Showing 15001 words to 18000 words out of 202381 words

Chapter 6 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3225

har tafiyarmu Bingo Win ma .
? ?  Af to babu damuwa sai na jika. Amma sai bayan salla ko? Tunda naga kwana shida sallar ta rage kacal .
? ? ? ?  Ko gobe ta kama nidai tafiya zanyi na amso ?a?ana .
? ? M. Dauda ya faWa yana barin wajen.? Sha?iyyar dariya M. Gambo ya saki yana kaiwa kishingiWe.  M. Dauda kenan inka san wata ai baka san wataba. Badai ni ka raba da Ladi dandi ba muna tsaka da more duniyata. To kai gashi na rabaka da Asaben da kake ji da ita kuma zan koma ta bayan gida na aureta kai dai kaini gidan nasu kaga ikon ALLAH. Dan ba wani dawo da yaranka zai kaini ba hhhhhh ...........
'


>??Tofa, Larai ko M. gambo?. ALLAH dai ka tsaremu da abokai masu fiska biyu=?%?.


______________________


https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09


_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

*_Typing=???_*





________________
*_Episode 7_*


...........*_BINGO CITY_*

? ? ?? ? Kasancewar tafiyar dare da sukayi a tasha suka ?arasa kwana, sai da safe suka fito domin shiga cikin garin Bingo. Duk da Asabe a tsorace take, hakan bai hanata tarar motar taxi suka shigaba. Kai tsaye anguwar data san su hajiyar birni na zaune a yanzu suka nufa. Sai dai har cikin rai tana tsoron haWuwa da Gwaggon nata. Tana kuma tausayin ?a?anta akan tarbar da zasu samu ga mahaifiyar tata da sauran ?an uwanta. Amma sai ta danne dan kar ta tada hankalin ?a?an nata da sukai zugum-zugum musamman Raudha.
? ? ?? Tun a farkon shigowa layin sukai tambayar gidan Hajiyan Birni (sunan da asabe tasan ake kiran Gwaggo a ko ina). Sananniyace a anguwar kodan katafaren shagonta na abinci da duk kewayan babu kamarsa a yanzu. Dan takai manya-manyan masu kuWi da sanannun mutane ke zuwa wajen cin abinci da shan giya wajenta. Ta iya abinci kala-kala na ?awa, gashi tana tsaftacewa. Ta samu kuWi matu?a shiyyasa ma ta baro geto ta dawo wannan anguwar da zama kodan customers nata ?an ?arya da sanannu wanda basa bu?atar shiga kowane waje.
? ? ? ? ?? Basu Raudha ba, hatta da Asabe mamakin ganin ?aton wajen kuma lafiyayye take, itadai tasan Gwaggo bata da ?arfin gina irin wannan wajen da sunan gidan abincinta. Kodai watace mai irin sunan Gwaggo itama......
? ? ?  Mommy fitsari nakeji .
Yasmin ta katse ma Asabe tunaninta. Numfashi taja da ?arfi tana Wan waige-waige ko zataga inda Yasmin Win zata tsugunna.  Kinga jeki bayan dustbin Win can kiyi .
? ? ?? Da sauri Raudha ta Wan girgizama Asabe kai tana ri?o hannun Yasmin dake ?o?arin tsillawa da gudu.  A'a Mommy bai dace ba. Itafa mace ce, ya zata du?a a titi yin fitsari? Mizai hana mu tambaya kodan guje mata Waukan wani cutan .
? ? ?? Fatisa ta ballama Raudha harara tana yamutse fuska,  Raudha bazaki bar dai iyayi ba a rayuwarki? Miye idan tayi fitsari a can, duka shekarun Yasmin Win nawa a duniya da har za'a kirata mace .
? ??? Kafin wani ya sake magana wata matashiyar budurwa sanye cikin wando ba?i da t-shirt pink alamun Uniform Win wajen kenan ta fito a cikin wajen cin abincin, cikin gurSatacciyar hausanta tana faWin,  Kai lafiya kuwa? Nan ba wajen tsayawa bane ba ku ?ara gaba .
? ? ? ? Fati zata fara magana cikin hasala Asabe ta dakatar da ita.  Yi ha?uri ?ammata ba haka nan muka tsayaba muma, muna neman wata ne anan Win? .
? ? ?  Wata kuma?
 Eh wata muke nema Hajiyar Birni. An kuma tabbatar mana tana anan wajen .
? ? ? Wani kallon banza budurwar ta sake musu sama da ?asa.  Tabbas sunan mai wajen nan kenan. Sai dai ku kuma sam bakuyi kala da masu ala?a da ita ba, da har zaku nemi ganinta haka kai tsaye .
? ? ? Asabe da ?walla ya cikoma idanu tace,  Hakane yarinya. amma ki taimakemu ki sanar mata Asabe ce da ga Hutawa .
? ? ? Kamar budurwarnan bazata motsaba tanata musu kallon banza. Sai kuma taja guntun tsaki. A yatsine ta ce,  Kunga kuWan koma daga can .
? ? Nan ma Fati zatai magana Asabe ta hanata. Sai da budurwar ta juya ciki Asabe ta dubesu.  Dan ALLAH ku kwantar da hankalinku bana son wata fitina. Idan munga ba ita bace gaba zamuyi ai. Maida zance ga kowa ba namu bane a yanzu .
? ?? Badan hakan ya musu daWi ba suka Waga mata kai alamar to.......

*&&&**&&**&&*

? ? ?? Kasancewar yau rana ce ta aiki kowanne ofishin gwamnati zaka samu ma'aikaci harma dana wanda ba gwamnatin ba ma'abota ayyuka a cikinsu. Baka ganin komai sai kaiwa da komowar ma'aikata a dukan ma'aikatu.
? ? ? ? Sai dai a mafi yawan ma'aikatun gwamnati kamar yanda kowa ya sani ?an siyasa ne mafi rinjaye a cikin yankin ofisoshin da suka shafi gwamnati. Kamar dai a yankin gidan gwamnati na babban birnin ?asar NAYA (Bingo). Yawaitar ?an siyasa a wajen yana da ala?a da zaman taron meeting da shugaban ?asa yayi har kusan sau biyu a safiyar ta yau saboda gabatowar watannin zaSe da muka shiga shekarar ?arshe na saukar duk wani mai mulki da ya ?ulla hawa biyu akan karagarsa.
? ? ?? A yanda alama ta nuna taron baima wasu daWi ba. Dan lokacin tashi ma baiyiba shugaban ?asa ya fita a wajen taro na biyu da aka zauna da wasu manyan dattijan jam'iyyar masu faWa aji da mafi yawansu suka kasance masu sakawa da hanawa na wannan jam'iyya ne. Sai dai kuma bayan fitar shugaban ?asa daga wajen taron da kamar mintuna goma sha biyar labari ya shigo kunnensu ya sake zama na musamman da ?asaitaccen dattijon mai arzi?in nan kuma tsohon al?ali da kowa yakejin sunansa a ?asar dama wajen ?asar, har zamu iya cewa a yanzu ya zama tamkar wani shugaba dan ko masu mulkin babu abinda zasu layance masa na gwagwarmayar rayuwa da sanin muhimmancin talaka.
? ? ? ? Kamar yanda basu fasa cigaba da ?ananun magana irin wadda akasan ?an siyasa da itaba, haka ma shugaban ?asa bai fasa ganawar sirrinsa da *_Alhaji Hameed Harith Taura_* ba.
? ? ? ? Kallo Waya zakaima ?ya?y?yawar fuskar dattijo Alhaji Hameed Taura dake Wauke da ?asaitaccen murmushin manya ka fahimci Wunbin kamala da dattako tattare da shi. Yana zaune cikin luntsumemiyar kujerar da ke a ?ayataccen katafaren falon hutawa na shugaban ?asa mai zaman mutum uku (three sitter). Zama ne irin na ?asaita da dattijan taka, yana sanye cikin Wanyar farar shadda harda malun-malun da suka ?awatu da aikin surfani na ma?udan kuWi. ?ya?y?yawane, duk da tsufa na farin gashi yama fuskar tasa shinge. Sai dai maimakon ya Sata ta sai ya sake ?awatata da kamala. Gefensa kaWan shugaban ?asa ne zaune shima cikin tasa ?asaitar irin ta masu mulki. ba zasu iya zama shekaru Waya ba, sai dai yanayin jiki yasa Shugaban ?asa yafi Alhaji Hameed ?iba. Amma kuma kasantuwarsu cikin jin daWi ya zaftare kaso mafi yawa na tsufan nasu gamai kallo.
? ? ?? Shugaban ?asa dake magana cikin tsantsar damuwa ya sake gyara zamansa fuskarsa na nuna tsantsar damuwa da taraddadi. Cikin harshen turanci yake cigaba da faWin,  Alhaji Hameed a wannan gaSar da gaske nake bana bu?atar mulkin nan yabar hannunmu, dan na tabbatar ma?iyanmu na amsa tamkar mun bada sandunan rusa dukan tanadinmu ne a zahiri. Kai shaidane akan faWi tashin da mukaitayi na ganin nayi shekaru goma bisa mulkin nan kafin yau. Miyasa bazaka amsa shawarata ba na fitowa takara kaima. Dan ni kai kaWai idanuna ke iya hangomin zaka kawo kujerarnan a yanzun....
? ? ?? Alhaji Haneed dake kallon shugaban ?asa fuska Wauke da murmushi na dattijantaka ya Wan muskuta. Shima cikin harshen turancin ya fara magana da sigar rashin muhimmancin maganar ta shugaban ?asa da rangwamen tasirinta a garesa.  Your Excellency badan a bakinka zancen nan ya fitoba dana kirasa da tarin wauta ?warai da gaske. Karka bari daWin mulki ya kasa barinka ka dinga hango cewar ni Abdul-Hameed zan iya. Excellency ni sam bani da sha'awar mulki a ?asarnan sam. Na zuri'ata da harkokin kasuwancina ma ya isheni gayya da takura. Sanin kankane dan na huta na tattara ayyukana na dam?a a hannun yarona tsahon shekaru goma kenan, iyakata a yanzu na taimaka masa da abinda bazan takura ba da ga gida. Ka ajiye maganata a gefe muyi mai muhimmanci. Kaine ka tilastani shiga siyasa saboda wasu abubuwa da muke iya hangowa zamu gyara koda bata hanyar mulki ba. Amma daka nuna sha'awar zakayi mulkin kai sai na baka goyon baya nima saboda nasan zaka iya. Kuma Alhmdllhi kayi Win an yaba. Ni yanzu inada shawara guda Waya zuwa biyu Excellency. Mizai hana mu duba a cikin yaran nan dake biye da kai ?afa da ?afa mu Wora mai nagarta akan hanyar da mukeso, mu tallafa masa da taimakon UBANGIJI idan ya amince sai ya bashi mulkin tamkar yanda ya baka...
? ? ? ? ? Wani numfashi mai ?arfi daya dakatar da Alhaji Hameed a magana Shugaban ?asa yaja, cikin jin Waci da sukar da kalaman Alhaji Hameed ke masa a zuciya, ya haWiye abinda ya tokare masa ma?oshi da ?yar yana ?a?aro murmushi a saman fuskarsa.  Am sorry to say bana katseka bane ba Alhaji Hameed. Maganarkace tazo dai-dai gaSar dataimin daWi matu?a. Harma a dalilinta wani tunani ya faWomin a rai nima.
? ? ??  Masha ALLAH, wane irin tunanine? .
? ?? Alhaji Hameed ya faWa cike da yardar daya bama shugaban ?asa matsayinsa na amini garesa shekaru aru-aru.
? ? ? ?? Shugaban ?asa dake jin tamkar ya sokama Alhaji Hameed wu?a ya sake ?awata fuskarsa da murmushi.  Na yarda mu sami wani da muke ganin zai Wora aikinsa bisa namu ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Win, sai dai a duk yaran dake tare da ni Win ban hango wannan nagartar ga kowa ba sai ga Wanmu....
? ? ?? Cike da mamaki Alhaji Hameed yace,  ?anmu kuma excellency!? .
? ? ??  Yes Wanmu Alhaji Hameed. Basheer shi kaWaine zai iya mana yanda mukeso batare da ya rusamu ba. Zamu tallata Basheer kuma inaji a jikina zai zama mai nasara insha ALLAH .
? ??? ? (Dariya) karo na farko Alhaji Hameed yay dariya mai faWi har ha?oransa na bayyana sosai.  Excellency baka rabo da wasa kai sam a rayuwarka. Banda ma dai iskar ac na busaka ta yaya kake tunanin Basheer zai iya siyasa harma takaisa ga mulki?. Idan ka manta bara na tuna maka. Bazan iya sakacin da Basheer zai ajiye harkokinmu ya dawo harkar siyasa ba, dan haka mubarma maganarnan Please, dan nasan bashi da interest akan hakan shi kansa....
? ? ? ?  Saboda ni ban isa da Basheer ba kenan Alhaji Hameed? .
? ? ?  Kash! Banso kai wannan zancen ba sam excellency, kaima ka sani kai Win mai iya zartar da hukuncine akan dukkan zuri'a ta. Sai dai kai baka hango ni abinda nake hangowa a wannan gaSar. Dan haka ka sake shawara badai wannan ba .
? ? ?? A take Sacin rai ya gauraye fuskar shugaban ?asa. Dan kuwa wannan itace dama ta ?arshe da suke da ita akan Alhaji Hameed Win a wannan karon ma kamar yanda suke gani. Sun Wauka tsahon shekaru suna shiryama Alhaji Hameed Taura tuggu iri daban-daban, amma yana tsallakewa, sai dai a wannan karon sun Wauka alwashin bazasu taSa bari damarsu ta suSuce musu ba. Dole ne Alhaji Hameed ya amince da bu?atarsu ko yana so ko baya so......
? ? ? ? Mi?ewar da yay cikin fushi ya saka Alhaji Hameed ri?osa da hanzari.  Wai badai fushi kayi ba? .
? ? ? Cikin pretending shugaban ?asa ya sake tsuke fuska yana son ?wace jikinsa.  Mizaisa raina ya Saci tunda ka nunamin ban isa da jininka ba. Niko kaga komi ka zartar akan yarana ko tari bazanyiba balle ma na nuna maka inada ala?a da sawarka ko hanawarka a kansu .
? ? ? Murmushi Alhaji Hameed yay yana girgiza kansa.  To naji zauna muyi magana. Dan nima ba ina nufin baka isa baneba. kawai dai akwai ?urar da nake hangowa da tasowarta na dai-dai da guguwar da babu abinda zai iya tareta yayinda ta keto tsakkiyar birnin Bingo dama NAYA baki Waya .
? ? ??  Wannan hausan naka yayi girma da yawa ban fahimci komai ba .
? ? ?  Zaka fahimta ai . Cewar Alhaji Hameed Harith Taura yana dariya.......

&&&*****&&&

? ? ? ? Rai Sace dattijuwar tsohuwar ta fito sanye cikin kaya na alfarma. Leshi ne daya amsa sunansa leshi mai tsadar gaske irin na jama'ar wannan yanki (masu hannu da shuni). Sai dai tana buWe baki zatayi magana idanunta suka sauka akan su Asabe dake tsaye gefe har yanzu cikin alamun gajiya da bu?atar hutu. Turus ta Wanyi a tsaye, sai dai fuskarta ta shanye tsoro da mamakinta. Asabe da jikinta keWan rawa tun fitowar mahaifiyar tata ta fara takowa a hankali zuwa gareta hawaye na ?o?arin cika mata ido. Batun yanzu ba tasan mahaifiyar tasu ?ar gayu ce, sannan takowace hanya bi take domin neman kuWi, tun ?uruciya burinta tara manyan kuWi ne, sai dai kota fara tarawar sukan rushe ne. Amma a bin mamaki a yau sai gata cikin yanayin da mai kallo kawai ya isa shaida lallai ta tara Win.....
? ? ??  Wacece ke! Da ga ina kuma?! .
Muryar Hajiyar birni ta katse tunanin Asabe da bata san ma ta iso gareta ba. A firgice ta Waga kai ta dubi mahaifiyar tasu hawayen da take ma?alewa na sakko mata a guje.
? ? ? ?  Dan ALLAH Gwaggo kiyi ha?uri, nasan ni mai laifice a gareki....
? ?? Baki Hajiyar birni taWan taSe kamar zata juya. Da sauri Asabe ta ri?o hannunta tana sake fashewa da kuka. Sanin halin Asabe da abinda zata iya yasa Hajiyar Birni juyowa a tsawace tace,  Sakarmin hannu. Danni tuni nama fiddaki a cikin ?a?ana. Na barma Dauda dandi dan na kula ya fini kima da mutunci a idonki ai.
? ? ??  Wlhy baiko kamo yatsan ?afarkiba Gwaggo. Na tuba nabi ALLAH na biki dan ALLAH kimin rai. Kece komaina gwaggo, dan ALLAH ki tausayamin ni da yarana dan ke kaWaice dolenmu sai ?an uwana .
? ? ? Kamar hajiyar birni zata sake cewa wani abu sai kuma ta fasa saboda sanin a inda take, yanzu ko gab ma'aikata suke da fitowa cin abinci, bata fatan abinda zai Sata mata rai. Gaba tai tanama matashiyar budurwar Wazun magana da ido tai shigewarta ciki tabar Asabe nan tsugunne da su Raudha dake a tsaye cirko-cirko ransu a dagule matu?a, duk da sun fahimci hamsha?iyar matar data fito Gwaggo ce mahaifiyar Mommynsu. Dan rabonsu da ita tun suna ?anana sosai.

&

? ? ? ?? Gida ne matsakaici mai rangwamen girma da ?yawu budurwar nan ta kawosu. Wadda alama ta nuna umarnin hajiyar birni tabi. Basu sami kowaba a gidan, sai dai a kallo guda zaka fahimci mazauna cikinsa ya wuce mutum Waya kacal. Duk da budurwar tasan lokacin azumine hakan bai hanata ajiye musu abincin data taho da shi ba daga restaurant Win. Daga haka ta juya inda ta fito.
? ? ? Asabe data fahimci nanne gidan mahaifiyar tasu saita bama yaran nata umarnin tashi su fara gyara jikinsu, musamman ma Raudha dake a yanayin bu?atar hakan matu?a. Duk basuyi musun hakan ba, dan dama sunada bu?ata suma.
? ? ?aya bayan Waya suka dinga wanka a toilet Win dake a tsakar gidan bayan Raudha ta tsaftace sa, suna kammalawa Yasmin tai zaman cin abinci, Raudha ma ta Wan tsakura tasha magani ta kwanta. Ganin Asabe ma ta kwanta Fatisa da Fatima suka faki idanunta sukacinye sauran abincin da Yasmin ta rage. A ta?aice dai suka karya azumin dake a bakunansu. Suma kwanciyar sukai suna sauke ajiyar zuciyoyi najin nutsuwar abincin da sukaci.....

*_____________________________*

*_FRIDAY EVERNING_*

? ? ? ?? DAREN juma'ar data kasance dai-dai da kwanaki biyar na wanzuwar wasu al'amura a Sangarori biyar. Ya kumayi dai-dai da jajibirin sallar ?arama da kowa ke saka ran kasantuwar ta lahadi insha ALLAH.
??

*_ANGUWAR SOBIA_*, Anguwace da ke Wauke da manyan gidaje na alfarma. Basai an tsaya dogon bayani ba a kallo Waya ta isa mai bu?atar amsa cewar mazauna cikinta sun tara kodan hasken daya gaurayeta tako ina da keda banbanci da rana kaWan. A wannan anguwa gida mai lamba goma sha huWu shine mallakin dattijo Alhaji Hameed Harith Taura

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login