Showing 57001 words to 60000 words out of 202381 words

Chapter 20 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3255

fitar ma.

? ? ?? *_SATIN BIKI_*

? Shiga satin biki ya saka ango da amarya dawowa cikin hankalinsu. Dan kuwa sun tabbatar yanzu kam da gaske ake ?warai. Ta ko ina sanar da wannan Waurin aure ake a kafafen yaWa labarai dana yanar gizo, yayinda wasu ba?i dake ?asashen ?etare suka fara sauka ciki harda su Sultana daba taron bikinne ya kawotaba kai tsaye. Dan tunda akace Ramadhan ya fito takarar shugabancin ?asar NAYA take son zuwa, sai kuma ga batun aurensa da yay matu?ar tada hankalinta har takaita da kwanciya asibiti. Halin data shiga yasa Babanta yarda su Mufeed suzo da ita taga Ramadhan Win.
? ?? Sai dai kuma tun jiya suka iso amma ganin Ramadhan yay musu wahala saboda yana can suna shirye-shiryen zancen rantsarwa. Za'a Waura auren ne juma'a, asabar ayi rantsuwa, lahadi su tare gidan gwamnati tilitin shugaban ?asa ya fara shiga office.

______

? ?? Ga amarya kam itama ta yarda dai auren nan babu fashi, tunda aka shiga satin bikin aka sake ninka yanayin gyaran jikinta da akeyi, tayi ?o?arin toshe duk wata hanya bata sake haWuwa da Alhaji yaro glass ba duk da yana yawan zuwa gidan yanzun. Ana saura kwanaki biyu Waurin aure daren da washe gari za'a maidata Hutawa kusan sha biyu yunwa ta addabeta, dan duk yinin yau bataci wani abincin kirki ba saboda damuwa. Bata son auren nan ko Wigo a ranta, gefe ga tsoro da fargabar tsantsar ?iyayyarta data hanga a cikin idon Gimbiya Su'adah da wasu a ?annen mijin nata. Jin har kamar zuciyarta na tashi dan yunwa ya sata fito da nufin zuwa kitchen ko tea ta haWa.
? ?? Da sauri taja birki jin kamar ana magana ?asa-?asa dai-dai tana ?o?arin sanyo ?afarta a falon, ta Wan laSe tana le?e daga corridor Win Wakunan barcinsu ita da su Yasmin. Aunty Hannah ta hango da wasu mutane uku, babu wanda ta gane a cikinau sai Alhaji Yaro glass kawai. shima dan rabin jikin aunty Hannah nakan nasane. Dan tana zaune kusan a jikinsa ne ko kunyar sauran mutanen bataji. amma sauran ukun babu wanda ta sani.
? ?? Jin an ambaci sunanta yasa gabanta faWuwa. taWan sake matsowa daf da hanyar fita corridor Win ta kasa kunne taji da ?yau.
? ? ? Wanda yake a kujerar ?arshe mai sanye da jallabiya ba?a ya ?ara fuskantar aunty Hannah yana faWin,  Hannah kinga dai mun matu?ar yarda da ke, dukkan wani shirinmu a yanzu tamkar ya rataya a wuyanki ne. Bama son kuskure ga yarinyar nan, dan idan aka samu kai tsaye ke zamu Waurama alhakin hakan .
? ? ? ? Kanta ta jinjina masa tana tashi zaune sosai.  Alhaji Wada karkaji komai, na riga na Waura Raudha bisa kowacce irin hanya da bazata iya bijire mana ba. Ku Wauka tamkar yaron nan ya mutu ya gama a shekara biyun da kuka Weba masa. Adai Waura auren jibi, da zarar sun tare za'a fara bata maganin tana saka masa a abinci, ko abin sha kamar yanda first lady ta sanar min..
? ? ? ?  Hakan shine dai-dai, dan munaso ya fara masa aiki a hankali yanda ko bayan mutuwarsa za'a Wauka diabetis Winsa ce ba wani ba, tunda dama maganin zai ?ara ?arfin diabetis Winne ya kuma haifar da hawan jini mai ?arfi. Sannan a yau da safe duk wani poison an sakashi a cikin ac Win falonsa da bedroom dan a hankali mukeso ya fara ratsa jininsa shima ta yanda zai zama bashi da wani kuzarin nutsuwa yay aikin ma, dan cikin idon yaron nan ka kalla kasan bazaiyi mutunci ba. Yana gama gane kan mulkin nan mukanmu ba Waga mana ?afa zaiyiba wlhy.
? ? ? ?? Alhaji Yaro glass ya karSe da faWin,  Ai dama shegene yaron nan, yanda kaga kakansa da taurin kai haka shima yake. Ni gani nakema mizai hana ita Raudha mu fito mata ?uru-?uru akan aikin da muke son tai mana kawai dan yarinyace sai yanda mukai da ita.
? ? ?  A'a wannan ganganci ne, idan kuma aka samu akasi ya faWa sonta fa? Ko kuma itama tana sonsa yanzu haka? Dan yaron nada qualitys Win da mata zasu so sa a ?an?anin lokaci. Giyar soyayya kuwa zata iya janta ta sanar masa. Kawai muyi yanda muka tsara ayi amfani da ita .
? ? ? ? ? Cikin zafin rai Mr MM yace,  Idan ma mun sanar matan tace zata tona mana asiri halakata zamuyi itama a banza....
? ? ?  Ai ko yanzu Win ba tsira zatai ba. Kana tunanin zata dinga sha?ar gubar nan ta cikin ac ta tsallake itama. Yanda zata dinga masa illa a hankali itama hakanne zata kasance. Sai dai akwai wata allura da za'ai mata wadda gubar bazata yi tasiri a jikinta da wuri ba kamar shi .
? ? ?? A tare duk suka kalli Aunty Hannah bayan sun Wauke idonsu ga Dr Bonba daya gama bayanin.
? ?? Kanta ta kaWa musu tana watsa hannaye baya.  Miye na kallon nawa?, kun san dai Raudha Wiyar ?anwata ce. Duk da kuwa ina son zama first lady bashike nuna bana son abata ba. Nasan bai wuce kuce ya shawarar ta canja ba game da allurar riga kafin guba. Ku zauna kuyi tunani da hankalinku, babu ta yadda za'ai mu bari gubar tai tasiri a jikinsu lokaci guda, dan komai zai fito ne. Amma idan bayan ya shi ya mutu ne itama ta mutu za'a iya cewa zuciyartace ta buga saboda rashinsa itama tabisa .
? ? ??  Woow! .
Suka faWa a tare suna tafawa. Shugaban ?asa mai sauka yace,  Hannah kinada basira, anya kuwa idan mutumina ya zama shugaban ?asa bake bazaki koma juya ?asar ba kuwa? .
? ? ? ? Wata shegiyar dariya tayi tana juya idanu, Alhaji Yaro glass ya sake rungumota jikinsa da manna mata kiss a kumatu.  Inaga shugaban ?asa biyu kam zakuyi . Ya faWa cikin raha. A can ?asan ransa kuwa yana ayyana ashe kuwa itama zata mutu nan kusa, dan Hannah bata isa shiga masa hanci bai fyatota ba duk da take matarsa.........

? ?? Zuwa yanzu sosai hajijiya ke neman yadda Raudha a ?asa. Tai azamar dafe bango jin zata zube a ?asa. LaSSanta sai faman rawa sukeyi amma sun gagara furta komai, dan ko tace zata furta Win batasan mi zata furta ba. Da ?yar ta cigaba da laluben bango ta koma Wakinta, batasan a yaya ta zube saman gadon ba harda jan bargo ta lulluSe, jikinta ya shiga wani irin karkarwa na rawar sanyi
? ? ? ? Yanzu ta fahimci ba ahalin Ramadhan bane zasu zama BA?AR INUWAR ta ba, ba Ramadhan bane BA?AR INUWAR ta ba, aunty Hannah itace BA?AR INUWAR ta. Shi kansa Ramadhan sun tittiWashi ya hau kujerar mulki ne badan ya ni'imtu ba, badan ta zame masa INUWA da irinsu talakawa suke hangen masu mulki na ciki ba. bai san sun kaisa BA?AR INUWA bane, gara ace a rana yake da shiga cikinta. ta sake fashewa da kuka.
? ? ?? ALLAH sarki talaka. A kullum gani yakeyi shi a RANA YAKE, mai mulki shike cikin Ni'imtacciyar inuwa, ashe baisan da wata BA?AR INUWAR MUKIN gara ranar da shi yake a ciki ba. Yau gashi saboda mulki yayar mahaifiyarta ta Wauketa da hannunta ta kaita BA?AR INUWA. Shiyyasa suka dage ashe, shiyyasa suka hana mahaifiyarta nuna ?in auren, shiyyasa suka babbake ko ina da ina. Miye mafita? Zata bijirema auren ne ta hanyar guduwa ko zata ha?ura ta zauna ta ceci rayuwar wanda a yanzu take kallo da fatan ya zama adalin shugaba madubin al'umma kamar yanda talakawa suka Wora ya?ininsu a kansa da ?warin gwiwarsu?.
? ?? A take kanta ya fara sarawa, dan tama rasa kalar tunanin da zatayi saboda ?arancin shekarunta. Ga wani irin tausayin Ramadhan Win da ahalinsa na dirar mata a zuciyarta, dan ta taSajin cewar kakansa Baba alhaji aka bama takarar shi kuma ya bashi saboda yace bai ra'ayin mulki a shekarunsa. Ashe baisan ya kai jikansa BA?AR INUWA bane. Tabbas bazata iya fahimtar komaiba a yanzu dole saita san komai, sanin komai kuma bazai yuwu a gareta ba sai ta yarda da auren Ramadhan. Sai dai kuma tana bu?atar shawara wajen na sama da ita, wazata tunkara? Hajiyar birini! (Kai a'a gwaggo sai a hankali ce) Hajiya mama (kai itama a'a duk tafiyar Waya ce) Mommynsu! (Ina bazai yuwu ba zata sake tada mata hankali) Su Fatisa! (Ina basu da hankalin da zasu iya fahimtarta ta wani fanin ma gara ita). Take wani irin zazzaSi mai zafi ya rufeta, sarawar da kanta keyi ya ?ara ?arfi..

? ? ?? Koda suka wayi gari da safe Raudha babu lafiya aunty Hannah bata kawo komai a ranta ba sai tunanin fargabar aure da akasan kowacce amarya da shi. Tunda sassafe suka nufi can gidan dan yau zasu wuce Hutawa su duka har Hajiyar birni. Su Fatisa kam tun jiya suka wuce harda su Yasmin.
? ? ? ?? Asabe ce kawai ta damu da ganin halin da Wiyar tata take ciki. Suko hankalinau nakan kuWaWen da aka aiko daga gidan su Ramadhan injisa aba amarya na hidimar biki, sai tarin kayan rabo. Ko irin Wan faWa da nasihar da akema amarya babu wanda yay mata a dangin mahaifiyar tata. Sai ita Asaben ce ta jata gefe taita lallashinta da mata nasiha. Tare da ?arfafa mata gwiwar ta Wauka Ramadhan shine zaSin ALLAH a gareta. Maybe shine kuma mafi alkairi. Dan ita kanta tayi addu'a tayi sadaka akan rushewar wannan aure amma babu alamar zai rushe Win.
? ? ? Raudha ta yarda da maganar Mommy takuma Wauki aniyar ha?uri, dan ita kanta tayi addu'ar sosai akan zaSin ALLAH game da auren komai kuma bai canja ba, tunda gashi har gobe idan ALLAH ya kaimu Waurin aure.

? ? ?? ?arfe kusan sha biyu suka bar Bingo zuwa jihar Dillo a ?aramar jukumar hutawa. Kasancewar lafiyayyar motace kuma drivern yasan aikinsa zuwa huWu na yamma sun iso. Asabe tayi mamakin yanda aka tarbesu, ga gidan nasu data sani duk ya cinye a baya ya zama wani haWaWWe yanzun. Dan harda su gate aka saka.
? ?? Kowa burinsa yaga Raudha matar shugaban ?asa. Dan haka ma?wafta da ?an anguwa sukaita tururuwar shigowa ganin amarya. Sai dai kuma ita amarya Raudha ta Soyewa ganinsu saboda zazzaSi dake damunta har yanzu. Abu biyu ke tayar mata hankali. Zancen su Aunty Hannah da tsarin auren nasu daya sha banban dana saura. Babu wani jituwa tsakaninka da ango balle wani maganar biki ma ya shiga. To gaba daya ma sau biyu ta taSa ganinsa a zahiri, babu kuma wanda wata maganar kirki ta shiga tsakaninsu a ciki.
? ? ? ? ? Duk yanda taso cigaba da zurfafa tunanin nata dole ta ha?ura saboda hayaniya da gidan ya Wauka. Kai kace yau ne Waurin aure. Ga dj ya warware kiWa tun da safe dan su Fatisa suka Wakkosa tun daga Bingo. Tun kuma a daren jiya aka fara ra?washewa duk da amarya bata iso ba. Shiko Mal. Dauda dama babu ruwansa, dan shi kansa yana gefe da abokansa yana Wan rausaya ?afa saboda yanda kiWan ke shigarsa tsumin baya na neman motsawa.
? ? ?? Kowa ka gani a cikin farin ciki yake a gidan, ?an uwa da wandama kalan dangine duk bakuna a washe. Musamman Inna dake nuna cewar yanzu tafi son su Raudha fiye da kowa a duniya. Larai ce kawai take cikin tashin hankali, dan ta koma gidan malaminta yafi sau shurun masa?i yana cemata ta dai jira ai ba'a Waura auren ba ko. Kowace da?i?a ta agogo dake matso da lokcin Waurin auren na bugawane da bugun zuciyar larai. Duk ta fita hayyacinta tsabar rashin nutsuwar zuciya. A daren jiya har faWa sukai da Mal. Dauda ya shashahe?a mata mari da tabbatar mata idan ta Sata masa farin ciki a taron bikin nan zai yanka mata jan ticket Win komawa gidansu dan bazai zauna da mai masa ba?in ciki ba.
? ? Wannan shine dalilin daya sakata kama kanta sai idan ta shiga Waki taita haWiyar zuciya. Baba nafi kam babu ruwanta. ta shige cikin dangin Asabe dana mijinta anata harkokin arzi?i da ita. Hakama ?a?anta na ma'auri da wanda basuyi auren ba. Yanda take Win yasa Mal. Dauda mata ?yautar kuWi masu tsoka wai itama ta tarbi ba?inta.

? ? ?? A daren ranar duk yanda Raudha taso ma?alewa ta?i fita ?ofar gidan inda su Fatisa suka tara ?awayensu dama wanda ba'a gayyataba hakan bai yuwu ba. Acewarsu yaune sukai taronsu na ?awaye. Dole aunty Hannah ta matsa mata shiryawa cikin wata haWaWWiyar doguwar rigar Material a cikin akwati guda da aka kawo mata na kayan fitar biki. dan ba'a kawo lefe ba Ramadhan ya hana. Yace idan an Waura zai bata da hanunsa. Su Bappi sun goya masa baya dan auren Amnah ma haka yayi. Shiyyasa aka kawo mata kayan fitar biki kawai da aka Winka akwati guda da duk abinda zata bu?ata na ado.
? ? ?? Light makeup Feena da suka taho tare saboda kwalliyar amarya tai mata, aka gyara mata dogon gashinta data gada wajen Asabe tare da naWa mata Wauri mai ?yau. Kanta ke matu?ar ciwo ga zafin zazzaSi amma haka ta daure ta fitan. Nanfa ?awaye suka shiga mata hotuna duk da dare ne harma da jama'ar gari. Burin kowa ace ga hoton matar shugaban ?asa a wayarsa ya samu na fafar faWama wasu yanada ala?a da ita koda anan gaba idan ganinta ya musu wahala. Wasu ko a take suka shiga watsashi a media dan hannayensu na ?ai?ayi.
? ? ? Wajen ya sake ?awatuwane lokacin da Hajiyar birni tazo ta farke ?an Wari biyar-biyar ta hau yima Raudha li?i. Sai itama aunty Hannah ta farke ?an dubu-dubu. Sai ga Mal. Dauda ma da kansa ya farke nasa dubu-dubun. Nanfa yaran dj da mutane suka shiga wawaso. Abu kamar wasa sai ya zama gasa akaita shigowa anama Raudha li?i. Wasu ma ?ar dubu Waya ce suke canzowa goma-goma ko biyar-biyar suyi dan dai ace suma sunyi.
? ?? Alhmdllhi dai sai ga taron ya zama wani ?ar ?warya-?waryar wasa. Amarya ce kawai zuciyarta ke a ?untace da damuwar data dameta. Suna mata kallon wadda zata shiga Ni'imtacciyar INUWA basu san BA?AR INUWA bace, gara ranar da suke ciki ta fita kwanciyar hankali.
? ? ? Jirin da tace tanaji yasa Hajiya mama maidata cikin gida, aka bata tea da magani tasha ta kwanta. Kasancewar maganin naWan saka barci aka dace barcin yay awon gaba da ita dan dama akwai bashinsa a kanta.

*_WASHE GARI_*

? ? ? ?? Tunda farar safiya motocin jami'an tsaro kala-kala suka fara shigowa garin Hutawa suna masa zobe. Al'amarin tuni ya fara tsorata masu tsoro suka nutsu a gidajensu. Zuwa ?arfe sha biyu garin ya fara Waukar haramar ba?i. Babu abinda ke danno kai cikin garin sai jibga-jibgan motoci da suka ?oshi. Kai harda su helicopters. Tuni gidan hakimi daya amshi Waurin auren ya cika ya tun batsa da manyan ?asa dana ba?in ?etare. Dan babu kalar fatar da bazaka samu ba. Tunkan shugabanci gidansu Ramadhan babban gidane sannne, sai ya zam samun mulkin ya sake haskesu.
? ? ?? ?arfe sha biyu da rabi dai-dai tawagar shugabn ?asa kuma ango *_Ramadhan B. Hameed Taura_* ta dira cikin garin hutawa. Dan tun a daren jiya nasa ba?in ta kowanne Sangare ke danna kai birnin Bingo, yau kuma suka Wungumo a motoci zuwa Hutawa, duk da kuwa su Alhaji yaro glass sun so hanashi ya tabbatar musu bazaibi jirgi ba zaizo a mota saboda wani dalilinsa.
? ?? Ta ko'ina garin ya sake harmutsewa. yayinda wasu a abokan nasa ke matu?ar mamakin inda Ramadhan Win ya ?wa?ulo matar aure a wannan garin da idan ka Wauke Wai-Waikun manyan gidaje da lafiyayyen titi babu komai a cikinsa sai hayaniya da tarkacen talakawa (=?D?>??ALLAH mun gode maka daka yimu a talakawa).........
'


*_Sai ku shirya. Dan bai kamata ayi bikin nan babu mu a wajen ba gskiya. Zafafa biyarma duk zasuje. Dan suna nan suna sallar dare shugaban ?asa Ramadhan ya haWasu da mu?aman ministoci=?9?=?9?=?i? >د?_*




*_BA?AR INUWA...=?G?
Da Wumi-Wuminsa=؃?

Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_A AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*=?G?
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.


*Bank Transfer* - kamar yadda akwai bayani a sama da kuma account number ArewaBooks.

_Account No_ - *1220077999*
_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*
_Bank_ - *Zenith Bank*

Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:

Amount Paid: - Nawa aka tura?

Name used for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa

Transferred time: - lokacin da aka turo

Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi

Deposit date: - ranar da aka turo

Sai ayi SUBMIT.

*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer* , amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:

MTN,
9Mobile
Glo
Airtel

Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na canji(convert) kafin kudinka yashiga Balance.


*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login