Showing 177001 words to 180000 words out of 202381 words

Chapter 60 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3277

Basma sukai masa suna mikewa. Dama Anne ce tace suzo su Webe mata kewa kafin ya dawo tunda tasan babu mai shiga sashen nan da sunan yazo biki.
? ? ? ? ?? Bayan ficewarsu ya tako a hankali zuwa gabanta yakai dukunne. Hannayenta ya kamo cikin nasa tare da saka Wayan ya Wago habarta. Itama tayi ?yau matu?a cikin wani lass mai azabar kyau da nauyin kuWi. Ga Winkin ya zauna mata Was a jiki saboda kibar da tayi da ?ara haske da fresh. Taci kayan ado na Wan kunne da sarka da zabba da awarwaraye ga Wauri daya amsa sunansa Wauri kai kace itace amaryar.
? ?? Kukan da taketa ri?ewa tun Wazun ta sakar masa. Lumshe idanunsa yayi tare da mikewa ya Wagata cak ya rungume a jikinsa yana murmushi.
? ??  Haba ?ar aljanna. Kwantar min da hankalinki Ramadhan B. Hameed Taura na Ameenatu Dawood Hutawa ne ita jaWai insha ALLAH. Badan bazan iya karawaba wataran idan kaddarar hakan ta shigo, sai dai ina fatan rayuwa dake ke Waya dan tun asali zama da mace Waya ne tsarin Ramadhan. Sai dai tsarin ALLAH yana gaba da nawa Ameenatu. Amma a yanzu nakine ke Waya babu wadda aka Waurama Ramadhan aure da ita .
? ? ?? ?an?amesa tai da sake fashewa da kukan da batasan na farin ciki bane kokuwa na minene.  I love you Noorullah . Ta faWa da Wagowa lokaci Waya ta manne lips nata da nashi.
? ? ? Tab humm, batasan kuka ta kawo gidan mutuwa ba. Dan kuwa bawan ALLAH caraf ya cafke tare da Waukarta cak sukai bedroom. Yako shiga yamutsata son ransa. Yama manta da wata kwalliyar biki. Sai da labarin ya canja salo kuma ta ruWe. Sai dai batasan dama ha?uri yake yana Waga kafa ba dan dole. Aiko tilas ta bari ya rage zafi yanda ya kamata. Da ga karshe dole aka sake nemo su Basma suka kawo mai sake kwalliyar biki.

Uhhm andai ji kunya=?#?=?.?=ض?
? ? ?? &Bayan sallar la'asar sai ga Aunty Hannah mata ga vice president da tawagarta sun iso gidan bikin. A ciki kuwa harda Asabe da Hajiyar Birni dasu Fatisa. Wayyo dadi kamar zai halaka Raudha. Ta rasa inda zata saka kanta taji daWi. Ga Anne ta saka an musu kya?y?yawan karamci da tarba ta musamman ta abinci. Su aunty Hannah anata faman Waga kai da hura hanci ana yatsine-yatsine kai kace itace ma firt lady Win tsabar yanda guards ke dogare a bayanta da mata ?an siyasa.
? ? ? Ina Raudha bata ita takeba. Farin cikin ganin Mummynta ya rufe mata ido ruff. Ko Hajiyar Birni da Hajiya mama sai da sukai mata tsogumi ta gaishesu. Anan suka kasance har bayan magrib. Da zasu wuce Anne ta haWa musu shatara ta arziki musamman su Fatisa da sukaji kamar karsu rabu da ?ar uwarsu. Dan suma dai yanzu Alhmdllhi har sun kawo mazan aure ana shirin zuwa hutawa gaida Alhaji baba Dauda mai zamani surukin Mr president na ?asar NAYA. Yaso zuwa daurin aure Inna ta tashi da amai da gudawa aka kwasheta asibiti a rikice tana can ana kara mata ruwa dole ya hakura. amma yasha takaici wai kallo ya wucesa daga shi har M. Gambo amininsa da shima ya gama saye zuciyar asabe batare data san shiWin bane har yanzun. Dan yace bazai bayyana mata kansa ba sai ta yarda ya turo iyayensa. Itako tace su ba yaraba bata yarda da wannan ganganciba yazo gareta kawai su sasanta. To yanzu dai yace zaizo Win amma bai tsaida rana ba.

? ?? Bayan wucewar tasu ma zazzaSi ne ya rufe Raudha. Koda aketa shirin tafiya dinner ita tana can du?unkune a bargo. Dama kuma bata saka ran zuwan ba tunda tasan Ramadhan dai bazaije ba. Kuma babu tabbas zai barta taje itama.

? ? ? &Kafin a tafi dinner gimbiya Su'adah ta cigaba da neman number Fulani da Addah Asmah kamar yanda taketa fama tun bayan dawowar ?an Waurin aure hakan baiyu ba. Dan duk kashe wayoyinsu sukai. Taso su Safina su le?a gidan suyi ALLAH ya sanya alkairi hakan bata yuwuba dan Taura house yayi matukar cika kasancewar duka matan gidan uku sun aurar da yara.
? ?? Ta turama Ramadhan gargaWi sosai akan ya tabbatar yaje dinner Win nan amma sai dai baima gani ba dan yau yayi busy da yawa. Babu wanda yasan ainahin abinda ya faru sai fa da aka isa wajen dinner sai su Bilkisu Amare kawai da angunansu amma babu Aynah babu Ramadhan babu duk wani wanda ya shafi masarautar Bina dake a gidan Addah Asmah dan dama biyu aka rabu. Wasu sukayo nan Taura House wasu can gidan a cewarsu duk za'a haWe wajen dinner da walima dakai amare.
? ? ?? A sannan gimbiya Su'adah takejin mummunan labarin cewa ai kiWa ya canja bada Ramadhan aka Waura aure ba. Ta matu?ar gigicewa a haukace ta shiga neman number Ramadhan amma har sannan switch up. Ta nufi sashen Pa ta iskesa da ba?insa da basu wuce ba. Tsabar yasan miya kawota kuma yay kememe yaki tasowa. Haka ta wayance ta fito. Maida akalar kiranta tai ga Mai-martaba, shikam ta samesa. Sai dai yaja mata gargaWi akan idan har tace wani abu yana cikin Taura house sai ya mata hukunci mai muni, tabar koma minene za'a tattauna bayan biki.
? ? ? Wannan al'amari ya matu?ar sake rikita gimbiya Su'adah, dan kuwa a daren nan jininta ba karamin hawa yayiba har sai da Safina ta taimaka mata da maganin barci.

? ? ? &Wajen dinner kam bidirinsu suka sha kamar babu gobe. Dan gaba Waya anan aka haWe amare da angwayen. An ra?ashe an kwalle anci ansha sai dai Bily taji inama Raudha na wajen. Amma dai su Basma sun Wauka komai a waya duk da anyi vedio recording. Su Ibrahim ne suka halarci wajen bisa wakilcin babban yayan amare shugaban ?asa Ramadhan tare da cos. Hakama manyan mutane matan gwamnoni da ministers da ?a?ansu duk sun halarta. Dan hatta da yaran su Alhaji yaro glass na nan anyi komai da su kamar babu wata a ?asa. Karfe Waya aka tashi amare da tawagar jama'a yan biki sukayo gida. Masu gidaje a cikin Bingo suka nufi nasu muhalli anama angwaye da amare fatan alkairi da zaman lafiya da zuri'a masu albarka.........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAF??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????AR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

[15/07, 19:39] +234 903 045 4409: *_Typing=???_*


*_Typing=???_*







*_Episode 69-70_*


............Washe gari Raudha ta tashi batajin daWi sosai. Dan har saida Dr Hauwa ta shigo ta dubata har dasu karin ruwa. Sai hankalin Ramadhan ya rabu biyu ga meeting da za'a zauna duk da dai babu Raudha a ciki. Ga jikinta kuma.

? ?? Itako Gimbiya Su'adah tana can sun fice a sace ita da Safina zuwa gidan Addah Asmah, dan tana son tasan mike faruwa kafin a zauna zaman meeting duk da tasan har dasu Adda Asmah Win za'ayi. Lokacin da motar su gimbiya Su'adah ke shiga layin su Adda Asmah a lokacine driver daya Wakko fulani zai kai Taura House shi kuma ke fita. Dan Addah Asmah tace fulanin tayi gaba suma zasu ?araso ita da mijinta da Aynah da kuma mijin Ayana Win da suke so ya saketa take a yau.
? ? ? Saboda yanayin hayaniyar mutane yasa Safina bata tsaya da motar ko'ina ba sai ?ofar falon baya data san su Adda Asmah nada ita. Dan kafin tai aure idan tana son haWuwa da Faisal mijinta tasha satar fita ta wajen taje ta dawo wani bai sani ba. Ta wajen babu kowa, sai daga Wan bayansu ta backyard suke jiyo ?ananun hayaniyar masu wanke-wanke. Ginbiya Su'adah takai hannu zata buWe ?ofar wani furici mai kama da saukar aradu yay azamar taka mata birki, tai kuma saurin dam?e hanun Safina dake shirin yin magana tana girgiza mata kai....
? ?? Su gimbiya Su'adah sun iso gidanne a dai-dai lokacin da Adda Asmah da Aynah ke tare a wannan falo, waya Adda Asmah keyi da bokanta akan abinda zasuyi idan anje wajen taro. Shine furucin ?arshe data maimaita kamar yanda bokan ya faWa ya shiga kunnen gimbiya Su'adah. Kasancewar sun gama wayar Adda Asmah ta ajiye a sanyaye tana duban Aynah data kafa mata ido.
? ? ?  Mom wai yanaga jikinki kamar yayi sanyi? .
? ? ? ? ? ??  Tabbas dole jikina yay sanyi Aina'u. Sai dai zan iya aikata komai saboda ke. Kamar yanda malam yace na kirashi kafin muwuce wajen taron shine na kirashi, dan wannan dalilinne ma yasa nace Ammy (fulani) tai gaba zamu biyota. Yanzu har ita ta bar sanin sirrinmu tunda bazatace batason Su'adah kamar yanda take sona ba.....
? ? ??  Hakane Mom, amma nidai sanar dani mike faruwa kawai? .
? ?  DaWina dake wutar ciki. Abinda kikaga ya girgizani da maganar malam ya tabbatarmin bincikensa na jiya ya nuna masa zasuyi taurin kai akan yarda da bu?atar mu, amma idan muka jajirce za'a iya samun nasa ?ila. Sai dai Ramadhan Win shine babbar matsala yanzu, saboda akwai yarinyar dake tsaye a kansa game da addu'a hatta azkar baya wasa yanzu safe da yamma, yace inhar tana tare da shi mawuyacine duk wani aiki namu yanzu yay tasiri a kansa dan tanada jajircewa. Hasashena ya bani tabbas shegiyar yarinyarnan ce ?ar karuwai. Maganarsa ta ?arshe data firgitani itace zaSin daya bamu akan Ramadhan Win, kodai akawar da shi kowa ya rasa shi da yarinyar, kokuma mu ha?ur......
? ? ??  Ina bazai yuwuba Mom, wlhy bazan iya ha?ura da Ramadhan ba. Idan nai haka ko to tabbaci ban cika mace ba. Har yaushe zuciyarki ta fara tausayine Mom?.
? ? ?  Nima ba tausayi nake jiba Aynah, domin zan iya komai a kanki, ciki kuwa harda kauda duk wanda ya tare min gaba. Tunda muka taso a gidanmu kowa yafi son Su'adah duk da kasantuwarta yarinya mai girman kai da Waukar kowa ba komai ba. Ba ?yau tafini ba, amma ko kaya mukasa kafin a yabamin an yaba nata saboda ta iya tsara ado. Kullum a makaranta takan Wauki maki na jarabawa fiye da nawa. A gida mahaifinmu yafi sonta fiye da kowane Wa, dan hatta da shawararsa mai muhimmanci yakanyi da Su'adah baiyi da su Ammy ba. Mu duka ?a?an sarki ne amma ita kaWai ake kira da gimbiya duk da nice babba. A koda yaushe wannan abu nacimun rai, taya zan fita komai amma yazam kullum itace da nasara sama da tawa? Hatta a shekarufa na fita. Abinda ya ?ara ba?anta raina da rayuwa lokacin da muke UK a school, tunda na fara ganin Basheer Hameed Taura na kamu da sonsa. Amma abin mamaki saina tsincesa tare da ?ar uwata Su'adah har sun fara soyayya ni ina nan ina ?ulla yanda zan tunkaresa da tawa soyayyar. Na shiga tashin hankali mara misali Aynah, har takai naji bazan iya jurewaba na tunkaresa da batun. Hummm karkiga irin korar kare da Basheer yamin tare da dogon gargaWi, tun daga nan karatuna ya shiga hanyar taSarSarewa har muka dawo gida babu komai a result Wina. Itako ta dawo da sakamako mai ?yau cike da nasarori. Muna dawowa babu Sata lokaci aka fara shirin aurar damu, ita aka aura mata wanda take so ni aka auramin mahaifinki batare da ina sonsa ba, dan iyayenmu ne suka ?ulla hakan. Watan Su'adah goma cif a Taura House ta haife Wanta namiji santalele. Niko a lokacin ko Satan wata. Naji zafin hakan matu?a amma naita ?o?arin dannewa. Bayan shekara biyu da yayensa ta sake Mardiyya, har lokacin ni babu labari. Nadai ta?aice miki sai a harhuwar Lubnah muka haihu tare, lokacin tanada yara har uku kenan niko 1 kuma mace ke. Na ?ara na biyu ma mace. Wannan ya ?aramin tsanarta dan koba komai ta Warani da namiji kuma ?a?anta sunfi nawa. DaWin daWawa Wanta shine Wa tilo namiji agaba Waya Taura family. Nasha auna cutar da Ramadhan amma bai yuwuba saboda kakankinsa kullum nane suke da shi kamar sun san burina. Iyayi nayi Su'adah ta amshi Ramadhan a hanunsu amma sun hanata. Dan haka nasa akai aiki akansa aka tura masa wasu hatsabiban ajanu dakan maidashi tamkar wani mahaukaci. Sai dai mahaukacin ma naso ya koma baki Waya hakan bai kasance ba. Tun lokacin aurensa na farko naso ki auresa amma ya nuna baya ra'ayi, dan a yanzu babban burina shine ki auri Ramadhan ki ?wato mana duk wani abinda Su'adah kejin tanada shi a hannu daya fini, amma kuma sai komai ya lalace bayan mun Wakko hanyar nasara......
? ? ??  To amma Mom duk da waWan nan abubuwan shine kike tunanin bazamuyi abinda malam yace ba. Ramadhan nada taurin kai, na tabbatar da wahala ya yarda da aurena, sai dai in uwarsa ce tace zata tsine masa. Idan ma tace hakan shi wannan jakin da aka auramin zai sakeni ne ta cikin sau?i.....
? ? ? ?  Inko har duk abinda kika lissafo haka al'amarin zai zama to tabbas dolene Ramadhan ya mutu. Dan kawar da shine kawai zai sakama zuciyata salama akan Su'adah. Tunda bazamu samesaba to kowa ya rasa shikenan ?urun-?us!!....& 
? ?? Wani irin banko ?ofar da akai ne ya dakatar da Aynah data fara dariya, atake sukai diri-diri, gimbiya Su'adah da kanta ke wani irin juyawa tanajin hajijiya ta shiga nuna adda Asmah da hannu sai dai abinda take son faWa ya gagara fita. Safina datai wani tsalle ta sha?o wuyan Adda Asmah ta buga da bango, hakanne yasa itama Ayna yin kukan kura a kanta ta sha?eta. ?an biki ne suka fara shigowa a guje saboda ihun da Addah Asmah ta buga na azaba, har goshinta ya fashe jini na zuba......

*_TAURA HOUSE_*

? ? ? ? Kowa ya hallara su kaWai ake jira, mai-martaba da ransa ya gama Saci yana ?o?arin cewa a kirasu sai ga kiran daddyn Aynah ya shigo masa. Cikin tashin hankali ya shiga ambaton kalmar innalillahi.... Har ?arshe, kafin ya ajiye wayar ya sanarma ?an falon da duk hankalinsu ke kansa iya abinda Daddyn Aynah ya sanar masa. Zaram Ramadhan ya mi?e amma sai Bappi ya dakatar da shi.
? ? ?  Ina zaka kuma? .
?  Bappi can gidan mana, kanajifa faWa mizai haWa Maah da Mom faWa a duniyar nan? .
? ? ?  Koma miye ai zamu sani yanzu, ko kana mantawa da matsayinka a yanzune wai. Koma ka zauna Basheer yaje ya taho da su .
? ? Babu yanda ya iya ya koma ya zauna kamar zaiyi kuka. Zuciyarsa sai kaikawo take da tunanin mike faruwa? Miya faruwa? Mi akayi?. Hakama sauran kowa tunaninsa kenan sai dai babu mai bada gamsashiyyar amsa akai zaman jiran isowarsu.

? ? ? ? ? &Kusan awa guda suna zaman jira dan sai da Pa yay jan ido suka yadda suka taho dalilin ita gimbiya Su'adah na tsoron nata mijin, itako Adda Asmah ta raina nata. Wujiga-wijiga suka shigo musamman gimbiya Su'adah da sai da Safina ta bata taimakon gaggawa acan amma da yanzu labarin ba wannan ake ba kuma. Kowa hankalinsa ya tashi da yanayin nasu, musamman ma Ramadhan da cikin rawar jiki yaje ya taya Safina ri?o Maah dake tafiya kamar zata zube ?asa sai hakki take sama-sama. Shidai Bappi uffan baiceba, binsu kawai yake da kallo hakama mai-martaba. Pa kuwa yanayinsa na nuna ko'a jikinsa dan dama irin wannan ranar yake addu'ar tazo duk da bai san mike faruwa ba shima har yanzun.
? ? ?  Inaga muyi abinda ya taramu kamar zaifi .
?? Cewar Pa da alamun Waci a muryarsa. Bappi zaiyi magana Mai-martaba ya katsesa.
? ? ?  Gaskiya Basheer ya faWa dan nima sonake na wuce akan lokaci .
? ?? Bappi ya haWiye abinda yay niyyar faWa kawai yana girgiza kansa. Daga haka aka buWe taro da addu'a sannan aka fara abinda ya tara Win game da sauya maganar auren Ramadhan da Aynah.
? ? ?? Bayan dawowar Ramadhan hayyacinsa, adare ranar Bappi ya sanar masa duk abinda ake ciki, amma sai ya dage akan shi bai taSa jin son wata Ayna'u ba. Bakuma zai fara a yanzu ba bayan so na ?an uwantaka dake tsakaninsu. Ya kuma tabbatar masa komi za'ai shi bazai aureta ba matarsa ta ishesa. Babu irin lallashin da Bappi bai masaba a wannan dare amma yace shifa yana akan bakansa.
?

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login