Showing 33001 words to 36000 words out of 202381 words

Chapter 12 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3222

- Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?%?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?


*_Typing=???_*







*_Episode 13_*


...........A hankali Ramadhan dake a bakin ?ofar ya cigaba da tako tsaftataccen marble's Win falon, dan ya cire takalmansa tun a corridor Win daya raba falon farko da wannan falon, sai safa baka kawai. idanunsa akan kakannin nasa. Tafiya yake dai-dai da hurowar iskar hadarin dake kaWa labulolin falon tare da wal?iya tamkar yana taku a saman kaWawar tata ne. Harya ?araso gaban Baffi basu iya sun motsa ba, ya dur?ushe gaban bisa gwuyawunsa tare da sauke jikkar kafaWarsa. Hannu ya kai bisa kansa a hankali yay baya da hular nutsatstsiyar fuskarsa mai cike da kwarjini da cikar haiba ta bayyana.
? ? ?? A hakan ma bai iya dubansu ba, dan har yanzu idanunsa sakaye suke da gilashinsa mai nuna blue. Maimakon ya zaresa sai matsawa yay ya Wora kansa bisa cinyar Bappin yana sakin wasu tagwayen ajiyar zuciya da lumshe idanunsa masu nauyi da fargaba.

? ? ? ? &

?? A Sangaren Pa ma yau tare yake da gimbiya Su'adah dan girkintane. Tsananin gajiyar dake tare da shi ta kaiwa da komowar da yayi yau kashi-kashi ya saka shi yin wanka da ruwa mai Wumi da taimakon gimbiya Su'adah. Fitowarsu kenan a toilet Win tana tsane masa jiki da towel ?arami. Ya kai dubansa ga labulen windows da aka ?awata adon bedroom Win nasa da su. Yanda iska ke kaWasu abin sha'awa ga mai kallo. Ajiyar zuciya ya Wan sauke batare daya Wauke kansa a jikin labulen ba ya fara magana a hankali.
? ? ?  Da ace Bappi zai yadda da ya bar maganar nan ta takara. Saboda na tabbatar abinda yaso faruwa a yau yanada ala?a da wannan siyasar da bana hango wani amfaninta a garemu ko kaWan....
? ?? Wani irin bugawa ?irjin gimbiya Su'adah yayi. Domin ba ?aramin ?wallafa rai da ?ara jin alfahari takeba akan batun fitowa takarar tilon Wanta namiji da Bappi ya kwaWaita musu tun daren jiya. Zata iya cewa dukkan farin cikinta na yau da murmushinta yana da ala?a ne da hakan kai tsaye. Idan ko mijin nata ya cigaba da nuna adawarsa akan hakan ko kokwanto lallai tana cikin Wunbin rashin nasara kenan. Dan kuwa Bappi zai iya saurarensa akan hujjojinsa inhar ya samesa da batun........
? ? ?  Su'adah kinyi shiru .
Pa ya faWa cikin katse mata dogon tunanin data faWa. Numfashi taja mai ?arfi a Soye da ?a?aro murmushi tana kaiwa zaune a gefensa. MaSallan rigar barcinsa dake ajiye gefe take Sallewa bayan ta Wakkota a hannunta.
? ??  Ba shiru naiba Daddyn Ramadhan, nima wani tunani nakeyi game da maganarka. Tabbas zancenka nakan gaskiya, dan ni kaina harna fara jin tsoro. Idan har za'a iya harar mana Bappi irin haka akan wannan batun shi kuma Ramadhan dazai tsaya takarar yaya zata kasance kenan? .
? ? ? ??  Abinda nake hangowa kenan Su'adah. An illata mana yaro a baya batare da mulki ba, har takai ga ya nisancemu a yanzu saboda tabon da aka bar mana a zukata ya kasa barin ruhinsa. Inaga yanzun da ake son Wora masa nauyin abinda ya girma shekarunsa. Suma da suke manya masu shekaru basu tsira ba balle shi da dudu shekarunsa talatin da biyar. Ko'a tarihi babu wani shugaban ?asa a wannan ?asar ta NAYA da akayi ma???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i ?arancin shekarunsa fa....
? ? ??  ?arancin shekarunsa basu bane damuwar Dadyn Ramadhan. Dan kuwa koba komai anzo da wani sauyine da al'ummar ?asar NAYA zasuyi farin ciki da shi. Mun cancanci mu damu da gudun abinda zaije ya dawo, sannan kuma ta wani Sangaren yanada ?yau muyi dubi da talakawa masu bu?atar irin Ramadhan Win a yanzun, domin da gaske ?asar NAYA irin Ramadhan take bu?ata da shekarunsa. Badan shugabannin baya sun gaza ba, a'a suma sun taka irin rawarsu kuma munji daWin ?o?arinsu da yaba musu, dan mulki ba abune na wasa ba. Wanda ke gefe bai isa sanin wahalarsa ba sam. Dan shi daWin kawai yake hangen maiyinsa na ciki yake, sai dai abunda bamu saniba wahalarsa itace kaso 99. Kaso Waya kacal Win nan shine kawai jin daWin ga ma'abota mulki. ALLAH ya sakama shugabanninmu da alkairi, ya yafe musu kurakuransu yay ri?o da hannayensu. ALLAH kuma ya basu ikon sauke nauyin al'umma dake kansu .
? ? ? ? Numfashi ya sake saukewa da faWin,  To amin ya rabbi. Amma duk da haka ina jin tsoro Su'adah .
? ? ?  Karkaji tsoro Dadyn Ramadhan. Addu'a kawai zamu du?ufa yi, tare da tunanin ta hanyar da zamu maido Ramadhan gida a yanzu batare da mun sake Worama Bappi wani nauyin ba .
? ? ? ?  Eh kema kinyi batu na hankali. Inko hakane barama na le?a bappin dan na manta ma ban sanar masa batun kammala fidda komai na zakkar ba yau, duk mun wuni cikin rashin kwanciyar hankali ba'a fitarba kamar yanda aka saba .
? ? ?? Mi?ewa tai tsaye tana taimaka masa ya saka jallabiya fara bayan ta ajiye rigar barcin gefe, dan tasan bazaije sashen su Anne da kayan barci ba. Hakan al'adarsace da girmamawa ga mahaifan nasa batun yanzu ba. Turare taWan fesa masa sannan ya fice.
??
? ? ? ?? Gimbiya Su'adah ta sauke nannauyan numfashi a ?asan ranta tana godema ALLAH daya kasance yau girkintane har taji batun nan taima tuf?ar hanci da wuri. Taya zata amince maganar nan ta koma ciki bayan ta fito. Da farko bata?ibama ace shi Alhaji Basheer Winne zai hau shugaban ?asar ba. Dan koba komai darajarta zata ?aru, ta fito daga gidan mulki mafi daraja da kima, gata tana aure a gidan dukiya sahun farko a ?asar NAYA dama yankin Africa baki Waya. A ?arshe a kirata first lady. Lallai data amsa sunanta *_SARAUNIYA SU'ADAH_* ba gimbiya Su'adah ba. Amma ko'a hakan ma ba komai baneba, dan samuwar mulkin ga gudan jininta wani abune mai girma da za'ayi ?arnuka da zamanai da bazai mantu ba. Sannan dole ne a kirata uwar shugaban ?asar NAYA. Dan haka itace da kanta zata zaSa masa matar aure dai-dai da ra'ayinta. A wannan karon bazata sake sakaci irin na farko ba akan matar da Ramadhan zai aura.

( Mulki! Mulki!! Mulki!!=?#?=ض?
&

? ?? ?? Turus Pa yay tare da ?o?arin haWiye sauran sallamarsa a ma?oshi duk da ta kusan gama fita a harshensa. Ba komai ya jawo hakan ba sai tozali da yay da gudan jininsa zaune gaban Bappi da Anne. Gaba Waya fuskar tsoffin nasa babu alamun fara'a, yayinda Ramadhan Win yay ?asa da kansa yana magana a kausashe mai cike da Waukar alwashi.
? ? ?? Kai tsaye ya fahimci kausasa harshen nasa nada ala?a da abinda yaso samun bappin a yau. Sarai ya sani basai an faWaba, Wansa Ramadhan mutum ne mai zafin zuciya ainun, abu kaWan ke fusatashi ya hargitse tamkar baisan wani abuba wai shi sau?in kai. Amma idan ka kallesa a fuska bazaka taSa Wauka ma yana magana mai ala?a da masifa ba saboda fuskar mutane masu ha?uri da rashin son hayaniya garesa. Sometimes idan yay abu mutanen da basu san ainahinsa ba sukance bashi bane ba, dan a zatonsu ko yatsa ka sakama Ramadhan bazai taunaba saboda ha?urinsa da rashin son magana. Girman kai ne dai kam kowa na masa kallon mai shi kai tsaye, koda sau Waya ka fara ganinsa.
? ? ? Sai dai su duk sun san ba hakan baneba, Ramadhan bauWaWWen mutum ne mai zafi da tsananin Waukar kai (girman kai inji bahaushe=??). Tabbas baida yawan magana badan yana miskiliba, tsabar jin kai ne kawai ke hanashi magana a lokuta da dama koda ace ya dace yayi Win. Tabbas anan Sangaren ya biyo mahaifiyarsa ?warai da gaske, dan saima ace ya Warata izza dajin mulkin a cikin jininsa fiye da ita da aka haifa a gidan mulkin. Sai dai kuma ta wani Sangaren yanada wasu halaye kishiyar waWan can da zama dashi ne kawai zai iya fiddoma wanda ya sanshi da waWan can Win su.....
? ? ? ?  Ramadhan! .
Pa ya faWa cikin wata irin murya mai kaushi-kaushi da Waci. Dan haka kawai daya tuna yanda suka dinga bin Ramadhan akan yay ha?uri ya manta komai ya dawo ?asar NAYA amma ya nuna musu bazaibi maganarsuba ya shiga dawo masa a rai.
? ? Da ga Ramadhan har su Anne juyowa sukai suna kallon Pa Win, dan sam basuji shigowarsaba balle sallamarsa saboda tasowar iskar hadari dake ?aruwa.
? ??  Pa! .
Ramadhan ya faWa da sauri yana mi?ewa idonsa akan mahaifin nasa.
? ? ??  Miya kawoka gidan nan!! .
Pa ya faWa yana ?o?arin dakatar da Ramadhan daya mi?e da alamar Wokin ganin mahaifin nasa da zumuWin isowa garesa, dan jikinsa har tsuma yake.
? ? ?  Pa!......
Ya sake buWe baki zaiyi magana Pa ya dakatar da shi.
? ? ?  Karkace komai a gareni!!, zo ka fita a gidan nan yanzun nan!! .
? ?? Yanda yay maganar babu wasa ya saka Ramadhan duban su bappi, kafin ya sake kallon Alhaji Basheer Taura.
? ? ?  Pa.......! .
 Ramadhan!! Nace ka fita a gidan nan yanzun nan!. Bana son sake ganin wannan fuskar taka!! .
? ?? Alhaji Basheer Taura ya faWa a tsawace yana nunama Ramadhan hanyar falon.

? ?? Wata irin muguwar hajijiyace ta fara Wibar Ramadhan. Dan dama can shi bayason ihu, musamman idan yana akan gaSar bacin rai tuni ake samun matsala kansa ya nema juyewa saboda tsananin yanda ?walwar kansa ke kasa Waukar tashin hankali mai shallake tunani. Lokacin da yana yaro idan hakan ta faru ansha cemusu yanada aljanu ne masu ?arfi sosai. Sai dai basu taSa yarda ba dan su sam basu cika Waukar waWan nan abubuwan da muhimmanci ba (kamar yanda kowa yasan Wan boko=?O??&? ? ? ?? Yanda ya fara juya kai jijiyoyin na tashi sama da ma?ogwaronsa dake kai kawo a wuyansa, gashin kansa na mimmi?ewa yasa Bappi fahimtar mike shirin faruwa. Yasan Ramadhan bazaice komaiba, dan shi mutum ne mai tsananin tsoron saSama iyaye, shiyyasa daya dage akan bazai dawo NAYA ba a shekaru biyar Win nan abun ya basu mamaki matu?a, dan duk rintsi baya ?etare maganarsu.
? ? Da sauri Bappi ya girgizama Alhaji Basheer kai yana mi?ewa ya ri?o hannun Ramadhan daya fara ?o?arin Waga ?afa yana jujjuya kansa cikin tafukan hannunsa daya ri?e kan nasa. Tuni idanunsa sun rufe ruf saboda wata ba?ar hajijiyar da yake gani falon na juya masa da wani irin shegen gudu.
? ? ? Babu abinda ke maimaita kansa a kwakwalwar Ramadhan da zuciyarsa sai *_ Ramadhan!! Nace ka fita a gidan nan yanzun nan!. Bana son sake ganin wannan fuskar taka!! ._* da Pa ya faWa.
? ? ?  Zan tafi Pa, bazan sake nuna maka fuskar nan ba nayi al?awar.....
? ??  Shut up!! .
Bappi ya faWa da ?araji shima yana katse Ramadhan Win bayan ya fisgosa ya zube a saman kujerar kusa da shi. Juyawa Alhaji Basheer Taura yay a fusace yabar falon, shi kansa wani irin jiri-jiri na neman fara Wibarsa. Sai hakan yasa yakejin yana tafiya tamkar akan iskar dake kaWawa har zuwa sashen nasa. Bai iske gimbiya Su'adah ba. Da alama taje shirin barci. Dan haka yay kwanciyarsa, koda ta shigo bayan kusan mintuna talatin da kwanciyarsa bai motsaba. Hakan yasa tai tunanin ko yayi barcine. Sai kawai taja bargo ta lulluSa masa bayan ta rufe wasu a murafan windows Win dan iskar ta fara yawa.

*_WASHE GARI_*

? ? ? ?? Da mamaki kowa ya tashi yaga Ramadhan a gidan. Sai dai a yanayin da yake na hawa saman dokin zuciya yasaka bakin yaran gidan rufewa ruf. Dan ko kallonsa kayi bakaso sake ganiba fuskar tamkar zatayi aman wuta=??.
? ? ? ?? Gimbiya Su'adah ce kawai ya iya tankama tambayarta itama a ta?aice, dan ita firgitama tayi da ganin nasa. Har zuciyarta na raya mata kodai da gaske Ramadhan Win nada aljanune wai?.
? ?? Ko amsa Waya bata samu daga tarin tambayoyin da take jera masa ba, sai ma mi?ewa yay yana sanar mata cewar zai koma America.
? ? ?  America! .
? Ta maimaita da yanayin ruWani da tashin hankali. ita dake murna Wanta ya dawo gareta kuma. Kafin ta sake cewa wani abu yayo waje. Dan dama a bedroom Winta ya sameta kasancewar ta duba an kammala shirya abincin breakfast na Pa tazo dan ta shirya, sannan taje ta tadashi a barcin daya Wan koma na safe bayan dawowarsa masallaci.
? ?? Har ya fice a sashen baki Waya bata dawo hayyacinta ba. Dan da alama sumar tsaye tayi kawai.

? ?? &

 Shiga mota muje .
? ? ? Bappi ya faWa idonsa akan Ramadhan daya fito daga sashen iyayen nasa a wani irin yanayi. Duk da alamu sun nuna yayi wanka ya canja kaya hakan bai hana fuskarsa bayyana yanayinsa na jiya ba. Sanye yake cikin wani tattausan tissue yadi da basai ance komai game kallo ba wajen hasashen irin kuWin daya lasa na sayensa dana Winkinsa. Duk da simple style ne a jikinsa hakan bai hana bayyanar tsadarsa da fitar Winkin ba a bisa ?ya?y?yawar ?irarsa ta mazantaka da ?uruciya ba, ga shi ba?i sai farar fatarsa ta sake haskawa. Babu alamar sumar kansa ta samu gyara yau tsabar yanda ta hargitse, sai dai hakan bai hana ?yawunsa bayyana ba harma ya Wauka hankalin wasu mutane koda ba kowaba.
? ? ?? A tunaninsa airport Win zasuje, kamar yanda ya sanarma Bappin yau zai koma bayan sun fito da ga sallar asuba. Dan haka babu musu ya shige inda M. Adamu ya buWe masa kusa da Alhaji Hameed Taura (Bappi). A wata ji?a??iyar mota data gama haWuwa. A tsammaninsa ?an kayan bu?atarsa dake cikin bag an riga an fiddo masa tuni.........
'


*_Tofa ina Bappi zai kai mana wannan young tiger Win mai kama da barkonon noman ranin=??

*_Typing=???_*







*_Episode 14_*


...........Sai da motar ta tsaya a harabar asibitin sannan Alhaji Hameed Taura ya dubi Ramadhan da ke kwance jikin sit ido a rufe. Sai faman jan numfashi yake a gwame alamar ransa har yanzu a Sace yake. Sumar kansa yayma kallon second goma ya sake Wauke kansa, batare da yace komai ba ya mi?a hannu a booth ya Wakko ledar dake ajiye da huluna a ciki ya duba wadda yake zaton zata dace da shigar Ramadhan Win ya Wakko. Dama shekaran jiya ya sayesu domin Ramadhan Win, sai dai ya mantasu ne a motar bai kuma sake shigartaba sai yanzun.
? ?? Kari yay mata sannan ya Waura masa akan hannu, hakanne yasa Ramadhan buWe idanunsa da suka ?an?ance da canja launinsu.
? ?  Saka hular nan muje .
Komai baice ba ya Wauka hular ya Wora saman kansa kawai batare da duba tayi ko bataiba. Kai Bappi ya Wan girgiza da ri?o hannunsa ganin zai fita. Batare da shima yace masa komai ba ya gyara masa ita ta zauna Was tamkar dan shi akayita. Sosai ya fito asalinsa na bahaushe cikakke. Wanka na Waukar jikin Ramadhan ko wanne irine. Sai dai a duk lokacin da ya saka manyan kaya yakan zama babban mutum da cikar kamalarsa ke daWa fitowa a zahiri ga masu kallonsa. Sai kaga yayi maka wani irin kwarjini dake saka mutane jin shakkarsa da bashi girma koda basuyi niyya ba.
? ?? Duk da ya fahimci asibiti sukazo bai tanka ba har suka shigo Wakin da Raudha ke jinya, police Win da president ya bamma Alhaji Hameed Taura biye dasu tamkar jela. Ko'a dacan da ?uruciya Alhaji Hameed baya son bodyguard tare da shi balle yanzu da tsufa yay masa kamun kazar kuku, yake ganin rayuwar ?iris ta rage masa ma.
? ? ? ? Bappi ne kawai yay sallama a zahiri duk da yasan babu kowa a cikin. Ramadhan kuwa a saman laSSansa yayi yana biye da Bappin tamkar dole. ?aki ne babba dake Wauke da komai na bu?atar mara lafiya Wan gata. Sai Nurse Waya dake tare da Raudha data farka tun asubahin yau. Tun Wazun doctor ya shigo yay mata dukan abunda ya dace tare da dubata. Aka kuma bata abinci taci tare da magunguna. Yanzu haka idanunta biyu tana kallon television Win Wakin da ake nuna wani wasan salla na yara daya Wauke hankalinta, yayinda Nurse Win ke zaune tana faman latsa wayarta.
? ? ?  Barkanku

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login