Showing 168001 words to 171000 words out of 202381 words

Chapter 57 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3265

saika Wauka ana controling nashi da remote ne, dukya birkice, baya gane komai sai abinda su gimbiya Su'adah sukace yayi. Maimakon ma ko a motane yay fitar sirrin kamar yanda yakeyi, sai kawai ya fice da ?afa ta karamin gate da taimakon odilan Winsa da baida ikon hanashi yin hakan saboda akwana biyun nan sam baya gane kan shugaban ?asa, baya son yace wani abu kuma ga wani game da hakan saboda gargaWi da Ramadhan yaja masa mai ?arfi akan yanda yake fitar sirri inhar ya bari wani ya sani bayan shi duk hukuncin daya zartar a kansa yay kuka da kansa kawai. Cab ya tare sai taura house.
? ? ??
? ? ? ? A dai-dai lokacin da Ramadhan ke nufar Taura house Adda Asmah ce da Aynah sun dawo daga gidan bokanta anyo mata wankan maganin mallaka. Sam batai tunanin haWuwa da Ramadhan ba, shiyyasa ta yanke shawarar biyawa ta Taura House takai maganin da bokan ya bata akan gimbiya Su'ada tai turare da shi matsayin na rufa idon su Bappi akan events Win da suke sonyi. Sai dai a zahirin gaskiya ba hakan bane. Na rabata da Ramadhan ne baki Waya yanda zai koma kar?ashin ikon ita Addah Asmah Win.
? ? ?? Kusan a tare Ramadhan da su Addah Asmah suka iso Taura house. Sai dai shi ya rigasu shigowa saboda an tsaya buWe musu gate shiko yay wuff ya shige yanda ko mai-gadi ma bai lura da shi ba. Kai tsaye falon hutawa na gimbiya Su'adah ya nufa ta baya kamar yanda ta sanar masa ya sameta a can. Ko zama baiyiba Addah Asmah da Aynah suma suka shigo kamar yanda Gimbiya Su'adah ta sanarma Adda Asmah itama ta sameta anan. Adda Asmah bata san Ramadhan zaizo taura house ba. Haka zalika gimbiya Su'adah batasan Adda Asmah na tare da Aynah ba tunda tasan dokar dake tsakanin kar Ramadhan da Aynah su haWu sai bayan an Waura aure.......

*_Tofa dole na dara kafin na cigaba>?#?=??>?#?=??, wannan fa shine ana dara ga dare yayi>?#?. Ga boka yace kar.....>?-?=??bara dai kawai na tsuke bakina muga yaya wasan zai kaya to._*

? ? ? &Wani irin ihu Adda Asmah da Ayna'u suka fasa a tare cikin tsantsar tashin hankali. Dan kuwa sallamar Aynah dake gaban Addah Asmah tayi dai-dai da Wagowar Ramadhan saboda ?ofar falon da aka buWe batare da yayi tunanin wani zai shigo musu ba.
? ? ? Ita kanta Gimbiya Su'adah dake ?o?arin kunna buner ta saka turaren hayakin magani da boka yace ta dinga sakawa a duk sanda Ramadhan yazo gareta ta saki tare da yin wani uban tsalle tana dafe ?irji.
? ? ? ??  Innalillahi wa-inna'ilaihirraji'un. Allahumma ajirni fi musibati..... Ramadhan ya ambato a jere saboda suna haWa ido da Aynah gabansa yay wani irin mummunar faWuwar da har sai da kansa ya sara. Hannu ya kai ya dafe kan saboda yanda ihunsu ke shiga masa har tsakkiyar kwakwkwararsa. Duk da kunne sa daya toshe ihun bai fasa shiga ba. Kai bama shi ba, hatta duk wanda yake kusa da sashen gimbiya Su'adah dole ne yaji tagwayen ihun nan.
? ? ? Pa ne ya fara shigowa a kiWime. dan kamar yanda ya saba duk dare kafin ya kwanta sai ya zagaye gidan ya tabbatar da komai normal jininsa kuma ya motsa yauma hakance ta kasance. Yana ta wajen babban gate Win gidan baki Waya yaga shigowar Ramadhan. Duk da ya rufe fuskarsa da hular jacket Win jikinsa da facemask hakan bai hanashi shaidashi ba. Dan babu wata Sadda kama da Ramadhan zaiyi bai gane abinsa ba. Shiru yay ransa fal al'ajab, bai gama dawowa hayyacinsa ba kuma sai ga motar su Adda Asmah ta danno kai. hakan ya sashi kiran Anne da Bappi da Yafendo a waya yace suzo dan ALLAH. Shi kuma ya biyo bayan su Addah Asmah Win.
? ? ? Takan kowa Pa bebiba tsakanin Aynah da Adda Asmah data zube ?asa kamar wadda ma ta suma. Yakai ga Wansa dake jujjuya kansa cikin tafukan hannunsa alamar akwai abunda ke faruwa da shi. A dai-dai nan su Anne ma suka iso, suma duk kan Ramadhan Win sukayi hankalinsu tashe. Sai kawai sukaji ya fasa wata gigitacciyar ?ara da duk wanda ke a gidan nan ?arya yake yace bai jita ba.
? ? Innalillahi kawai suke ta ambato, Pa ya riko Ramadhan dake shirin kaiwa ?asa ya ringumesa a jikinsa. Rawa sosai jikinsa keyi kamar mazari. Hakan yasa Bappi ma tallafawa suka ri?osa.
? ? ? ?  Basheer kafin attention Win kowa ya dawo nan Win mu fita da shi .
? ?? Shawarar Bappi Pa yabi, suka kama Ramadhan da har yanzu yake faman jujjuya kai sukai waje da shi, fitarsu kamar ?yaftawar ido jama'ar gidan suka fara tururuwar shigowa falon a gurguje. Su kum ganin Adda Asmah kwance duk sai sukai kanta. Da wannan damar Anne da su Yafendo suka zame jikinsu suka bar falon.

? ? ? ?? &&
? ?  Ya ALLAHU miya faru? Suma yay? .
Cewar Anne dake shigowa falon Bappi idonta akan Ramadhan da suka shimfiWar a ?asan carpet Pa na kokarin shafa masa ruwa. Kai kawai Bappi dake zaune kan Ramadhan Win a cinyarsa ya Waga mata. Wani nannauyan numfashi Ramadhan ya ja a fisge sai kuma ya sake ri?e kansa zai fasa ?ara Bappi ya rufe masa bakki.
? ? ?  Tabbas akwai matsala, inaga akwai lamarin azzaluman aljanun sihiri tare da shi . Cewar Yafendo tana kuka. Da sauri Anne ta fita a Wakin tana faWin bara ta Wakko alkur'ani. Bappi na kiranta tazo ta Wakko na Wakinsa bama taji ba harta fice. Zaune ta iske Raudha na karatun alkur'ani da alama sallar shafa'i da wutiri ta idar. Ai tama manta da batun bedrest da Raudha keyi ta kamo hanuntan.?
? ? ? ?  Ameenatu taso ga inda ake bu?atar karatun nan naki can.
? ? Hankali tashe Raudha ta dakata, ganin Anne a firgice yasa batabi ba'asi ba ta mike kawi ta bita. Sanye take cikin dogon hijjab fari har ?asa. Dan haka baka iya ganin komai nata sai fuska da tafukan hannu.........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

*_Typing=???_*







*_Episode. 61-62_*


...........Wani irin tsargawa kanta yay ganin Ramadhan shimfiWe a ?asa Bappi ya toshe masa baki, ga Pa a kansa yana karatun suratul baqara. Tuni jikinta ya fara rawa. Ta matsa da sasaarfa takai duke gabansa cikin rufewar idon manta waWanda suke a falon.  Ya ALLAHU na shiga uku ni Raudha Ya Ramadhan mike faruwa da kai haka? .
? ? ? ??  Kinga Ameenatu yi hakuri baya cikin hayyacinsa yi masa karatun kawai .
? ? Ai Bappi baima kai karshe ba ta fara karatun itama cikin suratul baqaran. Wata muguwar zabura ya kara yunkurowa zaiyi saboda masu karatun sun zama biyu, ga zazza?ar murya da ALLAH ya azurta Raudha da ita inhar tana karatu komai taurin zuciyarka saika nutsu a saurare. Tun sunayi yana fisge-fisge har ya fara lafawa a hankali.  Idan ma mu an koremu ai akwai wanda suke tare da shi tun yana yaro .
? ? ?Bakin Ramadhan Win ya faWa a kausashe, amma a tabbaci bashi bane sai kuma ya fara sakin tari mai ?arfi. Raudha da Pa basu dakataba suka cigaba da karatunsu sudai. Yayinda Anne ke duke gabansa tana rike da kansa ita da Bappi. Tsahon mintuna talatin suka sake kwashewa suna karatun kafin jikinsa yayi la?was. Duk da hakan Raudha bata dakata ba har sai da takai karshen suratul baqara lokacin agogo ke nuna karfe Waya da wasu mintuna na dare.

? ? ? Ta matu?ar birgesu, sun sake jin kaunarta mai tsanani da taya gudanjininsu murnar samunta matsayin mata uwar ?a?ansa. Bayan ta rufe da addu'a suka shiga sanya mata albarka. Ita dai kanta a ?asa tana sharar hawaye. babban burinta tasan miya kawo mijinta gidan a wannan halin? Yama akai yazo? Miya faru da shi?. WaWan nan sune jerarrun tambayoyin dake mata yawo bisa kai. Sai dai ta kasa furtasu ga kowa.
? ? ?? Anne da tasan lokacin barcin Raudhan ya gota cikin sanyin murya tace,  Ameenatu kije ki kwanta kinga kema fama kike da jikinki. Tunda Alhmdllhi da alama komai ya dai-daita barci ne ya Waukesa. Kamar Raudha zatace a'a sai kuma tay yunkurin mikewa domin bin umarnin Anne. Caraf taji an ru?o mata hannu, bama ita kaWai ba kowa a Wakin sai da ya kalli hanun Ramadhan Win, kafin ya firta.  Ameenatu ruwa! Bani ruwa na sha inajin ?ishi .
? ? ? A hankali yake maganar amma hakan bai hanasu jinsa ba. Raudha duk kunya ta isheta. Amma saita daure ta dauka goran ruwan dake kusa da Anne, a sanyaye tace,  Ga ruwan to buWe idonka .
? ? ? Bakinsa kawai ya buWe mata yana Wan girgiza kansa, kamar zata sake magana sai kuma Bappi ya dakatar da ita ta hanyar Wago kan Ramadhan Win yanda zata iya zuba masa ruwan batare da ya cutar da shi ba. Duk da kunyar da takeji haka ta daure ta Wora masa gorar a baki. Sai ko gashi yana zu?arsa da yawa harya shanye. A hankali ta janye goran shi kuma ya Wan buWe idanunsa yana kallonta.  ALLAH yayi miki albarka . Ya faWa a hankali tare da maida idanunsa ya lumshe.
? ?? Kusan atare duk suka amsa da amin tare da sauke ajiyar zuciya. banda Raudha datai kasa da kanta ta amsa a kan laSSa. Bappi ne ya basu umarnin zuwa su kwanta, shi kuma zai kwana da Ramadhan Win sugani ko zuwa asuba zai dawo hayyacinsa su samu ya koma can government house kafin a farga. Dan sun tabbatar fitar Sadda kamar daya sabayice yayo yau Win ma.

? ?? Badan Raudha taso ba ta mike. Koda suka isa Waki Anne wanka ta sakatayi, ta bata tea tasha kamar yanda ta saba turketa a duk dare kafin ta sakata kwanciyar dole. Sai dai ta lumshe idanune kawai badan barcin ba. Amma ita kanta tasan idan tace zatai barci a irin wannan halin yaudarar kanta zatai kawai...

? ? ?? A Sangaren su gimbiya Su'adah kam kowa tunda baiga Ramadhan ba sai hankalinsa ya karkata akan Addah Asma'a da suka samu a kasa wanwar. Ruwa aka bata tasha, aka kuma dagata zuwa kujera sannan suka shiga mata sannu. Bayan numfashinta yaWan daidaita Gambiya Su'adah ta sallemsu su duka falon ya rage daga ita sai Adda Asmah da Aynah.
? ? ?  Adda inaga kuje gida zanzo da safe na sameku, dan zamanku yanzu anan akwai matsala zai iya fargar da jama'ar gidan wani abu. Su kuma ku barni dasu game da Ramadhan zanma tuf?ar hanci .
? ? ? Addah Asmah da ba fahimtar komai takeba a yanzu gudun kar gimbiya Su'adah ta Wagota ta jinjina mata kai ko maganin da suka kawo Win bata samu bata ba suka fice cikin taraddadin da ?aulani. Numfashi gimbiya Su'adah saukewa, kafin ta nufi sashen su Anne. Sai dai tana tu karowa taji sautin karatun Raudha da Pa. Wani irin kunci da duhu zuciyarta ta sake shiga najin tsantsar tsanar Raudha da batasan yaya akai tazo gidanba ya riketa. Tunanin ko dama tare da Ramadhan sukazo ya sata juyawa ta fasa shiga baki Waya ta koma sashenta tana haWiyar zuciyarta data cika kirjinta fam kamar zata fashe.

&_&&____________&&_&

? ? ? ? ? ? ? Da asubar fari Bappi ya fita raka Ramadhan government house, kamar yanda ya fita ta barauniyar hanya yanzun ma tanan yabi da taimakon odilan nashi da shi kaWai dama yasan da fitar. Tunda yaga bai dawo akan lokaci ba hankalinsa yake a tashe. Shi kansa yasan irin waWannan fitar da shugaban ?asar keyi akwai haWari a cikinta. Sai dai shi ko'a jikinsa. Ko'an nuna masa illar fitar Sadda kamar baya nuna damuwa ko hango wata matsala. Amma har cikin rai odilan Win nasa na tsoron randa wani zai farga a cikin gidan ko waje.

? ? ? ?? A taura house kam koda aka wayi gari babu wanda ya tada zancen. Musamman daga sashen Anne. Ita kanta gimbiya Su'adah tana son ma Pa magana tanajin tsoron a yanda ya tashi yau fuska kamar hadarin gabas. Amma har cikin rai tana bu?atar jin halin da yaronta ke ciki. Ta kira wayarsa amma ba'a Waga ba, ta rasa inda zata tsoma ranta ta huta har ba?i dai suka fara isowa irin su Safina da tawagar ?a?anta. Sai daga masarautar Bina kuma.
? ?? Zuwa Azhar gidan ya fara Waukar ba?i sosai. Hakan ne ya tilasta Gimbiya Su'adah fasa fita gidan Addah Asmah dan tun jiya da suka bar gidan bataji daga garesu ba. Ta kira duk wayoyinsu a kashe. Ta aika Muneera ta dawo ta sanar mata Aynah da Addah basa gida wai tun safe suka fita ba?i ma daketa isowa babu wanda ya samesu a gidan sai ma'aitan gidan keta saukesu. Wannan zance ya sake tada hankalin gimbiya Su'adah matu?a dan haka ta kira fulani da suke shirin tahowa da yamma ta sanar mata. Duk da fulani tasan komai sai ta Soye mata akan ta kwantar da hankalinta zata bincika. Amma tasan Addah Asmahn bazataje wani waje ba daban. A sanyaye tace to.
? ? ? Fulani ta sauke wayar tana taSe baki. Dan yanzu sun ?udiri aniyar daina faWa gimbiya Su'adah komai akan shirinsu. A ganinsu sakacintane ya lalata komai a daren jiya kokuma akwai abinda take son gujemawa. Itako fulani burinta da alwashinta sai ta nunama Anne ba itace kaWai keda iko da Ramadhan ba, yayinda Addah Asmah ke nuna itama shine burin nata. Sai dai acan kasan rai ba haka bane. Ba?ar hassadar ?ar uwartace kawai ke cinta akan ta fita komai na rayuwa. A ganinta mallakar Ramadhan matsayin mijin ?arta, zaisa abinda Gimbiya Su'adah ke takama da tin?aho da shi ya dawo tafin hanunta ?ar?ashin ikonta.
? ? ? ? Faruwar komai a jiya yasa Aynah kwana kuka akan bazata iya ha?uri da Ramadhan ba a yanzu. Ita duk ma yanda za'ai ayi ?o?arin gyara matsalar nan da suka tabbatar komai ya watse. Wannan shine dalilinsu na tafiya gidan boka bayan tun dare sun kirashi yanata faWa akan abinda tunkan su sanar masa yace musu ya sani tunda aljanin daya turama Ramadhan yaci ubansa hanun Raudha da Pa da ayar ALLAH. Tun tafiyar da sukai da asubahin nan suna can har yanzu anata sake tsumo Aynah da shaiWanci kala-kala akan Ramadhan kawai....

To bara muga wazaiyi winning anan kuma=ض???.

*_____________________________*

? ? ? ? ? ? ? ?arfe biyar na yamma dai-dai tawagar shugaban ?asa Ramadhan ta iso Taura house bisa rakkiyar jami'an tsaro da wasu na jikinsa. Kamar wancan hutun tako ina anguwar ta zama ?ar?ashin mulkin mallakar jami'an tsaro ne. Sau?in ma dama can anguwar manyace bawai hayaniya ko yawan shigi da fici ake samu ba. Sai dai abin ya shafi masu tururuwar zuwa biki. Dan duk waWanda suka iso yau dasunci karo da jami'an tsaron nan sai tsoro ya kamasu duk da sunsan yanzu Taura house yana da wani sabon girma bayan wanda kowa yasan gidan da shi.
? ?? Babu wanda yaga Ramadhan, domin motar da yake ciki har jikin ?ofar falon Bappi ta baya aka kaita, yana fita kuma ya shige ciki abinsa.

? ? ? Raudha na bedroom Win Anne kwance ta gama ?wallar shan kunu da Annen ta tsareta tayi Bilkisu ta shigo Wakin da sallama. Wayar ta dake hanunta tana game ta ajiye, dan dama game Win kawai takeyi amma hankalinta naga mijinta da tunanin miyake ciki yanzun? Yana ina? Jikinsa da sau?i ko babu?.
? ? ? ?  Sai a daina mana shagwaSa ga boss nan ya iso . Bilkisu daba sanin abinda ya faru da Ramadhan Win tai jiya ba ta faWa tana dariya bayan takai zaune kusa da Raudha. Murmushi kawai Raudha tayi da faWin,  Kai aunty ni shagwaSar mi nayi? .
? ? ?  Ai ba abun jayayya bane bara na lissafa miki yanzu kuwa Waya bayan Waya ta Brothe......
? ?? Ta kasa karasawa saboda wanda ya shigo Wakin. Da farko tsoro taji sosai ita kanta Bilkisun, sai dai yanda taga yanayinsa kamar a sanyaye ya sata Wan sassautawa ta gaisheshi zata mike. Sai dai Raudha tai saurin ri?o hanunta idanunta na cika da ?walla. Sosai yanzu tsoronsa takeji, tsoro mai tsanani dan ita kaWai tasan azabar da taci

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login