Showing 36001 words to 39000 words out of 202381 words

Chapter 13 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3239

da zuwa ranka ya daWe .
Nurse Win ta faWa cikin Wan rawar jiki tana mi?ewa zaune. Ranta fes kamar an bata ?yautar kujerar makka yau gata ga babban Wan kasuwar nan daya gawurta a ?asar NAYA da ?etare a gabanta. Tare da young millioner grandson Win sa a gefensa. Dan fuskar Ramadhan sananniyace ga mutane sakamakon rawar da yake takawa shima akan dukiyar tasu wajen juyata da kuma nuna bajintar taimakon talaka akan aikinsa na lauyanci. Babban abinda ya sake bayyanama duniya fuskar tasa lokacin daya rasa matarsa sakamakon shan guba da sukai, dan labarin babu gidan jarida da redio da yanar gizo da bai zagaya ba. Hatta da Raudha taga labarin duk da a lokacin tana jss 2 ne a secondary.
? ? Dan in bata manta ba alokacin har gulmar tsarin halitta da iya Waukar wankan Ramadhan Win tayi a ranta, duk da kuwa a jikin jarida ta gani ita a wajen wata ?awarta Rahma Salisu.....
? ? ?  Masha ALLAH, Alhmdllhi ya rabbi .
Bappi ya faWa yana duban Raudha murmushi na sake faWaWa akan ?ya?y?yawar fuskarsa.
? ? Murmushin ?arfin hali itama tai masa, dan haka kawai ita dai dattijon ya shiga mata rai.  Abba ina kwana .
? ? Ta faWa da dasashshiyar muryarta tana satar kallon Ramadhan da ko kallon Waya a cikinsu baiyi ba balle Wakin. Tunda suka shigo ya jingina da bangon farkon shigowa ya tura hannunsa a aljihu ya fiddo wayarsa dake tsuwwa yana dubawa. Hakan yasa Raudha bata ganin fuskar tasa da ?yau yanda ya kamata. Sai dai ?amshin turarensa da yanda kayan suka zauna Was a halittarsa yay mugun fisgar idanunta daga kasa barin kallonsa da son tuno a inda ta taSa ganinsa......
? ? ??  Lafiya lau ?ar albarka, yaya jikin naki?! .
Bappi ya sake katse mata tunani a karo na biyu yana kallon ?afarta da akai hanging jikin wani ?arfe, har yanzu a kumbure take sosai abin tausayi.
? ??  Alhamdulillahi naji sau?i Abba .
 Zadai kiji soon insha ALLAH. ALLAH yay miki albarka. Ya cigaba da baki kariya a duk inda kika shiga a faWin duniya. ALLAH ya share hawayenki ya azurtaki da zuri'a ta gari da zata zama lulluSin nagartacciyar inuwa ga ?addarorinki .
? ? ? Hannu Raudha ta kai ta share hawayen da suka silalo mata tana amsama bappi. Zuciyarta sai sake faWaWa take da ?aunar tsohon.

? ? ? Magana da Bappi yayma Ramadhan ne ya sakashi Wan matsowa gaban gadon, a karon farko yayma Raudha kallo guda yana tura wayarsa a aljihu, tare da Wauke idon nasa da ya saka tsigar jikin Raudha tashi. ?afar yaWan kalla, sai kuma ya watsa mata harara. Tun a jiya daya karanta abinda ya faru kafin ya iso ?asar, da kuma bayanin da Bappin yay masa akan yanda abin ya faru sai zuciyarsa ke raya masa akan wani dalili Raudha ta aikata hakan. Dan in babu dalili babu yanda za'ai ta bada jikinta a raunata saboda kakansa. Na farko kodai akwai shiri a lamarin, ma'ana tanada ala?a da makashin. Na biyu ko tayi hakanne domin kuWinsu ko wani abu makamancin hakan. Na uku tanada ala?a da waWanda suka halaka masa mata da ?ars......
? ? ?  Ramadhan! .
Bappi ya ambaci sunansa a nutse ganin kallon banzar da yake yima Raudha a kaikaice. Fuska ya sake Satawa da jan ?aramin tsaki a ransa. Harya buWe baki zaiyi magana ya maida abunsa ya tsuke ganin Bappi ya Wan ja baya yana kai wayarsa da aka kira cikin kunne alamar amsawa.
? ? ? ?? Tuni Raudha ta Wauke idanunta daga kallonsa. Saboda kallon banzar da taga yana binta da shi ya saka zuciyarta yin Waci. Tanada ha?uri, amma tana da zuciya. Sannan ta tsani wula?anci koda ga wanda ya girmeta ne......
? ? ? A hankali cike da ?asaitarsa da jin eh ya isa ya taka gaban gadon sosai fiye da farko, ?amshin turarensa ck one ya sake sirWaWawa cikin hancin Raudha yana keta cikin jininta zuwa Sargo, saboda ?arfinsa da tasirinsa ga ma'abocin sha?ansa. ?arfen gadon ya dafa saitin kanta tare da ran?wafowa har tana iya jin fitar sautin numfashinsa. Ya saki wani sihirtaccen murmushi mai Wauke da ma'anoni da yawa dai-dai gaSar da yake cafke ?wayoyin idanun Raudha da mamakinsa ya sata Wagowa ta kallesa cikin nasa.
? ? ?  Ki daina yaudararsu, ki kuma tabbatar musu ke *_BA?AR INUWA ce_*. Idan kikai wasa da gargaWina ni zan zame miki *_BA?AR INUWAr_* da sai kin gwammaci *_GARA RANA DA NI!_*.??
? ? ? ? ? A kausashe furucin ya fita daga harshen Ramadhan, cikin ?asaitacciyar muryarsa mai faWi da kauri ya shiga dodon kunnen Raudha. Da ace ba kusa gab yake da kunnuwanta ba, ita da kantace zata ?aryata cewar shine ya faWa Win, dan duk wanda yaga yanayin nasu zai Wauka wata maganace mai daWi a sanadin tausayawa.
? ? ? Kafin ta iya ce masa wani abu ya fincike idanunsa a cikin nata cike da tabbatar da gargaWinsa. Ya Wan dubi Bappi dai-dai yana Wagowa ya mi?e akan ?afafunsa da ?yau. Ganin Bappin su yake kallo sai ya sakar masa murmushi yana Wan kai hannu ya shafo ?eyarsa...
? ? ?? Tabbas wani abu da Ramadhan bai kawo a ransaba a wannan gaSar ya shiga ran Bappi a bazata. Tun a daren jiya yake cuWawa da kwancewa wajen laluben nemo hanyar da zai kwatantama Raudha da iyayenta alkairinta, amma sai ya gagara samowa. Dan gani yake kuWi, gida, ko makamantansu dan ya bama Raudha bai biyata ba. Saboda ita ransa ta fansa. Sai gashi cikin ?an?anin lokaci ALLAH ya haska masa wata hanya da yake ganin ko bai saka mata ba, zai kwatanta kusantata gareshi harya samu alkairi daga alkairinta a cikin zuri'arsa..... Ya saki wani ?asaitaccen murmushi yana kai hannu bisa kafaWar Ramadhan ya Wan bubbuga cike da salon manya idan abu yay musu daWi.
? ? ? ? (Lallai sun dace) ya ayyana a ransa yana duban Raudha data kauda kanta gefe zuciyarta na luguden daka daga kausasan kalaman Ramadhan da zuciyarta ta kasama fashin ba?i. Sai kawai nan ma Bappi ya fassara kauda kan nata da tunanin jin kunya duk da baisan wane furuci jikan nasa ya furta a gareta ba.
? ? ? ? Ramadhan da shi sam baima kawo abinda Bappin ke ayyanawa ba a tunaninsa sai kawai ya nufi hanyar fita dan gaba Waya ya gundura da zaman asibitin. So yake yabar ?asar nan a daren yau dan tuni ya kammala booking flight. Sai dai zai tashi ne ta jihar Loss shiyyasa yake son barin Bingo da wuri yaje can ya Wan huta kafin daren.
? ? ?? Nanma da kallo Bappi ya bisa yana murmushi, sai kuma ya Wauke kansa ya maida ga Raudha da har zuwa yanzu ruWani bai bar tunaninta ba...

*_TAURA HOUSE_*

? ? ? Tun fitarsa take ?ame a tsaye, sai da ta fahimci jinin jikinta sulalewa yake zuwa ?asa sannan tai jarumtar jawo numfashin dake neman barin ?irjinta yana bin jininta dake sauka a ?afafunta. A ?a'idar kowanne ranakun bikin salla na babba da ?arama washe gari a masarautarsu take yinta ita da dukan iyalanta dama ahalin masarautar garin ta Bina. Shiyyasa a yanzu haka jirgin da zasu bi a shirye yake tsaf zuwa jihar BINA fitarsu kawai ake saurare.
? ? ? Waya ta jawo da sauri dan bazata iya jira har sai ta isa garin Bina ba zuciyarta zata iya fashewa. A yanda take ?o?arin dialing numbern na ?ar uwarta Asma zai baka tabbacin a ruWe take. Ta saka wayar a hansfree dai-dai shigarta. Bugun shigar kiran na bugawane dai-dai da bugun zuciyarta. Sai dai abin takaici harta tsinke ba Wagaba. Sake kira tai nan ma babu amsa. Sai da ta jera kusan kira biyar amma ba'a Waga ba. Lallai babu lafiya, dan a ?a'idar gimbiya Su'adah daga kira Waya bata sake yima mutum ko yaya suke, mai-martaba ne kawai keda wannan alfarmar da arzi?in a gareta. Amma a yau sai gata da jera har biyar batare da taji ta gundira ba.
? ?? Da sauri ta maida akalar kiran nata ga mai-martaba saboda zuciyarta ta ayyana mata shine kawai maganin kukanta a yanzu bama Asma ba. Cikin sa'a kuwa tana gab da tsinkewa a ka Waga, domin kuwa abune a bayyane kowa yasan gimbiya Su'adah ?ar gaban goshin mai-martaba ce saboda sunan wadda ta ri?esa da yakema kallon uwa aka saka mata.
? ? Cikin girmamawa tamkar tana a gabansa ta rissina tana gaishesa. Daga can ya amsa da sakewa cike kuma da ?asaita irin ta masu mulki.
? ? ?  Mamana kun iso ne? .
? Cikin girgiza kai da sake raunan murya ta ce,  A'a Abi bama mu taho ba. Dama Ramadhan ne yazo NAYA jiya, bamma san da zuwan nasa ba sai a safiyar yau. Koda ya shigo gaisheni yayiminne tamkar ma?iyarsa ba mahaifiyarsa ba. Daga ?arshe yake sanarmin a yau zai koma America. Nama tabbatar yanzu yana gab da barin ?asar.. ta ?arasa faWa tana sakin wani kuka mai ban tausayi gamai saurarenta.
? ?? Mai-martaba ya saki ?asaitaccen murmushi yana gyara kishingiWarsa.  Ni ban san randa Mamana zata girmaba har yanzu. Yanzu dai akan?? Ramadhan kike Satamin hawayenki? To sharesu ki kwantarmin da ranki. Yanzu babu jimawa mukai waya da Alhaji Hameed akan zasu ?araso nan tare da shi, suna airport ma a yanzu haka .
? ?? Wani irin wawuyar ajiyar zuciya ta saki da murmushi lokaci guda. Sai hawayenta data kai hannu ta share da faWin,  Nagode Abbi .
? ? ?  Godema ALLAH .
Ya bata amsa yana yanke wayar.
Tuni ta manta da hawayen fuskarta ta hau sakin murmushi. Koda Addah Asma ta kirata batabi takan kiran ba dan tasan yanzu zasuje su haWu ai....

*_TK SPECIAL HOSPITAL_*

? ? ? ? ? Ita Win yarinyace mai kaifin basira da hangen nesa. Hakan yasa tun bayan barin su Ramadhan Wakin ta shiga cikin zurfin tunani da fassarar kalamansa. Sai dai kafin ta samu damar samo amsar sallamar ?an uwanta da su Asabe harma da kakarsu Hajiyar birni ya katseta. Taji daWin ganinsu dan dama tunda ta farka take tambayar likita ina suke. Dan da farko ta tsorata da tsadajjen asibitin da taga kanta a ciki.
? ? ? Rungumeta Asabe tai tana kuka, dama shi ta kwanayi a daren jiya. Dan gani take Raudha ta rasu ne su aunty Hannah na Soye mata. Hakama Yasmin tana kallon ?afar Raudha Win ta fashe da kuka, kukanta kuma yaja hankalin su Samha suma dake ?ananan yara suka fara.
? ? ?? Sai da hajiya mama ta Wan musu tsawa ne ganin aunty Hannah na lallashinsu sun?i su nutsu. Yanzu kam tsit sukayi sai Asabe ce ke nata tana jerama Raudha addu'oin samun lafiya....

?? &

? ? Kasancewar Alhaji Hameed Taura ba ?aramin mutum bane cikin ?an?anin lokaci zancen sake ziyararsa asibiti tare da jikansa ta baje kafafen yaWa labarai dana yanar gizo. Harma abin ya bama Bappin mamakin tunda yasan baici karo da Wan jarida ko gudaba. Sai dai tunawa da cewar yanzu waya ta maida kowa Wan jaridar kansa ya sashi watsar da kokwanton.
? ? ? Yabo dai kam yana samu akan ?o?arin tsayawa tsayin daka ga Raudha. Dan yanda kowa yasan wanene shi ba'ai tunanin zai bada lokacinsa gareta ba.

*_JIHAR BINO PLACE_*

? ? ? ? ? Duk da Ramadhan nata Sata fuska a cikin jirgi hakan bai hanashi jin daWiba a ransa sanda suka iso cikin masarauta. Dan suna sauka a airport ?ayatattun motoci na alfarma guda huWu wanda uku ke tare da hadimai, Waya ta Waukarsu suka iso filin jirgin.
? ? ? ? Alhaji Hameed Harith Taura kowa yasan abokine ga Sarki Abdul-wahab tun da ?ananun shekaru. Dan kuwa tarihi ya tabbatar da sunyi karatun degree na farko tare a jami'ar Bino. Sannan harkokin kasuwanci sun sake haWasu a wasu fannoni kafin mai-martaba ya haye karagar milkin jihar ta Bino. Sai kuma gashi sun zama surukai a dalilin auren ?a?ansu.
? ? ?? Yau ranace da masarauta ke cike da ba?i tako ina. Amma hakan bai hana a samarma da su Ramadhan tarba ta musamman ba. Ramadhan na gama gaisawa da mai-martaba daketa tsokanarsa akan ya'akai kuma ya baro masu jajayen kunuwan?. Ko sun gaji sun koroshine da kansu. Shi dai murmushi kawai ya dingayi dan ba kasafai irin wannan wasar ke shiga tsakaninsa da kakannin nasa ba. Daga su Bappi har su mai-martaban sunyi trianing nashi ne like iyayensa ba kakanni ba. Garama Fulani takan Wan tsokanesa. Sai dai kuma shi Win bawai ya iya wasan baneba iyakarsa murmushi ko ada can ma balle yanzun.
? ?? Fahimtar magana su mai-martaba kesonyi ya sashi zame jikinsa zuwa cikin gida domin ya gaisa da kakar tasa da iyaye da ?an uwa. Yako karancesu da ?yau, dan yana fitar suka hau tattauna dalilin zuwan Alhaji Hameed Win dan awa Waya kacal suke da ita saboda mai-martaba na amsar ba?uncin manyan mutane masu barka da shan ruwa da barka da salla.
? ?? Abubuwa masu muhimmanci guda biyu suka tattauna. Wanda ya shafi auren Ramadhan da Bappi atake ya sanar ma mai-martaba har yayi masa mata. Da kuma batun fitowa takara da zata bayyana nan da ?an?anin lokaci.
?? Duk gaba Waya mai-martaba yayi farin ciki ya kuma sanya albarka da fatan alkairi a cikin lamarin, tare da bada goyon baya dan a ganinsa ai babban cigabane jikan nasu ya samu. Daga haka ya ?ara da nasa shawarwarin shima...........
'


*_Barkanmu da dawowa._*=??=??=?L?
? ??
________________________


*mg's skincare*

Shin Ina matan suke=????=????=????maza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi=??>?)?
Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaran jiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg's organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane yafiddomashi da ainihin natural beauty din mutum=?L?hakika duk wacce batayi anfani da kayan mg's b anbarta acan karshen bayama kuwa domin Koda sabulunsu kadai kuka dana fatanku seya fita dasauran mata ballentana Kuma kuyi anfani da gbdy beauty kit dinsu wohoho wani abun baa mgn sewanda yajaraba shine zai tabbatarc'?
Shin kinafama da
Pimples, black spot,sunburn, stretch mark,acne,black head, wrinkles,knuckles dama duk wani matsalan fata?
Shin fatanki tana tattarewane ko kinshafa cream yabatamiki jiki=?+?
Shin inamasu cewa sunjaraba Basu dace b bi'iznillah sister's duk Wanda yayi using mg's sai godiya domin Koda iya herbal whitening black soap din kikayi anfani dashi zakiga ynd fatanki zaiyi clear Yana walwali jikinki zeyi fresh kina glowing my dear bare Kuma ace set dinne gbdy >??ga amare uk wnd yy using bridal set dinnan baya bukatar kowani gyaranjiki domin yadda jikinki zekoma yazarce misali DNT be left behind
Bridal kit:18k
Beauty kit:11k
Student package:7k
Herbal whitening soap:3k
Chat
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Facebook: mg's skincare
Instagram:glow_with_mgs
Take note pls iya wadannan numbers dinne kawai zakusamu kyn mg's babushi akasuwa>??
Do you guys wanna achieve that milky skin that turns head wherever you go>?)?
Then @mgs skincare gat you covered =د?
Now is time to glow=?
?
Pamper ur skin>ص?
Shine like bride=?p? @&
Glow>???
@&?

=د? tested nd trusted>??
Guarantee


Sannan muna da hadaddun frames masu kyau gamai bukata yayi mgn 07046881166


_____________________


https://arewabooks.com/chapter?id=629a77b967809ad6daab2109






*_Chapter 13_*


*_BA?AR INUWA...=?G?


Da Wumi-Wuminsa=؃?

Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_Episode 15_*


..........Su Bappi basufi mintuna talatin da isowaba Gimbiya Su'adah da tawagar ?a?anta mata suka iso suma. Anan ne ta samu damar haWa hannu da fulani (mahaifiyarsu Uwargidan sarki) da Adda Asmah suka rufe Ramadhan da faWa sosai akan abubuwa da dama, ciki harda batun zamansa babu aure, duk da dai basu fiddo maganar zaSa masa mata ba.
? ?? Shiko dai ya cinkushe fuska yana saurarensu kawai. Sai da sukayi mai isarsu ya basu ha?uri kawai yay fitowarsa. Dan Bappi ya kirasa akan ya fito su wuce. Idan kuma ya barsa anan to?. Da sauri yacema Bappi a'a zai bisa, dan so yake yaje ya wuce loss, sai dai bai faWama bappi ?udirin nashiba kai tsaye.

Yanzu kam ya iske mai-martaba tare da Bappi da Pa da suka iso da Gimbiya Su'adah. baiyi mamakin ganin Pa Win ba, tunda tun yana ?arami yasan a irin wannan ranar ta washe garin salla suke zuwa gaishe da mai-martaba Win daman. Zama yay gefen mai-martaba daya nuna masa yana satar kallon Pa da fuskarsa ke a haWe alamar har yanzu yana kan fushinsa na jiya. Koda yake har suka baro Bingo dama baiko kallesa ba duk da har falonsa yaje ya gaishesa.
? ? ?? Sai da suka tabbatar da nutsuwarsa sannan Bappi ya fara magana cikin nuna alamar babu wasa tattare da shi.
? ? ? ?? Ramadhan ya Wago a firgice yana duban mai-martaba. Kafin ya maida dubansa ga Pa da baice uffan ba.
? ??  Bappi! .
Ramadhan Win ya faWa cikin rawar harshe.
? ? ?? Bappi dake kallonsa cike da tausayawa a can ?asan ransa. A fili kam ya dake ya jinjina masa kai.  Umarnine wannan ba shawara ba Ramadhan. Domin nasan zaka iya insha ALLAH. Zaka kuma kawo cigaban

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login