Showing 90001 words to 93000 words out of 202381 words

Chapter 31 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3260

suka maida dukan hankalinsu a kallo ita da Basma kan wayar. Ta Wago da sauri tana duban mama ladi dake miko mata kan wayar, suma su Bilkisu ita suke kallo.  Ranki ya daWe inaga daga sama ne kiran nan dan ba'ai magana ba .
? ? ? Komai Raudha batace ba ta kai wayar kunnenta da tunanin kosu Lubnah ne.
? ? ? ? ?  Ameenatu! Ki sameni yanzun nan .
? ? ? ? Duk da ba kowa ke kiranta da wannan sunan ba hakan bai hana gabanta faWuwa ba tai saurin duban Upstairs Win a Wan firgice. Jin ?arar ajiye wayar da yay ya saka Raudha mikewa har tana cin tuntuSe da ?afar Basma ALLAH dai ya hanata kifawa Bilkisu ta tareta.
? ? ??  Yi a hankali aunty Raudha karki ji ciwo .
? ? ? Kai kawai ta iya jinjinama Bilkisun tai ?o?arin fara haura steps Win da Wan gudu-gudu, duk da hakan bai hana bayyana nutsuwarta a tafiya ba, wadda ta zame mata halitta tun bayan da sayyadi Abubakar ya saita mata rayuwa.
? ? ?? Ramadhan dake zaton ganin bullowarta dama daga downstairs Win ya shiga watsa mata kallon da tunkan ta karaso hanjin cikinta suka fara barin jikin sauran kayan ciki suna kaWawa. Tana masa kallon mutum mai ?arancin kirki amma kallon da yake jifanta da shi a yau yayi tsanani da yawa, gashi batasan akan mi yake yi Winba kuma. Dan koda wasa bata taSa kawoma ranta tunanin zaman su Lubnah a saman zai iya fusatashi ba tunda taga dai ?an uwansa ne ai.
? ? ????
? ?? Bilkisu ta ture books Win gabanta ta mi?e da sauri tana gyara gyalen jallabiyar jikinta. Dan bata raba Wayan biyu su Aina'u ne. Upstairs Win ta fara haurawa da sauri-sauri itama. Dan haka Basma ta mi?e tabi bayanta.? ? ?
? ? ?? Hawowar su Bilkisu saman yayi dai-dai da ?arasawar Raudha daketa ambaton sunan ALLAH gabansa, dan bata taSa cin karo da irin kallon muzanci da yake mata ba a wajen wani mahaluki......
? ???? Turus Basma da Bilkisu sukai ganin wanda basuyi zaton gani ba suma. Dan duk zatonsu su Aina ne ai sukai kiran Raudhan ta landline. Ganin fuskar yayan nasu ya tada hankalin su Bilkisu dan kowa yasan idan yay fushi fita hayyacinsa yakeyi. Duk da dai basu san dalilin kiran Raudhan ba, amma tsoron da suka gani akan fuskarta ya sakasu shan jinin jikinsu suma. Cikin ?arfin hali Bilkisu ta ambaci sunansa cike da ladabi da shakka.
? ? ??  Yaya! .
? Wani shegen kallo ya watsamata itama, sai dai kafin yace komai wayar jikinsa ta hau ring. Yasan Maa ce, dan haka ya Waga yana jan numfashi da ?yar tsabar Sacin rai, baya raba dayan biyu su Muneera ne sukai kiranta. Ba wata magana ta bari sukai mai tsayi ba, dan bata bashi damar cewa komai ba ta yanke wayar.
? ? ?? Ransa ne ya ?ara Saci, Yana ajiye wayar Bilkisu data fahimci wadda ta kirasa saboda sunanta daya ambata a farkon wayar takai zaune gabansa a ?asa. Cikin tausasa harshe ta ce,  Am so sorry Yayanmu. Wlhy ba laifin Aunty Raudha bane ba..... tsaf ta zayyane masa komai a randa sukazo. Komai baice ba, sai dai ya tura hanunsa cikin gashinsa, tare da jingina bayansa da kujerar ya wani lumshe ido. Tsahon minti Waya kafin ya buWesu a hankali suka sauka akan Raudha da Basma ta ri?ema hannu gam-gam saboda lura da yanda jikinta ke rawa Wazun. Tasan dolene taji tsoron yayansu a irin yanayin nan tunda ba taSa gani taiba maybe, kosu da suka saba gani a duk sanda ya birkice irin haka tsananin tsoronsa suke.
? ? ? ?? Janyewa yay ya maida ga Basma.  Kiramin su .
? ?? Kanta ta jinjina masa, kafin ta zare hanunta da cewa  To .
? ?? Da hannu ya nunama Raudha kujerar gefensa. Zama tai a Warare tana cigaba da ambaton sunayen ALLAH.

? ?? Babu wani jimawa suka fito su duka kowacce da zabgegen hijjab kamar matan liman. Gabansa duk suka ?arasa suka zube kowacce kai a ?asa. Hakan ba ?aramin mamaki ya bama Raudha ba. Duk da halin da take ciki itama a ranta al'ajabin yanda suke tsoronsa takeyi, gasu dai manya da su suma. Ita dai tana zaune a inda take, yayinda har Basma a yanzu take a gabansa du?e.
? ? ? ?? Bai wani tsaya tambayarsu kojin ta bakinsu ba ya fara magana a nutse amma muryansa a kausashe.  Na baku mintuna goma kacal ku tattara komatsanku ku koma sashen ba?i. Idan kuma har na kuma ganin wata da ?an iskan kaya a jikinta wlhy-wlhy bazata sake taka ?afarta gidan nan ba harna barsa ?an iska kawai. Matata kuma karku fasa mata duk abinda kukai niyya tare da kai magana wa Maa ina dai-dai da ku .
? ? ? Daga haka yay musu nuni da su mi?e su bar wajen. Sosai Raudha tai mutuwar tsaye akan furucinsa na ?arshe. *_ Matata kuma karku fasa mata duk abinda kukai niyya da kai magana wa Maa ina dai-dai da ku _*. (Minene dalilinsa?). Bata da mai bata amsar nan, dan haka taWan saci kallonsa ta gefen ido. Ta janye a hankali saboda wani shegen nishin takaici da taji an saki a kusa da ita. Muneera ce, ta watsa mata wani irin kallo na zaki san komu su waye tabi bayan su Lubnah da tuni sun nufi Wakunan nasu tattare kayansu.
? ? ? ?? Dafata Basma tayi ganin kamar ta tsorata da abinda Muneera tayi, cikin raWa yanda Yayansu bazai ji ba tace,  Karki wani damu kanki babu abinda suka isa miki, dan wlhy duk tsoron Yaya suke kamar mutuwarsu. Iyakar iskancinsu na bayan idonsa ne. Kuma tunda muma muna gidan ko kallon banza suka miki sai yaji .
? ? ? Kanta ta girgizama Basmam a hankali itama tace,  A'a dan ALLAH karku ?ara faWa masa Basma. Wannan ma da kun bari na masa bayani yanda bazai zargesu ba .
? ? ? ?  Tab wai tsoronsu kike ji? To wlhy kima cire, dan su aunty Lubnah wutar karane sai da izo. karki yarda suga rauninki zakisha wahala. Gara ki fito musu a mara kunya kema dan nan gidankine kowa yazo zai zaunane kar?ashin ikonki. Yanzu dai ki samu Yayan ki bashi ha?uri, dan yana son idan yay fushi koda baka da laifi ka bashi ha?uri .
? ? ? Duk da maganganun Basma sunyi tasiri a ranta sai bata nuna ba. Harga ALLAH kuma tanajin daWin zama da Basma da Bilkisu a gidan

? ? ? Ganin kowa ya fice a falon harsu Aina riki-riki da akwatina yasa Raudha yanke bin shawarar Basma. Sai da ta Wan ?ara jan sakanni da fitarsu kafin ta dubi inda yake kamar kazar da ?wai ya fashema a ciki. Duk da yaji alamar idonta a kansa bai motsa ba, Raudha dake a zaune kanta a ?asa ta ?ara damke bakin Wankwalin atamfar jikinta data yafo a kanta sannan ta Wan zamo jikinta a kujerar kaWa. Zani da rigane sun mata matu?ar ?yau dan anyi Winkin dai-dai jikinta.
? ? ??  Dan ALLAH kayi ha?uri baza'a sake ba . Tai maganar a hankali kamar kuma zata fashe da kuka.
? ? ? Anan Win ma baiko motsaba. Sai dai yajita sarai dan shi mutum ne mai ?arfin ji shiyyasa Anne ko gulmarsa batayi indai yana gidan. Tsawon mintuna biyu, har Raudha ta sake buWe baki zata sake bashi ha?urin sai tai shiru saboda Wagowar da yay daga Wan jingina jikinsa da yayi da kujera yana sauke mayatattun idanunsa a kanta. Zata iya jure zama wajen da yake, amma bazata iya jure kallon da birkitattun idanunsa suke mata ba. Saboda sunada wani irin kaifi da kwarjini a gareta na musamman.
? ? ? ?? Kallonta yake sosai kuma kai tsaye wanda ta rasa mi yake kallone a jikin nata. Dan ta kasa dubansa ita. Tsabar kunya ji take kamar ta nutse a wajen ta huta. Sai da yay mai isarsa ya jan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ye idonsa ya maida ga agogon dake a tsintsiyar hanunsa. Batare da amsa ban ha?urinta ba ya ce,  Ina bukatar abinci . Daga haka ya sake Wauke kansa ya maida ga television Win dake SaSatu a katafaren falon da yafi kowanne falo haWuwa da tsaruwa a gidan.
? ? ? ? ?? Numfashin daya toshe mata ma?oshi taja da karfi ya wuce cikin ciki ta fesosa a hankali tan mikewa. Sai kuma wani irin fargaba ya Warsu mata a zuciya dan tasan dai akwai breakfast Winsa a dining, tana shakkar nuna cewar zata haWo wani bata san amsa mizai biyo baya ba. Rashin mafita ya sakata nufar dining Win ta shiga buWe abincin wajen kusan kala uku. Sam hankalinta bai kwanta da su ba, dan haka ta sake dawowa inda yake zaunen tana kai dur?ushe gabansa yay mata nuni da kujera.
? ?? Babu fuskar yin musu, sai kawai takai zaune a Wofane kamar Wazun.  Dama zance ko a duba lunch dan wancan sun huce .
? ? ? Shiru bai amsa ba, hakan ya sata Wan Wago ido ta saci kallonsa, sai taga ita yake kallo, sai dai tana Wago ido ya janye nasa cike da basarwa.
? ? ?  Duk yanda kikai yayi .
Ya bata amsa tunkan tace wani abu. Tsam ta mi?e a wajen ta nufi downstairs. Shi kuma ya cigaba da kallonsa zuciyarsa na kissima masa wani abu daban akan Raudhan. Baya bu?atar SuWewar idanunta da yawa, sai dai a matsayinsa na shugaban ?asa yana bukatar matarsa ta zama mai buWaWWen brain kodan mu'amula da mutanen dake a cikin gidan dama masu shigowa. Bai cika son macen aurensa mai ?arancin shekaru ba, amma shawarar Bappi tasa hakan baya damunsa yanzu kuma.

? ? ? Cikin sa'a Raudha ta iske kukus Win gidan na shirin tsara abincin lunch ogansu tsaye akan mai shirya abincinsu duk da dama wannan kitchen ne da iyakar su da wanda ya shafi sashen kawai akema girki, dan haka ta dakatar da shi akan a tattaro breakfast dake sama, zataima shugaban ?asa lunch da kanta. Kuku yaso yin magana sai dai babu fuskar hakan, sai ya mi?a mata book Win dake Wauke da tsare-tsaren abincin da Ramadhan ke ci saboda yanayin lafiyarsa.
? ? ? ? Tana tsaka da dubawa Bilkisu data wuto a falo ta shigo, dan iya su Lubnah kawai aka maida sashen ba?i da ke a falo na biyu. Cikin ?ar tsokana Bilyn dake hawa saman cabinet na kitchen ke faWin,  Uhm yau da alama amaryarmu da kanta zataima babban yaya ango girki kenan? .
? ? ?? Murmushi da kunya ne suka lulluSe Raudha lokaci guda. Tasa book Win ta Wan kare fuskarta. Littafin Bilkisu ta amsa tana dariya itama da sake faWin,  That's good my sweet aunty. Dama naso na baki shawarar nan tun randa mukai na dare Win nan. Inaga yana da ?yau ragamar girkin mijinki ya dawo hanunki bawai ki barma kuku ba tunda ke special first lady ce data banbanta dana baya, tunda naga Yaya yafi bukatar ganinki a gida kawai ko muryanki baison fita.
? ? ? ?? Murmushi nan ma Raudha tayi kawai. Bilkisu taci gaba da faWin,  Yaya mutum ne mai tsantsami, shiyyasa baya cin abincin kowa sai na Anne. Dan na sashenmu ma yasan ?an aiki keyi.
? ? ?? Cikin jin daWin shawarar Bilkisu da ganin mafitace ma ga fargabar shirin su aunty Hannah data rasa yanda zata Sullo masa yasa Raudha faWin,  Insha ALLAHU zanyi ?o?arin hakan Aunty Bily. Nagode sosai .
? ? ? ?  A'a mune ai da godiya tunda za'a kula mana da yayanmu .
? ?? Nanma Murmushin kawai Raudha tayi. Daga ?arshe Bilkisun ce ta taimaka mata sukai komai yanda ya kamata. Sai kuku ya zama Wan kallo, dan bilkisu gwanace wajen sarrafa girki. sai kuma tambayoyi da sukan masa akan na'urar da basu gane ba ko idan suna bu?atar wani abu da basu san inda yake ba.
? ? ?? Basu wani Sata dogon lokaci ba komai ya kammala. Suka bama kukus daketa aikin haWa sauran abincin waje....


............Kasancewar an kwashe abincin breakfast dake a dining Win Wazu ya bama Raudha damar shirya wanda suka shigo da shi ita da Bilkisu da Basma. Har yanzu yana a inda suka barsa. Sai dai saSanin Wazun da yake kallo yanzu yan aiki a system ne. Har sukai suka gama bai Wago ya kallesu ba. Sai da su Basma suka sauka Raudha ta ?araso inda yake.
? ?? Bata mance abinda yay mata Wazun ba, dan haka takai zaune akan kukerar dake facing nashi a Wofane.  Ga abincin an shirya . Ta faWa cikin sanyin muryarta dake da matu?ar tasiri ga Ramadhan batare da ita ta san hakan ba.
? ?? Kansa kawai ya Wan jinjina mata batare da ya Wago ba. Sai da yaja kusan mintuna uku sannan ya mi?e ya nufi dining Win. Itama Raudha baya ta dafa masa tana mai satar kallon yanda yake taku cike da ?uruciya da mazantaka irin ta masu shekarun da basu gaza nashi ba, alamar akwai lafiya da ?arfin jini a tattare da su.
? ? ? ?? Duk yanda Bilkisu ta bata shawara haka tayi, duk da ya Wanyi mamakin yanda tayi komai kai tsaye bakamar waccan ranar ba da dare sai ya danne, cikin nutsuwarsa ya fara cin abincin bayan ya kalli agogon dake Waure a hanunsa. Raudha tai ?o?arin barin wajen dan a matu?ar takure take dama.
? ? ??  Ji mana .
? Wani irin tsargawa cikin Raudha yayi, dan a tunaninta ko abincin ne bai masa ba. Ta dawo da baya tana ?o?arin haWiye fargabarta. Abincinsa ya cigaba da ci tamkar bashine yay kiranta ba. Sai da yaja kusan mintuna biyu a hakan.
? ? ??  Ba'a ajiyemin abinci a wuce a barni a wajen sai kace mara gata har sai na kammala .
? ? ?? Idan ta fahimci zancensa yana nufin dai dole ta zauna a wajen har sai ya kammala. Kai mutumin nan zai illatata, shi bai san a takure take da hakan ba? Nasihar Bilkisu data Anne ta sata komawa ta zauna, a ?asan ranta tana ?ara ganin laifin su hajiyar birni da ko nasihar yanda zata rayu da miji basu mata ba. Sudai kawai farin cikinsu zata auri shugaban ?asa Wan babban gida.
? ? ? ?? Ita dai tunda ta koma ta zauna kanta a ?asa, shiko laokaci-lokaci yakan Wago ya kalleta, sai dai komai baice mata ba harya kammala. Shiru wajen ya sake Wauka, shi bai tashi ba shi bai mata magana ba har kusan mintuna uku da wasu sakanni. Sai dai kaifin idanunsa dake kanta ba karamin kassara duk wani ?warin gwiwa na Raudha yake ba. Ji take tamkar ta fasa ihu ta huta.
? ? ? ?  Na fahimci komai sai na koya miki shi a gidan nan? . Ya faWa a hankali tamkar bada ita yake ba.
Da sauri ta Wago ta kallesa dan furicinsa yazo mata a bazata. Ya kaWa bata ?wayoyin idanunsa masu rikita mata lissafi.  Miye burinki a rayuwa? .
Babu shiri ta maida kanta ?asa zuciyarta na bugawa da sauri-sauri. Ganin baida alamar sake maimaita tambayar balle ta tabbatar da abinda tajin a farko ya sata ?arfin halin faWin,
? ? ??  Karatu. Na addini dana boko .
Karan farko a duk yinin yau ya saki murmushi, sai kuma ya Wan kauda kansa a kanta ya maida ga ?aton hotonsa dake manne a falon, irin wanda a duk wani office dake ?asar NAYA shi zaka gani manne.
? ? ? ?  Wane mataki gareki duka a yanzun? . Ya faWa batare daya Wauke idonsa ga hoton ba.
? ?? Sai da ta juya maganarsa sau uku kafin ta fahimci inda ta dosa.  Nayi saukar Al-qur'ani watanni bakwai da suka wuce. na haddace littafin arba'una hadith tun shekaru uku da suka wuce, a yanzu haka akwai hadithai sama da talatin da bakwai a kaina bayan arba'una hadith, sai sauran littatafai suma wani na ?arisa wasu ina gab. A fanin boko secondary na kammala, sai dai ko result ban amsa ba .
? ? ? ? A hankali ya janye idanunsa daga kan bakinta dake motsin masa lissafin cike da nutsuwa. Ya Wan haWiye abinda ya tsaya masa a ma?oshi tare da kai hannunsa ya shafi gashin dake kwance a fuskarsa. Jin baice komai ba itama sai bata sake cewa komai ba.
Mi?ewa yay kamar zaibar wajen sai kuma ya ran?wafo kanta. A Wan rikice taja kanta baya jin saukar numfashinsa kusa da ita.
Cikin magana irin ta masu raWa yake magana saitin kunenta.  Shiyyasa kike zubamin ustazanci a gida ashe . Yana gama faWa ya janye jikinsa baya yabar wajen, dariyar yanda ta diririce na cinsa.
Da ?yar Raudha ta iya sauke numfashi tare da nannauyar ajiyar zuciya da kai hannu ?irjinta dai-dai saitin zuciyarta ta dafe.
? ? ? Shin mike damunsa ne wai? Mike son faruwa da ita ne? Ta taSa so a baya akan ya sayyadi, sai dai akwai banbanci da abinda takeji a yanzun game da Ramadhan. Mike nan hakan?. (Yana miki kwarjini ne kawai, da abunda bakiyi tunani daga garesa ba) wani sashe na zuciyarta ya faWa cike da tabbatar wa.
? ? ?
&Tun daga wannan ranar Raudha bata sake jin Wuriyar Ramadhan ba tsahon kwana biyu, kota shirya abincin safe da Bilkisu ke tsaye kanta kullum yanda suka aje haka kuku ke kwashewa. Dama dai basa shirya lunch tunda sun san yana office. Na dare ma ba'a taSawa haka ake kwashesa. Raudha bata sanin sanda yake fita balle shigowa.
? ?? Yana Wan bata tausayi, dan ta fahimci sam bashi da lokacin kansa. Gaskiya mulki ba wani daWi bane ba. Da wahalhalun cikinsa yafi daWin yawa. Musamman ma irin na Ramadhan dake zagaye da ma?iyansa batare da ya sani ba.
? ? ? Addu'a ta cigaba da masa, tare da maida hankalinta ga abubuwan da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login