Showing 87001 words to 90000 words out of 202381 words

Chapter 30 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3240

tttausan slippers Winsa baka?e da suka sake haska ?afar tasa. Yaja karamin filo ya saka kansa, amma duk da haka sai da ya tallafe kan da hanun haggunsa. Na damar kuma nakan cikinsa ri?e da hisinil Muslim Winta daya kifa saman cikin. Kamar yanda Raudha ta zarga barci ne ya fara figarsa, sai dai tana buWe ?ofar ya farka dan dama bai nisa ba. Amma sai bai motsa ba harta ?araso gabansa taja table dake can gaban sofa ta Wora basket, duk da bata da tabbacin anan Win zaiyi zaman ci.
? ? ? Sai da ta kai dur?ushe sannan tace,  Ga abincin .
? ?? Shiru kamar bai jita ba, harta fara tunanin ko barcin nasa yayi nauyine. Tana shawarar yanda zata tadashi sai taga ya motsa hanunsa, littafin ya ajiye gefensa kafin ya tashi zaune da kyau. Fuskar ta ?ara tsukewa fiye da farko alamar dai yunwa nacin bawan ALLAH da ba wasa (=?9?>?-?=??lol).
? ? ? ??  A zuba? .
Ta tambaya cike da taraddadi. Mai makon ya amsa mata sai ya zuba mata hararar da ta sakata fara buWe bowl Win da suka zubo abincin babu shiri. Ya Wauke kansa kamar bai lura da yanda hanunta ke Wan rawa ba. Ji yake ma kamar ya mangareta, ga takaicin kansa ya ishesa. Dan sai yanzu yake ganin kamar ya zubar da ajinsa ne. (Malam shugaba da baka san da ajin ba sai da kaga girki a gabanka=?D?=??=???).
? ? ? ?? Yana ganin tanata zubawa bai tsaidata ba, sai dai ta zuba mai isarta da take zaton zai cinye sannan ta mike zuwa karamin fridge dake a Wakin nata ta Wakko bottle water ta buWe ta tsiyaya a karamin glass cup data haWo da shi ta ajiye masa ta mi?e. Shi dai tuni ya fara cin abincinsa ma.
? ? ? Har ya kammala cin abincin natsuwa na saukar masa bai sakejin motson Raudha mai ?arfi ba. Shi yama zata kwanciya tayi, sai da ya Wan waiga ya ganta a inda ya shigo ya same tana cigaba da karatun Al-qur'aninta. Sai dai kuma harga ALLAH barci takeji, amma batasan taya zata kwanta yana a Wakin ba.
? ? Koda yaji uwar hanjinsa ta Wauka baiyi yun?urin barin Wakin ba, sai da ya sake share kusan mintuna ashirin a zaune yana cigaba da karanta hisunil Muslim Winta da ya sake Wauka. Hammar da yaga ta jera kusan sau uku a jere ya sashi mikewa ri?e da littafin. Ta bishi da kallo dan ko inda take bai kalla ba har yaje ?ofa. sai da ya kama handle Win zai murWa ya furta kalmar  Thanks  . Tamkar mai ciwon baki.
? ? ?? ?incewa komai tai itama, dan Raudha badai zuciya ba. Hakan ya sashi waigota lokacin da yake saka ?afarsa Waya waje. A mamakinsa sai yaga kanta du?ufe akan Al-qur'anin duk da kafin ya waugo Win yana jin idanuntane a kansa. Lip Winsa na ?asa ya kamo da ha?ori ya tura cikin baki tare da cijeshi da ?arfi, kafin ya galla mata hararan  Wannan abar ko ya fice yana ?wafa.
? ? ? Tanajin ya rufe ?ofar itama ta sake Waggowa ta dallama ?ofar harara da murguWa bakinta. Kafin ta rufe Al-qur'anin ta cire hijjab ta haye gadonta bayan ta kashe filar Wakin gaba Waya tabar lamp na gefe side drawer Waya kawai. Dan kayan da yaci abincin ma batabi takansu ba tunda tasan bata da ?arfin kaisu kitchen.

&&
??
? ? ? ? Tun da ga wannan ranar Raudha bata sake sakashi a idonta ba, sai dai ta gansa a television, kai ko ?annensa dake a gidan bata tunanin yama san da zamansu. Oho ita ina ruwanta, a ganinta wannan matsalarsa ce shi da su.
? ? ? ? Kamar ko yaushe tana yawanyin ba?i, dan yau data kasance alhamis ma ta samu ba?uncin wasu matan gwamnoni guda huWu. Dukansu manyan mata ne da zasu iya haihuwarta koma yin jika da ita, amma yanda suke mata kalamai cikin girmamawa da kwantar dakai batasan ta dinga tsinewa da tsige mulki da siyasa a zuciyarta bama. Yo banda mulkin babu ta yanda waWan nan natan zasu iya ko kallonta. ?ar aikisun ma sun fita shekaru, ilimi, wayewar rayuwa, da ma ta siyasar. Amma dan abun kunya sunzo gabanta suna damunta da wani your excellency da ranki ya daWe. Taja tsaki a ranta tana ?arajin takaici da bama inuwar muliki suna BA?AR INUWA.

? ?? A Sangaren shugaban ?asa kuwa ya sake komawa matu?ar busy. Dan abubuwane birjik saman kansa musamman na talakawansa da suka zuba ido da kunen sauraren farajin naWe-naWen mu?amai, tunda sunsan wannan hanyarce kawai shimfiWar fara musu aiki. Anan kuma cikin gida gasu tsohun shugaba ?asa sun tasashi gaba akan tursasashi amincewa bu?atunsu kamar yanda god father's nasu ke control nasu suma a bayan fage. Sai dai taurin kai da tsaurin ido na Ramadhan ya sashi jajircewa akan maganarsa ta farko na yarda da sharaWin 50-50 amma ragamar zaSin speaker na hannunsa. Sukuma sanin tasirin speaker Win a garesu yasa sukace sam bazata saSuba. Ga list Win shugaban ?asa na cabinet Win da suka kasance zaSinsa duk yarane matasa da basu wuce talatin da biyar, arba'in zuwa ?asa ba. Ma'ana duk sa'aninsa ne. WaWan da zasu Wara shekrunsa ?alilanne.
? ? ? ? ? Tabbas jayayyar ta fara gundurar manyan jam'iyyar, domin kuwa ta wani fanin a tsorace suke da dagiyarsa. Ba komai ya jawo hakan ba sai zuwansa ?asar Nigeria. Dan bayan zaman tattaunawa da sauran shugabannin Africa da sukai a Nigeriar shugaban ?asar Nigeria yayi zaman na musamman kuma na sirri da shugaban ?asa Ramadhan Win. Kuma har zuwa yanzu babu wani bayani daya fita akan tattaunawar tasu ta ko wanne fannin na ?asashen biyu.
? ? ? ? ? Daga can bayan fage kuma god father's nasu na cigaba da shirye-shiryen tsara ta yanda za'a halaka dattijon arziki alhaji Hameed Taura da suke kallon shike bada gudunmawar kafiyar Ramadhan kai tsaye.

? ?? To bayan dai an turza an kuma turzo dole su Alhaji Usama suka amince suka sakarma Ramadhan tashi jayayyar badan yafi ?arfinsu ba, sai dan akwai wata a ?asa. Bayyi wani farin ciki ba, dan yasan a yin hakan da sukai kwai manufa mai ?arfi. A cikin kwanki uku kacal da amincewar tasu akai zaSen fidda gwani a majalissa. Dan sai da sune za'a gabatar da jerin subayen cabinet na shugaban ?asa dama duk wasu mu?amai daya shirya tsaf.
? ? ? ? Duk da akwai Soyayyen zaSi hakan bai hana bama ?an majalissa damar yin zaSen fidda gwani ba akan speaker Win ba, daga ?arshe dai dole aka nuna zaSin bayan fage badan hakan shine fatan wasu ?an ?asarba da ma wasu a cikin ?an majalissar, musamman da ya kasance babu wanda yasan da ainahin speaker Win sai da akaga sunayensu. Dan haka zaSin ya bama kowa matu?ar mamaki da sanya mafi yawan al'ummar ?asar NAYA farin ciki da sake ganin kimarsa. Musamman matasa da aka Wakko matasa ?an uwansu da ko'a wajen zaSe ma ba'ai tunanin zasu kai labari ba amma aka aza a kujerun guda biyu da bayan kujerar shugaban ?asa sai su a faWa ajin ?asar, dan kuwa duk matasane suma masu ?wazo da aka zaSesu da ya?ini tun daga jihohinsu. A Sangaren manyan kuma da shugabannin jam'iyya hakan yayi matu?ar ?ona ransu da sakejin tsanar Ramadhan. Taya zai Wakko yara ?anana ya Wora kan shugabancin manya, bayan ga wanda ma suka haifi ubanninsu a wajen ba'a su ba. Wannan zaSin speakers yasa a ranar sau kusan uku jam'iyyar da shugaban ?asa ya fito suna zaman meeting wanda ko guda a ciki ba'a gayyaci wani na jikin shugaban ?asar ba kuma.
? ? ? Raudha kanta da basanin minene siyasa ko mulki tai ba zaSin ya mata Wari bisa Wari. Ta kuma sakasu a cikin addu'ointa sosai akan ALLAH ya cigaba da tallafa musu wajen Waura mutanen kirki bisa mu?aman da dole sai dasu ne mulkinsa zai tafi cikin nasara da sauke hakki.

? ?? Bayan fidda speakers shugaban ?asa ya cigaba da wasu naWe-naWe da suka shafi office nashi da suka sake bada mamaki, masu bashi shawara akan fanoni da dama na mulkinsa da sauransu akwai manyan dattijai da akasan su akasan jajircewarsu wajen faWar gaskiya da yin gaskiya akan ayyukansu da ma tsaurinsu. A zaSin nasa ya kasance akwai matasa masu jini a jika irinsa ya mu?ar sake Waukar hankalin talakawan ?asa a kansa, har yanda wasu ke nuna masa ?auna ma sai ya baka tsoro. Yayinda dattijan ?asar NAYA musamman waWanda suka ?wallafa rai a mulkin suka fara sha?a daga takun na shugaban ?asa, dan suna masa wani kallone kamar na TAKUN SA?Ar nuna kishin matasan ?asar da mayar musu murtanin sun babake komai a baya suma. Hakan yasa ba ?an jam'iyyarsa kawai ba, har wasu ?an jam'iyyun da sarakunan gargajiya suna zaman yin meeting da tattauna take-taken Ramadhan Win.
? ? ? Sarai yana jin wasu abubuwan dake faruwa, amm sai yay biris kamar kunnensa a toshe yake, idanunsa kuma a makance. Yay matu?ar maida hankali wajen tsara yanda yake bu?ata a tantance masa cabinet nashi da taimakon mayan mutanen dake zagaye da shi na kirki duk da akwai masu fuska biyu kuma a cikinsu dai suma harma a matasan, kafin su amshi mu?aman da ake burin bama kowannensu..

_________&_________

? ? ? ?? A daren yau manyan dattijan nan, da al'amuransu ke keSantattu ga al'ummar ?asa sukai zaman tattaunawa na musamman a tsakaninsu, dan gane da ganin bayan Alhaji Hameed Taura, da zukatansu ke raya musu komai shugaban ?asa Ramadhan yanayine bisa umarninsa. Wato a zahiri dai Ramadhan shine shugaban ?asar NAYA, amma a baWini Alhaji Hameed Taura shike mulki. kamar dai yanda suke ga sauran shuwagabanin baya, wanda shima Ramadhan Win haka suka tsara a kansa. Sai dai tun kan aje ko'ina ga komai na shirin sukurkurce musu.
? ? ? A cikin tattaunawar tasu ne. Oga kwata-kwata ke ambaton  A wannan gaSar ya kamata matar shugaban ?asa ta nema office nata .
? ? Cikin mamaki sauran duk suka dubesa, dan sam basu fahimci muhimmancin yin hakan ba a garesu. ?an murmushi ya saki tare da Waukar kofin abinda ke gabansa ya zu?a ya ajiye. Cikin Wacin rai yace,  Na fahimci a yanzu da kujerar first lady kawai zamu iya fara ya?ar wannan yaron tunkan al'amarin nasa ya ?ara nisan kiwon da bola sai ta fimu daraja .
? ? ?  Amma ranka ya daWe, ko ka manta first lady sweet seventeen ce. Sannan girman ?awai, iyakar karatunta o level ne. Babu abinda ta taSa sani a siyasa balle sha'anin mulki, rayuwarma yaushe ta gama fahimtarta? .
? ? ? ? ?  Duk wannan raunin nata ne ya sani tunanin a bata office .
? ?? Shiru sukai suna sake nin?aya a nazari, dan har yanzu basuga wani alfanun hakan ba a garesu sam sai tsagwaron kwamacala da shirmen da ?asar tasu ke tunkara. To amma sun san halin oga da shegen zakule-zakule. Sai dai duk sanda ya za?ulo abu zaka samu mai muhimmanci ne a garesu daga baya....

&&&
? ? ??
? ?? A lokacin da suke can suna tattauna yanda first lady Raudha Dauda Hutawa data koma *_Raudha Ramadhan Taura_* zata mallaki Office, anan Taura House Ramadhan dake ganawar sirri da kakansa ke zaune a keSantaccen falon ba?i na Alhaji Hameed Win suna tattauna muhimman batutuwa. A cikin tattaunawar tasu ne kuma Alhaji Hameed Taura yay ma Ramadhan batun saka Raudha a makaranta ta cigaba da karatu, dan hakan nada matu?ar muhimmanci a mulkinsa da ita kanta.
? ??? Ramadhan dake kai yankan kilishi bakinsa yay wani Wan guntun murmushi da baida maraba da takaici, kafin cikin tausasa harshe ya ce,  Bappi wannan shi naso nuna maka akan auren nan. Taya za'ai shugaban ?asa da mata mai matakin o lavel a ilimi, sannan ?ar shekara sha takwas tayi yarinta da yawa? .
? ? ? ?  Wannan duk ba damuwa bane Ramadhan, sai ma kafi jin daWin control nata yanda kakeso, zakace nina faWa maka nan gaba idan idanunta suka buWe akan abinda kake ganin kai bazata iya ba .
? ? ??  To amma Bappi ni a wannan gaSar ma banga amfanin yin karatun nata ba, dan nidai yanzu bazan bari ta ?etare ?asar NAYA ?aro ilimi ba, sannan bani da sha'awar iyalina shiga harkar siyasar nan .
? ? ? ??  Sosai tunaninka ya sani farin ciki, sai dai kuma baida nasaba da da?ile mata zancen cigaba da neman iliminta. Ba lallai saitaje ?etaren NAYA ba. A cikin ?asar nan dama ya kama tayi, kai kanka hakan kimace a gareka, da ?ara bama talakawa hope game da mulkinka. Zata iya shiga duk jami'ar da takeso a ?asar nan, kokuma tayi online school na ?asashen ketaren inma suke take so, amma zamanta babu karatu bazai yuwuba. Koda bazata shiga siyasa ba akwai abubuwa da yawa da suke bukatarta a mulkin koda kai da ita ba?wa bu?atar ta kasance a cikinsu .
? ?? ?an jimm Ramadhan yayi, sai kuma yaWan Wage kafaWa da cigaba da cin kilishinsa.  ALLAH ya zaSa abinda yafi alkairi . Kawai ya faWa ya tsuke bakinsa. Shima Bappi komai bai sake cewa akan hakan ba. Bayan murmushi da yay ma sai ya Wakko masa wani zancen daya shafesu kuma..........
'


*_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?
https://arewabooks.com/chapter?id=62b0ba6cf0deac225fe20185


*_Episode 33_*


..........Yau ta kasance asabar, Ramadhan na gida bai fita ko'ina ba, dan yana bu?atar hutu saboda doctor Winsa ya tabbatar masa sugar nashi yayi low, sannan jininsa ya haura sama alamar hayaniya ta fara masa yawa. Shawarar doctor yabi, dan ayanzu yana matukar bu?atar ganin ingancin lafiyarsa fiye da baya, kodan ya samu damar sauke hakkin mutane a kansa. Barcin safe yayi sosai har takai su Raudha basuyi tunanin yana a gidan ba.
? ? ? ?? Kusan sha biyun rana su Lubnah na baje a bedroom na sama, wanda a tsari shugaban ?asa da iyalansa ne kawai keda hurumin zaman cikinsu. Zaune suke a baje kowa na sabgar gabansa, ga kayan ciye-ciye da suka saka kuku ya shirya musu, wasuko anyi order nasune a wajaje daban-daban. Su duka ukun babu mai shigar mutunci, daga mai bomshot da best sai mai 3quarter singlet.
? ? ?? A can falon ?asa, wanda shine na uku a jerin faluka uku da kai tsaye zai kawowa sashen iyalan shugaban kasa Raudha da Basma da Bilkisu ne zaune. Bilkisu na daga gefe tana aikin nata na karatu da bincike-bincike, Basma da Raudha na kallo a lap-top Win Basma Win cike da shau?in film Win. Sai mama ladi da ke gefensu tana sa?ar hannu, wadda alama ya nuna kayan sanyi ne na yara. Sai dai rabin hankalinta nakan television da ake nuna maimaicin labaran daren jiya.

? ? ?? Sanye cikin ?ananun kaya nashan iska ya fito, ba?in trouser dogo mai layin fari guda biyu a gefe da gefe, sai ba?ar t-shirt. Kayan sun masa matu?ar kyau kasancewar sa mai hasken fata, sai dai fuskar sam babu Wigon fara'a alamar barcin da yay bai gama sakinsa ba, duk da dai dama bawai ya cika yin fara'ar bane sai ga wanda ya gadama.
? ??? Tsaf falon yake a tsaftace, ga wani ?amshi na musaman na tashi mai saka nutsuwa da kwanciyar hankali. Da ga can gefe cike tebirin dining yake da kayan breakfast kamar yanda kuku bai gajiya da shiryawa a kullum, duk da bai taSa ganin alamar wanda akeyi da shi yaci ba sai matar gidan kawai.
? ? ? ? ? Duk da yunwar dake cin cikinsa, maimakon ya nufi dining Win kai tsaye sai ya samu Waya da ga cikin kujerun falon ya zauna. Yana ?o?arin kunna television su Lubnah suka fito daga corridor Win bedrooms na Raudha suna kwasar dariya.
? ? ? ?? Turus sukayi a tsaye suna duban wanda basuyi tunanin gani ba zaune hakimce a falon. Yayin da Ramadhan yay tsam shima domin shigar muryoyin dariyar ?anen nasa cikin kunnensa da shi sam baima san da zamansu a gidan ba ko yace ya manta da batun zuwansu.. Duk da kuwa Maa ta jima da sanar masa zasu dawo nan da zama kafin ta dawo. Amma jin Bappi da Anne babu wanda ya masa maganar ya sashi Waukar mahaifiyar tasa ta janye batun duk da a yanzu haka tana ?asar England ita da Pa.
? ? ? ? ? A hankali ya Wago idanunsa ya zuba musu, tare da watsa musu wani irin gigitaccen kallo daya gama kiWima su gaba Waya har fitsari na neman kufcema wasun su, dan a rayuwarsa yayi matu?ar tsanar shigar banza. Shi ko akan iyalinsa ne bai cika son ganin matarsa da ?ananun kaya ba anyhow.
? ? ? Sanin dokarsa ya saka Lubnah da Muneera kwasa a guje suka koma hanyar da suka fito, yayinda Aina ta daburce matu?a, dan tun randa ya kamata a U.S tana aikata abinda bai dace ba suke wasan Suya, ta kuma haramtawa kanta zama duk inda zasu haWun tunda ya dawo NAYA. Ko maganar haWata aure da ake da shi, tana matu?ar bu?atar hakan, dan tana mutuwar son Ramadhan tunba yanzu ba, sai dai tana fargaba da sanin mawuyacin haline ya amince da aurenta, shiyyasa tafi yarda da zuga mahaifiyarta (Adda Asmah) akan tarwatsa auren Ramadhan Win kawai.
? ? ?? Tun kafin abinda ta hango a cikin idanunsa ya fita a fatar bakinsa ya sake gigitata ta kai dur?ushe ?asa, sai kawai ta tafi da rarrafe dan batasan taya zata mi?e ma tayi gudun ba tsabar rikicewa..
? ? ??
? ? ? Wani irin numfashi Ramadhan yaja na tsananin Sacin rai, lip nashi ya tura cikin baki ya cija da ?arfi, yayinda zuciyarsa ke ambaton sunayen ALLAH domin son yin controling fushinsa. Tsahon mintuna biyu ya buWe idanunsa, tare da mi?a hannu ya Wauka telephone Win dake bisa copy table na kusa da shi. Sai kuma yay shiru da tunanin wayar ina zai kira?. ?
? ???? Telephone Win Wakin Raudha ya kira. Sai dai harta katse ba'a Wauka ba. Siririn tsaki yaja, tare da maida akalar kiran zuwa ta falon ?asa, dan iya nan yasan zata iya zama inhar bata bedroom da nan falon upstairs
? ? ?
? ? ? ?? Da sauri Mama Ladi data Waga kira ta mikoma Raudha da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login