Showing 45001 words to 48000 words out of 202381 words

Chapter 16 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3219

kunji Alhaji Hameed ya zaSa masa mata...
? ? ? ?  Humm mai-martaba kenan, ni a ganina ai hakan ba wani abu bane, ?ara dan?on zumincine, ka tuna fa Ramadhan shine jikanka na farko namiji a gidan nan, da ace shi Win Wane da namiji ya haifa ba mace ba shine kamarfa magajinka a yanzun, amma sam yaron nan baya son zama cikinmu, akoda yaushe sai dangin ubansa saboda Firdausi ta gama shanyesa su kaWai yake gani ita da mijinta, amma idan muka haWashi aure da Aina'u ta tayamu ya?in jawosa jikinmu ai muma ka.......
? ? ? ?  Ya isa dan ALLAH. Yanzu nan Wasila bana hanaki irin wannan zancen ba? Yanzu miye abin asiri dan Ramadhan yafi bu?atar ya rayu a gidan su?. Karfa ki manta can Win shine adonsa, kuma shine tun?ahonsa, to bana son ?ara ji, hakama maganar haWasa da Aina'u inhar ba sune suka sasanta junansu ba bana bu?atar sake jinta. Dan har abada Alhaji Hameed bazai saka doka na karya masaba koda akan ?a?ana ne balle jikansa da yake da iko da shi tamkar yanda yake da iko akan mahaifinsa. Kuyi masa fatan alkairi kawai ku tsaya matsayinku .
? ? ?? Fulani ta taune lip Winta da ?arfi da ha?ora kamar zata hudashi, sai dai sanin halin mijin nata yasata sakin Wan murmushin ya?e da cewa,  To shikenan ranka ya daWe, yanda kace ai haka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? za'ayi insha ALLAH anbar zancen. Dama can rashin zama nayi nazarine akan batun shiyyasa ban fahintaba.
? ? ? ?  Haka nakeso ki kasance. ALLAH yayi muku albarka baki Waya .
? ?? Da ?yar fulani ta daure ta amsa tana haWiyar zuciya. A ranta ko abubuwa masu yawa take kitsawa gameda kowacce shegiyar yarinyace zata aure mata jika sama taka.

(Hummm Fulani kina kaka inaga gimbiya Su'adah uwar miji. To maji yaya za'a kwashe to=??
___&____&___

? ? ? ?? *_BINGO CITY_*

? ?
? ?? Kallon kallo aka tsaya yi tsakanin Asabe da M. Dauda lokacin da akai kici-Sus. Dan kuwa dai doctor Shamsu da kansa ya shigo da Aunty Hannah da Asabe, shigowarsu babu jimawa kuma Bappi da su M. Dauda suka dawo Wakin domin yin sallama da Raudha.
? ? ?? Asabe ce ta fara janye idanunta tana jan tsaki, hakan yasa M. Dauda da jikinsa ke tsuma da sabuwar ?aunarta matsowa kusa da ita cikin Wan rawar jiki.  Haba Asabe nine fa Dauda Winki, dan ALLAH karkiyi fushi dani wlhy sharrin shaiWanne .
? ? ? ? Hannunsa dake neman taSata ta buge tana faWin  Kaine sheWan Win kanka ai macuci kaw......
? ? ?  Mommy Please!!.....
Raudha ta faWa tana fashewa da kuka dan tasan komai zai iya faruwa akan iyayenta na raba hali. Asabe zata sake magana Bappi daya fahimci su Winne iyayen Raudha Win yay saurin dakatar da ita.
? ? ? ? ? ?  Inaga nan ba wajen magana bane, kamar zaifi muyi ha?uri muje daga waje ko masaukinku ko? Ko kuma mu bari zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu.....
? ? ??  A'a dan ALLAH ranka ya daWe gara ayita yau ta ?are, idan ta bar nan bazata sake yarda na gantaba, zama ta iya sace Aminar daga nan Win itama .
? ?? Harara Asabe ta balla masa, sai dai ri?e hannunta da aunty Hannah tayi ya sata yin shiru ta haWiye abinda taso faWa.

&

? ?? A tare suk rankaya gidansu Asabe, sai dai Bappi motar Dr Shamsu yabi yace Ramadhan ya koma gida, dan sanda suka fito barci ya samesa yanayi a cikin mota, ya sanshi da barcin wuri, dan shi ?a'idarsa da tara na dare tayi to ya kwanta kuma. Sai dai kwana biyun nan daya tsinta kansa a NAYA hakan bai kasanceba, shiyyasa daya Wan kaWaice sai ya kama barci saboda tsabar bu?atarsa da yake yi.
? ? ? Rikicewa sosai Hajiyar Birni tayi da ganin Alhaji Hameed Harith Taura har cikin gidanta. Mutumin da bata taSa tunanin koda ganin motar hawansa ba a hanya balle shi kansa. Babban abinda zai birgeka da shi babu wani damuwa ko tsantsamin gidan tare da shi, hasalima da aka kawo ruwa shine ya fara sha tare da godiya.
? ?? Su M. Dauda dai an nutsu saboda hararar da Hajiyar Birni ke antaya musu tamkar ?wayar idonta zai fito.

? ? ??  Kuyi ha?uri da lattin zuwan gareku matsayin wanda ?arku tai kasadar bama kariya. Da farko dai naso ace sai ta samu lafiya zanzo da kaina na kawota gareku nai muku godiya na kuma baku ha?uri. Sai dai an samu akasin hakan a dalilin zuwan waWan nan bayin ALLAH da ayanzu na fahimci shine mhaifin *Raudhat*. Duk da dai na haWu da ita mahaifiyarta a aaibiti tun randa abun ya faru, hakama ku da bansan matsayinku garetaba har yanzun. Zanyi amfani da wannan damar domin neman afuwarku, ku gafarceni, da nasan Raudhat zatayi wannan kasadar domin ni tabbas zan dakatar da ita, sai dai masu iya mafana kance ?addara ta riga fata, sai muce ALLAH ya bata lafiya ya albarkaci rayuwarta. Ku kuma kuyi ha?uri ku koma tare dan na fahimci ba?wa tare da juna, kuma Raudhat batajin daWin hakan .
? ? ? ? ? Kafin kowa yace wani abu hajiyar birni ta amshe zancen cikin washe baki.  Ai muke da godiya ranka ya daWe, ALLAH ya saka da alkairi bisa kulawar daka nuna akan Raudha, dan bamu taSa zaton hakan ba. ALLAH ya kara lafiya da nisan kwana. Suko babu sauran aure a tsakaninsu dan saki uku ne yallaSai......
? ? ? ? M. Dauda yay wata zabura tare da fashewa da kuka.  Ni wlhy ina son matata kuma a bincika ba'a cikin hayyacina na saketaba ranka ya daWe...
? ? ??  Eh wlhy wani malami yace asiri Larai ta maka ai . M. Gambo ya amshe zancen yana matsar kwalar ?arya shima. Dan dukansu kowa da abinda ke ransa tsakanin shi da M. Dauda Win.
? ? ? ?? Hajiyar birni ta amshe zancen da faWin,  ALLAH yayama wannan malami albarka tare da Larai, dan sun taimakeni da suka aikata wannan asiri matsiyaci .
? ?? Kuka M. Dauda ya sake fashewa da shi yana fyatar majina da tsohuwar babbar rigarsa tare da matsawa zai du?a gaban hajiyar birni ta daka masa tsawa. Itama Asabe mi?ewa tai cikin masifa sai dai duk Bappi yay azamar dakatar dasu dan shikam baisan hayaniya a rayuwarsa.
? ? ? ?  Inaga dan ALLAH ayi ha?uri tunda dukanmu nan ba yara baneba. Kamar wannan magana tana bu?atar nutsuwa kuma tsakaninku ne. Dama nima akwai abinda ke tafe dani game da Raudhat. Dan tayimin abinda wani mahaluki bai taSa minba a rayuwa, bani da abinda zan sakanka mata da shi amma ina bu?atar irinta a kusa dani. Ma'ana inason ku bani aurenta dan ALLAH ko ta hanyar hakan zan samu damar kwatanta mata kwatankwacin alkairin data min nima...
? ? ?? Gaba Wayansu suka waro idanu a kansa, tare da auna shekarunsa dana Raudha. Cikin rawar baki Asabe tace,  Alhaji kai da kanka? .
? ? ? ? Karon farko ya saki Wan murmushi domin ganin yanda duk sukai diri-diri, gasu dai a mu'amulat tamkar mutanen banza, ?arsu kuma nutsatstsiya kamila, amma ashe sun san abinda ya cancanta, amma bara ya sake gwadasu. Numfashi yaja ya fesar da gyara zamansa.
? ? ?  Eh ni da kaina .
 Wlhy na baka ranka ya daWe
M. Dauda ya faWa cikin zallo da rawar jiki yana sake gurfana gaban Bappi tamkar mai neman gafara.
Da sauri Asabe ta amshe da,  Nidai dan ALLAH ka gafarceni Alhaji ban amince ba, Raudha bazata auri tsoho sa'an kakanta ba. Son zuciyar da naso tafkawa a baya na biye maka Dauda kan alhaji Maude Dallatu ya kaimu ga zuwa wannan matsayin, yanzu ko na gane gsky mutuncin ?a?ana da ?yautata rayuwarsu yafiyemin komai a duniya dan sune gatan wata rana. K....
? ? ? ?  K! Yima mutane shiru!! .
Hajiyar birni ta faWa cikin daka tsawar data saka Bappi toshe kunne tilas. Aunty Hannah ma da illahirin jikinta ke rawa tun fara mganar Asabe saurin fincikon Asaben tai baya da faWin,  Asabe kina da hankali kuwa? Kinsan wanene shi a ?asar nan? .
? ? ?? Kuka Asabe ta fashe musu da shi. Cikin matsar kwalla tace,  Adda ni babu ruwan da koshi Win wanene. Ina duba rayuwar ?a?ana ce, bana fatan su tashi a irin tamu rayuwar, fatana suyi ?ya?y?yawar rayuwa bawai ta kuWi ko son duniya ba. Dan haka ku gafarceni, ko ni akace na auresa yamin tsufa balle Raudha .
? ? ? ? A tare suka hayayya?o mata har M. Dauda dake jin a yanzu baya bu?atar lallaSa Asabe, dan zata masa ?afar angulu ta kaisa ta barosa. Ganin suna neman harmutsa falon Bappi ya dakatar dasu cikin ro?o. Sai da suka nutsu ya fara magana cike da dattakonsa da kamun kai.
? ? ? ?  Lallai wannan baiwar ALLAH ta fiku gaskiya, dan kuwa tayi ?ya?y?yawan hange da iyaye da yawa kan kasayi harma da ?ammatan wannan zamani akan auren wanda yake da manyan shekaru. Lallai ke Win uwace ta gari, kuma na gode da yanda kika nuna mutuncin ?arki da farin cikinta shine gaba a ranki fiye da kuWi ko wani matsayin da rayuwa ke bama bawa mai ?arewa. Banzo nan dan na koma da bu?atata ba. Dan haka zan sake ro?onki a karo na biyu. Ina son ki yarje mijinki mahaifin ?arki ya bama jikana auren ?arku dan ALLAH badan wani matsayi namu ba ko abinda muke da shi. Domin Raudhat a yanzu tana bu?atar ta samu tsaro kodan rayuwarta dake a cikin haWari, to zamanta anan tare daku kuma komai zai iya faruwa harya shafeku. Badan mu zamu iya kareta ko hana wani ?addara sauka gareta ba, domin muma bayin ALLAH ne kamar ita, kamar kuma ku. Alkairin da taiminne yasa nakejin kwaWayin Waukarta ta zama Waya daga cikin family Wina. Ta kuma haifamin jikoki daga tsatsonta da nake fatan suyi koyi da ?yawawan halayenta wanda tarihi bazai taSa gogewaba daga abinda ta aikata na alkairi a gareni .
? ? ? A kusan tare duk suka sauke ajiyar zuciya, tare da zubama Asabe ido. Zukatansu har zallo suke nason jin amsar da zata bama Bappin.
? ?? Taja kimanin wasu dogayen mintuna tamkar mai nazari kafin ta sauke ajiyar zuciya mai ?arfi.
? ? ?  Amma dan ALLAH Baba miyasa bazaka duba akwai tazarar rata tsakanin jikanka da Wiyata ba.....
? ? ??  Babu wani banbanci Wiyata, domin kuwa dukanmu ALLAH ne ya haliccemu, ya kumace mu bauta masa shi mai rahamane ga duk wanda yayi biyayya ga hakan, sannan mai azaba ne ga duk wanda ya bijire masa. Dan haka ki sani babu wanda yafi wani a gun ALLAH sai wanda yafi jin tsoronsa. Ni da ku da Raudhat duk abu gudane. Mutanene masu barci, masu kashi, masu mantuwa, masu shagala, masu... Masu.... Masu..... Da yawa.
? ? ??  Hakane ranka ya daWe. Na gamsu da bayaninka, zan kuma iya amincewa da bu?atarkane idan har Raudha ta amince da auren jikan naka .
? ? ? ? ? Babu wanda baija ajiyar zuciya ba a falon, kafin suWan ?ara tattaunawa da Bappi, daga ?arshe yay musu sallama suka rakasa har wajen Dr Shamsu dake jiransa a mota dan shi bai shigo ba. Tare da su M. Dauda suka tafi, dan yace zai kama musu masauki tunda nan babu wajen kwana.
? ?? Aiko sai murna suke tamkar su ciza uwawunsu dan daWi=??=??.........
'


https://arewabooks.com/chapter?id=6299deaa67809ad6daaa6509

*_Chapter 11_*


*_BA?AR INUWA...=?G?


Da Wumi-Wuminsa=؃?

Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742=?L?

_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

*_Typing=???_*







*_Episode 18_*


............Tun bayan wucewar su Alhaji Hameed Taura Aunty Hannah keta faman kai kawo a Wakinta da kiran number First lady. Sai dai kuma tayi kira yakai biyar amma ba'a Wagaba. Ta sake duban agogo ?arfe goma da mintuna ashirin da huWu. Tasan yanzu first lady batai barci ba, da wahala kuma ace tana tare da president, sai dai idan wayar ta bari a wani waje. Wannan tunanin ya sata canza akalar kiran ta tura mata guntun sa?o, da ga haka ta ajiye wayar ta faWa wanka zuciyarta fal wasiwasin ta yanda zata Sulloma Raudha da Asabe su amince da auren nan cikin sau?i.

? ? ??

*_WASHE GARI_* first lady ce ta tada Aunty Hannah a barci, dan ko sallar asuba bata tashi tayi ba har kusan 7am. Da ?yar ta lalubo wayar takai kunnenta tana faWin,  Hello waye? .
? ? ? Amsar da first lady ta bata ya sata wartsakewa babu shiri ta tashi zaune.  Ranki ya daWe sorry barka da safiya! Wlhy barcine a idona .
? ? ? ? ? Kanta ta jinjina saboda amsar da first ladyn ta bata tana faWin,  Okay to babu damuwa gani nan zuwa yanzun nan insha ALLAH .

? ? ?? &

?? Su Asabe na a falo suna karyawa aunty Hannah ta fito cikin gayu na Waukar hankali. Fatisa da Fatima dake sanye da Uniform Win wajen abincin Hajiyar Birni suka fara gaisheta da yaba ?yan nata. Tai murmushi tare da musu alamar love da yatsunta. Kafin ta Wauka doya guda a cikin plate Win Asabe.  ?ar uwa barka da safiya .
? ? ?? Duk da Asabe tayi mamakin gaisuwar saita share ta amsa mata.  Barka dai Adda fita zakiyi ne? .
? ? ? ??  Eh wlhy zan Wanje wajen aiki ana nemana ne .
? ??  Aiko da zakibi ta wajen asibiti ne dana biki sai na sauka dan inason yin magana da Raudha game da zancen nan na jiya karma suje su yaudareta abun yay nisa gara na sani .
? ? ? ? Hajiya mama dake fitowa daga kicin a masife tace,  O ke Asabe wai mike damun kanki ne dan ALLAH? ?iri-?iri kina neman mana ba?in ciki da arzi?in dake tinkaromu!. Alhaji Hameed Harith Taura fa akace. kinsan wanene Taura kuwa a ?asar nan dama Africa gaba Waya? .
? ? ?? Kafin Asabe tace wani abu aunty Hannah tai murmushi da amshe zancen tana ?yaftama Hajiya mama babbar yayar tasu ido.  A'a Hajiya Mama karkiga laifin Asabe. Tana da gaskiya wlhy, ya kamata muji ta bakin Raudha mu kuma binciki halin yaron, dan aure ba abin wasa bane. Tunda ba kuWin zata aura ba mai kuWin zata aura .
? ? ? ? ? ? ?  Yauwa Adda dan ALLAH ki fahimtar dasu. Dan naga su dukiyar waWan nan mutanen kawai suke kallo har shi uban nata da dama kwaWayayye ne. Yanzu idan ta auresa bata son sa, ko taje tana shan wahala fa? Ai kunga mun tauye mata rayuwa .
? ? ? ?? Hajiya Mama ta danne Sacin ran maganar Asabe da ?yar tana ?a?aro murmushi.  Hakane kuma Asabe yanzu na fahimceku. Ki bar Hannah kawai ta wuce maje wajen Raudha Win tare tunda dama jiya banje ba .
? ? Badan Asabe taso hakan ba ta amince. Aunty Hannah tai musu sallama ta fice kusan tare da su Fatisa da zasu hau keke napep dan hajiyar Birni tuni ta jima da wucewa ita.



*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? ? ? Tun tattaunawar da sukai da aunty Hannah Wazun da safe ta kasa zaune ta kasa tsaye, dakon shigowar shugaban ?asa kawai take gidan, amma har zuwa yanzu ?arfe goma sha biyu na dare babu shi babu labarinsa. Duk da dai tun kusan tara na daren ya shigo gida, sai dai sun shiga meeting ne shi da su Alhaji Yaro glass, kuma har yanzu basu fitoba. Tai Wan gajeren tsaki tana tura hular kanta baya ta faWa saman kujerar, duk da sanyin ac dake gauraye da falon wata irin zufa takeji mai mannewa iya fata da jini. Ta zame rigar sama ta kayan barcinta dan itama nauyi take mata saboda tsabar ?aguwa. Rashin mafita ya sata zamewa ta kwanta a kujerar, dan ta Wau alwashin ko zai kai asuba tana nan tana jiransa.
? ? ??  Gimbiyata kina lafiya kuwa? .
Shugaban ?asa da ya shigo a matu?ar gajiye ya faWa lokacin da yake zubewa saman kujerar gefenta. Zumbur ta mi?e zane tana ware idanunta a kansa, sam bataji motsinsaba, duk da dama tasan shi bai damu da sallama ba dan zai shiga waje.
? ? ??  Lafiyar nan da sau?i wlhy tun Wazun zaman jiranka nakeyi anan excellency  .
? ? ? Fuska ya sake ?waSewa yana ture hularsa. Cikin tabbatar da matu?ar gajiyar dake tare da shi da barci yace,  Bushira kiyi ha?uri babu abinda nake bu?ata a yanzu irin barci da wanka .
? ? ? ??  Shiruna bazai yuwu ba, inko nayi to zai iya cutar damu baki Waya. Dan maganar ta shafi shugaban ?asar da kuke son Worawa na wucin gadi Bata bashi damar yin magana ba ta cigaba da tata maganar saboda ganin ya bada hankalinsa

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login