Showing 114001 words to 117000 words out of 202381 words

Chapter 39 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3256

da ita.
? ? ??? Ramadhan ya nunama Dr Hauwa'u yana son kowa ya cigaba da Waukar hakan har su Anne cewar cikinne da Raudha kuma ya zube. Batasan dalilinsa ba, amma kuma ta karSa alfarmarsa dan ta fahimci akwai ?ulli a cikin al'amarin mai girma. Badan ma ALLAH ya ta?aita ba komai zai iya faruwa da mahaifar Raudha Win, a yanzu hakama basu da tabbacin komai zai iya zama normal.

&&

? ? ? ? ? Washe gari da safe ya tashi babu wani damuwar jinin da aka Wiba masa. Dan har massallaci ya fita sallar asuba. Bayan dawowarsa massallaci ya jima zaune cikin sofa yana ?ullawa da kwancewa akan al'amarin. Wajen shidda aka kawo masa tataccen haWin shayin lemon tsami da wasu ganyayyaki na shayi da yake sha a duk safiya dan shi ba ruwansa da wani coffee.
? ? ? ? Har kukun dake kula da shayin nasa ta kammala ta fita bai motsa ba. Baima amsa ko gaisuwarta ba. Hakama bayan fitarta bai sha shayin ba dan tunaninsa ma baya tare da duniyar mutane. Bazai so ya zama silar hana wani cin abinci ba, amma dolene ya Wauka wani mataki game da wasu ma'aikatan gidan musamman kuku's dake da alhakin basu abu suci.? ??
? ? ? ?? A hankali ya furzar da iskar daya tara a ?irji yana mi?ewa batare da yabi takan shayin ba. Ba tsoron an zuba masa wani abu yake ba, kawai dai yau bama shi da ra'ayin shan komai ne kawai. Wanka yayo yay shirin office,?tamkar kullum yau ma yayi ?yau matu?a yana ta baza ?amshin turarurrukansa da suka amsa sunansu turare. Koda ya fito Wakin Raudha ya nufa, kowa bai samu ba a Wakin ba sai dai an gyara shi yanata ?amshi. Raudha kwance a gado cikin bargo babu alamar ta farka. Tsaye yay akanta ya tsurama cute face nata ido, ta sake haske sosai, ta kuma rame. A hankali yakai zaune bakin gadon tare ri?o hanunta dake saman cikinta ya ri?e cikin nasa. Kasa jure abinda ya ratsa sa yayi, sai kawai ya rumtse hanun da ?yau a cikin nashi har sai da taWan motsa.
? ? ?? Tabbas ya yarda ita Win ?ya?y?yawa ce, sai dai a ganinsa tayi yarinta da yawa. A zuciya yake wannan tunanin, a zahiri kam ido kawai ya tsura mata. Yanada meeting da shuwagabanin tsaro baki Waya, dole ta sashi mi?ewa yana ?o?arin zare hannunsa a cikin nata sai dai ta ri?e nasa ita kuma. Tsamm ya tsaya yana kallon hanun nata yanda ta matse yatsun nasa biyu tamkar tana ido biyu. A bazata murmushi ya suSuce masa, sai dai komai baice ba ya zare yatsun nasa yana Won furzar da huci.

? ? ?? &
?? Koda ya fita kafin yaje office ma wajen meeting Win ya fara zarcewa, dan ya makara, kuma zama ne mai matu?ar muhimmanci. Harkar tsaro da lafiya da ilimi sune sahun farko da yake burin fara shimfiWawa al'ummarsa kafin komai. Dan haka yasa aka shirya masa zama da shuwagabanin jami'an tsaro ta kowanne Sangare, dana lafiya takowane nangare, dana ilimi takowane Sangare. Zai fara zama da jami'an tsaron ne kafin sauran suma.
? ? ? Meeting Win ya jasu lokaci saboda muhimmancin sa. Dan a ?alla sun sami good 3hours. Koda ya shiga office bai iya taSuka wasu abun arzi?i ba. Yadai gana da vice president Alhaji Yaro glass akan wasu muhimman batutuwa. Sanda suka kammala lokacin salla yayi. bayan dawowarsa massallaci ya gana da COS daga nan ya tafi hutun awanni biyu. Maimakon zaman hutun sai yay zaman yin waya da Bappi.

? ? ? ?arfe biyar na yamma ya shigo gidan yau. Sai da ya fara zuwa Wakinsa yay wanka ya kimtsa cikin ?ananun kaya sannan ya fito domin duba jikinta. Bai samu kowa a Wakinba yanzu ma. Motsin ruwa da yaji ya tabbatar masa tana toilet, agogon dake a tsintacciyar hanunsa ya kalla tare da Wan bin Wakin da kallo. Saukar idanunsa akan hoton dake saman bed side drawer Winta ya sashi takawa a hankali garesa hannayensa duka cikin aljihun wandon jeans Win sa, hoton ya tsurama ido duk da bawani fitaccen hoto bane, hasalima ya Wau shekaru, dan mace ce da mijinta sai yara huWu, Waya jaririya a hanun mijin, sai ?ar shekara 7 da kamanin Raudha ke tare da ita tabbacin dai itace Win. Sai biyu da bazasu wune shakara tara ba da alama twins ne.
? ? ? Kiran da akaima wayarsa ne ya katse sa da ga kallon hoton, ya zarota a aljihu yana mai janye idanunsa a hoton gaba Waya. A kuma dai-dai lokacin Raudha ta fito da alamun wanka tayi.
? ? ?? A hankali take takowa cikin Wakin dan da farko bata lura da shi ba. Sai dai kuma yanda ?amshinsa ya cika Wakin ya sata tsarguwa harta kasa ?arema Wakin kallo. Sallamar da yay lokacin da yake kai wayar a kunnensa ya sata tsayawa cak daga takowar da take, gaba Waya jitai ta daburce, gashi ta riga da tazo kusan tsakkiyar Wakin tasan dai ya riga ya gama ganinta kuma. Kallonsa ta Wan sata kaWan, ya Wan zuba mata idanu tamkar mai shirin gano wanda ya aikata mata abun a jikinta.
? ? ? Da sauri ta maida idanun nata ?asa. Shima ya janye nasa yana cigaba da sauraren masifar da gimbiya Su'adah ke masa ta cikin wayar, shi gaba Waya ma ya rasa dalilin faWan nata shiyyasa saurarenta kawai yake batare daya fahimceta ba har tayi ta gama ta katse kiran bayan ta bashi umarnin ganinsa.
? ? ? Kansa ya Wan girgiza kawai yana sauke numfashi, a zuciyarsa mamakin daru irin na mahaifiyarsa yake. A zahiri kam idonsa ya maida g????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
a Raudha datai tsaye tamkar an dasata
? ?  ?araso mana .
Ya faWa a hankali tamkar baya so.
? ? ? ? ? ? Duk da bathrobe ce a jikinta gaba Waya kunya ta dabaibayeta. Amma saita daure ta ?arasa bakin gadon dan jiri take gani ma. Tana gab da isa jirin ya kwashe tai tamkar zata faWi ALLAH ya ta?aita sai jinta tai jikin mutum............
'


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


..........Ba sai an mata wani explanation ba tasan shine. Dan mayataccen ?amshinsa tuni ya ?ara ?arfi a ?ofofin hancinta. Kasa buWe ido tayi ta kallesa dan kunya, ga shi bata da ?arfin da zata ?wace jikinta a nasa.
? ? ?? Kina ganin jiri ne? .
?? Ya faWa a hankali yana tallafo fuskarta cikin tafin hanunsa. Bata yarda ta buWe idanunta ba, sai ta jinjina masa kanta, zuciyarta babu abinda take sai luguden daka kamar zata fito waje, ga tsigar jikinta sai yamutsawa take. Dan wannan shine karo na farko da ya taSa mata irin wannan ri?on a cikin jikinsa sosai kamar haka. Shi kansa danne yanayin kawai yake a zuciyarsa, yay ?o?arin kaita zaune a bakin gadon....?
? ? ? ?? Dai-dai lokacin Mama Ladi da batai zaton samunsa a Wakin ba ta turo ?ofar da sallama ta shigo saboda tasan Raudha Win ma ta barta ne tana wanka batai tsammanin ta fito ba. Shigowar tata baisa ya janye jikinsa da ga na Raudha ba, sai ma itace data Wan dabirce har ta samu ?arfin yin mutsu-mutsu amma sai ya shareta. A Wan rikice Mama Ladi ta juya zata koma ya dakatar da ita
? ? ?  A gafarce ni ranka ya daWe wlhy bansan kana ciki ba .
? ??  Is ok . Ya faWa tamkar baya so yana matsar da jikin nasa daga na Raudha ya zaunar da ita da ?yau ya mi?e akan ?afafunsa, nuni yayma Mama ladi data ajiye kayan hanun nata. Cikin girmamawa ta ?araso ta Wora tray Win saman table da alama abinci ta haWoma mata.
? ? ? ??  Babu dai wata matsala zuwa yanzu ko? .
? ? ??  Eh ranka ya daWe Alhmdllhi. Likitama da tazo Wazun tace komai ya dai-daita sai dai a cigaba da kula da maganinta, ta kuma dinga cin abinci sosai dan ?arfin jikinta ya dawo .
? ? ? Baice komai ba sai kallon Raudha da yayi. Sosai ta rame, ?ar ?ibar da tayi duk ta zube. Idanun ya janye yana Wan furzar da iska. Sai kuma yace,  ALLAH ya ?ara lafiya .
? ? ? ? Mama Ladi ta amsa da  Amin . Raudha ma data kai kwance saboda rashin ?arfin jiki ta amsa a laSSanta.
? ? ? ? Bai sake cewa komai ba ya fita a Wakin ya barsu, dan Taura house yake son zuwa amma a Sadda kama zai fita gidan. ?akinsa ya koma ya Waura jacket saman kayansa da p-cap ya fita, odilan Winsa dake jiransa dan dashi kaWai zasuyi fitar yay saurin risinawa yana masa barka da fitowa. Kansa kawai ya jinjina masa.
? ? ??  Saifu muje lokaci yaja .
??  Okay sir, odilan Saifudden ya faWa da sauri yana buWe masa back sit.

*_&&TAURA HOUSE&&_*

? ? ? ? Gaba Waya ranta a Sace yake tun jiya a gidan, tsabar bala'in dake cin ranta ko barcin kirki batayi ba da daddare. Yinin yau kuwa babu wanda zai ce yama ganta a gidan har ?a?anta, sai Adda Asmah data shigo da yamma ta ?ara fanfata matu?a saboda cikin nan na Raudha ya matu?ar tsaya musu arai duk sun san ya zube kamar yanda sukaji bakin su Lubnah da Anne. ?azun da rana Hajiya Shuwa da Hajiya Mufida sunje har government house sun duba Raudha. Koda Anne taga babu gimbiya Su'adah batace komai ba, saboda Waukar hakan matsayin kawaici ga abokan zaman nata.
? ? ? ? Knocking ?ofar bedroom Win nata ya katse mata wayar da takeyi da Fulani.  Ammy zan kiraki inaga gashi nan ma yazo mara mutuncin . Daga haka ta yanke kiran da mi?ewa ta buWe ?ofar dan a kulle take kasancewar bata bu?atar kowa ya shigo mata.
? ? ? ? ? Barin wajen tai, Ramadhan da yaga tsantsar Sacin rai a yanayin nata ya Wan furzar da iskar bakinsa yana ambaton sunan ALLAH a zuciyarsa. Ko Sangaren su Anne bai shigaba ya wuto nan. Koda ya kai zaune yana gaisheta bata amsa masa ba, sai kawai ya saki Wan murmushi da zame p-cap Winsa ya ajiye shima yay shiru.
? ? ?? Tsahon mintuna uku Wakin ya Wauka shiru, sake Saci ranta yayi fiye da wanda take ciki. A zafafe ta watsa masa harara tana magana a kausashe,  Yanzu ai ka fara ganin abinda muketa nuna maka akan wannan shegen auren, matarka tayi yanda take so na zubar da ciki saboda ta fito a gidan marasa tarbiyya. Tunda ta nuna bata shirya haihuwa ba kasani ni bazan amince ba. Dan haka dole ne ka ?ara aure nan da wata Waya, kuma Aina'u zaka aura.....
? ? ??  Maah!. Aina'u? .
??  Eh ita, idan kuma ban isa ba kamar yanda ubanka da kakaninka suka isa har suka aura maka zaSinsu ka amsa ba tare da bijirewa ba sai naji.
? ? ?? Iska ya furzar da ?arfi yana Wan rumtse ido da buWewa lokaci guda.  Maah Please calm down. Kibar zancen wata Aina'u a beg. S.......
? ? ?  An?i a bari Win, kai yanzu Ramadhan dan baka da mutunci har kana da bakin faWamin nabar zancen Wiyar ?ar uwata akanka? Aka saka kama auri karuwa....
? ? ? (Ya ALLAH) ya faWa a zuciyarsa yana rumtse ido da murza goshi. Cikin zafin rai gimbiya Su'adah ta cigaba da sauke masa takaicin Raudha da shi kanshi da dama take ?ullace da shi tun lokacin first night da suke tunanin ya faru tun a waccan ranar.  Ita ga ?ar iska mara mutunci, tasan bata shirya haihuwa ba miyasa ta yarda da kai dan ubanta, nama godema ALLAH data zubar Win kuma mahaifar tata bazata sake Waukar wani cikin ba. Bani da rabon haWa zuri'a da jinin karuwai!! .
? ? ?? Sosai ransa a dagule yake. Amma ya daure dan mahaifiya ta wuce wasa. Babu abinda yake sai haWiyar zuciya. Babbar matsalarsa auren Aina'u da ta ambata, koma mizai faru sai dai ya faru babu auren Aina'u a cikin tsarinsa. Yariyar daya gani da idanunsa a cikin tsakkiyar club a America ana lesbians da ita, ?an iska na ihu suna Wauka a waya (Wa'iyazubillah). Ta rufe fuska da mask, shiyyasa tai tunanin babu mai ganeta, sai dai tayi rashin sa'a shi ya ganetan da idonsa. Dan ya tabbatar mata ya ganeta Win kuma ya cire mata mask Win. A wannan rana baiyi barci ba dan tashin hankali, dan koba komai itaWin jininsa ce. Da uwarta da tashi fa uwarsu Waya ubansu Waya. Sannan mahaifinta shima Wan masarautar su Maah Winne Wan uwa na jini matsayin Uncle yake garesa. Amma itace yanzu Mahaifiyarsa ke tabbatar masa zai aura. Ji kawai yake ana ambaton Raudha da Wiyar marasa tarbiyya amma shi har yanzu bai tabbatar ba tunda bai taSa ganinta tana aikata wani fasi?anci ba. Itako Aina'u da idonsa ya ganta ba labari ba.......
? ? ? ? ?  Tunda ga ?ar iska ina magana kamin shiru ko!! .
? ?? Gimbiya Su'adah ta faWa cikin dawo masa da hankalinsa gareta. Ajiyar zuciya ya sauke yana gyara zamansa. Cikin tausasa harshe yace,  Maah Please relax. Ki bari ki huce sai muyi magana daga baya. Indai dan haihuwa ne insha ALLAH jikoki har sai kin rasa yanda zakiyi da su a gidan nan.....
? ? ? ?  ALLAH ya tsareni samuwarsu da ga wannan jinin karuwan da talauci. Dan haka karka sake min irin wannan maganar zan Sata maka rai .
? ??  Ok. ok!. shike nan kiyi ha?uri Please .
? ? Tsaki taja tana Wauke kanta gefe. Kaje dare yayi, amma ka tabbatar ka samu kakaninka da mahaifinka da maganar Aina'u dan wlhy babu fashi saika aureta, sai dai in mutuwa kayi ko ita ta mutu .
? ?? (Oh oh, shikam yau ya zaiyi da tsohuwar nan) ya faWa a ransa yana dafe kai.

*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? Tunda ya shigo ya zube a falon upstairs Win ransa duk a jagule. Kansa harya fara ciwo tsabar rasa ina zai kama. Magana da yake ji ?asa-?asa kamar ana raWa ya sashi sake nutsuwa da hasashen ta ina ne. Fahimtar da ga inda sautin ke tashi ya sakashi mi?ewa. Kansa tsaye ya tunkari wajen, amma tsabar shagala da Aina'u tai a wayar da take yasa sam bataji motsinsa ba balle ?amshin turaren sa.
? ? ??  Amma naji daWi Ummi da kika sake tunzurata, duk da dai wlhy a tsorace nake. Har zuciya ina son Yaya Ramadhan, amma nasan akwai matsalar da tai mana katangar danne zumuWina. Gani nake kamar tursasawarku ma bazatasa ya amince ya aurenin ba......
? ?? Shiru tai alamar an katseta daga can. Sai kuma ta sauke numfashi.  Wlhy zan jure Ummi, nidai yanzu burina ya amince Win, indai na zama matar tasa komai mai sau?i ne. Sannan ?ar iskarnan nasan da wahala ta sake Waukar ciki kamar yanda doctor ya sanar mana. Kinga sanadin barinta gidan yazo kenan ?ar karuwai .
? ?? Dariya ta ?yal?yale da shi sai kuma ta dumtse bakinta tana Wan waige irin kar ajitan nan. Hakan yasa Ramadhan sauri Soyewa dan karta gansan. Janye hanunta tai a baki tana cigaba da faWin.  Nifa harma mamakin yanda akai cikin nake Ummi, wlhy kinga wancan zaman har muka bar gidan nan bamu taSa ganin ta shiga Wakinsa ba ko shi ya shiga nata. Hakama yanzu banda randa muka gane tana da ciki datai pretending ya Wakkota daga falonsa bamu taSa ganinsu tare ba. Ni anyama cikin nan bada shi tazo ba....
? ? ? ? Shiru ta karayi na saurare. Sai kuma tace,  Wlhy Ummi komai zai iya faruwa. Ke dai ki cigaba da fanfa Maah dan ALLAH ayi-ayi nima na shigo wannan daular ta mulki a dama dani. Hhh Ummi nice nafi dacewa da first lady ba wannan ?wailar yarinyar da ko ?irar mata bata da shi ba .
? ? ??  Ok Ummi kije wajen Abban karya jimu kin sansa. Da safe ma karasa .

? ? ? ? Da kallo ya bita daga inda take tsaye harta shige lungun corridor Win bedrooms Win Raudha. Babu abinda ke masa turereniya a rai sai zantukanta da ya fahimci ala?arsu da birkicewar mahaifiyarsu a yau. Wato Addah Asmah na tunzura Maah akan matarsa dan ya auri ?arta. Wani murmushi ya suSuce masa a bazata ya kai hannu ya shafo ?eyarsa.
? ? ? ?? Maimakon Wakinsa da ya kamata ya nufa sai ya wuce na Raudha kamar yanda zuciyarsa ke tunzurashi. Kansa tsaye ya murWa ?ofar ya shigo. Mama Ladi da ke lallaSa Raudha ta sha ko farfesu ne da shayi tai saurin kallon ?ofar tana amsa sallamar da yay a hankali. Tunkan ya karaso ta risina tana gaisheshi. Amsawa yay idonsa akan Raudha data dafe kanta saboda Wan nauyin da yay mata.
? ? ? ?  Wani abu ya sake faruwa ne? .
??  A'a ranka ya daWe babu abinda ya faru, bayan fitarka ne ta sake komawa barci sai yanzu ta tashi. To tace tanajin yunwa ne an kawo abincin kuma tace ta ?oshi. Shine nake lallashinta taci kodan ta samu ?arfin jikinta kamar yanda likitar tace .
? ? ? ? Komai baice ba, sai alama da yayma mama ladin akan taje abinta. Cikin girmamawa ta risina da faWin,  A fito lafiya ranka ya daWe .
? ? ? Kamar zaiyi magana kuma sai ya fasa. Yana tsaye hannayensa duka a aljihu har Mama Ladi ta fice ta rufo ?ofar. Raudha da har yanzu hanunta ke dafe da kanta cikin rashin ?arfin jiki tace,  Ina yini ?.
? ? ?? Karon farko taji ya amsa mata gaisuwarta da  Lafiya, yaya jikin naki? .
? ? ?  Alhmdllhi naji sau?i .
Nanma baice komai ba ya taka zuwa bakin gadon ya kai zaune kusa da ita gab. Hanunta data tallafe kanta da shi ya janye da faWin,  Oya ci abinci .
? ? ? ? Batare data yarda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login