Showing 63001 words to 66000 words out of 202381 words

Chapter 22 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3259

daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*

*_Typing=???_*







*_Episode 25_*


..........*_8:15pm_*

? ? ?? Gagarumar dinner Win da su Alhaji yaro glass da Shugaban ?asa mai sauka suka shiryama su Ramadhan Win ta fara gudana. ?a?an manya ne da manyan ?asar kansu kawai kake gani a wajen. Amarya da ango sunsha ?yau har sun gaji. Dan zaman bayyana ?awatuwar shigarsu da docration na wajen ma Sata lokacine. Anci ansha daga kayan daWi kamar babu gobe. Yayinda ango ya hana amarya tashi daga inda suke zaune ko sau Waya. Dan haka wanda sukai musu li?i ma anan suka iskesu wajen zamansu sukayi. Cake ma nan aka kawo musu suka yanka a zaunen basu tashi ba. Humm sabon salo kenan wai rawa agaSar gacci. Dan kuwa ?an jarida da masu jiran ayi suce tuni sun sami abin faWa.
? ?? Sai faman cece kuce suke na cewar wai mi Ramadhan Win ke Soyewane da ya hana a ga matar tasa yanda ya kamata. Dan kuwa duk da kwalliyar da taci yau fuskarta sanye take da facemask, kuma shine da kansa ya sanya mata sanda suke tahowa a mota. Ita kanta ta kasa fahimtar minene dalilinsa na son Soye mata fuska a duk sanda suka haWu? Shin *_BABU SO! MIYA KAWO KISHI?!_* (Wannan littafi na nan tafe a gareku ba babu so miya kawo kishi? Insha ALLAH=? ?>??=??). Bata da mai bata amsa dan haka ta haWiye a ranta.
? ? ? ? ?arfe sha biyu dai-dai aka tashi, bayan mawa?a kala-kala sun baje basirarsu tunda daga kan na hausa har zuwa na turanci. Hakama masu wasan barkwanci. Kamar sanda suka taho yanzu ma sun koma gidane bisa tsaron na musamman daga jami'ai. Kamar kuma ko yaushe har suka iso Win ko kallo bai haWasu ba ita da shi balle magana. Yay mata rakkiya har Wakin Anne da basu riga sun iso ba su yay wucewarsa nasa part Win ya barta da sakin numfarfashin data tara a ?irji. Duk da ko sau Waya bai wani taSata ba, dan ko hannunta bai ri?eba a wajen dinner Win ?amshin turarensu ya cakuWe dana juna har baka iya banbance wanda take yi saboda ?arfin nasa, ta kwanta lamo a gefen gadon Anne batare data iya cire ko zobe a yatsanta ba. Batasan mi zatai tunani ba a yanzu, girman mijin nata a mulki, ko auren nasu da baida al?ibilar kwatantawa?. Rabuwa da iyayenta ko shiga BA?AR INUWAR da su suke hasashen Ni'imtacciyar inuwa ce a gareta?. Manufar su aunty Hannah a kan kashe su, ko tsananin ?iyayya da ?yamar da take hange a idon uwar mijinta da sai a yau wajen dinner tasan matsayinta na mahaifiya ga Ramadhan Win?. *_ Ya ALLAH kaji tausayina. Nayi tawassali da sunayenka ?yawawa masu tsarki. Da kai na dogara dan bani da kowa sai kai Win tun farkon fari. ALLAH ka ?yautata ni'imarka garemu a ?ar?ashin wannan BA?AR INUWA da kowa kema kallon Ni'imtacciyar inuwa a garemu. _*
? ? Hawaye masu zafi suka gangaro daga cikin idanunta zuwa kumatunta har saman facemask Win fuskarta da ta gagara cire koda shi ne. A wannan yanayin gidan ya fara Waukar hayaniyar mutane alamar an dawo dasu gida suma. Dole ta mi?e ta fara zare sar?a da tarkacen jikinta gudun kar Anne ta zargi wani abu. Duk da kuwa a ranta yanzu hankalinta yafi karkata da kwanciya akan ta tunkari Anne da batun da taji a bakin su Aunty Hannah. Sai dai kuma bata son tozarta yayar mahaifiyar tata dan koba komai bata da kamarsu a duniya, tunda gashi har ana aibantata da halayensu da suka aikata tunkan haihuwarta.

&&&

? ?? WASHE GARI aka gudanar da rantauwa ga shugaban ?asa da gwamnoni. Kum harda Raudha shugaban ?asa Ramadhan yaje wajen. Sai dai tana cikin dogon farin hijjab da facemask yau ma. Abin ya sake burge jama'a musamman talakawa. Da kuwa idan akai dubi da yanda mafi yawan matan gwamnonin suka cakire cikin shiga ta rashin mutunci da kece raini a yau Win. Ga gwalagwalai dake ?yalli da walwali a jikinsu tako ina. Hatta da Hajiya Fanta da aunty Hannah matan vice president shigar tasu ba'a magana. Sai dai a kallo guda zaka gane ran Hajiya Fanta a Sace yake saboda kasancewar aunty Hannah a wajen bayan mijin nasu yace mata da ita kaWai zaije banda Hannah. Dan tunda aka maida aurensa da aunty Hannah suke tafka rigima har yanzu kuma babu daWi a tsakaninsu, tace sai ya saki aunty Hannah Win. Shiko ya tabbatar mata hakan bamai yuwuwa bane dan Hannah nada muhimmanci a tafiyarsa ta yanzun.
? ? ? ?Ga ?an siyasa kuwa sai suka fara takale-takale da zungure-zunguren batun saka facemask da amaryar ta shugaban ?asa ke yawan yi, dan tunda ya far bayyanata wa duniya ranar zaSe ba'a taSa ganin real face nata ba sai da facemask. To yau ma al'amarin yaci uban na da, dan farin siririn gilashi da Raudha ta saka a idonta saboda kumburin da ya Wanyi na kuka da rashin isashen barci ya ?ara mata wani ?yau da burge mai kallo. Ga facemask da ya saka ba'a ganin ainahin face nata kuma. Sai haka ya zam ba'a ganin komai nata a waje sai tafukan hanunta kasancewar hijjab Win data saka mai hannu ne.
? ? Uban gayyar shima fararen kayane a jikinsa na wani haWaWWen boyal Winkin babbar riga. Ya kawo hularsa tangaran data fita a fice ya murza. Bayan kammala Rantsuwa suka wuce wajen bikin da aka shirya gudun mawa da ga Mai-martaba. ?arfe biyu aka tashi aka dawo da Raudha kawai gida, shugaban ?asa Ramadhan kuwa gidan gwamnati aka tafi masa rakkiya. Bayan idar da sallar la'asar aka gabatar da walima da addu'oi daga manyan malamai har zuwa ?arfe shida na yamma. Daga haka taro ya tashi lafiya kuma zuwa anjima za'aima amarya rakkiya gidan gwamnati insha ALLAH tunda angonta ya tsufa acan.

? ? ? ?? &&&_______&&&

? ?? An yima amrya shiri na musamman domin mi?ata gidan gwamnati da zasu zauna insha ALLAH. Ba wasu mutane masu yawa bane zasuyi rakiyar, dan haka da wuri aka kaita ga gimbiya Su'adah da su Adda Asmah da sauran matan Pa su Hajiya Mufida.
? ? ?? Duk da a lulluSe fuskar Raudha take da golden color na veil hakan bai hana gimbiya Su'adah jefa mata kallon tsana ba. Da ?yar ta iya dauriyar cewar  ALLAH ya bada zaman lafiya . Daga haka ta tsuke bakinta. Sai su Addah Asmah Winne keta karaWin kwarara addu'oi ga amaryar da ango. Abinda gimbiya Su'adah tayi yasa mutane da yawa fara tsarguwa, dan kuwa basuji daWin yanda ta sallami surukar tata matar Wanta na farko ba kuma namiji tallin tal.
? ? ? ? Raudha da dai ba sanin mi ake ciki tai ba. Dan kanta a du?e kuma a lulluSe. Tunda ba wani farin sani tai musu ba bata iya tantance muryoyin da sukai magana ba. Daga part Win Gimbiya Su'adah part Win Hajiya Shuwa aka nufa da ita. Itako ta mata ?ya?y?yawar addu'a harda ?yauta da babu wanda yasan minene a cikin dan an riga anyi packaging nashi da leda mai ?yalli alamar gift. Hakama Hajiya Mufida tarba ta mutuntawa taima amaryar da doguwar addu'ar zama lafiya harda fatan nan da baWi a sake taron suna. Itama dai tayima amarya ?yautar cheque na kuWi da babu wanda yasan adadi tunda a ninke takardar take. Sai wani Wan box a cikin ?aramar bag.
? ? ?? Bisa jagorancin Hajiya Mufida aka kai Raudha ga Pa. Inda shima yay masu doguwar addu'a da nasiha ga Raudha tare da ?yautar key na mota galleliya. Sai sashen su Yafendo inda can Win ma tasha addu'oi da kyauta ga dangin su Ramadhan Win. Daga haka aka sake maidota wajen Bappi da Anne suka sake musu addu'oi, Bappi ma yay mata ?yauta a dun?ule wadda babu wanda yasan minene. Hakama Anne, koda yake gara na Anne da alama harda kayan turare dan ?amshinsu tuni ya addabi hancin kowa. _Sisters turarurrukan *AMARYAR KB GLOBAL ENTERPRISE 08067558902* daban suke dana saura. Zaka tabbatar da haka ne kawai yayinda ka mallaki naka. Ba turare kawai take saidawa ba. Harda kayan gyara amarya galla-galla na musamman da sai an gwada akan san na ?warai. Sirrinsu daban ne, idan nace na daban, ina nufin na daban dana saura=? ?=??=??>??_.

? ? ?? Har cikin mota Anne ta kawota, tare da sake musu addu'a domin tuni ango shi ya shiga fadarsa. Amaryarsa kawai yake jira a kai masa.
? ? ? ? ? Har suka iso a tafiyar da bata gaza?mintuna a shirin ba saboda jiniya da aka sakama motocin yasa akaita basu hanya, wannan yasa suka iso cikin ?an?anin lokaci. Amarya dai bata buWe ido ba yanzu ma. Sai dai kunnuwanta naji mata yanda ?an rakiyar tata ke ta yaba wannan katafaren gida first class. Tsirarun ?an uwanta kuwa da akazo dasu rikicewa sukai. Bataga laifinsu ba, dan masu shiga ?asashen duniyar ma da kuWin ?ugunsu sun yaba balle su.
? ? ?? Ita dai babu komai a ranta sai addu'oi, dan zuciyarta sai faman tsinkewa takeyi musam da kalaman su aunty Hannah ke dawowa a cikinta tamkar bitar karatu, sai dai Alhmdllhi mafitar data samu a safiyar yau da matakin data Wauka tana fatan zuwa yanzu an kauda matsalar farko da takema fargaba kafin masu zuwa. Kamar yanda Anne ta gargaWeta da yin addu'a haka ta dingayi a duk takun da zatayi har suka iso ainahin cikin babban falon farko na gidan.
? ? ? Gaban Raudha yay masifar faWuwa. Tai azamar rumtse idanunta tana ambaton sunayen ALLAH masu tsarki, daga haka bata sake fahimtar komai ba har suka iso inda aka sanar mata falonta. Kamar yanda Hajiya Zuhrah da suka iske gidan suna jiransu ta ambata, ita da ?anen Ramadhan biyu dake aure Mardiyya da Safina, sai wata cousin Win su Pa itama mace mai kirki hajiya Mariya, tun sanda za'ai rakkiyar shugaban ?asa suka shigo tawaga akai masa rakkiya tare da su.
? ? ? ? ?  Inaga mu barta iya nan kawai, shi mijin nata idan ya shigo da kansa sai ya kaita Wakin da yaga ya dace su zauna ko? .
? ? Cewar Hajiya Mariya. A tare su hajiya mama suka nuna gamsuwa. Sai dai aunty Hannah ta taSe baki dan tasan sun riga da sun zaSa musu Wakunan da zasu rayu ta hanyar saka ?aramin symbol a saman ?ofar bedrooms Win ta ciki bisa shirinsu. Dan haka cikin kwantar da murya tai magana tana duban hajiya Mariya da murmushi.  Amma auntyna ayi amarya a falo? Kodai muyi ha?uri a kaita nata bedroom Win yazo ya sameta kamar kowacce amarya shima, koba komai zai tabbatar shima a yau ba shugaban ?asar NAYA kawai yake ba, ango mai amarya fil a ledarta ne .
? ?? Yanda ta ?are maganr da Wan shakiyanci ya sakasu sakin dariyar manya. Hajiya Mariya mace mai sau?in kai da fahimta. tace,  Kumafa kin fini gskiya ?ar uwa, dan gara ya tabbatar da gaske muke yau muke son jika da izinin ALLAH .
? ?? Nan ma dariyar suka sanya, tare da kama Raudha da kanta ke lulluSe har yanzu, dan sam bama fahimtar zantukan nasu take ba ita kam. Har bedroom Win da suka zaSa mata aka kaita, sai dai kuma an samu akasi ba wanda su aunty Hannah suka tanada dominta bane. Amma batace komaiba, ta barwa ranta zata dawo da kanta tasa Raudha komawa can Win cikin sau?i.
? ? ? Anan ma dai su Hajiya Mariya Nasiha suka sake mata mai ratsa jiki, kafin su tattara su fito suna mata sai da safe.
? ? ? Sai a yanzu Raudha ta samu damar rushewa da kuka. Ta zame ta kwanta kan katafaren gadon da tasan ko bata kallaba ya haWu harya gaji. Ji take inama ba'a haifeta tazo duniya ba, inama Abbansu bai saki momynsu ba har sukazo Bingo. Inama ranar batazo idi ba har ?addara ta sakata shiga hurumin Alhaji Hameed Harith Taura. Inama... Inama.... Inama. Sai dai bakin alkalami ya bushe, bushewa irin wadda idan akace sai an tausasashi karyewa kawai zaiyi yabar tawada dabin yatsun hannu.

? ?? Kuka taci sosai a wajen har kusan rabawar dare, Ba kuma tako Waga mayafin nata ba balle ta kalli wani abu daya shafi Wakin kamar yanda bata kalli falon da gidan ba sanda zasu shigo, wani wahallen barci da zazzaSi suka fara fisgarta, duk da kuwa kafin yau tasan tana da burin ganin fadar shugaban ?asa tamkar kowane Wan ?asa. Har lokacin babu angon nata babu alamarsa, ta riga da ta fidda rai da shigowarsa, duk da dama bata sanya ran hakan ba tun farko. Tasan bata kai kodarajar ma'aikatan gidansu ba. Ya amshi aurentane kawai saboda halacci ga kakansa. Bazai sota ba, kamar yanda itama batajin son sa ko kaWan a ranta. Sai dai tana tausayinsa matsayin shugaban ?asarta dake cikin wani tarko mai wahalar sha'ani da nazari ga wanda baida yawan maida hankali akan abu. Harga ALLAH tana cikin razanin zantukan su Aunty Hannah har yanzu. Dan ko maganar aunty Hannah taji a kwanaki ukun nan ji take kamar ta saki gudawa a wando saboda razana da mamaki. Yanzu miya kamata tayi a wannan ranar da tasan shugaban ?asa zai fara kwana a Wakin da take da tabbacin an haWa Poison da suka ambata cikin ac Win tunda bata da tabbacin sa?onta ya kai ga Bappi zuwa yanzun? Zata fito?ta sanar masa ko zata jira taga idan sa?on nata yay nasarar kaiwa, ko yaya zatayi?. Wa zata tunkara da sauran batun ya bata shawara ne? Idan ta samu nasarar da?ile wannan ta poison Win ac?. Wane damar yun?urine da ita a wannan dare na farko a gareta na shiga BA?AR INUWA tare da shugaban ?asarta?, idan tayi yin?urin faWa masa ya tuhumeta da a ina ta sani wace amsa zata bashi?, idan ta iya faWa masa komai tanada tabbacin zai yarda ba turotan sukai ba kamar yanda su can yake a garesu zasuyi amfani da ita ne wajen cutar da shi. ( Ki daina yaudararsu, ki kuma tabbatar musu ke *_BA?AR INUWA ce_*. Idan kikai wasa da gargaWina ni zan zame miki *_BA?AR INUWAr_* da sai kin gwammaci *_GARA RANA DA NI!_*) furucinsa a randa ta fara ganinsa a TK special hospital tare da kakansa, cikin halin ciwo take amma ya rumtse ido ya faWa mata waWan nan kalaman da tasan sune gaskiyar abinda ke a ransa. Inaga yanzu kuma da take cikin mugun ?ullin da bashi kaWai ba, mutane da yawa ma idan suka ji bazasu fahimceta ba. Dan kuwa ba kowa ya gama yarda domin ALLAH ta bama dattijo Alhaji Hameed Taura garkuwa ba ranar idi, ciki kuwa harda mijinta, shugaban ?asarta kuma a yanzun..
? ?? Da wannan tunanin barcin yay galaba a kanta.........
'


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*

*_Episode 26_*


............A Sangaren shugaban ?asa kuwa yana cikin gidan lokacin da aka kawo Raudha, sai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login