Showing 12001 words to 15000 words out of 202381 words

Chapter 5 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3229

daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_Typing=???_*







*____________________*


*_ZAFAFA 5 NA MIKA GAISUWAR TA'AZIYYA ZUWA GA MARUBUCIYA UMMY AISHA, TA KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION, BISA GA RASHI NA MAHAIFIYAR TA DA TAYI. MUNA FATAN ALLAH YA JIKANTA DA RAHAMA, YA GAFARTA MATA, YA K'ARA MANA HAKURIN WANNAN BABBAN RASHI DA MA NA IYAYENMU BAKI ?AYA (AMIN=?-?=?O?


*_____________________*

*_Huuuuuum! Idan kaji hanci a sama yayin gittawar mata ?an ?walisa ko shiga gidajensu kasan maganar ta ?amshi ce_*

*_Ina magana ne aka kayan ?amshi ?an gaske ba saka iska ta hure maka ba_*

*_Ina mata ?an ?walisa ma'abota so da ?aunar ingantattun haWin turaruka ?an gaske? To kuzo maza ga dama a tafin hanunku cikin sau?i da sau?a?awa._*

*_Ana siyarda Turarukan Wuta na yan Maiduguri Set na amare. Ana bada sari kuma._*

*_Sannan akwai kayan gyaran jiki. Akwai zumar qiba result cikin 1 week. Turaren daki, jiki, kaya, tsuguno, humra, colacca, turaren wanka, mopping scents, air freshener._*

_Address Kano, Mariri Maiduguri Road. WhatsApp number 07068145252_.

*Sai kunzo>?3?

*________________________*
*_Episode 6_*


...........Da ga Asabe har ?a?anta hankalinsu a matu?ar tashe yake. Hakama Baba Nafi, duk da Asabe kishiyace a gareta aurota da akai a gidan ba ?aramin alkairi ya zame musu ba ta wani Sangaren. Dan koba komai Asabe kansaka Malam Wan-azumi ya sauke ha??o?in su dake kansa koda baiyi niyyar hakan ba. Dan kafin ya aurota sai ya gadama yakeyi, ya gwammaci yaje yay caca ko neman mata. Sannan duk jarabarnan tata da wahala kaga tana faWa da kishiya, wani lokacin Larai kanso suyi, amma Asabe sai ta?i kulata. Mal. Dan-azumin ne dai ita da shi kamar suna kallon hanjin juna. Hatta da sauran yaran gidan duk sun zama sukuku, musamman ma da Inna mahaifiyar malam Dauda Win tazo ta sake zazzaga tata masifar ga Asabe saboda Larai taje ta sanar mata ?arya da gaskiya, duk da kuwa ba ?aunar laran take ba. Babu wanda ya tanka mata sai larain, dan harda kawoma Innar ruwa saboda tsugudidi. Saida ta gama zazzage masifarta tsaf da gorin Asabe tabar mata gidan Wanta sannan tabar gidan, Asabe dai na Waki ita da yaranta duka cikin matsananciyar damuwa. Dan har Inna tayi ta gama babu wanda ya le?o.
? ? ?? Gaba Waya wannan yini dai anyisa a gidan cikin rashin daWin rai ga azumi. Idan ka cire Larai dakejin tamkar ta ciji sama dan farin ciki. Malam Dauda bai sake dawowa gidan ba sai dare bayan sallar isha'i. Tsabar jinsa yau a sama da sigari ya shigo gidan yana busawa, wayarsa mai shegen ?ara tana raira wa?ar (marigayi Ali makaho)
? ? ?? Galala Baba Nafi tai tana kallonsa, dan duk iskancinsa bai taSa shigowa gidansa yana shan sigari ba tunma yanaji da ?uruciya a iskancin. Amma abin mamaki sai gashi a yau cikin watan azumin ramadana, a kwBanakin goman ?arshe da kowa ke dagewa da ibadar ALLAH, ya shigo gidansa dake cike da ?a?a a wannan yanayi.
? ? ?? Tsakar gida ya zauna akan rijiyarsu yana kaWa ?afa da kai yana zu?ar sigari da ?wala kiran sunan Asabe tamkar zai tsaga bangon gidan. Ko tari bataiba ballantana ?a?anta, jin ta?i tankawar ya sakashi fara zazzaga ruwan masifa da jaddada mata ta bar masa gidansa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu baisan sake ganinta. Kuma ko Yasmin bai yarda ta Wauka ba idan zata wuce, ta bar masa abarsa.
? ?? Nan ma ko tari babu wanda yayi sai Larai data fito daga Wakinta Wauke da tire ta jero kwanika. Dan duk da bai bada kuWin cefane ba, ba kuma aikinta ba yau kuWinta ta saka tai girki iya ita da ?a?anta da shi. Wani irin washe baki yayi yana gyara zama a lokacin data kai tsugunne gabansa tana dire tray Win.
? ? ?  A'a! Larai na mina samu haka ne? .
?? Cikin jin daWin sunan daya kirata da shi ta buWe tsohuwar kular dake sama, wadda ke cike da taliya da miyar kifi, sai kunun tsamiya a kofi da ?osai data sayo masa a ?aramin kwano. Albarka ya shiga kwarara mata da gyara zama ko kunya babu da tunanin bashi yay cefanen ba. Baba Nafi kuwa dake kallonsu tuni zuciyarta ta harba. Dan zuwa yanzu ta fara zargin Larai akan wannan fitinar dake faruwa tsakanin mijin nasu da Asabe. Dan lallai akwai wani abu a ?asa gaskiya.
? ? ? Cikin farin ciki Malam Dauda ya kwashi girki yana kwararama Larai kirari tamkar wani jikan maro?a. Itako sai wangale baki take.

&&&

? ?? Washe gari sabuwar fitina ta sake tashi tsakanin Asabe da malam Wan-azumi. Dan ya tabbatar mata sai ta bar masa gida a yau. Kuma bazata tafi masa da yaransa ko'ina ba. Ta bashi ha?uri sosai tana kuka amma ya?i saurarenta, saima yi yake tamkar tana zugashi. Dan gaba Waya ya sake birkicewa, har mamakinsa mutane keyi musamman yanda aka san yana bala'in son Asabe, ba kuma yaune karon farko da suke irin wannan fitinarba a cikin anguwar, harma wadda tafi haka sunayi kuma su shirya. Ana tsaka da hakan kuma sai ga Inna yau ma. Komai sake rincaSewa yayi har ma?wafta da suka taru domin bashi ha?uri akan ya maida Asabe kodan ?a?ansa sai da ta shafesu. Dan Inna tas ta zagesu ta sake saka malam Wan-azumi ?arama Asaben saki Waya daya saura a tsakaninsu wanda ya mantama yayisa tun shekarun baya.
? ? ? Wannan abu yayima su Fatisa zafi matu?a. Dan haka suka shiga haWa kayansu masu muhimmanci dana mahaifiyarsu. Cikin Sacin rai Fatima taje ta jawo hannun Raudha da Asabe dake gurfane suna basa ha?uri, dan itama Asaben ta zama tamkar ba itaba yau duk masifarnan babu ita.
? ? ?  Mommy dan girman ALLAH in har ba Abbanmu ne autan maza ba a duniya ki barsa kizo mu wuce tunda kema kina da dangi ba'a bola ya tsintoki ba, dan ALLAH idan ya tashi ya auri Innar dake zugashi Win...
? ? ?  K! fitsararriya!! .
Inna ta faWa a tsawace. Ko kallonta Fatima batayiba taja hannun Raudha da Asabe suka nufi Waki.

? ? ? Abinda Fatiman tayi ya sake hargitse gidan, Malam Dan-azumi da kansa ya shiga har cikin Waki ya fisgo Asabe ya kaita har ?ofar gida yana faWin tabar masa gidansa, baya son ganinta ya tsaneta. Cikar da ?ofar gidan ta sakeyi ne yasa harsu Raudha suka fito da kaya malam Dan-azumi da Inna basu lura ba. Hakama Baba Nafi. Larai kuwa sarai ta gansu dan tana gefe tanata kwasar dariyarta.
? ? ? Mota ?arama suka fara samu da zata kaisu har jihar Bina shata, kafin wata makwafciyarsu da suke ?awance da Asaben taje ta kamo hannunta ta kawota har wajen motar, dan itace ta hana su Fatisa komawa wajen gudun kar Malam Dan-azumi ya gansu ya hanasu bin Asaben. Itako bata fatan Asabe ta tafi tabar ?a?anta, gara duk rintsi ta tafi da abinta kafin abun yay sau?i, dan da gani kasan malam dauda baya cikin hankalinsa sam. Tafiyar Asabe yasa akaWan samu sau?in hayaniyar. Sai mutane daketa yima Malam Dan-azumi Win ALLAH wadai da koran Asaben da yayi batare da wani ?wa?w?waran laifi ba, dan koda aka tambayesa ya rasa mi zaice tayi masa sai babbotan borin kunya yakeyi shida Inna da dama kowa yasan batan ?aunar Asabe dama duk surukan nata sai baba nafi kawai, ita kanta wani lokacin baba Nafin baji da dadi take hannun innar ba. Na Larai da Asabe yafi zafi ne kawai dai dan ta kasa tan?wara Malam Dauda Winne ya sakesu dole ta ha?ura. Yanzu ko data samu dama shiyyasa tai tsayuwar daka wajen ganin ?arshen Asaben da take kallo matsayin wani miki ga Wan nata....


? ? ?? &A Bina su Asabe suka yada zango gidan yayarta Halima da take aure anan. Sai dai kuma sunyi rashin sa'a bata nan wai tana jihar Loss kusan wata guda kenan ita da ?a?anta duka da mijinta. Sam Asabe bataso haka ba. Dan bata bu?atar zuwa babban birinin ?asar Bingo dasu Fatisa wajen Gwaggo (Mahaifiyarsu hajiyar birni). Saboda ta tabbata idon hajiyar birni idon su Raudha to akwai matsala.
? ? ? Cikin damuwa da sanyin murya Raudha ta kalli Asabe da sauran ?an uwanta da duk suka jigata saboda azumi, ita kanta daba azumin takeba a jigace take dan babu abinda taci tun jiya da rana sai ruwa. Hawayen dake a idanunta ta share da faWin,  Mommy nikam a ganina mizai hana mu wuce Bingo wajen su Gwaggo direct mana. Babu amfanin wani raSe-raSe a gareki damu a yanzu. Na tabbata Gwaggo ta canja zuwa yanzu, sannan zata amsheki hannu biyu tunda daman zamanki da Abbanmu ne bata so.
? ? ?? Shiru asabe batace komaiba. Tasan maganar Raudha gaskiyane, sai dai tana fargabar zuwa dasu Bingo su lalace kuma. Su Fatisa basa jin magana tabbas, amma rashin jinsu bai kai inda masu karatu ke hasashe ba, sai dai ta tabbatar kusantasu da hajiyar birni a yanzu komai zai iya faruwa, saboda masifar son kuWinta. Suma ?a?anta ta Worasu a hanyar banza dan kawai ta samu kuWi, balle su kuma jikoki gasu kuma yaranta dukansu masha ALLAH, ba duk namiji zai kalla ya iya kauda kai ba......
? ? ?  Mommy gaskiyafa Raudha ta faWa wlhy, gara kawai mu tafi Bingo Win .
? ? Fatima ta faWa cikin katse tunanin Asabe.
? ? ? Numfashi asaben taja mai nauyi,  Ban?i ta taku ba, sai dai nima akwai abinda nake lissafawa. Amma kuma banida wata mafita saita tafiya Bingo Win a yanzu. Matsalar kawai dai itace bamu da isassun kuWin motar da zasu kaimu ne mu duka .
? ? ? ?  Akwai kuWi Mommy .
? A tare duk suka dubi Raudha datai maganar cikin mamaki. Cikin rashin damuwa da kallon da suke matan ta zaro kuWi a cikin zani sabbi ?al ?an Wari biyu ta mi?ama Asabe.  Mommy jiya mutumin nan da yazo dubani a asibiti ya bani su. Nayi niyyar bakine dama idan munzo gida danki fara sana'a. Amma yanzu na tabbatar insha ALLAH zasu kaimu duk inda zamuje ko? .
? ? ?? Hawaye ne suka ciko idon asabe. Dan bata taSa tunanin Raudha haka ba. Ganin yanda take musu nuni dasu gyara yasa take tunanin sam Raudha bata ?aunarta matsayin mahaifiya. Ashe ba haka bane ba.  ALLAH yayi muku albarka, ya kare min ku .
? ? Ta faWa gawaye na silalo mata na nadamar sakaci da tasoyi akan tarbiyyar ?a?anta saboda ruWin shaiWan da son zuciya. Hannu Yasmin dake jikinta tasa ta share mata hawayen.  Mommy ki daina kuka, banason naga kina kuka kamar irin na Aunty R .
? ? ? Asabe ta rungume Yasmin tana murmushi da share sauran hawayen.  Na bari auta, itama bazata sake yin kukaba insha ALLAHU. Da ga yau zan tsaya akanku da inganta tarbiyyarku da muku addu'ar miji nagari ba irin mahaifinku ba da ni.
? ?? Ba Raudha da Wabi'ar iyayensu ke damunta a rai ba, hatta su Fatisa yau duk sai jikinsu yay sanyi ?alau. Bayan asabe ta kira ?awarta dake hutuwa sukai magana sai suka Wunguma tasha duk da yamma tayi li?is. Basu damuba dan tafiyar daren ma sai tafi musu kwanciyar hankali. Anan tasha sukasha ruwa dayin sallar magriba. Kafin motarsu ta tashi zuwa birnin Bingo. (Babban birnin ?asar NAYA kenan. Dan yanzu hajiyar birni tana nan da zama ta baro jihar loss).

&&&

? ? ? ?? Ko bayan tafiyar Asabe Malam Dan-azumi bai farga da rashin su Raudha a gidan ba har yamma. Dan bayan lafawar komai sai zuciyarsa kuma ta sake shiga ?untata fiye da farko. Rasa mike masa daWi yayi dan haka yabi Inna data jashi zuwa can asalin gidansu na gado. Barci ya kwanta yayi sosai dan har gab da magrib sannan ya tashi. Sai da ya fara shiga massallaci yay ramuwar sallar azhar da la'asar sannan yay zaman jiran magrib zuciyarsa duk babu daWi. Koda aka idar da sallar magriba yau bai zauna shan kunun sadaka ba yayo gida fagan-fagan tamkar zai kifa ?asa dan sauri. Da akuyar Larai dake bakin kwata ya fara bal. ta saki wani marayan kuka daya saka duk jama'ar fitowa daga Wakunansu.
? ? ?  Malam lafiya kuwa? .
Larai ta faWa tana hararsa da nufar akuyarta dake kwance ta kasa tashi dan azaba. Bai tanka mataba, sai nufar Wakin da yara ke kwana yayi ya le?a, duk da kuwa duk sauran yaran gidan sun fito suma. Cikin sauri ya afka Wakin ya hau le?e-le?e duk da babu wani lungu da zai iya Soye mutum a ciki. A zabure ya sake yo waje, nan ma bai kula sauran yaran dake masa barka da shan ruwaba ya nufi Wakin Asabe dake gar?ame da ?waWo.
? ? ?? Wata muguwar ashariya ya lailayo ya dire yana duban Baba Nafi.  Ina yarana? .
? ?? Duk da sarai tasan su Raudha yake nufi sai ta haWe rai itama. A Wan zafafe tace,  Gasu nan tsaitsaye ai .
? ? ? ?  Mtsoww! Su Raudha nake nufi!! .
? ?? Yanda yay maganar a tsawace ya saka kowa zabura banda Larai data laSe baki tana hura hanci. Cikin jin zafin yanda ya nuna damuwa da rashin ganin ?a?an na Asabe ta ce,  Tunda ka kori uwarsu mi zasu zauna kuma su mana anan muma. Kaima kasan sun bita .
? ? ? Wata muguwar sha?a ya kaima Larai ido a rufe, ya ma?ureta jikin bango,  Ubanwa yace ta tafimini da ?a?a kuna gani kuka barta!!? .
? ? ? Cikin fisge-fisgen azaba Larai ta turesa tana kakarin sha?a. Kafinma wani yay magana ya nufi hanyar fita ?ofar gida da sauri.

? ? ? Kai tsaye gidan Malam Gambo amininsa ya nufa. Cikin sa'a kuwa yaci karo da shi a ?ofar gidansa. Ko sallama babu ya zube a tabarmar da Malam Gambo yake kai yana huci.
? ? ? Malam Gambo dake dubansa yana murmushin ?eta yace,  Mutumina lafiya dai ko? Badai Asaben bace ta sake dawowa kuma? .
? ? ? Harara ya zuba masa yana sake ?waSe fuska.  Gambo gaba Waya shawararka ruguzani take nemanyi ba gyarani ba. Kai kace naima Asabe saki Waya zakasa ta dawo gidanka da zama har sai na gama hidimar auren Raudha da Alhaji Maude na ji?u da kuWi sannan na dawo da ita, amma har akaci aka tsire banma ganka a wajen ba. Gashi daga ?arshe tama sace su Raudhan ta wuce da su .
? ? ?? M. Gambo dake gimtse dariya yay ?o?arin dai-daita kansa da ?yar. Cikin nuna Sacin ran ?arya ya mi?e zaune sosai.  Ya zakace banzo ba M. Dauda. Idonkane kai dai kawai ya rufe har bakaga sanda naketa ?o?arin ganin na saka Inna ta huce bata sakaka yin saki ukun nan ba.....
? ? ?? Cikin ?osawa M. Dan-azumi ya katse M. Gambo.
? ? ?  Ni wannan duk bashi bane damuwata a yanzu M. Gambo. Babbar matsalata ta tafimin da yara. Shirina duk ya zama na banza kenan? .
? ? ??  Kwantar da hankalinka bai zamaba M. Dauda. Ai mugu shine yasan makwantar mugu. Badai kasan inda ka auro Asabe ba? .
? ? ? ?  Ya kake min wannan banzar tambayar. Idan ban sani ba daga sama akaimin wahayinta! .
? ??  ALLAH ya baka ha?uri ba haka nake nufi ba. Abinda nake nufi tunda kasan gidansu a loss mizai hana muyi shiri muje mu amso ?a?anmu .
? ? ?  Kai bazai yuwuba. Mahaifiyarta da ?an uwanta jarababbune na bugawa a filin idi. Gashi basa ?aunata ko kaWan. Wannan ne yasa naje wajen malam na tsandu yay mata wani kafi da bata sake zuwa loss ba tun Yasmin na shekara uku. Yanzu ma uwar tata tabar Loss tana birinin Bingo....
? ? ??  A lallai likafa taci gaba, Bingo? to basai mu satosu ba kawai. Ai shiyyasa na faWa maka mugu shine yasan makwantar mugu ai .
? ? ?? Karan farko M. Dan-azumi ya saki murmushi dan gamsuwa da maganar M. Gambo.  Eh to kazo da magana mai ?yau kuwa. Inko hakane dole na tsara wani abu a wannan gaSar ma kodan na samu ?an kuWaWe hanun Alhaji Maude Dallatu.
? ? ??  A wlhy ina bayanka M. Dauda. Tatsi ka more rabonka Wan takarar Wan-majalisa ba wasa bane. Kaga idan ALLAH ya taimakemu akai auren nan kuma yaci Win nan aimu mun haye wlhy. Kakarmu ta yanke sa?a rabajau zaka ganmu mutumina. Surukan Wan-majalisa fa kenan, kai wlhy ?ilama ai maka Ministan kuWi kona man fetur ni kuma kwamishina...
? ? ?  Minister kuma? Kai fa M. Gambo wani zubin kamar haka-haka kake. Minista ba shugaban ?asa keyi ba?...
? ? ?  Af wlhy na shafa'a ne Dauda. Kasan maijin yunwa ko goruba aka bashi gani yake abinci ce .
? ? ? ?  Kai dai ka sani, ni kaga tafiyata shawararka ta faWa. Zanje na Sata daren yau wajen shirin yanda komai zai tafi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login