Showing 81001 words to 84000 words out of 202381 words

Chapter 28 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3274

zaman lafiya da zuri'a Wayyaba yay musu, yayinda Hajiya Shuwa ke tayasa da Amin da murmushi ya?e. Dan harga ALLAH matan na Pa na matu?ar jin kishin duk abinda ya shafi Ramadhan a gidan bisa dalilai masu yawa. Sun kusa mintuna goma sha biyar kafin su fito domin komawa sashen Maa.

? ? ? ? Da sauri Lubnah dake dakon fitowar tasu ta koma ciki tana sanarma gimbiya Su'adah.  Maa gasu nan yi maza ki zuba tsakin kukar a burner, shegiya mayya zamuyi maganinta yau ai. Idan ma shi Yayan ta lashe masa kurwa mu tamu bazata lasu ba .
? ? ? ? ? Dai-dai gimbiya Su'adah na rufe murfin burner Win Raudha da Bilkisu sukai sallama. Gimbiya Su'adah bata amsa ba, sai Lubnah ce ta amsa cike da isa tana wani yamutse fuska kamar maijin warin kashi.
? ? ? Raudha takai tsugunne tana gaida surukar tata, yayinda haya?i mai haWe da yaji-yaji ke sake tasowa cikin hancinta. Cikin ?arfin hali da dauriya ta juya tana gaida Lubnah duk da a yanda gimbiya Su'adah ta amsa mata. Tsaki Lubnah taja mata. Bilkisu tace,  Kai Aunty Lubnah gaishekifa tayi .
? ? ??  To dan uwarki bazan amsaba ko dole ne? Shegiya uwar shishshigi, ki cigaba da nane mata ta lasheki .
? ? ? ?? Raudha da tuni numfashinta ya fara fisga saboda haya?in tsakin kukar tai ?o?arin jan bakin hijjabinta zata toshe hannci amma ta kasa. A take jikinta ya fara rawa. Maimakon ganin yanayin nata yasa gimbiya Su'adah fahimtar akwai matsala sai zuciyarta ta raya mata yanayin Raudha na tabbatar da itaWin mayyace kamar yanda lubnah ta faWa. Murfin burner Win ta buWe ta sake matso dashi gaban Raudha.
? ? ? ?? Raudha ta mi?e tsaye da sauri tana ?o?arin buWe baki tayi magana sai ta kasa, da sauri-sauri numfashinta ke ja, laluben bag Winta data manta ma tana sashen Anne ta shigayi a ?o?arin ta na Waukar inhaler Winta, amma ya gagara. Sai ma baya datai luuu. Tabbas taji ta faWa jikin mutum, da ga haka bata sake sanin mike faruwa ba....

? ? ?? Shigowarsa Wakin yayi dai-dai dayo baya da Raudha tayi zata zube ?asa saboda numfashinta daya dun?ule a ?irji ya kasa isa huhunta balle yazo ma?oshinta ta fitar kota sha?a. Mamaki ne ya kamashi, amma sai yay dauriyar tallafota da ?yau jikin nasa saboda jin yanda take Win tamkar kokawa da numfashinta.
? ? ? ? Kafin yayi wani yun?uri Bilkisu da tayo wani uban tsalle ta dire a gabansu cikin rawar jiki take faWin,  Ya ALLAHU. Aunty Raudha lafiya?! . Kakarin azabar jan numfashi da Raudha keyi cikin ficewar hayyaci ya saka Bilkisu saurin faWin,  Yaya kodai tanda Asthma? Tabbas Asthma ne, kuma ina ?yautata zaton wannan abunne ta faWa tana nuna burner Win itama tana kare hanci shi kansa daba Asthmatic Win ba yana shigowa abun ya fara hawa masa kai. Dan haka bai jira wani ?arin bayani ba ya Wauka Raudha dake gab da rasa numfashinta ya fice da ita a Waki.
? ? ? ? A rikice Anne da Pa da Bappi dake falo suna hira da cin kilishin da Raudha ta kawo musu suka mi?e suna tambayar lafiya!. Bai samu damar amsa musu ba, ya shimfiWe Raudha bisa doguwar kujera. Bag Winta dake ajiya ya fusga ya fara zazzagewa. dan yasan inhar asthmatic ce ita baza'a rabata da yawo da inhaler ba. Ilai kuwa sai gata ta faWo. dan itace kawai a ciki ma sai turare da sweets.
? ? ? Girgizawa yay sannan ya tallafo kanta ya matsa mata a baki. Da ?yar ta iya zu?a kaWan, sake matsa mata yayi, ta shiga da ?arfi kasancewar numfashinta da ya fara fisgowar dawowa. Matsowa Anne tai ta zame mata hijjab Win gaba Waya, sai Raudha ta samu damar sauke numfashi da ?arfi.
? ? ? ?? A hankali Shugaban ?asa Ramadhan ya kai zaune a kujerar kusa da ita yana dafe kansa da rumtse idanu, ya huro iskar bakinsa. Shi kansa sai yanzune ya samu damar sauke kakkauran numfashi.
? ??  Garin yaya haka ta faru? Dama tanada Asthma? .
? ? ? ? Maimakon Ramadhan Win ya bama Anne datai tambayar amsa sai Bilkisu ce ta Sige da bada amsar.  Wlhy Anne Accident Win ya faru a sashen Maa ne. Saboda wani turaren wuta da suka saka. Yanayinsa zaisa dole mai Asthma ya samu attack gaskiya.
? ? ?? Babu wanda ya sake cewa komai, sai sannu da suka shiga jerama Raudha Win. Shiru babu wanda ya biyo bayansu daga sashen gimbiya Su'adah har kusan mintuna arba'in. Hakan ya bama su Anne mamaki, sai dai basuyi magana ba. Pa da yasan ?iyayyar da matar tasa kema surukar tasu ransane ya Saci. sai dai komai baiceba. Ganin Raudha ta dawo normal harta tashi zaune sai ya sake mi?ewa ya nufi sashen mahaifiyar tasa somin gaisheta.
? ? ? ? Yanayin sallama a falon sukai shiru daga taruwar zaman zagin Raudha da sukai, Lubnah na sake tabbatar musu mayyace ai. Tunda gashi ansa tsakin kuka a wuta ta kasa zama. Basma ce kawai babu dan tana Waki tamayi barci batasan bidirin da akeyi ba.
? ? ? Komai baice musu ba, duk da baiji akanmi suke ?us-?us Win ba ya wuce bedroom Win mahaifiyar tasu. Itama acan tararwa yay tana waya da Adda Asmah tana sanar mata sun tabbatar Raudha mayyace yau. Sallamar tasa baisa ta dakata da wayarta ba sai da ta kammala. Sama-sama ta amsa masa gaisuwarsa kafin ta rufesa da masifa, tare da jadada masa su Lubnah zasu dawo zama tare da su domin su saka mata ido akan Raudha karta lashe mata shi dan yau ta sake tabbatar da Raudha Win mayya ce. Tunda gashi nan ta saka tsakin kuka a wuta Raudha ta kasa zama a sashenta. Komai baice da itaba har tayi ta gama. Ya bata ha?uri sannan yay mata sallama ya fito.

? ? Koda ya dawo sashen su Anne bai zauna ba yace Raudha ta tashi su wuce. Sabuwar gasassun kajin da Anne tasa aka gasa aka kawo musu tare da fura da farfesun naman kai da shugaban ?asa Ramadhan yace a saka masa a cooler zaije da shi.
? ? ? Har bakin mota Bilkisu da Anne sukai mata rakiya, itako tanata musu godiya. Shiru motar babu wanda yake ko ?wa?waran motsi har sukai ?ar tafiya. Shugaban ?asa Ramadhan dake lafe jikin kujera idanunsa a lumshe yace,  Dakata anan .
? ? ? Gangarawa drivern yay gefen titi kaWan, yayinda Raudha ta Wan dubesa a sace dan catake barcima yakeyi.  Malama bada kuWin nawa kilishin .
? ?? Sam Raudha batai tunanin da ita yake ba, amma sai ta Wan juyo ta dubesa. Dai-dai ya buWe nasa idanun shima da Wan karkato kansa gefenta suka haWa ido.
? ? ? ? ?  Kina zaton zaki sayama kowa ne ni na ha?ura .
? ? ? ?asa tai da kanta mamakinsa na neman hakalata. sai kuma tai saurin cewa,  To ai ban fito da kuWi ba ALLAH .
? ?? Kamar bazai tanka ba, sai kuma ya Wauke kansa ya maida ya kwantar yana lumshe ido kamar yanda yake da.  Ba damuwa zan ara miki, idan munje kiban abina .
? ?? Yanzun ma dai sai da ta sake kallonsa saboda al'ajab. Bata ida narkewa da al'amrin nasa ba sai da taga ya mi?ama driver atm Winsa batare da ya buWe idon nasa ba.
? ? ? ? ?  Na nawa zaki siyamin? .
?? (Ya ALLAHU, mutumin nan so yake ya kasheni). Raudha ta faWa a cikin zuciya. Kafin a fili cikin fisgar numfashi tace na  10k .
? ?? Yasan driver yaji kuWin, dan haka ya faWa masa pin Win atm Win har yanzu yana a yanda yake. Shiru motar ta sake Wauka Raudha nata juya al'amarin a ranta har driver ya dawo da kilishin.

? ? ? Cikin ?an?anin lokaci suka iso gidan, kamar yanda suka fita ta barauniyar hanya tanan suka dawo. Raudha ce ta amshi ledar kilishin, shi kuma ya Wauki sa?on Anne, duk da driver yaso dauka amma ya hanashi. Suma securitys Win sun gwada amsa ya hana nan ma. Suna shigowa ya mi?a mata hannu alamar ta bashi. Babu musu ta mi?a masa. Ya ajiye mata na Annen. Ciki-ciki yace,  Raba ki Wau naki, ki kuma kawomin kuWina .
? ? ? ?  Na bar maka .
?? Ta faWa kanta a ?asa ganin zai wuce ri?e da kilishin da aka sakata saya dole.
? ? ? ?  Oh nice .
Ya faWa a da?ile yana dawowa baya ya Wauka kulolin biyu. Sai da yaje gab da corridor Win Wakinsa ya sake faWin,  Wannan ?yautar bashike nufin zan yafe kuWi na ba fa .
? ? ? ?? Karon farko da lamrin nasa ya sakata sakin murmushi, ta Wan girgiza kai tana nufar nata hanyar Wakin itama. Tana shiga batai ?asa a gwiwa ba ta Wakko sauran kuWin da suka rage mata. 10k ta irga ta fito. Karo na farko a zamanta gidan ta nufi corridor Win da bedrooms nasa suke. Rasa gane wanda yake a ciki tayi, taita canki canka. Daga ?arshe dai ta yanke shawarar yin knocking Win na ?arshen.?Tayi knocking kusan sau uku babu alamar akwai mutum, har zata juya na kusa da shi sai kuma aka buWe ?ofar.?
? ? ? ? ?? Saurin yin ?asa tai da kanta gabanta na faWuwa ganin da gashi sai guntun towel. Jikinta naWan karkarwa da tsuma ta mi?a masa kuWin. Komai baice mata ba ya amshe abinsa ya maida ?ofar ya rufe. Da sassarfa tabaro corridor Win zuwa nata bedroom Win, tana shigowa ta zube a gado dan jitake kamar numfashinta na sizing..........
'

? ? ? ??
*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.



*_Typing=???_*







*_BA?AR INUWA=?I?

https://arewabooks.com/chapter?id=62ac32dac3c5aa93405acd94




*_Episode 31_*


..........*_WASHE GARI_* koda Raudha ta farka a barcin safe data koma ta samu Ramadhan ya wuce. Cikin mamaki takebin kulolin jiya da Anne ta zubo musu nama a ciki da kallo. Ta mi?e da ?yar tana cire hijjabin sallarta dan akan sallaya barcin ya kwasheta tana azkar. Kulolin ta nufa. Ya cinye farfesun naman kan tas sai ?asusuwa. Kazar kuma kusan Waya da kwata. Sosai mamakin hakan ya rufe Raudha, shiko wane irin kuren nama ne haka? Sai kace ya haWa iri da mayu (=?1?=?? Raudha ta rama bani ba). Ta Wan girgiza kanta zuciyarta na raya mata da alama dai ba shikaWai bane akwai aljanun cin nama tare da shi. Da wannan tunanin ta nufi toilet. Wanka tayo da brush, bayan ta fito ta kimtsa jikinta da Wakin. Itama kular sauran naman ta Wauka da nufin ci duk da yayi sanyi kaWan sai taci karo da takarda guntuwa da ATM card. ?auka tai ta ?arasa kan sofa sannan ta buWe takardan. Pin Win atm Winne a farko. Sai gajeren rubutu da bai wuce words goma sha biyu ba. *_(Anne zata aiko da sabuwar mai aiki, tare da masu zuwa miki yawo)_*. Shike nan abinda ke jiki, sai wani Wan zane kamar emoji data gagara gane ma'anarsa.
? ? ? ? ?? Sa?on ta dinga maimaitawa a zuciyarta, haka kawai take jinsa da girma. Tasan dai Anne bazata kawo wadda zata cuta mata ba, sai waWanda zasu zo mata yawon ne take War-War, dan inhar yaran gidan ne akwai matsala kenan.

? ? ? Duk yanda taso samun nutsuwa ta gagareta, dan hankalinta bai tashi ?ololuwa ba sai dai ba?in nata suka iso har su biyar. Aina'u, Lubnah, Basma, Bilkisu, Muneera. Ta gane Lubnah ta kuma gane Aina'u. hakama Basma da Bilkisu da sukazo cike da murna suka rungumeta.. Su Aina kam suna mata wani kallone kamar trash. Dan Lubnah harda faWin,  Kurwarmu dai Wacine da ita, kar aga mun dawo kusa ai tunanin nama yazo. Wlhy mutum yace zaici ya taSoma kansa mutuwa ne kawai .
? ? ??  Tuna mata dai . Cewar Muneera.
Komai Raudha batace musu ba. Sai gaishesu da tayi. Duk da basu amsa mata ba sai ta danne. Falon tsakkiya ta nufa inda tacema mama tambaya a gyara musu Wakunan ciki. Mama Tambaya tai Wan jimm kafin tace,  Amma ranki ya daWe kodai Wakunan falon farko zaifi, dan falon tsakkiya dana karshe da upstairs ke ce kawai keda hurumin yin huWWa da shi. Sai ko idan kunso kai ba?i masu muhimmanci  .
? ?? Murmushi Raudha tayi,  Mama waWan nan ma ai sunada muhimmanci, dukansu ?annen mai gidan ne . Daga haka ta juya ta koma ciki.
? ? ?? Sai dai kuma mi, koda aka gyara Wakunan tsakkiyar sai su Lubnah sukace bazasu zauna anan ba sama suke so. Kobi takan Raudha da ro?on da Basma da bily ke musu basuyi ba suka nufi saman. Corridor Win Wakinta suka nufa, duk bedrooms Win sai da suka buWesu kowa ya zaSi Wai-Wai. Da Aina ma na Raudha Win tace tana so, sai da Lubnah ta jata gefe ta raWa mata wani abu a kunne sannan ta canja dana kusa da ita. Dama 4bedrooms ne, dan haka su uku kowa ta Wauka guda.
? ? ? Mama Tambaya zatai magana Raudha ta hanata, dole tai shiru. Koda Basma ta kira gimbiya Su'adah ta sanar mata sai ta hau banka mata zagi akan ina ruwanta, tunda can Win sukeso basai a barsu ba, daga ?arshe taja mata gargaWinta bayan ita takira wani ta sanar masa sai taci ubanta. Kuka sosai Raudha ta shiga Waki tayi, sai dai a gabansu bata yarda murmushi ya bar fuskarta ba.
? ? ? ?? Abinci da kansu suka bama kuku umarnin abinda za'a dafama kowannensu, Raudha dai batai ko tari ba, hasalima tunda ta shige bata fitoba sai da Mama Ladi ta iso. itace Anne ta aiko ta zauna da ita. Tayi hakane kuma domin ta dinga koyama Raudha abubuwa masu muhimmanci dan ta kula ba komai Raudha ta iyaba kasancewar mu ?a?an talakawa munada ?arancin wayewar wasu abubuwan irin na masu hannu da shuni. A wahalar rayuwa da ilimin zaman cikinta kuwa duk da Raudha nada ?arancin shekaru tanada wayo saboda irin rayuwar data tashi a ciki.
? ? ? Mama Ladi mace ce wayayya dan tayi iliminta na addini dana zamani gwargwadon iko. ?addarar rayuwa da jarabawar iska yasa bata zaman aure. Tayi aure yafi sau uku mazan na rasuwa. Wannan yasa ake gudunta a garin Taura. Harta kai ko gittawa tai ta waje sai a dinga gudu. Abin ya isheta ta tattara kayanta zata gudu a garin tsautsayi yasa Alhaji Basheer Taura (Pa) ya bugeta da mota lokacin yazo Taura Win. Taji ciwo sosai, dan haka ya kaita asibiti, bayan tayi jiyya ta warke sarai yaji matsalarta. Daga nan ya kaita family house Winsu na Taura ta zama shugabar ma'aikatan gidan tana kula da komai da kowa. Amanarta da iya mu'amula yasa suke ?yautata mata sosai. Wanda ma bai sani ba yakan Wauka ?ar uwarsuce a yanzun.
? ? ? ? Maimakon sashen ma'aikatan gidan a falon farko Raudha tasa aka bata Waki. Hakan yasa su Lubnah basu san da zuwan mama Ladi gidan ba. Duk da ba wani damuwa sukai da ita ko a Taura Win ba. Hasalima yanda suke ?yarar masu aiki da hantararsu haka sukema mama ladi itama
? ? ? ?
? ??
? ? ? ? ? ? &Ranar da su Basma sukazo government house gimbiya Su'adah ta nufi masarautasu dake a jihar Bina. A can ta samu Adda Asmah na jiranta, dan dama haWuwar tasu akan Raudha ce dai da suke kira karamar alhaki ta kuma zame musu damuwar zukata. Bayan sun samu shiga sashen mai-martaba suka gaisheshi sai suka Wan shiga sashen tsohuwar kakarsu dake fama da jiyya kusan shekara bakwai kenan. Sun duba jikinta itama kafin su koma sashen fulani. Dan a tsarinsu sauran matan sarki basu ishesu kallo ba balle gaisuwa. Shiyyasa sam babu haWin kai tsakanin yaran gidan tunda suna kallon su gimbiya Su'adah dake amsa sunan manya basu mutunta iyayensu da jansu a jiki balle su ?anana.
? ? ? ? A babban falon kusa da fadar fulani suka yada zango, bayan sunci sun sha gimbiya Su'adah ta labarta musu yanda sukai da Raudha akan turaren tsakin kuka.
? ? ?? Adda Asmah taja tsaki cikin ?yaSe fusaka da takaici take faWin,  Kuji makirar yarinya, to ai tasha a no-no ke kuwa ai dole. Jinin karuwar gogaggun

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login