Showing 129001 words to 132000 words out of 202381 words

Chapter 44 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3237

a kunne sai kuma ya tashi zaune ya Wauka kunun ya cigaba da sha badan yana masa daWi a baki ba, saboda gaba daya baida appetite.?Gashi kuma yaji tasa sugar sai dai baiyi ?arfi ba shiyyasa bai damu ba tunda yana Wan sha wani lokacin duk da yana wahalar da shi idan akai rashin sa'a...

?????Cikin damuwa Anne take amsa gaisuwar Raudha. Kafin ta Wora da ro?o akan Ramadhan Win.  Ameenatu kiyi ha?uri nasan bazaki barsa cikin ciwo ba amma dan ALLAH ki kula dashi sosai kinji. Ramadhan nada matu?ar rauni akan ciwo bai da juriya, ga rakin tsiya. Dan gaba Waya shafkewa yake tamkar yaron goye musamman mura da bata masa kamun wasa. Wajigasa take matu?a ga wannan ma naji kamar ta masa ?arfi sosai halan baisha ko magani ba tun jiyan?...

???Cikin Wan in ina da kunya Raudha tace,  Eh Anne gaskiya inaga bai sha ba, dan yau tunda safe ya fita a gida .

???? Amma garin yaya haka ta kasance Aminatu? .

?? Uhm..uh...m Anne jiyanne ransa Sace ya kwana saboda abinda ya faru a ?auyan can, daga baya ma kulle kansa yay a Waki .?

???Sosai Anne ta sauke numfashi mai nauyi tunda tasan halin kayanta idan ransa ya aSaci. Alhmdllhi ma an samu canji bai sauke damuwar kan ?ar mutane ba, koda yake bawai komaine ke Sata ran nasa ya aikata ba. Cikin katse tunanunta tace,  Ai mijin nan naki kam sai addu'a Aminatu, wani lokacin idan ya birkice tamkar mai iskoki a ka haka yake. Sai kinta ha?uri kinji. yanzu dai asamu kayan ?amshi ai masa shayi da su citta ya fito sosai a ciki harda tafarnuwa. A abincin da yace yana so ma asaka yaji ya Wan fito. Nasan sa da son wanka da ruwan sanyi ki hanashi, hakama ruwa mai sanyi karki bari yasha koda fura ne ko madara. Ruwan shansa ya zama da Wan Wumi haka, ?afarsa ta kasance cikin safa. Yasha magani idan yaci abinci insha ALLAH zai taimaka masa hakan dan haka nake masa idan yana mura. Zuwa anjima zan kira, idan zazzaSin bai sauka ba sai a turo Dr Shamsu.

?????Raudha dake jin lisaafin kamar na Wan goye ta jinjina kanta kamar tana a gaban Anne.  To Anne insha ALLAH yanzu duk za'ayi. ALLAH ya ?ara lafiya da nisan kwana.

??? Amin Aminatu ALLAH ya saka miki da alkairi yay miki albarka.

??Cike dajin daWi Raudha ta amsa mata kafin suyi sallama........



??????Wayar ta sauke da ga kunnenta tana sauke numfashi. Sai kuma taWan kallesa ta maida kanta ?asa da sauri ganin ita tsurama idanunsa kumburarru.  Mizaka ci to sai a girka kafin magrib insha ALLAH an kammala? .

????A hankali ya janye idanunsa a kanta batare da yasan ya shagala a kallonta ba tun tana waya da Anne. Shi kansa zuwa yanzu ya tabbatar yarinyar ?ya?y?yawa ce, sai kuma baijin zai..... Kasa ?arasa abinda zuciyarsa ke son faWa yayi badan yasan dalili ba. Cikin dasashshiyar muryarsa ya sake dubanta yana magana a hankali tamkar mai raWa.  Koma miye ki dafa zanci .

???Kanta ta jinjina masa tana mi?ewa. Ya bita da kallo harta nufi stairs. Sai da ta Sacema idanunsa ya sauke numfashi da ?yar yana Waukar remote ya canja television zuwa inda zaiga labaran shida na yamma.



???Sanin maitarsa da nama ya saka Raudha haWa masa farfesun da taimakon mama ladi. sai kunun gyaWa, madarar shanu dake gidan ta tafasa itama ta juye masa a flask sai shayi. Aikin bai wani jasu da nisa ba tunda kaWan iya cikinsa ne. Kuku kuma sukai sauran iya dai su dake sashen.

????Da taimakon mama ladi ta hauro da kayan anata kiraye-kirayen sallar magriba. Ya tashi a falon, dan haka Raudha ta amshi sauran kayan hanun mama ladi tana mata godiya. ?akinsa ta nufa, tai knocking har uku bataji motsi ba, sai kawai ta tura ?ofar ta shiga da tunanin ko yana alwala. ?akin na nan tsaf yanda ta gyarashi da safe, sai dai duk ya watsar da kayan daya dawo office akan gado da Wan stool Win jikin gadon zuwa ?asan carpet. Kayan hanunta ta ajiye tana kwashe kayan, sai lokacin idonta ya sauka kansa a gado nannaWe cikin bargo. Tausayi ya sake bata, ta ?arasa ta gefesa, Wan ran?wafowa tai a Warare takai hannu taja bargon daya rufa har saman kansa, rawar sanyi ma taga kamar yanayi, yana ?o?arin ture hanunta da son hanata janye bargon sai hanun ya shiga cikin nashi, dam?ewa yay da iya Wan ?arfinsa ya fisgota. Abinka da ba ?arfi Waya ba sai gata gaba Wayanta a kansa.

???? Wayyo ALLAH na . Ta faWa cikin matse fuska saboda ?irjinta daya bugi jikinsa, sau?inma laushin bargon ya bata kariya sosai. ?o?arin tashi take kamar zata fasa kuka, hakan ya bashi damar Waga bargon ya turata ciki. Rawa jikinta ya farayi, dan al'amarin yazo mata a bazata, ta shiga son fita da janye jikinta daya tura a nasa ya matse, duk da a halin ciwo da yake ciki hakan bai hanashi sauke ajiyar zuciya ba. Cikin rawar muryar da ke tabbatar da baida lafiya yake magana a kunenta cikin raWa da sambatu na ciwo (Dan idan yana ciwo tofa akwai sambatu kamar su oh eh=??. bazan faWi suna ba dai>?-? lol.)

????? Anne sanyi nakeji ki ?ara min bargo, Anne kaina ciwo kamar zai fashe, wayyo Anne kaina jikina zafi Anne ko'ina ciwo .

????Dariya, tausayi, tsoro, mamaki, duk suka dira a zuciyar Raudha lokaci guda. Gata matse a jikinsa tamkar zai Salla mata ?asusuwa ga zafin jikinsa na matu?ar ratsa nata jikin. Sosai ?irjinta ke bada sautin fatt! Fat!! Da ?arfi, da ace lafiya yake babu abinda zai hanashi da kiranta matsoraciya. Cikin rawar murya tace,  To ka bari na tashi na baka magani gashi magrib ma tayi .

????Jin muryarta saSanin ta Anne da yake tsammanin ji ya Wan buWe ido, ba ganin fuskarta yake ba dan ya rufe musu har kai a bargon,  Kinada tausayi kuwa? . Ya faWa yana sake ?an?ameta har saida tai ?ar ?ara saboda ?irjinta. gaba Waya a birkice yake,  I'm sorry . Ya sake faWa a hankali cikin kunenta yana sassauta mata ri?on, sai kuma ya sake faWin,  Kiyi shiru bana son magana kaina na ciwo .

????To yau dai Raudha taga takanta. ?an ?walisar nan Ramadhan mai shegen Waukar kan nanne haka. Shugaban ?asar NAYA jinin Taura da ko kallon arzi?i sai ya gadamar wanda zai yimawa. UBANGIJI mai rahama, UBANGIJI mai jin?ai. Maiyin yanda yaso, ga wanda yaso. Cikin ?an?anin lokaci in yaso kamaka da ?an?anin abu sai ya firgitaka ka mance kai waye? Miye matsayinka?. Taja numfashi a hankali da sha?ar daddaWan ?amshin turarensa na REED. Zuwa yanzu ta nutsu a jikin nasa badan taso ba, babu abinda ke ratsata sai zafin jikinsa da sautin bugun zuciyarsa. Sai saukar numfashinsa a wahale. Magana yake a hankali bisa laSSa da bataji, sai dai tanajin alamar motsin bakinsa. Ta fahimci sambatune na ciwo kawai ke Wawainiya da shi. Kusan mintuna talatin suka samu a haka, ganin lokacin salla na sake shigewa ta fara magana a hankali cike da lallashi.?

???? Lokacin salla nata sake nisa, ga abincin na kawo maka kuma da magani kayi ha?uri na tashi na baka kar mu makara salla .

????Sarai ya jita, dan idonsa biyu. Sai dai bai nuna alamar yajin ba har bayan shuWewar wasu mintuna.



????Da ?yar Raudha ta samu ya rabu da ita ta tashi, toilet ta shiga tana sauke tagwayen ajiyar zuciya da taSa jikinda da yay zafi kamar itama ta kamu da zazzaSin. Ruwan Wumi ta daidaitamsa domin yin alwala. Tayo tata sannan ta fito. Har yanzu yana cikin bargon ?udundune. Cikin lallashi tace,  Ya Ramadhan ka daure kayi sallan sai kaci abincin da magani . Kamar bazai motsa ba sai kuma taga ya mi?o mata hanunsa da ga cikin bargon, duk da kunya dake Wawainiya da ita hakan bai hanata kamawa ba danta fahimci abinda yake bu?at kenan ta taimaka masa ya tashi. Da taimakon nata kuwa ya tashi, ganin kamar yana tangaWi sai ta?i sakinsa sukaje ?ofar toilet, sai da taga ya shiga sannan ta sauke numfashi. Kasancewar akwai hijjab jikinta tasa abin salla tayi anan, tana raka'ar ?arshe ya fito da alama ba alwalan kawai ya tsaya ba yayi wani uzirin nasa daban. A Wayan abin sallar data saka masa ya tada sallar shima yana faman ri?e kai, kafin ya idan da sallar aka shiga kiran isha'i, hakan yasa Raudha komawa ta zauna domin gabatarwa.



????Su dukansu sai da sukai salla har isha'i sannan ta haWa masa abinci. abin mamaki yau yanka uku Ramadhan yaci na nama, sai romon farfesun kawai ya cigaba da sha. Raudha dake gulmarsa a zuciya ta shiga jinjina kai tana mamakin eh lallai magana ta girma kure na gudun nama yau. To ashe akwai ciwon da zai iya hana Ramadhan cin nama a duniyar nan?. Batace komai ba ganin ya Wan sha ruwan kunun ya kuma sha romon nama. First aid box data gani a Wakin ta Wakko ta duba, cikin sa'a ta samu maganin mura data san yanada inganci tunda tasha amfani da shi itama. Da ?yar ta samu yasha maganin yana yamutse fuska har yaso bata dariya, ta dai daure ta gimtse.

???Koda ya koma saman gado da nufin kwanciya a Wofane taWan zauna. gadon da nufin gyara masa bargo kawai sai jitai ya Waura kansa a cinyarta, tare da ri?o hanunta yay filo da shi a kuncisa. Idanu Raudha ta ?walalo sai kuma ta ?waSe fuska. Oho basai tanayi ba dan harya fara lumshe idanu, dole ta hakura da ?udirin idan yayi barci ta zame jikinta ta gudu...........
'


End of book
Leave a comment

Post

Comments

104835043420935222197
Fist to read=?
?

8 hours ago


Contact Us
Arewa Books Publishers

WhatsApp: 09031774742

Email: arewabookspublishers@gmail.com

Navigation
Home
About
FAQ's
Legal
Privacy Policy
Terms of Service
Social
Facebook
Instagram


Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.io


Chapter 46
46

............Tun Raudha na irga sakanni harta koma mintuna, kamar wasa suka cinye rabin awa. Data yun?ura zata tashi Ramadhan zai sake ?an?ame mata hannu, ga kansa bisa cinyarta. Fahimtar kamar barcin nasa baiyi nauyi ba yasata ha?uri ta sake bashi lokaci harda jingina da fuskar gadon, cikin rashin sa'a itama barci yay a won gaba da ita a wajen mai nauyi dan a gajiye take yau ga rashin barcin jiya cike da idonta dama.



????A hankali ya fara buWe idanunsa da sukai masa nauyi irin na mai farkawa a barci da rashin jin daWin jiki. Alhmdllhi zazzaSin ya jima da sauka. Hakama ciwon kan kaWan-kaWan yake jinsa shima yanada ala?a da maganin murar da bai gama sakinsa ba dan barcine taf a idanunsa. Sabo da tashi sallar asuba akan lokacinta ya sashi farkawa. Hanunta da ke ri?e a nasa fuskarsa a kai ya Wan tsurama ido, tun yana kallonsa dishi-dishi cikin Wan hasken lamp har idonsa ya dai-daita. Zuciyarsa ce ta Wan motsa na alamar mamaki, yay saurin Waga kai ya dubi sama. Itace kuwan da gaske, kuma akan cinyarta kansa yake. Ta Wan zama kaWan ta kwanta saSanin da da take zaune. Sai dai a kallo Waya ya fahimci kwanciyar batai mata daWi dan a matu?ar takure take a wajen.?

????Idanunsa ya dafe tare da cije ha?oransa ya tura yatsun hanunsa cikin sumar kansa.  Ya ALLAH ya faWa a hankali cike da jin haushin kansa. Dan ya gama fahimtar lallai anyi abun kunya a daren jiya. Inhar irin sambatun daya san yanama Anne idan yana zazzaSi yay mata itama to shikan dai yagama ganin takansa, raini kuma tsakaninsa da yarinyarnan ya samu gurbin zama.  Ni Ramadhan miya shiga kaina ne wai? .

???Ya sake faWa a fili lokacin da yake tashi zaune hanunsa dafe yaWan karkata yana kallonta. Duk da takaicin kansa da yake ji hakan bai hanashin jin tausayinta ba. Shi kansa ya sani idan shine bazai iya juriyar kwanciya haka ba dan kawai wani yaji daWi shi. Jin za'a tada salla ya sashi mi?ewa ya sakko a gadon da ?yar, sai da Raudha ta tabbatar ya shiga bayin sannan ta buWe ido a hankali. Tun motsawarsa itama ta farka, ta Waga hanunta da yay matu?ar tsami da ?yar taWan yarfar, wani irin azaba ya ratsata. Saurin ri?ewa tai da Wayan tana cije baki. Da ?yar ta iya tashi dan kafaWarta zuwa wuya suma duk a riken suke.?

?????Cikin dauriya ta fita a Wakin zuwa nata dan shima taji motsin ruwa alamar wanka yake. Itama da gasa jikinta ta fara, duk da ba saki hanun da wuyan sukai ba haka ta daure bayan idar da salla ta nufi kitchen. Tunda ta fito ma'aikatan gidan daketa fitowa domin tsaftace sashen ke zubewa suna gaisheta. Babu sa'anta a cikinsu, ta tabbatar kuma ko'a ilimi sun fita, dan haka take matu?ar jin nauyin wannan girmamawa da suke mata. Sai dai tana dauriyar dannewa da amsa musu a dake dan wani girman idan ALLAH ya baka dole kai ha?uri ka ri?e.

????A kicin Win ma duk zubewa su kuku sukai suna gaisheta, sukam har sun tsaftace ko'ina sunama ?o?arin fara Wora abinci ne. Tambayar mi zasu dafa tayi, suka sanar mata. Babu abinda ya kwanta mata da yanayin mara lafiya, dan haka tace suyi iya wanda za'aci kawai. Ita kuma ta fara ?o?arin haWama Ramadhan da taimakon Agnes da ita kaWaice kuku mace a cikinsu. Haka kawai nutsuwar Agnes Win ke burgeta. Gata dai ba muslma ba amma bata da rawan kai, kuma bazaka taSa ganinta da shigar banza ba. Haka farce da ?arin gashi duk bata sakawa.

????Komai suke Agnes a girmame take tayata duk da ta girmeta sosai, amma tsabar girmamawa Mommy take kiran Raudha. Tsaf suka kammala komai, Raudha zata Wauka basket Win Agnes Win tai saurin Wauka cike da girmamawa.  No Mummy zan Wauka .

???Cikin Wan Murmushi Raudha tai gaba dan bata son gwasale Agnes Win. A tare suka haura saman, Agnes zata nufi dining Raudha ta dakatar da ita ta amsa da mata sannu. Kai tsaye Wakin Ramadhan ta nufa, haka kawai murmushi ya suSuce mata tunawa da abinda ya faru jiya dama abinda taji yana faWa Wazun, ta gama fahimtar baya ?aunar raini sam. A zuciyarta take faWin (karka damu, indai Aminatu ce har abada babu raini tsakaninmu).?

???A fili kam sai tai knocking ?ofar kaWan dayin sallama. Bataji an amsaba sai kawai ta tura ?ofar tana ?arayi. Duk abinda take yana kwance yana jinta, sai dai yay luf fuska a tamke dan kawai yasan tunda har jiya yay abun kunya ta gama samun hanyar rainasa. Raudha har zuciya bata kawo lanbo yay mata ba. Ta ajiye basket Win ta fita.

????Da kallo ya bita harta fice.



??&&Sai da ta kammala shirinta na fita tsaf cikin kayan mutunci sannan ta fito tare da kulle Wakinta dan tasan a koda yaushe su Lubnah zasu iya dawowa gidan. Koda ta koma Wakinsa ta iskesa still kwance sai jikinta yay sanyi, duk zumuWinta na son tafiya makarantar kuma sai ya fita mata a kai. Ajiye bag Winta da hijjab tai ta nufi toilet, tsaftacesa tai ta fito Wakin shima ta gyara iya inda bazata takura masa ba. Daga haka ta Wauka bag Winta ta koma Wakinta dan ta ha?ura da makarantar kawai tunda shima bazai fita ba.



????Acan waje tuni securitys Winta da jiya ta gudumawa suna falon ?asa suna jiran fitowarta. Hakama driver ya shirya tun da wuri dan gani suke jiya sakacinsu ne ya sata fita a gidan badasu ba. Basma ta kira ta sanarwa yau bazata shigo school ba. Daga baya sa nuna mata abinda aka kawai. Bata bama Basma damar yin ?orafi ba ta kashe wayar gaba Waya itama ta kwanta, dama barcine taf a idonta ga ciwon da jikinta ke mata akan kwanciyar jiya.

?????

???Tunda cos ya ga takwas ta wuce shugaban ?asa bai fitoba yasan murar jiya ta kwantar da shi kenan. Sa?o ya tura masa kawai ya cigaba da abinda ya dace dan Alhmdllhi ma yau abubuwan da Ramadhan Win zaiyi duk ba masu tsawwalawa bane. Zaman meeting ne sau kusan huWu duka kuma an riga an tsara wanda zasuyi zaman. Abinda yake tilas saka hannu ne akan wasu takardu.



_______________________________



?????Tunda su Basma ke bada labarin Raudha ta fara karatu a school Winsu zuciyarta ke a ?untace. Lallai ta sake tabbatarwa Wanta baya tare da ita. Komai daya shafesa sai dai taji a shanun ?an talla. Tana cikin wannan yanayi Mardiyya tazo gidan, Wiyarta ta biyu dake bin Ramadhan. Daga office take taga ya dace ta biyo ta gaishesu dan rabonta da gidan tun bikin Ramadhan Win. Haka take ita bata da kwaramniya, ga ha?uri. Lokuta da dama mutanen gidan kan Wauketa wadda bata Waukar abu serious, sai dai kuma ba haka bane. Ita irin mutanen nan ne da babu ruwansu da shiga sabgar daba tasu ba, muguwar ?ar I don't care ce ta bugawa a jarida. Halayyarta ya saka bata wani shiri na'azo a gani da Gimbiya Su'adah. Yaranta huWu, tare da mijinta suke aiki a companyn su na kansu da sukai haWin gwiwar ginawa ita da shi. Ba ?aramin bala'i a lokacin taci ga Gimbiya Su'adah ba. Amma tai fumfurus ta shareta. Da farko robobi companyn ke fitarwa, a hankali abubuwa suka kara bun?asa takai har designes na wasu abubuwan daya shafi kayan kitchen suna sarrafawa. Kamar wasa sai gasu sun bun?asa suma ana kwatantasu a jerin manyan kamfanoni dake sarrafa abubuwa masu muhimmanci a ?asar.

???? Maah! Lafiya kuwa naga kamar ranki a Sace? .

??Duk da tasan halin Wiyar tata na rashin Waukar abu da muhimmanci hakan bai hanata fara zayyane mata cikinta ba rai Sace.?

?????? Miyema bai faruba Mardiyya. Yanzu a duniyar nan babu abinda ke cimun rai da ?onan zuciya sama da auren Wan uwanku. Na tsani yarinyarnan da duk wani mai ala?a da ita a duniya. Ji nake zan iya kasheta da hannnuna wlhy.....

??? Wa'iyazubillah Maah miya kawo wannan maganar haka? . Mardiyya tai saurin katseta.

???? Humm Mardiyya kenan, yanzu ke tunda kike a duniya kin taSa jin matar shugaban ?asa mai shekara sha takwas? Jahila da ko karatun sakandire banajin ta kammala? DaWin daWawa ?ar karuwai marasa tarbiyya da kowa yasan aikinsu a bayyane yake. hawaye suka silalo mata, ta kai hannu ta share da cigaba da faWin,  Mardiyya na tabbatar a ?untace Ramadhan yake, biyayyar da yakema kakanninku ce kawai ta sakashi ha?ura ya amshi raunanniyar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login