Showing 6001 words to 9000 words out of 202381 words

Chapter 3 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3230

biyu sa'anninta suna akan zana jarabawar gama secondary school ne. A ?alla shekarunsu Fatisa goma sha takwas, Raudha kuwa sha bakwai ita da Iklima da Binta. Kasancewar babu wani batun Noziri a karatun nasu yasa suka kammala da ?arancin shekaru, musamman ma ita dasu Binta duk sun girme mata.
? ? ? ? ? Halin talauci da fataran da suke ciki ga shegen son kuWi na Asabe ya saka ?a?anta su Fatisa fara kaucewa hanya wajen biyema samari. Duk da kuWin da yaran ke shigowa dasu na ban mamaki da kayan kwalliya basu sana'ar ko asi bai taSa saka Asabe nuna damuwa ba balle tuhumarsu. Sai dai ma ta baje suci su sha mai daWi tana kiransu masu farin jini. Tabbas *ZINA* tamkar sharri take, dan ?ar aikece komin daren daWewa saita dawo cikin zuri'arka. Hakanne ya faru akan su Fatisa dama wasu a ?a?an mal Wan azumi na sauran Wakunan, dan kuwa cikin ?an?anin lokaci rayuwarsu ta Wakko hanyar lalacewa Dauda naji na gani babu halin magana, duk da abun na ?ona masa rai da soya zuciyarsa. Dan ko yayi magana Asabe ta taresa da masifar cewar yanama ?a?anta sheri saboda shima aikinsane zina. Ma?iya masu ba?in ciki da hassada wa farin jinin ?a?anta na Soyewa bayan ?ofa suna musu dariya. Sai dai abinda Asabe bata sani ba na ?a?an Wakintane ya fito, amma itama Larai nada Kangararru irin su Fatisa har su uku. Wani lokacin duk da gogewar Wan-azumi a bariki, Asabe ta fisa bala'i, shiyyasa idan taja yaja sai ya sakar mata dan zuwa yanzu girma yaWan fara kamashi, ga ciwo dake cinsa a tsaye na hawan jini wanda ko ba'a faWaba asabe ce silarsa, gefe Waya taba ta gama cinye masa naman jiki sai ?ashi da jijiya da fata.
? ?? Halayyar su Fatisa na matu?ar ?ona ran Raudha, sai dai babu yanda zatayi dan ko tayi nasihar basaji. Ita kanta samarin na yawan kawoma rayuwarta hari, musamman daya kasance ta fisu ?yau nesa ba kusa ba. Hankalinta yakan tashi matu?a, shiyyasa akoda yaushe cikin suturta jikinta take da kayan mutunci harma da ni?ab wani lokacin. Takan yawaita neman tsarin ALLAH daga ?addarar zina a gareta.
? ? ? ?? Rashin samo kuWi da batayi yasa Asabe tsangwamarta a Wakin fiye da kowa. Dan hatta Yasmin ta fita daraja duk da kuwa Asaben tafi son Raudha fiye da kowa acikin ?a?an nata. Sai dai lallaSa da lallashin da take mata akan ta dinga kula samarin sai tafi su Fatisa samo kuWi, amma Raudhan na bijirewa yasa ta Wauka karan tsana ta Waura mata ita da su Fatiman. Kullum cikin caccakarta suke da magana mara daWi. Da yake miskilace kuma bauWaWWiya ko kulasu batayi ma balle ta nuna ta damu, fatanta kawai tai aurenta tana gama secondary school da ya-sayyadinta Abubakar da kowa yasan suna soyayya zuwa yanzun.
? ? ? ??
? ? ? ?? A Sangaren sayyadi Abubakar shima babban burinsa mallakar Raudha matsayin mata. Dan haka suna fara exam ya sanarma iyayensa akai kuWi. Sunyi farin ciki da farko dan basusan ?ar waye ba a Hutawa. Dan haka suka tambayesa acewar mahaifinsa sai sun fara bincike tukunna. Abubakar ya shiga fargaba, amma sanin Raudha yarinyar ?waraice mai kamun kai, kuma da ita zai zauna yasashi jin ?warin gwiwa.
? ? ?? Bayan kwana biyu mahaifinsa ya kirasa shida ?anensa sukai masa wankin babban bargo, tare da gargaWinsa ya fita sabgar Raudha bata fito cikin gidan arzi?i da mutunci ba, su bazasu haWa zuri'a da Wan-azumi ba. Idan ma ?yawun yarinyar ke WiSarsa yaje akwai ?yawawa da suka fita ya nemo. Idan kuma ya sake koda yima Raudha magana ne ALLAH ya isa basu yafe ba. Itama sunje har gida sun gargaWi ubanta akan ta fita hanyarsa. Daga karshe suka hanashi cigaba da koyarwa a islamiyyar su Raudha Win baki Waya. Sukama maida rayuwarsa can cikin birinin ?illo wajen wani ?anin baban nasa dake can da iyalansa.
? ?? Wannan shine sanadin raba Raudha da Sayyadi Abubakar. Tayi kuka kamar yanda shima yayi nasa. Kusan dukansu sai da suka kwanta a asibiti dan ba karamar shakuwace a tsakaninsu ba. Halin data shiga yasa Wan-azumi da Asabe zuwa har gida sukaima iyayen sayyadi Abubakar tas. Wannan ya ?ara harzukasu suka kara jin tsanar tushen Raudha da ?yamar haWa zuri'a da su.
? ?? Sosai wannan lalacewar aure taima Larai daWi, dan kuwa tana Waya daga mutanen da suka sake lalata zancen auren, mahaifin Sayyadi Abubakar nada Wan hali, shiyyasa tun yana zuwa wajen Raudha takeji ba?in ciki da hassadar hakan. Sai dai tabi duk wata hanyar rabasu hakan bai samu ba, sai gashi cikin sau?i komai ya lalace. Da wannan damar tai amfani wajen zuwa har gida ta sakema Asabe da Wan-azumi batanci fiye da wanda iyayen Sayyadi Abubakar suka jiyo ga wasu mutanen. Sai ka rantse Wan-azumin ba mijinta bane.
? ?? Raudha ta WanWana azabar rashin Ya sayyadi Abubakar har batasan mi take rubutawa a jarabawa ba har suka kammala. Bayan kammalawar tasu ta sake dawowa gida zaman sabuwar jiyya, a dalilin hakan ciwon Asthma Winta da bai cika karfi ba ya sake ?arfi har takai yana yawaita tashi yanzu. Gefe kuma ga azababben ciwon mara idan zatai period har suma take wani lokacin. Dama dalilin ciwon marar natane sayyadi Abubakar ya yanke shawarar data kammala secondary school suyi aure kawai, sai ta cigaba da karatunta a gidansa. Sanda suna tare saboda tsabar kiyaye yanayin nata da wata ya kama zai kawo mata magunguna da allura ta ajiye, da abin ya fara mata za'a nemo wani yaron makwafcinsu dake da kyamis yay mata allurar. Ta hakane take samun sassauci sai abun yazo da sau?i..

_Wannan kenan=??=?L?
*_Mun dawo labari_*
Kiran sallar isha'i ne ya sata mi?ewa da ga kwanciyar kukan da tayi, ta fito daga Wakin baki Waya batare data ko kalli inda su Fatisa ke zaune suna hira da shewa ba su da Mommynsu. Sai ma Yasmin ce data mi?e zumbur tana ?wala mata kira da faWin,  Aunty R zanje . Dan tasan massallaci zataje sallar asham. Bata tanka mata ba, dan ?an miskilancin na kusa ne, sai dai ta mata alamar tai alwala. Itama kuma ta Wauka buta ta ?arasa inda sukeyin duk wani hidimarsu na harkar ruwa a gidan tai alwalar sannan suka fice..........
'


*_Humm Sayyadu Abubakar Abubakar ya tafi, wa kuma zaizo? Ta ina zaizo? Yaushe zaizo AMINATU Raudha?. Dukkan amsarku na cikin BA?AR INUWA ne, dan bazan gaji da faWaba ba'a fara komaiba har yanzun masu karatu. Kar dai ku bari a baku labari=? ??& @&??& @&?._*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261


*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form din kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*





*_ _{Gara rana dake}_




*_Bilyn Abdull ce>??

________________
*_Episode 4_*


..........Ruwa kawai tasha tunda aka kai azimin na yau na kusan ashirin da Waya, sai dai hakan baisa ta damu ba, duk da yunwa dake cin hanjinta dan koda asuba ma batai sahur Win kirki ba kasancewar tuwo sukai na sahur, itako a rayuwarta sam bata shiri da tuwo musamman miyan kuSewa Wanye. Sau da yawama idan taci gudawa yake sakata shi da shinkafa. Kai duk ma wani abu irinsu basu ciga damun Raudha ba. Tafi so da bu?atar abinci mai ruwa-ruwa irinsu fura, kunu, koko da sauransu. Suna fita Yasmin ta fiddo goran ruwa madaidaiciya dake Wauke da kunu ta mi?ama Raudha.  Aunty R gashi kisha .
? ? ? ? Cak Raudha ta dakata daga tafiyar da takeyi ta dubi Yasmin Win, ganin abu a leda yasata daka mata tsawa dan sam bata fatan abinda zai lalata rayuwar Yasmin Win itama. Cikin ruWewa Yasmin ta fara rantsuwa.  Aunty R wlhy bani akayi, baba ce ta bani (Baba Nafi) sanda naje mata aika gidan kawu Rabi'u (?anin Baba Nafi) na amso mata kunun batare da Mommy ta sani ba. Niko kinga banyi azumi ba shiyyasa na Soye miki shi dan karsu aunty Fatisa su gani su shanye ko Mommy .
? ?? Ajiyar zuciya Raudha ta sauke da kamo yarinyar ta rungume a jikinta hawaye na ciko mata idanu.  I'm so sorry my little girl, bana son ki fara koyon hali irin nasu Aunty Fatisa ne shiyyasa. Dan ALLAH ki kiyaye karki bari wani ya yaudareki da abinda bamu da shi ya lalatamin rayuwarki kinji .
? ? ? ?  Inaha ALLAH Aunty R bazan yarda ba ai .
? ? Yasmin ta faWa duk da ba komai take fahimta ba da ga gargaWin ?ar uwar tata kai tsaye, saboda ?arancin shekarunta. Dan Raudha ta bata kusan shekara shida a duniya, bayan haihuwarta Asabe ta jima kafin ta samu ciki, harma ta Wauka haihuwar ta kare sai kuma ga cikin Yasmin Win..
? ? ? Kama hanunta tai suka ?arasa massallacin batare data amshi kunun ba, can gefe ta samu ta saka musu abin salla inda bazasu takura ba, dan sam bata ?aunar zafi ita, sanyi ma idan yay yawa yana taSa rayuwarta.

? ?? An gabatar da sallar isha'i da asham, bayan addu'oi da malam yayi tamkar yanda ya saba kowa yay ?o?arin kama gabansa. Raudha bata tashi ba, sai roban kunun da Yasmin ta ajiye a gabansu ta Wauka ta buWe murfin, duk da ya huce haka tasha kusan rabi ta mi?ama Yasmin dake gyangyaWin barci sauran dan tasha itama. Amma sai Yasmin Win tace mata ta ?oshi. Sanin kunu bai damu Yasmin Win ba sosai yasa Raudha ?arasa shanyewa sannan suka mi?e.
? ? ? Sai da ta gama tattare musu kayansu sannan ta du?a Yasmin tahau bayanta danta lura barci takeji. Yarinyar ta saki sassanyar ajiyar zuciya tamkar yanda Raudhan tayi itama. Koda suka iso gidan a tsakar gida suka iske kusan kowa a ?ofar Wakinsa. Yaran nata hayaniyar surutu iyayen kowa na sabgar gabansa. Sannu kawai tai musu bayan sallama ta shige ta kai Yasmin Win Wakin barcinsu da gaba Waya ?ammatan gidan kan kwana musamman idan ranar Babansu a Wakin mamanka yake. Idan Wakin wata yake daban zaka iya kwana a Wakin mamanka Win. Fitowa tai tai Wan uzirorinta batare data tankama kowa ba ta sake shigewa tai kwanciyarta dan su Fatisa a ?ofar gida ta barsu suna hira.

*_WASHE GARI_* Raudha ta tashi da ciwon mara mai tsanani tamkar yanda takeyi duk wata. dama tun kusan jiya takejin alamarsa kaWan-kaWan, batai wani yun?uri ba dan maganin da take sha ya ?are. dama Ya-sayyadi ne ke saya mata shi kasancewar yasan lalurar tata. Idan har zatai period sai kowa ya sani. ba ?aramar azaba take sha ba na ciwon mara dana ?afa. Daga ?arshe taita kwara amai. Idan ka ganta a irin wannan halin ma saika Wauka yaron ciki ne da ita. Dan a farkon fara hakan tana jss1 secondary kowa a gidansu dama makaranta sun Wauka ciki ne da ita, duk da lokacin batafi sa'ar Yasmin ?ar shekara goma sha Waya ba. Sai da aka dubata likita yace period zata fara sannan hankalin malaman ya kwanta har sukazo da ita gida akaima iyayenta bayani.
? ? ? Duk mur?ususun azabar da takeyi a Wakin babu wanda ya sani, dan gidan shiru alamar yaran duk sun fice sabgogin gabansu, manyan kuma kowa barcinsa yakeyi. Sosai take cin azaba, dan tun tana kuka ma har kukan ya gagara, tsanani yay tsanani har takai Raudha da suma.

? ? ? ? Kamar yanda ya saba shigowa gidan fagan-fagan babu ko sallama yauma haka ya shigo, dan tun fitarsa sallar asuba bai sake shigowa ba yana rumfar ?an gulma kamar yanda ake kiran majalisarsu. Jin gidan shiru ya sashi fara ?wala kiran Raudha, dan a rin wannan lokacin ita kaWai zaka iya samu a gidan tana bautar gyarawa, data gama take wucewarta wajen tafsir sai sha biyu ta dawo.
? ? ? ? ? Shiru babu wanda ya amsa masa, yabi gidan da kallo a harzu?e, ko'ina kaca-kaca da kwanika da tulin tsummokaran kayansu kusufi-kusufi. Tsaki yaja yana nufar ?ofar Wakin Asabe.  Asabe! Asabe!! ya shiga ?wala mata kira, dan har yanzu haushinta na jiya bai bar ransaba, musamman daya kasance yanzun nan jabiru mai shago ya sake masa maganar kuWinsa, shine ma dalilin shigowa gidan da yay.
? ? ? ? Cikin barci Asabe taji muryarsa bisa kai, ta mi?e a zabure tana yaye labulen daya saya falon nata matsakaici, komai babu a cikinsa sai ledar ?asa dan duk ta siyar sun cinye kuWin a ciki ita da ?a?an.
 Wai wane kalar jidaline kuma haka da wannan farar safiyar? bazaka barni nai barcin dana gagarayi ba da asubahi! .
? ? ? Tsaki yaja yana turo kai cikin falon, yaci tuntuSe da ?afar Fatisa dake barci a gefenta itama, da sauri Asabe ta tarosa.  Gashi nan wajen gargajigarka ta masifa zakaima kanka lahani a banza, wai nikam mike faruwa ne? .
? ? ?? Numfashi yaja da ?arfi, batare daya amsa mata ba ya kai zaune a tsakar falon yana godema ALLAH a zuciyarsa da bai faWi ba.  Asabe ina Raudha!? .
? ? ??  Raudha kuma? Wani laifin ta ?ara maka ne? .
? ? ?? Kansa ya jinjina mata cikin tausasa murya tamkar bashine ya shigo da bala'i ba yace,  Laifi kam tana da shi a gareni kema kin sani, to amma abinda ya fara kaWoni gida yasani yafe mata zan ma biya jafarun kuWinsa insha ALLAH. Ina Alhaji Maude Dallatu uban gidan falalu mai shagon kayan ?walam Win can na bakin titi? .
? ? ?  Eh na gane! .
Asabe ta faWa da sauri cikin ?aguwar son jin inda zancen ya nufa. Fahimtar hakan ce ta sakashi cigaba da faWin,  Wai shine fa ya aiko Falalu Win akan ya sameni ya faWamin zaizo akan Raudha wajena.....
? ? ??  Ni bangane ina zancenka ya dosa ba wlhy Wan-azumi, fito fili ka faWamin kasan bana son wani kwana-kwana.
? ?? Baki ya washe sosai cikin raWa yace,  Inagafa cazai na bashi aurenta, idan ko haka ta kasance Asabe ai mun haye wlhy. Shiyyasa a koda yaushe bana gajiya da alfahari da ?a?anki ?yawawa .
? ? ? ?? Itama tuni fara'a ta baibaye fuskarta, nan fa suka shiga ?us-?us akan batun wai kada magauta su jiyosu. Tun ma kan suji ta bakin Alhajin harsun gama yanke hukuncin tsaida ranar biki. Bisaga wannan shawara da suka tsaida cike da zumuWi Asabe ta mi?e kiran Raudha.
? ? ? Da sauri Larai dake laSe tanajin komai ta afka Wakinta har tana neman faWuwa. Asabe kuwa da bata lura da itaba ta nufi Wakin su Raudha.
? ? ? Kururuwar ihun Asabe ne ya saka kowa fitowa a gidan har masu barci da Larai daketa faman kai kawo a Wakinta ranta a dugunzume da zancen da taji.
? ? ? Suna ?o?arin jin dalilin ihun nata suka hango Raudha a san?ame tana girgizawa. A tsorace duk suka afka Wakin, Baba Nafi tai dabarar Wakko ruwa ta shafama Raudha Win. Sai gashi ta kawo wani nannauyan numfashi. Sai kuma ta ?udundune jikinta tana ?an?ame Asabe da sakin wani kuka maiban tausayi dako sautinsa baya fita saboda azabar da taci.
? ? ??  Mommy zan mutu .
Kawai take iya furtawa da ?yar tana sake ?an?ame Asabe da itama tarasa ina zata saka kanta taji sanyi, dan sun fahimci ciwonta na marane ya motsa. Fatisa ce ta bada shawaran a kaita asibiti ko za'a iske Doctor Rufa'i abokin ya-sayyadi da wani lokacin shike kawoma Raudha magungunan da ga ya sayyadi Abubakar. Amma sai Wan-azumi ya daka mata tsawa da faWin,  A gidan ubanwa wani keda kuWin asibiti anan gidan?, banda jangwaloma mutane masifa a samu Wan libiya a ji?a a bata tasha zai faWa mata yanzun nan, sanin kanku ne maganin da yaron can ke saya mata Sule yasha faWa mana tsadarsa ai. Sannan ba ko'ina ake iya samunsa ba ma a garin nan. Shima yana sayo mata ne a ?illo .
Fatima tai saurin cewa  Abba bafa ciwon ciki bane ba, kuma kasan kaima sai an bata maganin nan ko allura kawai take samun nutsuwa. Sai kuma last time da Doctor Rufa'in yay mata kalar sabuwar alluran nan shima da wuri ya daina mata .
? ?? Zai fara hayayya?o mata itama tai saurin katsesa da faWin,  Abba ni akaita ina da kuWi .
? ? ?? Jin haka yasa Mommy (Asabe) haWiye maganar da take tattarowa domin fara zuba masa tujara. Amma duk da haka bawai ta barsa bane, zata dai jira taga lafiyar yarinyarta ta samu sannan ta cashe masa...........
'?


_=??Asabe ya Asabe, Wan-azumi ya Wan azumi. Wannan tujara da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login