Showing 54001 words to 57000 words out of 202381 words

Chapter 19 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3234

??  Woow imagine! Dama akwai masu biyayya irinku har yanzu game da waya? .
? ? ?? Basma ta faWa da mamaki, dan su tun suna jss 1 ma sunada wayoyi, koda Ramadhan ya ?wace a wancan lokacin basu ?ulla wata gudaba iyayensu mata suka saya musu wasu sukace su dinga Soyewa kar Ramadhan Win ya gani. Kuma haka akai har suka shiga ss 1 bai san sunada waya ba. Sai da ya saya da kansa ya basu.
? ? ?? Murmushi kawai Raudha tayi, yayinda Rufaidah ke faWin,  Ai yanzu an saka miki ranar aure ya kamata Abba ya barki ki ri?e, zan faWama Yaya kuwa .
? ? ? Kafin Raudha tayi magana har sun Waga mata hannu sun bar wajen saboda kiran da Sumayya ta ?wala musu.

_______________________

? ? ? Alhmdllhi an kammala zaSen shugaban ?asa, duk da dai a wasu sassa an samu ?ananun hatsaniya na matasa da kuma sace akwatin zaSe. Sai dai Alhmdllh abun bai tsamari ba jami'an tsaro suka tsawatar. Zuwa yanzu babban fatan kowa shine hayewar wanda ya zaSa. Inda wasu ko barcin kirki basayi musamman ga ?an takarar idonsu kyam a tv, wasu kuma a redio ana sauraren sakamakon zaSu?an jihohi.
? ? Sai dai abin zai baka mamaki idan nace ga Ramadhan ba haka bane, dan shi tamkar ma an basa lokacin samun damar yin barci ne. Ko sau Waya bai taSa zama kallon sakamakon zaSe ba balle damuwa da yaya komai ke tafiya. Lokaci-lokaci dai yakanji ihun yaran gidansu na faWin Yayanmu ya haye jihar kaza. Daga haka bazai iya ?aras da komaiba kuma.
??
? ? ? A randa ake tsumayen jin sakamakon zaSen kuwa ?asar tayi tsitt kowa ya kasa kunne, inda masu shirin kota kwana ke shirye tsaf na tada tarzoma ta kowanne sashe. Dan dayawan sauran ?an takarar sunfa fahimci wanda zai iya kai labari kai tsaye. Dan haka suka shirya sai dai kowa ya rasa. A sashen su Alhaji Yaro glass duk da sunga alamun nasararsu hakan bai hanasu shirya nasu ?an tada zaune tsayen ba suma, dan a cewarsu ko da zata kwaSe sun shirya.
? ?? To suma dai jami'an tsaro sun shirya tsaf dan bada kariya ga al'umma kamar yanda Ramadhan yasa Bappi kiran I.G da General da sauran manyan shugabannin hukumomin tsaron ya nema alfarmar su tsaya da ?arfinsu wajen ganin wani harmutsu bai tashiba dan ALLAH... ?
? ? ? ?
&A ranar talata ?arfe huWu da mintuna talatin da bakwai na yamma shugaban zaSe prof. Rabilu S Barde ya sanar da sakamakon zaSe ga wanda ya lashe kujerar shugaban ?asar NAYA.
? ? ? Sabon shugaban ?asa da komai nasa yazo da mamaki da sabon sauyi. Matashi na matasa, *Barr Ramadhan B. Hameed Taura*.
? ? ?
? ? ? A hankali kofin fura dake hanun Ramadhan da fitowarsa kenan daga kitchen Win Anne yaje ya Webo furan dan yasha saboda barci daya tashi a makare yay sallar la'asar a Waki ya sulale ?asa ya tarwatse saman Mable's Win da aka ?awata falon da shi. Babu zato babu tsammani jikinsa ya kama rawa, dan harga ALLAH sakamakon zaSen yazo masa a bazata, bai taSa saka ran zaici ba dan yasan akwai manya a gabansa, duk da shike da Waurin gindin masu mulkin ?asar da manya. Wasu irin hawayene masu Wumi suka silalo masa a saman kumatu, ?afafunsa da suka nema gaza Waukar gangar jikinsa sukai ?asa ya dur?ushe akan gwiwoyin sa biyu har Sallin ?ofi na ji masa ciwo. Amma sai bai kulaba duk da zafin daya ratsasa sai ya tafi sujdah.
? ? ? Anne da Bappi, Yafendo, Inna, Pa Siyama, Bilkisu ma dake falon duk Sujudan suka tafi kamar yanda yayi. Kafin su Wago su bilkisu su cika falon da ihu saboda shigowar sauran ?ammatan gidan da gudu suna ihun murnar yaya ya haye.
? ? ?? Duk wannan ihu dake faruwa Ramadhan ya kasa Wagowa daga sujida sai da Pa yazo da kansa ya kamashi ya Wago da shi. Sai kawai ya fashe da kuka ya rungume Pa Win.
? ?? Pa dake murmushi shima idonsa cike da ?walla ya shiga shafa bayansa a hankali. Tsit falon yayi suna kallon yayan nasu, dan da yawansu zasu iya rantsuwar basu taSa ganin kukansa ba kamar haka. Garama irinsu Mardiyya dake bimasa a yanzu kuma duk suna gidan aurensu.
? ?? TaSa kafaWarsa da Bappi yayi ya sakashi sakin Pa ya juyo ya rungume Bappin. Anne sai tazo dukansu ta rungumesu. Hakan yasa yaran gidan duka zuwa suka rungumesu su duka suma.

? ?? A Sangaren gimbiya Su'adah kam ai tsabar farin cikin ta zama uwar shugaban ?asa jitai tamkar ta ciji uwawunta. A take ta fara amsa wayoyin taya murna ga ?an uwa da abokan arzi?i. Yau sam babu Waure fuska sai farin ciki.

A Sangaren Raudha ma shujuda tayi lokacin da aka sanar da Ramadhan matsayin wanda yay nasara. Batayi domin shiWinne taso yaci ba dan dole. Tayine saboda fatan ace shine ahugaba na garin da suketa fatan samuwar mulki a hannunsa.
? ?? Su aunty Hannah kam gidan suka cika da ihu ita da ma'aikata. Ganin haka su Yasmin suka tayata suma. Farin cikinta uku ne a yau. A gobe za'a maida aurenta da Alhaji yaro glass kamar yanda sukai mata al?awari. Na biyu zata zama matar vice president, na uku nan da shekar biyu itace matar president Win.

A fadar shugaban ?asa ma da duk wani dake tare dasu ransa fal farin ciki. Hakama jama'ar gari magoya bayan jam'iyya da Ramadhan. Dan tuni an fara bikin murna ta ko ina saboda jami'an tsaro sun taka rawar gani na hana kowacce irin fitina yin tasiri. Yaran su Alhaji Audi ?aura duk wanda ya fito ram ake da shi. Ta ko'ina ka zaga kiWe-kiWe da bushe-buahe ke tashi a ?asar NAYA birni da ?auye.

A lokacin da wasu ke murna wasu kuka sukeyi, dan da gaske irinsu alhaji Audi ?aura ?an takara wasunsu suma suka dingayi sai da aka zuba musu ruwa. Yayinda magoya bayansu da iyalansu ke cikin tsantsar ba?in ciki. Ba?in cikinsu bai sake ninkuwa ba sai jin cewar Jami'an tsaro sun kafa sun tsare ko'ina domin hana kowacce irin tarzoma tashi. Idan ma tsautsayi ya fiddo mutum kamesa sukeyi.

&&-&&

? ?? Bazamuce hankali ya kwanta a ko'ina ba. Sai dai Alhmdllhi masu tada tarzomar basu sami yanda suke so ba. Jami'an tsaro ta kowanne fanni kuma sunyi ?o?ari, sai dai ALLAH ya saka musu da alkairi. Shi kansa shugaban ?asa duk da akwai manufarsa ta Wora Ramadhan akan mulkin yayi ?o?ari sosai wajen jadadama jami'an tsaro harkar tsaron. Shine ya fara kiran Ramadhan ya tayasa murna. Sai kuma alhaji Yaro glass dake matsayin vice president a yanzu.
? ?? Alhaji Audi ?aura ne na huWu bayan mai-martaba kakansa, saboda shawarar da god father Winsa ya bashi na kiran Ramadhan ya tayasa murna. dan shine babban abokin hammaya dake bi masa a ?uri'a, ido zai fi yawa a kansa fiye da sauran ?an takarar.
? ? Hakan kuwa akai, ya kira Ramadhan ya tayasa murna. Ramadhan dake kwance a doguwar kujera ya Wora kansa bisa cinyar Anne an lulluSesa da bargo saboda sanyi da yace yanaji ya amsa masa cikin muryar dake nuna rauninsa a yanzun.?Duk da halin da yake a ciki ya cigaba da amsa kiraye-kirayen waya har sallar magrib, koda aka idar ma bai huta ba. Dan duk da zazzaSi daya rufesa har kusan sha biyun dare yana amsa wayoyin taya murna daga sassa daban daban na duniya.
? ? Abokai, yan uwa. Da iyaye, ?an siyasa da shugabanin gargajiya. Wasuma bai sansu ba sai a yau.

? ? ? Duk yanda Ramadhan dai yaso samun nutsuwa a ranar bata samu ba. Hasalima da zazzaSi ya kwana da ciwon kai mai tsanani. Da safe har sai da doctor yazo ya duba shi. Duk da halin da yake ciki dole ya cigaba da amsa kiraye-kirayen taya murna a wannan yinin ma..

********

? ?? Kwanaki huWu bayan faWar sakamakon zaSe ?ura ta lafa, sai shirye-shiryen zaSen gwamnoni kuma da akeyi ta ko ina. Dan tsakaninsa dana shugaban ?asa sati biyu ne. A kuma wannan tsakanin su Bappi suka sake zuwa Hutawa aka tsaida ranar Waurin auren Ramadhan da Raudha. Suka kuma ajiye komai har sadaki.
? ? ? ? Mal. dauda baki har kunne ya zama surikin shugaban ?asa. Dama tunda ya dawo da ?an kuWaWensa sai ya zaSi dawa zaiyi magana yanzun. An bige gidansa ana sabon gini, gefe kuma yana neman aure batare da sanin su baba Nafi ba. Dan Larai anata hura hanci sune da gida yanzu, duk da ta shiga Wunbin ba?in cikin jin daga inda tushen kuWin suka fito. Sai dai abinda malaminta ya faWa mata game da watsa auren na Raudha da Ramadhan yasata shiga walwala ta maida komai ba komai ba. Yanzu sakamako kawai take jira na fasuwar auren a haukarta (=?9?=?9?).

? ???? *____________&_____________*

? ? SANNU-SANNU bata hana zuwa, a na gobe zaSen gomnoni aka maida auren Alhaji yaro glass da aunty Hannah. Duk da ba wani taro sukaiba aure kawai aka Waura ?awayen aunty Hannah sun Wan haWu a gidan, ciki kuwa harda first lady. Wadda a ranar kowa ya sake tabbatar da ala?arta da Aunty Hannah Win. Su Asabe ma dai nan gidan sukazo suka kwana, hakan yasa Raudha da mominta samun damar keSewa da ?an uwanta. Kuka ta dinga rusa musu akan wlhy bata son auren nan dan mutanen nan sunfi ?arfinta. Duk da wasu sun nuna soyayyarsu gareta wasu ?uru-?uru a ?annensa da wata babbar mace da take ?yautata zaton mahaifiyarsa ce saboda kamanni da suke Wanyi suka nuna mata tsana da gargaWi. Nan dai duk ta basu labarin abinda ya faru ranar zaSen shugaban ?asa.
? ?? Hankalin Asabe ya tashi, ta shiga yima Raudha faWa akan miyasa ta amsa a wancan karon, dama irin wannan take guje mata tun farko. Maba danginsa ba ko shi bata ?yautata zaton zai so ta. Mutumin da tun yana ciki ake ajiye masa kuWi a asusun banki, ya girma yasamu ingantaccen ilimi, babu kalar ?asar da bai zagaba yaga mata ?yawawa ?a?an manya irinsa, amma tai tunanin zai iya dubanta matsayin mace. Kawai dai kakansa ke son wannan haWin saboda alkairin datai musu.
? ? ?? Lallashinta su Fatisa suka dingayi da bata baki harma da shawarwari, dan harga ALLAH suma suna son ?ar uwar tasu ta auri shugaban ?asa. Koba komai zasu fantama matsayin yayyen matar shugaban ?asa. Zasu huce gajiyar wahalar da sukasha a hutawa a baya.
? ? ?? Sosai Asabe ta kasa zaune ta kasa tsaye, ji take kamar ta gudu da ?a?anta daga Bingo. Dama tasan idon Gwaggo idan yaranta sai wanu abu ya biyo baya. Dama wannan taita fargaba tun farko. Tunanin inda zataje da su ne ya sakata sake shiga damuwa. Har aka Waura auren aunty Hannah bata da wata walwala. Kowa tunaninsa aunty Hannah zata tare ne acan gidan Alhaji yaro kamar auren farko, sai sukaji saSanin haka wai anan zata cigaba da zama tukunna. Hankalin Asabe ya sake tashi, dan tasan kuma babu danar sace Raudha kenan.
? ? ?? A ranar dai ko le?e ango bai le?o gidan ba, washe gari akai zaSen gwamnoni. Wannan karon babu inda Raudha taje, hasalima wuni tai mur?ususun ciwon mara har sai da suka dangane da asibiti. A asibitin ta kwana, washe gari suka dawo gida. Haka kwanakin suka cigaba da shuWawa batare da Raudha ta ko sake jin labarin wani Ramadhan ba sai a tv kawai idan an ambaci sunansa ko an nunasa. Sannan Asabe ta kasa samo mafita game da auren na Raudha. Sai da auren aunty Hannah da Alhaji yaro ya cika wata guda cif suka fara ganinsa a gidan. Dan zuwa yanzu an kammala duk wasu zaSuka sai jiran rantsarwa kuma. A ranar gyaran da ma'aikatan sukaima gidan ma na musamman ne, bai isoba kuma sai wajen tara na dare.
? ? ? Raudha ta haWo kan su Yasmin sukazo suka gaishesa. Baki ya saki da hanci yana kallon Raudha Win yana haWiyar yawu. Dan harga ALLAH baisan haka yarinyar take ba. Bai taSa ganinta ba sai a hoto, sai dai kuma a yanzu canji waje data samu ya sake fiddo mata da ?yawunta da cikar budurci. Dan tana akan shekarunta ne na girma.
? ?? Harga ALLAH Raudha ta tsargu da kallon da tsohon ke mata, dan haka ta shiga ambaton sunayen ALLAH da jifansa da addu'oi. Tunda ta samu ta gudu Waki kuwa bata sake le?o waje ba harda safe. Tanaji Yasmin tazo tana tashinta wai tazo a karya inji sabon Abba tai mata banza. Dole ta koma tace barci take.
? ? ? Har Alhaji Yaro yace Yasmin ta koma ta tasota Aunty Hannah ta hana cikin kissa. Acewarta a barta tai barcin batajin daWi, kuma anjima sunada wani trianing akan Raudhan. Badan yasoba dole ya ha?ura, sai dai a ransa yana fatan ALLAH yasa kafin yabar gidan ta fito. Sai kuma akai rashin sa'a addu'arsa bata karSu ba harya fitan batako le?o waje ba.........
'
? ? ?

*_BA?AR INUWA...=?G?
Da Wumi-Wuminsa=؃?

Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_A AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*=?G?
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.


*Bank Transfer* - kamar yadda akwai bayani a sama da kuma account number ArewaBooks.

_Account No_ - *1220077999*
_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*
_Bank_ - *Zenith Bank*

Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:

Amount Paid: - Nawa aka tura?

Name used for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa

Transferred time: - lokacin da aka turo

Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi

Deposit date: - ranar da aka turo

Sai ayi SUBMIT.

*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer* , amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:

MTN,
9Mobile
Glo
Airtel

Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na canji(convert) kafin kudinka yashiga Balance.


*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [10/06, 22:23] +234 903 114 6414: *_Typing=???_*







*_Episode 23_*


............A Sangaren Ramadhan kam yama manta da wani batun aurensa balle Raudha. Harkokin gabansa kawai yakeyi na shirye-shiryen rantsarwa da zaman meeting-meeting da suke yawanyi da ?an jam'iyya a gidan gwamnati. Shi kansa ma haushi meeting Win ke basa a mafi yawan lokaci, dan wasu yakan rasa gane kansu balle inda suka dosa. Sai dai yana nutsuwa dai wajen maida kansa yaron da suke kallonsa yana karantar komai da nanufofinsu.
? ?? Sai dai abinda Ramadhan bai sani ba a garesa ne kawai ya manta da abatun aure, ga jama'ar gidansu da masu so da masu ?i duk abin na ransu. Domin shiri su Anne keyi na musamman akan auren, lefe ya kammala haWuwa tsaf, hakama abubuwan da duk za'a bu?ata ga taron biki.

? ? ? ? ? A Sangaren su gimbiya Su'adah ma dai suna nan akan bakansu na hana tabbatar wan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?nan aure, sai dai kuma tun randa Pa ya ritsata tana waya da Asma yaji kuma mi suke faWa yaja mata dogon gargaWi, tare da alwashin inhar wata matsala ta shigo a auren nan ta shirya amsar matsala a nata auren itama. Wannan ne ya tada mata hankali ya kuma ja mata birki, sai ta koma zungurin Ramadhan akan auren. Sai dai kuma rashin zamansa a gidan ya taimakesa da masifarta.
? ? A yanzun kullum cikin ?ulla yanda zasuci uban Raudha suke inhar ya tabbata sai anyi auren. Tare da Waukar alwashin aurama Ramadhan Aina'u koda daga baya ne.

? ?? A hutawa ma dai Mal. Dauda ya shirya tsaf, dan gyara na ha?i?a yayma gidansa tamkar bashi ba. Ya baza Winkuna yayma kuma kowa na gidan. A yanzu haka Innarsa da ?aninsa da iyalinsa suma sun dawo nan gidan da zama. Hakan yasa Larai ta rasa kataSus dan Inna cin uban surukai take babu Waga ?afa. Balle ma yanzun da take ganin Wanta yay arzi?i, ai koda wasa babu wanda ya isa zagin Asabe a gabanta duk da bata nan. Takance Asabe ai farar uwa ce tunda gashi sanadin ta haifi Raudha suna hutawa. Takanji takaicin saki ukun da ta saka Mal. Dauda yay ma Asabe a yanzun. Inama Waya ne ko biyu da yanzu sai ta dawo abinta.
? ? ? ? To anan ma dai shirinsu suke tsaf duk da babu amarya har anko an

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login