Showing 159001 words to 162000 words out of 202381 words

Chapter 54 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3261

muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.


*Bank Transfer* - kamar yadda akwai bayani a sama da kuma account number ArewaBooks.

_Account No_ - *1220077999*
_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*
_Bank_ - *Zenith Bank*

Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:

Amount Paid: - Nawa aka tura?

Name used for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa

Transferred time: - lokacin da aka turo

Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi

Deposit date: - ranar da aka turo

Sai ayi SUBMIT.

*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer* , amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:

MTN,
9Mobile
Glo
Airtel

Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na canji(convert) kafin kudinka yashiga Balance.

*WANNAN SHINE BAYANAN*



*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_Episode 57_*


.......... Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un aunty Raudha jini kuma? . Bilkisu data shigo Wakin a birkice ta faWa tana ?arawo gareta. Kamata tai suka nufi toilet, ta haWa ruwa mai Wumi ta taimaka mata ta wanke fuskar da hanunta, jinin dai bai tsaya ba. Sai dai sun tare da tissue. A bakin gado ta zaunar da ita, ta Wakko first aid box ta shiga ?o?arin tsaida jinin, da ?yar aka rufe wajen da audiga da bange. Ita dai Raudha babu abinda take sai sakin ajiyar zuciya.
? ? ?  Aunty Raudha wai garin yaya? Ina Yaya kuma? .
?? Komai Raudha kasa cemata tai, sai hawaye take sharewa kawai. Hankalin bilkisu ya ?ara tashi, sai dai ta barta bata sake maganaba. Tana niyar mikewa ta maida first aid box Win ma'ajiyarsa ta lura da kumbirin hanun Raudha kuma. Gaba Waya saita sake ruWewa ta kamo hanun tana kallo.  Ya ALLAHU, nan ma ai ciwon kikaji Aunty! Kinga bara na kira Yaya da mama ladi dan ta iya gyaran ?ashi .
? ? ?? Ita dai Raudha komai batace ba, babu jimawa suka dawo da mama ladi, bilkisu ta sake fita. Duk da ta fahimci akwai matsala ?ofar Ramadhan ta dingama knocking a Warare. Shiru babu ko motsi, sai ta Wan tura ?ofar ta le?a. Gabanta ne yay masifar faWuwa hango Yayan nasu zaune akan tum-tum ya dafe kansa. Babu shiri ta shigo Wakin da sassarfa. Muryarta har rawa yake ta dur?usa gabansa  Yayanmu dan ALLAH mike faruwa ne? Aunty Raudha taji ciwo sosai wlhy har a hanunta mi'akai mata .
? ? ? ? Da ?yar ya samu damar fisgo kalmar innalillahi... A cikin zuciya. Ya Wago jajayen idanunsa ya zuba kan Bilkisu datai matu?ar razana. Dan rabon da su gansa a irin wannan yanayin tun rasuwar su Haseenah. Baya taWan ja jikinta na rawa. Shima sai ya cije lips sinsa da Wago hanunsa ya kalla. Sai kuma ya dafe kansa dake matu?ar juya masa. Kusan minti Waya ya sake Wagowa ya dubi Bilkisu da gaba Waya ta gama tsorata. Cikin yanayin damuwa yace,  Ina Ameenatun? .
? ? ??  Tana Wakinta Yaya, nabar Mama ladi zatai mata gyara a hanunta dan harya kumbura, ga goshinta ya fashe da ?yar na iya tsaida jini....
? ? ? Ai bama ta ?arasa ba ya mi?e hankali tashe. Sai dai hakan bai hana bayyanar nutsuwarsa ba. Fita yay Bilkisu tabi bayansa. Kai tsaye Wakin Raudha ya nufa, sai dai yana Waura hanunsa bisa handle Win ?ofar ya dafe kansa da yay masifar sara masa. Da sauri ya shiga girgiza kansa yana ja da baya. Barin wajen yay ya sake komawa hanyar Wakinsa. Bilkisu ta bisa da sauri tana kiransa. Wata razananniyar tsawa data sakata jan birki ya daka mata, yay shigewarsa ya bugo ?ofar da ?arfi har Bilkisu na zabura.
? ? ? ? ? Kuka Bilkisu ta fashe da shi. dan kuwa ta fahimci lallai akwai matsala, sai da tayi mai isarta ta koma Wakin Raudha. Ta ji?e sharkaf da zufa kamar ba ac a Win saboda gyaran da mama ladi tai mata. Mama ladi dake naWe mata hanun da bandage ta dubi Bilkisu.  Taji ciwo sosai, dan gocewar ?ashi ta samu. Garin yay hakan? .
? ? ? ? Kafin Bilkisu ta bada amsa cikin share hawaye Raudha tace,  A toilet ne na zame .
? ? ? Sannu Mama ladi ta shiga jera mata. Bilkisu dai wani irin tausayin Raudha Winne ya lulluSeta. Dan ta tabbatar daga yayansu aka samu matsalar musamman da taga shatin yatsu a fuskar Raudha alamar marinta akai. Magani ta sha ta kwanta bayan tayi sallar magrib da isha'i, babu jimawa kuwa barci mai nauyi yay awon gaba da ita. Bakajin komai sai ajiyar zuciyarta.
? ? ? ? Tagumi Bilkisu tai zuciyarta nata kaikawo. tama rasa ina zata kama akan wannan al'amari. Kusan tara na dare sai ga kiran Basma ya shigo mata. Da farko kamar bazata Waga ba sai kuma ta daure ta Waga wayar na gab da tsinkewa. Wani irin dummm kunen Bilkisu yayi jin abinda Basma ta faWa. Muryarta har rawa take wajen maimaita  Basma shi Yaya Ramadhan Win da kansa yace zai auri Aynah? .
? ? ? Daga can Basma tace,  Wlhy kuwa Aunty B. A gabana Maah tai waya da shi yanzun nan sai farin ciki take tana saka masa albarka. Ni nama rasa wanda zan tunkara da wannan abun al'ajab shine fa na kiraki naji ko wani abu ya faru anan .
? ??  Nan dai babu abinda ya faru, sai dai yana Wakinsa. Amma dai wannan lamari da Waure kai. Basma anya Adda Asmah bata fara cin galaba akan Maah ba? .
? ? ? ?  Aunty Kamar ya? .
Saurin dafe kai Bilkisu tai jin zata saki layi. Ta manta ita kaWai taji abinda Adda Asmah ta taSa faWa akan Mahaifiyarsu kwanakin baya sanda ake tsaka da rikicin auren Yayansu da Raudha. Kuma bata taSa nuna ta saniba ko taSa faWama wani. Sai dai tana kallonta da abun kuma tun daga ranar taji bata sonta duk da yayar Maah ce. Hasalima tafi shiri da ita fiye da kowa a ?a?an gidansu, dan ita takan iya zuwa ta kwana gidansu Aynah Win ma ba kamar su Basma ba.
? ? ? ? ??

&&&_____&_____&&&

? ? ? ?? Tabbas abubuwa sun kwaSe a tsakanin Raudha da shugaban ?asa Ramadhan. Ita gaba Waya tsoron haduwarsu ma takeyi, yayinda shi yasha gwada zuwa gareta da zaran ya iso kofar Wakin sai yaji wani irin mugun tsanarta mai ban mamaki, dole yake juyawa ya fasa. Babu abinda Raudha keyi sai kuka, sai dai duk da haka tana ?o?arin zuwa makaranta. Bilkisu tayi-tayi ta faWa mata ainahin abinda ya haWasu taki. Takuma ro?ota ALLAH akan karta sanarma su Anne. Rasa mi Bilkisu zatai tayi, sai kawai ta zubama sarautar ALLAH ido tana tayasu da addu'a.
? ? ?? A cikin kwanakin da basu gaza gomaba da faruwar komai Raudha duk ta fige ta rame. Sai uban haske datai ta ?ara tsayi. Kullum babu fashi zataje ta gyara masa Wakinsa, duk bayan kwana biyu ta wanke masa under wears Winsa dan tafi gane wankesu da hannu ba Worthing machine ba. Idan ta gama sai tai drying nasu a machine Win. Komai dare kuma sai tayi zaman gogesu bayan ta musu turare na turaren wutarta na kaya mai daWin ?amshi sannan ta maida Wakinsa ta jere masa.
? ? ? ? Sam ya daina shigowa gidan da wuri, weekend kuwa har taci ta ?are bai yarda sun gamu ba. Bata da aiki sai kuka da gayama UBANGIJI. Dan ta rasa wanema irin tunani zatai akan sauyawar tasa. Koda zuciyarta ta nuna mata dama sabbin halayyar daya fara mata yayine dan ya samu jikinta sai tai saurin ture tunani dayin a'uziyya. A haka suka sake cinye sati uku babu wani canji.

*_RAMADHAN_*

? ? ?? A sashen Ramadhan shi kaWai yasan tashin hankalin da yake ciki na tsananin son Ayna'u. Bashi da burin daya wuce mallakar Ayna'u matsayin matar aurensa. Kullum cikin yima su Bappi nacin akai kuWi yake dan abun yanzu ya wuce Maah kawai har Anne da Pa da Bappi duk sun sani. Tun suna Waukar abun nasa wasa harya koma basu haushi. Dan ranar daya kai Pa ?arshe akan lamarin ba karamin zagesa yay ciki da bai ba. Ya kuma masa dogon gargaWi akan inya sake zuwa masa da batun Aynah sai ya matu?ar Sata ransa. Dama kuma itama Maah yaja mata gargaWi akan damunsa akai kuWi da takeyi.
? ? ?? Wannan zagi da Pa yay masa ya matu?ar ?ona masa rai, dan kuwa dai a fusace ya dawo gidan. Abin tsautsayi Raudha na Wakinsa tana gyarawa dan yau ta fita school da wuri tama rigashi fita, shiyyasa bata gyara masa Wakin ba sai da ta dawo tunda shi bai dawo ba. Ba karamin firgita tai da ganinsa ba, dan rabonta da shi tun randa abin nan ya faru sai dai ta gansa a tv ko hoto. Duk ya rame mata a ido yayi duhu. Wata irin tsawa ya daka mata data nema wantsalo zuciyarta ta baki. Tai nufi fita masa a Waki ya sha?ota ya jefa saman gado.

? ? ?? Lallai Raudha ta tabbatar a baya wahalar da takesha a hanunsa ba wahala bace. Dan kuwa lallaSata yake kuma cikin soyayya mai gusar da hankali. Amma a yau ta tabbatar da waye Ramadhan. Kuka take kamar ranta zai fita tsabar yanda ya wajiga rayuwarta. Daga ?arshe ya korota a Wakin. Da ?yar ta iya kai kanta nata Wakin, ALLAH ma ya sota Bilkisu bata gidan. Su mama ladi kuma indai ba ita ta bu?aci ganinsu ba babu mai hawo musu nan sai in zaiyi aiki. ?ofar ta murzawa key sai dai bai rufu da ?yau ba ta zube jikinta tana jan numfashi da ?yar, tsabar kukan da taci har asthma Winta na ?o?arin tashi. Rarrafe ta dingayi hanunta rike da ?irjinta, da ?yar takai kanta jikin gado ta Wauka inhaler Win akan bedside drawer. Tata ?o?arin ganin ta sha?a hakan bai yuwuba, har takai numfashinta na neman fara nisa ALLAH ya kawo Bilkisu.
? ? ?? ALLAH ya taimaka ?ofar data rufe bata rufu ba. Da lallai zatama iya rasa ranta a wannan lokacin. Taimakon gaggawa Bilkisu ta bata, da ?yar numfashinta ya dai-daita. Raudha dake magana a wahale ta ro?a Bilkisu ta haWa mata ruwa mai zafi sosai. Bilkisu batasan mike faruwa ba. A tunaninta ko duk halin tashin Asthma Winne data shiga da kuma gajiyar makaranta. Bayan ta haWa mata ta fito ta taimaka mata zuwa bayin, duk da dai yanda taga Raudha na tafiya a bubbuWe ya Waure mata kai matu?a.
? ? ? Da ?yar Raudha ta iya gyara jikinta, tai luff a cikin ruwan Wumi tana hawaye da addu'ar ALLAH ya bata juriyar cinye wannan jarabawa. Amma tabbas zuwa yau ta fara fahimtar mijinta baya cikin hayyacinsa. Akwai abinda ke faruwa da shi da su basu sani ba. Zata tayashi da addu'a koma minene ALLAH ya yaye masa shi.
?
? ?? Kamar wasa sai ga karamar magana ta zama babba, dan kuwa dai ciwo sosai Raudha ta kwanta washe gari ko makaranta bata iya le?awa ba ma. Kusan kwananta uku a halin jiyya kafin ta warware ta cigaba da harkokinta. Sai dai fa a yanzu babu wanda take tsananin tsoron haduwa da shi a duniya sama da Ramadhan. Ko maganarsa taji a tv sai gabanta ya faWi. A haka rayuwa ta sake turawa suka sake cinye sati huWu, sati kusan na bakwai kenan da shiga halin da suke ciki. Zuwa yanzu kuma har an kai kuWin auren Aynah saboda birkicewar da Ramadhan yay musu.
? ? ?? Tuni Pa ya fahimci akwai sihiri tattare da yaronsa. Amma ya zaSi barinsa a hakan dan yanaji a ransa dole sai Adda Asmah ta shayar da gimbiya Su'adah zumar mamaki sannan zata san AN???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?NABI ya faku. Koda su Bappi ma suka fara irin wannan zargin Pa Winne ya gusar musu da zargin ta hanyar nuna musu babu wani sihiri uwarsa ke zugasa. Yayi hakane dan baya son suce zasu tashi tsaye akan Ramadhan Win, yafi son sai uwarsa taji a jikinta sannan. Amma kuma bai gaza da masa addu'ar kariya ba.
? ? ? Abinda hankalinsu kuma ya gagara kaiwa akai su duka basuyi tunanin ko abin ya shafi Raudha ba. Dan ita dai ko sau Waya bata kawo wa kowa ?ararsa ba. Ta kuma hana Bilkisu faWa duk da itama Bilkisun ba komai ta sani ba har yanzun. Kullum kuma Anne ta tambayi su Basma sukance Raudha na lafiya harma tana gaishesu tunda kullum dai suna tare a makaranta. Hakanne ya Wan basu nutsuwa suke ganin shi kaWai abin ke dawainiya dashi kenan.

? ? ? ?? ALLAH sarki Raudha, sai dai kuma abinda ba'a sani ita kaWai tasan halin da take ciki, ga yanzu kullum da zazzaSi take kwana. Ga kasala da batasan kota minene ba. Komai da ?arfin hali take yinsa hatta karatun. Ita Bilkisu tana Waukar yanayin natane kawai da tunanin maganar auren Ramadhan Win. Dan haka ta maida hankali wajen bata shawarwari da nasiha.
? ? ? Bazatace auren Ramadhan baya damuntaba, dan tasan wacece Aynah tasan kuma burinta akanta, dan tunda Ramadhan ya fara birkice mata Aynah da Addah Asmah suka kirata sukai mata zagin ?are dangi saboda fahimtar ita sihirinsu bai kamataba. A tunaninsu itama bin malaman take shiyyasata ta tsira. Basu san ALLAH ne bai ?addara mata shan zoSon waccan ranar ba kawai. Ranar taci kuka matu?a dan zagine da cin mutunci da bazai taba goguwa a zuciyaba kai tsaye. A kalamansu kuma ta fahimci lallai akwai ?ullin dake kan mijinta da alama kuma sunada ala?a da shi. Bata da abin faWa, dan koba komai dai ?an uwansa ne. Adda Asmah ma na amsa sunan uwane a garesa tunda yayar mahaifiyarsa ce da itama zata iya kiranta da uwa. Haka ta cigaba da masa addu'a da ita kanta abun na damunta.
? ? ? Sai dai halin da take ciki na rashin jin daWin jiki yafi kwashe kaso mafi yawa na damuwarta. Ko mahaifiyarta batasan halin da take a ciki ba. Sai dai a duk sanda sukai waya takance Mummy kimin addu'a. Idan asabe ta nuna damuwarta cikin tashin hankalin furicin Raudhan sai ta dinga kwantar mata da hankali akan babu komaifa saboda karatu take cewa hakan.
? ?? Ita dai Asabe hankalinta ba wani ya kwanta bane. Amma sai ta dage da bin Wiyarta da addu'ar fatan alkairi. Itama kuma Raudha bata wasa. sosai take a kan ?afafunta tana gayama ALLAH damuwarta akowanne dare. Wani lokacin ma tana salla tana rawar sanyin zazzaSi, haka ta dage da azumin alhamis da litinin. Ta kuma dage da saka har Abba (M. Dauda) turama kuWi akan ya bada sadaka yasa a mata addu'a ita da Ramadhan. Da yake shi kan babu notika Waurarru maimakon ya fahimci akwai matsala sai ya kama dariya yana yana faWin.
? ? ? ?  ?ar nema taji daWin gidan gwamnati bata son suyi shekara biyar kawai. Indai addu'a ce kin tara kin samu, yau kaf almajiran dake garin hutawa saina bisu kowacce tsangaya na tattare da malamansu sun saka rokon ALLAH, dan nima inason ku koma hawa na biyun ai. Amma Raudha ya kamata kima mijinki magana ko ministan bada kuWin fansho ya bani mana. Zamannan ya isheni haka kinga wannan sarautar ba wani kuWi ake samu ba sai uban fama da rawani da zazzare ido a fada. Ni badan ma kar hakimi yace na raina karamcinsa ba da wlhy tuni na ajiye. Ni kuma yan kuWina kullum kasa suke, dan ma ALLAH ya taimakeni wanda ?a?an Larai suka sata an ganosu ai da yanzu hawan jini ya shanye muku ni.
? ?? Murmushi Raudha tayi tana share hawaye.  Karka damu Abbah insha ALLAH zan san abinyi. Amma nidai gara kayi ha?uri ka cigaba da zuwa gidan hakimin .
? ??  To ai duk yanda kikace haka za'ai uwata farar haihuwa farar aniya your excellency. Insha ALLAH sai kunyi goma indai mulkin NAYA ne .
? ? Dariya ta ?yal?yale da shi babu shiri dan ya bata dariya sosai. Da ga haka sukai sallama ta ajiye wayar. Bargo ta kara ja har kanta dan wani irin sanyi mai ratsa ?ashi takeji. Ga ?asusuwan ta kamar ana mata daka a kansu. Saboda zazzaSin yau ko lecture Win karshe bata zaunaba ta gudo gida. Sai dai ta iske Bilkisu bata dawo ba. Haka shima mai gayya mai aikin da rabon dama ta sakasa a ido tun randa yay mata murzar ?an bori. Dan ko zaune take a falo da taji shigowar motocinsa take shigewa. Ta katange duk wani abinda zai haWasu a inuwa Waya saboda kare mutuncinta da nashi. Tun kusan satin baya take tunanin yanda zata fara masa addu'oin warware sihiri, idan ma shine tare da shi sai dai bata san ta hanyar da zata bashi yasha ba tunda baicin abincin gidan yanzu sai yaso. Hakan yasa ta ha?ura ta barma ALLAH komai ya kawo musu mafita.
? ?? Barcine ya Wan figeta da sam bama daWi yake mata ba. Dan har a cikinsa tanajin ciwon dake nukurkusarta. Bude ?ofar ya sakata farkawa aWan razane...........
'
? ? ?


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login