Showing 117001 words to 120000 words out of 202381 words

Chapter 40 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3266

ta kallesa ba ta marairaice fuska kamar zata fasa kuka.  ALLAH na ?oshi .
? ? ??  Ashe zan miki Wura kenan ok! Bana son gardama maza Wauka .
? ? ? ? ? ? Bata da zaSin daya wuce bin umarninsa. Dan yayi kicin-kicin da fuska babu alamar wasa tattare da shi. Badan yana mata daWi ba ko WanWano ta fara tsakurar abincin, yayinda shi kuma ya ciro wayarsa a aljihu ya fara dannawa. Da wannan ?ar damar ta Wanci tea Win ma kaWan.  ALLAH na ?oshi . Ta faWa a marairaice dan yaji tausayinta.
? ? ? ? Wayar ya ajiye tare da Wagowa yana kallonta. Yanda ya Wan tsura mata ido kamar mai nazari ya sata fara wasa da zoben hanunta......
? ? ?  Yanzu mike miki ciwo? .
Kanta ta girgiza masa.  Ba ko'ina, sai dai Wan jiri shima ba wani mai tsawwalawa bane .
? ? ? ??  Kina sakaci da abinci ne shiyyasa shima bai tafi ba. Idan ALLAH ya kaimu gobe inada tafiya zuwa UK, zan samu kamar 4 to 5days kafin na dawo. So bayan na dawo inada sharuWWa na canja tsarin zaman gidan nan .
? ?? Wani irin ?uuuu cikinta ya bayar amma batace komai ba. Shima bai damu da cewar tata ba ya cigaba da maganarsa a kausashe babu alamar wasa.  Dole ne ki koma tsayawa a kan masu girkin nan inhar zasu mana abincin da zamu ci ni da k. Zaki koma kwana Wakina dan Maah tana bu?atar jikoki saboda tana tunanin ta rasa wani ne a yanzun......
? ? ?? Cak numfashin Raudha ya tsaya a aiki, cikin rashin fahimtar zancen nasa dan ?walwarta ma jitai ta toshe baki Waya ta Wago tana kallonsa. Shima kallon nata yake cikin sar?e idanun nata a nashi. A hankali ya kai fuskarsa gab da tata ya hure idanun nata. Saurin rumtsesu tai da ?o?arin jan jikinta baya amma sai ya Waura hanunsa a fuskar gadon kanta ya sauka akai. Jikinta ya sake matsowa a nata shima idanunsa na ?ara ?an?ancewa. Cikin wani sautin murya da shi kansa baisan ta suSuto da ga ?irjinsa zuwa harshe ba yace,
? ? ? ?  Idan kaka taso ganin jikokinta laifi ne? .
? ? ?? RuWanin da Raudha ta shiga ne ya sata fara girgiza kai jikinta na tsuma. Ya kashe mata ido Waya da janye fuskarsa a tata ya maida saitin kunenta  To ki shirya bata madadin babyn da take tsamanin ta rasa a jiya . Ya ?are maganar da Wan sumbatar gefen kuncinta ya mi?ewa lokaci guda da Waga mata yatsunsa biyu  Good-night .
? ? ? ? ?? Fitsari ne kawai ya ragema Raudha ta saki dan al'ajabinsa, amma hatta da kayan cikinta sai turereniyar dun?ulewa suke waje guda. da ?yar ta iya sake numfashin data ri?e a ?irji lokacin daya maida ?ofar ya rufe alamar ya fita. Gaba Waya kalamansa sai suka saka hajijiyarta sake dawowa sabuwa dan jinin daya batan ma ?asa ya dinga zirarewa ta cikin jijiyoyi yabi numfashi ya fice fit. Hannu takai taWan mari fuskarta dan gani take kamar a mafarki take dai, sai dai jin tabbacin a zahiri ne komai ya faru ba mafarki ba ya sata faWin,  Inaga bashi bane aljani ne .

(>?#?>?#?saifa aljanin kam).

&&&&&

? ? ? *_WASHE GARI_* kamar yanda ya faWa kusan 8am ya shigo Wakin nata cikin kwalliyar suit ba?a?e da suka fiddo masa ainahin tsarin halittarsa da ?yawun haiba da ?uruciya. Duk ramar nan ta campaign ta ciko fatarsa ta sake fresh sai ?yalli yake yi.
? ? ? ? Kamar ko yaushe gaisheshi tayi sai dai ta?i yarda su haWa ido dan har yanzu kalamansa na jiya basu bar bitar kansu a brain nata ba. Tsaf ya fahimci halin da take ciki amma sai ya basar. ATM card ya ajiye mata da wasu takardu guda biyu batare da ya mata wani bayani ba. Ya Wan kalla agogon hanunsa yana furzar da iska a hankali....
? ? ?  Zaki iya fara fita school idan kinji ?arfi, idan kikaiwa gargaWina Waukar wasa zaki iya rasa karatun baki Waya. Abota da wani namiji ko Wan uban waye bana bu?ata. Tarkacen ?awaye bana ra'ayi. Kiyi abinda ya kaiki .
? ? ??  Insha ALLAH bazaka sameni da ?injin magana ba. Sai dai ina ro?on alfarmar securitys Win nan basai na dinga zuwa da su school ba, hakan zai iya nisanta idanu a kaina na zauna lafiya ga kowa dan ALLAH. Sannan ina son.....
? ?? Sai kuma tai shiru ta kasa ?arasawa.
? ? ?  Bana son kwana-kwana, idan zakiyi magana kiyita kai tsaye .
? ? Nanma kanta kawai ta jinjina masa. sai kuma ta Wan Wago a marairaice yanda zaifi tausayinta ta ce,  Dama ina son ne naje gyaran kai da kitso na kuma je naga Mummy i miss her .
? ? ?? Mi?ewa yay yana gyara necktie Winsa, a Wan da?ile yake faWin,  Well kina da damar hakan, sai dai bako yaushe nake bu?atar ganin kitso a kan matata ba. Idan nai bu?atar hakan zance ayi .
? ?? Sototo tayi tana kallonsa baki buWe har yaje ?ofa. (Oh dama yana mata kallon mata ne wai dama? Ba ?awance yace kawai suy.....) ganin zai fice tai saurin katse tunaninta.  Dan ALLAH zuwa wajen Mummy fa to? .
? ? ? ? ? Yanda tai maganar cike da zalama ya sashi Wan waigowa ya dubeta, sai kuma ya Wauke kansa  Zamuyi waya . Ya faWa yana ficewa gaba Waya..............
'


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.







*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?
https://arewabooks.com/chapter?id=62bc34197660dfc79da0e14b


*_Episode 41_*


...........Yau kwanan shugaban ?asa Ramadhan da wasu mutanensa uku kenan a ?asar UK. Zuwa yau kuma Alhmdllhi jikin Raudha yayi sau?i sosai. Abin ?arin farin cikin kuma a jiya Asabe da hajiyar birni da Hajiya mama suka zo suka dubata, jitai kamar karsu wuce, dan kuka rurus ta dinga ma Asabe da ta shagala a kallon fadar Shugaban ?asa da ALLAH ya jeho ?arta ciki. Ko'a mafarki, ko'a hasashe bata taSa kawo kwatankwacin hakan a ranta ba. Wani iko sai ALLAH, shiyyasa masanin gaibu sai shi. Bawa karka takurama ranka da hassada da ?yashi dan baka isa canja komai daga rayuwar waninka ko taka ba. Duk abinda ALLAH ya ?addara masa sai ya cimmawa a duniya ko kana so ko baka so. Sai dai ba?in ciki ya cigaba da zama abokin taka rayuwar. Dan kuwa ita ?addara ta riga fata inji bahaushe.
? ? ? ?? Gaba Waya sai taji ta sake tsanar kanta da abubuwan da suka faru a Hutawa ita da M. Dauda. Tasan ko bajima ko ba daWe sai an dingama ?a?ansu har jikoki gori da waWan nan halayyar, dan ma Raudha bata sanar mata an daWe da fara mata gori da su ba.
? ? ? ?? Zuwan Bilkisu da take kira da Aunty B yay mata daWi a yau Win, dan tazo ne a gabar da take shirin fita wanke kai tunda ya nuna baya ra'ayin kitson duk da ta kasa gano dalilinsa na waWan nan sharuWWan. Tare da Bilkisun suka fita wajen wani haWaWWen gyaran jiki, kai dama dukkan bu?atun tsafta da ?walisa na mata. Wajene mai tsaro da sirri, dan mai wajen aminiyar Bilkisu ce. Tunkan su tafi kuma tai kiranta ta sanar mata cewar gasu nan zuwa da first lady tana bu?atar raguwar mutane a wajen.
? ? ? ? Cikin rawar jiki miss xoxo ta sallami kaso biyu da rabi bisa ukun mutanen wajen saloon Win nata da kayan ?amshi. Vip section ma ko empty ya koma dan first lady ba wasa ba. Ta zaSo ?wararrun ma'aikatan ta da tasan aikinsu babu wasa a ciki irin su Hafsat Rano, Mamu gee, Huguma, Bilyn Abdull. Ta sakasu shirya komai.

(To Zafafa's kuma ba'a samu ministers ba an koma aikin saloon a *_YERWA INCENSE AND MORE_* =ض?=ض?
? ? ? Tarba ta girmamawa first lady Raudha Ramadhan Taura ta samu, duk da zuwane na sirri hakan bai hana wasu farga ba suka fara Waukar hoto a sace. Sai dai Alhmdllhi kasancewar shigace ta mutunci a jikinta hijjab har ?asa da ni?af ya taimaka ?warai da gaske wajen bata nutsuwa. Babu zancen zaman Sata lokaci bayan gaisuwar girmamawa data dinga samu ga ma'aikatan wajen? da har ?ar ?walla tayi aka fara mata gyaran jiki tako ina. Dan kuwa Bilkisu ce ta lissafa duk abinda ya dace a matan.
? ? ? ? ? ? ?? Hummm lallai mace ?ar ?walisa ce kam. Dan kuwa gyaran da Raudha tasha duk da akwai na amarci a jikinta hakan bai hanata sake fitowa ba fes tamkar wata balarabiya, Bilkisu kanta babu abinda take sai yabawa. Batai ?asa a gwiwa ba ta shiga Waukar Raudha hotuna dan wando da riga ta tilasata mata sakawa da zasu fito. acewarta basai tazo wajen saloon Win ana faman sakata rage kaya ba. Badan taso ba ta saka ba?in wandon jeans da top white anyi rubutu da Silver and black ?yal?yali a gaban rigar. *_I'm Beauty_*. Sai hijjab data Woro kawai a samansu.
? ? ? ?? Yanda hotunan sukai masifar ?yau yasa Billy turama Yayansu a email ta kuma Waura wasu a status Winta tare da shafinta na twitter. Duk da babu wanda ya gane Raudha cikin ?an?anin lokaci ta fara samun Comments kamar banza da like. Harda masu cewa suna kamu. Dama ga shafin nata na sele... ne cike yake da followers kamar hauka, dan tana harkar business Winta da koya girki itama.
? ?? Tana Wora hoton ta sauka da nufin sai dare zata duba Comments kamar yanda takeyi, suka kuma tattara da ga Saloon Win suka fito driver da securitys nata na jiransu. Raudha bata san Bilkisu tayi posting pictures nata ba, kawai dai yanda akai mata gyara na musamman harda jan lallale a yatsu ya sata farin ciki. Sai Wan ba?i kaWan da akai mata a bayan hanunta. Ga haWin turarurruka na *_YERWA INCENSE AND MORE_* miss xoxo ta haWo mata cikin leda babba.
? ? ?? Suna dawowa gida suka iske su Lubnah zasu fita gidan su Aynah. Batabi takansu ba dan manna musu hauka take yanzu bata shiga sabgarsu. Dan haka a matu?ar ?ulle suke da ita musamman ma Aina'u da takejin duk duniya a yanzu bata da ma?iyya sama da Raudha.
? ? ?? Salla suka farayi, barcin da take Wan jine ya sata kwanciya tabar bilkisu na kallon wani series.

*_ENGLAND (LONDON)_*

? ? ? ? ? Tashin su kenan a meeting Win da shine na uku akan abinda ya kawosu ?asar a kwanakin nan uku da sukayi. Tafe yake gwamnonin da sukai masa rakkiya su biyar biye da shi sai ministers uku da odilan nashi, babu abinda kake gani sai hasken camaras alamar hotuna yake sha da ga ?an jarida da dama tun Wazun suke tattauwa da mai magana da yawun shugaban ?asa. Hakama wasu a cikin gwamnonin da ministoci duk an Wanyi hira da su.
? ? ? A gajiye yake, yana shiga masaukinsa abinda ya farayi wanka, ya Wan sha shayi sannan ya Wan zauna domin duba abinda ya shafi family nashi da Business da rashin lokaci ya hanashi nutsuwar yi a kwanaki ukun nan. Cak ya tsaya da kofin shayi a baki zafin shayin dana kofin na ?ona masa laSSa. Ya dire kofin tare da fitowa a twitter Win da ya shiga cikin zafin rai. Haka yakeyi lokaci-lokaci yakan bibiyi shafin kaf ?anensa na yanar gizo domin tabbatar da abinda kikeyi. Koda bai shigaba ma kika Wora abu yakan gani. Idan kuma yaci karo da abinda bai masa ba zaka gane kuranka a hannunsa. Babu wani Sata lokaci yay dialing number Bilkisu da yaga hotunan a shafinta, sai dai iya ?o?arin ya kasa samunta. Canja akalar kiran nashi yay zuwa ga number da tunda ya ajiyeta a wayar bai taSa kira ba. Cikin sa'a kuwa ta shiga........

*_NAYA (BINGO CITY)_*

? ? ? ?? Cikin Wan barcin daya Wauketa takejin wayarta da ke a bedside drawer na faman vibration data sata. Babu wanda ta kawo a ranta sai Yasmin dan tunda tai wayar nan haka take damunta da flashing da wayar Mummysu ko tasu Fatima. Cikin jan ?aramin tsaki ta mi?a hanunta ta lalubo wayar batare data tashi ba, da ?yar ta buWe ido kaWan ta Waga ta maida kanta a filon da Wora wayar bisa kunne tace,  Hallo Yasmin! .
? ? ? Wani irin tashi tsigar jikinsa tayi saboda jin yanda sautin muryar tata ke fita a mayen barci-barci. Cikin dakiya ya ture abinda ya tsikari ran nasa.
? ? ? ? ?  Dama abinda kikaje yi a Saloon Win kenan?....
? ? Tuni idanunta suka watsatsake ta tashi zaune dakaka dan bata bu?atar fassara ta gama haddace mai muryar. Batare da ya bata damar yin magana ba ko amsa gaisuwar data fara masa irin na suSul da baka Winnan ga wanda ya shiga ruWani ya cigaba da magana a zafafe a kuma kausashe.
? ? ??  Tunda ga Wan iska wanda bai san abinda yake ba ko. Matata ta zama hajar da kowane kare da doki zai iya kalla har a yanar gizo. Tunda tallar jikin kike da sha'awar yi miyyasa baki zauna a gidanku kinyi ba, sai da aurena! Da aurena kike saka wando da riga ana miki hoto a Wora a shafin yanar gizo! Jikin da ni ban taSa gani a haka ba wasu dabbobi suke tururuwar gani? I hate you!! Na tsani ballagazar mace da bata iya kame jikinta stupid girl!.....
? ? ? ? Tuni hawaye sun wanke illahirin fuskar Raudha. Babu abinda jikinta keyi sai tsuma kanta harya fara sarawa saboda yanda yake mata magana a kausashe a kuma tsananin zafafe. Duk yanda take masa kallon mai tsauri ta fahimci ya zarce haka a yau. Dan babu komai a cikin kalamansa sai Waci da matu?ar hasala...
? ? ? ? A hankali Bilkisu data shigo Wakin Wauke da roba ice-creem da kwalin pizza ta ?araso gareta bayan ta ajiye kayan hanunta kan table Win gaban sofa. Duk barkwancin data shigo da shi cikin Wakin tuni ta haWiye abinta ganin yanda fuskar Raudha ke wanke da ruwan hawaye ga waya a kunnenta. Wayar ta zare a hankali ta kashe batare da ta duba da wa Raudha ke waya ba.?
? ? ?? Ta kamo hanunta sosai tare da jawota jikinta ta rungume.  Please aunty Raudha relax. Kibar kuka dan ALLAH na ro?eki. Ke da wanene haka da har zai saki kuka ta waya..?
? ? ?? ?agowa Raudha tayi tana share hawayenta da hannu biyu.  Aunty B dan ALLAH kece kika Wora hotunan da mukai a yanar gizo? .
? ? ?? Cikin Wan zaro ido Bilkisu tace,  What! Akansu ne kike kukan nan? .
? ? ??  Aunty shine fa ya kira yake faWa akan Waurawan .
? ? ?  Wai kina nufin Yaya! .
Kai ta jinjina mata wasu hawayen na sake rige-rigen sakkowa. Da sauri Bilkisu ta Wauka wayar tana ambaton  Ya ALLAH shike nan na mutu, shine na kashe masa kira . Bata jira amsar Raudha da ba tai dailing number back. Ba'a Wauka ba, dan yana can ya sake harzu?a akan kashe masa wayar da akai. Ya riga ya gama fassara ?arfin rashin kunya da rashin tarbiyyar Raudha. Har shine zata kashema waya? Kalmar mahaifiyarsa na ?ar karuwai danginta karuwai suka shiga masa kai kawo saboda kishi ya hautsinashi. A take kansa ya fara juyawa zuciyar ta sake tunzura da Sacin rai ya fara huci.......
? ? ? ? Kira ne ya sake shigowa a wayar tasa, tana gab da tsinkewa ya Waga da shirin yimata abinda bazata sake gigin kiran layinsa ba ma har abada.
? ? ? ?? Bilkisu da ?irjinta ke luguden daga dan cike da ?arfin hali ta sake ?undunbalar kiran ta rumtse ido sakamakon cin karo da kausasan kalaman yayan nasu..... Ta rumtse ido itama da ?arfi gabanta na faWuwa dan ta fahimci a birkice yake. cikin rawar murya da ?arfin hali tace,  Yaya... Am sorry Please nice. Wlhy ba laifinta bane laifina ne batama san na Waura pictures Win b....
? ? ??  Shut-up stupid!!! .
Ya faWa cikin tsananin tsawar da tafi wadda yay ma Raudhan. Dan ya gane bilkisun ce ta amshi wayar.
? ? ?  Na baki mintuna biyu ki saukesu wawuya kawai. Zan sauke miki abinda ke miki yawo a brain tunda media gidan ubanki ne da zaki Wauketa hoto a haka kikai musu....
? ? ?  Dan ALLAH kayi ha?uri Yaya na tuba na san nayi kuskure .
? ? ? ?ittt ya yanke kiran batare daya amsa ta ba.....


*_ENGLAND (LONDON)_*?

? ? ? ? A kwanaki biyun da suka rage tawagar shugaban ?asa Ramadhan sun fahimci bashi da walwala. Kai bama walwala ba gaba Waya a cikin yanayin fushi yake. Dan komai yana yinsa ne cikin faWa-faWa. Ko a wajen meeting da sukai na ?arshe kalaman da yay amfani da su da suka nema tada ?ura a ?asar NAYA ya sake tabbatar da zuciyarsa a wuya take.
? ? ? Dan daga Bappi har Anne da Pa kai tsaye suka fahimci haka lokacin da suke kallon labaran. Sai dai mai magana da yawunsa ya sake faWaWa kalaman yanda zasu cire ?ulli a zukatan ?an ?asar musamman waWan da suka ?ullacesa a rai. Wasu sun gamsu wasu ko sun riga sun hau da takaici matu?a...
? ? Oho shi baima san sunayi ba. Dan in yana a irin wannan yanayin bawai yana gane yaren kowa bane ba. Shi kansa baya gane kansa ballantana wani. Hatta da su Anne dan karsu kirasa ya kashe wayarsa ne. Sai dai hakan bai hana Bappi bin ta Wayan layinsa ba shi ya kirashi. kamar bazai Waga ba ya dai daure ya Waga. Da ?yar yake magana hakan ya sake tabbatar ma da Bappi akwai matsala...
? ? ? Koda ya matsa masa da tabbaya bai Soye ba ya sanar masa abinda ya Sata masa ran. Dan tun yana ?araminsa Bappi da Anne sune abokansa, aminansa, iyayensa, kakaninsa. Da wahala yayi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login