Showing 27001 words to 30000 words out of 202381 words

Chapter 10 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3223

ne?. koba shekaru ba karku manta akwai matsalar sauran ?an jam'iyya, akwai ta shekaru, akwai!! Akwai akwai da yawan gsk. Muje zuwa donjin shin yaya zata kaya ne?=ض?


*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_Episode 11_*


............*_SALLA BIKI ?AYA RANA_*

? ? ? ?? A duk wanda ka duba yau inhar musulmi ne na ?warai zaka fuskanci farin cikin zagayowar wannan rana ta salla bisa fuskarsa. Rana ce da mafi yawan al'umma suka ganta suka kuma sake ganinta. Sai dai hakan baisa ta gunduresuba. A kowace shekara murnar zagayowarta ake yara da manya tamkar lokacin suka fara riskarta.
? ? ?arfe goma na safe tawagar Wunbin al'ummar musulmi dake a sassa da dama na babban birnin ?asar Bingo da ke a NAYA suka kammala sallar Edi. Bakin kowa a washe yana gaida Wan uwansa ko aboki. Yayinda irin su Raudha ba?i a garin keta ?o?arin ganin sun fito da ga harabar babban masallaci idin domin samun abun hawansu. Dan kuwa dai aunty Hannah ce da kanta ta kwaso ?wai da kwarkwatar yaran gidan ta taho dasu filin na idi.
? ? Duk da a ?urarren lokaci su Raudha sukazo Bingo tsaf Aunty Hannah ta haWama kowansu kayan salla na gani na faWa. Wanda a zahirin gaskiya first lady ce ta bada ma?udan kuWaWe domin yin hakan. Su dukansu matan sanye suke cikin ba?a?en abayoyi ?irar Egypt, sai dai ta kowa ta banbanta da kalar adon da yafi bu?ata. Kasancewarsu ?yawawa jinin ?a?an larabawa duk da ba kowanne a cikinsu ya biyo iyayen nasu ba sai gasu Was tamkar wasu ?a?an manyan mutane.?
? ?? Tafe suke Yasmin da twins na surutu da bada labarin yaran da suka zauna kusa da su basu iya salla ba su Fatisa na dariya. Sai Raudha da kusan ke ?arshe a bayansu tana tafiya a nutse dan sam bata iya sauri ko garaje ba. Kanta a ?asa yake tana Wan kallon yara daketa kaikawo cikin shigar malam bahaushe abin sha'awa. Kamar ance ta dubi gefenta idanunta karaf akan wani matashin saurayi da kallonsa kawai baida daWin yi. Duk da ranar salla ce kuma shigar farar jallabiya yayi fara ?al a jikinsa saita banbanta da jikin nasa. Dan a kallo Waya zaka fahimci baiyi kama da mutanen kirki ba.
? ? ?? Gabanta ya faWi ganin yana gyara wata ?ar wu?a dake a hannunsa sai ?yalli takeyi. Abinda ke manne a kunnensa ya kai hannu ya gyarama zama alamar magana yakeyi da wani, dan bakinsa sai motsi yake yayinda idanunsa ke kallon saitin inda yake tunkara. Juyawa tai da ?yau itama tana duban wajen. Zuciyarta ta Wan harba sabida yin tozali da wani kamilallen dattijon tsoho ?ya?y?yawa. Duk da shekaru sunja garesa hakan bai hana bayyanar cikar kamalarsa da jin daWi ba. Tsaye yake akan ?afafunsa cikin Wanyar shadda fara ?al da ko ba'a faWaba kasan an narka kuWi wajen Winkata.
? ?? Ya sake dam?e hannun mutumin da suke tare fuskarsa na sake ?awatuwa da murmushi alamar gaisuwa sukeyi irin wadda take nuna an daWe ba'a haWu da mutum ba. Sake maido kallonta tai ga saurayin nan daketa sake tunkararsu. A take jikinta ya fara rawa, tanaji a ranta akwai abinda saurayin ke ?ullawa mara ?yau a zuciyarsa game da kamilallen tsohon da takejin nutsuwa a zuciyarta game da shi. Badan ta sansa kota taSa ganinsaba sai Wazun da suke shigowa massallacin idin da wani tsoho daya fisa tsufa sosai ya kusa faWuwa. Dakaga tsohon na Wazun kasan talakane, amma sai ga wannan dattijo ya zaburo har shima yana shirin faWuwa ya tare tsohon a jikinsa yana masa sannu, kasa Wauke ido tai a kansu a Wazun har suka shige cikin massallaci yana ri?e da shi. Kwarjininsa da cikar kamalarsa da shekarunsa na girmane kawai sukaja hankalinta da zuciyarta nason taimakonsa, (sai dai ta yaya?). Ta ambata a zuciyarta batare da tasan amsa ba. Farga da saurayin na gab da kaiwa garesa ga shi zai juya baya ya sakata zabura ta nufesa. Kusan a tare suka ?arasa ga dattijon ita da saurayin.
? ? ? Cikin ?warewar aiki na iya kisa saurayin ya kaima Alhaji Hameed Harith Taura yanka da kakkaifar wu?ar hannunsa gayama jini na wuce yanka ta gefen ciki. Inda ya tabbatar idan ya yanka sai ya mutu kuma. Sai dai kash, wu?ar na gab da kaiwa kansa batare daya fargaba dan yayi kamar zai wucene Raudha tazo ta tare yankan ya sameta a cinyarta sakamakon Wan tsallen da tayi nason cimmasa.
? ? ? ? Wata irin ?ara ta saki da dam?e cinyarta da hannu guda Wayan kuma ta dam?o rigar jazuga dake son sake kaima Alhaji Hameed Taura wani yankan ganin wannan Raudha ta tare. Kusan duk wanda ke a kusa da su a wajen sai d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ya juyo, a take kuma duk akayo kanta. Inda Alhaji Sammani yay azamar janye Alhaji Hameed Taura dan bashi kariya daga yun?urin saurayin a karo na biyu. Hakanne yasa saurayin fincike rigarsa daga hannun Raudha datai ?asa zata faWi ya arta cikin na kare (gudu).
? ? ?? Da sauri Alhaji Hameed ya kai hannu ya ri?o Raudha jikinsa na rawa. Dan duk mai hankali ko ba'a masa bayanin komaiba zai fahimci abinda yay shirin faruwar. Sai dai kafin ma kowa ya nema ba'asi wani yaro da bazai gaza shekaru goma sha uku ba yake faWin duk abinda ya gani. Dan kuwa akan idonsa Raudha taima Alhaji Hameed Taura garkuwa daga su?ar wu?ar saurayin.
? ?? Cikin ?an?anin lokaci ahalin Alhaji Hameed Taura suka zagaye wajen, ga securitys da ?an agaji suma duk sun iso. Duk mai tausayi sai ya zubarma Raudha hawaye ganin irin mugun yankan da saurayin yay mata a cinya, dan ma ansa abu an yane ?afar dan har rigar ya tsarge. A sume take jikin Alhaji Hameed Taura dake cikin matsanancin tashin hankali. Musamman yanda Yasmin tazo ta faWa jikin Raudha tana kuka da girgizata.
? ? ? Isowar Ambulance Win da ake jirace tasa mutane darewa ma'aikatan asibitin suka iso wajen da keken Waukar mara lafiya. Da taimakon Alhaji Basheer Hameed Taura da shima jikinsa ke rawar tashin hankalin abinda yaso samun mahaifin nasa aka Wora Raudha bisa keken har cikin Ambulance Win.

&
? ? ? Daga ahalin gidan Taura har su aunty Hannah kaiwa da komowa kawai suke na tashin hankali a ?ofar ?ayataccen asibin na musamman da aka kawota. Wanda tabbas badan dalili ba ko katangarsa bai zama lallai Raudha ta taSa taSawa ba harta ?are rayuwarta. Da farko ?aran gidan Taura hankalinsu yafi tashine akan jin kakansu aka kawoma harin ALLAH ya tsaresa. Sai da sukaga hankalin Pa Winsu da kakan nasu su kuma akan Raudhan yake sannan suka Wan koma jimantawa. Koda za'a kawo Raudha asibitin badan securitys da ke biye dasu har nan ba da gida zasuyi wucewar su. Har mamakin yanda Bappi da Pa suke a ruWe sukeyi, sun san yarinyar tayi ?o?arin kodan jarumtar da tayi na tarar wannan azaba. Sai dai mafi yawansu sunaji a ransu tayine dan neman suna ko kuWi ko wani abu daban koma tare take da saurayin. Dan sun san haka kawai dai mutum bazai tarema wani mutuwa ba babu dalili, ballema ?aramar yarinya irinta. Wasu ko a cikinsu gani suke koma bakin saurayin da Raudha Waya ne, maybe akasi aka samu kawai, ko kuma ?ai?ayine ya koma kan mashe?iya.
? ?? To koma dai miye Alhaji Hameed Taura da Wansa Alhaji Basheer Hameed Taura su ba haka bane a nasu zuciyar. ?unbin tausayine na Raudha da jinjinama ?undunbalarta a ransu, sai fatan ALLAH ya bata lafiya da taraddadin wanene ya aiko saurayin ga wannan aikin? Dan kuwa dai cikin hayaniyar mutane ya Sace Sat, har suka baro wajen securitys na nemansa ne amma babu alamar zasu gansa.

? ? ?? Aunty Hannah da su Fatisa na rakuSe a gefe suma rayukansu fal mamakin abinda ya faru. Dan sam babu wanda ya kula da sanda Raudha ta tafi bama Taura kariya sai ?ararta sukaji, sai ko sauran bayani a bakin mutane da suka tsinta. Yasmin dake kuka Alhaji Hameed Taura yazo ya dur?usa gabanta, duk da tsufansa da matsayinsa bai dubaba. Yasa hannayensa biyu yana share mata hawayenta. Cikin lallashi yace,  Minene sunanki? .
? ? ??  Yasmin! .
Ta bashi amsa cikin shashshekar kuka.
? ? ?  Oh mai sunan larabawa to kukan ya isa haka ok? Kima aunty addu'a zata tashi lafiya kinji! .
? ?? Kanta ta jinjina masa tana jan tagwayen ajiyar zuciya. Tausayinta ya kamashi matu?a. ?unbin kamannin daya gani tsakaninta da mara lafiyar ya sashi hasashen ?ar uwartace. Hannunta yaja ya zaunar a kusa da shi yana kai kallonsa ga Muneera data koma can gefe tana waya kamar bataso a jita, da alama dai wani take sanarma abinda ya faru. Ya san kuma bazai wuce mamansu Gimbiya Su'adah ba. Dan tun Wazun yakejin kira na shigo masa waya ya tabbatar Anne ce amma bai Wauka ba. Yasan dai zuwa yanzu labarin abinda ya faru ya karaWe kowacce kafar yaWa labarai abinka da babban mutum.
? ? ?? Ko wane gidan tv ka kalla daga nuna sallar idi sai zancen an kaima Alhaji Hameed Harith Taura hari a filin idi. Yayinda hoton Raudha na kwance cikin jini a hannunsa shima keta kai kawo.
? ? ? Babu yanda Alhaji Basheer baiyi Bappi ya koma gida ba amma ya?i, ya tabbatar masa bazai iya barin wadda ta fansar da lafiyarta a gareshi cikin wannan halin ba ya iya komawa gida ya samu nutsuwa. Dole ya ?yalesa har lokacin da doctors Win dake tare da Raudha suka fito suna sanar musu Alhmdllh ta farfaWo. an kuma mata Winki a wajen tare da alluran kariya daga gujewa wasu cututtukan. Domin a bincikensu sun gano jikin wu?ar akwai dafin maciji.
? ? ? Wannan abu ya sake tayarma da Alhaji Hameed da zuri'arsa hankali. Dan tabbas da an samesa babu makawa zai iya rasa ransa kodan yanayin jikin tsufa dake tare dashi..

*__________________________*

? ? ? ? ? ?  Sai da nace maka yaron nan bazai iyaba Mr JK amma ka dage akan ?wararrene ta hanyar wannan aikin .
? ? ?an takarar shugaban ?asar NAYA a jam'iyyar adawa ya faWa cikin Wunbin tashin hankali da ruWani yana nuna mutumin dake daura dashi a ?ayataccen falon na alfarma. A tsakkiyar falon kwanikane barbaje na abincin salla, sai sauran mutane uku dake ta gefen hannun haggunsa suma bisa kujerun rayukansu duk a Sace.
? ?? Wanda aka kira Mr JK ya girgiza kansa cikin takaici shima yana faWin,  Karkaga laifina Engineer. Ku kanku kunsan badan yarinyar can data bashi kariyaba babu shakka sai aikin yaron ya tafi dai-dai, sai yanzu na sake tabbatar da Alhaji Hameed Taura ya wuce ifiritu sai dai hatsabibi. Duk yanda muke tunanin cimmasa cikin sau?i abune mai wahala .
? ? ?? Cikin sauran mutane ukun Waya ya amshe da faWin,  Tabbas abune mai wahala, sai dai ya kamata musan yarinyar nan ?ar uban wacece ne? Sannan minene dalilinta na bashi kariya?.
? ? ? ?  Wannan yanada muhimmanci Alhaji Sale Sukini, sai dai babban mai muhimmancin shine Alhaji Hameed. Domin wannan abun daya faru babu abinda zai ?ara masa sai farin jini ga jama'a. Ka duba kaga cikin ?an?anin lokaci kowacce kafar watsa labarai data yanar gizo ta Wauka. yaya kuke tunani idan rana tsaka ya fito da manufarsa ta tsayawa takarar shugabancin ?asar NAYA kuma? .? ? ?? ?
? ? ? ??  Kuma gaskiya fa maganarka nakan hanya Alhaji Badamasi. Domin barin Alhaji Hameed Taura a raye tamkar hana yuwuwar nasararmuce. Babu yanda zamu haWa takara da shi a dubemu a ?asarnan, su kansu abinda suka fahimta kenan shiyyasa suka jawoshi ya hau kujerar dan sauran da suka nuna sha'awa a jam'iyyar tasu duk ruSaSSune, babu wanda zai iya kawo kujerar. Shiko duk da bawai siyasar ya bama ?arfi ba suna cewa gashi jama'a zasu amsa .
? ? ?? Duk da ac dake aiki a falon hakan bai hana Engineer zame hularsa ya hau fifita ba, dan wata irin zufa ce ta ruWani ke karyoma duka sassan jikinsa. Ya tabbatar duk abinda abokan nasa suka faWa shine gaskiya. Shiko a yanzu babu abinda yake buri da fata sama da shugabancin ?asar NAYA. yayi shekaru goma cif yana mulkin bisa mu?amin gwamna. Yaji daWi sosai ya koma a kujerar majalissa itama shekaru biyar kenan, yanzu kuma burinsa yakai ga kujerar daga ke babu wata. A da hankalinsu kwance yake da hangen nasara saboda waWanda suke hasashen jam'iyyar mai mulki zata bama takara duk bazasuyi armashi ba. Sai dai labarin daya zo musu sati kusan guda kenan akan zaman shugaban ?asa da Alhaji Hameed Taura da kowa ke tunanin takara sukeson bashi ya Waga musu hankali. Domin kuwa a majiya mai ?arfi sukaji hakan daga bakin wani munafikinsu dake cikin mulkin na shugaban ?asa a yanzun. Sun yarda da shine bisa dalilin ba yaune karo na farko daya kawo musu labariba kuma ta tabbata daga fadar shugaban ?asar na NAYA.
? ?? Zaman sake sabon ?ulli sukai akan Alhaji Hameed Taura da baisan sunayi ba ma....


*_Tofa ma?iya ta ko ina>??_*



*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? ?? Kamar yanda abokan adawa kecan suna tattaunawa anan fadar ta shugaban ?asar NAYA ma hakanne. Dan kowannensu na kallon abinda ya farunne ta fuskar siyasa. Alhaji Hameed Taura mutumin kirkine da kowa ke yabon halayensa tun ?uruciya. Dan ko lokacin daya Wan fara bayyana kansa a siyasa mutane ?alilanne suka soki hakan.
? ?? Su kansu rayuwar Alhaji Hameed Taura bawai damuwarsu bace. Sai dai basa bu?atar rasata a yanzu har sai sun cimma nasu burin sannan. Dan haka zasu sake tsayawa tsayin daka wajen ganin sun bashi kariya har su tsallake.
*_(ya ALLAH. Siyasa batai ba=?1?=ض?
? ? ? ?? Duk da tare shugaban ?asa yay salla da Alhaji Hameed Taura a babban masallaci kuma har abin ya faru bai koma gidaba hakan bai hanashi sake sabon shiru shi da tawagarsa suka nufi asibitin da aka kai Raudha ba. Dan labari ya samesu cewar Alhaji Hameed Taura na asibitin. Dolene suma suje su nuna jimaminsu da bama al'amarin muhimmanci tunda shima ya Waukesa da girma.

*_TK SPECIAL HOSPITAL_*

? ? ? ? Cikin ?an?anin lokaci asibitin ya ?ara samu tsatstsauran tsaro a dalilin isowar shugaban ?asa da tawagarsa. Hakan bai bama kowa mamaki ba saboda sanin amintakar dake tare da shugaban ?asar da Alhaji Hameed Taura. Dole aunty Hannah ta Suya dan bata bu?atar shugaban kasa yasan tanada ala?a da Raudha a yanzun.
? ? Bayan sun duba Raudha dake cikin ?ya?y?yawar kulawa shugaban ?asa ya tilasta Alhaji Hameed fitowa suka Wunguma zuwa Taura house tunda jikin nata Alhmdllh. Da wannan damar suma sauran yaran duk suka gudu gida tunda daman zaman kakansu sukeyi anan Win. Sai dai anbar Raudha cikin tsananin tsaro da kulawa ta kowanne fanni. Ga ?yaututtukan ma?udan kuWaWe da waWanda suka rako shugaban ?asa duk sukai mata. Sai a lokacin su Aunty Hannah suka sami damar shiga suka dubata da ?yau suma. Dan Wazun Alhaji Hameed ne kawai ya shiga da Pa.
? ?? Sun tausaya mata ?warai da gaske, dan ?afar tata ta matu?ar kumbura sai ma ratayeta akai jikin wani ?arfe. Barci takeyi ga jinin data zubar ana ?ara mata. Kusan mintuna sha biyar akace su fito dan ba'a bu?atar kowa ya zauna da ita saboda gudun abinda zaije ya dawo. Hakan yasa dole Aunty Hannah ta kwashi su Fatima suka koma gida suma. Dan tun Wazun dama Asabe ke kira da wayar hajiyar birni tana kuka akan su sanar mata idan Raudha ta rasu ta ha?ura kawai. Dan duk wanda yaga Raudha a hoton dake yawo babu tantama zai ce ta mutu ne, musamman yanda jini yay faca-faca a jikinta cikin ?an?anin lokaci. Danma ba?ar rigace a jikin, sai dai adon farin zare da akai mata yasaka jinin bayyana ga idanun mutane..........
'


*_Tofa wannan fa shine ake kira ?addara ta riga fata. Su aunty Hannah na neman ?ulla hanyar dalili, ga dalilin wanda ya fisu sanin gaibu shi ya ?ulla ta hanyar da basuyi zato ko tsammani ba. Masu karatu yaya za'a kwashe kenan to?>??_*

? ??

*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login