Showing 60001 words to 63000 words out of 202381 words

Chapter 21 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3243

da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com





*_Typing=???_*





*_Episode 24_*



............Kusan tare tawagar ango da tasu Bappi ta iso tare da forma president. Sai wasu gwamnoni masu sauka dama wanda sukaci zaSe. Dama wasu tuni sun iso, dan a kaf jihohin ?asar NAYA arba'in da Waya babu gwamnan da baizo Waurin auren nan ba da sarakunan gargajiya. Sai waWanda lalura ta hana kuwa, suma sun bada wakilai. Hakama masu ?ananun mu?amai irin members na majalisa dama na jihohi da cabinets na tsohon shugaban ?asa dana gwamnoni, attajirai da manyan malamai, kai harma da jama'ar gari da aba'a gayyata ba. Dan a cewarsu dole suzo su kashe kwarkwatar ido, Wurin auren shugaban ?asa guda ba wasa ba.
? ? ?? Tsabar cikar da garin yayi sallar juma'a wasu har akan tituna, motoci kam har an rasa wajen fakin. Badan jami'an tsaro dake zagaye da garin ba ma da ba'asan yaya zata kaya ba.
? ?? Ango yayi shar cikin wata muguwar Wanyar shadda da zaman neman addin kuWin da aka sayeta ma Sata lokacine. Takalma da agogon hanunsa zuwa hula kuwa dole a kirasu na musamman. Yayi fayau dashi saboda ?ar ramar campaign da har yanzu bai gama cikowa ba.. Ga gyaran fuskar da ya sha da tsagar kan gashin girarsa na tabon ciwo sun sake ?awata fuskar tashi. ?amshi yake na musamman, ga securitys zagaye da shi, kai kace zasu iya karesa daga cika aiken mala'ikan mutuwa ne (=??>??).
? ? ? A kusa da kakansa Bappi yay salla a sahun farko, Wayan gefen haggunsa Mal. Dauda ne hakimi a gefensa. Sai can Sangaren shugaban ?asa mai sauka tare da mai-martaba da sarkin Dillo. A yau sarkin musulmi ne ya jagoranci sallar juma'a. Bayan idar da salla aka gudanar da Waurin aure kamar yanda shari'a ta yarda. Jikin Mal. Dauda sai rawa yake, dan harga ALLAH a firgice yake ganinsa tsakkiyar manyan mutane da bai taSa tunani gani ba koda a mafarki. Daya sani ya bari ?anin nasa ya karSi auren kamar yanda Inna tace. Amma sai ya bijire dan kar wasu su zata ba shine mahifin Raudha ba. Ko wani yayima Sabilun alkairi saSanin shi daya cancanta.
? ? ? A hankali shugaban ?asa Ramadhan ya lumshe idanunsa lokacin da ake sanar da ?ulluwar auren nasa kamar haka. *_(Al?awarin ALLAH ya cika. Domin kuwa Aminatu Dauda Haladu ta zama mata ga Ramadhan B. Hameed Taura. akan sadaki mai daraja. ALLAH ya bada zaman lafiya da zuri'a mai albarka)_*.
? ? ? Annan take waje ya Wauki gungunin faWin amin, yayinda irin su Alhaji Yaro glass ke faWin (Ba amin ba) a zukatansu. Gefe kuma daga can wajen masallaci aka shiga busa algaitu daga sarakuna domin girmamawa ga shugaban ?asa. Yayinda maro?a suka shiga kirari da yabo ga ango kuma shugaban ?asar NAYA.
? ? ?? Wani irin iska ce mai shiga jiki da sanyi tamkar na tsakkiyar hunturu suka shiga ratsa Ramadhan batare da yasan dalili ba. Tabbas bayajin sonta, yayi biyayya ne kawai ga iyayensa. Shiyyasa ya rasa dalilin yanayin daya shiga a yanzun. Dan lokacin aurensa da Amnah tsintar kansa yay kawai da zumuWin ganinta a lokacin da aka shafa fatihan aurensu. SaSanin yanzu da yake jin tamkar an sake aza masa wani nauyine bisa kansa bayan wanda yake Wauke da shi. Ya shiga sauke ajiyar zuciya a hankali lokacin da Bappi ya rungumesa yana musu addu'ar zaman lafiya da fatan alkairi.

&&&

? ?? A can gidan su Raudha ma ta?e yake da mutane har wani baya iya jin zancen wani. Amarya na ma?ure jikin Asabe dan zazzaSi ne mai zafi a jikinta har amai tayi Wazun saboda takura mata taci abinci da Hajiyar birni tayi. Kwalliya kam sai da hajiyar birnin da Aunty Hannun sukai tamkar zasu halakata dan bala'i sannan ta amince akai mata.
? ?? Cikin ?an?anin lokaci ta fito tamkar tauraruwa cikin taurari. Tayi ?yau harta gaji, musamman da sar?an gold Win wuyanta tai mata wani irin masifar ?yau da haska fatarta. Duk yanda akaso ta fita tsakar gida ?i tayi, dan har aka fara guWe-guWe a cikin gidan na jin an Waura auren bata le?o ba, sai ma fashewa da tai da kuka mai ban tausayi, dan tasan tata ta kare. Wannan auren tamkar mabuWin buWe hanyartane na zuwa lahira ita da wanda ta aura Win.
? ?? Tana daga kwance tanajin labarin taron mutanen da aka tara wajen Waurin auren nata. Sai taji komai ya kuma kwance mata a ?wa?walwa.

&&&

? ? ?? An kammala Waura aure mutane suka fara kama gabansu. Wasu garuruwansu suke komawa, wasu Bingo. Kafin la'asar sai yazam tsirarun mutane suka rage sai tulin jami'an tsaro. Shi kansa angon ana idar da sallar la'asar jirgin helicopter yazo ya Waukesa. dan tawagar da yazo da ita ta abokansa da abokan kasuwanci tuni sun kama hanyar Bingo. Ibrahim babban abokinsa tun na ?uruciya ne kaWai anan tare da shi. Duk yanda Ibrahim Win yaso yaje yaga amarya tare da sauran abokai ayi hotuna Ramadhan bai bada fuska ba. Dole suka ha?ura tunda sun san gobe idan ALLAH ya kaimu dole ne su ganta a wajen dinner da kuma rantsarwa ranar lahadi.

? ? ? ?agawar jirgin ango babu jimawa jerrrun motoci? talatin cif suka sake shigowa garin Hutawa. Sai na jami'an tsaro dake biye da su kai kace shugaba ?asar akazo Wauka, sai dai kuma ko basuzo Waukar shugaban ?asa ba sunzo Waukar mata kuma amaryar shugaban ?asa. (=??=?? wayaga Mino first lady. Lol)
? ? ? ? A yanzun kam ma kukan Raudha ta kasa, dan anan Win ma babu wanda ya zaunar da ita yay mata faWa balle nasihar aure ko lallashinta. Damuwarsu kawai karsu rasa motar zuwa kai amarya. Andai kira Mal. Dauda sunyi sallama. koda yazo shima Win sai ya Sige da matsar ?walla yana jaddada mata inhar bata zauna lafiya gidan mijinta ba harya sakota tai masa ba?in cikin wannan NI'IMTACCIYAR INUWAR da ALLAH ya tsundumasa sai ya taine mata. Kuma babu shi babu ita. Ko kasheta kullum Ramadhan zai dingayi ana sake busa mata sabon numfashi baice ta nuna masa damuwarta koda a fuska ba.
? ?? Jikin Asabe ya ?ara sanyi da kalaman tsohon mijin nata da ayanzu takema kallon wanda baisan ciwon kansa ba. Yayinda tausayin Wiyarta ya ?ara mamayeta. Sai dai babu yanda zatayi dan su Hajiyar birni sun hanata kowane irin ?arfin iko na uwa, komai sun mamaye.

? ? ?? Zuwa ?arfe biyar da wasu mintuna kowacce mota ta Wauki iya adadin mutanen da zata iya. Yayinda suka fita cikin garin Hutawa a jere motar amarya a tsakkiya. Gaba da baya jami'an tsaro ne.
? ? ? Wani irin sar?ewa numfashin Raudha ya shigayi alamar Asthma Winta zai tashi, dan kuka. ALLAH yasa Hajiya mama dake a motar tai saurin fahimta taja hand bag Win Raudha da sauri tana laluben inhaler ta. Da ?yar ta samota aka sha?ama Raudhan. Sai da numfashinta ya dai-daita suka shiga sauke ajiyar zuciya ita da Hajiya Zuhrah dake tamkar ?anwa ga Pa. uwa ga su Ramadhan. Dan kuwa Yafendo ce ta haifeta. Itace babbar Wiyarta, sai dai tana Australia tare da mijinta dake matsayin ambasada a can. A yanzu ma biki ne da bikin rantsar da Ramadhan ya kawosu ?asar. Komi na kammala kuma zasu juya.
? ? ? ? Tuni tausayin Raudha ya sake mamayeta, dan tunda ta ganta ?ar ?arama take mamakin yanda iyayenta suka amince suka mata aure (kusan su irin manyan nan wayayyu ?a?an sai sunci boko sun ?oshi, wani lokacin ma ba bokon ke hanasu yin auren ba, ra'ayine kawai da tunanin za'a yanke musu jin daWin rayuwar ?ammatanci ko samartaka. Shiyyasa suke ganin masu aurar da yara 17years zuwa 20 tamkar ganganci sukai>?'?).

*_______________________*

? ? ?? *_BINGO CITY_*

? Kamar yanda aka nuna Waurin auren shugaban ?asa Ramadhan live a gidajen tv haka aka nuna tahowar amarya da isowarta bingo ma. Inda duk da Wunbin mutanen nan dake cike da Taura house da wanda sukayo ma amarya rakiya hakan bai hana Anne da ke fama da tsufanta ba fitowa tarbar amarya ita da su yafendo. Fulani na zaune tare da su suka fito amma batako motsa ba. Dan tona irin ba?in cikin da suke ciki game da auren nan ita da Asmah da gimbiya Su'adah Sata lokacine. Abinda kawai suka sani shine sun tanadama Raudha bama-baman bala'in da sai ta gudu gidansu da ?afafunta. Dan shi kansa Ramadhan Win jiya ya sha masifarsu saboda yace suyi ha?uri shi bazai iya bijirema Pa da Bappi akan maganar auren nan ba.
? ? Aiko sukai masa ca gimbiya Su'adah harda kuka wai Anne ta asirce mata shi bayajin maganarta baijin ta mahaifiyarta da ?an uwanta. Shi dai bai sake ce musu komai ba, da ga ?arshe ma kiran wayarsa da akaine tai bailing sa ya samu ya gudu musu. Har zuwa yanzu kuma basu sake ganinsa ba, dan koda ya baro Hutawa kai tsaye wajen meeting Win da zasuyi da shugabannin jam'iyya na jihohi ya wuce.

? ? ?? Sosai ahalin Raudha sunji daWin tarbar da akai musu. Tun daga kan shimfiWar fuska har zuwa ta wajen zama da abinci dana sha koma Alhmdllhi. Mafi yawancinsu kuma ba ?aramin rikicewa sukai da ?aton mansion Win na Taura ba. Har takai wasunsu ma sun gagara bakin magana.
? ? ?? Babu wani event a yau, dan Bappi ba mai son yawan bidi'oi bane, shiyyasa da wahala kaga anyi taron biki a gidan ana wannan events Win na almubazaranci da dukiya, komai yana tafiyane gwargwado, sai abinda ya zama wajibi kamar abinci wannan kam har sai kaci nama ka gaji duk haWamarka da zura...=??

WASHE GARI ma babu wanda yaga idon ango har kusan azhur, dan jiya bai dawo gidan ba sai kusan 3am. Hakan ya sakashi ma?alewa a part Winsa yaki fitowa. Ko sallar asuba a gida yayi saboda makara da yay. Masu kiWan ?warya sunyi wasa daga safe zuwa azhar Win anan cikin gida. Abin kuma ya ?ayatar da mutane dan kowa yayi farin ciki. Inda amarya tasha ?yau harta gaji. Dan nasiha da lallashin da Anne tai mata a daren jiya yasaka mata nutsuwa ta daure tabar kuka kasancewar a Wakin Anne ta kwana tare da ita. Takoji daWin kasancewa da tsohuwar, tare da ?arajin ?aunarta a zuciya da Sargo.
? ?? Ansha Winkuna an kuma sha li?i, abun mamaki harda gimbiya Su'adah da Adda Asmah a masu li?i, dan Fulani ce ta basu shawarar suma suje suyi tunda su Hajiya Mufida sunyi. Karta yarda kishiyoyi su fita nuna iyayi ga auren Wanta. Irin wannan sakacin tayi tun farko har Anne ta mallake mata shi a matsayinta na kaka.
? ? ? ? ? Adda Asmah ta rungume Raudha da kanta ke a ?asa bayan ta gama mata ruwan ?an dubu-dubu.  Kinci nasarar shigowa cikin zuri'ar Taura ?ar *_KARUWAI_* .
? ?? A bala'in firgice da rawar jiki Raudha taso janye jikinta. Sai dai Adda Asma ta sake matse a cikin nata jikin kasancewarta mace mai ?iba. A kausashe ta cigaba da faWin,  Sai dai hakan ba shike nuna Ni'imtacciyar inuwar da kike kwaWayi keda Karuwan danginki bace kika shigo.....
? ? Ta saketa tana mi?ewa tsaye da ?yau, ?asa Raudha tai da kanta jikinta na wani irin rawar tashin hankali. Adda Asmah ta saka hannunta dake cike da zabban gold da bangles ta Wago haSar Raudha. Idanunta ta tura cikin na Raudha da ?arfin tsiya tana murmushi, wanda ya gansu daga nesa sai ya Wauka wani maganar alkairi da yaba Raudha take. A kausashe da salon murmushin makircin tace, *_ BA?AR INUWA_* ce da gwara ranar da kika baro da ita yarinya .
? ?? Ta ?are maganar da sakin fuskar Raudhan ta sake rungumeta sannan ta saketa. Ko tari gimbiya Su'adah batai ba. Sai dai fuskarta da Wan murmushin ?asaita. Kowa yasan halinta na girman kai shiyyasa babu wanda ya damu da yanayin nata, dan likin ma data fito taima amarya ya bama wasu mamaki. A haka dai taron ya tashi ?wa?walwar Raudha a harmutse a kuma cushe. Dan tun kalaman Adda Asmah sai kawai ta koma ambaton sunayen ALLAH dan shine kawai zai iya zame mata mafita a zuciyarta yanzun.?
? ? ?? Tana Wakin Anne bayan ta idar da salla Fatisa da Fatima zaune kusa da ita suna magana take jiyo ?ar hayaniya ambaton sunan shugaban ?asa dake amsa sunan mijinta a yanzun. Idanunta ta Wan rumtse a hankali tana jan numfashinta zuwa tsakkiyar ?irji. BuWe ?ofar Wakin na Anne da shigowar mayen ?amshin turarensa cikin hancinta ya sata saurin buWe ido. ?irjinta ya Wan harba saboda haWa ido da sukai, dan tuni su Fatisa sun mi?e daga kusa da ita suna gaishe shi. A ta?aice ya amsa musu yana janye idonsa akan wadda har yanzu bama gama tantance kamanin nata yay ba. Indama ace su Fatima kama suke da ita to da wahala ya iya ganeta a yanda ya shigo ya samesu.
? ? ? ? Tuni Raudha ta janye idanunta tai ?asa da kai, sai dai jin fitar su Fatisa a Wakin yasa taji kamar ta mi?e ta zura da gudu ta bisu su fita tare.
? ? ? ?  I..ina y..yini .
Ta faWa cikin rawar harshe da in'inar da batasan daga ina ta samota ba lokacin da take jin tamkar takunsa na kusantota, duk da kuwa akwai lallausan Turkey carpet da ?amshin daya yake fitarwa ma na musamman ne tamkar ba Wakin tsohuwa ba.
? ??  Assalamu alaikum .
Muryar Anne da buWe ?ofar suka katse sauraren Raudha da ga jiran amsa gaisuwarta gareshi. A hankali ta saki numfashin data ri?e a tsakkiyar ?irjinta tamkar mai jiran ace ar ta haWiye abinta cikin ciki.
? ?? Shugaban ?asa Ramadhan dake ?o?arin ?arasawa saman Waya daga kujera biyun dake a bedroom Win na Anne ya kai zaune yana amsa mata sallamarta. Yayi matu?ar ?yau cikin shadda ash color data wadatu da ji?a?en Winki da ?yawun surar da ALLAH yay masa. Da gani basai an faWaba mai?onta kawai ya isa amsa ga mai hasashen kuWinta.
? ? ? ?  Wai sai yanzu ake ganinka a gidan nan Ramadhan? .
? Anne ta faWa tana kaiwa zaune bakin gado gab da Raudha dake a ?asan carpet. Dan ko Anne tace ta hau gadon bata iyawa saboda kunya.
? ? ?? ?an murmushin daya tsaya masa iya kumatu yayi yana duban tsadadden agogonsa _Breitling_ dake Waure a tsintsiyar hannunsa Silver.  Anne barci ne naji zai halakani shiyyasa na kulle kaina kawai . Ya faWa cikin muryarsa mai faWi da kauri. Sai dai a hankali yake maganar tamkar baya so.
? ? ? ??  To ALLAH dai ya rabamu dayin ragon shugaban ?asa anan, Aminatu sai kin dage da addu'a kam .
? ?? Yanzun ma gajeren murmushi kawai yayi, sai dai ambaton sunan Raudha da tayi ya sakashi Wan dubanta ya Wauke ido. A ransa ko rayawa yake (a haka dai tamkar mutuniyar kirki, sanin gaskiyar al'amarinta sai ALLAH). Dan shi tozali kawai da yay da Mal. Dauda jiya ya sake gaskata maganar su Maa.
? ? ??  Abinci fa? .
Anne ta katse masa tunani. Agogon nasa ya sake kallo yana Wan furzar da iska.  Idan da fura kawai a bani ya isa Anne .
? ? ? ?  Fura kam tayi kaWan ga wanda baiko karya ba. Banajin ma kaci wani abu daren jiya .
? ? ?  To Anne ya zanyi .
Ya faWa a yanayin nuna rauni kamar na shagwaSa. Kasa daurewa Raudha tayi sai da ta saci kallonsa. A ranta tana faWin (humm). Oho baima san tanayi ba. Dan telephone dake kan table Anne tai amfani da ita wajen sakawa a kawo masa abinci. Babu jimawa kuwa Waya daga cikin amintacciyar ma'aikaciyar gidan ta kawo masu damammiyar fu??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ra datasha haWi da gasashen naman rago mai romo, sai shawarma.
? ? ? ? ? Babu ko jin nauyin Raudha dake zaune ya zare agogo ya gyara zama. Anne ta duba Raudha da keta wasa da zoben hanunta cikin kulawa.  Aminatu kema ai ba abincin kikaci ba, tashi kije kuci ko ?yaji ?arfi .
? ? ? Da sauri Raudha ta girgiza kanta. A ranta tana faWin (tab Wi ni zanci abinci da shi?) a fili kam sai tai saurin faWin,  Anne na ?oshi wlhy .
? ?? LallaSata da lallashinta Anne ta shigayi amma ta dage ta ?oshi, harda ?ar ?wallarta da taso bama Anne dariya ma.
? ? ? Duk da a kunnensa suke duk zantukan nasu ko nuna alamar yama san sunayi baiyi ba. Furarsa da nama yaketa ci a nutse hankali kwance. Hakan yasa Anne taSe baki tana dubansa, cikin Wan tsokana tace,  Da yake mai abincin ma marowacine Aminatu ai kinga yayi shiru dan kar aci .
? ? ? Yasan da shi take, dan haka ya Wago idanu yakalli Annen. Cikin yamutsa fuska yace,  Kai Anne, kunzo kunce zakuci ne na hana? .
? ? ??  Ko bakace ba ai baka nuna alamar kana so aci ba .
? ?? Murmushi kawai ya Wanyi ya cigaba da cin abincinsa batare daya ?ara magana ba. Yan kammalawa kuma bai ?ara ko mintuna uku ba ya mi?e wai zaije su Ibrahim na jiransa a masaukinsu. Dan in baije yanzu Win ba da wahala ya sake samun dama. Bai kamata kuma ace sunzo dan shi ba amma yay musu wahalar gani duk da sun san yanzu da da akwai banbanci tunda shiWin sunan shugaban ?asa yake amsawa.
? ? ?? Addu'ar dawowa lafiya Anne tai masa, hakan yasa itama Raudha a hankali ta furta ALLAH ya tsare batare da tayi tunanin shi da Annen zasu jita ba. Sai dai kuma amsawar da Anne tai da  Amin ya rabbi Aminatu ya sata fahimtar tajita. Shiko bata tunanin ya amsa harya fice abinsa.........
'



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login