Showing 69001 words to 72000 words out of 202381 words

Chapter 24 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3257

sai gsky>?-?>??

Mg's skincare

_________________________


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742






_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.








*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

[17/06, 09:26] +234 903 114 6414: *_Typing=???_*






*_Typing=???_*







*_Episode 27_*


*_BA?AR INUWA=?I?
https://arewabooks.com/chapter?id=62aa07dd3992cc4a44aaa7a4

________________________


Assalamualaikum lovely brothers and sisters. Please support our YouTube channel *sudais kura* for Allah sake our channel is all about Qur'an recitation and other Islamic studies =?O? https://youtu.be/g6BGEBv-X8Y

________________________


...........*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? Barci sosai tayi har taji babu daWi. A kowanne motainta Tambaya kan le?a ta tabbatar tana lafiya. Bata farkaba sai bayan la'asar. Taji daWin jikinta sosai dan magunguna masu kyau Dr Farhat ta bata. Wanka ta farayi mama tambaya ta gyara mata Wakin tunda dama aikinta ne. Bata tambayeta wacece ita ba tunda tasan a irin wannan gidan dama dole a samu ma'aikata. Bayan ta gasa jikinta da ?yau ya sake warwarewa tayo alwala ta fito. ?akin ya sake komawa tsaf sai ?amshi yake. Batabi takan komai ba ta gabatar da sallolin dake a kanta sannan ta mi?e ta buWe akwatinan da aka zube matan. Cikin sa'a ta samu Winkakkun kaya kala kusan biyar da sai daga baya aka amso a wajen tela dan bai kammala mata na fitar biki ba da a aka kai wancan ranar. Riga ne da skirt na atanfa less Onion color. Sai ratsin milk kaWan a jiki da stones da aka kawata Winkin da shi. Kayan sun mata ?yau da fiddo kalar fatarta musamman data Wan rame kwana biyun nan.
? ? ?? Duk wanda ya ganta yaga amarya kodan gyaran jikin da tasha na nagartattun kayan *AMARYAR KB GLOBAL ENTERPRISE 08067558902* da duk amaryar da akaima gyara da su dole tazama abar kallo. (Amare dama mata ?an ?walisa dake bu?atar kayan gyaran jiki na musamman, tun daga kan ?amshi na turarurrukan gida dana jiki, har zuwa gyaran fata da kayan mata ingantattu ku garzayo ga *AMARYAR KB GLOBAL ENTERPRISE 08067558902* domin samun naku kuma. Masu iya magana kance siyen nagari maida kuWi gida=??=? ?>??), ga lallin ?afarta da hanunta raWam tamkar bazai fita ba.?Mama tambaya ce tazo ta sanar mata an shirya mata sabon abinci tunda breakfast ya huce, anma fiddashi tuni. Ta amsa cikin mutuntawa ga mama Tambaya dan koba komai zata iyama jika da ita.
? ?? Gaba Waya hankalinta a tashe yake, amma tanajin yunwa. Dan haka tai dauriyar fitowa falon saman inda mama tambaya ta saka kuku ya shirya abincin. Sosai mamaki ya cikata ganin table Win a cike, dan babu wani zancen ?auyencin gidan ko tsarin abubuwansu tattare da ita kasancewar an mata lectures na koma kafin ta shigo. hasalima ta shigo Win tun kafin a kawota matsayin matar gidan.  Mama wannan abinci duk suwaye zasu cisa haka? .
? ? ? Kan mama Tambaya dake tsaye a ?asa tai murmushi.  Ranki ya daWe ke da shugaban ?asa ne kawai, duk da bamu da tabbacin shigiwarsa gida a yanzun .
? ?? Mamaki da takaici ya kume Raudha a rai. dan kai tsaye ta danganta hakan da almazarancine kawai. Talakawa nawane suke wahala babu ko ruwan kunu da zasu sha a yau, amma an shirya abinci fin kala huWu a dining Win gidan shugaban ?asa wai dan shi kawai da matarsa. Tabbas ta sake yarda mulki BA?AR INUWA ne kawai. Dan hakkin mutane kawai aka barka da shi ka shiga uku. Ta rumtse idanu da haWiye Sacin ranta, cikin saisaita murya tace,  Mama yayi yawa ai, ya kamata a dinga dafa iya wanda za'a iya ci kawai ya wadatar. Dan ALLAH daga yanzu a dingayin dai-dai misali. Idan kuma ansan ma shugaban ?asa bazai dawo yaci ba adaina girkawa da shi har sai idan shine ya bukaci hakan .
? ? ??  Amma ranki ya daWe haka tsarin yake tun a wancan shugaban kasar mai sauka dana sani nidai.
? ? ??  To mama inaso a canja yanzu danni dai bana bu?ata sam .
? ? ?  Insha ALLAHU za'a gyara ranki ya daWe, dan dama dai tun Wazun duk ma'aikatan gidan nan suka gama taruwa domin gabatar da kansu gareki .
? ? ? Duk da gaban Raudha sai da ya tsinke ya faWi dan fargaba tausayin kanta sai ta dake tace,  Ba damuwa sai a sanar musu na tashi to .
? ??  An gama ranki ya daWe. A fito lafiya .
? ? ? ? ? ? Kai kawai Raudha ta iya Waga mata, dan babu abinda ?irjinta keyi sai luguden daka. Ita Raudha, Wiyar Mal. ?an-azumi da Asabe na Hutawa ce a wannan ajin na ?addara. Itace akema wannan girmamawar duk da ?arancin shekarunta. Itace matar shugaban ?asa wadda kowa zai iya kira da first lady a ?asar NAYA da ?etare a yanzun. Itace matar shugaban ?asa *_Ramadhan B. Hameed Taura_*. ?an ?walisar gayen nan maiji da giyar kuWi da lokaci, ?ya?y?yawa mai girman kai da jan aji wa manyan mata. Wannan wace irin ?addara ce haka mai kama da almara ko hikayoyin marubuta. Badan tayi imani babu mai iya ja da ikon ALLAH ba da tace kodai ta mutune ko barci take har yanzu komai nazo mata a mafarkine ba gaske ba. Wannan ?addara ta mata nauyi da yawa a zahirin rayuwa da baWini. Gaskiya mahaifiyar Ramadhan Win ta faWa ita ba kowan kowa bace, sannan Ramadhan yafi ?arfin yafi ?arfin kowa nata. Sayyadi Abubakar ma da bai kama ko ?afarsa ba iyayensa suka tabbatar da ya fita balle shugaban ?asa.
? ?? WaWan nan tunane-tunanen suka hanata sakin jiki taci abincin kirki har mama Tambaya ta sake dawowa ta isar mata da sa?on taruwar kowa. Tambayar mizai hana su shigo nan tayi. Cikin girmamawa mama Tambaya tace,  Ranki ya daWe basu da wannan hurumin sai mu huWu kawai.?Ni da Chief kuku da mai gyaran Wakin shugaban ?asa sai mai gyaran falon nan kuma.
? ? ? ?an jimm Raudha tayi tana dubanta, sai dai komai bataceba ta mi?e da Waukar milk gyalenta data fito dashi ta yafa har saman kanta sannan suka fito. Tana gaba mama Tambaya na take mata baya

&Falo ne babba da za'a iya kiransa mafi girma a duk falukan gidan. Komai na cikinsa kalar tutar ?asar NAYA ne. Ya ?awatu matu?a da kayan more rayuwa. Ma'aikatan da adadinsu zai kai kusan hamsin suka rissinar da kai domin girmamawa. Gareta suna mi?a gaisuwa. Duk da ba kabilarta bane su duka haka ta amsa musu cikin mituntawa dan babu wanda bai kere shekarunta ba a cikinsu.
? ? Shugaban ma'aikata na sashen nata ne ya fara gabatar da kansa, sai shugan kuku's da sauran kukus Win, sai Mama Tambaya da mai gyaran Wakin shugaban ?asa. Kafin sauran su cigaba Waya bayan Waya. Tun ma Raudha na fahimtarsu har da daina tunaninta ya tafi wani wajen da ban. Cikin nutsuwa ta Waga musu kai da fara faWin,
? ? ??  Masha ALLAH naji daWi, ina kuma fatan zaku ri?e amana dan nasan babu wani addini dake goyon bayan cin amana ko zalunci. Bazance karku cutar damu ba ko a haWa baki daku wajen cutar damu. Sai dai zance kuji tsoron ALLAH karku zaluncemu da son zukatanku ko biyewa ruWin kuWi. Idan kun kiyaye kuma ALLAH zai kiyayeku ya Waga darajarku zuwa wani matsayi da baku taSa zato ba. A duk lokacin da bawa ke tsoron rasa wani abu wani nacan ya samu yayi shi. Idan murna da farin cikin samu kake wani nacan shi kukan rasawa yayi. Sai musa a ranmu duk zamu iya zama Waya daga cikin wannan matsayin. Dan a duniya babu mai wahala sama da _mai bu?atar abu a lokacin da abun baizo ba. Da kuma mai ?in abu bayan ana tsaka da samuwar abun_. ALLAH yasa mu dace, ya bamu ikon sauke nuyin juna bisa bigiren tsoron ALLAH da cire son zukatanmu ko yanke hukunci akan umarnin zuciya .
? ? ? Sosai sunji daWin kalamnta, wasunsu da zamansu nada ala?a da kalamnta na son cutar dasu sai jikinsu ya fara sanyi. Gata dai ?aramar yarinya amma tanada cikar kamala da kwarjinin manya. Uwa uba iya sarrafa harshe cikin taka tsantsan da mutunta kowa. Wasu kuwa da yake zuciyar ta bushe ko'a jikinsu, a ganinsu ma ta cika iyayine da son nuna ita mai addini ce.
? ?? Sun shiga mata godiya bayan ta sallamesu. Daga haka ta koma ciki abinta. Zaman Waki ta cigaba dayi har ?arashen wannan yini babu shugaban ?asa babu alamarsa. Maganinta da tasha ya sata barci da wuri ma batare da ta damu da yanda wanda ya aurota ya banzatar da ita ba.

*_BAYAN KWANKI BIYU_*

? ?? ? ? Yau kwankin shugaban ?asa da amaryarsa biyu kenan a gidan gwamnati, sai dai tunda suka shigo gidan babu wanda yaga Wan uwansa. Dama Raudha bata saka a ka ba, sai dai duk sanda za'a nunasa a television takanji wani iri a ranta tamkar mai ganin laifinsa. A gefe kuma tana yaba iya tsara adonsa da kyawun haiba da ALLAH ya bashi. Shi mutum ne da ko yaya yasa sutura ko badan kwalliya ba saita nuna kanta a jikinsa, koda bamai muhimmanci bace da rashin tsada. Abu mafi Waukar hankalinta shine ?ar tsagar kan girarsa dake nuna tamkar irin ta gayun zamani, tunaninta ya tsayane kawai akan ya bada wanzami yay masa hakane saboda gayu. Bama ita ba, mafi yawan mutane haka suke fassara tsagar dake kwance da wani salon style tamkar an tsara bisa girarsa ta dama. Da ace tanada dama da saita masa tambaya akan tsagar.
? ?? Ba komai yake mata daWi ba a gidan, musamman abinci da kaWaici suna sukar ranta. Sam girkin su kuku baya mata Wan WanWano a baki, ga kewar momynsu da ?an uwanta musamman Yasmin da suka sha?u matu?a. Kai har ?an hutawa kewarsu takeyi sosai. Sai kwaWayin karatunta na islamiyya.
? ? ? A tarewar tasu sau uku tai ba?i manyan mata masu ji da kansu da zasu iya haifarta har jika da ita ma, wai matan gwamnoni ne sunzo gaisheta. Sai wasu kuma matan manyan ?asar ne ?an siyasa. Ita dai nata gaisuwane a garesu da godiya. Dan duk da ?arancin shekarun Raudha nasihar sayyadi Abubakar ta jima da maidata mai halin manya. Tanada nutsuwa da zuciya, ga miskilancin tsiya. shiyyasa takeda takatsantsan akan abubuwa masu muhimmanci. Ba komai takema garaje da rawar kai ba har saita nutsu ta fahimcesa. Hirarsu Aunty Hannah na taka rawar gani wajen bude mata ido da sanya ido ga duk wanda zai raSeta a yanzun. Dan zuciyarta ta kasa yarda da kowa da komai na gidan. Kullum kuma cikin yin nazarin ta yaya zata kuSutar da shugaban ?asa take.

? ?? A Sangaren shugaban ?asa kuwa yayi matukar zama busy ne. Sam baya samun kansa yanda ya kamata a kwana biyun nan da fara shigarsa office. Wani abu daya faru randa ya fara zuwa office ya sakashi fara binciken wani abu akan jerin sunayen cabinet Winsa da suka tattauna akan zai naWa. Sai dai kuma yana gabatar da su ga mashawartan nasa? wasu a cikin manyan jam'iyyasa sukayo masa ca akan akwai tsarin da sukebi wajen naWa cabinet na shugaban ?asa. Shi kuma a take zuciyar maza ta motsa yace bai yarda ya hau kujerar dan ya zama a ?ar?ashin mulkin mallakar wasu ba, dolene a barsa da zaSinsa ya samu abokan aikin da zai sauke nauyin talakawan ?asa. Ja'inja ta Sarke sosai a tsakaninsa da su wannan shine ya ?ara Wauke hankalinsa ga Raudha har ma da su Gimbiya Su'adah data cika tai fam da tunanin Wan nata na can na rugurguzar amarci da holewa a gidan gwamnti ya manta da su.
? ?? Tayi kiransa har sau uku amma bai daga ba. Daga karshe kuma tama bar samunsa kuma bai biyota ba. Abun nan ya sake harzu?a mata zuciya dajin tsanar Raudha. Sai dai UBANGIJI shine kawai masanin gaibu akan abinda zuciya ke hasashe babu tabbaci. Abinda gimbiya Su'adah bata sani ba shine shugaban ?asa baima da lokacin kansa. Dan cikin kwana biyu kawai su Alhaji Yaro glass sun gama hargitsa shi, harya fara hange da saka inuwar mulki a jerin BA?AR INUWA ce kawai ga wanda ya tsinci kansa a cikinta. Wayar da duk family contacts nasa ke ciki a gida yake barinta, hakan yasa taketa kira ba'a Waga ba bakuma a bita ba. Daga karshe ta mutu saboda karancin caji. Shugaban ?asa bai luraba kuma sai yau da kewar su Anne ta ishesa yaga ya dace ya kira. A gefe kuma yana bu?atar yin magana da kakansa akan wannan rikicin nasu na fidda sunayen cabinet Win dake faruwa tsakaninsa da ?an jam'iyya. Dan bai tunkaresa da zancen bane a tunanin zai iya shi kaWai, yanzu ko yana bu?atar shawarar sa.
? ? ?? Sai da yay ma wayar caji kafin ya kunnata, da sa?on gimbiya Su'adah ya fara cin karo. Yay Wan tsamm kafin ya buWe ya duba. Tun a layuka ukun farko na sa?on zuciyarsa ta tsarga da abinda ya ta rubuto, ya Wan dafe kai yana rumtse idanunsa da cije baki, sai kuma ya buWe idanun ya ?arasa karantawa. Missed calls Win nata ya duba, kafin ya ajiye wayar yana jan numfashi da ?yar. Yasan Maihaifiyarsu mutum ce mai saurin fushi, sannan tanada yanke hukunci akan abu batare data bincika ba. To amma a wannan gaSar maganarta ta tabbatar masa da cewar tana da hujja, dan kuwa ko Anne idan bai manta ba a ranar ta turo masa wani guntun sa?o itama mai nuni da faWa akan abinda yay ma yarinyar da shi tunma da aka kawota gidan bai ko ganta ba. LeSensa na ?asa ya tura cikin baki yana Wan taunarsa kaWan-kaWan. Tuni idanunsa da gaba Waya sun koWe saboda rashin isashen barci da samun hutu suka sake rinewa da takaici. Mi yarinyarnan ke nufi da abinda tayi? Itace ta faWa musu ya aikata wani abu da ita kenan? Maganar mahaifiyarsa ta wancan daren ta shiga dawo masa a cikin kai, sai dai kafin tunanin nasa yakai ko ina kira ya shigo a wayar. Tun kan ya Waga yasan Anne ce, dan ita da Pa da Bappi da Maa duk ya banbanta musu ringtone. Cikin furzar da fushinsa ya Waga yana kaiwa kunne.
? ? ? ? Daga can Anne ta Wan sauke ajiyar zuciya, cikin damuwa tace,  A tunaninmu dawowa ka mulki ?asar NAYA zai kusantamu da kai ne? Sai gashi yana sake nisantamu Ramadhan  .
? ?? Murmushi ya Wanyi mai sauti, cikin tsokana yace,  Ba kune kuka jawo hakan ba Anne.
? ? ?  Uhm hakama zakace dan gidanku .
Murmushi ya sakeyi mai faWi, ransa fal ?aunar tsohuwar.  Am so sorry sweet Anne na, wasa nake miki .
? ? ? ?? Itama murmushin tayi da ga can, har yana iya jiyo sautinsa. Ta cigaba da faWin,  Shike nan ko waya ma ta gagara muyi da shugaban ?asar NAYA, sai dai mu gansa a television .
? ??  Kuyi ha?uri Anne, ni kaina tausayin kaina nakeyi, babu komai a mulkin nan sai ba?ar izaya. Wanda ke nesa damu ne suke hangenmu cikin wata ni'imtacciyar inuwa, amma wlhy Anne mulki BA?AR INUWA ce kawai...
? ? ?  Asha Ramadhan! Asha. Karna sakejin hakan kaji, komai na rayuwa jarabawace kawai da rubutacciyar ?addara. Ka zama jarumi mai magana Waya kawai, sannan jajirtacce wajen tunawa da Wunbin talakawan da suka dage rana da dare wajen ganin ka zama shugabansu. Ka kuma zama mai ha?uri da juriya kamar yanda na sanka kaji .
? ?? Numfashi ya sauke mai nauyi, cikin ?ar nutsuwar da kalamanta suka bashi yace,  Inaha ALLAHU Anne nagode sosai  .
? ? ??  Babu damuwa. Ina Aminatu? Yanda kai wahalar ji itama tayi, har yanzu ban samu damar jin yaya jikinta ba haWani da ita .
? ?? ?an jimm yayi na alamar Waukewar numfashi, sai kuma ya shiga lalubo abinda zaice domin kare

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login