Showing 123001 words to 126000 words out of 202381 words

Chapter 42 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3271

ya Wanji babu daWi. Amma a fuskarsa bazaka taSa fahimtar hakanba. Dan wani yamutse fuskar yayi ma ya Wauke kansa bayan ya zuba mata nunanniyar harara.?

???? Zan sha wannan, idan da bu?atar hakan daga baya na ci . Ya faWa bayan yaja wasu sakanni.

???Baki ta taSe zata bar wajen Bilkisu ta ?yafta mata ido alamar karta tafi. Ta marairaice fuska kalar tausayi da alamar ro?o wa Bilkisun. Da ido Bilkisun tai mata nuni da Ramadhan da ya maida hankalinsa ga jarida... Sai kuma ta Wauke kanta da faWin,  Yaya dan ALLAH fa nace, i promise hakan bazai sake faruwa ba. Wannan ma kuskure ne wlhy kuma nice nayi banda Aunty Raudha dan batama san na Waura ba .

???Shiru kamar bazai tanka ba sai kuma ya ajiye jaridar yana furzar da huci kaWan. A takaice ya ce,  Tashi kije .

???Ta san ya ha?ura kenan, dan haka cikin jin matu?ar daWi ta mi?e fuskarta washe da murmushi tana faWin,  Thanks you Yaya. ALLAH yasa aunty Raudha ta haifa mana ?an biyu .

???Hannu ya Waga kamar zai kai mata ran?washi ta kwasa da gudu tana dariya. Shima dai murmushi ne ya subuce masa a bazata. Yana matu?ar son Bilkisu a duk cikin ?anensa. dan tanada hankali da nutsuwa. Gata da addini, wani lokacin akance halinsu na kamanceceniya da juna. Hakama a fuska suna matu?ar kama. Har lokacin da Wan murmushi a fuskar tasa ya maida dubansa ga Raudha da mamakin dama yana wasa haka ya narkar da ita. HaWa idon da sukai ya sata janye nata tai gefe da shi tana tura baki, dan har yanzu a fushi take. Sai kuma tai saurin yun?urin barin wajen itama......

???? Ina su Muneera? .

Tambayar tasa ta sakata tsayawa cak, sai kuma ta juyo kanta a ?asa.  Inaga suna can gida, Yau kwanansu biyu .

??? Kinaga? Bamaki da tabbas kenan? .

????Yanda yay maganar a dake ya sata Wagowa ta Wan kallesa. kasancewar idanunsa a kanta suke saita janye. Duk da zafi da zuciyarta ke mata sai ta danne. Banda ma ya raina mata hankali su Lubnah dake manyanta ne zai nuna kamar laifintane barinsu fita. A fili kam cikin sanyin murya da Wan fushi-fushi tace,  Nasan can Winne kawai zasu je. Kuma ni da zasu wuce basuyi sallama da ni ba ai miye nawa .

????Yanda taWan tunzura baki ya fahimci haushi taji. Batare da yace mata komai ba ya Wauke kansa kawai gareta ya maida ga jaridarsa. Itama ganin haka ya sata barin wajen tai wucewarta bedroom.



?????*BAYAN SALLAR ISHA'I* tana zaune a Waki ita kaWai dan bilkisu na Wakin da su Lubnah suke tana waya da saurayinta ne. Yunwa takeji sosai shiyyasa tana idar da salla taje falo ta Wibo abinci....

???A hankali ya turo ?ofar waya manne a kunensa, kan agogon Wakin ya fara sauke idanunsa kafin ya maida kan Raudha da mamakin shigowar tasa ya sakata shagala a kallonsa.?

?????Takawa ya cigaba dayi inda take a hankali, tsabar yanda ta tafi wani tunani daban yasa harya iso gabanta bata sani ba. Firgigit ta dawo hayyacinta jin an hure mata idanu. Yanda ya Wan ran?wafo fuskarsa gab da tata har yana busa mata numfashinsa ya sata ?o?arin jan jikinta baya amma sai ya saka hannunsa jikin kujerar ya tokare. Koda ta matsar da kan nata sai ya sauka akan hanunsa. Saurin Wagawa tai hakan kuma sai ya ?ara basu kusancin da take gudu. A haka ya cigaba da wayarsa cikin harshen turanci idanunsa cikin nata, yayinda yatsansa ke shafa girarta.

????Fuska Raudha ta Sata kamar ta fasa ihu da wannan dabaibayi nasa data gagara fassarawa, acan kuwa zuciyarta na liguden daka, sai dai duk yanda taso Soye firgicinta ya riga ya gama karantarta, dan duk ta daburce. Hatta cokalin da take shan farfesun gabanta ya suSuce a hanunta ya faWi saman table Win. Duk yanda ya fahimci takurata yay ya?i janye jikinsa. Sai ma cigaba da wayarsa yay hankali kwance numfashinsa na sauka saman fuskarta itama yanajin nata a wuyansa, ta rasa yanda zata fassara lamarin nasa.?

??? Ina yini .

Ta faWa kamar zatai kuka dai-dai yana sauke wayar a kunensa alamar ya kammala wayar, dan wannan kusanci nasu ya matu?ar sakata cakwalkwalin ruWani. KaWan ya rage dariya ta suSuce masa amma ya danne. Janye jikinsa yay da ga gareta ya kai zaune a kujerar gefenta cikin basar da gaisuwar tata.

???Da ?yar ta iya sakin numfashin data ri?e a ?irji. Fitsari ne kawai ya ragema Raudha ta saki itakam dan al'ajabinsa. Bata gama dawowa hayyacintaba ta tsinkayi muryarsa still da wani furicin.

???? Har yanzu kina ?yan?yamin nawa? .

???Babu shiri ta kallesa ido a zare. cikin marairaicewa ta ce,  Ni yaushe nace ina ?yan?yaminka? .

???Yanda tai maganar ya sashi tsura mata idanunsa da mura ta cika. Sai kuma ya janye yana sake tamke fuska. Kamar yanda itama ta Waure tata tamau.

??????Fuskarsa ya Wan sake matsarwa gab da tata, still yanzu ma suna sha?ar numfashin juna.  Idan ma baki faWa da baki ba ai sirrin zuciyarki ya fito, shiyyasa na baki numfashina naga idan kin Wauka ke kuma yaya zakiyi da kanki? .

???? Ya ALLAHU! . Ta faWa cikin subutar baki da waro idanunta waje gaba Waya kansa. Yatsun hanunsa biyu ya Wan kaWa mata, sai kuma ya duba bowl Win gabanta mai Wauke da farfesun kayan cikin da Bilkisu tai musu. Yunwa ce ta addabeta dan tun safe rabonta da abinci, fargabar dawowarsa da tuna azabar masifar da yay mata a waya ya hanata sake cin wani abu. Dama da safen Bilkisu ce ta takura mata........

???? Ammafa wannan cin amana ne, aci nama ina gidan nan babu ni, wannan ?awancen dake tsakaninmu kuwa na tsoron ALLAH ne Ustazah? .?

??A yanda yay maganar ya sata kasa daurewa sai da ta kallesa. Ganin idonsa a kanta ya sata Wauke nata da sauri tana tura baki. (Na shiga tara ni Raudha, ALLAH yasa dai da gaske ya huce kenan) ta faWa a ranta, a fili kuwa sai ta ja kwanon namanta gabanta da faWin,  Naji a kwance, idan na gama ci sai mu shirya .

????? Ko? to andai ji kunya Ustazai da rowan nama, idan kina son kanki da arziki muje ki bani nawa naci kokuma na Wiba rabona a can ?

Yay maganar cikin Wage mata gira Waya yana mi?ewa. Batare da ya jira cewarta ba ya fice abinsa. (Uhm, su Ramadhana an fara zama ?an is...=??=ض?
????Filo Raudha ta Wauka ta balla masa cizo tana matsesa a ?irjinta. Sai kuma ta tillashi ?asa tare da dafe kai tana faWin,  Ni Raudha yama haukatar dani .

????Babu yanda ta iya dole ta mi?e ta Wau mayafinta na Wazun dan kayanne a jikinta har yanzun ma ta fita. Tsaye ta samesa a falo hankalinsa gaba Waya akan television da ake nuna labarai. Koke-koke da taji anayi a tvn ya sata saurin kallo gabanta na faWuwa.?Jikinta ya kama rawa, domin kuwa rahotone na wani ?auye a ?aramar hukumar Gaman dake jihar Kuddo faWa ya Sarke a tsakanin ?abilun dake ?auyen. Gawarwakine zube na yara da manya harma da dabbobi, wasu jina-jina da raunika abin babu daWin gani. Ga wasu nata kuka durkushe gaban gawarwakin ?an uwansu da aka kashe ko aka raunata.

???Kuka da Raudha ta fashe da shi ne ya maido Ramadhan da ga Waukewar numfashi da ya tafi na tashin hankali. Ya kai zaune jib cikin kujera hajijiya na neman Wibarsa. Ba yau ne aka fara irin wannan rikicin a ?auyen ba, sai dai bai taSa gani ba kamar yau, ga shi yau Win daya gani kuma yana amsa sunan shugaban kasar NAYA ne da hakkin kowa ya rataya ne a ?ar?ashin mulkinsa..... Yanda jikin nasa ke rawa ya sakashi ri?o Raudha data kai dir?ushe a gabansa tana kuka ya rungume, itama ?an?amesa tayi kawai tana sakin wani sabon kukan.....??

????Wayarsa ya fara laluba da hannu Waya a aljihu, yayinda Wayan ke tallafe da Raudha. Yana cirota kafin ma ya aiwatar da abinda yake shirin yi kira ya shigo masa. Da ?yar ya iya controling kansa tsabar ruWani ya Waga, da ga can hankali tashe cos ya ce,  Ranka ya daWe kaga abinda ake nunawa a tashar Q-TV kuwa? Kodai halin ?an adawa ne kawai....

????? No Jafar, karka kawo wannan, ka bincika yanzu abun ke faruwa ne ko tun Wazun? .

??? Okay sir ina zuwa .

?Wayar ya jefa saman kujera, ya kai zaune shima har yanzu Raudha na jikinsa tana sharSar kuka. Ji yake kamar shima ya fashe da kukan, amma ya daure ya Wago Raudha, cikin dakiya yake faWin,  Please Ameenatu relax mana. Kukanki sake tadamin hankali yake, bayan daga gareki ya kamata na samu ?arfin gwiwa .

???Hannu tasa tana sharar hawayen,  Kayi ha?uri . Ta faWa tana ?o?arin tashi daga saman cinyarsa da take zaune Ware-Ware gudun kar Bilkisu ta fito, kuma a karankanta ma dai da kunya ai.

???Komai baice mata ba, sai wayarsa data fara ring ya kai hannu ya Wauka ganin cos ne.

??? Ranka ya daWe a yanda suka faWa su dai yanzu ne. Amma dai yanzu I.G ya tabbatar min tun kusan magrib ne abun ya fara faruwa kamar yanda C.P Win jihar Kuddo ya sanar masa. Sai dai ka kwantar da hankalinka ya tabbatar min komai ya dai-daita zuwa yanz.......

??????A matu?ar tsawace shugaban ?asa Ramadhan ya katse cos,  Taya zan kwantar da hankalina Jafar? mutane na cikin irin wannan tashin hankalin!! Ka duba fa kaga mata ne da yara kanana a cikin jini saboda rashin imanii!!! Yanzu da akan familyna ya faru zakace na kwantar da hankalina ne? Na shiga uku ni Ramadhan!........

????A yanda yay maganar dole ne ya baka tausayi ya kuma tayar maka da hankali, dan abun al'ajabi sai ga hawaye na sakko masa. Wayar yay jifa da ita tare da dafe kansa yana yamutsa gashinsa da duka hannayensa biyu.

???Sosai Raudha ta sake rikicewa itama, dan yanda yake birkita sumarsa yana hawaye da ambaton ya shiga ukun itama sai ta sake fashewa da kukan da zuwa gabansa ta dur?ushe hannayenta duka biyu akan gwiwoyinsa............
'



Kubaku gane nima a tsorace nake da dawowar Ramadhan ba, karya haWa dani=?#?>??.


End of book

Leave a comment

Post

Comments

serlmerh2
Oooh Allah....nxt page plz

18 minutes ago


bilki
Takwara a karo mana

19 minutes ago


bilki
Wayo president abun tausayi

21 minutes ago


104835043420935222197
To Aishikknan munyadda atsorace kike amma yanxu aiya hakura pls kisamana wani Dan Allah >??

22 minutes ago


Contact Us
Arewa Books Publishers

WhatsApp: 09031774742

Email: arewabookspublishers@gmail.com

Navigation
Home
About
FAQ's
Legal
Privacy Policy
Terms of Service
Social
Facebook
Instagram


Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.io




Menu
Dashboard
My Library
Create Story
Home
About us
FAQ's
Privacy Policy
Terms of service
Logout

BAKAR INUWA...!!
Chapter: 44

Share:





Report

BAKAR INUWA...!!
View: 405

Words: 3.1K



Chapter 44
44

..........Su dukansu fuskokinsu washe suke da fara'a da farin ciki. Gasashshen naman rago ne a ban?are a tsakiyarsu. Sai lemuka masu tsada da daWi ajiye gaban kowa. Gaba Wayansu hankulansu nakan tv da ake nuna abinda ke faruwa a ?auyen Kauci na ?aramar hukuma Gaman. Cikin ?yal?yalewa da dariya Mr MM ya kai tsokar nama daya cako da pork spoon bakinsa yana faWin,  Wato ranka ya daWe dabarar nan taka tayi Wari bisa Wari, yaje ya dawo yana farin cikin samun na sarori sai yaci karo da ?ya?y?yawar tarba ta musamman .

????Kwashewa sukai da dariya baki Wayansu, Alhaji Haladu Gwandu dake dariya harda hawaye ya ce,  A to ba gani yake shi yanada dabarar shinfiWa aiki ba ta hanyar Waura ?an uwansa matasa kan manyan mu?amai, to sai yayi aikin mugani. Basai da zaman lafiya a ?asar talakan zai ga aikin ba? .

???Wata dariyar suka sake kwashewa da ita. Sai dai banda oga kwata-kwata da yake murmushi kawai yana cin namansa shima. A cikin God fathers Win nasu Waya ya tsaida dariyarsa ya ajiye wu?ar daya yanko wani ?aton nama ya Wauka da hannu yakai baki.  Ai indai mune baima ga komai ba. Sai mutuwar fitinannen tsohon kakan can nasa ta tabbata nan da kwanaki uku, a kuma ranar plan B zai bayyana shima, yanda mutuwar Alhaji Hameed Taura bazatayi tasiri a zukatan mutane ba balle ya samu addu'a da nuna tausayawa .

????Dariyar suka sake tuntsirewa da shi. Forma president ya ce,  Wa yaga gaba kura baya saya?i. Bashi gani yake mulkin wasan yara bane ba, zai yabawa aya za?inta. Yanzu nan fa ina shirin fitowa ma nakejin wani ?ishin-kishin Win gulma, wai da yayi niyyar bincike akan kwangilolin da muka bada, sai dai ya dakatar dalilin wani abu da ba'asan tabbaci ba.........

????Vice president Alhaji Yaro glass ya karSe zancen forma president da faWin,  Wannan maganar kam tabbas ce, sai dai nima ina kan bincike miye dalilin hanashi fasa binciken. Dan yanzu haka ma gobe za'a zauna da masu kwangilan meeting tare da J.P.S .

????? What!! Alhaji Haladu Gwandu (Mahaifin Amnah) Ya faWa aWan razane. Dan kuwa akwai yaronsa a cikin wanda aka bama kwangilolin, kuma tabbas yau kusan kwanaki uku yana kiransa bai samu damar Waga wayar tasa ba saboda busy da yayi.....

???? Wlhy da gaske haka zancen yake .

???Alhaji yaro glass ya faWa a yanayin takaici da jin Waci. Waya Alhaji Haladu Gwandu ya lalubo a aljihun babbar rigarsa. Da sauri ya shiga laluben lambar yaron nasa. cikin sa'a kuwa bugu Waya ya Wauka tamkar dama kiran nashi yake jira. Ko sauraren gaisuwar tasa baiyiba ya jeho masa tambaya. Sai dai amsar daya bashi tai matu?ar firgitashi ya saki baki da hanci yana saurare har yaron nasa ya gama bayanin sa?on da suka samu na kira da ga ofishin Minister.

??????A hargitse ya ajiye wayar bayan sun kammala yana faWin,  To tunda ya fasa binciken kiran ubanmi yasa Minister Win yake musu? .

????? To wa ya sani .

Cewar Alhaji Yaro glass.

??A harzu?e Forma President ya ce,  Amma ya kamata ace irin waWan nan abubuwan kana ?o?ari saninsu Alhaji Yaro. Kasan kuwa wanene Ramadhan da Alhaji Hameed Taura?!!...

???? Haba Alhaji Usama ya zakaga laifina? Bayan kaima kasan yaron nan komai yinsa yake a ?udundune, daga shi sai matsiyacin cos Win nan da nafi tsana fiye da komai yanzu a duniya. Sai ko shegen kakansa Win nan da ubansa da nasan sune masu bashi shawara sama da mashawartansa na mulki.....

??????Mr MM zaiyo magana Oga kwata-kwata ya dakatar da shi ta hanyar Waga masu hannu.  Inaga wannan cece kucen ba shine mafita ba. Amma tabbas Alhaji Yaro akwai sakacinka anan. Sai dai muma munada laifi da bamu Woraka bisa hanyar data dace ka dinga sanin komai da komai ba. Amma ka sani matarka tana Waya daga ciki, dolene ta cigaba da kawo mana mike gudana a cikin gidan gwamnati ta hanyar matarsa tunda ?a take a wajenta. Sauran magana kuma zamuyi daga baya idan na kammala nazari, amma a dakatar da kashe Alhaji Hameed Taura ba yanzu ba .

???Cikin gamsuwa duk suka Waga masa kawuna, duk da a ransu suna son sanin dalilin dakatar da kashe Bappin, sai dai babu damar yin jayayya........



*______________________________*



?????A matu?ar ruWe Raudha ta kai hannu tana ri?o na Ramadhan jikinta na rawa.  Dan ALLAH kayi ha?uri, nasan wanda suka rasa ransu bazasu taSa dawowa ba. Sai dai akwai mafita da zata taimaka a taimaki wanda sukaji raunika da tsananta tsaro ga wanda ba'a cutarba .

??????Duk da bai Wago ya kalleta ba yanda ya dakata da yamutsa kan ya tabbatar mata yana saurarenta. Sai kuma ya Wago Win ya zuba mata idanunsa. Hawayenta tai saurin sharewa tana mi?o masa wayarsa data Wakko. Sai kuma takai Wayan hanunta ta share masa nasa hawayen shima da har yanzu suke sakkowa.

????? Kasan yanayin ?asarmu da ?arancin kulawar da talaka yake samu akan harkar lafiya da tsaro. Lokuta da dama wasu a cikin jami'ai najin abu na faruwa sai dai tsoro da rashin kayan aiki na da?ilesu akai taimako, wasu kuma son zuciya ke hanasu yin kowane irin yun?uri. To kamar hakane ga jami'an lafiya suma. Shiyyasa idan sakacin shugabanni ya haWu da masu raunin taimako a jami'an lafiya ma yana WaiWaita rayuwar talaka. Mafita itace yanzu ba wakili zaka saka ya bincika ba ko ya bama C.P na jihar umarni, kai da kanka ne ya kamata kai magana da I.G da C.P Win zasufi jin tsoron tashi suyi abinda ya kamata suma bawai su tura yara ba. Hakama asibitin da kanka ka kira Commissioner lafiya na jihar kai magana da shi dan ALLAH Ya Ramadhan......

?????ari bisa Wari ya gamsu da maganarta, dan haka ya Wago da sauri, wayar da take mi?a masa ya amsa yay dailing number cos. Kai tsaye yace,  Ka sameni .

??? Ranka ya daWe yanzu haka ina cikin gidan nan ai .

??Cos ya faWa da sauri gudun kar shugaban ?asa Ramadhan ya yanke wayar. Duk da cos baya shigowa har nan yau dai ya bashi umarnin ya samesa. Cikin ?an?anin lokaci kuwa sai ga cos Win. Saurin janye jiki Raudha tai daga rungumar da Ramadhan ya sake mata bayan yayi magana da cos. Sai dai hanunta ya ri?o cikin nasa dole ta zauna a hanun kujerar da yake a zaune hanun nata rumtse a nasa.

?????COS ya rissina yana gaishe da Raudha data amsa a kunyace, dan yanda ya gansu da yanda yake bata girma har mamaki takeyi.

???Cikin bada umarni Ramadhan yace,  Ina bukatar magana da I.G & commissioner of police na jihar, tare da commissioner lafiya .

????Kai Cos ya jinjina yana mai fara danna wayarsa. A ta?aice Cos yayma I.G bayani ya mikama Shugaban ?asa Ramadhan wayar. Koda ya amsa bai wani tsaya sauraren gaisuwar Win ba da jikinsa keta Sari da ga can shi zaiyi waya da shugaban ?asa. Kamar yanda Raudha ta bashi shawara haka yayi, yana gama kora masa bayani cike da ?asaita kamar bashi ya nema birkicewa ba yanzu ya mi?ama COS wayar. Amsa yay da girmamawa ya sake kira masa C.P na jihar Kuddo da Commissioner Win lafiya. Daga ?arshe yasa aka kira Gwamna Win jihar shima inda Shugaban ?asa Ramadhan ya balbalesa da masifa jin tamkar ma shi babu wata damuwa tattare da shi.



????&Tabbas umarnin shugaban ?asa Ramadhan yayi matu?ar tasiri, dan cikin ?an?anin lokaci dukkan abinda ya lissafa aka ninkashi ga jama'ar wannan ?auye. Kafin wayewar gari tako ina garin jami'an tsaro ne har cikin dazukan yankin da sauran ?auyikan, ga helicopters na sojoji sai yawo suke ta sama. Na asibitima suna samun ?ya?y?yawar kulawa. WaWan da sukai musabbabin fara haWa rikicin da CP ya bada umarnin dankosu sai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login