Showing 189001 words to 192000 words out of 202381 words

Chapter 64 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3269

ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? ? ? ?
[15/07, 19:39] +234 903 045 4409: *_Typing=???_*







*_Episode 75_*


...........Alhmdllhi a wani dare na juma'a da yay dai-dai da cikarta watanni goma cif ta farka da gigitacciyar na?uda. Rikicewa Ramadhan yayi, da ?yar ya iya cont??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????rol Win kansa ya saka jallabiya sannan ya fito kiran Aunty Zuhrah. Da taimakonta suka Wauki Raudha zuwa clinic Win gidan, yayinda tuni su Basma sun sanar ma Anne. Babu bata lokaci a daren Anne da Dr Hauwa suka nufo gidan, inda suka samu har wata Dr ta shiga da ita Wakin haihuwar. Babu Sata lokaci Momyn Jafar ta rufa musu baya itama, aiko ta tarar Dr Ingoze na niyyar halaka yaro dama uwar. wata irin muguwar bangaza takai mata tare da sauke mata tagwayen maruka, daga haka ta hankaWota waje ta koma kan Raudha.
? ? Kowa yayi mamakin yanda aka hankaWo Dr Ingoze waje. Gashi Dr Hauwa tace security su rike mata ita har saita fito. Hakan kuwa akai zuciyar su Anne fal wasuwasi. Dama shi Ramadhan suna kawota ya koma ciki kamar yanda Aunty Zuhrah ta bashi umarni. Maimakon zama sai yay alwala ya fara nafilfili da nemawa matarsa sau?in na?uda da fatan sauka lafiya.
? ?? Tabbas Dr ingoze tama Raudha lahani, sai dai cikin amincin ALLAH an samu damar ciro jaririn ta hanyar theatre kamar yanda Dr Hauwa ta yanke shawara. Dan ?arfin Raudha ya nema karewa saboda yanda Dr ingoze ta dinga danna kan yaron yana ?o?arin fitowa kafin zuwa Momyn Jafar.
? ? ? Sai gabanin asuba suka fito, anci nasarar ciro santalelen yaro gashi ?ato alamar uwarsa taci ta ?oshi. Sai dai babu damar ganin Raudha har sai ta samu isashen hutu kamar yanda Dr Hauwa tace. Atake murna ta gauraye gidan na gwamnati, kowa kuma nama Raudha fatan samun lafiya. Lokacin da jariri yaje hanun uban gayya Ramadhan hawaye yaji sun cika masa ido. Ya sumbacesa tare da rungume abinsa yana maijin kaunarsa na ratsashi. Wannan shine karo na biyu da ALLAH yay masa ?yautar da kuWi basa badata, hakama mulki da Waukaka. Ya bukaci ganin Raudha duk da Dr Hauwa taso dakatar dashi ya bata ha?uri, dole aka ?yalesa ya shiga shi kaWai ya dubata. Tausayinta ya kamashi, ya dinga jera mata tagwayen kiss's da addu'oi.

? ?? Zuwa wayewar gari labari ya karaWe lungu da sako na ?asar NAYA akan shugaban ?asa ya samu ?aruwa. Ga hoton Baby nata yawo saboda su Basma da sukaita turawa ?an uwa da abokan arziki. Sai yazam kowa ?o?arin Worawa yake a shafinsa, wasu idan sun gani suma sai su Wauka daga haka ya karaWe wayoyin mutane. Yaro yasha addu'oi yayinda ?ammata da yawa suka koka dajin kishin inama daga jikinsu ya fita. Sultana dake ?asar America kam harda kwanciya ciwo dan har yanzu ciwon son Ramadhan na zagaye da ita. Kawai dai babu yanda zatai ne tunda ya faWa mata iya gaskiyarsa shi baya ra'ayinta tayi ha?uri ta samu mai sonta..
? ?? Karo na farko, lokaci kuma na farko da Gimbiya Su'adah ta kira waya tasa aka haWata da Raudha data farka a washe gari da rana. Yajiki tai mata da fatan samun lafiya. Ita dai Raudha abun ma har hawaye ya sakata. Ramadhan dake gefenta yasa hannu yana share mata fuskarsa Wauke da murmushi.
? ?? ?ansa dake hanunsa yanata barci ya kalla. Ya shafi lips yaron jajaye yana faWin,  Ba kuka zakiyi ba Partner. ALLAH zaki godemawa a wannan gabar, ni shaida ne Maah ta jima dayin nadamar abinda tai miki, ta shanye a cikintane kawai saboda nauyin tunkararki. A yanzu kam koda abinda ke faruwa da Lubnah a gidan miji ya isa sake tsoratata .
? ?? Da mamaki Raudha ta dubesa.  Aunty Lubnah kuma? .
? ?? Kai ya jinjina mata batare da ya kalletaba ya cigaba da wasa da sumar yaron.  Eh Lubnah. Tun satin da aka kai Lubnah gidan aure bata sake farin ciki ba. Kuskure kaWan miji zai lakaWa mata duka tare da ?anensa. Ke hatta da uwar mijinma ba ?yaleta taiba itama dukan nata take. Duk da dukiya irin ta gidan su Mansur ?iri-?iri suka sallami kaso Waya bisa biyun ?an aikinsu aikin ya koma kan Lubnah. Cikin ?an?anin lokaci ta fita hayyacinta saboda azaba. Ameenatu, tun sanda Lubnah ta kawo Mansur garemu matsayin miji na nuna ?in amincewata, saboda na jima dajin labarin mahaifiyarsa bata zama da sutukai. Hakama kanensa basu da isashen tarbiya. Amma sai Maah ta?i saurarena saboda Lubnah tace tana son sa akace ai nima wadda nake aure bata dace dani amma suka amsa. Dan haka Lubnah zata auresa ko ina so ko banaso. To ga sakamakonan sun gani, dan yanzu a dalilin dukan da surukar mijinne tai mata tai Sarin cikin jikinta, maimakon Mansur Win yaji tausayinta sai ya maidota gida da takardar saki har uku wai yana zarginta da tarayya da drivernsu kiji sharri. Koda nai bincike uwarsace duk ta tsara hakan kamar yanda take koran matan ?a?an itama tai sanadin da za'a korota .
? ? ? ? Sosai abun ya taSa zuciyar Raudha duk da zaluncin da su Lubnah suka dinga mata a baya. Ta jingina kanta da kafaWar Ramadhan tana kallon babynsu hawaye na zubo mata. Shima rungumita yay da hanunsa cikin son kore mata damuwarta yace,
? ? ? ?  Ustazah dawa yaron nan ke kama? .
? ? ?  Dani mana
Ta bashi amsa tana share hawaye. ?eyarta ya Wan tallara kaWan.  Son kanki yayi yawa madam. Kowa yaga Abdull-Hameed Ramadhan Taura yasan gida ya Wakko, mufa jininmu ?arfine da shi yarinya .
? ?? Murmushi tayi mai ?ayatarwa da cewa,  Uhm nidai basan cika baki. Dama da Pa kace yana kama ko Bappi sai na yarda .
? ?? Dariya yay yana mai sumbatar kumatunta. Hakama babyn ya sumbaci goshinsa.  Bakice komai akan sunan dana kirashi da shi ba .
? ? Murmushi tayi mai kyatarwa da shafa kumatunsa.  Saboda shine ra'ayina shiyyasa nima .
? ? ?  Woow sweetheart inajin daWi idan muka kasance bisa tarayyar abu guda .
? ??  Noorullah! Idan duk yarana zasu kasance da sunan Bappi ko Pa ko Anne ko Maah ko kai bazan taSa ba?inciki ba. Fatana dai ALLAH ya bani ikon sauke nauyinka dake kaina ka kuma zamemin miji har a gidan aljanna. ALLAH ya raya Abdull-Hameed Ramadhan Taura ya albarkaci rayuwarsa. Yasa yay gadon ?yawawan halayen Bappin da Pa da kai kanka .
? ? ?  AMin ya rabbi sweetheart. ALLAH yay miki albarka ya ?ara miki lafiya. Yasa nan da wata shekarar mu sake dawowa labour room.....
? ? ? Da sauri ta rufe masa baki ?walla na ciko mata ido.  Wannan ai fatan tsiyane .
? ?? Dariya ya kya?yale da ita yana ture hanunta. Miye na wani fatan tsiya anan ai nasan zaki iya Mrs Taura.
? ? Haka suka kasance cikin nishaWi har saida Aunty Zuhrah tazo ta korashi Wakinsa sannan.

? ? ? ?? &Sai da Raudha ta warke sosai aka fara shirye-shiryen taron suna, amma kowa dai yasan sunan yaron Abdul-Hameed anma Bappi takwara. Ramadhan yaso ayi suna a Taura house Bappi ya hana yace ayi a government house kawai. Badan yaso ba dole hakan aka shirya. Taron sunane daya haWa manyan mutanen ?asar NAYA lungu da sa?o, inda amaryar jego da baby sukaci ?yau har suka gaji. Shi kansa angon jegon yayi tsaf dashi kamar yana shirin yin sabon aure. Anci ansha an kumayi bishasha, inda yaro ya samu ?yaututtuka masu ban mamaki wasuma dan riya sukai badan ALLAH ba. Dan kawai wane yayi kar ace su basuyiba.. Hatta M. Dauda ba'a barsa a bayaba ya haWo kayansa na jego harda saitin robobin wanka da sa?e sa?in wanka na icce da ?atuwar garwarsa ya kawo. Wannan abu yasa su Aunty Hannah takaici duk da ba'a wajen taron ya bayarba. Sai dai ita Raudha farin ciki tai ita da Ramadhan.
? ? ? ? A zahiri taro ya tashi lafiya, sai dai a baWini wasu sun iso wajen taron ransu da ?ulli. Ba su kowa bane sai su Alhaji Yaro glass da ko Aunty Hannah yanzu batajin sirrinsu. Bayan taro ya tashi lafiya wajen ?arfe biyar na yamma a tsakanin government house zuwa Taura house aka buWema motar Alhaji Hameed Taura wuta. Harbi ne irin na kwararrun maharba da ko a nesa suka harbo harsashi sai ya isa ga wanda suka hara Win. Sai dai in ALLAH ya kaddara da kwananka a gaba ka tsalle domin ikonsa.
? ? ?
? ? ? ?? Tabbas masu harin sunyi nasarar kaima motar hari sai dai basu taki sa'a ba, amma duk da haka Sarnarsu ta shafi Taura house. Bayan kammala walima Alhaji Hameed ya shiga mota shi da Anne da su Yafendo domin komawa gida. Sai dai kiran Daddyn Aynah ya riskesu akan rikicewar jikin Adda Asmah gashi ya kira Gimbiya Su'adah bata amsa ba. Hakanne yasa suna Wan gota government house Bappi da Anne suka fita amotar suka shiga wata harda Yafendo, Inna kuma dake fama da ?afa tunkan su tafi wajen walimar dama danta dagene Bappi yace a wuce da ita gida. Kasancewar motar da su Muneera ke ciki suka amsa Win yasa Muneera dawowa wajen Inna ita kuma. Su Alhaji yaro glass basu san da wannan canji da aka samuba suka sanarma yaransu tahowar Bappi da sanar dasu motar da yake ciki su shirya.
? ? ?? Idan UBANGIJI bai ?addara mutuwarka ga makiyiba, komai wahalar mai wahala sai dai ya dawwama cikin wahalar farautar zafin rana data Wacin zuciya babu nasara.

*_ALLAH ka shiga tsakaninmu da ma?iyanmu=?-?=?O?
? ? ?? Take a wajen ma ALLAH yay ma Inna Rasuwa, dan sai gawarta aka nufi asibiti da ita. Driver da Muneera ne kawai ke numfashi. Shima driver ko mintuna biyar basu cikaba ya rasu.
? ? KaraWewar labarin wannan hari da aka kaima Alhaji Hameed Taura cikin kan?anin lokaci yasa ko zama basuyi a gidan Adda Asmah dake a mawuyacin hali itama suka taho. Hakama Raudha da Ramadhan da su Aunty Zuhrah duk sun rikice a government house. Dan kuwa babu abinda kake gani a yanzu akowane gidan tv sai harin da aka kaiwa Alhaji Hameed Taura. Amma abinda yaba mutane mamaki kamar yanda yan jarida ke faman shelantawa babu shi a motar duk da kuma daga government house kowa yaga motar ya shiga har shugaban ?asa yay masa rakiya.
? ?? Zamu iya cewa a wannan dare gaba Waya NAYA a hargitse ta kasance. Dan ba'a samu damar bizne gawar Inna ba saboda jami'an tsaro sun rike. Kuka Raudha take tana sambatu da ambaton  Su din azzalumai ne. Dama sun ce sai sun kashemu, miyay musu, mi kai musu kaima mijina?. Na tsanesu, da ace sun samu nasara kan Bappi yau da kaina zan kashesu, amma ko yanzu karka ?yalesu Ya Ramadhan. Na rokeka karka barsu suma su dukansu .
? ?? Kalaman Raudha sun girgiza Ramadhan, dan haka ya tsareta ta sanar masa suwaye? Mita sani? Mi take boye musu. Shi tun sanda ta karema Bappi hari ya tabbatar tasan wani abu.
? ?? Cikin kuka ta shiga girgiza masa kanta.  Wlhy bansan komai a sannanba Ya Ramadhan, sannan bansan su wanene ba. Nayi hakane saboda shima ya taimaki wani tsohon daya fisa shekaru a filin idi. Amma badan na sanshi ba. Badan nasan komai daga garesaba. Sai dai zan faWa maka abinda na sani nima, amma wlhy ka yarda dani, ban yarda da aurenka saboda su ba. Nayine kawai dan yima mahaifina biyayya da gujema mahaifiyata tsinuwa da Gwaggo tace zatai mata inhar ban yarda da aurenka ba...........
'



?*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

[18/07, 15:36] +234 806 719 4714: *_Typing=???_*







*_Episode 76_*


..........Tsaf ta zayyane masa komai data sani na firar su Aunty Hannah da taji, har zuwa aikama bappi takarda, da batun canja driks nashi da ake kawowa cikin gidan.
? ?? Ya daWe da bincike akanta game da drinks saboda yanda kuWi ke yawan fita a accaunt Winta, wanda duk watan duniya ake saka mata kason kudi na Taura family da ake bama kowa. Bai mata magana ba ya shiga bincike akan son sanin mi take da kuWi, cikin ikon ALLAH kuwa yay azamar ganowa saboda companyn da take aikama kuWin. Ta hanyarsu ya gane ana kawo drinks gidan, baiyi ?asa a gwiwa ba yasa akai masa bincike akan wanda take canjawa da wanda take sakawar. An gano wanda take cirewar wasunsu akwai guba a jiki mai shiga jiki a hankali, wanda take canjawar kuma lafiya lau yake. Tun a sannan yasan Raudha tasan wani abu, shiyyasa koda suka samu rubutunta yazama irin na wanda aka aika musu wasi?a bai tada hankalinsaba. Burinsa kawai yasan asalin tushe da mafari, yau kuma ta zayyane masa komai.
? ?? Kyawawar runguma ya bata yana mai sanya mata tarin albarka. Sai dai hakan bazai hanashi kafa kwamitin bincike ba domin tabbatarwa. Badan bai yarda da itaba, sai dan haka dokar shari'a take shaidarta bazata wadatar ita kadaiba dole sai da wasu shaidun musamman da su forma president suka zama manyan kusoshin ?asar. Dama Dr Ingoze dake hanun security na gidan ta tabbatar musu ita ba laifinta bane sanyata akai ta hakala Raudha da jaririnta inba hakaba itama za'a halaka kaf family nata.

*_WASHE GARI_* akai jana'izar Inna da driver aka mikasu gidansu na gaskiya. Ciki kuma harda Shugaban ?asa Ramadhan da yaje har makabarta. Bayan sun baro makabarta kuma ya wuce ya duba jikin Muneera da batasan ma ina hankalinta yake ba. Sosai ta canja kamanni saboda yanda motar ta kife ta dinga katantanwa da su a kan titi ga harbin data samu har biyu a ?afa Waya da ?ugunta. Cike da damuwa da tausayin ?ar uwar tasa ya koma gida.

? ? ?? Sosai a wannan karon ma su Alhaji Yaro glass sukai ba?in ciki na rashin nasara. Har zukatansu suna sanar musu lallai Alhaji Hameed Taura na tsafi shiyyasa dukkan harin da suke kai masa sai ya kauce masa. Acewarsu to ai idan yasan wata baisan wata ba. Suna kusan sahun farko na zuwa yin jaje da ta'azziya Taura House. Sun kumaje har government house sunma Ramadhan shima dan ana gama jana'iza ya koma gida.

? ?? Randa akai addu'ar uku ranar Raudha ta koma government house tare da sabuwar mai kula da ita. Dama Anne nata faWan zuwanta tun randa akai rasuwar acewarta tana ri?e da laSuSun yaro yawo ba nasu baneba ai. Duk da ba wankan jego take irin na mutanem da ba tana samun kulawa sosai dan babu Waga ?afa Hajiya Mama ta dinga mata wankan towel. Yanzun ma koda suka dawo haka ta dinga kula da ita da ?yau ita da Abdull. Dan Ramadhan ya hana a Soye masa suna. wasu kan kirasa Abdull wasu suce Abdull-Hameed Win. Shi dai Bappinsa yake kiransa, itama kuma takance bappi wani lokacin ko tace babban mutum.
? ? ? A haka kwanakin jegonsu suka shuWa duk da dai wajen da akai mata cs ya warke sarai Alhmdllhi. Ga gyara tana samu na musamman daga shahararriyar mai gyaran nan ?ar Nigeria dake jihar sokoto *_Maman Zara sokoto 07034251528_* (hummm kunga maman zarah Win nan karku bari kayanta su wuceku, ku garzaya domin kwasar rabonku, dan koda kuWinka sai da rabonka kuwa) Gefe kuma Miss xoxo na kasheta da kayan gyaran jiki na musamman dana kamshi. Duk wanda yaga Raudha dole ya sake kallo, dan haihuwar ta sata buWewa ta zama wata babbar mace da zaka iya bata shekaru ashirin da tara bawai sha tara ba. Shi kansa gogan nata ha?uri kawai yake da juriyar Wauke kai. Amma inhar ya samu damar ritsata a Waki su kaWai yana Wan rage zafi ko rokonmi zata masa baya saurarenta. Dama aunty Zuhrah ce ke saka musu ido, ita hajiya Mama akwai kunyar surukuta shi kansa baya yi idan yasan tana kusa.
? ? ? Ana saura kwanaki uku suyi arba'in Anne ta sanar masa ya kamata yabar Raudha taje hutawa, ta kuma je Bina masarauta duka tayo kwana bibbiyu. Fuska sosai ya tsuke kamar yana gabanta,

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login