Showing 171001 words to 174000 words out of 202381 words

Chapter 58 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3279

a hanunsa har sau biyu da bazata taSa iya mantawa ba.
? ? ?? Raunanannun idanunsa ya sauke akan hannayen da Raudhan ta sar?e. Sai yaji wani irin tausayinta mai tsanani yana dirar masa daga tsakkiyar kai har tafin kafa. Da ido yayma Bilkisu alamar ta fita. Dan haka tai saurin son zame hanunta cikin dabara tana faWin,  Aunty Raudha bara na dawo tanan sai Yaya ya zauna nan .
? ?? Sam Raudha bata yarda ba, saita ?ara ?waSe fuska zatai kuka. Bilkisu da ita kanta tausayinta takeji tunda batasan ko yayan nasu bai dawo cikin hankalinsaba har yanzu ta zame hanunta ta gudu. Sosai jikin Raudha ya fara rawa ganin ya maida ?ofar ya kulle harda key. Babu shiri ta mi?e a kan gadon tana ?o?arin sakkowa. Sosai tayi ?iba, tako'ina komai yayi zam, damma doguwar rigar jallabiyace a jikin nata ba?a. A hankali ya lumshe idanunsa tare da harWe hannayensa duka a ?irjinsa, sai kuma ya sake buWesu ya zuba mata. Yanda take rawar jiki yasa ko'ina nata ke motsawa, ga rigar mai santsi ce, sai hakan ya ?ara taimakawa wajen motsawar jikin nata.
? ?? Murmushin takaici da tausayin kansu ya saki. Baiga laifinta ba, dan yasan dolene taji irin wannan tsoron nasa. Ya Wan furzar na numfashi tare da warware hannayensa daga ?irji ya fara takowa gareta cike da nutsuwarsa da kasalar yanayin rashin jin daWi da yake a?ciki........
'



*_BA?AR INUWA...=?G?


Da Wumi-Wuminsa=؃?

Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*=?G?
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.


*Bank Transfer* - kamar yadda akwai bayani a sama da kuma account number ArewaBooks.

_Account No_ - *1220077999*
_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*
_Bank_ - *Zenith Bank*

Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:

Amount Paid: - Nawa aka tura?

Name used for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa

Transferred time: - lokacin da aka turo

Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi

Deposit date: - ranar da aka turo

Sai ayi SUBMIT.

*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer* , amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:

MTN,
9Mobile
Glo
Airtel

Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na canji(convert) kafin kudinka yashiga Balance.

*WANNAN SHINE BAYANAN*



*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_Episode 63-64_*


...........?asa takai dur?ushe cikin rawar jiki. Ta haWe hannayenta waje guda alamar ro?o.  Ya Ramadhan dan girman ALLAH kayi ha?uri, na tuba kar kayi zan iya mutuwa yau. Wlhy wajen har yanzu yana ciwo .
? ? ?? Kasa jurewa yay, sai da ?walla suka taru masa a ido. Matarsa ta sunna ke tsoronsa saboda yaje gareta tamkar karen farauta. Ya kusanceta tamar babu zuciya a ?irjinsa. Maimakon abinda Raudha tai tunanin sai taga saSanin hakan. Dan shima gabanta yakai dur?ushe. Ya Wora duka hannayensa kan nata ya ri?e.  I'm vary sorry Ameenatu ki gafarceni dan ALLAH .
? ?? Ya faWa cikin wata iriyar murya mai tsananin rauni da rawa. Da sauri Raudha ta buWe idanunta dake rufe, danjin furucinsa da sautin muryarsa. Sosai ?irjinta ya buga ganin hawaye a fuskar mijinta. Sai ta sake fashewa da kuka tana girgiza masa kanta.  Dan ALLAH Ya Ramadhan kabar kuka .
? ? ? ?? Hanunsa dake cikin nata ya riko, ya jawota ta faWa jikinsa, sai kawai suka saki kukan a tare abin tausayi. Tsahon mintuna uku suna a haka. Kafin Raudha ta Wago tana share hawayenta tana magana.  Kaga dan ALLAH kabar kukan Abokina. Kaga nima na daina. Kuma ni ban taSa rikekaba dama na yafe maka. Kai harma wanda zakamin a gaba na yafe maka Ya Ramadhan. Dan ALLAH ka daina kuka kar wani ya shigo, idan wani ya ganka a haka bazan yafema kaina ba . Ta ?are maganar tana kai hannayenta saman fuskarsa ta shiga share masa nasa hawayen.
? ? ? ? Murmushi yay mata, wani irin kaunarta na ratsashi. Ya ri?o hannayen nata da take share hawayensa ya sumbata. Idanunta ta lumshe a hankali, sa?onsa na ratsa mata jini da Sargo. Ciki disashiyar muryarsa yace,  Ustazah! .
? ? ? Idanun ta buWe a hankali tana kallonsa. Ya kafeta da nashi dake cikin yanayin shau?i da bege. *_ I love you!. Am serious I love you more than you can ever comprehend. Kinada muhimmanci a duniyata. Ina miki irin son da bayan mahaifiyata da Anne ban taSa yima wata mace a duniya ba sai ke. Bazance miki ban taSa so ba, sai dai inajin naki daban. Ga Ramadhan nan Ameenatu, Ramadhan B. Hameed Taura ya mallaka miki kansa da duk abinda yake nasa sai yanda kikai da shi, dan ALLAH karkici amana, karkiyi butulci, karkiyi amfani da wannan soyayya da dama ki cutar da shi...... _*
? ? ? Gaba Waya jikin Raudha rawa yakeyi, gaba daya ya kashe mata jiki, ya sakata cikin taradadadi da kaulani. Ta fashe masa da wani irin sassanyan kuka mai tsuma zuciya.
? ? ? ?  Nima ina sonka Ya Ramadhan, ina ?aunarka da iya gaskiyata. Insha ALLAH bazan taSa cutar da ko dabban Taura family ba balle kai. Har abada ko wanda zai ci amanarka bazan barsaba ma balle ni kaina. Ina fatan ko mutuwa ta Waukemu rana Waya, lokaci Waya, mu zama ma?waftan juna a kabari sannan mu kasance ma'aurata a aljanna.....
? ? ?? Fuskarta ya kamo cikin tafukan hanunsa ya haWe goshinsu, sai kuma ya manna lips nashi akan nata tare da rungumeta a jikinsa.

? ? ?? Da sauri Anne da Bappi dake tsaye jikin window suna kallonsu suka Wauke kansu. Anne tasa hannu ta share hawayen da suke saukar mata a fuska na Wunbin tausayin waWan nan ma'aurata. Tun fitowar Ramadhan daga falon Bappi Anne ta biyosa da shirin dakatar da shi, dan ta Wauki aniyar saita wanashi akan Raudha. Biyota Bappi yay da hanzari shima da zummar dakatar da ita, sai dai tana ?o?arin gitta window Win Wakin nata dake tabayan sashen Bappin ta tsinkayi ro?on da Raudha kema Ramadhan. Cak ta tsaya, a kuma dai-dai nan Bappi ma ya iso, ganin taja birki shima yaja ya kai dubansa ga abinda take kallo. Wan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?nan yasa komai dake wakana a kan idonsu ne akuma kan kunnuwansu. Hannunta Bappi ya kama suka bar wajen.

? ? ?  I need you Please .
Ya faWa murya a sar?e lokacin da yake janye lips nasa daga kan nata. kai ta shiga jujjuya masa cikin tashin hankali, har hawaye sun sake cika mata idanu.
? ? ??  Please Ya Ramadhan forgive me wlhy akwai ciwo .
? ? Da ?yar ya iya rumtse idanunsa da suka kaWa sukai jajur, dan tabbas bukatarta yake mai tsanani, bakuma zaiso cutar da ita ba. Amma dole ya samawa kansa mafita ba kuma a Wakin Annensa ba, dan akwai kunya a raka ba?o ya ruga...
? ? ?  Shike nan naji, amma muje zan duba naga Sarnar da nayi dan ALLAH . Yay maganar a wani irin marairaicewa kamar bashi ba. Zatai magana itama ya girgiza mata kai tare da Wora hanunsa kan lips nata alamar kartace komai. Dole tai shiru, ga tsoro ga fargaba. Haka ya kamata ya mi?ar, batare daya bata damar cewa komai ba ya kama hanunta suka fito. Addu'a take a ranta ALLAH yasa babu kowa a falon, duk da tasan dai ta inda zasu ratsa Win ba falon da kowa ke iya shigowa bane sai iya ahalin gidan kawai.
? ? ?? Ta Wanji sanyi da basu haWu da kowa ba, sai dai mai aikin Anne dake ?o?arin shirya abincin dare a dining. Koda suka fito kam kasa tai da kanta tana gaida Ramadhan Win. Hannu kawai ya iya Waga mata suka wuce, dan yasan inhar yay magana kai tsaye za'a gane yanayin da yake ciki. Ko'ina ?al yake a sashen nasa. Sai ma kamshi na musamman dake tashi dan Bilkisu da Basma ne sukai bautar gyaransa. Suna shigowa cikin War-War Raudha tace zanyi fitsari dan ALLAH. Sakar mata hannu yay kawai batare da yace komaiba. Sai ma ?o?arin rage babbar rigar shaddar jikinsa yake.
? ? ? Babu wani fitsari da zatayi, tayi hakane danta kuSutar da kanta daga garesa. Sai dai tasan hakan bamai yuwuwa bane. Amma tanada tabbacin yace zaiyi wani abu yanzu Winkin jikinta zai farke ne. Bayan kuma Dr Hauwa ta mata gargaWi matu?a akan ta kiyaye ta kuma kula sosai, shiyyasa Anne ke tsaye kanta kullum sau uku take shiga ruwan zafi.
? ? ?? Jin sautin kiran salla ya sata lumshe ido daWi na matu?ar ratsata. ALLAH ya kawo mafita kenan. Jin kamar ana taSa ?ofar tai saurin fara alwala. Kallonta kawai ya tsayayi sai kuma yay murmushi.
? ? ??  Duk dai wayon Amarya Ustazah...
? ?? Baki ta tura gaba lokacin da take Wagowa bayan kammala alwalar,  Toni wane wayo nayi . Tai maganar da kauda idonta a kansa dan ya cire har ?ar cikin da ga shi sai wandon shaddar da singlet baka.
? ? ? ? ?  A'a ni minace kuma. Kefa daWina dake fassara bawa a mizanin da bai kai ba. Ke dai jirani nai alwala kawai .
? ? ? ? Gwalo ta masa batare da tunanin ya ganta ta mirror ba. Sai dai yay shiru kawai dariya na cinsa a ciki. Bayan ya kammala suka fito, shine yay musu jam'i, dan duk nasihar datai masa akan zuwa massallaci nunawa yay ai lalura ce zata hanashi. Tasan ya bijirene kawai dan son ransa. Amma badan baisan hakan ba. Bayan sun idar ta Wauka alkur'ani zata fara karatu ya ri?e.
? ? ? ?  K ALLAH inaga zare miki ido zan komayi maybe zaki fara tsorona. Mai kan kwakwa kawai . Ya kare maganar da mangare mata kai. Fuska ta kwaSe tana shafa wajen.  Ni gasky ban yarda ba .
? ? ? ? Cikin Wage gira yace,  Ko? To zoki rama mana .
? ? ? Tashin kuwa tai ta bisa, yana ajiye Alkur'anin zai Wago ta bashi mintsini mai shegen zafi a damtsen hanunsa.
? ??  Kamm lalai yarinyar nan kinci abinci, ni kikama wannan muguntar? .
? ? ? Dariya ta ?yal?yale da shi tana ?o?arin kwasa da gudu yay tsalle Waya ya cafkota. Jikinta ta fara fisga tana haWiye dariyar dake cinta amma ina tazo hannu, gaba Wayanta ya dauka cak yay kan sofa da ita. Duk yanda take watsal-watsal da ?afafu bai saurareta ba. Sai ma dariya da yake mata harya direta.  Rama cuta ga macuci ai ibada ne yarinya .
? ? ? ?? Yay maganar da kwashe hijjabinta gaba daya ya ajiye. Hannayenta dake kai masa ?ananun duka a ?irji ya ri?e tare da kwantowa kanta, sai dai bai sakar mata nauyinsa ba. Cikin ?an?anin lokaci ya ladabtar da zille-zillenta ta nutsu tana amsar sa?onsa. Sai dai acan kasan ranta a matukar tsorace take. Sai da ya tabbatar tayi laushi ya nema bin hanayar da take tsoro ta fara masa kuka da magiya. Dama ba zuwan zai ba. Amma ya tabbatar mata zai ?yaleta idan tai masa abinda yace. Ko musu babu kuwa ta amince. Dan gwara hakan ita dai da abinda takewa tsoron.......

? ? ? Luf take shiru a jikinsa tana sauraren yanda yake sauke numfashi a hankali da sanya mata albarka. Yayinda hanunsa ke cikin sumar kanta yana faman wasa da ita duk ya birkita mata ita. Murya can kasa a Washe tace,  Ya Ramadhan sallar isha'i fa akeyi .
? ? ?  Uhhm naji ai .
Ya faWa a sha?e idanunsa rufe. Shiru tai bata sake cewa komai ba har kusan mintuna biyar sannan ya mi?e. Kai tsaye toilet ya shiga, hakan yasa Raudha lumshe idanu da sauke ajiyar zuciya takai hanunta saman cikinta tana shafawa. Bata san yaya zaijiba idan yasan tanada ciki, ita kanta a duk sanda ta tuna akwai Wa mai alaka da shi tanajin tsantsar farin ciki. Badan shi shugaban kasa bane, badan shi jinin Taura family bane. Sai dai Wunbin soyayyarta da take hangowa a cikin idanunsa. Motsin fitowarsa a bayin ya sata dawowa hayyacinta daga dogon tunanin data lula.
? ? ? ? ? Yanda ya fito yana goge sumarsa da jiki ya tabbatar mata wanka yayo, saurin Wauke kanta tai ta maida gefe. Yay Wan murmushi da ?arasawa jikin Wadrobe Winsa domin duba kaya.  Madam tashi kiyi wanka muyi salla .
? ? ??  Ni alwala kawai zanyi .
Ta faWa a shagwaSe tana mikewa a gadon itama. Murmushi kawai yayi amma komai baiceba harta shige toilet. Sai dai kuma ashe cika bakinne kawai, dan itama dai hummm kawai............
'


*_Alhmdllhi barka da salla, ALLAH ya maimaita mana ya amshi ibadunmu baki Waya. ALLAH ya dawo mana da mahajjatanmu gida lfy, ya ji?an iyayenmu, ya ?ara mana lafiya da zama lafiya. Inama kowa barka da salla ina kuma jiran naman salla dan nagafa sai nayi tuni za'a kawon kenan>??=?i? >د?_*.



*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

[13/07, 15:16] +234 903 045 4409: *_Typing=???_*







*_Episode 65-66_*


...........Fitowarta dai-dai da ?o?arinsa na kammala busar da sumarsa. Ya kalleta kawai ya Wauke kansa baice komaiba. Dan rigartace dai a jikinta data shiga da ita ala dole babu abinda tayo. Sai da ya shimfiWa abin salla ya mi?a mata wandonsa mai taushi na adidas da farar t-shirt.  Saka muyi salla lokaci na shigewa .
? ? Kanta a kasa batare data kallesa ba tace,  Bafa abinda ya sameta .
? ? ?  Humm Ameenatu kenan, karki manta na rigaki zuwa duniya. Bayan rigaki shekaru kusan goma sha takwas na baki, kinga a lissafi kuwa lokacin da nake a mizanin shiga shekarun girma na Wa namiji aka haifeki .
? ? ? Kunya kamar ta nutse. Dan sam batai tunanin ya ganeba. Dama sotai ta masa dabara sai sun tada sallar ta gudu Wakin Anne ta canja kayan tai salla.
? ? ? ?  Hallo! Ko sai na nuna miki shaida ne dan rigar kanta ta tona miki asiri tare da wannan . Ya tura hanunsa cikin hular kanta ya jawo silin ji?a??en gashinta a ciki. Da sauri ta kwashi kayan zata koma toilet .
? ? ??  Hii aini ba surukinki bane canjasu anan konazo na canja miki kina ?ara makarar damu .
? ?? Babu yanda ta iya dole tabi umarninsa, bayan ta saka kayan suka gabatar da sallar. Suna idarwa wayarsa ta hau ruri, yasan Anne ce dan haka ya mi?e zuwa bedside drawer ya zauna a bakin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login