Showing 186001 words to 189000 words out of 202381 words

Chapter 63 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3235

mutane da ?ara darajarsa a idanusu. Lokacin da aka bu?aci cewar first lady.
? ? ?? Wata hamsha?iyar mace ta mi?ewa da takarda a hanunta ta tabbatar musu ga sa?on first lady ita? wakiliyarta zata isar bisa umarnin shugaban ?asa amma matsayin miji ba shugaba ba basai tace wani abuba.
? ? ? Hakan ya bama wasu mamaki, ya birge wasu. Wasu kuwa sun gumtsi gulma da sauya zancen a muhali na daban. Oho hakan bai damu Ramadhan ba, shidai burinsa tsare mutuncin iyalinsa da kuma kishinta da yakeyi. Bayanan da aka gudanar matsayin na first lady ma sun kayatar kuma sun birge mutane daban-daban. Daga haka taro ya cigaba da guna. Anci ansha anyi hani'an first lady da shugaban kasa babu wanda yasha ko ruwa a wajen.
? ? ?? Sai da ana gab da tashi a taron ne Raudha ta hango Abbanta tare da Alhaji Hameed Taura cikin shiga ta kamala tamkar bashi ba, dan kayan daya saka sun masa ?yau matu?a duk da jikin ya nuna ba'a saba sakawa ba. Taji daWin yanda ya kame kansa a wajen har aka tashi lafiya.
? ??
? ?? Duk yanda Raudha ke Soyen cikinta a hijjab hakan bai hana wasu ganewaba, tuni kuma yan jarida suka hau yaWa cewar shugaban ?asa gab yake da zama angon karni kuma Baba dan firt lady na Wauke da ciki. A fanin ?an adawa kuma sun gama baza zance first Lady dai turancine bata iyaba shiyyasa Ramadhan ya hanata magana a wajen aka samo kwararriya aka fake da kishi.
? ?? Maganar tayi nisa sosai, sai dai cikin Raudha yaso danneta tare da manyan ayyukan da aka zano shugaban ?asa Ramadhan ya shinfiWa a shekara guda kacal.
? ? ? A Sangare. su Alhaji Yaro glass sunyi zaman meeting akan cikin nan, inda kai tsaye suka ?alubalanci Aunty Hannah data Soye musu hakan. Ta nuna batasan Raudha nada ciki ba itama, amma hakan bashike nuna batai murnaba. Dan ita tanada manufa akan cikin koba komai zasu kasance da wani kaso na dukiyar Taura family musamman idan aka dace Raudha ta haifo namiji.
? ? Wannan magana tata ta ban?anta ran su Alhaji Yaro glass, harya faraji a ransa Aunty Hannah bazatai dogon zangoba zai kawar da ita. Dan ya tabbatar shi Winma zata iya yin kalar tunanin da take furtawa akan dukiyar Taura family akansa kenan. Duk da kuwa Samha ce kawai a tsakaninsu har yanzun.
? ?? To komadai miye, mudai ?an kallone ai.>?#?

Kwanaki biyu da yin wannan biki na cikar masu mulki shekara Waya akan madafun iko Malam Dauda ya koma hutawa da shatara ta arzi?i. Dan kuwa kujerar makka har uku, tare da kuWi masu yawa da galleliyar mota da al?awarin buWe masa manyan shaguna a hutawa da kuWi zasu dinga shigo masa akoda yaushe. Wannan farin ciki ya sashi danne son Asabe daya san har Abada bazai iya dainawaba.
? ? ? ? A randa M. Dauda yabar Bingo a ranar hoton wani video ya karaWe yanar gizo da duk mai wayar da take iya buWe data zai gani. Video ne daya kasance na Aynah a cikin club ana aikata masha'a da ita. Sai kuma wani shima a cikin Waki kusan su biyar duk mata. Abinda zai baka mamaki na club Win babu face mask kamar yanda Ramadhan ya sani.
? ? ? Aminu ya saki wannan video ne bayan ya saka dukan abokansa sunyi amfani da Aynah a wannan dare wasuma harta baya (Wa'iyazubillah=?-?) yayi hakane a dalilin kawo mata ?ammatansa da yay gidan ta nuna itafa ta gaji ya sallameta hakanan kokuma ta tona masa asiri ga iyayensa da yake yaudarar nuna musu shi Win mutumin kirkine. Shiko ya tabbatar mata kafin tayi hakan shi zai fara tona nata a sirin wa duniya sai yaga nata da nashi wannene zaifi gawurta da kayatarwa. Tayi kuka ta ro?esa iyakar ro?o amma yay kunnen uwar shegu da ita sai da ya saki.
? ? ? A lokacin da wannan video ya riski su Addah Asmah data haukata kanta a neman asirin hallaka Ramadhan da wul?anta rayuwarsa data Gimbiya Su'adah har ?asar China ta yanke jiki ta faWi. Kwannta biyu kenan da dawowarta NAYA, wata kawarta ta rakata China wajen wani gagarumin masanin tsafi. Sun dawo zuciyarta cike da jin Wunbin nasara saboda abinda matsafin ya haWo musu, ta tabbatar idan har tai amfani da su Gimbiya Su'adah da zuri'arta sun zama labari kenan. Sai gashi a yau da take shirin zuwa Taura house da fuskar yaudarar ro?on gafarar gimbiya Su'adah danta aiwatar da aikinta wannan mummunan labari ya? baje ?asar NAYA dama duniya tunda abune na media ako ina zaka iya ganinsa.
? ?? A firgice ma'aikatan gidan nasu da kanwar Aynah suka rufu a kanta sai dai babu alamar numfashi tattare da ita. Dole Zulfah tai kiran asibitin da suke ganin likita dan ta nema no na daddyn su ma bata samuba kasancewar shi bayama kasar.
? ? ?

? ? ? ? ? Hatta da gimbiya Su'adah da ayanzu babu wanda ta tsana a duniya sama da ?ar uwar tata abin ya firgitata, balle kuma Fulani da itama ta yanke jiki ta faWi ?asa a sume dalilin tanada hawan jini.
? ?? Raudha ma ta gani kafin Ramadhan, amma ta kasa nuna masa sai zama datai taita kuka dan abun ya Waga hankalinta. Musulma Wiyar muslmai gaba da baya itace a wannan halin duniya ke gani babu ko kunyar mahaliccinmu. Kaicon wata wayewar, kaicon wata dukiyar, kaicon wata damar dan da wata BA?AR INUWA ce da ita gara rana ma.
? ? ? Koda Ramadhan Win shima ya gani baiji abin saboba tunda a gabansa aka aikata, sai dai abinda ya bashi mamaki fitar videon bayan shekaru. Hakan na nufin dan kinyi barna ko kayi ka binneta da tunanin ta wuce mutane bazasu ganiba watarana UBANGIJI idan yaso sai ya tonota ta hanyar da kai bakai tunani ko tsammani ba. Sannan ya jiraka a madakata kazo ya hukuntaka dai-dai da laifinka dan shi bai kasance azzalumin sarki ba...........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [15/07, 19:39] +234 903 045 4409: *_Typing=???_*







*_Episode 74_*


..........FaWuwar Addah Asmah ta jawo mata shanyewar Sarin jiki, yayinda lokacin da Aminu ya kawo Aynah har gida da takardar saki uku bayan dukan daya lakaWa mata ya sake ruWar da jikin na Adda Asmah har sai da takai Zulfah ta kira gimbiya Su'adah tana kuka akan tazo ta taimakesu Mom Winsu zata mutu.
? ?? Jini ba wasa bane, dan duk yanda gimbiya Su'adah taso ignoring al'amari ya gagara gareta, har hawaye tayi itama ganin video na Aynah hawan jininta ya nema tashi. Tanda halayen banza ta wani fanin, amma tanada zuciya mai ?yau kuma. Dama can zugar Addah Asmah Win ce da fulani ke sake kangarar da ita wani lokacin. Haka ta shirya Safina na ro?onta kartaje dan ALLAH Mardiyya tace danmi? Ita rayuwa ai ba'a maida sharri da sharri. Koba komai ai ALLAH ya nunama Adda Asmah ita ba komai bace ba, sannan duk makircinta a kar?ashin hukuncin ?addara da jarabawa yake. Idan Maah taje gareta a yanzu Ai sake tabbatar mata zakaran da ALLAH ya nufa da cara ko ana muzuru ana shaho sai yayi ne. Sannan babu hanun daya isa canja ?addarar ALLAH sai dai kai wahalarka ka ?are a wahale wanda kakeyi dominsa yana ?ara zama sama da kai.
? ?? Da wannan zantuka na Mardiyya suka Wunguma gidan Addah Asmah, inda suka isketa ita kwance Aynah kwance cikin jini na dukan da taci hanun Aminu. Da taimakonsu aka wuce da su asibiti, a kuma daren mai-martaba da fulani suka iso suma. Sunji daWin ganin Su'adah da yaranta a wajen, suka shiga sanya musu albarka. A daren shima Daddyn Aynah ya iso, bai kumayi zaman Sata lokaci ba akai shirin fita da su waje dan jikunan nasu su duka yayi tsamari sosai.
? ? ? Da Fulani suka tafi, gimbiya Su'adah tai kememe tace babu inda zataje hakama ?a?anta. Babu wanda yaga laifinta anan, dan ansan an cutar da ita...

___________________________

? ? ? ?? Wannan hatsaniya na cigaba da yaWuwa cikin Raudha na ?ara girma. Komai nata ya canja, idan kaganta sai kace ba ita bace. Auren su Fatisa hanata zuwa hutawa Ramadhan yayi, iyakarta nan Bingo sabon gidan Mummynsu da yake anan akai yinin biki kamar yanda Alhaji Sageer Dogarai ya ro?a. Anyi yinin biki laraba Raudah ma a kwance ta yini da zazzaSi, amma dan jaraba tana a gidan Soye. Da dare Alhaji Sageer Dogarai da kansa ya maidata government house duk da kuwa anzo daukarta, kuma dama tana tare da guards nata. Ba kowa yasan Raudha na gidan ba ?an biki, sai da zata wuce gida. Aiko abin ya bama kowa mamaki kodan yanda Aunty Hannah tazo ita tana baza mulki kaikace itace matar shugaban ?asar ma. Washe gari Alhamis ?an biki suka Wunguma Hutawa, inda akai musu tarba ta mutunci dan yanzu M. Dauda Alhmdllhi, duk da dai ginin shagunansa ko muce super market bai gama kammaluwa ba har yanzun. Amm kuWaWen daya samu ba ?aramin barje guminsa yake ba. Kujerar makka kuwa ya rike sirrin a ransa shi da Inna da Baba Nafi zasu.
? ? ? Ranar Juma'a aka daura auren su Fatisa da mazajensu. Auren daya bada mamaki kasancewar shugaban ?asa Ramadhan ya halarta tare da wasu gwamnoni da ministers. Hakama Alhaji Hameed Taura da Alhaji Basheer Hameed Taura. Ga Alhaji Sageer Dogarai da tasa tawagar dan a cewarsa su Fatisa shima ?a?ansa ne. Saboda Asabe ta ri?e masa nasa da amana, duk da kalubalen data Wan fuskanta ga yaran a farkon auren, sai dai halin kirki data dinga nuna musu da nuna rashin damuwa da abinda suke matan ita da Yasmin sai suma suka risina suka bata ha?uri ta haWa ta rungume ta zame musu uwa.

? ?? Sam Raudha bata san Ramadhan zaije Waurin auren ba sai gani tai alabarai da aka nuna dalilin zuwansa wajen. Jitai fushin da take da shi ya kwaranye. Dan tunda yace bazatajeba take haushi da shi, ta kama matsar kwalla Basma na lallaahinta. Koda ya dawo gidan bayan la'asar kasancewar a helicopter yaje ya dawo saita rungumesa tana kuka da jera masa tagwayen godiya.
? ?? Murmushi yay kawai ya kama hanunta suka shige Wakinsa. Ya zauna akan sofa tare da Woraya bisa cinyarsa duk da ?aton cikinta bai damu ba.
? ? ?? Sai da ya Wan sumbaci lips nata yake faWin,  Partner yanzu kin lalace wlhy, komai kuka komai fushi kamar ba Ustazah Wina mai ha?uri da juriya ba. Anya kuwa ranar shiga labour room ba akwai aiki gagarumi a gabana ba? .
? ? ? ?? Kwanciya tai jikinsa tana murmushi da hawaye.  ALLAH Noorullah dan baka san wahalar bane. Cikin nan ya isheni ji nake kamar na cire na huta .
? ?? Murmushi yayi mai kayatarwa, ya Waura hanunsa a saman cikin nata yana shafawa.  Kiyi ha?uri jarumata saura ?iris insha ALLAHU. Kedai kawai mu cigaba da addu'a ALLAH ya saukeki lafiya ok .
? ?? Kanta ta Waga masa da sumbatar kumatunsa. Kafin tace,  Shine ka tafi Hutawa Waurin aure koma ka sanar min .
? ? ??  Hhh haba ?awata, ina sanar miki rigima zaki sakamin da shagwaSa, ni banjeba ke bakije ba .
? ??  To amma tunda kasan zaka basai kaje dani ba da an Waura auren sai mu dawo tare .
? ? ? ? ?  Ke Win ce zaki yarda muje mu dawo a ?an?anin lokacin nan. Yi ha?uri ai dakin haihu insha ALLAH zakije ki kai musu baby su gani. Kimma san ya mukai da Anne? .
? ? ?  A'a .
Ta faWa tana girgiza masa kai.
? ? ?  Wai Taura house zaki koma da zama har ki haihu yaro yay ?wari. Cikin farin ciki ta mi?e zaune sosai a jikinsa.  Kai amma naji daWi ALLAH, koba ko....
? ? Baima bari ta ?arasa ba ya mangare mata kai yana hararta.  Oh kinmaji daWi kenan. To ai a take nace mata ban yardaba sai dai ita ta dawo nan .
? ?? Baki ta tura masa gaba.  ALLAH wannan bu?ulune kawai zakamin .
?? Dariya ya ?yal?yale da shi mai kayatarwa.  Naji gara hakan, nida aka shirya yima bu?ulun barina gaurofa. Muna nan tare ki haihu muyi rainon babynmu kamar yanda mukai na cikin .
? ? ??  Uhmm kaji wai mukayi, nadaiyi abina .
? ? Gira ya Wage sama, yana mai kai bakinsa saitin kunenta.  To amma wake ?arama babyn ?arfi bani ba .
? ? Kansa ta ture da sauri tana ?o?arin tashi ya hanata. Haka ya cigaba da tsokanarta yana kunnata tana masa shagwaSa. Daga ?arshe suka koma gado sannan sukai wanka tare kamar yanda suka sabarma kansu a yanzu musamman irin wannan wankan na lada.
? ? ? ? ?? Kamar koda yaushe langyare masa tai, dan ba karamin jigata take ba a duk sanda hakan ta faru, sai takai ya mata tausa da lallaSata tayi barci ake rabuwa lafiya. Yanzun ma bayan tayi barcin fita yay zuwa dinig yayi lunch dan yunwa yakeji sosai.

? ??

*____________________________*

? ? ? ??A kwana a tashi babu wuya wajen UBANGIJI. Raudha ta cigaba da rainon cikinta cikin kulawar ALLAH da Ramadhan, duk da nauyin Al'umma dake a kansa yana iyakar ?o?arinsa gareta itama. Ga gimbiya Su'adah kadaran kadahan tsakaninsu, ba gallazawa babu nuna damuwa. Dan ko Taura House taje zata gaisheta ta amsa ba kamar da ba sai dai iyakar gaisuwarce. Bazata kulataba bazata kuma hantareta ba. Hakama tsakaninta da Aunty Hannah, takan le?o gidan lokaci-lokaci su gaisa, wani lokacin da mutanenta ?an siyasa, wani lokacin ita kaWai sai guards nata. Sau uku tana zuwa gidan Mummynta Asabe. Hakama gidan su Bilkisu dake nan Bingo duk taje. Su Fatisa ne dai har yanzu bata le?aba saboda ba'anan Bingo suke ba.
? ? ? A haka cikinta ya shiga watan haihuwa raki da shagwaSa ya ?aru, dole kuma Aunty Zuhrah Wiyar Yafendo ta dawo nan government House da zama dan Anne dai ta?i hakan duk da kuwa Ramadhan jikane. Tunda watan ya shiga kwanakin haihuwa ta daina zuwa makaranta, sai ta dai su Basma suzo su mata bayanin abinda akayi. Randa takejinta da lafiya ta fahimta, saSanin hakan tace su barta karatunma baza'ayiba. Sukan mata dariya da tausayinta. Dan hatta uban gayyar idan ta birkice masa da rikici dariyarsa yake kwasa kafin ya koma lallashinta a shirya da ?yar.
? ? ? ? Tun dai ana saka ran haihuwar har kwanakin da aka bata a sibiti suka gota, koda Ramadhan ya nuna damuwarsa Dr Hauwa tace karya damu ana samun irin hakan ai ba komai bane. Adai cigaba da mata addu'ar sauka lafiya ..........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login