty Hannah na gaba da ita.

*_TAURA HOUSE_*

? ? ? ? A Taura house kuwa sabuwar fitina su Adda Asmah suka sake kunna gimbiya Su'adah. Wani irin zogi takeji a ?irjinta da jin mai rabata da Ramadhan sai ALLAH......
? ? ?  Wlhy Ramadhan yaban mamaki, banyi zatoba daga garesa, bansan mi yarinyarnan ta mallaka ba da har ya ruWesa da kusantar ta....
? ? ?? A hasale Fulani dake shirye-shiryen komawa masarauta saboda kiran da mai-martaba ya mata tazo ta tare gidan surukai ta katse Adda Asmah mai maganar a hasale.  Aiko yayi na farko yayi na ?arshe dan ubansa. Bandama namiji duk inda yake maye ne (ba ni na faWaba fulani ce=?1?) har miye a jikin yarinyarnan na bibiya. Yayta wani Waga kai da izzar banza a waje ashe shashasha ne .
? ? ?? Cikin taSe baki Addah Asmah tace,?
 Ammy shiyyasa tun jiya nace a fara bata maganin nan na hana Waukar ciki ai, shima muyi masa gargaWin karya raSu yarinyarnan dan nidai nasan yanda Ramadhan ya jima babu mace koda bai son yarinyarnan zaiyi ruwan kashe gobara da ita. Amma sai kukace babu abinda zaiyi da ita. A tunaninku yanda take ?ya?y?yawa Win nan zai iya kauda kansa gareta tunda ma ba tabbacin baya sontane damu ba......
? ? ? Gimbiya Su'adah ta haWiye wasu hawayen ba?in ciki dake neman zubo mata. Cikin kaushin murya da jin tsananin sakejin sabuwar tsanar Raudha ta katse yayar tata,  Aiko zaiyi aman abinda ya taSo dan ubansa. Itako sai na maida rayuwarta abin tausayi a ?asarnan itada karuwan dangin uwarta da fa?iran dangin ubanta. Shiko zaiyi nadamar haWa shimfiWa da ita da yay, zaizo ya sameni ai .
? ?? Kuka Aina'u ta sake fashewa da shi dan duk suna zaune a falon ita da su Safina. Basma da Bilkisu ne kawai babu. Lubnah dake bima Safina kam tafi kowa Waukar zafi, dan halinta kaf irin na gimbiya Su'adah ne dama. Rashin son Raudha ya hanata zuwa fadar shugaban ?asar tun jiya.
? ?? Cikin takaici Munirah dake bima Bilkisu ta harari Aina'u.  Wlhy aunty Aina kina bada mata. Miye abin kuka dan Yaya Ramadhan ya kwanta da waccan wawuyar yarinyar. Nifa kune kuke ganin laifinsa Maa. Karfa ku manta jinin karuwaice, wama ya sani ko itace???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? taja ra'ayinsa ga hakan tunda iyayenta sun koya mata. Kuma koba komai ya mora sadakinsa da wahalar da aka sakashi yakeyi na yawon zuwa ?auye da kisan kuWi. Ni dama ya farka shegiya yanda bazata Winku ba mtsoww!! .
? ? ? ?? Duk da kasancewar Muneera ?aramar yarinya a cikinsu sai maganarta tai musu daWi, dan daga Yusrah sai auta Basma a Wakin Gimbiya Su'adah, a yanzu hakan shekarun Muneera gaba Waya bai wuce ashirin da Waya ba zuwa da biyu. Amma har take iya waWannan zantukan.
? ? ? ? Safina ta Wanyi dariya,  ALLAH kumafa zancen Muneera haka yake, baima kamata muga laifin Brother ba. Dan haka kibarma fushi da shi Maah. Yarinyar zamu cima ?aniya kawai. A kuma Worata akan maganin hana daukar cikin nan da lalata mahaifarta. Sannan tunda Muneera ta kammala karatunta ta koma can da zama ita da Lubnah, sune zasuci mana ubanta cikin sau?i kuma suna kawo miki abinda duk ke faruwa a gidan.
? ? ? ?  Shawararki yayi dai-dai Safina . Fulani ta faWa cike da isa da ?asaita. batare da ta basu damar cewa wani abuba ta cigaba da faWin,  Harma da Aina'u. Tsakanin Bilkisu da Basma ma wata taje su haWu su zauna .
? ? ? Adda Asmah tace,  Eh hakan yayi Ammy. Sai dai kinsan Halin Ramadhan zai iya cewa sunyi yawa. Kodai su Bilkisun su zauna su .
? ? ??  Aiba lokaci Waya zasu tafi ba, da daWWaya kodan waWan can tsoffin suma da basa iya gani su ?yale. Amma zuwa Basma ko Bilkisu nada nasa amfanin. Su nuna suna sonta suke, zatafi sakin jiki da su har su san komai nata. Su kuma su Lubnah ta hanyarsu zasu dinga sanin wasu abubuwan ai ko .
? ? ?? Cikin gamsuwa suke jinjinama Fulani kawunansu. Banda gimbiya Su'adah da har yanzu zuciyarta ke a matu?ar ?untace. Dan ko magana bata iya sakeyi ba.

____________________

? ?? A can bangaren su Aunty Hannah ma suna zuwa rabon ganima aka fara, sai dai banda Asabe da tausayin Wiyarta ya rufeta game da labarin da aunty Halima ta bata dan itama batasan ba gaskiya bane tunda aunty Hannah bata sanar mata ba. Taji inama Raudha nada waya yau data kira taji ko muryartane taji sanyi. Dan rabonta da ita tun randa aka Wakkota da ga Hutawa. Ita nan gida tayo dama ita da hajiyar birni. Su aunty Halima ne kawai suka je kai amarya.........
'



*_Hummm=ض?

________________________


Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba>??

Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai>??? @&?duk me shakku tayi kokari tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba

Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki

Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu

Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted

Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free

Maiso kindly message 08062991549
07046881166
Call 08064532391

Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai=?O?

Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta=?O?adade anayi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login