Showing 18001 words to 21000 words out of 202381 words

Chapter 7 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3224

da zuri'arsa baki Waya. Katafaren gidane daya mallaki komai najin daWin duniya. ?angarorin da suka kasance daban-daban a cikinsa ke nuni da ba Alhaji Hameed bane kaWai ke rayuwa a cikinsa. Yana tare ne da dukkan zuri'arsa.
Kamar yanda anguwar ke ?awace da hasken lantarki, hakama cikin gidan yake tarwai da hasken da kake iya ganin shigi da fici na mutane ta kowanne sashe. Sai dai a kallo guda zaka fahimci masu yawan kaiwa da komowar ma'aikatan gidanne ba masu gidan ba ko ?a?an gidan.........
'

? ? ? ? ? ? ?

________________________

*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_Episode 8_*



............ Nikam dai nake ga kamar anzo gaSar daya kamata ace nasan minene damuwarka? .
? ?? Dattijuwar tsohuwa fara ?al ta faWa tana duban dattijon dake kishingiWe a gefenta yana buWe kwanikan data ajiye masa masu Wauke da tu?a??en tuwo dawa daketa tashin ?amshin kanwa. Duk da jin daWi dake tattare da yanayinsu hakan bai hana bayyanar tsufanta ba ?arara, sai dai jikinta nada ?warinsa musamman daya haWa da cikar kamala da nutsuwar dake tattare da ita. A fuska kawai zaka fahimci ita Win bamai yawan wasa bace sam. Sai dai hakan bai hana kwarjininta bayyana akan fuskar ba.
? ? ? Yanda ta tsatstsare sa da idanunta masu girma da haske duk da tsufan dake tattare da zagayen fatarsune ya saka Alhaji Hameed sakin murmushi yana tashi zaune sosai.
? ? ?  Nifa kibar hukuntani da idanun nan naki Jannatu, tunda ko kwanikan nan da kika ajiye shaidane banyi wani laifi ba .
? ?? Murmushi ta saki a karon farko tana girgiza kanta mai cike da furfurar gashi dake shan gyara. Ta gyara zamanta tana gyara kwanikan tuwon data zuba masa a gabansa.  Nima ba hukuntaka nakeba Dattijo. Kawai dai idaniyatace ta gaji matu?a da ganin yanda kullum tunaninka keyin nisa da ni. Tun randa kukai zama da shugaban ?asa na fahimci ka kasa sukuni. Daka zauna ko wani ya gusa a jikinka zakai nisa da duniyar mutane zuwa wata daban. Idan har ban shiga hurumin daba nawaba mizai hana na sani ko inada abin cewa dazai kawo mafita dattijo .
? ? ? ? Komai baiceba. Sai dai yayi murmushi mai sanyi da cigaba da cin abincinsa da yakeji a duk duniya babu abinda ya kaisa daWi da nutsuwa a garesa. Itama Win bata sake cewa koman ba, dan ta fahimci ma'ana da dalilin shirun nasa. Sai ma ta maida hankalinta ga television Win dake manne a ?ayataccen bangon falon nasu kawai.
? ??
? ? ? ?  Babu wanda ya shigo cikin yaran nan? .
? ? ? ? Alhaji Hameed ya faWa dai-dai yana ture kwanikan abincin nasa alamar ya kammala. Hakan kuma yayi dai-dai da juyowar matar tasa garesa tana gyaWa masa kanta.  Babu wanda ya shigo, kasan yau jajibirin salla, mafi yawansu suna can wajen gyaran jikin kwalliyar salla. Garama ja'irarnan Bilkisa data shigo Wazun da hantsi tacemin can zataje sallar juma'a wajen uwarta Asma'u .
? ? ?? Kansa kawai ya jinjina mata tare da Waukar ruwa yasha. Sai da ya ajiye kofin dayin hamdala ga UBANGIJI kafin ya gyara zamansa sosai da sake nutsuwa fiye da farko.
? ? ?  Jannatu tabbas akwai abinda ke damuna, sai dai na barsane a iya ni da tunanin zan samo mafita mai Sullewa kafin ki sani k da Basheer. Kamar yanda kikayi tunani damuwata nada ala?a da zuwa ofishin shugaban ?asa. yaja numfashi, batare da ya bata damar cewa wani abuba ya cigaba da faWin,  Ya bu?aci na fito takarar shugabancin ?asar NAYA saboda rikicin da aketa tafkawa akan wanda zasubama takarar a wannan jam'iyyar. Dan kusan mutane biyar ne suka nuna sha'awar hakan, sannan dukansu sun cancanta a fuskar gudunmawar da suka bama jam'iyya da shi Excellency Win. Kai kawon daketa wanzuwa ya sakashi ganin duk su huta shi ya Wora wanda yaga ya cancanci Worawa daga ayyukansa. Shine bai tunkari kowaba sai ni .
? ? ?? (Murmushi) ta saki murmushi mai faWi tana sake fuskantarsa.  UHMM!! That's a salient point Dattijo. Sai dai kai wace amsa ka bashi? .
? ? ??  Ban san dalilinki na jingina tatsuniyar tasa da muhimmiya ba. Sai dai na yarda dake wajen warware matsaloli cikin sau?i. Amsar dana basa Wayace wadda nasan kema zakiyi tunanin hakan, shine ba zanyiba, banga dalilin dazai sakani yin mulki a wannan shekarun nawa ba na tsufa. Kai ni bamma taSa sha'awar hakanba shima ya sani. Siyasar kanta ma sai da kukayi ya?i sosai kafin na shiga domin bada shawarwari badan tana cikin tsarina ba. Sai dai bijirewata baisa ya ?yaleniba. Ya kawo dalilai masu yawa da yake ganin Basheer ya cancanta....
? ? ? ?  Shima bai cancanta ba .
Ta katsesa tana kallonsa da murmushi yanzu ma.
? ?  Miyasa kikace haka Jannatu? . Ya tambaya cikin mamaki da taraddadi.? ? ? ? ??  Dalilai masu yawa dattijo. Sai dai ba kowa zai iya kallonsu a dalilan ba, amma nasan kaima zaka fahimci wasu a hakan .
? ??  A dalilin fahimtar wasunne ma yasa kai tsaye nace shima Win bazaiyiba Jannatu. Tayaya ma excellency ke tunanin zanbarma duniya Basheer alhalin shine kawai inuwar hutuna a yanzun. Shine kaWai Wan da muka haifa, a kuma wannan gaSar dukkan wani kaiwa da komowa na abinda ALLAH ya azurtamu da shi a hannunsa yake, hasalima bana tunanin yanada interest akan mulki shima .
? ? ? ?  Wannan gaskiyane dattijo. Naji daWi da tunaninmu yazo iri Waya. Duk da dai ni da kai akwai banbancin hange a tafiyar. Rashin cancantar Babangida ko kai a siyasa bashike nufin zamu?i amsar wannan damar ba da ALLAH ya matso da ita a tafin hannunmu, domin taimakon talakawa da ?asarmu ta NAYA.
? ? ??  Ban gane mikike nufi ba? Mizai amfanar damu a cikin amsa bayan munsan babu mai ri?ewa to? .
? ? ?  Akwai! .
 Akwai?! To wa kenan? .
? ? ?? *_RAMADHAN! _*
A take dukkan Murmushin da ke shimfiWe a saman fuskarsa ya Sace Sat. Wani abu mai kama da fushi da Waci ya bayyana. Kansa ya kauda gefe tamkar bazaice komai ba, dan ita kanta ma harta fidda rai da ga jin wani abun a bakinsa.


&&&__________&&&
? A lissafi yau kwankinsu biyar kenan cif da shigowa cikin birnin na Bingo, inda a cikin kwanaki biyar Win nan Asabe tasha matu?ar fama wajen neman yafiyar mahaifiyarta data turje cewar bazata ri?e su Raudha Win ba. A cewarta ita kaWai ta haifa, ita kaWaice dolenta da idan Dauda ya koro zata amsa. Amma ?a?ansa su shirya ta basu kuWin mota su koma gidan ubansu suma.
? ?? Hankalin Asabe yayi matu?ar tashi harma dasu Fatisa, dan haka suka dage wajen ro?o da taya Mommynsu magiyar ganin an barsu sun rayu a kusa da ita. Sai dai ga Raudha sam abin ba haka yakeba. Dan gaba Waya zubin kakar tasu da Wabi'unta basu mataba, domin tun ba'ai nisa ba ta auna ta Wora abubuwa da yawa na kakar tasu a mizani da ya cire mata sha'awar rayuwa anan Win. Duk lalacewa gara gidan mahaifinta, tunda dai acan babu mai takura maka akan tilas sai kabi wata hanya mara tushe.
Abinda ya ?ara tada hankalin Raudha da zama cikin ?an uwan mahaifiyar tata shine.... *Halayensu*, dan a kallo Waya idan kai musu da wahala ka Worasu a mizanin mutanen kirki kai tsaye. Kamar yanda kukaji tun a farkon labarin su Asabe su huWu ne a wajen hajiyar birni, Asabe kuma itace auta, sannan itace ta fara bijirewa wajen ganin tayi aure. Sai dai bayan auren nata yayarta da suke uba Waya wadda itace ta uku a gidan itama ta sake Sallewa tai aurenta a birnin Bina. Yayinda hajiyar birni ta cigaba da zama da sauran ?a?an nata biyu suna neman arzi?i ta kowacce irin hanya.
? ?? Sai dai kuma bayan shuWawar wasu shekaru da adadinsu bai wuce uku zuwa huWu ba itama babbar yayarsu tai aure anan cikin Loss Win.? Amma kuma sai aka samu matsala auren bai wani yi ?arko ba ya mutu sakamakon mijin data aura baisan haihuwa. Ta fito da ciki inda ta haifi ?an biyu, suka kuma cigaba da zama anan wajenta, dan duk bushewar zuciya irin na hajiyar birni bata amince ?a?anta suyi nesa da itaba. Duk inda zaka kaje da rana ka dawo ka kwana a gida. Koda babbar yayar su Asabe ta yaye yaran nata sai ta sake wani auren duk da hajiyar birni bata so. A wannan karon tayi auren ne a jihar Dokato, inda shima auren bai kai ko'ina ba ya ?are sakamakon jarababbiyar kishiya data samu. Nan ma ta fito da yaro, duk da shi sai da akai kicimilli kafin ubansa yabar mata akan tilas. Bayan fitowar tata kuma ?anwarta mai bi mata itama ta auri wani Wan siyasa mai faWa aji anan Loss (Aunty Hannah), sai dai a nan Bingo suka zauna.
? ?? Itakam ta zauna harda yarinyarta guda data haifa da shi, sai dai sheka guda kenan auren ya mutu ta dawo gida da zama itama, ta kuma faWa harkar siyasa dalilin sanin manyan mutane da tayi tun tana gidan tsohon mijinta ya taimakama nasarorinta ?warai da gaske. Dan a yanzu haka tana kusa sosai da matar shugaban kasa harma da shi shugaban kasa Win kansa, duk da dai bata fito da hakan a fili ga mutane saboda tsohon mijinta. A ta?aice dai a yanzu haka hajiyar birni duk tana tare ne da yaran nata da jikoki huWu a wannan gida. Sai kuma ?arta ta uku dake aure a Bina itama da yaranta uku. Sai Asabe mai yara huWu, kuma sune za'a kira kamar manya a jikokin na hajiyar birni duk da uwarsuce ?arama.
? ?? Bayan magiya da ro?o da aka dinga mata tare da yayun Asabe biyu da suka kasa zaman aure suma sai ta amince. Sai dai ta amince ne da sharaWin zasu tashi su nema na kansu dan bazata iya ciyar dasu har su huWu ba. Kai tsaye Asabe ta amince bisa shawarar yayun nata da suka kwaWaita mata wani abu daban ba wanda zuciyarta take ?yamata ba a yanzun.
? ? ? To ayanzu dai haka gasu a zaune bisa sharaWin neman nakan nasu, wanda a dalilinsa hajiyar birni tace su Raudha su shirya bayan salla zasu fara mata aiki a restaurant Winta. Dan zasu iya samun wasu ayyukan a dalilin zamansu wajen, tunda masu hannu da shuni ne ke dabdala akoda yaushe.
? ? ??
? ? ? ?? Kamar koda yaushe tunda suka zo garin yau ma ta buga uban tagumi bayan kammala aikin gidan da a yanzu ya zame musu tamkar wajibi ita da sauran ?an uwanta. Sai dai halinsu na rashin son moriya kesa duka aikin ya dawo kanta sai abinda Yasmin taWan iya tsakura a ciki ta rage mata. Duk da azumi ne haka take dagewa ta gyara komai tsaf, hakan ya saka gidan canjawa cikin ?an?anin lokaci, da'alama dama rashin zama a gyarashine ya sashi canja kamanni......
? ? ?  Raudha! .
?? Asabe ta kirayi sunanta da Wan ?arfi a karo na biyu. Firgigit ta juyo ta kalleta dan sam bataji na farko ba.
? ? ? Hannu Asabe ta shiga tafawa na taraddadi tana salati.  Oh ni Asabe Raudha wai mi kike son maida kanki ne? Duka shekarunki nawa da zaki jefa kanki cikin masifar tunane-tunane mike damunki? .
? ? ?  Mommy babu komai fa, kawai na zaunane naWan huta Yasmin ta fito wanka nima na shiga .
? ? ?  ?arya kike Raudha, ki faWamin gaskiyar abinda ke damunki tun kafin mu saSa.
? ? ? Ajiyar zuciya Raudha taja da Wan ?arfi tana haWiye ?wallar data cika mata ido. Cikin yun?urowar dukan damuwar dake akan ?irjinta ta fara magana.  Mommy so nake na koma islamiyya, kinga dai rayuwa bazata tafi da ?yau ba babu neman ilimi, tunda babu tabbacin samun cikar burin yin makarantar gaba da sakandire (secondary) inaga ya dace ace mun maida hankali akan na addinin matu?a, a ?alla dai mun mori wani yanki na arzi?in duniya dazai amfanar damu har a lahira. Amma idan na Sata miki rai a zancena kiyi ha?uri .
? ? ? ?? Sosai zuciyar Asabe ta karye da tausayin Wiyar tata. Ta sani duk cikin ?a?anta babu mai nutsuwar Raudha. Yarinyace mai hankali da sanin yakamata. Ya rinyace abar alfaharin kowaWanne irin iyaye. Sai dai yarinyace mai murWaWWen hali da wuyar sha'ani. Ba komai take kallo dai-dai da ra'ayin mutane ba, ta rasa inda ta kwaso wannan bauWaWWen halin nata da taurin zuciya. A ido zakai mata kallon mai sau?in kai, amma sam ba haka baneba, wanda ya nutsu ga fahimtar halin Raudha Winne kawai zai gane ra'ayinta yasha banban dana mutane.......
? ? ?  Mommy kiyi ha?uri..
Sassanyar muryarta ta katse tunanin Asabe. Guntun murmushi ta saki tana kaiwa zaune kusa da ita, tare da kai hannu ta kamo nata.  Karki damu indai islamiyya ce zan sakaku Raudha, sai dai ki sani bazai zama dai-dai da yanda kike zuwa ta gida ba har sau sama da uku. Saboda kinga nan zaku ringa zuwa wajen aiki, kinga dai yanda sauran ?an uwana ke tsaye bisa ?afafunsu, babu wanda ke zaune yana dogaro da Gwaggo. Kowa neman na kansa yake yi ta yanda nima bazai yuwu na zauna na zuba ido Gwaggo ta cigaba da Wawainiya damu ba .
? ? ? ? ??  Hakane Mommy, sai dai ina ro?on dan ALLAH komi zamuyi ya kasance bisa ?ya?y?yawar hanyar da bazamuyi dana sani ba watarana mu da ke. Bazan Soye mikiba Mommy wlhy sam rayuwar gidan nan batamin daWi, nafison hutawa....
? ? ? ? Harara Asabe ta dalla mata da ture hannayenta a cikin nata, rai Sace tace,  Uban hutawa kikafi so mara mutunci, Raudha bar ganin ina lallashinki wlhy zan Sata miki rai. Duk da buhun wula?anci da tozarci da ubanku yay min har kike iya kallon cikin idona kina faWamin ba?ya son nan kin fison Hutawa. To dan ALLAH ga hanya nan koma Hutawar mtsoww mara mutunci kawai .
? ? ? Hayaniyar Asabe ce ta fito da Hajiya Mama babbar yayar su Asaben da yau bata fita ko'ina ba tana gidan tana barci.
? ??  Asabe lafiya? Wa kikema ihu haka? .
? ??  Wannan mara mutuncin yarinyar Raudha mana.
? ? Ta faWa a hasale tana harar Raudhan datai ?asa da kanta hawaye na gangaro mata bisa kumatu. Cikin Sacin rai Asabe taima yayar tata bayani kamar ta rufe Raudha da duka dan taji zafin maganar datai sosai a ranta. Itama Hajiya Maman faWa tahau Raudhan da shi sosai har tana mata gorin ubansu bai iya komaiba sai bin mata kamar tsohon bunsuru da busa sigari. Ba Raudha kaWai ba, hatta su Fatisa wannan furuci na Hajiya Mama ya zafesu a rai matu?a. Ana tsaka da wannan kicimilli Wayar yayar Asaben da suke kira Aunty Hannah ta shigo gidan. Da alama fita tayi, dan sanye take da kaya na alfarma sai bula ?amshi take. Babu yanda za'ai mai kallo yace daga wannan gidan ta fito duk da shima gidan nada ?yau gwargwadon iko. Sai dai shigar tata tafi kama data hamsha?an mata da duniya ke kan ganiyar ?aunarsu da rungumarsu a jikinta. Ta ajiye key Win motar ta bisa centre table Win falon tana kaiwa zaune.
? ? ? ?  Nikam lafiya kuka rufe yarinya ?arama da ihu tamkar wasu kishiyoyinta? .
? ? ?? Sanin halinta na rashin son ganin ana takurama yara Hajiya mama tai saurin faWin,  Hannah bar wannan ba abar goyon baya baceba.... nan itama ta shiga zayyana mata abinda ya faru da Raudha ta faWa harya fusatasu.
? ? ?? SaSanin su ita murmushi tayi tana gyara zama saboda wani abu daya cuWanya tunaninta da zancen Raudha Win cikin ?an?anin lokaci, har takai ?wa?walwarta ta haska mata wani nasara a ?ananun da?i?u, dan yanzu haka daga government house take.
? ? ??  Raudha badai islamiyya kike so ba? To zakije islamiyya .
Ta faWa murmushinta na sake faWaWa tare da shafa kan Raudha a hankali. Su Asabe na buWe baki da nufin yin magana ta girgiza musu kanta tana mi?ewa. Dukansu binta sukai da kallon mamaki harta shige cikin Wakin barcinta. Bawai amsa bu?atar Raudha Win bane abin mamaki

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login