Showing 138001 words to 141000 words out of 202381 words

Chapter 47 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3258

tuni dama
ta yanke kiran, sai dai hakan bai hanashi ganin da
Fatima tai wayar ba.  Ai bansan kina bukatar ?an
uku ba Ustazah da tuni na ajiye ?awancenmu
gefe na baki ajiyarsu .
Innalillahi ina ?asa Raudha ta shige ta huta. Ya
sake kanainaiyeta jikinsa da kai hannun kan Waurin towel Winta zai kamar zai kwance. Da wani irin zafin nama ta wul?ito ta rungumesa jikinta na ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? rawa sai ambaton  Innalillahi... take har ?arshe. Shiko mizaiyi inba dariya ba. Sai dai yay dauriyar gimtsewa abinsa ya sake kama towel Win data ?an?anme cikin hannu ta gaba Waya.  Dan ALLAH ka rufamin asiri karka cire Ya Ramadhan. Inba
hakaba zan iya rasa numfashina .  Sai in baki nawa mu rayu tare ai .
Ya faWa cikin raWa da wata irin murya mai wahalar fassara ga Raudha.
Raudha ta sake ?an?amesa saboda yanda zuciyarta ke masifar gudu cikin ?irjinta. Tunda suke bai taSa mata kalar abun nan ba. Iyakarsa taSa hanunta fuskarta ya dan sumbata ko laSSanta. Amma bai taSa gwada Wora hanunsa a wani sashe na jikinta ba sai yau. Dan kuwa a
bazata taji saukar hanunsa kan ?irjinta.  Na shiga uku .
 Baki shiga uku ba. Ai maganar kunya kuma ta kare insha ALLAH yau zamu neman ?an huWu............
End of book
Leave a comment
Post
Comments
switzee
Billy munata hamma
an hour ago
104835043420935222197
Dan Allah yau abamu da wuri
2 hours ago
104835043420935222197
Shiru munata baxa eyes muga anyi posting
2 hours ago
104835043420935222197
Slm barkanmu da tashi
2 hours ago
Load More
Contact Us
Arewa Books Publishers WhatsApp: 09031774742
Email: arewabookspublishers@gmail.com
Navigation Legal Social
Home Privacy Policy Facebook About Terms of Service Instagram FAQ's
48
Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.io



Menu
Dashboard
My Library
Create Story
Home
About us
FAQ's
Privacy Policy
Terms of service
Logout

BAKAR INUWA...!!
Chapter: 49

Share:





Report

BAKAR INUWA...!!
View: 8

Words: 3.3K



Chapter 49
49

.........Gaba Waya ya gama sabauta mata tunani da lafiyar jiki. Dan kuwa cak ya Wauketa a karon farko na tarihi, bai direta ko inaba sai saman gado. Bai damu da rawar da jikinta keyiba da ro?on da take masa ya zame towel Win da taketa faman ri?o kai kace igiyar neman tsira ce. Batama san ta daka tsalle ta ru?un?umesa ba. Atare suka faWa saman gadon.?

???? Haba hajjaju ki bini a hankali mana ai zanyi .

??Yay maganar yana danne dariya da ?yar. Itako kuka ta fashe masa da shi da sake ?an?amesa. Burinta bai wuce karya kallar mata jiki ba. Tausayi ta bashi dan yasan wannan wani sabon al'amarine daga gareta. Yajawo bargo da hanu ya lulluSesu yalwataccen murmushi shimfiWe a fuskarsa. Jin bil ha??i kukan take kuma ta?i barinsa yay ko motsi ya sashi lalubar bakinta ya manne nashi. Cikin salon tsantsar zalama da yanayin da yake ciki ya fara binta da salon da batasan zai iya aikatawa ba.

????A wannan lokacin tsabar firgici zamu iya cewa Asthma Win Raudha ma motsawa ta nemayi. Dan da gaske numfashin ta a take ya fara fita a rarrabe har tana sar?ewa. Bai barta ba sai da ya fahimci yana neman kama wani layin saSanin wanda yay niyyar bi kawai.?

???Shiru yay bayan barinta yana sauraren yanda hawayenta ke sauka a ?irjinsa har yana huda riga yana ratsasa. Yay tattausan murmushi hanunsa saman kanta da akai ma kitson da baisan anyi ba. Sai da numfashinsu ya gama dai-daita ya kai bakinsa kan kunenta yana magana cikin muryar da batasan ya mallaka ba.  Cutie! Yaufa babu fashi sai anje duniyar samo ?an huWun nan bazan iya Waga ?afa ba .

???Sake ?an?amesa tai jikinta na rawa dan harga ALLAH tsoro ma yake bata. Kalamansa sake firgita rayuwarta takeyi. Shine na farko daya taSa mata abinda wani namiji a duniya bai taSa mata ba. Shine na farko daya taSa Wora hanunsa akan abinda wani mahaluki bai taSa taSawa ba. Shine na farko daya ganta a yanda wani bai taSa gani ba sai yau, yau Win ma yanzun nan duk da bata da tabbacin ya kalleta Win...

???Ring Win da wayarsa tai a jikinsa ya sashi furzar da numfashi mai ?arfi. Sosai idanunsa suka canja launi hakama fuskarsa tayi ja abinka da fari. Yasan Maah! ce, ya kuma san abinda take bu?ata. Dan ta tabbatar masa tana son ganinsa daya dawo akan zancen aurensa da Aina'u. Da ?yar ya iya saita kansa yakai wayar kunensa bayan ya Waga. Da sauri Raudha dake du?un?une a jikinsa tai saurin barin jikjnsa ta dire saman gadon. Bai hanata ba harta sake du?un?unewa cikin bargon daya rufa musu. Murmushi yay ganin yanda ta yayesa ita kuma ta nannaWe a ciki kamar an nannaWe gawa a likafani. Sosai ya tashi zaune ko zai sake samu muryarsa ta saisaitu.

???? Kiyi ha?uri Maah zanzo ALLAH amma sai gobe idan ALLAH ya kaimu. Inaga ma anan zamu yi hutun nan na kwana huWu yanzu kaina na ciwo .

???Abinda ta faWa ya sashi sake marairaicewa kamar yana gabanta.  Please maah i promise you bazan saSa al?awari ba .

??? Okay thanks you dear Mammah I love you .

Wannan kalma ta Ramadhan ta bala'in faranta ran Gimbiya Su'adah. Sai taji gaba Waya fushin da takeyi da shi ya kwaranye a zuciyarta. Sai dai hakan baisa taji zata janye maganar auren Aina'u ba, tana akan bakanta duk da suna kan rikici da Pa ne akan hakan ma. Dan kuwa su Bappi sunce su babu ruwansu indai Ramadhan ya amince su masu son hakane ai.

????Mikewa yay yana kallon Raudha dake ?udundune fuskarsa da murmushi.  Irin wannan nannaWa haka Ustazah kamar wata shawarma?. Indai nine nayi nan ina jiran abinci da yunwa na dawo cikina kamar anmun sata .

??Ya ?are maganar da shafa cikin nasa daya Wan taso. Shi kansa ya fahimci ya ?ara nauyi, kwana biyun nan baya iya fita training, dole ya dawo kar azo yakai matsayin da ?ar rigimarsa zata kasa Waukarsa wata ran. Da wannan tunanin ya fice ya barta bayan ya gwada yayeta ta sake saka masa kuka.



?????Kallon-kallo Aina'u da Muneera kema juna ganin yanda Yayan nasu ya fito a Wakin Raudha fuska Wauke da ?ayataccen murmushi da sai dai su hanga yanama wani shi ko su Bappi. Wani irin zafine ya shiga ratsa zuciyar Aina da jin ?ara tsanar Raudha da duk wandama ke tare da ita. jitake zata iya kashe Raudha saboda Ramadhan a yanzu. Dan tun tana shakkar maganar auren nasu a yanzu abin ji take yana ?ara mata tasiri a rai da Wokin kasancewarta matarsa kodan suma susha romon mulki, dan tasan dai ta auresa yanzu tabbas itace zata zama first lady bawai waccan kazamar yarinyar da ko tsarkin kashi batajin ta gama ?warewar yi. Momynta (Adda Asmah) ta gama tabbatar mata indai Ramadhan ne sai ya sota fiye da uwarsa ma a duniya da su Anne, dan zata mallake mata zuciyarsa yanda bazai sake tunawa da kallon wata mace da daraja a duniya ba sai ita. Tabbas tahau ta zauna. Ta kuma yarda. Dan ita shaidace Abbansu a tafin hanun Mom nasu yake. Sai abinda tace yake yi.





(Hummm=ض???. ALLAH yasa sanda za'aima wasu hisabi muna aljannah a fadan MANZON ALLAH (S.A.W).



?&&&



???Da ?yar Raudha ta iya daurewa ranta ta tashi. Sai dai gaba Waya a tsorace take da komai ma. Yau gaba Waya Ramadhan ya rikita mata lissafi. Tama rasa wane kalar tunani zatai. Shiryawa tai cikin doguwar rigar abaya ba?a. Komai bata shafa ba sai khurah da turare. Sai dai ta wanko fuskarta saboda kukan datai. Cikin War-War da zuciyarta keyi ta fito domin sama masa abincin daya bu?ata. Cikin sa'a ALLAH ya taimaketa tai kiciSus da Bilkisu a kitchen Win sama. Dan ?amshin da taji da motsine ma yaja hankalinta tunda tasan bamai shiga inba itaba sai mama ladi dake gyarawa.

???Ido taWan waro kaWan na mamaki.  La aunty Bilkisu..

???Bilkisu dake murmushi tai saurin cewa  Kamar kice komai. Kawai naga Yaya a bazatane shiyyasa na rugo kitchen Win tunda ba salla zanyi ba. Mun shagala kwata-kwata bamu buWe television ba balle muga batun dawowarsa.

????Ajiyar zuciya Raudha ta sauke. Cikin danne abinda ke taso mata tace,  Wlhy nima nasha mamaki.

????ar dariya Bilkisu tai.  Uhm ya miki surprise na masoyane kawai .

???Kunya zancen Bilkisu ya bama Raudah, ta kauda kai kawai tana murmushi. Hannu ta saka suka karasa aikin da aready dama Bilkisun tana gab da kammalawa. Sai da suna haWa abincin a basket Bilkisu ke faWin.  Niko idonki kamar wadda tai kuka .

???Da sauri Raudha tace,  Abune ya faWamin a ido da?yar na samu ya fita bayan nata zuba masa ruwa .?

??Sannu Bilkisun ta mata dan har zuciya ta yarda. Raudha ta Wauka basket Win tana mata godiya da addu'ar ALLAH ya kaisu ran aurenta da yanzu haka ana shirin saka rana kusan su biyar.



?????Da ?yar ta iya kawo kanta ?ofar Wakin nasa. Ji take kamar bazata iyaba amma ta daure matu?a. knocking tayi kamar bataso. Tana shirin sake na biyu aka buWe ?ofar. Bata yarda ta kallesa ba, dan tasan dai shine Win. Shiko idonsa a kanta ?yam yana ?aremata kallo yanda abayar tai matu?ar mata ?yau. Matsawa yay ya bata hanya ta shige batare da yace komaiba. Sai da ta gittashi ta shiga ya maida ?ofar ya rufe. Saman kujerar daya tashi ya koma ya zauna tare da Waukar Tab.. Da ke a hanunsa kafin shigowarta. Ganin ya basar da ita ya sata daurewa tace,  Ga abincin .

??? Zuba

Ya faWa a ta?aice batare da yabar abinda yakeyi ba. So yake yay dauriyar fasa abinda yay niyyar yi a gareta amma zuciyarsa ta?i amsar lallashin sam. Bai kalleta ba harta zuba masa gasashen naman ragon daketa ?amshi, yaji haWi na musamman. Sai kunun madara da Bilkisu tayisa a nutse saboda sanin yanda yake ?aunarsa. Zata zuba abincin yay saurin dakatar da ita.  No bar nan kawai .

??Dakatawa tai ta maida kwanon ta rufe da tura table Win gabansa yanda zai samu nutsuwar ci. Sai da ya Sata wasu sakanni ya ajiye tab.. ?in, dai-dai da mi?ewar Raudha dake fatan samun hanyar guduwa dan yau bazata juri zama da shi a inuwa Waya ba. Caraf ya ri?o hanunta ya zaunar a gefensa.

??? Na sallameki ne? .

Jitai kamar ta fashe masa da kuka kawai, amma ta daure dan kar yaga kamar ta cika rashin wayo. Hankalinsa ya maida ga abincin zuciyarsa na tunanin ta yanda zai Sullo mata ta saki jikinta. Sai dai ya kai laumar nama baki yake faWin,  Uhhmm Bestie kinji wani gashi na musamman kamar a birnin sin. K karfa ki zata santi nake naji abunne har cikin kai .

????Murmushi ne ya suSucema Raudha. A hankali tace.  Uhhmm! .

?????? Ai bakiji Humm bama sai kinci . Ya Wago gareta da tsoka daya ciro jikin dogon tsinken da Bilkisu ta tsiro guda uku.  BuWe bakin kiji kar ayi babu ke .

???A kunyace tace,  ALLAH ni na ?oshi .

???Fuska ya Sata yana Wan hararta.  Keni bansan gulma buWe baki. Ni nasan tun kan ki kawo namannan kike addu'ar ALLAH yasa na sammiki .

????? Ya ALLAHU . Ta faWa da dasashshiyar muryarta dariya na suSuce mata.?Shima murmushin yake tare da sake kai mata naman bakinta. Dole ta buWe saboda cewarsa.  ALLAH sai na miki Wura. Kuma saina tauna yayi laushi na juye miki a baki dole ki haWiye .

???Fuska ta yamutse alamar ?yankyami. Ya dungure mata kai da faWin,  K yarinyarnanfa ?ar wula?ancice wani lokacin. Wai ?yan?yaminama kikeji? Koda yake hakafa kikaimin kwanaki ina mura. Har sha?a miki murar nai amma kika?i Wauka saboda Wan banzan ?arfin jininki .

???Yanzu kam kasa daurewa tai ta sanya dariya.  Kai Ya Ramadhan ko tausayi babu? .

??? K nifa kibar wani cemin Yaya niba Yayanki bane bamsan kalar dangi. Nasan dai akwai abota tsakaninmu sai kumaaaaa......

????Ya Wanja ?arshe yana kashe mata ido batare daya ?arasa ba. Ba shiri ta mi?e zaram amma yay saurin ri?eta ya maida.  Ustaza bansan fassara irin taku ta Ustazai fa. Kijira na karasa mana kafin ki kaini inda banje ba .

??Dole ta dawo ta zauna kamar ta Suya a kujerar dan kunya. Ya dungure mata kai yana kai nama bakinsa da taSe baki.  Gulmammiyar yarinya nafasan kema kin kamu. A yanzu nan duniya bayan Mommy da Abba babu wanda kike so Kamar Ramadhan...

??? Ni yaushe nace! .

Ta faWa cikin suSutar baki tana taSe fuska.?

??????? Yo sai kin faWa? Yanda kika kadandaneni ram Wazu ke daWi mijima ai ya isa shaida.

??? Innalillahi....

Ta faWa kamar zata fasa kuka dan kunya. Dariya ke cinsa yanda tai wuri-wuri da idanu na kunya. Ya danne da ?yar.  Oh kice baki son nawa mana kiga in gobe banje an Wauramin aure da ?ammata uku ba galla-galla .

?????Ji Raudha tai kamar ya kwaWa mata guduma a tsakkiyar zuciya. A take fara'ar fuskarta ta Sace Sat. Tai ?asa da kai zuciyarta na mata zafi da kalamansa.....

???Wani daWi ya baibaye Ramadhan kamar ya tashi ta taka rawa. Cikin shafa sumar dake zagaye da kumatunsa yace,  Oh su Ustazah ba kunya anga sumulmulin yaro Wan jikan Anne an ma?ale. Irin wannan kishi haka ?awata? To indai baki so nayo kishiyoyi yau kam dole naje farautar triple koda yake kefa huWu ma naji kina faWa saboda tsabar haWama keda ma ko Wan kiss Win nan na zamani sau Waya aka taSa mik.......

????Ai bata bari ya ?arasa ba ta daka tsalle ta guntse masa baki da hannayenta. Wayyo dariya kamar ta kashe Ramadhan. Yasan ya riga ya gama da ?ar darunsa yau. Sai dai wani farin ciki ke dawainiya da shi ganin kishinsa ?uru-?uru tattare da ita. Koba komai yaji daWi bashi kaWai ke wahalar banzaba akanta ashe. Jikinsa ya jawota ya rungume. Cikin raWa yace,  Na nayi shiru tashi kici abinci .

???? Kaci kayanka, ko kaje kuci da ?ammatan naka .

??? Wayyo Ramadhana anyi kasuwa. Uhm-uhm fa Bestie ALLAH karki tsaya kallon ruwa ?waWo ya miki ?afa. BABU SO MIYA KAWO KISHI? .

???Turesa ta shigayi da faWin,  Wama zaice yana sonka Win. Abotarma an fasa .

??????Nanma dariya kawai yakeyi yana sake ri?ota dan ya fahimci so take tai amfani da damar ta tsere. Ya jima da gane tanada wayo duk da ?arancin shekarunta. Matseta yay da ?yau duk yanda taso ya hanata damar dole ta nutsu saboda abinda ya raWa mata a kunne kamar ta nutse. tanaji tana gani ya tilasta mata cin nama da kunun wanda yay mata matu?ar daWi. Dama da ?ar sauran yunwarta ta rana. Bayan sun kammala ta tattara kwanika zata fita da su ya hanata. Acewarsa ta tayashi salla ya bata labarin faransa tunda ita bata tambaya ba. Ganin ya zama serious doleta ha?ura. Sai dai ta masa complain na rashin hijjab yace abu mai sau?i yana da shi ai....



?????Raudha dai dauriya kawai take amma tabbas a tsorace take. Bayan sun idar da salla ya dafa kanta yay addu'a kamar yanda musulinci ya tanada ya kuma dace ace tun randa aka kawota gidan hakan ta faru. sai dai lokacin gogan nata na bisa gajimaren haya?i hakan bata faru ba. Sosai Raudha tai mamakin yanda taji yana kwararo addu'oi. Sam batai zaton yanada ilimin addini kamar haka ba. Sai taji ya sake birgeta zuciyarta ta ?ara nauyi game da shi.

???Bayan sun idar ma ta bu?aci son zillewa ta gudu ya sake hanata. ?arshe ma kayan barci da batasan daga ina ya samosu ba ya bata wai ta saka. A matu?ar kunyace ta dubesa cikin marairaicewa amma ya nuna mata babu wani Waga ?afa yau anan zata kwana. Shi ya gaji da raba musu makwanci da takeyi. Daga karshe ya haWata da kunyar data sakata bin umarninsa dole.

???? Ustazah a haka za'a samo ?an huWun kina gabas ina yamma. Gara dai kiba marasa Wa kunya ki haifama Maah jikan da taketa fatan gani. Gashi ma kin ?udiri surprising Winta har ?an huWu kika shirya.

???? Kai Ya Ramadhan magana wai bata wucewa a gunka .

?? Oh ikon ALLAH na kulafa kin fara bin hanyar rainani yarinyarnan. Ni miye nawa tunda faWa kikai naji. Ai har Anne zanma albishir gobe .

???? Na shiga tara dan ALLAH ka taimakeni .

??? Hhhh taimako Wayane zaki samu sai kin saka kayan nan .

???Wannan kandagarki nasa ya sata shiga toilet ta canja. Sai dai ta jima tana duban kanta a mirror Win toilet Win ta kasa fitowa. Sai kallon kanta take cike da kunya da ganin ?yawun da tayi kamar ba itaba. Sai dai gaskiya bazata iya fita da rigarba gabans....

???Ma?alewa tunaninta yay jin an buWe ?ofar toilet Win. Tai mugun diriricewa ta ruWe. Tama rasa mizata jawo ta rufama jikinta. Ramadhan da kamar suman wucin gadi ya riska a bakin ?ofar yana jan numfashi da ?yar zuciyarsa na wani irin bugu da sauri-sauri. Da ?yar ya iya Waga ?afa ya ?araso gareta. Sai dai a zahiri yanda yake a nutse bazaka taSa fahimtar halin da yake a ciki ba. A bayanta ya tsaya idanunsa kafe akanta ta cikin mirror da suke fuskanta, sai dai ita ta du?ar da kai ta kuma kuWindine jikinta da towel Win data sami nasarar jawowa.

????Ta bayan nata ya zuro hannayensa duka biyu ya zare towel Win data rumtse a cikinsu. A wani irin tashin hankali taja numfashi a fisge da rumtse idanunta da ?arfi tana ayyanawa a ranta.  Shike nan tawa ta ?are ni Aminatu .

????Lallausan murmushi ya saki yana yaye towel Win a hankali saboda furicin zuci datai ya fito fili. idunsa kuma a kan cute face nata da hawaye ke silalowa a hankali. Tabbas matarsa ?ya?y?yawa ce, mai kuma ?yawun surar jiki abin bu?atar kowane irin namiji mai lafiya. Ya ja nannauyar ajiyar zuciya da kamo kafaWunta duka ya juyo da ita tana fuskantarsa. Rawa jikinta ya farayi dan ?afafunta bazasu iya ri?e nauyin gangar jikintaba a yau.

?????Tausayinta ya sake kamashi, sai kawai ya rungumota cikin jikinsa dan shi kansa ji yake jini na haura masa har saman ?wa?walwar kansa. A tare suka saki kakkaurar ajiyar zuciya, sai kawai ya Wauketa cak suka fice.

????Cikin gadonsa da kullum Raudha ke ?waWayin ganin an saki runmfar net dake jikinta ya nufa da ita. A hankali ya fara kai ?afarsa Waya ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login